Showing 36001 words to 39000 words out of 43386 words

Chapter 13 - IBTIHAL COMPLETE

11 Nov 2026

16

ita ta haifi

ɗ

anta namiji Allah y

ayi masa rasuwa,bayan shekaru biyu da haihuwarsu,

Ƴ

a

ƴ

anta sun taso cikin soyayya da

ƙ

aunar juna gami da tarbiya ha

ɗ

e da ilimin boko da na zamani domin Alhaji dikko mutum ne mai Tsananin A

ƙ

ida da

Ƙ

aunar boko hakan ya sa duk

ƴ

a

ƴ

ansa suka taso cikin boko ba

kowa yasan Da Adam ba uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya suke ba a cikin

ƴ

a

ƴ

ansa sai daga baya da mahaifinsa ya ke zuwa ganinsa kafin ya na da shekaru goma Allah yayiwa mahaifinsa rasuwa a hanyarsa ta komaqa chan katsina da ya zo ganin

Ɗ

ansa daman shi ka

ɗ

ai ya haifa a nan

katsina akayi suturarsa,

A lokacin mutum ne mai arzi

ƙ

in Gaske

Ɗ

an kasuwa ne daman a harkar kasuwancinsa ya kaisa har Bama ya ga aisha ya aura gona

ɗ

ari Ya bari banda filaye da shanaye da gidaje tare da zunzurutun ku

ɗ

i masu yawa a lokacin ,

Wanda dukkan

wannan dukiya

ɗ

ansa Adam ka

ɗ

ai ya gada domin bashi da uwa bashi da uba wannan haushin ya sa Tun lokacin danginsa suka Tsani Adam Da uwar ri

ƙ

onsa domin sun so su handame dukiyar Adam da mahaifinsa ya bar masa ,

Alhaji dikko ya tsaya tsayin daka wajen gan

in Ya

ƙ

watowa adam ha

ƙƙ

insa sanin ba Allah a ransu ya sanya duka dukiyar Adam da ke garin ya sayar ya ha

ɗ

a ku

ɗ

a

ɗ

en waje Guda ya saya Masa Manyan gonaki da filaye dukansu a maiduguri wanda hakan ya

ƙ

ara musu

ƙ

iyayyarsu a ransu hakan ya sa tunda aka tafi da

Adam ba su

ƙ

ara waiwayarsa ba Matsayinsu na Dangin Mahaifinsa,

To fa lokacin ne Adam da su Momynmu suka fahimci Ala

ƙ

arsu da adam,

Lokacin momy na na

ƙ

arama momyn ibtihal ma na shekaru ukku sha

ƙ

uwa ce da soyayya ta musamman tun a lokacin tsakaninta da Ada

m ba wanda ya isa ya ta

ɓ

a Nafisa ko laifi tayi ko Hajiya da ya ke haka suka taso suke ce mata ba ta isa ta yi mata fa

ɗ

a ba bare duka inko aka ta

ɓ

a ta ya dinga fushe-Fushe ko a makaranta a ba ta

ɓ

a ta ita kuma ta na da jan baki kullum ya na tare mata fa

ɗ

a ha

r Allah ya kawo girmansu lokacin ne kowa ya fahimci soyayyar da ke tsakaninsu,

lokacin har anyi Auren Abba Bashir da Matarsa Lubna

ƴ

ar Niger state ce lokacin har ta haifa masa yara biyu yaronsa na farko ya ci sunan kakansu yusuf tsakanin yusuf da Marwan k

wanika ne shekara biyu ta sake haihuwarta

ɗ

anta namiji ya ci sunan Kakansa Dikko akayi masa inkiya da Marwan wanda daga nan haihuwar ta tsaya mata cik,

Anyi Auren Aunty Aisha Da mijinta Babban likita ne tun lokacin kafin daga baya ya samu babban cigaban ai

ki ya koma Canada da aiki wanda suka koma baki

ɗ

aya lokacin ta haifi

ƴ

arta mace Zainab lokacin ne akayi Bikin Nafisa da Adam bayan nan Aunty aisha suka wuce Canada Tare da mijinta da

ƴ

arsu

ɗ

aya ana ce mata Mahmah

A lokacin shi kuma Abba Bashir babban

ɗ

an h

ajiya ya gama Degree

ɗ

insa inda ya samu babban aiki a Abuja,

Lokacin mahaifinsu Yayi ritaya Tsayayyen tsohon Soja jajirtacce tsoho mai ran

ƙ

arfe da suka bautawa

ƙ

asa suka sha Gwagwarmawar rayuwa Tsakani da Allah batare da cin ha

ƙƙ

in kowa ba,

Nafisa Da Adam

amarcin sati biyu sukayi a Bama suka wuce Kano Tare da amaryarsa domin a chan ya fara bautar

ƙ

asa saura watanni shidda ya dawo gida wanda iyayen sun so ma ya bar Nafisa a gida amma fir ya

ƙ

iya itama kuma sun lura tafi son ta bi mijinta suka

ƙ

yale su suka

tafi tare,

Cikin ikon Alkah daga Bautar

ƙ

asa Adam ya na le

ƙ

awa Kasuwa Wasa-wasa a hankali ya fara

ƙ

ananun kasuwanci lokaci guda ya ji ba abunda ya ke

ƙ

auna kamar kasuwanci abun ya shiga ransa sosai gefe guda suna shan soyayyarsa kamar su cinye juna da ama

ryarsa wata shidda na yi lokacin za su dawo gida Adam ya ce

“

shi fa ya ga guri

”

Alhaji dikko da kansa ya zo ya ga irin hul

ɗ

ar kasuwancin da Adam ya fara Hakan ya sa ya saida wasu daga cikin gonakinsa wanda lokacin suka ninka ku

ɗ

insu sau goma ya basa domin

ya jaraba fara kasuwar Lokacin ta na da

Ƙ

aramun ciki ta na ta fama da Laulayi Hajiya da suka zo tare taso tafiya da ita har cikin yayi

ƙ

wari amma fir ba kunya adam ya

ƙ

i dole ta ha

ƙ

ura suka koma ita da Mijinta Watan cikin Ukku ya

Ɓ

are bayan ta sha

ƴ

ar wah

ala wanda sunji ba

ƙ

incikin

ɓ

arewar cikin har sun fara sayayya domin ba

ƙ

aramun guri suka ci akan cikin ba musamman Adam,Allah bai nufa ba,bayan nan ta samu samun wani cikin watansa biyu shima ya zube,

Aunty Aisha ta sake haihuwar

ƴ

arta Sajida a chan Can

ada ta haihu hakan ya sa ba kowa ya samu zuwa ba,

Sajida na da wata Biyu suka zo Nigeria Bikin Momyna da tayi karatu nan abuja ta zauna gidan Abba bashir ta auri wani abokin aikin sa anan Bama aka sha Biki lokacin momyn Ibtihal na ta fama da wani

cikin daman tare suka zo da Adam Domin nan da nan baya bari nafisa ta taka ba tare dashi ba dukda hidimar biki amma ya

ƙ

i bari ko kwana tayi cikin

ƴ

an uwanta haka duk bayan isha

’

i zaizo ya

ɗ

auke ta su tafi su aunty Aisha su dinga zolayansa da yazama mijin

tace kamar ba namiji ba shima ya mayar mata don abuyar wasansa ce sosai,

An kai momyna Abuja wanda yanayin jikin Momyn Ibtihal don kowa ya kalleta yasan laulayi take ta fama dashi hakan ya sa ba aje da ita ba bayan biki da kwana biyu Adam ya zo musu

sallama za su koma Hajiya ta ce ya koma amma ya bar Nafisa a gida har cikinta ya yi

ƙ

wari,Sam Adam ya nuna a a da matarsa zai tafi Hajiya ta yi mirsisi ta ce

“

ba inda zaitafi da ita sai cikinta ya yi wata Hu

ɗ

u ya yi

ƙ

wari don ta fahimci dalilin zubewar cik

in gwara ta zauna a wajenta ,

Adam ha da Kukansa kamar ba Namiji ba Hajiya ta ce

“

ko kukan jini zaiyi ba inda zaitafi da ita

”

Nan fa Alhaji dikko ya sa Baki ya ce

“

ta bashi matarsa su tafi

“

lokacin momyn Ibtihal ta sanya kuka ta ce

“

ita a barta wajen maman

ta

”

wanda hakan ya

ƙ

ular da Adam ya tafi da fushinta wanda hakan yawa hajiya da

ɗ

i daga baya Kuma sai nafisa ta ji Babu da

ɗ

i ta dingawa Hajiya Kuka ta mayar da ita Kawai ,

ta mata fata-fata Ashe fushin baije ko ina ba satin sa

Ɗ

aya a kano ya dawo ya ce saida

i ayi rainon cikin tare da shi ba irin fa

ɗ

an da Hajiya basuyi masa ba akan ya koma ya baro hul

ɗ

o

ɗ

insa da shagunansa ya ce babu inda zaije Dole suka ha

ƙ

ura suka

ƙ

yalesa wanda shima nan gidan ya tare da zama cikin na yin wata hu

ɗ

u hajiya ta karkatasu ta ce s

u koma gidansu Allah raba lfy wanda a ranar suka koma kano,

Sunci gaba da rainon cikinnsu cikin kulawa da tsantar soyayya Har ranar wata Alhamis Allah ya sauki Nafisa Lafiya bayan gwagwarmayar wahalar da ta sha ta haifi kyakyawar yarinyarta mai tsananin k

amanni da ita Fara saidai bata kaita haske ba ko dan kasancewar babanta na da duhun fata Allah masani Amma yarinya so cute kyakyawa son kowa

ƙ

in wanda ya rasa ,

lokacin duk yanda ake santin kyan

ƴ

a

ƴ

an Aunty Aisha Mahmah da Sajida sai ibtihal ta shanyesu g

a yarinyar ta zo da farinjinin mutane bayan kwana biyu da haihuwar suka koma Bama wanda a chan akayi suna yarinya ta ci suna Ibtihal ba sunan kowa ba me kawai hakanan mahaifinta ke son sunan tun suna Soyayyya daman yake cewa shi dai idan aka haifa masa mac

e Ibtihal zai sanya mata ya na son sunan wanda ita kuma ta ce a a Aisha za a sanya mata sunan mamansa sai ya ce sai ta

ƙ

ara haihuwar wata amma

ƴ

arsa ta farko ibtihal ce sai gashi Allah ya cika masa burinsa ranar Adam hada kukan farinciki,Wata irin

ƙ

aunar y

arinyar ya ke tamkar ya cinyeta ba ya kara ko a gaban kowa Aunty aisha su dinga zolayansa Ya na ramawa wasa-wasa sai gashi ya

ƙ

i komawa kano wannan karin ma ya jingine kasuwancinsa har akayi arba

’

in shi ne har wankan Ibtihal domin lokacin Aunty Nafisa haka

takecewa ba ta iya ba ita tsoro take ta sha

ƙ

a mata sabulu shiko adam ya tsorata tsaf ya iya wankan yarinyarsa hakan ya sa koda suka koma kano duk safiya shi ke mata wanka kafin ya tafi kasuwa bini bini ya hayo mashin ya dawo gida ya koma rabin hankalinsa n

a gurin

ƴ

arsa,

Watan Ibtihal biyar aka haife ni Anan Abuja akayi suna sakamakon Dadyna Iyayensa mazauna Abuja ne amma asalinsu

ƴ

an Jos ne Lokacin da akazo da ibtihal ta

ƙ

ara wayau kyanta na

ƙ

ara fitowa,

Sajida ta ba ibtihal Wata Bakwa nikuma Ibtihal ta ba

ni Wata Biyar a haife nikuma sajida ta bani shekara guda hakan zaisa kiga duk mun taso kusan sa

’

anni,

Rayuwa na ci gaba da tafiya ta kowani

ɓ

angare kowa na samun cigaba Abba Bashir ya fa

ɗ

a harkar Siyasa Shi kuma Abban Ibtihal ya fara zama hamsha

ƙ

in

ɗ

an Kas

uwa,

Ƙ

aunar

ƴ

arsa kullum

ƙ

ara

ƙ

aruwa take a ransa wani irin gata yake mata wanda kowa tsoronsa kar ya sangartata matsayinta na mace ba ta bacci sai a saman cikinsa idan ba ta da lafiya har kuka ya ke domin shi mutum ne mai karyayyar zuciya da rauni akan ab

unda yake so ,

Arzi

ƙ

insa na ta gaba wanda lokacin Ibtihal na da shekaru Hu

ɗ

u ya gina wani katafaren Gida a Anguwar Bompai G.R.A Miyangu Road,

Gida ne da ya ha

ɗ

u ya kashe dukiya a ciki sunfara rayuwarsu cikin gidan ita daman chan mom Ibtihal ko a waccen tso

huwar anguwarsu ba ta shige shige bare wannan da kowa na gidansa sai ka gama rayuwarka ma bakasan makocinka ba,

A Lokacin ne da

ƙ

yal Abban Ibtihal ya yarda ta jona B U K karatu domin duka

ƴ

an uwanta daga masu degree sai masters itace masifar kishi ya sanya

ya hanata ta jona sai da

ƙ

yal dai yanzu ta yi sa

’

a ya barta ta jona wanda ita kuma Ibtihal aka sanyata a wata Tsadaddiyar makaranta,

A nan ne fa aka fahimci baiwar

Ƙ

o

ƙ

arin ibtihal wata irin

ƙ

walwa gareta wacce cikin mutum dubu ya yi wuta a samu mutum biyar

ma su irinta Karatu

ɗ

aya takewa abu ta hardaceta gam a kanta hakan yasa Malamai ke matu

ƙ

ar sonta ga yarinyar bata da hayaniya so silent saidai shegen shagwa

ɓ

a da kuka bata son abunda zai ta

ɓ

a lafiyar jikinta shiyasa take da tsoro ba ta ko laifin da za a d

aketa kodan kasancewar ba a ta

ɓ

a dukanta ba a gida,hakan ya sa ba abunda ta ke tsoro a rayuwa kamar duka har ta gama sch ba ta ta

ɓ

a laifin da za a dake ta ba hakan ya sa ko tayi laifin malaman ke yi mata uzuri ba sa dukanta,

Dady kamar yanda take kiransa

shi ke kaita school ya

ɗ

auko ta kullum sosai mom tayi busy sakamakon zaryar karatu da take,

Lokacin ne yarinyar Ma

ƙ

otansu wata mai suna Hauwa

’

u ta ta

ɓ

a kawo mata takalman sayarwa kara ya sanya mom saya ba don tayi niyya ba lokacin ne hauwa

’

u ta ga Ibtihal

ta nuna ta shiga ranta ta so ta jata gidansu su yi wasa ta

ƙ

i binta daman momynta ba bari zatayi ba,ta ce mata Akwai

Ƙ

anwata Jamila Sa

’

arki ce kina so ta dinga zuwa kuna wasa

”

Da sauri Ibtihal ta gya

ɗ

a mata kai saboda Ibtihal na son mutane kodan ka

ɗ

aicin d

a ta taso cikinsa ita ka

ɗ

ai wajen iyayenta ga su basu da kowa a kano ba inda suke zuwa ita da mom

ɗ

inta,

Aiko washegari sai ga Hauwa

’

u ta kawowa Ibtihal

Ƙ

anwarta a

ƙ

alla zatayi shekarun sa

’

annin Ibtihal ko ta girmeta baifi da shekaru biyu ba,

Daga ranar

Ibtihal Ta yi

ƙ

awa suka fara wasa suka zama tamkar

ƴ

an uwa kullum jamila na gidan wanda lokacin Ibtihal ba ta ta

ɓ

a zuwa gidansu ba don Dadynta ba ya barin ta fita ko bakin get tsoronma fitan take bazata iya ba ,gani take idan ta fita ita ka

ɗ

ai saceta za ay

i don ibtihal ba dai tsoro ba,

kullum Jamila na gidan don ita lokacin ba ta zuwa makaranta amma ta san lokacin da Ibtihal ke dawowa daga school ta na dawowa ta ke zuwa a nan take cin abinci ana magrib mom ta ke sanyawa mai gadi ya rakata gidansu kullum h

aka sai yazama har su mom sunyi sabo da Jamila kusan wata guda jamila ba ta fashin zuwa wata rana mom ta ce yau dai zataje taga gidan su jamila ta fa

ɗ

awa Dad da yamma ya amince mata da kashedin karta jima aiko ta shirya sosai sukayi kyau ita da

ƴ

arta kallo



ɗ

aya zaka musu kasan dukiya ta zauna don dad ya tsaye musu ba abunda suka nema suka rasa sutura ko saidai su ba wani don sana

’

arsa ce manyan shagunsa Ukku a kwari duk na sutura wanda ba wanda baisan da zamansu ba a kasuwar yanda ya shahara,

Mom ta kama ha

nnunsu su biyun suka fito gida ukku suka Wuce Jamila ta nuna musu gidansu Tsayawa mom tayi kallon gidan Safa ta numfasa ta ce

“

Hmmm Wlh Lena Ba

ƙ

inciki da takaicin

Ƙ

arasa miki labarin nan nake domin daga nan ne ba na

Ƙ

aunar Ko tunawa jin

ba

ƙ

inciki da tsananin takaici nake ji bana son ko tunawa da tsinannun la

’

anannun mutanen nan da sukayi silar rugujewar Rayuwar ma

’

auratan da samun masu

Ƙ

aunar junansu kamar su sai an tona

”

Da sauri Lena ta ce

“

Haba Besty meyasa kiyi ha

ƙ

uri ki

ƙ

arasamun sa

ida aka zo inda na matsu na

ƙ

arasa jin labarin zaki nemu ki tsaida mu

“

saida suka sha juice me sanyi kafin Safa ta sauke Ajiyar zuciya ta ce

”

“

zuwan Hauwa

’

u gidan tare da Farawar Abokantakar Ibtihal da Jamila da wannan rana ta zuwansu gidan su shine mafa

rin silar

Ƙ

addarorin momyn Ibtihal Tare da ita kanta Ibtihal

ɗ

in da ahalin gidan baki

Ɗ

aya da ka na da ikon dawo da rayuwarka baya da ka dawo ka gyara wasu abubuwan da dama Da ba ma mom zatayi sha

’

awar rayuwarsu a kano ba bare komawarsu Bombai bare har su

ha

ɗ

u da wa

ɗ

annan Mazanbata kuma azzalumai macuta ,Mayaudara,wa

ɗ

anda babu Allah a ransu,

Kamar yanda mom ta ke Labarta mana saida ta

Ƙ

arewa gidan Kallo

ɗ

an gida ne madaidaici mai

Ɗ

auke da

ƙ

aramun

ƙ

ofa milk a duk arear ma shi ka

ɗ

ai ne za a kira da gidan tala

kawa domin dukkan gidajen anguwar mafi yawaici Hamsha

ƙ

an gidaje ne

”

Mom haka kawai ta ji fa

ɗ

uwar gaba ta Daure dai ta shiga hannunta ri

ƙ

e da na Ibtihal Da Jamila Da sallama a bakinta

…………✍

🏽

*PAGE UKKU YA RAGE MU KAMMALA FREE PAGE NA IBTIHAL KUNA DA DAMAR

FARA PAYMENT TUN YANZU AKAN 500 KACHAL TA ASUSUN BANKIN NAN 7026166536 OPAY HAJARA ABUBAKAR LAWAL TARE DA SHAIDAR BIYA TA WANNNAN NO 07026166536*



_*Miss Hajo ce*_

🤙🏿

🪅

*IBTIHAL*

🪅

~MALLAKAR~

*HAJARA L SADEQ*

(miss Hajo)

MA

RUBUCIYAR

👇🏼

Auren wata tara

Ni da yaya arman

Matar uncle

Najmat abiy

Komai mukaddari ne

Khadijatul Sabren

Ribar so

Mata ta ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login