Showing 1 words to 3000 words out of 43386 words

Chapter 1 - IBTIHAL COMPLETE

11 Nov 2026

7

🪅

*IBTIHAL*

🪅

~MALLAKAR~

*HAJARA L SADEQ*

(miss Hajo)

MARUBUCIYAR

👇🏼

Auren wata tara

Ni da yaya arman

Matar uncle

Najmat abiy

Komai mukaddari ne

Khadijatul Sabren

Ribar so

Mata ta ce

*And now*

*IBTIHAL*

*Bismillahirrahmanir Rahem*

Ina Godiya ga Allah S W A da ya bani ikon farawa Lafiya Allah ya sa na gama lafiya ya hane hannuna da rubuta sab

’

o

👏🏻

Sa

ƙ

on gaisuwa ga dukkanin

ɗ

aukakin masoyana Ina muku fatan Alkhairi da nasara a rayuwa Allah y

a bar

Ƙ

auna

*

Ƙ

ir

ƙ

irarren Labari*

*DEDICATED TO MY HUSBAND*

🅿

️

…………………………

..*01*

*ABUJA ,GARKI G R A*

Kwance take saman

ƙ

atoton Gadon baccinta ,

bacci ta ke cikin kwanciyar hankali da nutsuwa

ƙ

aram ringing wayarta

ƙ

irar iphone 16promax ne ya tayar da

ita harga Allah ba don baccin ya isheta ba ta mi

ƙ

e zaune tare da Adduar tashi daga bacci Ta na

ƴ

ar gajerar mi

ƙ

a domin har yanzu gajiyar dawowarta daga Japan shekaranjiya bai sake ta ba.

A hankali ta janyo wayar tare da

ƙ

ure number da ke kiran na ta da Ka

llo wanda true caller ya shaida mata mai kiran,wani

ɗ

an naci ne da ya takura mata tun a Japan Ta rasa inda ma ya samu number ta,

B

’

acin rai ne ya bayyana

ƙ

arara saman kyakyawar fuskar ta mai matsakaicin haske ,Fara ce ba sosai ba,Kwanciyar fatar ta da man

yan idanunta shine farkon abunda zai d

’

auki hankalinka tattare da baiwar kyawun fuska da zubin zatin halitta da Allah S W A yayi mata ,

Kyakyawa ce ta yanda ka kalleta dole ka maimaita mata kallo ,

ta na da siririn hanci daidai da madaidaiciyar shape din

fuskarta ,

sai bakinta

ɗ

an madaidaici ba za ka kirashi

ƙ

arami ba haka bazaka kirashi babba ba ,

ta na da manyan idanu masu d

’

auke da Zara-zaran gashi ga yalwataccen gashin giranta da ya k

’

ara k

’

awata kyawunta,

ya Allah ni na ma rasa gane da wata k

’

abila

zan danganta wannan baiwar Allah da shi Ita ba Fulani ba ita ba balarabiya ba haka zalika ba india na ita ba buzuwa ba,

Kai tsaye dai tafi dacewa ka kirata da Shuwa Arab domin sak har kalar hasken fatarta irin na su ne

banbancin ita haskenta bashi da d

’

au

saidai ni a gaskiya kalar fatar ta ta ma ya fi burgeni domin

ƙ

alilan ne ka samu masu irin ta kashi biyar cikin Dubu,

Ba tare da ta bari wayar ta gama ringing ba ta ja dogon tsaki cikin Tsananin

ɓ

acin rai ta ciro barima d

’

ankunne da ke kunnan ta tare da

ciro da sim

ɗ

in daga jikin wayar tare da Karya sim d

’

in baki

ɗ

aya,

Sosai mamaki ya kamani ganin yanda lokaci guda ta sauya tamkar wacce bata ta

ɓ

a sanin Kalmar dariya ba ma,

Mi

ƙ

ewa ta yi ta na kallon agogo sosai ta yi mamakin har 5:30 lallai ta jima ta

na baccin gajiya kasantuwar ta na fashin salla wanka kawai ta yi ta fito wanda take

ɗ

akin ya Gauraye da dadda

ɗ

an k

’

amshin sabulullukan da tayi amfani da Su ,

turare kawai ta fesa ba tare da ta duba ko madubi ba ta kimtsa jikinta cikin Atamfa doguwar riga

street gown d

’

inkin ya kamata kad

’

an sai sannan na k

’

arewa surar jikinta kallon doguwace mai madaidaicin jiki Allah ya Albarkaceta da albarkatun jiki daidai baiyi yawa ba haka zalika bai yi ka

ɗ

an ba.

Kallabin atamfar ta

ɗ

aura simple

ɗ

auri ta yi amma

yanda yayi mata masifar kyau zaka

ɗ

auka wacce zata tafi wani gagarumim biki ne irin yanda tayi masifar kyau a hakan ma wai ba make up fuskanta to inaga ta yi kwalliya,

Ihun da ta jiyo daga falo ne ya sanyata kallon

ƙ

ofa wanda Kafin ta yi wani

ƙ

wa

ƙ

w

ƙ

waran

motsi an banko kofar tare da shigowa da gudu sai Jin runguma tayi cike da tsantsar murna

ta ce

“

Fav sis irin zuwan shammata haka Wlh bansan sam da zuwan ki ba sai

ɗ

azu Hajiya ke sanar da Momy ta fad

’

a mun dawowata daga school kuwa ko zama banyi ba direc

t na ce sai nazo na ga y

’

ar uwata ya Japan d

’

in

”

Ta na sakin fuskarta daga murtukewar tare da sakin gajeran murmushi ta ce

“

Japan alhmdllh Sis Safa Irin k

’

iba haka kamar ba karatu kike ba

“

Ta na sakin rumgumarta tare da kama hannunta Su na nufar k

’

ofar d

a zata sadasu da falo ta ce

“

To me zaisa na rame wannan ai sai ku masu hana ido bacci don karatu Alhudu-hudu yanzu dai sai a tsaya da karatun haka anyi tunda anyi Degree anyi masters anyi PHD ya isa haka kuma

”

Ta gama fa

ɗ

a daidai lokacin su na gama shiga

k

’

aton falon da bashi da hayaniya kujeru ne saiti biyu masu kyau da taushi sai katuwar plasma sai Frames na hotuna mabanbanta a Zagaye da falon,

“

Kema dai kin fa

ɗ

a mata Gaskiya Safa yanzu kuma sai tazo ayi aure yawon gararambar ya isa haka

”

Farar Tsohuwa

r da ke zaune da hijab da charbi a hannunta ta fa

ɗ

a fuskarta babu wasa.

Turo baki gaba tayi tare da zama ta na

ɓ

ata rai batare da ta ce komai ba,

“

Gaskiya Hajiya ta fa

ɗ

a ai sis Ibti Wlh ya ci ki nutsu ki za

ɓ

a duk Dubunnan masoyan nan naki ki darza

ɗ

aya k

awai mu sha biki kinsan da kowa daman jiran dawowarki yake ni dai har yanzu yayana nakewa fadanci wlh Ibtihal sosai yaya Yusuf yake kaunarki yara biyar Mahaifiyarsa na zab

’

a masa ya ce shi baya so duk saboda ke please ki auri yaya yusuf don Allah ibti wlh

zai kula dake fiye da yanda bakya tunani zai mantar dake duk wata jarabawa da k

’

unci da damuwar da kika shiga a baya zai baki farinciki fiye,

……

!.

“

Enough don Allah Safa kar ki

ɓ

ata mun rai daga zuwa na ,

“

Na fa

ɗ

a maki karki

ƙ

ara Kawomun zancen wani

ɗ

a nami

ji ma bare har batun Soyayya na fa

ɗ

a miki ina buk

’

atar abokin rayuwa ne?ko na ce miki ina buk

’

atar aure ne?karki

ƙ

ara zomin da maganar wata soyayya ai ni zan zauna a rayuwar auren to bazanyi ba anbi an sakamun ido da batun aure duka da wata nawa na girmeki

ke an dameki ko Sajida da ta bani 7months da haihuwa an dame ta ko sai ni?

“

Ta k

’

arasa fad

’

a cikin k

’

unar zuciya b

’

acin rai na bayyana k

’

arara a fuskarta,

Itama cikin fad

’

a Hajiya ta ce

“

Aure Kam ya zama dole kiyi ko kina so ko bakya so ko don

kinga na zuba miki ido Sajida da Safa da kike magana ke da su ai ba

ɗ

aya ba ne ko sai na fito na miki dalla-dalla yanda zaki fahimta sannan suma ina sane da su duk zan gamu da iyayen naku ko don kunga duk na zuba muku ido sannanma ke wata irin kafirar zuc

iya ce da ke da abu ba ya wucewa to daman jira nake ki dawo

daga karatun da Shi Bashir

ɗ

in da ya goya miki bayan kike abunda kike so zan gamu da shi na baki wata guda a duk cikin masoyan nan da suke sonki ki za

ɓ

a

ɗ

aya idan ba haka ba ko na za

ɓ

a miki da

kaina don ni ba tsohuwar banza ba ce ba zan zauna Ina zuba miki ido kina gagaranba ba

”

Wata harara Ibtihal ta bankawa Safa wanda saida dariya ta so subce mata ta narke fuska ta na ha

ɗ

e hannayenta Alamun tayi hakuri ,

mi

ƙ

ewa fuu Ibtihal ta yi ta na nufar

Bedroom tare da rufowa ta murza key ta na fa

ɗ

awa saman gado rubda ciki tare da sakin kuka .

Sosai ta ke kuka ta na jin damuwa da

ƙ

uncin da ke cikin zuciyarta har yanzu bai Kau ba ,

wani

ƙ

ududu take ji a cikin zuciyarta ba ta son maza ,bata

k

’

aunar soyayya ba ta buk

’

atar Aure me ya sa dole sai maza sun bibiya rayuwarta me ya sa suke binta da kalmar soyayya me ya sa su Hajiya Su ke son dole sai tayi Aure alhalin ba ta bu

ƙ

ata ba ta son ko da jin kalmar ,

Saboda maza ta manta rabon da ta shafa

ko da kwalli a fuskarta ballantana hoda duk da

ƙ

aunarta da kwalliya tun yarinta haka ta ha

ƙ

ura shakera fin ukku kenan da rabonta da ta ce ta zauna ta yi kwalliya duk don kar ta burge maza har Su ce suna sonta amma duk da haka ba ta tsira ba ,

gashi yanzu

daga dawowarta Hajiya za ta fara mata da batun aure wanda da tasan haka ne da komai zasuyi bazata dawo ba duk da a chan

ɗ

in ma ba sha tayi da bibiyar samari ba amma dukda haka gwara chan tunda ba iyaye ballanta har Su tilastata da batun Auren

”

!

Knocking

kofar ne ya sanyata tsagaita kukan ta na jin Safa na mata magiyar ta yi hakuri ta bu

ɗ

e kofar tayi mata banza domin wani haushinta takeji don ba don ta kawo maganar yaya Yusuf ba gaban Hajiya ba da hajiya ba ta tuno da batun yanzu ba,

Gajiya da bugawar ya

sanya Safa barin kofar tare da barin gidanma gaba

ɗ

aya ta na jin zuciyarta ba da

ɗ

i da niyyar gobe za ta dawo ta ba ta hakuri,

Haka Ibtihal ta

ƙ

arasa yinin ranar cikin k

’

unci da ciwon Kai sakamakon kukan da ta sha ko cin abinci daren ranar ba ta fito ba ha

jiya ta aiko ta bude ta ki bu

ɗ

ewa ta ce a kyaleta yunwar cikinta,

Sai wajen 12 bacci ya dauketa washegari ta tashi ba ciwon kai saidai da ka kalleta ka San ta ci kuka,ko da ta je gaishe da hajiya fuska babu walwala hajiya ta ce

“

kin gama murtuke-murtuken

ki ba tsoronki zanji ba,

Da kanta ta fita ta had

’

a breakfast tun 7pm kasancewar Yau take son komawa Aiki domin tafi buk

’

atar fita dukda Sai ta so ta koma d

’

in amma haka kawai tafi bukatar barin gidan ba tare da ko hajiya sun sake Ha

ɗ

uwa ba ta d

’

auki makul

lin motar ta Ash

ƙ

irar Judgement Day 2016 saida ta biya ta yi register sabon layi kafin ta nufi UNIVERSITY OF ABUJA,GWANGWALADA.

Yanda ta ke tu

ƙ

in ma ka

ɗ

ai ya isa ya matu

ƙ

ar burgeka tayi matu

ƙ

ar kyau da motar musamman yanda ta ke komai cikin aji kamun kai

gami da nutsuwa da kallo

ɗ

aya zakayi mata kasan ta ha

ɗ

a dukkan wa

ɗ

annan

ɗ

in.

Saida tayi clearing komai da ya dace kafin ta nufi office

ɗ

in ta ta bu

ɗ

e ba

ƙ

ura sosai taji da

ɗ

in yanda ake kula mata da office

ɗ

in ba wani b

’

ata Lokaci ta fara ayyukanta cikin



ƙ

warewa da kamewa kasancewar bazata fara cigaba da

Ɗ

aukar

ɗ

alibai ba Sai next week hakan ya sa 12:30 ta bar makarantar Batare da ta kula da

kallon da mutane ke binta da shi ba musamman students

ɗ

in da suka

ɗ

an santa

ɗ

aliban da ta

ɗ

auka lokacin suna leve

l One yanzu kuma suna level four kafin tabar sch

ɗ

in sosai sukayi mamakin dawowarta don Sunyi tunanin ta bar makarantar ne ,

Ta gaisa da wasu daga cikin

ɗ

alibanta cikin

ƴ

ar sakin fuska kafin ta nufi mota da niyyar shiga ta ji an yi mata magana daga baya

ɗ

an waigawa tayi ta na kallon mutumin da Kai tsaye yayi kama da jami,in tsaro ya na matsowa kusa da ita tare da mata sallama tare da cewa

“

Fatan ina tare da Ibtihal Adam

”

Ba tare da ta bud

’

e baki tayi magana ba don na kula magana na yi mata wahala ta gyad

’

a masa Kai.

Takardar da ke hannunsa ya mi

ƙ

a mata batare da ta Amsa ba ta ce

“

na meye

”

Ya ce

“

idan kika

ɗ

aga zakiga komai

”

Ta ce

“

zaifi kyau na ji daga bakinka

“

Cikin dakiya domin harga Allah kallo daya yayi mata ya ga ta masa kwajini ya ce

”

“

Takardar sammaci ce daga Kotu

“

Mamaki

ƙ

arara ya bayyana fuskarta ta katse sa da cewa .

“

Takardar k

’

ara kuma wa ya ke

ƙ

ara na Akan me

“

ya ce

“

daga SHAREF BELLO KUNYA bisa zargin Kisan cikinsa da kika zubar Zakiga ranar shigar kotun da dukkan sauran bay

anan a cikin takardar na barki lafiya

”

Ya na gama Fa

ɗ

ar haka ya fice yabarta tsaye ta bisa da kallo kafin ta maida kallonta ga takardar baki sake gabanta na tsanantar fa

ɗ

uwa

…………✍

🏽

*Wasa Farin girki muje zuwa ta hanyar comment da sharhi tare da sharing

ne kawai zai tabbatarmun da amsuwar labarin a zukatanku idan najiku shiru nima zakujini

ɗ

iffff tamkar anyi ruwa an

ɗ

auke*

https://chat.whatsapp.com/JYPWPtF78zlIr2kJcbp6ms?mode=gi_t

_*Miss Hajo ce*_

🤙🏿

🪅

*IBTIHAL*

🪅

~MALLAKAR~

*HAJARA L S

ADEQ*

(miss Hajo)

MARUBUCIYAR

👇🏼

Auren wata tara

Ni da yaya arman

Matar uncle

Najmat abiy

Komai mukaddari ne

Khadijatul Sabren

Ribar so

Mata ta ce

*And now*

*IBTIHAL*

*DEDICATED TO MY HUSBAND*

🅿

️

………………………

*02*

Gabanta na tsakananta fa

ɗ

uwa wani kuka ne ta ji ya zo ma ta da sauri ta fa

ɗ

a mota tare da rufewa ta na ha

ɗ

a kanta da settearing mota ta na fasa kuka mai tsuma zuciya,

Ta kai 5 minutes ta na kuka kafin ta tsagaita cikin kuka ta ke fa

ɗ

a

r

“

Me na yi wa rayuwarka da tsauri haka kake son ganin baya na meyasa me mukayi muku wata irin

ƙ

iyayya ce haka ,Ya Allah kaika jarabceni akan komai da ke faruwa da rayuwa ta Allah ka sassauta mun ka sakamun zaluncin da bayin Allahn nan suke mana da gaugawa

ka shiga lamari na ya Allah ka fitar da ni daga sabon tuggun nan da suke bibiyata da shi Ya Allah ka ciremun Sharef daga rayuwata har abada ka mantar da shi ni wanda ko a hanya muka ha

ɗ

u bazai shaida ni ba

”

“

Allahu Allahu rabbi la ushirika bihi shai

’

an t

a dinga maimaitawa tare da ambatar mabanbanta adduoi da sunayen Allah a haka ta ji zuciyarta ta yi sanyi ta samu

ƙ

warin gwuiwa kafin ta

ɗ

auko tissue ta goge hawayen fuskarta ta tada mota,

Kai tsaye Gidan Aunty Salma da ke Guzape ta nufa Horn ta yi mai

gadi ya bu

ɗ

e mata cike da girmamawa ya na gaishe ta tare da mata sannu da zuwa ta amsa cikin mutuntawa tare da zage handbag d

’

inta ta ciro 5k ta basa ya amsa ya na

ƙ

ara mata godiya da sanya Mata albarka kala-kala,

A Babban falo ta ha

ɗ

u da Aunty Salma na m

agana da me aikinta ta na ganinta ta fa

ɗ

a

ɗ

a fara

’

arta tare da Ware mata hannu da zallar murna ta ce

“

ga

ɗ

iyata ga

ɗ

iyata

“

Ibtihal ta ruga ta fa

ɗ

a jikinta ta na danne kukan da ke shirin zubo mata ta kasa kawai ta sakar mata kuka,

Hankali tashe Aunty Salma

ta ce

“

me zan Gani haka Ibti na ina murnar ganinki kuma zaki sa kuka haba Dama har yanzu baki girma da koke-koken nan ba ai nazata tuni kin barwa su Afren zauna naji me ke faruwa ta fa

ɗ

a su na zama tare da kama fuskarta da har lokacin ta ke kuka ta ce

”

Kar

ki tayarmun da hankali Ibtihal me ya faru

”

Takardar hanunnuta ta mi

ƙ

a mata ta na cigaba da kuka,

Aunty salma ta karanta tsaf kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login