Showing 39001 words to 42000 words out of 43386 words
*And now*
*IBTIHAL*
*ZAMU KAMMALA FREE PAGES NA WANNAN LITTAFIN A PAGE 15 KUNA DA DAMAR
FARA BIYAN KU
Ɗ
INSA TUN YANZU 500 TA WANNAN ASUSUN BANKIN 7026166536 OPAY HAJARA ABUBAKAR LAWAL TARE DA SHAIDAR BIYA TA 07026166536*
*DEDICATED TO MY HUSBAND*
🅿
️
…………………………
..*14
Ta shiga da sallama bakinta wata dattijuwa ta amsa mata tare da sakin
fuska ta tarbesu mom na kallon gidan
Ɗ
aki hu
ɗ
u sai kitchen da ban
ɗ
aki tsaf-tsaf sai suka burgeta don mom akwai son tsaf ta zauna kan tabarmar da aka shimfida ta gaishe da matar cike da girmamawa dukda mom na
ɗ
an satar kallonta ganin yanda take zubi kamar w
acce ta ta
ɓ
a bariki Lokaci guda saida ta ja mom sukayi sabo ta
ɗ
auko mata wannan hirar ta
ɗ
auko wacce itakuma jamila da ibtihal suna game a tab
ɗ
in ibtihal
”
A lokacin ne hauwa
’
u ta dawo ta gaishe da mom ta na
ɗ
aukar kayan sana
’
arta na Awara ta na fita ta n
a lodawa a napep ta na dawowa mom ba ta jima ba ta fice bayan an cika ta da
ɗ
anyar awara mom ta amsa ta fice tare da
ƴ
arta ranar da Dare ta soya awarar kamar bazataci ba saikuma ta tuna tsabtar gidan hakan ya sanya ta ci wanda sosai taji da
ɗ
inta zatace bat
a ta
ɓ
a cin awara me da
ɗ
in ta ba Ta ba Ibtihal amma ta
ƙ
i amsa domin bata ta
ɓ
a ganinta ba ma bata ci,
mom ta cinye kayanta tas,
Tundaga ranar wasa-wasa ala
ƙ
a mai
ƙ
arfi ta fara shiga tsakanin mom da Gidan Turai Suka fara sha
ƙ
uwa Hauwa
’
u na zuwa na taya mom ai
ki ita dama jamila kusan kullum suna tare da Ibtihal a gidan,
kusan kullum sai Mama turai ta aikowa mom Awara soyayya da yaji me da
ɗ
i mom idan ta bada ku
ɗ
in a
ƙ
i amsa Cikin
ƙ
an
ƙ
anin lokaci Turai ta zamewa mom uwar
Ɗ
aki Abokiyar shawara Ta nunawa mom
ƙ
auna
tamkar ita ta haife ta da farko Dad ya so ya raba Mom da Turai don haka kawai ba su kwanta masa arai ba amma ranar har fa
ɗ
a sukayi da mom ta sanya kuka wai baya son ta na mu
’
amula da mutane haka zata zauna a gari bata da kowa kamar mayya kullum ta na gida
yarinyarta harta fara sakewa sakamakon fara ala
ƙ
arta da gidan Sam dad baya son
Ɓ
acin ran mom sannan ya na son Farincikinta hakan ya sa ta
ƙ
yaleta har takai ya yafe mata idan zata gidan ba sai ta tambayesa ba,
Turai zuwanta Gidan mom biyu kachal saika
ɗ
auka
irin kamammun dattijawan wannan ne hauwa
’
u ce kullum ta na gidan Sosai mom keyi musu alkhairi Abinci kullum ta dafa sai ta zuba a kula an kai gida Haka sukaci gaba da mu
’
amula kamar
ƴ
an uwa gefe guda rashin sake samun cikin mom na ta damunsu ita da dad m
om ta nemu alfarmar ya sanya Jamila makaranta domin ta na tausaya mata yanda turai ta bata labarin da cikinta Allah yayiwa mijinta mahaifinsu Rasuwa
Ɗ
anta na Farko *SHAREF* halin rayuwa ya sa ta turasa neman ku
ɗ
i Lagos da
ƙ
arancin shekaru sai Hauwa
’
u dukda
lokacin budurwa ce da ke tuyar awara don su rufawa junansu asiri sai autarta jamila,
bai musa ba ya sanyata makaramtar da Ibtihal ke ciki amma ibtihal ta fi ta aji sosai don ibtihal na da 9years ta gama primary lokacin ne Mom ta fara laulayin ciki zo ku
ga murna wajen dad Kullum fatansu Allah ya bar musu cikin ya sauketa lafiya lokacin ne mpm ta
ƙ
ara
ƙ
auna da awarar Mama turai kullum ita ta zame mata abinci Tun da na mata fa
ɗ
an tafiya cin awarar har ya
ƙ
yaleta ya zuba mata ido har Allah ya sauketa lfy ta
haifo santalelen baby boy
ɗ
inta mai kama da babanshi sai hasken fatarta da ya
ɗ
auko anan kano akayi suna wanda lokacin su turai ne a tsaye akan komai kowa ya na yabawa da jin da
ɗ
in mom ta ha
ɗ
u da ma
ƙ
ota nagari domin har haihuwa asibiti turai ta kai mom dai
dai da wankin jini da komai ita tayi,ranar suna yaro ya ci Suna Adam ana ce masa Jinour sosai ke
ƙ
aunar jinour haka Ibtihal na son
ƙ
aninta sai suka taso cikin tsananin
ƙ
aunar juna,
Jiniour na da 6months Allah yayiwa Dadyn su Mom Rasuwa Alhaji Dikko ashe da
man ya fi shekara ya na jinya a tsaitsaye amma ko matarsa bai fa
ɗ
awa ba saboda bayason ya
ɗ
aga musu hankali mutuwar da ta matu
ƙ
ar girgiza ahalinsa don aunty aisha lokaci da
ƙ
aramin cikinta tashin hankali ya zubar dashi sunyi kuka sunji mutuwar ba ka
ɗ
an ba
kafin daga baya su ha
ƙ
ura domin daman dukkan mai rai mamaci ne,
Bayan gama takabar Hajiya Nan fa Abba bashir ya ce zai mayar da ita gidansa Abuja Har ya Mata Gini domin Lokacin Abba Bashir ya kama
Ƙ
asa
Ɗ
an majalissar tarayya ne na
Ƙ
asa mai wakiltar Bama ha
r ya ci shekara hu
ɗ
u aikin aikhairansa da ya yi ya sa suka sake za
ɓ
ansa a karo na Biyu fir hajiya ta
ƙ
iya ta ce ita bazatabar mahaifarta ba nan duka
ƴ
a
ƴ
an suka mata cha Shima Adam ya ce ta dawo wajensa kano duka ta ce bata so tabbas bazasu iya bariin mahaif
iyarsu ita ka
ɗ
ai a Bama ba domin duka yaranta Alkah ya jefa mata su Auren nesa Hakan ya sa sukayi metting sukace to tunda bazata koma abuja ba kusa da Abba Bashir to suma dukansu zasu dawo nan wajenta har masu auren sun ha
ƙ
ura da auren tunda tsufa ya kama
kamata shima Adam ya ha
ƙ
ura da kasuwancin sa Haka Abba bashir ya ha
ƙ
ura da mu
ƙ
aminsa ,
Nan fa hankalin hajiya ya tashi taga da gaske suke duka sunyi zaune har sati biyu sun
ƙ
i tafiya haka ya sa ta ce ta ha
ƙ
ura ta bisu mafarin dawowar Hajiya Abuja Wanda Hak
an sosai yayiwa Abba Bashir da Momy na da
ɗ
i tunda suke mazauna Abuja,
Rayuwa ci gaba da tafiya wasa-wasa mama turai sai yazama sai abunda tacewa mom takeji ta daina shawarar komai da
ƴ
an uwanta sai ita Tunda mom take daidai da maganin sammu bata ta
ɓ
a wanka
wa ba mahaifiyarta bata ta
ɓ
a bata ba saidai tace su dage da sallar dare Azkhar suji tsoron Allah sai gashi cikin
ƙ
an
ƙ
anin lokaci Turai ta juyawa da mom tunani itace yau ta bata wannan magani na mallaka wancen na sammu wancen na kaza kuma bata iya musa mata
haka zata Amsa sai ta kai mom har Magani a abinci ta ke zubawa Dad matsayin na mallaka ji wata toshewar basira tsakani da Allah wata mallaka ta wuce wacce Allah ya mallaka mata zuciyar Adam wata irin soyayya take nema da tafi wannan to in akace miki magan
a da sihiri sai a hankali domin saida turai ta gama mallake mom gaba
ɗ
aya wanda bata iya musa mata komai tsananin tsoronta da shakkunta take Ibtihal na da shekara Sha tara ta gama Degree
Ɗ
inta Ha
ɗ
e da Mastera a nan Maryam Abatcha Kano,
Lokacin mu ko Level
one bamu tafi ba
“
Wanda lokacin ne Ibtihal ta janye abotarta da Jamila saboda ta fahimta sam bata da kamun kai ga biye-biyen maza tun ta na
ƙ
arama tun ibtihal na mata nasiha har ta koma mata fa
ɗ
a a
ƙ
arshe ta ce to babu ita ba ita sai ibtihal ta ji tsanar
Gidansu Jamila a ranta don ta fahimci Ta fara gur
ɓ
atawa mom tunani da Amfani da magungunan Tsubbu saikaga Laya,Rubutu,da sauransu wanda sam ta san ba halayayyar mom
ɗ
in ba ne,
Akwai ranar da Ibtihal ta kama mom na zubawa Dad Magani a abinci ta ce
“
Gaskiya
mom Wlh zanfa
ɗ
awa Dad haba kowata
Ƙ
azanta tsakani da Allah sai a baki ki zubawa dad a abinci wannan wlh shirka ce mom nidai zan fa
ɗ
a masa
”
Ranar mom ta sha
ƙ
e Ibtihal tayi mata dukan da bata ta
ɓ
a mata ba tunda ta haifeta ta ce
“
ki fa
ɗ
a masa
ɗ
in don ubanki
marar kunya dama na da
ɗ
e da sanin kinfison mahaifinki a kaina don uwarki idan ban mallakesa ba so kike ya auromun wata ta zo mu jera matsayin kishiyoyi banza sakarya da bata kishin uwarta
”
Ibtihal ta ci kukanta ta gaji tun daga ranar suka fara takun sa
ƙ
a
da mom Ita Ibtihal kafiya da taurin kai Ita kuma mom zuciya abu ka
ɗ
an ta hauta da duka,
Duk yanda Ibtihal ta so raba mom da su Turai abun ya gagara ta riga ta gano sun gama gamawa da mom
ɗ
in baki
ɗ
aya,
Ganewa da mom ta yi Ibtihal na sauyawa Dad
Abinci hakan ya sa mom ke kasawa ta tsare dole sai dad ya ci wanda Ibtihal dole ta ha
ƙ
ura ta bi mom
ɗ
in kawai da Addua don gaba
ɗ
aya a firgice ta ke,
A lokacin ne Babban
ɗ
an turai ya dawo daga lagos ashe shiri sukayi da mahaifiyarsa da yayi
ɓ
adda kama tan
tiririne sai gashi ya zama kamar ba shi ba Ya koma kamili cikin shigar Mutunci shine sahun farko a masallacin anguwar ga ladabi da biyayya idan zai gaishe da mutum har sai ya du
ƙ
a lokacin ne turai tajewa da mom da batun Ta na son Mijinta ya samawa Sharef A
iki ko dako ne a shagunansa ta samu yadawo garin da
ƙ
yal chan lagos
ɗ
in ma ba abunda ya samo,
Ba musu mom tayiwa Dad magana da farko musawa yayi kafin da
ƙ
yal ta shawo kansa ya amince shima don ya kula da nutsuqar yaron domin suna yawan ha
ɗ
uwa a masallaci,
Y
a fara zuwa shago Dad na
ƙ
ara aminta da amanarsa da nutsuwarsa ita daman Ibtihal Tunda ta gansa sau
ɗ
aya bai kwanta mata a rai ba sanin bata da ala
ƙ
a dashi ya sanya ta watsar da batunsa kamar wasa Sharef ya fara bi
ɗ
ar soyayyar Ibtihal wanda sam ta nuna bat
a sonsa Tsananin soyayya ya ke nuna mata Magiya kuka Gabanta ya sha yi ba adadi akan idan ya rasata zai iya rasa ransa amma da yake Ibtihal kafiya ne da ita ta ce
“
bata sonsa dukda lokacin halayyartace sam maza ba sa gabanta Ko a sch ba irin samarin da ba
sa bibiyarta amma bata ta
ɓ
a bawa namiji number ta Yaya yusuf babban
Ɗ
an Abba Bishir shima daga gwada ya na sonta
ƙ
arshe ta yi blocking nasa gaisawar zumuncin ma suka daina Lokacin da mama turai tajewa da mom batun Sharef na son
Ƴ
arta Da farko tayi jim kama
r ba ta amince aiko cikin kwana ukku sukaje suka
ƙ
ara shiri saigashi mom ita taje musu da batun a karo na biyu,Nan fa mom ta samu Ibtihal da batun ta ce
“
wlh bata sonsa
“
Mom ta ce
“
Wallahi sai kin aure sa saidai idan ba na Raye
“
Ibtihal ta sa kuka ta ce
“
Ni wlh bazan aure sa ba
”
Mom ta ce
”
Da ko na tsine miki kin lalace akan dai ki ce bazaki Auri
Ɗ
an Mama Turai ba
“
Ibtihal ta sanya kuka ta na rugawa jikin Dad
ɗ
inta lokacin da ya shigo cike da ta
ɓ
ara ta ce
“
Wlh Dad ba na sonsa don Allah karka Yarda
“
Dad n
a shafa bayanta ya ce
”
Calm down daugher kinsan ba abunda na tsana Sama da fushinki akanme kike magana
”
Cikin kuka ta ce
”
Dad wai mom ce dole sai na Auri Yaron Mama turai nikuma bana sonsa dad wlh sam baya burgeni
”
Dad na ha
ɗ
e fuska ya harari mom da ke huci
ya ce
”
Nafisa
”
!
Ta ce
”
Adam
”……………
.
✍
🏽
_*Miss Hajo ce*_
🤙🏿
🪅
*IBTIHAL*
🪅
~MALLAKAR~
*HAJARA L SADEQ*
(miss Hajo)
MARUBUCIYAR
👇🏼
Auren wata tara
Ni da yaya arman
Matar uncle
Najmat abiy
Komai mukaddari ne
Khadijatul Sabren
Ribar so
Mata ta ce
*And now*
*IBTIHAL*
*Last Free page*
*DEDICATED TO MY HUSBAND*
🅿
️
…………………………
..*15*
Ta ce
“
Adam
”
Dad ya zuba mata idanu tunda ya ke da ita bata ta
ɓ
a fa
ɗ
ar sunansa ba
gatsal sai ranar ya ce
“
Nafisa ke ce da fa
ɗ
in sunana yau gatsal?
Ta ce
“
ka na da wani sunan ne to bayan wannan
“
Ya ce
“
Babu Zanyi miki warning karki
ƙ
ara takurawa
ƴ
ata muddin kina son Mu shirya da ke a gidannan
“
Mom ta ja tsaki ta ce
“Ƴ
armu zakace dai ai
ba kai ka
ɗ
ai kake da iko da ita ba
“
Ya ce
“
hmmm aiko zaki sha mamaki muddin kikace zaki takurawa Ibtihal a gidan nan ke har kin isa ki tilasta mata Auren wanda Bata so
Ƴ
ata ni Adam Za ayiwa auren dole anya ma kina cikin hayyacinki kuwa ke ko kina hauka a
kace miki zanyiwa
ƴ
ata auren dole zaki yarda
”
?
Mom ta sha
ƙ
u ta ce
“
Ai wlh baka isa ba ni na haifeta ni nake da iko da
ƴ
ata ko kai kayimun na
ƙ
udar haihuwarta don haka wanda nake so zata aura idan ba haka ba Wlh sai kunyi mamakin me zanyi
”
Dad ya kula kamar
ma a zare take hakan ya sa ya
ƙ
yaleta ya lallashi
ƴ
arsa tare da kwantar mata da hankali,
Washegari dad na ficewa mom ta sa
ƙ
afa ta tafi gidan mama turai cikin kuka ta ce
“
Mama wlh duk mallakar da nakeyiwa Dadyn Ibtihal ta zube yau karkiga rashin mutuncin
da yayimun,
Mama turai ta ce
“
Ai malam ya ce Mijin nan naki da
ƴ
arki halinsu
Ɗ
aya taurin kan tsiya garesu abu ya ci su ya na da ha
ɗ
arin gaske tsaye suke da ibada Dole ko na rana
ɗ
aya sai an shashantar da su Azkhar kafin a ci nasara a kansu,
Mom ta ce mam
a ayi hakan ni ko me za ayu indai zasu amince ayi auren nan ayi
”
Ta ce
“
da farko a fara da mahaifinta kafin Yarinyar Da
ƙ
arfe nawa yake Dawowa Cin Abincin rana?
Ta ce
“
Daga
Ƙ
arfe Ukku sai la
’
asr ya ke fita
”
Ta ce
”
Yawwa to zaki ja Ra
’
ayinsa ya
ƙ
i
komawa shago sallar la
’
asr ma Karki bari ya fita kija Ra
’
ayinsa sosai kuyi tarayya kafin nan zan baki maganin Bacci mai
ƙ
arfi wanda kuna gama mu
’
amula bacci zai
ɗ
auke sa Da Najasa jikinsa nikuma saiki gaggauta kirana idan kin tabbatar hakan ya faru sai na
maza naje na samu malam ayi aikin ko abu kika aje Idan ba kince ya
ƙ
etara ba wlh bazai ta
ɓ
a iya
ƙ
etarawa ba sannan za a shashantar dashi Addini zai dAina ibadoji sallar biyar ma da azumi sai don ta zame masa dole zai dingayi kinga ta nan zamuyi amfani ya
amince da batun auren ke kuma Ki mallakesa har abada kinga mun jefa tauntsu biyu da dutse ba ke ba kishiya har gaban Agaba
”
Mom tayi shiru Mama turai ta ce
“
idan kuma bakya so ba dole sai a bari
“
Ta ce
“
a a ayi mama gobe insha Allah zan samu hakan ta far
u
”
Ta ce
“
yawwa ko ke fa
ƴ
ata ai zansa malam yayi masa aikin da har abada ba ke ba kishiya har abada kallon maza ma zaidinga yiwa duk wata
ƴ
a mace
”
A ranar mom ta lalla
ɓ
a dad suka shirya ta ce ta janye batun auren suka koma rayuwa kamar da Ibtihal ko ba t
a damu kanta ba don tasan yanda Dad
ɗ
inta ke sonta bazai ta
ɓ
a bari ayi mata auren dole ba ,
Washegari ta aiwatar da duk yanda sukayi da Turai A washegarin ranar komai ya lalace Domin Dad ya goyama Mom baya akan Ibtihal ta Auri Sharef ranar ibtihal ta ci k
uka kamar