Showing 18001 words to 21000 words out of 43386 words
ga kulawa da nuna masa
ƙ
auna ba ruwanta da dukiyarsa sa
ɓ
a
nin mariya da take harin dukiyarsa ya zuba mata ido kamar baisan me ta ke ba sata kawai take masa ta na sayan kadarori.,
Hajiya hajara ma ta ji mutuwar Aishatou ana kwana ukku da rasuwar ne jin shiru mariya ba ta fito ba ta aika Lena akan ta kira mata Mar
iya ko lafiya ta na niyyar tura
ƙ
ofar kenan ta ji ta babbake da dariya tare da cewa.
“
Kina wasa da ni ne
ƙ
awata ta isa ta aurar mun miji daga sama na
ƙ
yaleta ai aikin bokan nan
ƙ
arshe ne babu zargin komai mun lalata
ƴ
a
ƴ
a goma sha
ɗ
aya mai kankat har uwar
an rasa kinga wasa ya
ƙ
are ni ke da nasara kamar yanda likita ya tabbatarmun bazan ta
ɓ
a haihuwa ba haka shima bazai ta
ɓ
a samun haihuwa daga wata mace ba saidai mu rayu mu biyu
ƙ
arshe dai ko ya mutu ni ke da nasara saboda sannan ma tsohuwar banzar uwar cha
n tasa ta mutu daman ba uba garesa ba bare ya gajesa kinga duk wata dukiya da ya mallaka ta zama mallaki na
”
Lena na dafe
ƙ
irji ta ruga da gudu ta na ha
ƙ
i ta fa
ɗ
a jikin mahaifiyarta tare da sanya kuka ta ce
“
wlh Ummy Aunty Mariya ce ta dinga
zubarwa da aunty Aishatu duka cikinta yanzu ma ita ta kashe ta so take yaya ya mutu ke ma ki mutu wai ta gaji dukiyarsa
”
ta
ƙ
arasa fa
ɗ
a ta na rusa kuka cike da tsoro gami da sangartar da ta taso da ita,
Sosai hankalin duk mutanen da ke wajen ya tashi musa
mman mahaifiyar Aishato Hajiya haka Hajara ta girgiza ta ce
“
Mamana kin tabbata maganar nan haka take bana son
ƙ
arya
”
Ta ce
”
wallahi ummy da gaske tass komai da taji ta kwashe ta fa
ɗ
a a wajen duk aka kwashi salati basuyi aune ba sai juyawa sukayi sukaga ba
mahaifiyar ayshatou a wajen.
da sauri hajiya hajara duk suka bita samu tayi ta sha
ƙ
e Mariya ta na wlh sai ta kashe ta kamar yanda ta kashe mata
ƴ
a saidai itama a kashe ta hankali tashe Ummy ta kira marzouq da ya ke chan part
ɗ
insa cikin rashin lafiya ya
daure ya fito nan ya samu wani sabon tashin hankalin da zuciyarsa ta kusa bugawa da
ƙ
yal aka
ƙ
wace mariya da ta suma a hannun Maman Aysha.
a take marzouq ya kira hukumar DSS akayi musu bayanin abunda ke faruwa an samu mariya ta farfa
ɗ
o sai kuka ta ke akan
sharri akayi mata Marzouq ya umarta a tafi a bincike ta ,
ta na kuka ta na kiran shi zai mata haka daman mahaifiyarsa ba sa
ƙ
aunarta shiyasa suka mata wannan sharrin aka tafi da ita ,
zuwa lokaci zuciyar Marzouq ji yake yake tamkar zata bar gangar jikins
a lurar da mahaifiyarsa tayi bashi lafiya ya sa ta sanya Ashraf ya kaisa asibiti wanda take aka kwantar da shi ganin yanda jininsa yayi mugun hawa ,
kwanansa biyu aka sallamesa bisa tirsasawarsa ba don ya warke ba mahaifiyarsa ta bu
ƙ
aci da ya dawo gida da
zama ita da DR Nazir suka dinga masa nasiha da kwantar masa da hankali gefe guda Ashraf da Yaya Sadeq suma suna bakin
ƙ
o
ƙ
arinsu,
Saida mariya tayi sati a ofishin DSS bayan tsananin azaba da bincike da ta sha ta ha
ƙ
ura ta amsa laifinta aka kira marzouq ga
shi ga mahaifiyarsa ga mahaifinsa ga mahaifiyar Aishatu da mahaifinta aka maida statement mariya na kuka ta amsa ita tayi asiri duk cikkunan da Aishatu ke samu suna zubewa wani boka ne
ƙ
awarta ta ha
ɗ
ata da shi ana tsafin da cikin ke zubewa domin Aisha mac
ece mai sakaci da Addu
’
a ta na wasa da azkhar sosai shiyasa har sukaci galaba a kanta amma ita batace a kashe ta ba abun ne ya zo da ajali saboda ta na ba
ƙ
in cikin wata mata ta haifawa Marzouq yara domin kafin ayi auren su ta yi allurar planing bisa zugar
mugayen
ƙ
awaye batare da ya sani ba don su ci amarci sai bayan shekara ukku ta haihu to wannan allurorin ne suka juyar mata da mahaifa likita ya tabbatar da baza ta iya haihuwa ba wanda wannan dalilin ya sa ta kasa ha
ƙ
uri ganin daga auro Aisha har ta samu
ciki shiyasa ta biye zugar
ƙ
awayenta ta fa
ɗ
a harkar bin bokaye
“
Ba
ƙ
aramun girgiza duk mutanen da ke wajen sukayi ba Marzouq ko babu wanda zai iya kwatanta halin da yake ciki sai shi da mahaliccinsa.
“
Allah ya isa tsakanina da ke Allah sakamun tun a dun
iya kije na sakeki saki biyu
”
iya haka kawai ya iya fa
ɗ
a ya bar office
ɗ
in .
wanda kafin ya isa motarsa ya yanke jiki ya fa
ɗ
i Ashraf da ke bin bayansa ya taresa da sauri hankali tashe haka hajiya hajara da ke kuka itama ta nufosa hankali tashe aka nufi das
hi asibiti,
Jinya sosai Marzouq ya yi wanda a binciken lafiyarsa da ba wanda ba ayi ba a nan ne likita ya gano
ƙ
wayoyin halittar haihuwarsa dukkaninsu sun
ƙ
are bazai ta
ɓ
a iya
ƙ
ara haihuwa a nan gaba ba.
wannan tashin hankalin saida akabawa hajiya Hajara g
ado domin jininta yayi mugun hawa saida marzouq ya shafe wata guda ya na jinya asibiti kafin su dawo gida ya ji sau
ƙ
i sannan ya rungumi
ƙ
addara ya barwa Allah dukkan lamarinsa saidai yayiwa kansa a
ƙ
awarin bazai
ƙ
ara aure ba har abada yayi
ƙ
o
ƙ
arin danne kom
ai kodan saboda farincikin mahaifiyarsa da kullum jininta ya ke hawa akan ciwonsa da yanda ta ke kulawa da shi kamar wani yaro domin tuntuni ta aje Aiki shekarun baya Hakan ya sa ya
ƙ
arfafawa kansa gwuiwa ya koma rayuwarsa kamar komai bai faru ba amma
ƙ
asa
r zuciyarsa shi ka
ɗ
ai yasan irin ra
ɗ
a
ɗ
in da yake ji .
Bayan abubuwa sun lafa lokacin da za
ɓ
e ke gabatowa kuma Manyan Kaduna a fannin siyasa lura da irin taimakon talakawan da marayu da marzouq ke yi hankalinsu ya ja su akan suna bu
ƙ
atar ya fito musu takar
ar gwamna fir marzouq ya
ƙ
iya saboda sam shi bashi da ra
’
ayin siyasa hasalima siyasa bata ta
ɓ
a burgesa ba ba irin magiyar da basuyi ba yace shi bazai fito ba suka koma lalla
ɓ
awa akan ya fito sanata,
mahaifiyarsa ma tace ita bazata tursasa masa ba
dukda kuwa yanda ake bi ta kanta akan mahimmancin Irin su Marzouq a siyasar
ƙ
asar nan Dr Nazir dai ya goyi bayan hakan
ɗ
ari bisa
ɗ
ari.
jita-jita ta fara yawo akan takarar wanda talakawa suka dinga shiga gidajen radio da media akan ro
ƙ
onsu na Marzouq ya t
aimaka ya tsaya takarar sanatan yankin jahar ba ason ransa ba saidan ganin yanda har wasu tsofaffi aka nuno na kuka na magiyar akan ya taimaka ya fito takarar domin shi idan ba shi ya fito ba to fa kowaye bazasu za
ɓ
e sa haka ba a son ransa ba Marzouq ya fa
ɗ
a harkar siyasa wanda karon farko ya kayar da abokin hamayyarsa kadi mai tazarar gaske.
murnar da mutanen jahar kaduna sukayi akan hakan ba
ƙ
arami ba ne wanda shikam ranar bai iya bacci ba saboda tsoron nauyin shugabancin da ya hau kansa alhalin bai shir
yawa hakan ba.
kwana ya yi ya na adduar Allah ya basa ikon adalci Allah ya hanesa da cin haram ko zalunci yayiwa kansa addua sosai kafin zuwa safiya ya ji sanyi a ransa yinin ranar gidan su na kaduna cika yayi da mutane
ƴ
an taya murna da sanya alkhairi ga
ri sai wasanni ake na murna,
Shekarar Marzouq guda a mulki amma mutane sun shaida domin da aljihunsa wasu abubuwan yakeyi ya tallafi marasa
ƙ
arfi da dama,
yaran da ya
ɗ
auki nauyin karatunsu har su gama kuwa basu da iyaka ,
tallafin kayan sana
’
a da ya rab
awa mararsa
ƙ
arfi basu da iyaka ya
ƙ
ara samar da wadatattun famfunan ruwan sha, ya gina gidan marayu irin wannan komai da komai a kaduna ya yi abubuwan alkhairi da dama har yanzu da ya cika shekaru ukku da hawan mulki sam babu mata ko maganar aure a ransa
dukda harin da dubunannan mata ke kai masa ganin kyakyawan
ɗ
an siyasa mai jini a jika.
Rashin kula matan ya damu mahaifiyar sa amma tace ba zata
ƙ
ara tilastasa akan aure ba tunda dole zai mata biyayya sannan ya ce ta za
ɓ
a masa wanda tayiwa kanta al
ƙ
awar
in bazata sake za
ɓ
a masa mata ba ta na masa dai adduar da fatan Allah ha
ɗ
a
ɗ
an nata da macen da tayi daidai da ra ayinsa ya ji da kansa tayi masa ya na sonta ya na
ƙ
aunarta ta kwanta masa rai ta na fatan
ɗ
an nata ya san meye soyayya da kansa dukda ta ga so
yayyar Marigayiya Aishatu a ransa amma itama bawai masifar so ya ke mata ba ta na fatan ya auri macen da zasu rayu har
ƙ
arshen numfashinsu macen da zai so kamar ransa dukda likita ya tabbatar da bazai sake haihuwa ba a ganinta ba kowace mace ba ce zata aur
e sa tsakani da Allah da wannan larurar tattare dashi hakan ya sa ta mi
ƙ
a lamarin marzouq gaba
ɗ
aya zuwa ga Allah akan Allah masa za
ɓ
i mafi alkhairi a garesu baki
ɗ
aya ,
dukda rashin auren nasa a yanxu na damunta domin ya tafi shekaru Arba
’
in da biyu da ha
ihuwa yanzu a duniya sannan ta sanarmun sau biyu ta na zuwa kano domin neman Kakansa Alhaji Marzouq amma sam bata samu ko wanda
yasan sunansa ba gashi garin duk ya sauya mata don rabonta da kano tun lokacin da
ƙ
yal ta gano gidan da ta ta
ɓ
a rayuwa domin a ma
tse ta ke da Allah ya sake ha
ɗ
ata da farida amma tace ta samu gidajenma duka biyun anyi wata makarantar ku
ɗ
i da su sannan duk wanda ta tambaya a layin sai suce gaskiya basusan farida ba a haka ta ha
ƙ
ura ta dawo ta na fatan Allah ya ha
ɗ
ata da farida a gaba
tare da kakansa Marzouq domin ta kasa manta halaccin Bawan Allahn gareta ita kuma Mariya Kotu ce ta yanke mata hukuncin zaman gidan yari na rai da rai ta na chan ta na fara girbar abunda ta shuka domin uwar ru
ƙ
onta ma abun yayi mata zafi ta ce babu ita ba
ita har abada mahaifinta kuwa wannan yayi sanadin ajalin mutuwarsa saboda ba
ƙ
inciki abunda ta aikata
ɗ
a ne ka haifa ba ka haifi halin sa ba ,
ƙ
awayenta kuma duka sun gudu don tunda suka samu labarin ta na hannun hukuma suka gudu to daman ashe masu yawon ba
nza ne ba asan ma iyayensu ba bare garinsu ba shi kanshi bokan da yayi musu aikin anje da ita domin ta nuna wajen amma ba a samesa ba lamarin dai yayi kama da kamar
ƙ
ungiyar wasu matsafa ce suka shiga Allah dai masani ko me mutum ya shuka shi zai girba wal
au alkhairi walau sharri.
To fa jikata kinji asalim Tarihin *MARZOUQ MALEK MARZOQ* ban
ɓ
oye miki komai daga abunda na sani dangane da rayuwarsa ba jikata ban ta
ɓ
a zaunawa na ba wani wannan labarin ba sai ke kema kawai don ina jinki ne tamkar jikata yanzu
wannan ba abun a tausaya masa ba ne
”
Mama salame ta
ƙ
arasa fa
ɗ
a ta na kallon Ibtihal
”
Batayi mamaki ba ganin Hawaye a fuskar Ibtihal ta
ɗ
anyi murmushin ya
ƙ
e tare da cewa
“
ai nasan kema dole ki zubar masa da hawaye Jikata domin duk wani mai imani yaji laba
rin Marzouq sai ya tausaya masa saidai muna masa fatan Nasara a gaba kamar yanda Mahaifiyarsa ta yi nasara bayan
ƙ
alubalen rayuwar da ta fuskanta kala-kala a baya
”
Ibtihal na sauke ajiyar zuciya tare da goge hawayen da suka zubo mata ta kalli mama salame t
a ce
“
tabbas akwai tausayawa a labarinsa ina masa Fatan Alkhairi tare da fatan Allah ya ha
ɗ
asa da mata ta gari a gaba sannan ya basa haihuwar da ya ke buri me Albarka
”……………
..
✍
🏽
https://chat.whatsapp.com/JYPWPtF78zlIr2kJcbp6ms?mode=gi_t
_*Miss Haj
o ce*_
🤙🏿
🪅
*IBTIHAL*
🪅
~MALLAKAR~
*HAJARA L SADEQ*
(miss Hajo)
MARUBUCIYAR
👇🏼
Auren wata tara
Ni da yaya arman
Matar uncle
Najmat abiy
Komai mukaddari ne
Khadijatul Sabren
Ribar so
Mata ta ce
*And now*
*IBTIHAL*
*DEDICATED TO MY HUSBAND*
🅿
️
…………………………
..*8*
Mama salame ta amsa da
“
Ameen jikata kema Allah ya yaye miki abunda ya ke damunki idan kina da aure ya
ƙ
ara miki zaman lafiya da mijinki tare da baku zuriya ta gari idan kuma baki
da aure ya baki miji na gari
”
Ibtihal ba ason ranta ta amsa da
“
amen ba saidai kawai ba da
ɗ
i mutum yayi mata addua ka
ƙ
yalesa amma a ranta tasan ita ta gama aure har abada ta gwammace ta
ƙ
are rayuwarta a haka,
Tayiwa mama salame alkhairi sosai sai
ƙ
arfe
1:30 ta bar gidan marayun zuciyarta cike da tunanin labarin nan da mama salame ta bata har ta isa gida abun ya na ranta ,
Ga mamakinta duk yanda ta so ta manta da batun *MARZOUQ MALEK* hakan ya gagara bacci tazo yi amma hakan ya gagara tiryan-tiryan labar
an suke dawo mata tamkar a film ta rumtse ido bacci ya
ɗ
auke ta yafi a
ƙ
irga amma hakan ya gagara,
sosai mamaki ya kamata akan meyasa labarin bawan Alllah nan ya tsaya mata a rai,
bacci bai
ɗ
auke ta ba sai bayan Asuba shima bayan ta gama salla ta fara kara
tun al
ƙ
ur
’
ani sai taji damuwarta ta ragu a haka
ɓ
arawon bacci ya sace ta.
Ibtihal ba ta tashi ba sai
ƙ
arfe sha biyu na rana ta ji da
ɗ
in ramuwar baccin da tayi dukda batayi tunanim zata kai haka ba,
Yinin ranar sukuku ta yini tamkar mara lafiya don sai
azahar ta karya Hajiya na kula da ita sai ta
ɗ
auka
ƴ
an miskilancin ne suka tashi,
Daren ranar ma sosai ta dulmiya duniyar tunani
ƙ
arfe sha biyu ta yi kwance ta na kallon POP donma sun jima suna waya da mom ta na
ƙ
arfafa mata gwiwar akan kar ta damu game d
a shiga kotu insha Allah su ke da nasara don ganin yanda tayi sanyi kamar bata lafiya ta
ɗ
auka duk damuwar shiga kotun ce.
Jin murza key tare da bu
ɗ
e
ƙ
ofar ne ya sanyata zubawa
ƙ
ofar ido ta yi mamakin ganin yusuf sanye cikin kayan bacci da zallar mamaki t
a mi
ƙ
e zaune ta na rufe jikinta da blanket don kayan bacci ne jikinta hankali tashe ta ce.
“
meye haka yaya yusuf ya kake abu kamar baka da hankali
ƙ
arfe sha biyu ka shigo mun
ɗ
aki a haka me kake nufi
”
Ya na nufo gadon ta
ƙ
ara matsawa chan
ƙ
arshen gado ha
waye na zubowa daga idamunta ,
gadon ya zauna tare da cewa
”
Za
ɓ
i na zo na baki Ranar Talata Abba zai dawo zai miki magana domin na fa
ɗ
a masa mun riga mungama sasinta kanmu jiran dawowarsa kawai muke mu tsaida ranar aure don Allah idan ya tambayeki kar baki
nmu ya banbanta idan ba haka ba hmmm
”
ya gama fa
ɗ
a ya na wani ciza lips
“
Idan na
ƙ
i fa
ɗ
a masa hakan me ka isa kayi ko an fa
ɗ
a maka tsoranka nake yaya yusuf kai bakasan kawaici ba to bazan fa
ɗ
a hakan ba bazan aure ka ba ko ni ka
ɗ
ai ce mace a duniya ga
sunan dayawa kaje ka auri wata mana ko dole sai ni
”
Ransa na
ɓ
aci a zafafe ya ce
“
Eh sai ke ke ka
ɗ
ai kika rage mace a idanuna bazan auri kowa idan ba ke ba kuma ki
ƙ
i fa
ɗ
awa Abban ki ga abunda zan miki wlh sai na ja mana abun kunyar da dole sai an
ɗ
aura m
ana Aure idan nayi miki ciki kika haihu ai magana ta
ƙ
are tunda na kula kinfiso