Showing 27001 words to 30000 words out of 43386 words

Chapter 10 - IBTIHAL COMPLETE

11 Nov 2026

19

kawai a wajen to fa zan rantse Ba

Ƙ

asa Nige

ria nake ba Dukiya ta yi kuka a palourm

Ƙ

asaitattun Kujeru ne na Alfarma kaiii a iya falon ka

ɗ

ai na ce zan zauna kwatanta muku yanda yake sai muyi rabin littafin bamuje inda muke so ba ku

ƙ

iyasta da kanku ya wannan Daula za ta Kasance.

Tsit kakejin falon

ba motsin komai sai na Ac da kuma TV da ke evening Azhkar an rage volume ka

ɗ

an Dadda

ɗ

an

ƙ

amshi kawai ke tashi a wajen,

Wata matashiya ce ta shigo

ɗ

akin da gudu kamar wacce aka tunku

ɗ

o cikin tsananin kuke ta ke

ƙ

wala kiran,



“

Ummy Ummy

”

Ba ta kai ga

tsakiyar falon ba wata Kyakyawar farar dattijuwa ta fito sanye cikin wani tsadadden yadin material

Ɗ

inkin bubu da yayi matu

ƙ

ar mata kyau doguwa ce mai

ƙ

iba irin mutanen nan ne da

ƙ

iba tayi musu bala

’

in kyau dukda

ƙ

ibar na ta ba na tashin Hankali ba ne amma

ta na da jiki kallo

ɗ

aya za ka mata kasan hutu sun zauna a wajen Ka na ganinta ka ga tsohuwar

ƴ

ar boko domin ilimi ya gama ratsa ta tundaga suffarta,

Hankali tashe ta

ƙ

araso tsakiyar palon cikin tafiyar kamala ta na kama hannun Matashiyar ta ce

”

Me ya ke

Faruwa Saudat meye kike kuka har haka

”

Cikin kuka ta rungumeta ta ce

“

Ummy Abban Ahmad ne

”

“

Subhanallah me ya samu Ashraf

ɗ

in

ɗ

azunnan fa yabar nan

”

Ta fa

ɗ

a damuwa

ƙ

arara fuskarta,

Cikin kuka da sangarta ta ce

”

Ummy haka yace wai sai na tafi gidanmu na

ce zan tafi da yarana ya amshe su sun tafi wani waje wai ba da su nazo ba wlh ummy bazan iya rayuwa ba yarana ba kuma ya ce ce kar yadawo ya iskeni a gidan

“

Hankali tashe Ummy ta ce

“

Innalillahi wa inna ilaihiraji

’

un na rasa me ya ke kan Ashraf Mutum sai

zafin zuciya na hanasa ba sau

ɗ

aya ba sau biyu ba Akan an samu sa

ɓ

ani kace mace ta tafi gida to babu inda zaki zauna bar kukan bari na kirasa

”

Ta na gama fa

ɗ

a ta zaunar da saudat ta na nufar

ɗ

akin da ta fito minti ka

ɗ

an ta fito kunnanta kare da waya

ƙ

ira

r Iphone 17promax kafin ta katse ta dawo ta zauna idanunta akan Saudat da ke sharar kuka ta ce

“

Kema bakyajin magana Saudat yanzu haka wani laifin kika masa shi kuma da zafin zuciyar masifa me kika masa

“

Batace komai ba sai cigaba da kuka da tayi Ummy ta

girgiza kai ta ce

“

to Allah kyauta ya shiryeku girma kuke amma bakwasanin kun girma kuna da yaron shekara goma amma bakusan me kuke ba kullum kuna rigima yaranku na kallonku

”

Minti talatin sai ga Shi ya Iso kallo

ɗ

aya ya yi mata kamar zai bugeta ya ce

”

uba

nme ya kawoki nan gidanku na ce ki tafi ba gidanmu ba

“

Ummy na ha

ɗ

e fuska ta ce

“

Ohh watau gabana ma zaka maimaita ko Ashraf to babu inda zata ta na da gidan da ya wuce nan marar mutunci sau nawa zan hanaka korar matarka wani irin mutum ne kai Ashraf ka

dubi Sadeq da matarsa

Ƙ

aninka ne ya ma rigaka aure amma shekara sha ukku matarsa ko yaji bata ta

ɓ

a ba amma kai da saudat bazan iya

Ƙ

irga adadin yajinta da fa

ɗ

anku a gidan nan ba in banda ma yarinyar ta yi hankali yanzu ba ta tafiya ta na zuwa ta sameni me

kake tunanin zai faru wallahi da tuni Aurenku ko bai lalace ba ya na gab

“

Ya yi shiru ya na huci Ummy ta ce

“

Me ya Ha

ɗ

aku yanzu kuma

”

Saudat ta sa kuka ta ce

“

Ummy don Allah ba sai an maimaita ba

“

Ya ce

“

kingani ummy tun a nan ta kama kanta ba ta da g

askiya idan ina fa

ɗ

a maki rashin mutuncin yarinyar nan bakya yarda

“

Ummy ta yi shiru ta na kallonsu har ga Allah Fa

ɗ

an Saudat da Ashraf abun ya fara damunta ta ma rasa wani irin mataki za ta

Ɗ

auka,

“

Assalamu alaikum

”

“

Wa alaikumussalam

Alhamdulillahi gwara da Allah ya kawoka Don gaskiya lamarin nan nema ya ke ya fara fin

ƙ

arfi na gwada maza ku fara shiga

”

Ummy ta fa

ɗ

a idanunta akan Ba

ƙ

in kamilallen dattijon da ke shigowa tsakiyar palon ya na zama gefen kusa da ita ya ce

“

To fa irin wann

an Hamdala Haka Ummynsu me ya faru

”

Ta ce

”

Ashraf ne bansan me ya ha

ɗ

asu ba da saudat ya ce ta tafi gidansu na hanasa kalaman nan amma baiji ba

”

Abba na cire glass

ɗ

in saman fuskarsa ya mayar da hankalinsa gurin Ashraf ya ce

“

Ba na bu

ƙ

atar jin Me ya ha

ɗ

ak

u wannan kalamin ka

ɗ

ai da kayi ya sanya duk gaskiyarka na baka rashin gaskiya lusarin namiji kawai

“

Kafin ya maida kallonsa ga Saudat da ke sharar

ƙ

walla har lokacin ya ce

”

Kiyi ha

ƙ

uri

ƴ

ata karki sanar da iyayenki ki fara shiri Zanyi muku booking Flight K

i je ki kawomun Passport

Ɗ

inki daman Ranar Friday ni da ummynku zamu wuce umrah ki fara shiri tare zamu wuce sai ki bar masa

ƙ

asar ma baki

ɗ

aya ba ma gida ba

”

Lokaci guda saudat ta bar kuka tare da sakin mirmushi ta ce

”

Nagode Abbanmu passport

ɗ

in ya na pa

rt

ɗ

inmu please Abba ya tsaya a nan naje na

Ɗ

auko kar ya biyoni

”

Abba ya ce

“

jeki

ɗ

auko maza sannan ki harha

ɗ

o da kayayyakinki na sakawa

”

Cikin sauri ta Mi

ƙ

e da zata wuce ta faki ido su Abba ya yiwa Ashraf gwalo wanda ya

ƙ

ara

ƙ

uluwa akan haushin da Abba

ya chusa masa Saudat na barin Wajen ya ce ,

“

Haba Abba bakaji me ya faru ba ka Goya mata baya sanadin ta cigaba da Abubuwan da takemun Tsaki fa tayi mun Daga ina mata fa

ɗ

a ta na latse-latsen wayarta ta bar tasnem na wasan ruwa alhalin Tasan laruranta na L

amonia kunsan ai bata da kunya na fa

ɗ

a ta fa

ɗ

a har ta tunzari ni na ce ta tafi gidansu tunda ban isa da ita ba sannan planning take na mata magana ba sau

Ɗ

aya ba sau biyu ba ina bu

ƙ

atar

ƴ

a

ƴ

a tayi burus da ni shine yanzu ta zo angoya mata baya kenan ta cig

aba da duk abunda takemun Shikenan nasan maganinta Aure zan

ƙ

ara daga chan ma ta tafi bangon duniya

”

Abba ya ce

“

Ashraf to nima ko rashin kunyar zaka mana

”

Ya ce

“

Allah ya huci zuciyarka Abba amma ni gaskiyata na fa

ɗ

a

“

Ummy ta ce

“

in dai haka ne gaskiya

ba ta kyauta ba

ƴ

a

ƴ

an da wasu ke nema ruwa jallu shine ita ke gudu wallahi ni duk a zatona Jinkiri ne kawai daga Allah to me yasa tun farko ba ka fa

ɗ

a mana ba sai ka hau ta kuyi fa

ɗ

a ina amfanin haka Saudat ba ta da wayau cikin hikima da ruwan sanyi wlh k

ace tayi abu bari ta ke amma ka hau ta da fa

ɗ

a wata

ƙ

ila ma maganganu masu ciwo ka dinga fa

ɗ

a mata har itama ta biyeka tayi maka tsakin.

Abba ya ce

“

Ashe kin fahimta wannan masifar da

ƴ

accewa in banda raini a wajen mace me zata haifar maka

“

?

Ummy ta ce

“

Ayi Ha

ƙ

uri yalla

ɓ

ai a barsa haka

“

Kafin ta maida kallonta ga Ashraf ta ce

“

ina yaran

”

Ransa kamar an aiko masa da sa

ƙ

on mutuwa ya ce

”

Su na tare da Dadynsu sun rakasa Asibiti Ziyara

”

Ummy ta ce

“

to daga dawowa

ƙ

asar ko hutawa baiyi ba Allah ya dawo da

su lafiya na so tare ma zamuyi tafiyar da yaran to makaranta ita kuma Zenat ta na fama da laulayi saidai gaba idan Cikin nata ya yi

ƙ

wari itama suntafi kartaga wannan karin an tafi da

ƴ

ar uwarta ka

ɗ

ai nayi mata bayani anjima ta shigo insha Allah

”

Shidai A

shraf bai ce komai ba amma har yanzu ransa

ɓ

ace ya ke ya na zaune saudat ta shigo da

ƙ

atuwar akwati ya

ɓ

alla mata harara ta turo masa baki ta na mi

ƙ

awa Abba Passport

ɗ

in ya amsa tare da cewa

”

shige ciki abinki ki za

ɓ

i

Ɗ

akin da duk ya yi miki a dafa miki abi

nda kike so ki samu bacci ki huta Allah miki Albarka

”

Ta amsa da

“

Ameen Abbanmu

”

Ta na nufar ciki da sauri ta na murmushi,

Ummy ta yi murmushi ta na girgiza kai ta san don ya

ƙ

ara

ƙ

ular da Ashraf ya ke haka Wanda ko zuciyar Ashraf

ɗ

in kamar ta fashe don

haushi ciki-ciki ya yi musu sallama ya fice

”

Lokacin wata kyakyawar farar budurwa mai matu

ƙ

ar kama da ummy ke saukowa daga stairs

Ɗ

in bene kai tsaye wajen Dad ta nufa ya na wara mata hannu da murmushi a fuskarsa ta

ƙ

arasa ta na

ƙ

arasawa tare da basa hu

g ya ce

”

I really miss you Auta na since yesterday at 9 pm rabon da na saki ido na

”

Ta na sakin rungumar tare da zama gefensa ta na kama hannunsa duka biyu ta ce

“

i miss you too Abba yau tun asuba akace ka fita kuma na tafi school sai yamma na dawo Abba go

be ina son zanje Hospital gaishe da marar lafiya daga scool

”

Da damuwa a fuskarsa ya ce

“

waye ba lafiya

”

Ta ce

“

Abba ka tuna Besty Safa Aminiyata

“

Ya ce

“

eh waye bai san Safa Aminiyar Auta ba a gidan nan

”

Ta ce

“

To Cousin sister

ɗ

in ta ce Ba ta da lafi

ya kwana biyu ba ta zuwa school shine jiya ta ke sanarmun jinya suke a asibiti Cousin

ɗ

inta ba ta lafiya shi ne

ɗ

azu na kira na ji ya me jikin na ji ta na kuka wai kwana ukku ba ta farfa

ɗ

o ba Abba karkaga yanda safa ke son sister

ɗ

in nata ko ni ta na yawan

yimun hirarta ban ta

ɓ

a ganinta ba amma Abba na tausaya mata shiyasa zanje na duba ta gobe

”

Abba ya ce

“

Ya Allah ya Bata Lafiya ohh nima koda bansanta ba na tausaya mata Allah bata lafiya to amma me ya sameta har kwana ukku ba ta farka ba

”

Ta na

ƙ

ara nar

ke Fuska ta ce

“

nima bansani ba Abba

“

Ya ce

“

to Allah ba ta lafiya

”

Ta amsa da

“

Amen

“

Ummy ta kalla da ta tashi ta na mi

ƙ

owa Abba abun sha ta ce

“

Ummy bakice komai ba

”

Ta ce

”

Allah ya bata lafiya Auta ai ya kamata kije ki kwanta da wuri tunda

kince tun 7:30 kike da C A

”

Ta na shagwa

ɓ

e fuska ta ce

“

Nidai Ummy sai yaya yazo tun da akace ya dawo

Ƙ

asar ban gansa ba

”

Ummy ta ce

“

to Allah sa yadawo da wuri

”

Ta ce

“

amen ta na juyawa sun cigaga da hira da Abba,

Minti talatin saiga Sallamar marzouq t

are da Ahmad da ke goye da Tasnem da tagaji da kukan bayan sun biya ya kai su shan ice cream a hanya ta yi bacci

”

Da sauri Lena ta ruga da gudu ta na rungume sa ta ce

“

Missing you alot yayana

“

Ya na shafa kanta ya ce

“

Miss You too Autan Abba

“

Ummy na k

allon Ahmad ya ce

“

itafa wannan na ga fuskarta duk hawaye ta yi bacci haka

”

Ya na tura baki ya ce

”

Ummy daga fa mun raka Daddy duba marasa lafiya shine ta ha

ɗ

u da wata yarinya age mate

ɗ

inta suka dinga wasa wai da zamu taho ta dinga kuka ita saidai a bar t

a a chan

“

Ummy na amshe ta ta ce

“

Allahsrk Tasnem akwai son

ƴ

a mace ko dan ta ga ita ka

ɗ

ai ce mace a yaran ba ri na mi

ƙ

ata wajen mamanta kafin ta kalli Lena da duk ta ma

ƙ

al

ƙ

ale Yayanta da

ƙ

yal ma ta

ƙ

yalesa suka gaisa da Abba ta ce

“

ba surutun banzan zaki

zauna kina masa ba ki kai masa abinci part

ɗ

insa tare da Fruit salad

ɗ

in Da na ha

ɗ

a masa mu kwana lafiya

”

Ta na barin wajen Marzouq ya

ɗ

anyi murmushi ya san har yanzu ummy fushi ta ke dashi akan maganar aure da tayi masa kafin ya bar

ƙ

asar a ransa ya ce

”

za ma ki sauko ummy amma aure kam ni da shi har Abada

”

Lena ta mi

ƙ

e ta ce

“

muje yaya na kai maka sai ka cinye tas a gabana kafin na

ƙ

yaleka

”

Abba ya ce

”

idan ya

ƙ

i cinyewa kiyi masa

ɗ

ure Autana

”

Marzouq ya yi murmushi ya na sallama da Abba ya fice

Lena ta bi bayansa da Warmers ta na ta masa surutu ya

ƙ

yaleta don ba ya iyawa da surutun Lena yau agajiye ya ke,

Tsarin part

ɗ

insama ka

ɗ

ai abun kallo ne domin wasu

ƙ

asaitattun kujeru da carpet tare da labulaye sai Frames da lamps da centre table da

ƙ

atuwa

r plasma wacce ni tsawon rayuwata ma banta

ɓ

a ga irin ta ba ,Part ya matu

ƙ

ar ha

ɗ

uwa da

ƙ

ayatuwa,

saida Lena ta tabbatar ya

ƙ

oshi kafin ta

ƙ

yalesa shima don gyangya

ɗ

i da ta fara ta na mi

ƙ

ewa ta ce

“

yaya saida Safe Gobe da safe daga school zanje hospital d

uba cousin

ɗ

in

ƙ

awata

”

Ya na mi

ƙ

ewa tare da shigewa bedroom

ɗ

insa ya ce

”

Allah ya kaimu

”

Wanka ya yi bayan ya sauya kaya ya na Feffeshe jikinsa da mabanbanta Turaruka Ya kwanta domin akwai gajiya tattare da shi ya na bu

ƙ

atar hutu Ga mamakinsa Yarinyar da

ke kwance gadon asibitin ma

ƙ

ale da na

’

urori take masa gizau Da ya rumtse ido sai ya ganta lokacin da ya je dubata

“

“

Me hakan ke nufi

”

?

“

Tausayi

”

?!

Wata zuciyar ta ba sa amsa ,

“

Ciwon Zuciya

“

Maganganganun Sanata Bashir Dikko game da ciwon nata ya ji s

una masa gizau a kunne ,

“

Me zai ha

ɗ

a yarinya

ƙ

arama da larurar Ciwon zuciya

”

?

Me ya haifar mata da ciwon meye Sila

“

Sanin bashi da mai bashi amsa ya sanya wa zuciyarsa

ƙ

o

ƙ

arin sharar da batun

Ya kai 30minutes kafin wani bacci mai cike da gajiya ya kwash

e sa cike da mafarkai Kala-kala,

Kamar yanda ya saba bayan sallar asuba Al-Qur

’

an ya ke ta karantawa har gari yayi haske kafin ya yi shirin fita exercise a 30minutes ya yi ya dawo kafin ya yi wanka ya shirya cikin wani blueblack yadi da yayi masifar masa

kyau sai baza

ƙ

amshi ya ke,

Kallon agogon dake ma

ƙ

ale a hannunsa ya kalla ya ga 8:30 sashen iyayensa ya fita lokacin Abba na shirin fita suka gaisa kafin ya

ƙ

arasa ya na jiran ummy tadawo daga raka Abba,

Ya na zauna ya na latsa waya har ummy ta dawo ya

ɗ

ag

o ya kalleta ta ha

ɗ

e fuska cike da ladabi ya ce

“

ina kwana Ummy antashi lfy

”

Ta na zama ta ce

”

lfyqlau ya gajiya

“

ya ce

“

Alhamdulillah

”

Ta ce

”

masha Allah

”

Daga nan duk sukayi shiru a hankali ya ke satar kallon Ummy kamar bazatayi magana ba sai chan ta

dubesa fuska ba wasa ta ce

“

Kai yanzu haka zakayi ta Zama Marzouq babu aure hakan da ka za

ɓ

a ka na ganin shi zai fishsheka

“

?

Cike da ladabi ya ce

“

Kiyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login