Showing 33001 words to 36000 words out of 43386 words

Chapter 12 - IBTIHAL COMPLETE

11 Nov 2026

17

Rayuwar *IBTIHAL* amma ba yanzu ba sai mun samu free Time

“

Ta ce

“

Gobe ya yi ?

Safa ta ce

”

A a Gaskiya Mu bari sai zuwa Jibi a sch

ool kinga ranar ne muke da lecturea

ɗ

aya ta one hour kinga zamu fi samun isashen Time

”

lena ta ce

“

to Allah ya kaimu jibin karkiga yanda na

ƙ

agara jibin ta yi

”

Safa ta ce

“

Uhmm Aku ta ji Labari

“

Ta yi dariya ta ce

”

Eh naji kima kirani da abunda ya fi aku

“

Sukayi dariya ta rakata har mota saida har ta tada motar kafin ta juya da niyyar komawa cikin Asibitin ta ga Motar Marwan ta yi parking sun bu

ɗ

e Sajida na shirin fitowa ya dakatar da ita ta hanyar ri

ƙ

e mata hannu ta hararesa ya yi murmushi Safa ta Nufi mo

tar cike da tsokana ta ce

“

Mudai gaskiya a maza azo ayi auren nan Tunda na ga duk kun

ƙ

osa ba

ƙ

incikin Dinner da zamu sha Kawai na kula ake mana

”

Marwan ya ce

“

me kike ci nabaka na zuba Autar Fam Ai bazata bar

Ƙ

asar nan ba saida igiya ukku na masu nauyi a

kanta ta

ƙ

arasa karatun da Aure na

”

Ta na narke masa kamar zatasa kuka ta ce

“

Haba Babe Duka 3Months fa ya rage please karkamun haka

”

Ya ce

”

Ai bazaiyu ba gaskiya ha

ƙ

urina ya na gab da

ƙ

arewa ko so kike nayi abun kunya tun kafin a kawomunke Baki tausayamun

ne Babe

”

Da sauri Sajida ta kama Hannu Safa har ha

ɗ

awa take da gudu wajen barin wajen safa ta tuntsure da Dariya Hada ri

ƙ

e ciki ta ce

“

Ah ina Bayan Yayanmu kar mu samu

Ɗ

an daga Jinya Ah to na ga Li

ƙ

e-li

ƙ

en nan naku yayi yawa

”

Sajida Ta kai mata mintsini ta

ce

“

Shegiya

Ƴ

ar Iska

”

Ta ce

“

Ah ga dai Babban

Ɗ

an iska Mijinki

“

Ta kai mata Dundu a baya ta ruga ta na dariya Sajida ta yi

ƙ

wafa ta ce

“

da mana ki tsaya

ƴ

ar

ƙ

aryar rashin kunya

”

Aunty salma ta kallesu yanda suka shigo ta ce

”

Ku fa kamar an jefo ku haka me

ya faru

”

Safa ta ce

”

Mom daga fa yaya Marwan ne ya ce

“

na fa

ɗ

a muku shi dai

…

.Dasauri sajida ta rugo tare da rufe mata baki Har Hawaye ta ke ta ce

“

Haba sis Daman har yanzu baki da wayau don Allah bar maganar

”

Safa ta ce

”

To meyasa kika dakeni

”

Ta ce

”

wasa ne

kinga muje ciki akwai labari

”

Aunty Aisha ta ce

“

Allah shiryeku iyayen shiririta girma kuke ba nutsuwa

“

Mom ta ce

“

ni na saki baki zan sha Labari tayi mana bu

ƙ

ulu Shalelena Autata Ai zamusa Labulai

“

Ta fa

ɗ

a ta na kallon safa Sajida ta ce

“

Haba Aunty n

i da ke fa Ba ma Haka

”

Ta na harararta ta ce

“

yau zamu fara

”

Safa ta ce

“

karkiji komai Aunty komai sai na baki Labari

”

Sajida ta harareta ta na jan hannunta suka nufi

Ɗ

akin Ibtihal da lokacin ta ke zaune Suna Game da Afren a saman Gado sai

murmushi ta ke ganin yanda Afren

ɗ

in ke mata dariya idan ta wuce ta,

Ibtihal na kallon Sajida ta harareta ta ce

“

daga minti biyar yanzu zan dawo Shine har 5hours

”

Safa na zaro ido ta ce

”

Kaiii 5hours fa tab aiko ta na chan ta na Soyewa da yaya Marwan ba m

a sa asibitin yanzunnan ya maido ta

”

Sajida ta ce

“

na shiga ukku da tonon asiri yau wai meyasa Safa ke baki da sirri sam to uwarme kike tunanin munyi da ya

Ɗ

aukeni Yawo ne fa kawai ya kakkaini na fa

ɗ

a masa Nayi missing Abuja

“

Safa na dariya ta ce

“

Ah fa

ɗ

a Gaskiya dai yawon 5hours saikace wanda suka bar gari

”

Sajida na jan Tsaki ta ce

“

hotel mukaje

Ƙ

arewar Iskanci stupid girl kawai kuma wlh zakisan ni kikewa iskancin nan ko dan kinga ina sake miki fuska Watau ma ni sa

’

arki ce

”

Safa ta ce

“

to fa Batun Gir

ma ya tashi Dalla One year har wata Tsiya ce Wlh a fuska ma daga ke har Ibtihal

ɗ

in da kuke tutiyar kun girmeni Nafiku Girman jiki

”

Sajida ta ja tsaki ta ce

“

Girma ba wayau ko

”

Ta ce

”

Anji

”

Kafin sajida ta kalli Ibtihal ta ce

“

Sis ya jikin fatan

yanzu bakyajin komai

”

Ta harareta ta ce

”

bansani ba

”

Ta taso tare da hugging

ɗ

inta ta ce

“

sorry Fav sis bazan sake zuwa ko nan da nan ba i promise

”

Afren ta ce

“

Aunty Sajida

“

Ta kalleta ta ce

“

Yesss My princess

”

Ta ce

“

Yanzu Friend

ɗ

in Aunty Safa ta

tafi i love her We will go to their house tomorrow zaki kai ni

”

Sajida ta ce

“

to Afren ai Aunty Safa za ta kaiki ba ni ba ni da ba

ƙ

awata ba

”

Ta kalli aunty safa ta tura baki alamun fushi take da ita

”

Safa ta ce

“

Ohh baki huce ba to ai ko bazan kaiki ba

”

D

a sauri ta ce

“

Sorry Aunty please i want see her Tomorrow I didn't know she was gone

”

Safa ta ce

“

to zan kaiki but not tomorrow

”

Ta na shagwabe fuska ta ce

“

Aunty please

”

Ta mata shitt da baki ta ce

“

kika sake begging

ɗ

ina zan fasa kaiki ki bari zan kaiki

wataran

”

Ta jinjina mata kai ta na Direwa daga jikin Ibtihal ta yi hugging hannunta ta ce

“

i,am goin to mom take cake Aunty

”

Ta fice da gudu

”

Ibtihal za ta juya ta kwanta Sajida ta ce

“

Wai bakya gajiya da kwanciya Ni wlh magana ma nake so muyi sis don A

llah wai me ke damunki nasan Akwai wani sabon abu da yake damunki kin kasa fa

ɗ

a a tunani na ko zaki

ɓ

oyewa kowa ai bai kamata ki

ɓ

oye mana ba

”

Ta na kwanciya Tare da lumshe ido ta ce

“

Bakomai

”

Safa ta ce

“

Hmmm ni fa wlh na so na

Ɗ

auko Haske kamar maganar A

uren yaya yusuf ne bakya so saboda ranar naji Abba ya kira mom ya ke sanar mata za a tsaida rana dukka kun amince kuma washegari wannan Al

’

amarin ya faru kuma nasan ai bakya son yaya yusuf

”

Da sauri Ibtihal ta bu

ɗ

e ido ta na kallon safa tare da ha

ɗ

e fuska

ta ce

“

ni na fa

ɗ

a maki haka?

Ta ce

”

a a amma nasan hakan ne

”

Ta ce

“

To ba haka ba ne kuma naji maganarnan a wajen su mom bazan ta

ɓ

a yafe miki ba

“

Sajida ta ce

“

Haba Ibtihal

”

Safa ta ce

“ƙ

yaleta za ta cuci kanta da kanta ni wlh banta

ɓ

a sanin haka yaya Yusif

yake ba sai

Ɗ

azu kinga maganganu masu ciwon da ya fa

ɗ

a mata wanda wlh da nasan haka yake ko ni da bazan goya masa bayan son ya aureta ba a baya

“

ibtihal ta yi banza ta

ƙ

yaleta ta na kallon gefe guda ta na durmiya duniyar tunani,

Cike da jin haushi Sajida

ta ce

“

meyasa ke wai kike da zurfin ciki Sis wlh bakya son Yusuf me ya sa zaki amince a aura miki shi alhalin zaki chutu ki fito ki fa

ɗ

a bakya sonsa a wuce wajen tunda ba Auren dole za ayi miki mi daman chan bana son Aurenki da shi wannan zafin zuciyar ta

sa da masifa ga fa

ɗ

in ba

ƙ

a

ƙ

en maganganu

”

Ibtihal na mi

ƙ

ewa zaune cike da

Ɓ

acin rai ta ce

“

babu ruwanku rayuwata ce ba taku ba Zan Aure sa Koda hakan shi zai zama silar mutuwa ta kuma wlh Duk wanda ya fa

ɗ

awa Iyayenmu maganar nan bazan ta

ɓ

a Yafe masa ba

”

Saf

a ta ce

“

me yayi zafi Allah huci zuciyarki

“

Ta ce

“

Amen

“

Ta na komawa ta kwanta

”

sajida ta ja tsaki ta fice cike da jin haushi wannan tsinannen zurfin cikin na Ibtihal da babu abunda ya ke

ƙ

warar rayuwarta ko a baya kamar shi,

Washegarin ranar da Sassafe

aka sallame su da Asibiti bayan magunguna da shawarwari da Dr ya bayar,

Sakamakon allurorin baccin da aka mata yasa yinin ranar kusan yini ta yi a kwace,

Dukkaninsu Zaune Suke a Palour suna Hira Tundaga Kan Abba,Aunty Aisha,Momyn

Ibtihal,Aunty salma, sai hira suke gwanin sha

’

awa da burgewa kallo

ɗ

aya zaka musu kasan akwai sha

ƙ

uwa mai

ƙ

arfi da soyayya a tsakaninsu,

Aunty salma ta so kwana a nan amma Hajja ta Tisata ta bi mijinta da ya zo

ɗ

aukarta daman ya je duba Ibtihal Asibiti sau

biyu daman Safa ta

Ƙ

i binsu saboda Sajida a nan suka gama tattaunawa akan Batun Auren Ibtihal Da Yusuf Tare da na Sajida Da Marwan da dama a sanye ya ke wata Ukku da sati biyu ya rage wanda yayi daidai da lokacin ta gama Masters

ɗ

inta Sun tsaida magana ak

an za a ha

ɗ

e bikin tare da na Ibtihal,Bayan ya je sun gana da mahaifinta za su tsaida Ranar a chan

”

Momy lokaci guda fuskarta ta sauya ta ce

“

ba na bu

ƙ

atar sako Mahaifinta a batun nan Yaya Don Allah

“

Ya ce

“

a a Nafisa baza

’

ayi haka ba shi ya ke da ha

ƙƙ

i a

kan

ƴ

arsa dole zamu basa Ha

ƙƙ

insa

”

Aunty Aisha ta ce

“

haba Yaya Bashir wani kuma ha

ƙƙ

i yaran da ya wulakanta ya musu Allah ya isa suka

Ƙ

ara taka gidansa ko kiransa a waya ko nemansa ma ya ce ba ya bu

ƙ

atarsu a cikin rayuwarsa har abada su nemu sabon uba shi

ya yafe su shine har kake maganar tunkaransa da batun yaran saikace bamu da zuciya a

ƙ

irjinmu ai gaskiyar Nafisa Kai ma Uba ne Ka yanke duk wani hukunci akan Ibtihal amma ba ma bu

ƙ

atar Adam a batun nan

”

Abba ya ce

“

ku mata ne mu kuma maza ne akwai banbanc

in tunani tsakaninmu tunda nace hakan kawai ku

ƙ

yaleni

”

Hajja ta ce

“

Hakane sannan Ni har yanzu ban yarda ba

Ɗ

ana Adam ba a hayyacinsa ya ke ba kuma har yau har gobe bazan daina masa Addu

’

a ba Allah ku

ɓ

utar dashi

”

Abba ya ce

“

Amen Hajiya

”

Ta ce

“

idan ka je

goben ka ce ina gaishe sa

“

ya ce

“

Insha Allah Hajiya

”

Aunty Aisha da mom ba su

ƙ

aracewa komai ba amma tsananin haushin hakan suke ji,

Washegari misalin takwas na safe Ibtihal ta farka bayan ta yi wanka ta shirya cikin kaya mararsa nauyi Safa da ke shirin

tafiya school ta kalleta ta ce

”

don Allah kafin ki wuce kisa Saratu(mai aikinsu)

Ta ha

ɗ

omin Tea Ba madara da milo zallarsa kawai banda bread

”

Safa na Gama roalling gyale ta ce

“

toh amma ai da abu me nauyi kika ci zafikijin

ƙ

warin jikinki amma fa tun a asibi

ti daga Fruits sai Tea kike ta sha kinga yanda kika rame

”

Ta ce

“

bana son cin abincin ne

”

Ta ce

“

haka dai zaki daure

”

Ta yi shiru batace komai ba

”

Safa ta buga

ƙ

afar Sajida da ke bacci ta na daga kwance cikin gigin bacci ta ce

”

meye

”

safa ta ce

“

ba fa

kiyi salla ba Dukda gaba

Ɗ

aya muka makara amma kiduba 7:30 fa

”

Ta na juyawa tare da komawa bacci ta ce

“

banayi

”

Jin haka ya safa

Ƙ

yaleta ta na ficewa maimakon maid ta ha

ɗ

o wa Ibtihal da kanta ta ha

ɗ

a mata kafin ta wuce school a motar Ibtihal

ɗ

in domin ta t

a ta na gida,

A parking space suka ha

ɗ

u da Lena kamar yanda suka saba ha

ɗ

uwa kullum domin duk inda zasu a schook

ɗ

in su biyu za ka gansu tare ba sa Mu

’

amular abota da kowa sai su biyu sai few mutane da suke gaisawa haka 9:30 suka fito lectures kai tsaye m

otocinnsu suka nufa suna nufar wani ha

ɗ

a

ɗɗ

en restaurant bayan Sunyi Order abunda zasuci saboda dukkaninsu Basu karya ba suna Tsaka da karyawa Lena ta yi murmushi ta ce

“

Besty Al

ƙ

awari na

”

Safa na waro ido ta ce

”

Na meye

”

ta ce

“

kinga besty banson jan rai ki b

ani Labari kawai muna gama breakfast

ɗ

innan

”

Ta ce

“

Ai yau ban bada labarin nan ba inaga zaman Abuja sai ya gagareni

“

Ta ce

“

ba ma Abuja ba duka Nigeria

”

minti

Ƙ

alilan suka gama Kafin Lena ta ce

“

Oya Ke nake saurara

”

Safa na goge bakinta da Tissue ta ce



“

Asalin kakanninmu wanda suka Haifi Iyayenmu Haifaffun

………

.

✍

🏽

*ZAMU KAMMALA FREE PAGES NA WANNAN LITTAFIN A PAGE 15 KUNA DA DAMAR FARA BIYAN KU

Ɗ

INSA TUN YANZU 500 TA WANNAN ASUSUN BANKIN 7026166536 OPAY HAJARA ABUBAKAR LAWAL TARE DA SHAIDAR BIYA TA

07026166536*

_*Miss Hajo ce*_

🤙🏿

🪅

*IBTIHAL*

🪅

~MALLAKAR~

*HAJARA L SADEQ*

(miss Hajo)

MARUBUCIYAR

👇🏼

Auren wata tara

Ni da yaya arman

Matar uncle

Najmat abiy

Komai mukaddari ne

Khadijatul Sabren

Ribar so

Ma

ta ta ce

*And now*

*IBTIHAL*

*DEDICATED TO MY HUSBAND*

*

Ƙ

awa ta zama

Ƴ

ar uwa

💃🏼🎶

Roky magaji tawa

ƴ

ar amanata wlh jinta nake

Ƙ

asar raina

🥹

Fatan Alkhairi gareki da dukkan ahalinki Alkhairin Allah yaci gaba da Dabaibaye rayuwarki Allah ya baki m

iji nagari wanda zai kula mana da ke ya so ki ya

ƙ

aunaceki Allah ya nuna mana ranar Auranki Ranar Zaria ko ba Taya Wollah*

🅿

️

…………………………

..*13*

Asalin kakanninmu wanda suka haifi iyayenmu haifaffun garin Bama Local goverment ne da ke jahar Borno

State wanda asalin su Shuwa

’

arab

ɗ

in Sudan ne,

Kakarmu mai suna Zainab Tare da Kakanmu Alhaji Dikko

ƴ

an uwan juna ne auren zumunci aka musu,

Kakarmu su biyu a gurin iyayensu daga ita sai

Ƙ

anwarta Aisha ,

sun ta so cikin soyayya Da

Ƙ

aunar Juna Wanda kusan t

attare akayi aurensu domin shekarar Zainab guda da Aure Akayi auren Aisha lokacin Zainab na da tsohon cikinta na fari wanda Aure ya raba su ita Aisha ya kaita Katsina sa

ɓ

anin Zainab da aka aje ta a nan Bama saboda lokacin kakanmu Soja ne yana tafiya ya yi

watanni ya dawo kafin daga baya ya koma duk inda zaije tare da Ita ya ke tafiya,

Ta haifi

Ɗ

anta na farko Ya ci suna bashir bayan shekara ukku Da haihuwar bashir itama aisha aka kawota gida haihuwa wanda Zainab ta matu

ƙ

ar kula da ita Har Allah ya sauketa ta

haifi

ɗ

anta namiji wanda ta matu

ƙ

ar jigatuwa bayan haihuwarsa da awa guda Allah ya amsa Ranta bayan ta dam

ƙ

a amanar jaririnta a hannun Zainab Shine wasiyarta na

ƙ

arshe zainab ta matu

ƙ

ar jin mutuwar Aisha,

Wanda lokacin ta so shayar da shi amma hakan bai y

iwu ba sakamakon tsohon ciki da take

ɗ

auke dashi dole sai ha

ƙ

ura tayi wata

ƴ

ar uwarsu ta shayar dashi amma anan gidanta saboda daman zawarace ,

sosai zainab ke

Ƙ

aunar Adam Tamkar

ɗ

an da ta haifa a cikinta yanda take bamu labari bata ta

ɓ

ajin banbanci tsaka

ninsa da

ƴ

a

ƴ

an da ta haifa ba Lokacin Allah ya sauketa lafiya ta haifi Aisha watau Momyn Sajida daga nan kuma sai bayan shekara hu

ɗ

u ta sake haihuwar wata

ƴ

a macen ta ci suna Nafisa Kafin ta haifi Salma Momy na kenan Bayan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login