Showing 42001 words to 43386 words out of 43386 words

Chapter 15 - IBTIHAL COMPLETE

11 Nov 2026

21

ranta zai fita tsaf gani take an sauya mata dad cikin tsananin tashin hankali taje gidan Turai ta na kuka ta lalla

ɓ

eta akan don Allah tayiwa su mom

ɗ

inta Magana su Zanye wlh bata son Sharef bazata aure sa ba

“

Mama turai cike da bariki ta kwanta

r mata da hankali ta ce

“

karta damu hakan ma bazata yiwu ba

”

Mom ta cije Ibtihal ta cije ta kafe wlh bata son sharef

“

mom ta kalleta ta ce

“

Wlh Muddin baki Auri sharef ba saidai na Tsine miki ki shiga Duniya Dad ma Da ke shigowa ya ce

“

ba tsinuwarki kawai

za ta samu ba har da tawa domin nima muddin ba ta Auri za

ɓ

inmu ba matsayinmu na iyayenki da muka haifeki muka kula da ke amma Alfarma

ɗ

aya ki kasa mana to fa saidai ki sauya iyaye

”

Ibtihal na kuka ta ce

”

Dad Ni ce Ibtihal

ɗ

inka da ka ke Fifita Farincikina

fiye da naka Dad kana Fifita bu

ƙ

ata ta akan ta ka ba ka

ƙ

aunar ganin

ɗ

igon damuwa a raina dad Anya ba chanzamun kai akayi ba

”

Ya ce

“

ni ne ba wani ba Ibtihal kinsan da hakan kika kasa Biya mana tamu bu

ƙ

atar karo

ɗ

aya Tak

”

Ta na kuka ta ce

”

Auren Sharef s

hine kawai Abunda zanyi na Sanyaku farinciki

“

Ya ce

“

Tabbas hakan da zakiyi shine Alfarma

ɗ

aya a duniya da zaki mana na darajar haihuwarki da mukayi

”

Ta na shafce hawaye ta na jin zuciyarta tamkar za ta bar gangar jikinta ta ce

“

Na Amince ko da hakan za

i zama silar mutuwa ta

”

Daga mom har dad ji sukai kamar an sauke musu wani nauyi mom na rungumeta ta ce

“

Insha Allah hakan saida yazama silar farincikinki ba Ba

ƙ

incikinki ba

“

Dad ma ya ce

“

Ina matu

ƙ

ar alfahari da ke

ƴ

ata

“

Ibtihal ko daga mom har dad

tsananin haushinsu take ji a ranta Ko da ta shiga

ɗ

aki kuka ta sanya ta rasa ina zata saka ranta haka Auren Dole ya ke dama?

Irin wannan ra

ɗ

a

ɗ

in Wanda hakan ta faru da su suke ji ,

Ba ta da mai lalllashinta Sam batajin zata iya bijirewa iyayenta har biyu

kuma gatanta a karo na farko a rayuwarta saidai me ha

ƙ

uri da juriya take

ƙ

o

ƙ

arin Yi amma hakan ya gagara zuciyarta zafi da tafarfasa takeji Ga bata da

ƴ

ar uwa mace da zata rungume ta sanyawa kuka su jajinta Bata da ita cousin

Ɗ

inta da sukayi sabo Safa Da S

ajida sunyi mata nisa batajin zata iya ma fa

ɗ

a musu saboda tasan dole zasu fa

ɗ

awa Aunty

’

s

ɗ

inta da hajiya kuma bazasu yarda hakan ta faru ba mom da dad zasuyi fushi da ita kuma Allah ma zaiyi fushi da ita akan bijirewa Iyayenta da tayi bata da mafitar da t

a wuce ha

ƙ

uri da wannan

ƙ

addarar da ta Tunkaro ta,

Rada

ɗ

in rashin

ƴ

ar uwa mace take ji jiniour yaro ne ya na ma boarding school Turkish Kaduna kamar yanda mom ta umarta aka Kaishi chan bisa Umarnin Turai tsananin tsanar turai Ibtihal take ji a cikin Rant

a,

Wasa-wasa Ibtihal ta zama

ƴ

ar kallo domin ta na ji ta na gani mom da dad suka fara shirin bikinta Aka sanya Aure wata Biyu Kachal Ranar Ibtihal ta sha kuka ta na kwance azababben zazza

ɓ

i ya rufeta sajida ta kirata ta na mata tsiyar Ba suji soyayya ba S

ai aure kawai haka nima na kirata ina mata tsiyar munafuka ashe ta na gefe ta na soyewa ta ke nuna ita ba ruwanta da maza bata bamu Amsa ba sai kashe wayarta da tayi,

Ranar da Sharef ya zo zance Ibtihal

ƙ

in fita tayi ba yanda mom batayi ba amma fir ta

ƙ

iy

a ta sanya kuka Ganin haka ya sa ta

ƙ

yaleta ta ce ya yi ha

ƙ

uri shi da za a kai masa ita ma baki

ɗ

aya,

Ibtihal ta na gefe bata sanin wainar da ake toyawa ta

ƙ

ulla ala

ƙ

a da zaman

ɗ

aki Damuwa da

ƙ

unci duk sun mamaye zuciyarta su mom kawai suke Bidirinsu,

Ka

mar yanda Al

’

adar su Mom

Ɗ

inmu ya ke na Shuwa,Arab Kuma ya ha

ɗ

o da Maiduguri garin gyara ,

mai gyara ta musamman daga maiduguri a dangin su hajiya su mom

ɗ

inmu suka tafi tare da ita tun ana saura sati

Ɗ

aya biiki domin ta kimtsa Amarya Amma fir Ibtihal ta

ƙ

iya mom ta mata bori ta dinga rafka kuka ita wlh ba abunda za ta sha aka dinga dabi da ita Amma fir ta

ƙ

iya ganin ta na shirin tona mata asiri domin ba wanda yasan Auren dole za a mata gashi ta ga Aunty Aisha ta fara ankarewa ya sanya mom fusgewa da cewa,

“

Wlh Aunty Haka yarinyar nan take tun ta na yarinya bata shan magani ko wani iri ta gwammace a mata allura ko bata lfy uwa uba na hausa tun wata rana da na ta

ɓ

a

ɗ

ura mata maganin zafi da aka bani kwana a gaba ya tasheta ta dunga amai da zawo tun dagashi na

ce na ha

ƙ

ura

“

Aunty Aisha ta ce

“

amma ai wannan daban da wancen Amfanin kan ta ne fa haka za a kaita gidan mijin ba wani gyara ai bazaiyu ba sai ta sha

”

Ibtihal na jin haka ta

ƙ

ara sanya kuka Aunty salma ta ce

”

Mun shiga ukku saikace wacce za ayiwa Aure

n Dole Ke daman har yanzu baki girma ba kin bar wannan sangantar to don ubanki haka kike so a kaiki gidan miji Ba daraja saikace ba jinin Shuwa ba

“

Mom duk ta ru

ɗ

e ta ce

”

Don Allah aunty Tunda bata sha a

ƙ

yaleta a mata gyaran jiki kawai

”

Ibtihal na kuka

ta ce

“

Ni duka ba na so

”

Aunty Aisha da ta zuba mata ido ta tashi tare da kama hannunta suka shiga Cikin

Ɗ

aki banda Fa

ɗ

uwa babu abunda Gaban Mom Ke yi lokaci guda zufa ta keto mata,

Suna shiga ciki aunty Aisha ta rufe

ɗ

akin ta na Kama hannunta suka zauna

Bakin gado zuba mata idanu sosai ta yi ta na kallonta ta na kuka saida ta yi mai isarta Kafin ta fara sauke ajiyar Zuciya Aunty Aisha na kamo Ha

ɓ

arta ta ce

“

Ibtihal

”

Cikin shashe

ƙ

a ta ce

”

Aunty

”

Ta ce

“

Bakya son Auren nan ko ki fa

ɗ

amun gaskiya bana son

ki

Ɓ

oyemun komai wa ya tilasta miki Auren nan

……

..

✍

🏽

*Alhamdulillah anan na kawo

ƙ

arshen free page na wannan littafin domin samum daman cigaba da karatunsa ki biya 500 kachal ki karanta har

ƙ

arshe cikin kwanciyar hankali domin tura ku

ɗ

in kai tsaye ga acc

ount number 7026166536 Opay Hajara Abubakar Lawal tare da shaidar biya ta wannan number 07026166536 wannan karin babu Promo*

*Hmm wasa farin girki idan nace muku bamu fara komai a littafin Ibtihal ba zakuyi matu

ƙ

ar mamaki Sabuwar tafiya mai

ɗ

auke da sabon

salo mabanbanta natabbata ko nawa kika biya kika karanta Ibtihal

ƴ

ar uwa baki fa

ɗ

i ba Ki saya ki karanta cikin kwanciyar hankali da nutsuwa karki bari sai an fitar ki karanta ba girmanki ba ne hajiya sannan idan kinsan don ki saya ki fitar mun na yafe mak

i saya please mu ri

ƙ

ewa juna amana*



*_Miss Hajo ce*_

🤙🏿

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login