Showing 15001 words to 18000 words out of 43386 words

Chapter 6 - IBTIHAL COMPLETE

11 Nov 2026

15

ya najin

Ɗ

aci a cikin ransa .

wata

rana kwatsam hajara ta ji sanarwa a gidan radio akan ana neman masu takardun karatu tundaga masu sakandire har zuwa ,Digiri duk wani mai takardun ya zo ana nemansa a sakateriya ranar litinin

”

Ba tare da tunanin zata samu ba haka nan dai ta je ta kai takar

dunta domin daman suna tare da ita sam wahala ta ma mantar da ita tayi wani karatu,

Allah mai iko sai gashi fitowar farko ta samu aiki domin lokacin masu irin takardunsu ake nema basu da yawa bare ita da takardarta tayi mugun kyau,

Ranar da ta amsa offer



ɗ

inta a hannu tayi matu

ƙ

ar murna da farinciki ta godewa Allah babu iyaka ,

Ta fara aikinta cikin nasara da kwarewa a wata makarantar sakandire,

Mace ce mai kwazo da ta saba da nema ko da ta samu aiki sai sana

’

arta ta

ƙ

ara bun

ƙ

asa ta dinga sarin

atamfofi,shaddoji,Takalma,yadika,ta na rabawa sauran ma

’

aikata da anyi albashi su ha

ɗ

a mata ku

ɗ

inta gefe guda ta na kula da karatun

ɗ

anta da ta sauya masa makaranta ta maida sa ta ku

ɗ

i mai kyau.

Lokacin da Marzouq ya gama sakandire Hajara ba

ƙ

aramun cigab

a ta samu ba ta saya gida ta saya mota hakan ya sa ta bu

ɗ

ewa Marzouq shagon atamfofi da shaddoji da yadika ganin ya zama saurayi kafin Result

ɗ

insu ya fito ta sama masa Addmission ya fara sana

’

a ,

dukda yanda

ƴ

an mata suka masa chaaa saboda ganin kyakyawa

n saurayi

ɗ

an

ƙ

walisa ba ya kula kowa kamar yanda ya ke shiru shiru in kaga dariyarsa da fara

’

arsa ko maganarsa doguwa to da mahaifiyarsa ne Kallo

ɗ

aya zakayi masa kasan akwai abu a ransa domin mahaifiyarsa ba ta

ɓ

oye masa komai ba game da tarihinsa da nat

a baice komai ba amma tana ganin tsananin tsanar mahaifinsa a ransa ba irin yanda batayi ba akan ya shirya ta kaisa wajen Kakansa saboda halin rayuwa idan itace yau ba itace gobe ba amma fir ya

ƙ

iya hakanan ta ha

ƙ

ura domin ita

ɗ

inma kanta bazatace ga inda

gidan kakan nasa yake ba domin duk zaman da tayi bata ta

ɓ

a zuwa koda sau

ɗ

aya ba ta aje batun a gefe dukda a ranta ba ta manta halaccin Alhaji Marzouq a garesu ba.

*MARZOUQ MALEK*

Shine sunan da ake kiransa a makaranta dukda baya son ha

ɗ

a sunansa

da malek da ake ha

ɗ

asa ya so sunan kakansa na wajen uwa aka sanya masa amma fir hajara ta

ƙ

iya saboda darajar kakansa ,

Sosai take samun cigaba a wajen aiki gefe guda marzouq na kula da shagon da ta bu

ɗ

e masa,

A haka jarabawarsu tayi kyau haka Jamb

Ɗ

insa y

ayi mugun cin da saida aka gayyacesa interview bayan angama masa aka tabbatar da eh yaron da gaske shi ya ci yaro ne mai matu

ƙ

ar

ƙ

wazo a cikin wanda sukayi masa interview din akwai wani DR NAZIR wanda tunda ya

ɗ

ora idonsa akan yaron ya ji ya matu

ƙ

ar burges

a sannan ya na ganin kamar akwai Kamannin Hajara a fuskar yaron wanda ya kasa mantata har yanzu

……

..

✍

🏽

_*Miss Hajo ce*_

🤙🏿

🪅

*IBTIHAL*

🪅

~MALLAKAR~

*HAJARA L SADEQ*

(miss Hajo)

MARUBUCIYAR

👇🏼

Auren wata tara

Ni da yaya arma

n

Matar uncle

Najmat abiy

Komai mukaddari ne

Khadijatul Sabren

Ribar so

Mata ta ce

*And now*

*IBTIHAL*

*DOMIN NEMAN

Ƙ

ARIN BAYANI 07026166536*

*DEAZATOH Tawa

ƴ

ar amana shafin nan naki ne kyauta Alkhairin Allah ya kai maki

har gadon baccinki nasara ta lullu

ɓ

e rayuwarki yakawo mana twins mu zo Kd shan suna*

😘😘😘😘

*DEDICATED TO MY HUSBAND*

🅿

️

…………………………

..*07*

A lokacin Dr Nazir ya basa number sa saboda lokacin waya ta zo har ta

ɗ

an fara wadata akan in yana bu

ƙ

atar wani ta

imako ya tuntu

ɓ

esa zai taimaka masa sosai insha Allah shima ya amsa number sa,

A hankali sha

ƙ

uwa ta shiga tsakaninsa da DR Nazir ya zame masa tamkar uba mai basa shawara zuwa lokacin Hajara ba ta ta

ɓ

a ha

ɗ

uwa da DR nazir ba ta na jin dai labarinsa a wajen

ɗ

anta da yanda ya ke basa shawarwari akan karatunsa.

kwatsam rana

ɗ

aya DR nazir ya kira Marzouq akan ya sama masa Schoolership a

Ƙ

asar Switzerland koda Marzouq ya zowa da hajara da labarin rumgumesa ta yi ta na masa kukan farinciki shi a ransa baya son t

afiyar domin baya son abunda zaiyi nisa da shi da mahaifiyarsa amma ganin yanda ta nuna farincikin ta akan hakan sai yaji

ƙ

warin gwuiwar hakan.

Dole hajara ta bu

ƙ

aci da ya kaita har gidan DR Nazir

ɗ

innan dai yau tayi masa godiya ,

ya rakata har gidan wan

da lokacin da sukayi ido da juna ba

ƙ

aramun mamaki ne ya kama su ba ganin juna Hajara ta nuna sa ta ce Nazir shima ya na nunata da zallar mamaki ya ce Hajara Daman zan sake ganinki ,

sai gani sukayi suna hawaye Marzouq ya tsaya kallon ikon Allah ya na mam

akin sanda suka san juna ,

Hajara kuka ta sa domin bata ta

ɓ

a tunanin sake ganin Nazir a rayuwarta ba dukda duk shekarun nan bata manta da shi ba da irin soyayyar da sukayi a lokacin ne ya ke sanar mata kamar yanda suka tsara kafin ta bar makaranta don tun

lokacin bayan sati ukku ya je tare da iyayensa har wajen mahaifinta kamar yanda ta kwatanta masa aka shaida musu ta yi aure ranar ya yi kukan da baitaba irinsa ba ya yi jinyar watanni kafin mahaifinsa ya basa ha

ƙ

uri ya ha

ɗ

asa Aure da

ƴ

ar uwarsa daman kuma

ta na sonsa shima kuma ya ha

ƙ

ura ya amsheta hannu bibbiyu ta haifa masa yara biyu duk Maza Ashraf da Sadeq kafin shekara ukku baya Allah yayi mata rasuwa sanadin ciwon Hanta,

Itama hajara ba ta

ɓ

oye masa komai ba da ya shafi rayuwarta da

ɗ

anta ya

matu

ƙ

ar tausaya mata kafin a

ƙ

arshe ya nemu bu

ƙ

atar aurenta da

ƙ

yal ya sha wahala kafin ta amince dukda itama hada jan aji da tsoron abunda ya faru da ita a baya kafin ta amince bayan sunje Ha

ɗ

eja ta nema wasu daga cikin dangin mahaifinta suka

ɗ

aura musu au

re wanda lokacin sosai tayi mamakin halin da ta samu matan babanta da

ƴ

an uwanta nan take samun labarin shafa tayi aure a katsina ta so ta taimaka musu amma hassada ta hanasu kar

ɓ

a dukda suna bu

ƙ

ata domin sunyi mamakin yanda suka ganta a tunaninsu zuwa yan

zu ta gama lalacewa domin a tunaninsu yanda suka koreta bata da wajen zuwa zuwa yanzu ta zama magajiyar karuwai Sai suka ga sa

ɓ

anin haka,

Sai a lokacin ne Hajara ta san ta yi Aure domin Kulawa tattali soyayya kawai take samu daga wajen mijinta har mantawa

suke da shekarunsu kamar su cinye juna don

ƙ

auna to daman ba wasu yara gare su ba Sadeq ya na Karatu a india domin tsakaninsa da Ashraf shekara biyu ne Ashraf ya basa saika

ɗ

auka ma

ƴ

an biyu ne don sadeq ya fi Ashraf girman jiki hakan yasa ajinsu

ɗ

aya a k

aratu don sadeq ya ma rigasa tafiya india da wata ukku.

Ashraf ma tare da Marzouq sun wuce switzerland tare wanda suka zama aminai tamkar uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya domin sa

’

anni ne haka suka

ɗ

auki hajara tamkar uwa itama ta

ɗ

auke su tamkar ita ta haife su ba ta b

anbanta su da

ɗ

anta,

Tafiyar Marzouq karatu ba

ƙ

aramun cigaba ta samar musu dashi ba domin overoller ya ke fitowa dashi a result Gefe guda kuma ya fara neman ku

ɗ

i wanda kafin ka ce me ya tara arzi

ƙ

i mai yawan gaske ,

Mechanical engineering ya ke karanta

Hakan ya

ƙ

ara ha

ɓɓ

aka kasuwancinsa ya na kammala degree dinsa ya wuce china yo wani course game da koyon

ƙ

era mota da babura da ya fara koya a nan shekara biyu ya yi ya gama iya komai har ma ya fi wanda suka koya masa

ƙ

warewa saboda Marzouq mutum ne mai ka

ifin basira .

a switzerland ya bu

ɗ

e componyn

ƙ

era ababen hawa wanda kafin kace me wajen ya ha

ɓ

aka sai ya zama shi da nigeria sai dai ya ga iyayensa ya koma Domin Shima DR Nazir ya samu cigaba lokacin ya zama minister ilimi na

ƙ

asa.

a lokacin idan ka kall

i Hajara ba ka ta

ɓ

a cewa ta ta

ɓ

a shiga damuwa a baya ta zama hamsha

ƙ

iyar mace kyawunta da kwarjininta na

ƙ

aruwa .

gefe guda ta na aikinta wanda zuwa lokacin tuni ta samu cigaba da matsayi babba a jahar ta kaduna dawowarsu abuja baisa ta bar aikinta ba do

min lokacin Director ce guda a ministry of education da ke jahar ta Kaduna,

Sadeq ya yi Aure don ya riga su Aure dukda sun girmeshi Ashraf ma yana ta so ya yi amma ya ce shi sai tare da Marzouq zaiyi wanda sun sha fa

ɗ

a da marzouq akan shi ya je ya yi aure

nsa shi mata ba sa gabansa amma sai ya ce bazaiyi ba saidai suyi tare .

itama mahaifiyarsa sai hankalinta ya karkata akan son ganin sunyi auren duba da yanda zamani ya lalace,Nan fa ake yinta domin Marzouq ba shi da budurwa bai ta

ɓ

a kula duk

ƴ

an matan da

suke bibiyarsa ba Ya ce kawai Ummy ta za

ɓ

a masa duk wacce ta mata zai amsa kasancewar Ummy ya ke ce mata hakan yasa kowa ya tashi da hakan har su Ashraf.

Kafin ya koma Switzerland Mahaifiyarsa ta ha

ɗ

asa da Mariya a nan garin abuja a ta ke duba da yanayin

ladabin yarinyar

ƴ

ar ma

ƙ

otansu ce amma kullum sai ta zo gaishe ta wanda bata san saboda Marzouq ta ke hakan ba daman saboda tsananin son da ta ke masa a tunaninta hakan zai sa mahaifiyarsa ta ha

ɗ

a su aure sai gashi Allah ya cika mata burinta.

koda mahaifi

yarsa ta zo masa da batun ya amshe ta ba don ta kwanta masa a rai ba sai kawai don son ya cikawa mahaifiyarsa burinta sannan bayajin zai iya ta

ɓ

a bijirewa umarninta har abada.

bayan duk bincike da akayi aka gano yarinyar bata da wata makusa

ƴ

ar wani

ƙ

auye

ce da ke jahar sokoto iyayenta ba su da

ƙ

arfi suka kawo ta wajen

ƴ

ar uwar babanta matsayin ri

ƙ

o tafi da aikatau.

ta sata ta yi boko da islamiya amma bakinta sakandire lokacin yarinya mai nutsuwa da kawaici lokacin ma ajara ma hajara ta san ba

ƴ

ar gidan b

a ce .

ba

ɓ

ata lokaci aka sha shagalin bikinsu tare da Ashraf da budurwarsa Saudat da tun a switzerland suka ha

ɗ

u a makaranta itakuma

ƴ

ar masu ku

ɗ

i ce anan Abuja bayan aure Marzouq ya koma da matarsa Switzerland saboda kasuwancinsa duk suna chan ba yabo

ba fallasa a zaman su ya na nuna mata kulawa saboda yanda ta ke nuna masa soyayya dole ya ha

ƙ

ura ya amshe ta hannu biyu suka cigaba da rayuwa kamar ko wasu ma

’

aurata ,

Lokaci ka

ɗ

an Marzouq ya zama hamsha

ƙ

in attajiri da Ya yi suna A chan

ƙ

asar da ma nan

ƙ

asa nigeria domin ya gina katafaren componyn sayar da motoci a nan Abuja saida ya zama ya na da componynnykan Ababen hawa goma a

ƙ

asashen duniya ya mallaki manyan gidaje da kadarori tare da jiragen sama guda biyu ana masa jigilar

ƙ

asashen duniya ya zama a

ttajiri wanda duk inda ka ce *MARZOUQ MALEK* a

Ƙ

asar nan to fa

ɗ

ai

ɗ

aiku ne ba su sansa ba musamman a fannin taimakon al

’

umma.

lokacin ne mahaifiyarsa ta bu

ƙ

aci da ya dawo nigeria da zama ta na bu

ƙ

atarsa a kusa da ita a katafaren gidan sa da ya gina ya sau

ka lokacin shekararsu biyar da aure ba haihuwa dukda yanda yake tsananin so da bu

ƙ

atar haihuwar haka ya daure bai furta ba a bayan dawowarsa ne ya gina katafaren gidan marayun nan wanda lokacin ni ina

ɗ

aya daga cikin amintacciyar mai aikin Hajiya Hajara ha

kan ya sa ta bu

ƙ

aci da na dawo nan naci gaba da tayasa kula da yaran domin ta aminta da ni kuma duk labaran nan da nake baki ita ta bani su da bakinta,

na manta ban sanar miki ba Hajiya ta haifi

ƴ

a

ɗ

aya da Alhaji Nazir mai suna Rabi

’

atu ma

’

ana sunan maha

ifiyar hajiya ana ce mata Lena wanda yanzu zakuyi sa

’

anni yarinyace da ta taso cikin gatan uwa da uba da yayyinta domin ko

ƙ

uda basa so ya ta

ɓ

a ta musamman Marzouq da ya

ɗ

auki son duniya ya

ɗ

aura mata,kodan kasancewarta tilon

ƴ

a mace a cikinsu hakan ya sa

suke mata soyayya ta musamman suka

ɗ

an sangarta ta da shagwa

ɓ

a.

Lokacin ne fa Mariya ta dawo da sabon salon raini ita matar attajiri magana ma da

ɗ

yal ta ke ga wula

ƙ

anta na

ƙ

asa da ita amma duk iskancinta batayiwa Hajiya Hajara domin duk hakurinta da kawai

ci to fa ba ta

ɗ

aukar raini ko

ƙ

adan sannan ta na da kwarjini,.

Suncika shekara takwas da Aure wanda zuwa lokacin Hankalin Hajara ya matu

ƙ

ar tashi game da rashin haihuwar don lokacin sadeq yaransa ukku Ashraf na da biyu kuma ta na kula da yanda Marzouq ke



ƙ

aunar yaran ta san na daga dalilin son yara ne ya ja shi ga ra

’

ayin bu

ɗ

e gidan marayu a nan ne ta ke ba sa shawarar da ta na son ya

ƙ

ara aure ba tare da ta fa

ɗ

a masa dalilinta na hakan ba,

Da farko ya shashantar da maganar wanda a

ƙ

arshe ya amince amma

akan ta nema masa kamar yanda ta nema masa a baya haka ko akayi Hajiya hajara tayi matu

ƙ

ar bincike a wannan karon kafin ta nema masa

ƴ

ar gidan wata Aminiyarta Hajiya Bara

’

atu a nan Abuja gidan dattako da kamala.

Aishatou kallo

ɗ

aya tayiwa Marzouq ta ga ya

yi mugun tafiya da imanin ta shima kuma ba laifi yarinyar ta

ɗ

anyi masa akayi aure bayan hauka da mariya ta sha ba irin haukan da batayi ba akan hakan a

ƙ

arshe uwar ri

ƙ

onta ta lallasheta lafin ta fara aiki da shawarar mugayen sabbin abokan da ta yi .

da

farko Hajara ta so a raba musu gida ga mamakinsu na dawowar mariya daidai itace hada bada ha

ƙ

uri akan borin da ta dingayi zaka

ɗ

auka tubar gaskiya ta yi sai hankakinsu duk ya kwanta akan ha

ɗ

a musu gida mariya ta danne kishi ta amshi Aishato hannu biyu to i

ta daman ba mai fitina ba ce hakan ya sa suka zauna lafiya wanda hakan ya kwantarwa da mijinsu da surukarsu hankali,

Watan Aishatou biyuu ta samu ciki farimciki a wajen Marzouq ba ya musaltuwa haka hajiya hajara har kukan farinciki saida ta yi cikin na da

wata ukku ya zube sunyi matu

ƙ

ar damuwa kafin a

ƙ

arshe su barwa Allah akan ya basu wani me Amfani.

wasa wasa aishato ta

ƙ

ara samun ciki wata biyu ya zube wani ma kafin yakai wata guda ya zube a shekara biyu da aurensu da Marzouq Saida Ciki goma Sha

Ɗ

aya y

a zube a jikinta kuma duk wani bincike anyi babu wata matsala daga gare ta ko daga gareshi Ayshatou kullum cikin kuka ta ke mariya na tayata yanda ta ke nuna damuwa sai ka rantse har ranta hakan ya sa babu wanda ya sa zargi a kanta tunda likitoci sun tabba

tar da zubewar cikin daga Allah ne babu wani alamun zubar dashi ake,

Ayshatou ta

ɗ

auki wani cikin wanda mahaifiyarta ta sanyata

ɓ

oyewa hakan ga kowa matsalar irin matan nan ne masu masifar laulayi wanda dole saida mariya ta gano cikin na da wata hu

ɗ

u shi

ma ta yi

ɓ

arinsa wanda a nan ne jini ya

ɓ

alle mata rai ya yi halinsa ta koma ga mahaliccinta,

Mutuwar tayi masifar girgiza Marzouq domin har ga Allah ya so Aishato domin macece mai tsananin tarbiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login