Showing 21001 words to 24000 words out of 43386 words
sai ta tsiya-tsiya zan mallakeki
”
Yagama fa
ɗ
a cike da masifa ,
Hawaye na zuba a idon Ibtihal ta ce
“
“
bazan aure ka ba sannan wlh baka isa kayi lalata dani ba kodan ka na gan
in ina gidanku shiyasa duk wani iskancinka ya ke
ƙ
arewa a kai na meyasa bakayiwa Safa haka ba ko don ita ta na gidan mahaifinta sannan meyasa bakace zakayiwa Sajida haka ba me ya sa sai ni watau ni ce marar galihu ko
”
Ta
ƙ
arasa fa
ɗ
a ta na sanya kuka,Jikin
sa ne gaba
ɗ
aya yayi sanyi du
ƙ
ursawa ya yi ya ce .
“
kamar yanda nake da iko da nan gidan Mahaifina ne Ibtihal haka kema nan gidan mahaifinki Abba ya na sonki kamar yanda yake sonmu meyasa zakice haka wallahi soyayyarki ce tayimun kamun da bazan iya contro
l
ɗ
inta ba kin
ƙ
i ki gane Ibtihal ina sonki ina
ƙ
aunarki bazan iya rasaki ba ke kuma kin kasa fahimta me yasa bazaki aure ni ba me ye aibuna me sauran maza suka fini da shi
’
?
Ya
ƙ
arasa fa
ɗ
a ya na nuna kansa
”
Ibtihal batace da shi komai ba illah ha
ɗ
e kanta
da gwuiwa da ta yi ta na cigaba da kuka
”
“
Kiyi ha
ƙ
uri My love kuka bai dace da kyakyawar fuskarki ba
“
Cikin kuka ta ce
“
ka ficemum a
ɗ
aki wlh ko nayi maka ihu sannan ka bani makulli na
”
Ya na mi
ƙ
ewa ya ce
“
mu kwana lafiya
”
Ya fice ba tare da ya
bata makullin ba ta ha
ɗ
e kai ta gwuiwa ta na cigaba da kuka ta kai 1:30 kafin ta lalla
ɓ
a ta yi alwala ta yi sallah ta na addu
’
ar Allah mata maganin wannan masifar ta yaya yusuf meyasa su maza gabaki
ɗ
ayansu matsala ne
”
“
Ya Allah ka ciremunsu daga rayuwata
har abada
”
ta fa
ɗ
a ta na hawaye itafa wallah muddin za a tilasta mata akan aure ta gwammace ta gudu tabar
ƙ
asar ta tafiyarta ma
ƙ
arin wani karatun ba tare da kowa ya sani ba.
Ranar Monday ta koma bakin Aiki lectures ta ke amma rabin hankalinta na a kotu d
a aka sanar mata a waya an shiga yanxu ,
Yanayin yanda take koyawar cikin zallar
ƙ
warewar turanci da kamewa ka
ɗ
ai ya isa kasan yarinyar classic ce ajin
ƙ
arshe sosai tayi kyau cikin shigar lafaya ta suturta jikinta cikin mutunci idanunta sanye da glass da
yayi mugun
ƙ
awata fuskarta.
Awa
Ɗ
aya da rabi ta
ɗ
auka ta na lectures kafin ta bar class
ɗ
in ta na fita matasa suka hau cece kuce akan wannan kyakyawar budurwar fa gaskiya duk ta tafi da imaninsu ba mazan ba har matan domin tayi masifar burgesu ga kamewa b
a ta dariya duk iskancinka ba ka isa ka kai mata wargi ba.,
Ba ta koma office ba kasantuwar ta na da metting da sauran malamai da shuwagabannin makaranta wanda a wajen metting
ɗ
inma rabin hankalin wasu daga cikin mazan Shuwagabannin na a kanta wanda hakan
ya sa ta
ƙ
ara kame kanta.
ƙ
arfe biyu ta samu kanta sallah ta gabatar a office
ɗ
inta kafin ta
ɗ
auki tarkacenta ta fice ta na nufar mota domin azumi take ba ta bu
ƙ
atar komai.
Allah-Allah take ta je gidan aunty salma ta ji halin da ake ciki,
Sosai
labarin da ta samu daga wajen aunty salma ya masifar kwantar mata da hankali domin karin farko sukayi nasara sa
’
annan kotu ta ci Sharef tarar ku
ɗ
a
ɗ
e na
ɓ
ata musu suna da yayi
ƙ
arshe dai reshe ya juye da mujiya don da
ƙ
yal sharef ya ku
ɓ
uta bayan kotu ta kori
ƙ
arar
”
Hamdala Ibtihal ta yi ba iyaka domin bata ta
ɓ
a tunanin lamarin zai zo da sau
ƙ
i haka ba a nan ta sha ruwa Safa na magiyar ta kwana ta ce
“
ba yau ba hakan ya sa ta yi fushi ta ce
“
itama bazata
ƙ
ara zuwa gidan Hajiya ta kwana ba
”
Ibtihal ta yi murmu
shi ta ce
”
kinma Huce student
ɗ
in Nile
”
Ta na harararta tare da tura baki ta ce
“
to fa
ɗ
amun magana sannu Malama
”
Ibtihal ta ce fa
ɗ
a ki
ƙ
ara ai da school
ɗ
inku nake lecturing kuma class
ɗ
inku da na sauke miki rawan kan nan naki don in ba da
ƙ
atuwar
hijab ba bazakiyi lectures ba sannan atteders
ɗ
aya kika rasa kinsamu Carry over
”
Safa ta kwashe da dariya ta ce
“
tab kinma isa ai bama zaki fara ba Ni da Besty Lena Ka
ɗ
ai ma mun ishe ki don kullum saidai ki koma a Box tayar motarki zamu dinga sace miki
”
Ibtihal zata kai mata dan
ƙ
washi ta ruga ta na dariya tare da mata gwalo ta ce
“
Bye
ƴ
ar
ƙ
anwata
“
Ibtihal ta shige mota ta na murmushi tare da tayarwa saida ta biya ta sayawa Hajiya Fruits kafin ta wuce gida.
Washe gari Abba ya dawo bayan magrib ya na
ɓ
an
garen Hajiya jin shiru baiga Ibtihal ba ya ce
“
Hajiya ya banji motsin
ƴ
ata ba
“
Hajiya ta ce
”
wannan uwar zaman
ɗ
akin ta na ciki na rasa ubanme ta aje a
ɗ
akin yarinya ko hira ba ka isa ta zauna kuyi doguwa ta ita ba ta shige
ɗ
aki kullum ta na gado ai ba
ƙ
a
ramun kewar Marwan nayi ba don shine zai zauna kuyi hirar arziki da shi amma Waccen da yusufa ai basu da hali sam
“
Abba ya yi murmushi ya ce
“
akwai gajiya ne har yanzu hajiya tattare da ita shiyasa
”
Marwan da ke gefen Hajiya ya yi dariya ya ce
“
To hajiya
ko dai mukaita ayi mata ru
ƙ
iya Kinsan mutanen
Ɓ
oye suna haka
”
Hajiya ta ce
“
Allah maka Albarka Marwan Nima abunda nake ta sa
ƙ
awa a raina lamarin nata dole akwai mutanen
ɓ
oye a ciki yanzu ka ganta mutum anjima wani abu daban
”
Lokacin Ibtihal na fitowa ta
yafa gyale samar doguwar rigar jikinta harara ta
ɓ
allawa Marwan ya waro ido ya na dariya ya ce.
“
Tuba nake Shalelen Abba Ni da wasa na ke fa amma fa ba
ƙ
aramun
ƙ
ara miki kyau japan
ɗ
innan tayi ba
ƙ
anwata
”
Ta na zama ba tare da ta
ƙ
ara kallonsa ba ta du
ƙ
ursa ta gaishe da Abba cike da soyayya ya amsa ya na tambayarta ya aka gama karatu ta amsa
“
da Alhamdulillahi Abba ya hanya ai lokacin da nadawo akace baka nan sai naji dama ban dawo ba sai na jira lokacin dawowarka mu dawo tare
”
Abba ya yi murmushi ya ce
“
ai ni kaina
ƴ
ata da nasan Ranar zaki dawo da babu inda zanje na
ɗ
aga tafiyar don na taryo shalelena
”
Hajiya ta ce
“
to ai duk sai ku tashi ku koma
”
Duk akayi dariya kafin Ibtihal ta
ɗ
an sake suka fara hira da Marwan wanda rabin hirar zolaya ne don
marwan akwai zolaya suna
ɗ
asawa sosai da Ibtihal,
sai 10 na dare suka bar part
ɗ
in ga mamaki na washegari sai ga Hajiya Lubna tare da Abba sunzo gaishe da Hajiya yanda hajiya Lubna keyiwa Hajiya zaka rantse ta fi kowa kulawa da ita da
ƙ
aunarta a gidan har
da mata tausa wanda wannan shine babban abunda yake sa take
ƙ
ara daraja a idon Abba ya ke
ƙ
aunarta saboda yanda ta ke kula masa da mahaifiyarsa da yanda take basa labarin kulawar da takeyiwa hajiya fiye ma da sanda yake nan ita dai Hajiya saidai ta kallet
a amma bata ta
ɓ
a nunawa
ɗ
an nata ba haka ba ne ba ruwanta kowa yayi nagari kansa tunda dai a zage bata zaguwa haka a dake bata dakuwa ballantana ba
ƙ
ar magana chan taje ta yi shiriritarta ita taga za ta iya (Wlh hajiya kin huta
🏃🏼
♀
️
😂
)
Kwanan Abba hu
ɗ
u d
a dawowa ya kira Ibtihal ta samesa a palourn sa sosai tayi mamakin ganin yusuf gefensa
“
matso
ƴ
ata
”
Abba ya fa
ɗ
a ya na ganin yanda ta yi shock bayan shigowarta.
Matsawa tayi inda ya umarta ta zauna bayan ta gaishe shi ya amsa tare da
ɗ
orawa da cewa
”
daman w
ata magana yusuf ya zo mun da ita kan cewar kun sasunta kanku kin amince zakuyi aure shi ne nace bazanyi amfani da maganarsa ba dole sai naji daga bakinki Haka maganar ta ke
”
?
Abba ya fa
ɗ
a ya na zuba mata idanu wanda da sauri ta
ɗ
ago ta na kallon Abba kaf
in tayi saurin janye idanunta ta maida ga Yusuf wlh a tunaninta da wasa ya ke kenan da gaske ne Abunda ya fa
ɗ
a mata zai aikata.
“
innalillahi wa inna ilaihiraji
’
un wannan wani irin tsaka mai wuya ne ta ya zata iya kallon idon Abba ta ce bata son
ɗ
ansa mutu
min da ya so ta kamar
ƴ
ar cikinsa ya tallafe su ita da
ɗ
an uwanta lokacin da nasu mahaifin ya koresu ya sama Mata Aiki ,ya saya mata Mota,Ya Biya mata ma
ƙ
udan ku
ɗ
a
ɗ
e ta tafi
Ƙ
arin karatu da dukiyarsa har ta gama da wani ido za ta kallesa ta ce bata son
Ɗ
an
sa ta ya zata fara wata zufa ce ta karyo mata ba shiri Abba na lura da ita jin shiru ba ta ce komai ba ya sa shi cewa.
“ƴ
ata ke nake saurara
”
Saida ta ja numfashi mai
ƙ
arfi kafin ta ce
…………✍
🏽
_*Miss Hajo ce*_
🤙🏿
🪅
*IBTIHAL*
🪅
~MA
LLAKAR~
*HAJARA L SADEQ*
(miss Hajo)
MARUBUCIYAR
👇🏼
Auren wata tara
Ni da yaya arman
Matar uncle
Najmat abiy
Komai mukaddari ne
Khadijatul Sabren
Ribar so
Mata ta ce
*And now*
*IBTIHAL*
*DEDICATED TO MY
HUSBAND*
*Page
ɗ
innan naki ne Uwar Fareda
ƴ
ar Amanata Alkhairin Allah ya cigaba da baibaye rayuwarki ya muna mana Auren Quen muzo jos mu ra
ƙ
ashe*
😘
🅿
️
…………………………
..*09*
Ta ce
”
Amma Abba ya na saurayi bai kamata ya aure ni ba matsayi na na wacce ta ta
ɓ
a Aur
e har
……
.
”
Rai
ɓ
ace Abba ya
Ɗ
aga mata hannu ya ce
“
kull kar na sake jin wannan maganar daga bakinki Ai yasan da hakan ya ce ya na sonki amsa kawai nake so ki bayar kina son sa
”
Da zuciyar Ibtihal za ta fito Allah ka
ɗ
ai yasan irin halin da take ciki rumtse
ido tayi da
ƙ
arfi ta na jin zuciyarta na tsananta bugawa.
“
Abba ya ce
”
ina sauraronki
ƴ
ata babu kunya a tsakaninmu ki fa
ɗ
amun gaskiya kina son Ha
ɗ
in Aurenki da
ɗ
an uwanki yusuf
”
Ba zato yusuf ya ga ta gya
ɗ
a kai ,
Daga yusuf har Abba wata irin
nauyayyar ajiyar zuciya suka sauke Wannan na daga cikin babban burin Abba na son ha
ɗ
a Aure tsakanin Ibtihal da jininsa Kamar yanda tun ta na budurwa ya so hakan Allah dai bai nufa ba,
Wani irin farinciki ne ya mamaye zuciyar Yusuf baisan sanda ya furta ka
lmar
“
Thnks you my Love i love you morethan everything
”
Abba ya yi murmushi ya ce
“
to kodai na baku wuri yusuf
”
Yusuf ya sosa kai ya na
ɗ
an jin kunya Abba ya maida kallonsa ga Ibtihal ya ce
“
tashi kije
ƴ
ata Allah yayi miki Albarka Gobe insha Allah zanje
da kaina har kano muyi magana da mahaifinki
”
.
Ibtihal ta mi
ƙ
e ta na jan
ƙ
afafunta da takejin tamkar ba a jikinta ba Ta na ficewa daga part
ɗ
in Abba hawayen da take
ɓ
oyewa suka fara zuro mata ta kasa kwatanta halin da take ciki ji take anya ba
mafarki ba ne da
ƙ
yal ta kai kanta
ɓ
angaren Hajiya Wanda bata kai ga
ƙ
arasa shiga part
ɗ
in ba ta
ɗ
u
ƙ
ursa
ƙ
asar bishiyar mangwaron da ke farfajiyar gidan tare da rusa kuka tamkar wacce aka aikowa da sa
ƙ
on mutuwar Mahaifiyarta kuka take tamkar ranta zai fita
ta kai minti Hamsin a wajen ta na kuka babu alamar tsayawa .
“Ƙ
anwata
”
Marwan ya fa
ɗ
a da mamaki ya na
ƙ
arasowa inda take wanda da sauri ta
ɗ
ago kanta tare da fara pretending goge hawayen hakan ya gagara ai ko
Yaro ya kalleta ya san ta ci kuka
”
Tsaye ya
yi ya na kallonta da mamaki ya ce
“
Ibtihal kukan me kike me yake faruwa
”
Shiru ta yi ta na
ɗ
asa da kanta ta na mayar da mahawayen da yake
ƙ
ara ziraro mata.
Ya na zama gefenta tare da mi
ƙ
a mata handkchiep ya ce
“
a tunani na ko zaki
ɓ
oyewa kowa damuwarki
bai dace a ce har ni kin
ɓ
oye mawa ba Ibtihal me ke damunki
”
A hankali cikin shashshe
ƙ
a ta ce
“
bakomai
”
Ya na zama gefenta ya ce
“
ki fa
ɗ
amun me ke damunki
ƙ
anwata ko da kina ganin babu abunda zanyi miki sai na taimake ki da shawara
”
Daidai lokacin yusuf
da ya biyo bayanta ya tunkaro wajen fuskarsa ba alamar annuri ya watsawa Marwan wani kallo tare da cewa
”
Ubanme kake a nan zaune da matata
”
Marwan ya ja tsaki tare da mi
ƙ
ewa ya bar wajen,
Itama ibtihal da sauri ta ruga ta wuce ciki ta na kuka Yusuf yayi
ƙ
wafa tare da bin bayan marwan zai fice ya sha
ƙ
osa ya ce
“
don ubanka uban me ka ce mata
”
Ya na masa wani kallo ya ce
”
ka sakeni kasan dai ba
ƙ
arfina kafi ba da Allah malam
“
yusuf ya ce
“
to ko zaka gwada dukan nawa marar kunya ai nariga na gano sonta kake ku
ma wallahi
ƙ
walelenka na haramta maka ita har abada domin yanzu haka batun aurenmu ake don haka kar na
ƙ
ara ganinka kusa da matata ta
”
Marwan ya ja dogon tsaki ya na fincike sha
ƙ
arsa da yayi tare da cewa
”
saika tambaye ta idan na ta
ɓ
a cewa ina sonta kuma b
aka isa ba
ƙ
anwata ce dole zanyi mu
’
amula da ita har abada ko wani ta Aura ba kai ba
”
Ya na gama fa
ɗ
ar haka ya fice ya barsa salalo wanda cikin zafin nama ya nufi
ɓ
angaren hajiya ko hajiya da ke masa magana bai kula ba ya nufi
ɗ
akin Ibtihal kwance ya same
ta rubda ciki sai rubza kuka ta ce rai
ɓ
ace ya ce.
“
Ba kuka ba kiyi kukan jini mtswww saikace za a aura mata dodo yanda mata ke nacemun ina wula
ƙ
antasu shine don kin sameni a bulus zaki rainawa kanki wayau ki rainamun kashedi na zo nayi miki daga yau karn
a
ƙ
ara ganinki tare da Marwan ko gaisuwa bance ta
ƙ
ara ha
ɗ
aku ba idan ba haka ba zakiga yanda daga shi har ke ranku zai
ɓ
aci
”
Ya na gama fa
ɗ
ar haka ya wulla mata Key
ɗ
in tare da cewa
”
kin fanshi kanki a wajena Bari naje na samo miki maganin ciwon kai
idan kingama koke-koken aure ne dai babu fashi ki sa a ranki kamar har an
ɗ
aura an kai mun ke
”
Ya na gama fa
ɗ
ar haka ya fice Ibtihal ta
Ƙ
ara sanya kuka Kamar ranta zai fita ita wallahi a yanda takeji muddin da zata samu aljanna ta na fatan Allah ya
ɗ
auki
rayuwarta saboda bata tunanin zata iya rayuwar Aure da yusuf shi kansa ba shi da hali ballanta mahaifiyarsa meyasa
ƙ
addara take zo mata a haka?
ita haka zata
ƙ
are rayuwarta ba
ƴ
anci?meyasa rayuwarta bata da sa
’
a ne wai?idan ance Aurenta da SHAREF
Ƙ
addara
ne to shikuma Yusuf da me za
’
a kirasa GANGANCI
Ɗ
ayar