Showing 24001 words to 27000 words out of 43386 words
zuciyarta ta bata amsa domin tabbas ta sake ta auri yusuf ta yi ganganci mafi hatsari a rayuwarta domin yanda take ganin
ƙ
iyayyar ta a idon mahaifiyarsa komai zata iyayi
“
innalilllahi wa inna ilaihiraji
’
un ya Allah ka kawomun mafitar kaucewa
ƙ
addarar nan da ke tunkaro ni Allah idan nayi maka wani laifi na tuba ka yafemun
”
Washegari da azababben zazza
ɓ
i da ciwon kai ta tashi ga zuciyarta da takejin ta na mata mugun ciwo ta na harbawa da
ƙ
arfi a
ƙ
arshe dai
bata
ƙ
ara sanin inda kanta yake ba ko da hajiya ta sameta a haka hankali
tashe ta kira Abba ta sanar dashi da kansa tare da taimakon marwan da yusuf aka kaita asibiti wanda karon farko aka bata gado bayan duk wasu gwaje-gwaje da bincike likita ya tabbat
arwa da su Abba ta na Stage
ɗ
in farko na Kamuwa da ciwon zuciya daman tun a wancen lokacin ya fa
ɗ
a musu ta na gab da kamuwa da ciwon zuciya ayi mata duk abunda zai sanyata farinciki to gashi abunda ba
’
a son ya faru.
Sosai hankalin Abba ya tashi haka Hajiy
a da ta kasa daurewa ta sanya kuka ta ce
”
yaron nan Tsakaninmu da shi da uwarsa saidai Allah ya isa jikata yarinya
ƙ
arama sun
ɗ
aura mata ciwon Zuciya
“
Abba ya lallasheta da
ƙ
yal ya samu ta yi shiru Aunty Salma ta kwana da ita wanda har zuwa lokacin ba ta F
arka ba Ita kanta Aunty salma Hankalinta a mugun tashe yake da samun wannan sabon Labarin haka Safa don kuka ta dingayi da
ƙ
yal ta bi Hajiya da su Abba gida don cewa tayi ita ma nan zata kwana,Yusuf ko ya kasa zaune ya kasa Tsaye.
Wasa-wasa washegari har 1
:30 Ibtihal ba ta farfa
ɗ
o ba Dukkanin
ƴ
an uwanta hankalinsu a matu
ƙ
ar tashe yake sanin halin rayuwa ya sanya Abba Kiran mom cikin hikima ya sanar da ita idan babu damuwa ta zo
ƙ
asar ko yau ta samu jirgi ta taho,
Hankalin mom ya matu
ƙ
ar tashi wanda tun a w
ayar ta ke tambayar wa ya mutu don Allah kar a
Ɓ
oye mata Abba ya ce ba mutuwa ba ce ya lallashe da
ƙ
yal,
Ga mamaki har daren ranar Ibtihal ba ta farfa
ɗ
o ba wanda su kansu likitocin abun ya fara tsorata su sai ta kai sun sauya mata waje sun maida ta inda ba
a barin kowa shiga saidai le
ƙ
e duk an zagayeta da na
’
ouroori,
Safa da ke gefen Mamanta ta
ɗ
ora kanta kafa
ɗ
arta ta na hawaye itama aunty salmar daurewa ta ke ta na lallashinta lokacin ne mom ta kira aunty salma ta yi
mamakin ganin number ta ta Nigeria bay
an ta
ɗ
auka ta ce,
“
salma me ke faruwa munzo gidan Hajiya ba kowa Mai gadi ke sanar mun kuna asibiti wanne asibitin me ya samu Hajiyar innalillahi wa inna ilaihiraji
’
un
”
Aunty salma ta ce
“
Kinga Aunty Nafisa ki kwantar da hankalinki ga Marwan nan yanzu
zaizo ya
ɗ
aukeku ya kawoku asibitin
”
Suna gama wayar marwan ya tafi
ɗ
auko su mom cikin mintuna Ashirin sai ga su su ukku Ka na kallon mom zaka san tabbas jinin Ibtihal ce domin kamanninsu sun
ɓ
aci baka ta
ɓ
a cewa mom ta haifi kamar ibtihal,kyakyawa
ƴ
ar gay
u mai matsakaicin jiki sai wata Matashiyar kyakyawar budurwa wacce zatayi sa
’
anni da Ibtihal Ta na Ri
ƙ
e da wata kyakyawar yarinya da tayi bacci ta kwanta a kafa
ɗ
arta daga bayansu kuma wata dattijuwa a
ƙ
alla tayi shekaru hamsin itama fara mai kama da su mom
sai yanzu na lura tundaga kan su har Aunty salma kamar su
ɗ
aya haka yaransu duk suna kamannin juna saidai wani yafi wani kyawu,
Kamar mom zatayi gudu ta rigo ba wajen da ta nufa sai hajiya da ke zaune ta yi tagumi ta rungumeta ta na Sauke ajiyar
zuciya ta ce
“
Alhamdulillahi da na sameki Lafiya Hajiyata
“
kafin ta sauke nauyayyar ajiyar zuciya hajiya ta shafa bayanta ta na rungumeta kafin ta tsagaita itama aunty Aisha haka ta zo ta rungume Hajiya duk suna sauke ajiyar zuciya Safa ce ta yi saurin Am
sar Afren da har lokacin ta ke sharar baccin gajiya,
nan aka
ɗ
an gaggaisa sama-sama don hankalin kowa ba jikinsa ya ke ba mom ce hankalinta ya yi tsananin tashi ganin ta ga kowa banda ibtihal hankali tashe ta kalli hajiya ta ce
”
Hajiya wa ye ba lafiya
”
H
ajiya na kama hannunta cikin sigar lallashi ta ce
“
bana son ki
ɗ
aga hankalinki kinji Ibtihal ce amma insha Allah za ta samu sau
ƙ
i nan kusa
”
Wani irin fa
ɗ
uwa gaban mom ya yi ta ce
“
innalillahi Hajiya me ya sameta
”
daidai likita na
ƙ
arasowa wajen fuskarsa k
awai za ka kalla ka san akwai damuwa ya ce
”
muna bu
ƙ
atar mutum biyu makusanta *IBTIHAL ADAM* ya na gama fa
ɗ
ar haka ya koma office
ɗ
insa daidai Abba ya bisa da sauri tare da Aunty salma,
Damuwa
ƙ
arara a fuskar Dr Najib bayan sun zauna ya ce
“
Alhaji magana c
e ta gaggawa muna bu
ƙ
atar jini a gaggauce domin yarinyar na bu
ƙ
atar jini kuma mun gwada jininta O Negative ne wanda cikin kashi
ɗ
ari masu irinsa basu da yawa idan akwai mai irinsa a dangi a bincika da gaggawa
”
“
Innalillahi wa inna ilaihiraji
’
un Aunty salm
a ta fa
ɗ
a hawaye na siraro mata saboda dukkaninsu sun san Kaf Babu mai irin jininta a Family
Ɗ
insu dukkaninsu mafi yawaici O Possitive ne
“
Abba ya ce
”
Dr Babu yanda za ayi kaf family
ɗ
inmu ita ka
ɗ
ai ce mai irin jinin nan ko nawa ne zan kashe tunda nasan k
una
ɗ
aukar number masu irin jinin saboda irin haka ta kama don Allah a taimaka a ceci ran
Ƴ
ata
”
Dr ya ce
“
innalillahi wa inna ilaihiraji
’
un Wallahi Alhaji Mutum biyu ne idan irin haka ta kama suke bayarwa ko ba a nema ba suna zuwa da ansha watanni a
Ɗ
auka
na farko *SANATA MARZOUQ MALEK* sai Alhaji Bukar to shi Alhaji bukar ya na ma garinsu yanxu haka Allah yayiwa mahaifinsa. Rasuwa shi sanin da nayi Alhaji Marzouq ba ya
Ƙ
asar sauran wa
ɗ
anda kuma muke da su mutum ukku ne kuma duk mata kaga bazaiyu ba
”
Hawa
ye na xuba idanun Aunty salma ta ce
“
Shikenan yanzu Dr zamu rasa
ƴ
armu babu wata mafita
”
Dr na shirin Magana Wata Nurse ta shigo fuskarta washe cike da girmamawa ta ce
“
Dr Munyi babban Ba
ƙ
o Sanata Marzouq ne ya zo duba marasa lafiya kamar yanda ya saba zu
wa lokaci zuwa lokaci
”
Dr ya sauke wata nauyayyar ajiyar zuciya ya na mi
ƙ
ewa da zallar farinciki ya fice Abba da Aunty Salma suka bi bayansa suma cikin sauri
”
Lokacin ne wani kyakyawan matashi ke shigowa cikin taku irin na Hamsha
ƙ
an maza Fari ne ba
Kal ba kyakyawa ajin farko wanda ko
ɗ
an uwansa namiji ya kallesa dole ya
ƙ
ara kalla ballantana
ƴ
an matan wannan zamani,
Dukda kasancewar sanye ya ke cikin manyan kaya farar tsadaddar shaddar da tayi masifar yimasa kyau Sajen nan nasa kallo
ɗ
aya zaka masa
kasan na musamman ne masu irinsa
ƙ
alilan ne kodan ya danganta da gyaran da suke samu ,
idanunsa sanye cikin wani farin tsadadden glass da ya
ƙ
ara
ƙ
awata baiwar kyawunsa kansa sanye da hula da ta dace da kayansa takalman
ƙ
afafunsa ka
ɗ
ai ya isa kayi
ƙ
auyanc
i sam yanda gayu da tsabta gami da kyan jiki ya ratsa sa baka ta
ɓ
a
ɗ
aukar ya kai shekaru Arba
’
in zaka
ɗ
auka bazai wuce 35yrs ba ya yi wuta,
Gaba
Ɗ
aya wajen kara
ɗ
ewa ya yi da dadda
ɗ
an
ƙ
amshin turarensa mai matu
ƙ
ar da
ɗ
i da sanyin sha
ƙ
a,
“
Ranka ya da
ɗ
e
barka da zuwa
”
Dr ya fa
ɗ
a cike da girgimamawa har ya na ha
ɗ
awa da russunawa bayan ya basa hannu sukayi musabaha Cikin dadda
ɗ
an muryarsa mai cike da miskilanci da rashin son magana ya ce
”
ya masu jiki
”
Muryar sam ba ta ma fita,
Dr ya ce
“
masu jiki alhamduli
llahi ranka ya da
ɗ
e ya fama da jama
’
a
“
ya fa
ɗ
a suna yin gaba don masa jagora kamar ko yaushe idan yazo duba marasa lafiya.
Daidai lokacin Abba na
ƙ
arasa zowa wajen da murmushin nuna sanayya ya nufi wajensu tare da cewa
”
Sanata Marzouq
”
Cike da ladabi marz
ouq ya mi
ƙ
awa Abba hannu ya ce
“
ranka ya da
ɗ
e barka da yamma
”
Ya ce
“
A ah saidai muce ranmu ya da
ɗ
e tare
“
duk sukayi murmushi Abba ya ce
”
Ya majalissar kwana biyu ba a ganinka
”
Ya ce
“
Na yi tafiya ne
Ɗ
azu ba jimawa dawowata
Ƙ
asar
”
Abba ya ce
”
Allah ya tai
maka
“
Duk suka
ɗ
unguma har Abba Bayan securityn Marzouq ya dakatar da su .
Ɗ
aya bayan
ɗ
aya duk gadon da yaje ya musu ya jiki sai ya aje musu bandir kuda
ɗ
e masu yawan gaske suna gaba ya na tambayar Dr akwai issue na Aiki wa
ɗ
anda ba su da hali
”
Dr ya ce
”
Eh akwai na mutane hu
ɗ
u mararsa
ƙ
arfi yanzu dai akwai issue mai girma ranka ya da
ɗ
e na irin taimakon da kakeyi Yarinyar Sanata Bashir Dikko ce ke bu
ƙ
atar jini kuma jinin irin naka ne an bincika kaf ba a samu ba har ma mun cire rai da rayuwar yarinyar sai g
ashi Allah ya kawo mana kai
”
Cikin sauri ya kalli Dr ya ce
“
Subhanallah ai abunda ya dace ayi tun farko meyasa ba ka fa
ɗ
a da wuri ba ayi sauri muje a
ɗ
auka
”
Cikin
ƙ
alilan mimtuna akayi masa text
ɗ
in duk da ya dace aka tabbatar ba matsala tattare dashi ka
fin a
ɗ
eba jinin leda
Ɗ
aya da gaggauwa akaje aka ma
ƙ
ala mata Abba harda hawayen farinciki ya kama hannun Marzouq ya ce.
“
Bani da bakin da zan gode maka bisa ceton rayuwar
ƴ
ata da kayi Sanata nagode Allah ya biya maka dukkanin bu
ƙ
atun ka na Alkhairi ya
ƙ
ar
a maka nasara da ci gaba a dukkan al
’
amuranka kamar yanda na saba fa
ɗ
a yau zan maomaita a gabanka *MARZOUQ MALEK* kai
ɗ
in na musamman ne a cikin Al
’
umma ririnka basu da yawa a duniya
”
Sam nauyin godiyar da Abba keyi masa yakeji don bai
ɗ
auki hakan a wani
babban abu ba
“
Bayan ya huta Ya tashi ya na kallon Abba ya ce
“
mu je na duba
ƴ
ar taka sai mu wuce
”
Bisa jagorancin Dr tare da Abba suka nufa
Ɗ
akin da Ibtihal ta ke kwance hannu
ɗ
aya ma
ƙ
ale da ruwa
ɗ
ayan kuma ma
ƙ
ale da jinin da ya fara shiga
jikinta
”
Samun kansa ya yi da zuba mata ido fuskarta ta yi fayau kyawunta ya
ƙ
ara bayyana dukda kasantuwar idanunta na a rufe numfashinta ne kawai zai tabbatar maka da ta na raye wani irin tausayin halin da take ciki ne lokaci guda ya shige shi don duk wa
nda yasan marzouq ya san mutum ne mai tsananin tausayi minti ukku cikakke baiyi ba ya mi
ƙ
awa Abba hannu sukayi musabaha ya ce
“
Allah ya bata lafiya yalla
ɓ
ai
“
Abba ya ce
“
Ameen ranka ya da
ɗ
e ina
ƙ
ara matu
ƙ
ar godiya Allah y saka da mafificin alkhairi
”
Suk
a fito tare momy da ke kuka jikin hajiya da ke ta lallashinta Abba ya kalla ya ce
”
ki kwantar da hankalinki Nafisa Allah ya kawo mana agajin gaggawar da bamu ta
ɓ
a tsammani nan kusa ba yanzu haka An saka mata jinin insha Allah zata samu lafiya nan kusa sanna
n ciwon zuciya ma muna fatan zata rabu dashi gaba
ɗ
aya da yardar Allah
”
Da sauri ta
ɗ
ago ta ce
“
Yaya da gaske a ina aka samun jinin bayan an tabbatar da baza
’
a samesa nan kusa ba
“
Ya nuna mata Marzouq da ya du
ƙ
a ya gaishe da hajiya cikin sauri momy na h
awaye ta ce
“
mungode Allah ya saka da alkhairi ya biya maka bu
ƙ
atunka na alkhairi
”
Ya amsa da Amen ya na mai jin da
ɗ
in Addu
’
ar na ta Hajiya ma Albarka ta sanya masa da adduo
’
i kala-kala kafin ta kalli yarinyar da tunda suka zo tare lokacin afren ta tashi
a bacci shikenan suka hau wasa ta ce
“
Jikata zo ki tafi kar babanki ya tafi ya barki
”
Lokaci guda ta sanya kuka ta na ma
ƙ
ale kafa
ɗ
a
“
Duk sukayi murmushi Aunty salma ta ce
“
bazaki bi baban naki ba
”
?
Ta gya
ɗ
a kai ta na hawaye cike da muryar sangarta ta ce
“
Wajen
Ƙ
awata Afren zan zauna
”
Sosai mamaki ya kama Marzouq Tasnem mai masifar rashin son mutane da
ƙ
iyiwa idan ba gidansu ba ko gidan kakanninta ba ta yarda ta zauna itace yau za ta ce zata zauna wajen mutanen da bata sonsu ba
”
Ran
ƙ
wafowa yayi ya na ra
ge tsawo tare da dafa kanta ya ce
”
a hanya zan saya miki chochulate sannan gobe da kaina zan kawoki wajen
ƙ
awartaki kinji
”
Ta sanya kuka ta ce
“
a a Daddy a nan zan zauna
”……………✍
🏽
_*Miss Hajo ce*_
🤙🏿
🪅
*IBTIHAL*
🪅
~MALLAKAR~
*HAJARA L SADEQ*
(miss Hajo)
MARUBUCIYAR
👇🏼
Auren wata tara
Ni da yaya arman
Matar uncle
Najmat abiy
Komai mukaddari ne
Khadijatul Sabren
Ribar so
Mata ta ce
*And now*
*IBTIHAL*
*Shafin nan
naku ne Hindu Bulama Uwar Lena Tare da Matar Mijinta Allah
ƙ
ara muku basirar sabarba
ɗ
o sharhi mai tashin kai Alkhairin Allah yakai muku har gadon baccinku*
😘😘
*DEDICATED TO MY HUSBAND*
🅿
️
…………………………
..*10*
Afren ma na ganin
ƙ
awarta za ta tafi ta
sanya kuka ,
Kowa ya dinga mamaki wanda da
ƙ
yal Safa ta
ɗ
auke afren da ke Haure Haure ita kuma Tasnem Ahmad da ya tsaya tare da security ya na ta game a tab
ɗ
insa ya
ɗ
auketa wanda kamar zata kada shi don bori Suka yi sallama suna barin wajen wanda har suka
tada motocinsu kuka da ihu Tasnem ta ke itama kuma Afren.
*ASOKORO*
Hmmmm Lallai Arzi
ƙ
i na inda ya ke na fa
ɗ
a ina
ƙ
arewa wani tsadadden tsararren katafaren wani mentions da ya yi fice a arear kallo,
Tundaga yanayin tsarin gidan kasan tura
wa suka gina irin gidajen nan ne da idan a hoto ka gani za ka rantse Zane ne Gida har gida tamkar ba a
ƙ
asa nigeria ba,
Ashe banyi kallo ba saida na
ƙ
arasa shiga Cikin compound bayan wuce gate na farko da ya ke sha
ƙ
e da security tamkar gidan shugaban
ƙ
asa
,
Duk yanda na so irin kwatanta muku yanda Mentions
ɗ
innan ya ke mai karatu
ɓ
ata lokaci ne na ga daular da banta
ɓ
aga irinta ba wanda har saida na yi hawaye da Fatan Allah ya bamu Aljanna,
Ƙ
aton mention ne da idan ka na son nufar wani
ɓ
angaren na gidan ma
idan ba mai jurar doguwar tafiya ba ne to fa to ka na bu
ƙ
atar Mota amma sauran
Ɓ
angarorin ba shi da tazara sosai,
Ɓ
angare ne a
ƙ
alla Biyar Wanda kowannensu ya tsaru iya tsaruwa sai Sauran filin gidan da a
ƙ
alla za a iya
ƙ
ara irin ginin wannan goma a ciki,
Gidan ya tsaru da shuke-shuken zamani tare da decoration masu matu
ƙ
ar
ƙ
ayatarwa.
A wani
Ƙ
aton falo na tsinci Kaina Ashe kalllon waje daban da na ciki,
nidai tsaf da ba da kaina na shigo ba tsintar kaina nayi