Showing 117001 words to 120000 words out of 122467 words

Chapter 40 - Buzu Book 2 Complete

Unknown   

26 Aug 2026

31

ni?" Ta din ga surutai ita kaWai ta gaji ta nannaWe kayan ta buWe jakar sarkin baka ta watsa takardar da zoben ta rufe ta ajiye a cikin kayanta.
Bayan sallar magariba aka sanar mata ba?in Imam sun iso, su na can sashin karSar ba?in sa wanda Waki ne a can wajen lambun gidan.
A kwanduna ta shirya kulolin Abincin, Waya daga ma'aikatan gidan, ta taya ta kai wa.
Su na zazzaune a Wakin, gaban su sha?e da kayan marmari da uban soyayyen nama.
Duk wannan Imam Imam Win ne, gaba Waya zaune a gurin.
Ayabar hannun Sayyid ta kalla, da ya kai bakinsa ya gutsura fuskarsa Wauke da murmushi. A take ta ga jini yana bin bakinsa, ayabar ta koma ba?a ?irin, wasu abubuwa masu tsini tamkar ?ayoyi suka tsiro a jikinta.

Ayshercool
08081012143
77

Rikicewa ta yi, amma ta fara ?o?arin daidaita nutsuwarta dan ta san idan ta yi wani gangancin a gurin, babu lallai ta sha ta daWin rai duba da girman mutanen da suke gurin a zaune.
Ganin ta tsaya ta zuba masa ido, ya sanya ya sauke hannunsa a hankali yana kallon ta shi ma.
Ta ?arasa shigowa a hankali ta ajiye musu kwanukan abincin.

Zuba mata ido suka yi, gaba Waya suka yi shiru daga hirar da suke yi.
Ta ce "Shugabana, ga abincin ko zan jira ku duba idan da abin da bai yi ba?"
Ya girgiza kai ya ce "Za ki iya tafiya"
Sai dai ta kasa tashi, ta ci gaba da rarraba ido.
Ya sake cewa "Za ki iya tafiya"
"Dan Allah ka taimaka mini da ayabar hannunka, yunwa nake ji"

Imam Omar ya ce "Imam Hammad, wai wace ce wannan Win? Ta san waye kai kuwa abin hannunka za ka ba ta?"
Ya kalli ayabar ya kalle ta, bai kai ga yin magana ba, ta saka hannayenta biyu ta mi?a masa.
Tamkar soko haka ya mi?a mata ayabar, ba tare da musun komai ba.
Ya ce "Ga wata nan ki Wauki yadda za ta ishe ki"
Ta girgiza kai ta ce "Wannan kawai ta ishe ni, na gode sosai da sosai"
Duk su ka bi Nana da ido, wasu cike da takaici, wasu kuma mamakin tsaurin idonta, duk da ba abin mamaki ba ne sosai, tun da ba ta san irin girmansu da matsayinsu ba, kasancewarta bare ba ?abilarsu ba, kuma ba 'yar ?asarsu ba.

A hankali ta saci kallon hannayensu, sai ta gan su sanye da zobunan nan irin na hannun Sayyid da ya Wauka ya bata.
A take ta koma gefe ta cinye ayabar, sannan ta yin?ura ta tashi.
Imam Asad ya fara masifar wace mahaukaciyar haka, da za ta zo ta yi musu wannan rashin hankalin, su zuba ido su na kallonta.
Hammad ya ce "Ina mai baku ha?uri, ba?uwa ce a cikin lamarin gidan mulki, ku yi mata afuwa"
Nana tuni ta fice daga Wakin, aikuwa fitarta ke da wuya, jiri ya fara Wibanta, bango ta dafa tana bi a hankali, sai dai kan ta kai inda take so ta yanke jiki ta faWi.
FaWan ?aisar ne ya sanya ta buWe ido, a matu?ar galabaice.
"Waye ya ce da ki ka karSa ki ci? Kin san abin da aka yi a jikin ayabar? Ban da na riga na buWe miki ido ki na ganin abubuwa, da ba zan sake bari ki ga komai a kansa. Sai kin kashe kan ki a banza a kan mutumin nan, gaba Waya kin ?arar da ?arfinsa a kan ki, wanda ko tabbacin idan ya tuna ki zai miki irin wannan son ba ki da shi"
Nana dai kasa magana ta yi, saboda yadda jikinta yake a mace, duniyar take juya mata.
?aga bakinta ya yi ya zuba mata wani abu mai kama da turiri, ta yi wani yin?uri ta hau amai ta hanci da bakinta.
Ba ?aramin galabaita ta yi ba, jin yadda ?ayoyin da suka tsiro a jikin ayabar su na sukar ?irjinta gurin yin?urin aman da ta yi.

Cikin fusata mutumin yake magana, "Wane irin wawanci ne haka da shirme da rashin hankali, ta yaya zamu shirya abu ka je ka bari ya Saci?"

Cikin damuwa matashin ya ce "Wallahi Tafawa ba laifina ba ne ba, dan har ya fara ci wata yarinya ce ta hana shi ci, wai ya ba ta yunwa take ji"

"Wace yarinyar ce a kaf faWin Agadez za ta je tsakiyar ku, har Imam zai ci abu ta ce ya bata? ?aya daga cikin mugwayen Wabi'unsa kenan da ya sanya yake zubar da kimar ku a idon mutane ma?as?anta, har su samu zarafin raina ku. Ban da raini da wula?anci har baiwa ta ga abu a hannun Imam na ?asar Agadez ta ce za ta ci."
Ya buWe baki zai yi magana ya ce "Ka ga tashi ka bani guri ni kafin na mangare ka" Haka ya ja bakinsa ya tashi ya fice jikinsa a sanyaye.

*****

Alhaji Zailani ne a zaune a falon Hajiya Sa'a, ya je yi mata ta'aziyyar mutuwar Abba.
Ya numfasa ya ce "Wai dama Abban ba shi da lafiya ne?"
Ta girgiza kai ta wassafa masa dukkanin abin da ya faru.
Cikin kaWuwa yake jin bayanin nata. Ya ce "Ban da ke Hajiya Sa'a, ina ke ina gayyato yarinya da rana tsaka ki janyo ta jikinki, ga shi ta zame miki masifa, haba Sa'a. Ke kin san ba kowa a ke fallasawa sirrin ?ungiya ba, Allah ya kyauta, ya yi mata gaisuwa ya tafi.

*****

Hammad tun bayan tafiyar sauran 'yan uwansa yake tunani daban-daban a ransa.
Tuni aka saita masa wayarsa, ya ci gaba da amfaninsa da ita.
Wayewar gari yana ta jiran Abinci amma shiru, ya gaji da jira saboda yana jin yunwa, ya tafi ya tashi Asal da take ta bacci.
"Imam lafiya kuwa?"

"Ba a kawo mini Abinci ba, ina jin yunwa zan fita"

Kamar ta yi tsaki, saboda ta ji daWin baccin, haushi ya kama ta, tare da tunanin uban abin da ya hana Nana tashi ta yi masa girki ko ta makara haka.
Ga shi duk hadiman sashen ta kore su, dan haka ta tashi da kanta, ta fita.
A zaune ta tarar da Nana ta jingina da bango, idanunta duk sun faWa kamar ta kwana tana amai da gudawa.
"Wani wula?ancin ne ya sanya ba ki tashi kin yi wa Imam girki ba, har ki ka saka na biyo ki nan?"

Nana ta numfasa ta ce "Ba ni da lafiya ne"

"Ba ki da lafiya kuma Imam ba zai ci abinci ba? Kin san ba kowane Abinci yake ci ba"

Wani malulun takaici ya ?ule Nana, wato lafiyarta ba abin da yake gabanta ba ne, kawai fatanta ta yi wa mijinta girki tun da ga baiwa.

"Magana nake yi miki kin yi mini shiru"

"To me zan ce miki, ba ni da lafiya, ai ban taSa ?in yin girki ba. Ko wani abu da ki ka saka ni ba, amma yau ba ni da lafiya babu abin da zan iya yi. Idan ke ba za ki yi mini uzuri ba, ki gaya masa kukunsa babu lafiya na san, shi zai iya yi mini uzuri"

A hasale Asal ta buWe baki za ta yi magana, Nana ta yi mata wani irin kallo, da a dole ta haWiye maganganun da ta yi niyyar caSa wa Nana.
Ta ha?ura ta juya ta fita, tana tunanin me ta ji ne ko ta gani, ta kasa yi wa Nana rashin mutunci.
Tana komawa ya kalle ta ya ce "Ina Abincin?"

"Wai ba ta da lafiya"

"Me ya same ta?" Ta girgiza kai jiki a mace ta ce "Nima ban sani ba"

Ya so sake wata tambayar, amma sanin halin Asal ya sanya shi ta shi, zai fita.

Ta ce "To ina za ka je ba ka karya ba?"

"Zan samu abin da zan ci, zan je na ga Mahmoud ne" Daga haka bai kuma cewa komai ba ya fita.

Bakin Imam Hammad fal maganganu kamar yadda bakin Mahmudu yake fal maganganu, amma kowanne ya kasa furta wa kowa.
Hammad ne ya numfasa ya ce "Mahmud ina son na koma kan ayyukana, amma Sultan ya ce mini na dakata, akwai abubuwan da nake son yi da yawa."

Mahmoudu ya ce "To ka yi ha?uri, wata?ila akwai dalilin da ya sanya ya ce ka dakata tukuna"
Ya numfasa ya ce "Haka ne, wai yaushe za ka shigo gida ne?"

Ya girgiza kai ya ce "Ba na son shiga gidan nan naku"

"Saboda me?"

"Kai ma ka sani ai"

Imam ya ce "Ban san komai ba. Jiya Imams sun kawo mini ziyara. Ranar Lahadi za mu yi zagayen ra?uma da shan shayi, ka zo mu je tare"

"Imam, ka na manta waye ni, da ?o?arin kai ni matsayin da Allah bai kai ni ba, ni dai dan Allah ka yi ha?uri"

"Mahmoudu, idan ba kai ba wa ka ke so na janyo jikina? Ka san komai fa? Shikenan haka ni zan zauna?" Yayi maganar muryarsa Wauke da rauni.

"Haba jarumin shugabana, ka na fa da wanda ku ka sha?u, ku ke da kusanci tsakaninku sosai da sosai"

"Waye?" Ya yi maganar yana kallonsa.

"Zan haWa ku kwanan nan, aure zan ?ara yi maka kwanan nan, ka na son 'yar Nigeria?"

?an?ance idanunsa ya yi yana kallon Mahmoudu. Ya ce "Ga ka nan ga Asal ai"
"Ahh yi ha?uri, kar ka gaya mata sai ta saka a fille mini kai"

Hammad ya yi murmushi yana gyara zamansa.

Sai da Nana ta shafe kwana uku ba ta aikin komai, haka kurum Imam ya ji abin ya tsaye masa ya dame shi, ko ya yi ?o?arin mantawa sai ya kasa. Kwanakin nan uku kame-kame kawai yake yi gurin cin abinci, duk abin da zai ci sai ya ga kamar abin zai cutar da shi. Ga uwa uba rashin WanWanon abinci da ba ya ji gaba Waya.

Yau da Nana ta lallaSa ta fito, ta ji ana ta zancen hawan zagayen da za a yi a kan ra?uma.
Har ya yi shirinsa zai fita, ya tarar da Abinci a falo.
Cikin za?uwa ya ?arasa ya buWe, tabbas ?amshin girkinta ne. Wani murmushi ya suSuce masa cike da farin ciki.
Sai dai sam ba su haWu ba.

Har yau jikinta babu ?wari sosai, bayan fitarsa ta shiga ta gyara abin da za ta gyara, kawai ta nemi guri ta zauna, tana hutawa wani irin bacci ne ya Wauke ta a gurin.
Ba ta jima da fara baccin ba, sai ga ta a Libraryn ?aisar.
Waiwaye ta fara yi taga ta ina za ta gan shi, sai dai ba ta gan shin ba, sai wata guguwa da ta taso, ta watso mata littafin nan da ta ce ba za ta karanta ba. Ta kalli littafin a gabanta amma ba ta motsa ba, ba kuma ta Wauka ba. Kawai littafin ya buWe kansa da kansa, sai mudubin nan ya haska inda ya buWe Win.
Sayyid ta gani a tsaye a cikin sahara ana ta harbo masa kibiya ta ko ina, Sultan ta ta gani yana ?o?arin tare masa, shi ana samun sa da kibiyar. Har ya fara gazawa aka fara samun Sayyid.
Ya na tsaka da tarewar aka janyo shi aka nufi wata wuta da shi, da cin ta yake gwanin ban tsoro. Ba ta iya ganin fuskar wanda yake jan na shi, saboda ya rufe fuskarsa da rawani.
Gaba Waya Nana ta gigice ta rintse idanunta tana addu'a kar Allah ya ba wa mutumin nasara, can jin shiru sai ta buWe idonta a hankali.
Sai ta daina ganin wancan lamarin, sai wata taguwa da ake ta Wurawa wasu abubuwa.
Sayyid na zuwa ya kama taguwar ya hau, yana hawa ta din ga walagigi da shi, ta nufi kan wani rami da shi. Zumbur Nana ta tashi, tare da mi?ewa tsaye a falon. Zuciyarta sai bugawa take yi da sauri.
Waje ta yi da wani irin hanzari, ta nufi inda ake shirya ra?uman da za a yi hawan da su.
Ra?uman duk jajaye ne, an yi musu wani irin ado, ga su ?osassu.
Gaba Waya ta ji ba ta yarda da lamarin ba, ta juya ta sake kwasar hanya ta koma sashen su.
Tana zuwa ta ci karo da shi ya fito, sanye da makamanciyar shigar da ya shigo Wakinta bayan auren su.
Takobinsa na soke a gefen ?ugunsa, babbar rigar jikinsa ta sha aiki.
Kallon Nana ya yi, fuskarta ta nuna rama sosai da sosai.
Nana so take ta yi masa magana amma yana tare da Asal da ta sha kwalliya ita ma, sai hura hanci take yi.
Gaba Waya yanayinta ya nuna masa a rikice take, kuma magana ce a bakinta.

Har za su gifta inda Nana take ya ce "Sayyid excuse me"

Asal ta waiwayo ta kalli Nana jin ta ce masa Sayyid maimakon Imam.

Ya kalli Asal ya kalli Nana, sai kuma ya yi taku biyu ya matsa daf da Nana, ya sunkuyo daidai tsawonta.
Gaba Waya sauran barorin da suke gurin ma zubo musu ido suka yi.

"Dan Allah kar ka hau Taguwar nan" Ta yi maganar cikin tsoro muryarta har tana rawa.
Ya Waga idonsa ya saka a nata, wanda hakan ya rikita ta, tamkar ba ta taSa saninsa ba.

Bai ce mata komai ba, ya mi?e ya yi gaba. Asal ta bi shi cikin fushi tana tambayarsa "Wai me ta ce maka?"

Ya numfasa ya ce "Da tana son ki ji, ba za ta zaSi ta gaya mini ba".

"Imam ban gane ba, mene ne abin da ba za ta faWa kowa ya ji ba?"

"Ai kin san duk wanda yake ?ar?ashina, ina ba shi lokacina na saurare shi. Kar ki manta mutumin da yake da Asal doka ba ta ba shi dama a kan wata wadda ba ?abilarsa ba, mussaman ba?ar fata, kin fi kowa sani na, ki daina saka wani abu a ranki dan Allah"

Ya yi maganar daidai lokacin da suka ?arasa gurin. Daga nesa Nana take hango an ba shi shayi a kofi, ya karSa ya shanye, an sake zuba masa ya karSa ya sha.
Aka cika gurin da kaWe-kaWe, juyi suka din ga yi tare da sauran 'yan uwansa Imam, su na wasa da takubbansu, gwanin burgewa. Duk da tashin hankalin da Nana take ciki, sai da abin ya ?ayatar da ita.
Aka jero ra?uman nan, suka din ga kama su su na hawa.
Nana gabanta ya tsananta faWuwa, cike da ?warewa ya kama ra?umin nan ya haye.
Idonsa suka sauka a cikin na Nana, fuskarta Wauke da damuwa, ya lumshe idanunsa ya saita akalar ra?umin nasa, ya wuce gaba sauran suka bi bayansa.

Mutane suka rufa musu baya, suka kama hanyar barin gidan.
Jiki a sanyaye Nana ta koma.
A tsaye ta jingina a gurin girki, tana tunanin abin da ka iya biyo bayan hawan Ra?umar nan da ya yi.
But Asal ta faWo cikin huci, Nana ko motsawa ba ta yi ba sai bin ta da kallo kawai da ta yi.
Har gabanta Asal ta zo tana huci "Uban me ki ka gaya wa Imam, kuma saboda me za ki din ga kiransa da Sayyid? Ban yi miki gargaWi a kan sa ba?"

Nana ta kalle ta, ta ga kar ta yi wani abun da zai sanya ta kore ta a yanzu, dan haka ta sassauta murya ta ce "Haba ya shugabata, Sayyid da Imam duk abu Waya ne ai, yana nufin shugaba, mu a Nigeria Sayyid muke cewa, kema idan ki na so sai na kira ki Sayyada. Kuma me Sayyid zai yi da ba?ar mace 'yar Nigeria, ai ramin kura sai 'ya'yanta. Kawai ne nemi afuwarsa ne a kan rashin samun gudanar da aikina da na yi, a kwanaki da suka gabata, saboda shi ne ?a'idar gidan sarauta.
Ki yi ha?uri iya matsayina da aikina nake tsayawa."

Asal ta numfasa tana huci, duk da hankalinta ya Wan kwanta.

"Shikenan na ji, daga yanzu za ki bar Wakin da ki ke, za ki koma Wakin hadimai da ke tsakanin sashen Imam da nawa.
Sannan akwai gurin girki a gurin girki a gurin, yadda za a din ga sau?a?a miki, sai dai babu ke babu fitowa a duk lokacin da yake nan, muddin ba abinci ki ka kawo masa ba, kuma ba gyaran sashen za ki yi ba. An dawo da ke sashen nan ne, domin ?ara tabattar da tsaron abincin da Imam zai ci"

Nana ta jinjina kai ta ce "In sha Allah, na gode sosai da sosai"

"Ki hanzarta, ki kwaso kayanki ki mayar can, a yau ba sai gobe ba, ku yi magana da Balaraba ta kai ki"

Nana ta risuna ta yi wa Asal godiya, haka aka yi, a ranar ta kwashe kayanta ta mayar can Sangaren, barorin gidan na ta ?ara mamakin, yadda a ke Waga likkafar Nana ba?uwar haure sama da su.
Nana kuwa murna ta din ga yi, ganin tana ?ara samun kusanci da Imam, ta san addu'a da take yi ce Allah yake taimakonta, kuma tana fatan Allah zai yanke mata wannan wahalar nan kusa.
Fita ta yi da nufin ta kwaso kayan wancan Wakin girkin ta dawo da su nan, ta ga mutane na kaiwa da komowa a sashen.
Wani ta gani a cikin mutanen fuskarsa rufe da rawani, amma ta ga kamar ta san shi ta taSa ganinsa, kamar ta bi bayan mutumin, sai ta ji ana faWin Imam ne ya faWo daga kan Taguwarsa.!

AREWABOOKS

Nana ta rasa wa za ta nufa ta samu cikakken bayanin abin da ya faru. Ta san za a rina, tun da ta ga abin nan kuma ta din ga ji a jikinta, ta san wani abun sai ya faru.

A can Waki kuma, sannu Asal ta din ga jera masa, ya jinjina mata kai kawai.
Ya lumshe idanunsa yana tuna yadda Nana ta ro?e shi kar ya hau Taguwar.

"Wace ce ke?" Ya furta a hankali.

Asal ta ce "Magana ka ke yi ne?" Ya girgiza mata kai alamar a'a.
Tun da ya hau kan Taguwar nan yake jiri, duk yadda ya ?warara jikinsa, da ?o?arin sarrafata ya kasa, dan daina gani ya yi gaba Waya sai jin sa ya yi ya zamo ?asa.
Ya yi ajiyar zuciya yana sauke numfashi.

"Imam na saka ta dawo Wakin Hadaimai kamar yadda ka bu?ata, ko za ka ci wani abun a kawo maka?"

Ya girgiza mata kai alamar a'a.

"Ina ne yake yi maka ciwo to?"
Ya yin?ura ya tashi ya ce "Babu ko ina salla zan yi"

Yana tangaWi haka ya shiga ya yi salla, ya sake kwanciya.
Nana na ta kai komo falon babu kowa, tana son ta san halin da yake ciki amma babu wanda za ta tambaya.

Wata tawaga ta ga sun shigo sashen, kallo Waya ta yi masa ta gane Sultan, tana son fita tana jin tsoron kar ta yi laifi, haka ta tsaya tana hangen abin da yake faruwa.
Asal ta fito cikin hijjabi suka gaisa, ta yi wa Sultan jagora zuwa cikin Wakin.

Da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login