Showing 12001 words to 15000 words out of 43386 words

Chapter 5 - IBTIHAL COMPLETE

11 Nov 2026

12

/>
Hajara ba ta tashi farkawa a sumar da tayi ba sai

ƙ

arfe sha

ɗ

aya na safe da rarrafe da kuka ta fito

tsakar gida ta na kuka ta hau

ƙ

walawa ma

ƙ

wabciyarta Farida kira sosai hankalin Farida ya ta

shi halin da ta samu hajara a ciki sosai ta jinjina rashin imani na mijinta ita ta taimaka mata ta gyara jikinta tare da mata gashi me kyau ta taimaka mata suka je asibiti aka duba ta bayan an bata magunguna da shawarwarin yanda zata kula da kanta har ta w

arke kafin su dawo gida saida hajara ta yi jinyar sati biyu da taimakon makwabciyarta farida mutuniyar kirki,

A lokacin ne mahaifinsa ya zo ganinta ko da ya tambayeta lafiya Amsa masa tayi da lafiya qlau ba tare da ta sanar masa komai game da

ɗ

ansa ba ya

yi mata alkairi ya bar gidan,

Sosai take kewar mahaifinta ga babu waya a wajenta don har lokacin wayarma babu saidai telephone da ba kowa ke samunta ba,

Haka rayuwa ta dinga tafar mata saida ta yi wata ukku kafin mahaifinta ya zo ganinta wanda

da

ƙ

yal ya cire kara da kunya ya zo gidan ganin

ƴ

arsa don fulani akwai kunya.

tayi matu

ƙ

ar jin da

ɗ

i da farincikin hakan wanda malam mutari dukda namiji ne ya lura da shigar cikin da ke jikin

ƴ

arsa sosai ya ji farincikin haka Alhaji Marzouq Watau Mahaifin M

aleek shima hakan ba

ƙ

aramun da

ɗ

i ya yi masa ba domin hakan ya nuna masa Malek ya amsa Hajara hannu biyu kenan fushin hanasa auren Rufaida yarinyar da kowa ya san bata da tarbiya hakan ne ya sanyasa yin fushi ya daina zuwa inda yake a ransa ya ce ,

“

ai da

man nasan dole zaka so Hajara Daman don ganinta ne bakayi ba shiyasa amma yarinya kyakyawa kamar wannan a aurawa mutum ya ce baya so ai sai mahaukaci Wanda tarbiyar yarinyar da nagartar Malam mutari ya ja ra

’

ayinsa na kwa

ɗ

ayin son ha

ɗ

a zuri

’

a da su dukda y

a sa ya yi laifin

ɓ

oyewa mahaifinta halayar Malek na shaye-shaye domin ya san muddin ya san da halayyar nasa ba zai aura masa

ƴ

arsa ba ko shi yafi kowa komai a duniya,shiyasa ya ke Adduar kullum akan Allah ya shirya masa malek ya bar shaye-Shayen shi ka

ɗ

ai

ne

ɗ

ansa namiji mafi soyuwa a cikin ransa sauran yaransa ukku duk mata ne gashi Allah ya jarabce shi da son malek fiye da kowa a cikin yaransa yasan hada tausayin maraicin da ya taso cikinsa dukda ya san matar sa Hajiya Habasiya ba ta ta

ɓ

a nuna ba ita ta

haifi malek ba amma ya san da soyayyar mahaifiyarsa Maryam da ta rasu bayan ta haifa masa Malek da kwana ukku ta koma ga Allah

”

,

Sai yamma Baba Mutari da mahaifin malek suka bar gidan wanda hajara ta sha kuka kamar ranta zai fita gashi ta kasa sanarwa da

kowa halin da take ciki ta rasa ta inda zata fara ga zazza

ɓ

i da kasala ,amai da take ta yawan fama dashi a watannin nan domin ko aka ba ta kawo ciki ne gare ta

ba saida ya kai kimanin wata shida shima a bakin farida ta fara ji tun bata yarda ba har ta yard

a bayan ta je likita ya tabbatar mata da hakan,

Hakanan Allah ya jarabceta da son Cikin dukda

ƙ

iyayyar mahaifin cikin da take ji a cikin ranta da taimakon Allah da taimakon Farida tare da mahaifin malek da ya ke ziyartar ta akai akai tare da aiko mata da s

a

ƙ

o duk wani abun ma

ƙ

ulashe da mai ciki za ta bu

ƙ

ata sai ya aika mata har Allah ya sauke ta lafiya Ranar wata Juma

’

a da taimakon nurse da farida ta kira lokacin da ta fara na

ƙ

uda ta sha wahala sosai kafin ta haifo santalelen

ɗ

anta kyakyawa ajin

ƙ

arshe mai

matsanancin kama da ita sai ma ya ninka ta a kyawu sa

ɓ

anin Haske da nashi bai kai nata ba,

Masha Allah tun a lokacin nurse din da farida suka dinga Yaba kyawun yaron wanda lokacin ko gama gyara hajara ba ayi ba ta

ɗ

auki yaron ta na hawaye ta sumbacesa tar

e da sanya masa albarka ta na jin tsanantar soyayyarsa da Tausayinsa a cikin ranta.

Gyara su tsaf akayi ita da kyakyawan jaririnta kasancewar dare ne tare suka kwana sai washegari nurse din ta tafi ta na ta santin jaririn da aka Haifa,

Haka Farida itama

sosai Allah ya

ɗ

aura mata son yaron kodan bata ta

ɓ

a haihuwa ba dukda bata jima da aure ba a lokacin shekararta hu

ɗ

u da aure dan zatayi sa

’

annin hajara banbancin hajara tayi karatu shiyasa farida ta fi ta a aure,

Kamar kullum yanda Mahaifin Malek ya ke aik

owa da hajara abubuwan bu

ƙ

ata ranar ma ya aiko mata da shi farida ke sanar da

ɗ

an aike sa

ƙ

on Haihuwar wanda mintuna talatin ba ayi ba saiga Alhaji Marzouq .

sosai ya yi matu

ƙ

ar farinciki da haihuwar Wanda sau

ɗ

aya ya

ɗ

aura idanunsa akan yaron ya ji tsanan

tar soyayyarsa a ransa albarka ya sanyawa hajara ba iyaka a nan ne ya ke tambayar ta malek shirun da tayi ya fahimtar da shi akwai matsala me hakan ke nufi?

tambayar duniya mahaifinsa ya mata wanda dakyal ta sanar dashi halin da take ciki tun daga farkon a

uren ta daure ta cire kunya ta sanar dashi har yanda akayi aka samu cikin yaron da yanda ya shigo cikin maye,

Allah sarki hajara bata ta

ɓ

a ga hawayen babba namiji ba sai a ranar dakyal ya Daure ya bata hakuri tare da mata al

ƙ

awarin insha Allah a yau sai ma

lek ya dawo muddin shi ya haife sa.

A ranar ya bazama bincike ya gano inda malek yake ashe ya na garin katsina driver ya aika tare da

ɗ

ansanda aka kamosa don ransa ya yi mugun

ɓ

aci a lokacin da aka kawo masa shi gabansa saida yayi masa mari hu

ɗ

u saboda ji

n haushin abunda ya aikata cikin fa

ɗ

a da jin ciwo Alhaji marzouq ya ce.

“

mu aura maka yarinya ka je ka yi shaye-shaye ka Hai

ƙ

e mata don rashin imani ka gudu ka barta tsawon wata tara ta na rainon cikinka har ta haihu ba tare da kulawarka ba

”

“

What Abba C

iki na wlh ni sharri takeyimun ko Al-Qur

’

ani za aban zan rantse akan ko hannunta ban ta

ɓ

a ri

ƙ

ewa ba bare har nayi mata ciki

ƙ

arya takeyimun ni ko kamanninta ban sani ba chan ta je ta samu uban cikinta amma ba ni ba,

……………✍

🏽

_*Miss Hajo ce*_

🤙🏿

🪅

*IBTIHAL*

🪅

~MALLAKAR~

*HAJARA L SADEQ*

(miss Hajo)

MARUBUCIYAR

👇🏼

Auren wata tara

Ni da yaya arman

Matar uncle

Najmat abiy

Komai mukaddari ne

Khadijatul Sabren

Ribar so

Mata ta ce

*And now*

*IBTIHAL*

*DEDICATED TO MY HUSBAND*

🅿

️

…………………………

..*06*

A matu

ƙ

ar zabure baba kamar yanda suke ce masa ke kallonsa ya na nunasa da yatsa ya ce

“

kasan me kake fa

ɗ

a Malek

“

?

Ya ce

“

ina sane baba wallahi tallahi ba ciki n

a ba ne

”

“

Innalillahi wa inna ilaihiraji

’

oun

”

Baba ya fa

ɗ

a ya na dafa saitin zuciyarsa tareda zaunawa samar kujera ba shiri

”

Hajiya habasiya da ke wajen ta ce

“

maganar gaskiya a duba batun nan Alhaji daman yarinyar an fa

ɗ

a idonta a bu

ɗ

e yake daman a

zamanin nan wake barin gaban iyayensa ya tafi har wani gari da sunan karatu yawon karuwanci dai daman kowa ya sai rariya yasan zata zubar da ruwa bakaga yarinya idonta a bu

ɗ

e karrr ta ga jiya ta ga yau chan ta nemu uban cikinta amma a

ɗ

ana ba wallahi

”

Da

sauri malek ya ce

“

Yawwa Mama Fa

ɗ

a masa dai don wlh ni ba ciki na ba ne ni wallahi a hanya ma muka ha

ɗ

u bazan shaida ta ba

”

.

Ran Baba na tsananta

Ɓ

aci ya

Ɗ

auke malek da mari zai

ƙ

ara masa hajiya habasiya ta shiga tsakani ta

Ce

”

haba Alhaji yaron nan fa n

a da gaskiya

”

Baba ji ya yi kamar ya ha

ɗ

a har ita ya mara amma ya dake ya daure ya ce su shirya su je su gano jaririn a tunaninsa idan malek ya ga yaron sonshi zai sa ya amshe sa suka shirya har hajiya habasiya suka nufi gidan ,

Nan fa rigima ta

ƙ

ara

ɓ

ar

kewa Malek ya ce

“

shi wallahi ba yaronsa ba ne dukda lokacin da ya zubawa hajara ido ya ji fargaba domin kyawunta ya matu

ƙ

ar basa mamaki amma jin haushin abunda ta aikata lokaci guda ya ji tsanarta a ransa domin a rayuwarsa ya tsana zina shi dai iskancinsa

a shaye-shaye ya tsaya amma bai ta

ɓ

a aikata Zina ba,

Hajara na kuka ta na rantsuwa akan ko Qur

’

ani aka bata zata rantse ba ta ta

ɓ

a aikata zina ba wallahi

ɗ

an malek ne shima ya na zai iya rantsewa akan ba

ɗ

ansa ba ne .

wasa wasa case ya zama babba wanda h

ar mahaifin hajara saida ya zo garin wanda ba

ƙ

in cikin jin abunda ya ke faruwa daman da sauran tension

ɗ

in da matansa ke guma masa ga wannan sabon ba

ƙ

in cikin a take ya yanke jiki ya fa

ɗ

i wanda hankalin hajara ya tsananta tashi itama a take ta yanke jiki t

a fa

ɗ

i hankali tashe Alhaji marzouq ya kaissu asibiti ya na jin tsananin nadamar yaudarar amininsa da ya yi,

Malam Mutari ya riga Hajara farkawa wanda lokacin ba ya iya komai domin likita ya tabbatar da ya samun shanyewar sharen jiki ko da hajara ta farka

ta samu wannan labarin ta yi ba

ƙ

inciki da kuka mai tsanani sosai taji tsanar malek a ranta.

sai washegari aka sallamesu wanda maimakon su koma gidan hajara ta ce bazata koma ba saidai a wuce da ita garinsu wanda alhaji marzouq ba haka ya so ba,

Tashin

hankali sabo domin hajiya habasiya da suka rako su ta Gimtsawa matan babanta abunda ke faruwa har da

ƙ

ari wanda kafin kace me labari ya baza gari gaba

ɗ

aya .

hajara maida hankalinta tayi wajen kula da jaririnta da shafa

’

atu ke taimaka mata dukda zagin da

take sha wajen mahaifiyarta akan ta na ra

ɓ

ar

ɗ

an shege hakan bai sa ta daina kulawa da jaririn da ya shiga ranta lokaci guda,

Ranar suna Alhaji marzouq ya zo da manya manyan raguna guda ukku da komai na bu

ƙ

atar uwa da jariri ba abunda bai saya ba wanda a

lokacin ne yayiwa yaron Hu

ɗ

uba Da suna *MARZOUQ*

yayiwa kansa takwara a ranar Ya

ƙ

ara neman yafiyar malam Mutari akan

ɓ

oye masa halayar

ɗ

ansa da yayi da abubuwan da suka faru ya rantse masa ya shaida masa kan cewar wallahi jaririn nan yasan jikansa ne a r

anar malam mutari ya yafe masa,

Hajara ita ta dinga kula da mahaifinta tare da

ɗ

an uwanta ibrahim da ke taimaka mata itakuma shafa

’

atu na tayata kula da

ɗ

anta da ke

ƙ

ara wayau da kyau ko da yaushe domin sauran

ƴ

a

ƴ

ansa da matansa sunce babu ruwansu da

shi ba zasu kula da shi ba chan wacce ta

ɗ

aura masa ciwon ta kula dashi habaici babu kalar wanda hajara bata sha haka ta toshe kunnuwanta,

Mahaifinta kullum cikin sanya mata albarka ya ke tare da mata nasiha kala-kala har ya koma ga Allah ranar wata juma

’

a wanda lokacin shekarar Marzouq ukku daidai da haihuwa wani irin sabo ya yi da kakansa da halin ciwo bai hanasa nunawa jikan nasa mafi soyuwa a ransa soyayya ba,wanda har zuwa shekarun nan mahaifinsa Malek baita

ɓ

a zuwa ya gansa ba sannan bai aminta

ɗ

ansa

ba ne.

Mutuwar malam mutari ta matu

ƙ

ar girgiza Hajara tare da wasu

ƙ

alilan daga cikin

ƴ

a

ƴ

ansa sa

ɓ

anin sauran da murnar hakan sukayi tare da mugayen matansa,

Alhaji Marzouq ma yayi matu

ƙ

ar jin mutuwar aminin nasa saida ya yi kwana ukku duk wani abu da aka

ci a zaman makokin shi ya

ɗ

auki nauyin komai,ya lallashi Hajara sosai akan tayi ha

ƙ

uri ta

ɗ

auki

ƙ

addara wanda da zai tafi da kuka suka rabu da jikan nasa saboda kusan duk sati biyu daman sai ya zo ganinsa shi da malam mutari hakan ya sa ya saba dashi dukda

yaron ya taso ba ba me son magana ba,

Ranar da malam ya cika kwana bakwai da mutuwa sukace a raba gado kowa ya kama gabansa a washegari ne abun mamaki saiga Malek ya zo musu ta

’

aziya wanda hajara ta tabbatar tirsasawar mahaifinsa ne,

Tunda ya zo idonsa

akan yaron amma ya kasa cewa komai da zai tafi ya mi

ƙ

awa hajara takarda tare da tafiya abunsa wamda ta na bu

ɗ

ewa ta ga takardar saki ukku ce ta ji ba da

ɗ

i amma ta wani

ɓ

angaren taji da

ɗ

in hakan ko ba komai ya raba ta da nauyin auren sa da bata san matsayin

sa ba,

An raba gado anba kowa nasa wanda manyan mazan

ƴ

a

ƴ

an haule duk suka handame gonaki da sauran kadarorin malam bisa zalunci wanda hakan ya haifar da gagarumin tashin hankali

tsakaninsu don marariya da

ƴ

a

ƴ

anta sukace basu yarda ba nan aka dinga rigimg

imu a

ƙ

arshe dai ba yanda suka iya dole suka ha

ƙ

ura ita daman hajara

ƴ

ar kallo ce domin ra

ɗ

a

ɗ

in mutuwar mahaifinta ce kawai a ranta ta

ƙ

ara zama shiru-shiru akan da an raba gado wanda ita saidai ma tace an sammata wani fegi

ƙ

wara

ɗ

aya aka bata wanda ita ka

nta tasan manya manyan gonakin malam sunfi Ashirin banda gidaje da feguna da rumbunan kayayyakin gona batace komai ba domin ba dukiya ba ce a gabanta,.

Nan fa sukace dole zata bar musu gida domin bata da gado a gidan ranar hajara ta yi kukan da bata ta

ɓ

a

irin sa ba ranar ta san yanda rayuwar maraici take ta na ji ta na gani aka rabata da gidan ubanta korar wula

ƙ

anci da

ƙ

as

ƙ

anci da ita da yaronta a ranar rasa wajen kwana tayi

ƴ

an uwanta aurarru a gari dukkaninsu ta je gidansu akan su taimaketa da wajen kwan

a na yau

ɗ

aya kafin gobe tayi shawarar wajen zuwa amma suka hanata ranar sai a tashar mota ta kwana washegari sanin bata da mafita ga ba ku

ɗ

i hannunta hakan ya sanya ta je ta nemu dillalai ta sayar da

ƙ

aramun fegin gadon ta ganin a gaggauce take akayi mata

cinikin wula

ƙ

anci ta na bu

ƙ

atar ku

ɗ

i hakan ya sa dole ta ha

ƙ

ura ta sayar ta amsa ku

ɗ

in.

tunanin wajen zuwa ta ke kawai hakanan zuciyar ta bata da ta tafi Kaduna domin lokacin da tayi karatu a zaria suna

ɗ

an zuwa kaduna haka nan tsarin garin da yanda mu

tanen garin ke mu

’

amulansu ya matu

ƙ

ar burgeta domin bata da mafitar da ya wuce haka indai ta na neman rufin asirinta da na

ɗ

anta ranar sai sha

ɗ

ayan dare ta isa garin Kaduna,

A ranar ma a tashar mota ta kwana in ta

ƙ

aita miki labarin

ƴ

ata domin ya na da ya

wa hajara ta yi mabanbanta sana

’

oi anan Kaduna domin rufawa kanta asiri Dukda ta sha fama saboda kyawunta amma haka ta tsare mutuncinta da na

ɗ

anta aikatau ne a gida je kawai batayi ba amma sana

’

a wankau ,guga ,Ba irin sana

’

ar da batayi ba domin a

ƙ

u

ɗ

a

ɗ

en

da tazo da shi ta kama hayar

ɗ

aki

ɗ

aya a wani gida su bakwai sauran ku

ɗ

in kuma ta fara juyawa,

rayuwa na tafiya da da

ɗ

i ba da

ɗ

i kullum cikin fa

ɗ

i tashin neman halak take dukda irin gidan da take amma bata shiga harkar kowa haka shima Marzouq ya taso da

ƙ

wazo tun ya na shekara Shida ya san neman na kansa tun hajara na masa fa

ɗ

a har ta ha

ƙ

ura shi ne sayar da bread,Sayar da pure water tashar mota duk don ya taimakawa mahaifiyarsa domin duk lokacin da yaga ta na wahalar nan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login