Showing 30001 words to 33000 words out of 43386 words
ha
ƙ
uri Ummy matan ne sam basa burgeni sannan har yanzu bansamu wacce nake ganin zan iya aura ba
amma na baki za
ɓ
i kamar yanda kika za
ɓ
amun a baya a wannan karin ma ni mai yimiki biyayya ne
”
Ta katse sa da cewa
“
Har Abada Na gama maka za
ɓ
in mata Marzouq ina fatan Allah ya ha
ɗ
aka da za
ɓ
in ka ba za
ɓ
i na ba Allah ya maka Albarka ya azurtaka da mata taga
ri tare da zuriya mai Albarka
”
Ya amsa da Ameen tare da cewa
“
Banji Motsin Auta ba
”
Ta ce
“
ba ta jima da fita ba wai zata biya school ta yi C a kafin ta wuce dubiya Asibiti
”
Ya ce
“
Allah dawo da ita lafiya Ummy ni zan wuce Majalissa
”
Ta mi
ƙ
e tare da cew
a
“
Allah ya bada sa
’
a ya baka Halal mai Albarka ya haneka da cin Haram
”
Ya amsa da
”
Amen Ummy na
”
sukayi sallama ya na fitowa cikin sauri security suka nufa tsadaddiyar motar sa
ƙ
irar Marcedes-Maybach Exelero da ta haura 1B wanda shine mutum na farko da
ya mallaka motar daga shigowarta a
Ƙ
asa Nigeria,
suna bu
ɗ
e masa tare da gaishe sa cike da girmamawa ya amsa a Kame ya na shiga baya aka rufe masa driver ya shiga ya ja motar inda ta gaba Security ne haka ta baya ma suka tada motar suka bar wajen Ya ciro j
arida ya na fara karantawa har yanzu Yarinyar Fa
ɗ
o masa ta ke a rai tabbas Abar tausayawa ce lokaci guda ya ji ya kwa
ɗ
aitu da son sanin Labarin halin da ya jefata a wannan ciwon mai hatsari
”
?
_*Miss Hajo ce*_
🤙🏿
🪅
*IBTIHAL*
🪅
~M
ALLAKAR~
*HAJARA L SADEQ*
(miss Hajo)
MARUBUCIYAR
👇🏼
Auren wata tara
Ni da yaya arman
Matar uncle
Najmat abiy
Komai mukaddari ne
Khadijatul Sabren
Ribar so
Mata ta ce
*And now*
*IBTIHAL*
*DEDICATED TO MY
HUSBAND*
🅿
️
…………………………
..*11*
Daga majalisa Kai tsaye gidan Marayunsa ya nufa sosai na yi mamakin yanda yaran duk suka rungumeshi suna murna da
ɗ
okin ganinsa,
Yaran ya dinga
ɗ
auka ya na musu dariya tare da musu wasa banta
ɓ
a tunanin ya iya dariya har haka
ba sosai ya ke nisha
ɗ
i da annashuwa cikin yaran bai bar Wajen ba sai gab da Magrib ya tsaya Masallacin
Ƙ
ofar gidansu ya gabatar da Salla kafin ya nufa ciki kamar yanda ya saba sai ya fara zuwa sashen ummy ya yi sallama da su kafin ya wuce na sa sashen,
U
mmy ya samu ita da Lenah da Saudat tare da Matar Sadeq Zenat ,suna ta hira tamkar suna hira da mahaifiyarsu ba suruka ba,
Duk suka gaishe sa cikin girmamawa kafin ya zauna su gaisa da ummy ta tambayesa ya al
’
amuran ya amsa mata da
“
Alhamdulillah
“
ya na kal
lon Lenah bayan ya amsa gaisuwarta ya ce
“
me ya sameki na ga kinyi shiru
”
Ta na narke fuska a shagwa
ɓ
e ta ce
“
Yaya Ka tuna jiya nace maka zanje asibiti Dubiya
”
Ya ce
“
uhm
”
Ta ce
“
to Wacce na je dubawarce ta bani Tausayi gaba
ɗ
aya jikina duk ya yi sanyi wai
yaya ciwon zuciya ne da ita Kuma kar kaga gatanta ko me ya haddasa mata ciwon Zuwa na ta farka amma ba ta iya ko magana saidai ta bi mutane da ido karka ganta yaya Kyakyawa kamar ita ta yi kyanta ni tunda nake ma wlh ban ta
ɓ
a ga kyakyawa kamarta ba ga da
ga zani zatayi kyan hali ni wlh gaba
ɗ
aya ta shiga raina lokaci guda
“
Shiru ya yi ya na Nazarin maganganun na ta Kamar bazaiyi Magana ba Sai kuma ya ce
“
Allah ya bata Lfy
”
Ta ce
“
Amen yaya gobe ma zanje na
ƙ
ara dubata
”
Ya ce
“
Allah Kaimu take care
“
Ta ce
“
insha Allah
“
Yayiwa Ummy sallama ya na barin Palon su Saudat suka saki jiki suna cigaba da hira Lena na kallon Saudat ta ce
“
Wai Aunty Saudat me ya ha
ɗ
aki da Yaya Ashraf yanzu kuma Na ga Sai Fushi ya ke fuskarsa ba fara
’
a
“
Ummy ta ce
”
Ina ruwanki uwar s
on gulma Umara ce zamu tafi tare shiyasa ta dawo muke shiri
”
Lena ta mi
ƙ
e ta na nufar sama domin ita a chan take ita ummy ta ce ciwon
ƙ
afa gwara
ƙ
asa ta ce
“
Tab ni za a mayar yarinya wlh fa
ɗ
a sukayi kuma zan zuga Ashraf idan ba ta koma
ɗ
akinta ba da
kaina zan samo masa budurwa
”
Saudat ta mi
ƙ
e a fusace zata Bugeta ta ruga da gudu ta na sama ta na dariya tasan ta ta
ɓ
o ta don saudat ba dai masifar kishi ba Ta koma ta na huci kamar zata sa kuka ta ce
”
Allah Ummy autar nan taki Zaneta zanyi ta rainani
”
Ummy
tayi murmushi ta ce
“
kunfi Kusa
”
Zenat ma na murmushi ta ce
“
ai gaskiya ta fa
ɗ
a
“
Ta harareta ta na tura baki gaba Ummy ta ce
”
Ummy ta ce
“
kinga Maida wu
ƙ
ar Ai babu Kishiyarku a gidannan insha Allah
”
Da sauri saudat ta saki murmushi duk suka sanya Mata Dar
iya Ummy ta ce
“
Allahshiryaki
”
ta rufe fuska ta na dariya a haka Sadeq ya zo ya samesu Bayan ya zauna an ta
ɓ
a hirar ka
ɗ
an dashi don shi mutum ne marar son magana Ba kamar Ashraf ba Kafin matarsa Ta bisa su wuce part
ɗ
insu bayan sun kira yaran da suke
ɗ
ayan
palo suna Wasa tare da yaran Ashraf suka wuce ,
*IBTIHAL*
A ranar Ibtihal ta farka saidai ta kasa magana da motsi sai zuwa washegari cikin ikon Allah ta fara maganar saidai ba sosai ba Kamar bata son Magana,
Dukda haka
ƴ
an uwanta sunji
matu
ƙ
ar da
ɗ
in ganin haka,
Duk wannan jinyar da take Maman Yusuf ba ta zo ta duba ta ba amma haka tacewa Abba kullum sai ta yi girki ta zo ta duba yanda take jajinta mata batun ciwon da yanda ta damu zata
ɗ
auka har zuciya,
Yinin Ranar Yusuf A
ɗ
akin ya kusan
yini wanda baisan a ran Ibtihal
ƙ
ara mata Jin haushinsa Yake,
Da
ƙ
yal da taimakon Aunty Aisha ta Daure ta kamata har ta iya takawa ta zo alwala ta gabatar da sallolin da ke kanta a zaune domin tunda ta farka aka sanar mata kwananta nawa kwance su ne a rant
a,
Lokacin ana Gama La
’
asr ne ta na sallar lokacin Yusuf ya zuba mata idanu ya na kallonta Aunty Aisha na gefe na ha
ɗ
a mata fruit salad su kuma sauran ma su jinyar suna waje har momy da hajja da su Aunty Salma Da sauransu,
Safa ce ta shigo tare da Lena Da
ke sanye cikin tsadaddiyar Abaya Har
ƙ
asa ta du
ƙ
a ta na gaishe da aunty Aisha da ta amsa mata fuska sake tare da tambayarta
Ƴ
an gida ta ce
“
Duk suna lafiya ya me jiki
”
Ta ce
“
jiki Alhamdulillah gashinan ma Ta na ta salla amma ta kusa gamawa ku zauna
”
Suka
Zauna,
Lokacin ne Afren ta bu
ɗ
o
ƙ
ofar ta shigo Gadon ta nufa ta ga ba kowa sai ta Koma waige,Safa ta yi mata Dariya ta ce
“
Auntyn ta
Ɓ
ata
”
Lokaci guda ta sanya kuka ta na Tirjewa
Ƙ
asa Safa na shirin kamota Lena ta Taso ta ta na
Ɗ
aukarta cike da sigar lalla
shi ta ce
“
sorry My Angel Wasa ta ke maki Your aunty She is with you
”
Ta na kallonta cikin idanu ta ce
“
Where is she?
Ta nuna mata inda ta ke zaune ta salamce sallar ta ha
ɗ
e kai da gwuiwa
”
Da sauri ta dire jikinta ta na rugawa ta rungumota ta baya tare da
cewa
”
Aunty mun
ɓ
ata da Aunty Safa
”
Safa ta sanya Dariya ta ce
”
Sorry gimbiyata baki san wasa ba
”
Ta juyo tare da tura mata baki kafin cikin hausanta ta koyo ta ce
”
Ba ni ba ke Kawarki ce My friend now
”
Suka sanya dariya Aunty Aisha ta ce
”
Ja
’
ira yanzu kin iy
a Hausan Ashe
”
Ta
ƙ
yalesu ta na juyawa wajen ibtihal tare da
ɗ
ago fuskarta da ta sadda ta na waro idanu ta ce
“
Aunty What made you cry? What hurts you
”
?
Ta fa
ɗ
a a jere
“
Safa ta ce
“
Kuka kuma
”
Sai ta taso tare da matsowa gurin har lokacin hawaye ta ke Safa
ta ce
”
Haba Sis meya faru kuma kina Cikin halin ciwon da ba ason kina saka Damuwa a rai don Allah meyasa bazaki cire abunda ya ke ranki ba nasan duk Halin nan da kike ciki bazai wuce akan tsinannen chan Sharef ba So kike ki kashe kanki Ibtihal kiyi mana as
ararki,Mom
ɗ
inki na sonki,Dad
ɗ
inki ma
Ƙ
addara ta rabaku kuma insha Allah sai kun dawo kamar da ,Sannan mu
ƴ
an uwanki na sonki,
Ƴ
arki na sonki
”
duka familynki na
ƙ
aunarki meyasa akan Mutum
ɗ
aya zaki halaka kanki me ya sa sis?Ko dai son Mutumin nan kike
………✍
🏽
*ZAMU KAMMALA FREE PAGES NA WANNAN LITTAFIN A PAGE 15 KUNA DA DAMAR FARA BIYAN KU
Ɗ
INSA TUN YANZU 500 TA WANNAN ASUSUN BANKIN 7026166536 OPAY HAJARA ABUBAKAR LAWAL TARE DA SHAIDAR BIYA TA 07026166536*
_*Miss Hajo ce*_
🤙🏿
🪅
*IBTIHAL*
🪅
~MALLAKAR~
*HAJARA L SADEQ*
(miss Hajo)
MARUBUCIYAR
👇🏼
Auren wata tara
Ni da yaya arman
Matar uncle
Najmat abiy
Komai mukaddari ne
Khadijatul Sabren
Ribar so
Mata ta ce
*And now*
*IBTIHAL*
*SHAFIN NAN NAKI NE ASIYA SANI FATAN ALKHAIRI GAREKI SIS TARE DA FATAN MIJI NA GARI*
🥰🥰🥰
*DEDICATED TO MY HUSBAND*
🅿
️
…………………………
..*12*
Lokaci guda ta
ɗ
ago cikin hawaue ta girgiza mata kai sai kuma kawai ta rungumeta ta
sanya kuka mai sauti ta kasa magana,
Itama safa hawaye ta ji sun zubo mata,
Itama Afren sai ta hau kuka,
Aunty Aisha Da ta zuba musu ido kawai ta girgiza kai ,
Yusuf ma idanu ya zuba musu cikin fa
ɗ
a ya ce
“
Ohh nagano Watau har yanzu Asararren tsinannan cha
n ne a ranki shiyasa kika kasa amincemum shekara da shekaru amma wlh da kin cika marar zuciya ke da ba ma zan yarda halittar
ɗ
an adam ce ke ba Saidai Dabba Zatayi wannan Rashin Zuciyar Haba Shiyasa Daga Maganar Aurenmu kinbi kin tada Hankalinki to wlh ko m
utuwa zakiyi sai an Auramun Gawarki daga baya na binne ki ba ciwon zuciya ba
“
A mugun Fusace Aunty Aisha ta ce
”
Kai wani irin shashasha ne wai yusuf don uwarka to
ƙ
arya kake ba sonta kake ba Da Allah Wuce ka ba mutane guri kuma karna
ƙ
araga
Ƙ
afarka a asib
itin nan daga yau ficemun da Allah
”
Ta fa
ɗ
a a mugun fusace
”
Ya fice ya na Huci don yasan ko giyar wake ya sha bai isa tanka mata ba don Abba sai ya kusa tsine masa akan haka ya na matu
ƙ
ar
ƙ
aunar
ƴ
an uwansa kuma kullum maganarsa suyi musu biyayya tamkar yan
da zasuyi mashi ko ma fiye da haka ya fice aunty Aisha ta ja Dogon Tsaki kafin ta
ɗ
auki Afren da ke kuka ta kalli Safa ta ce
”
saki biyeta ku dinga kukan marar amfani
”
Ta fice da Afren da ke kuka
”
Lena ta bita da kallon birgewa don Wlh abunda tayi ya
matu
ƙ
ar burgeta saboda ita kanta ji tayi kamar ta sha
ƙ
osa ta wanka masa mari don Haushi,
Da
ƙ
yal Safa ta lallasheta suka bar kukan Ibtihal na hawaye ta ce
“
me ya sa Na rayu Safa wlh nafi bu
ƙ
atar mutuwa da rayuwarnan
”
Dasauri Safa ta rufe mata baki ta ce
”
i
na imaninki wai ya tafi ibtihal Meyasa kike fa
ɗ
ar irin haka wasu sun shiga fiye da halin da kika shiga a rayuwa kuma sunyi ha
ƙ
uri sun cinye A
ƙ
arshe sunyi nasara meyasa ke bazakiyi ha
ƙ
uri ba ki cinye jarabawarki Allah ba ya jarbtar bawa da abunda bazai iya
ba kisa a ranki ko wanda ya fi wannan zaki iya sai mumunin
ƙ
warai Allah ke jarabta Alllah shi ha haliccemu kuma Yafi kowa sonmu da
ƙ
aunarmu dukkan abunda ya mana me kyau ne ki sama ranki
ƙ
warin gwuiwar tunkarar kowata irin matsla
”
Ibtihal ta ce
”
Amma Safa
nawa sunyi tsauri
“
Ta ce
“
mata shittt kafin ta goge mata hawaaye ta na mi
ƙ
ar da ita ta ce
”
bana son ki
ƙ
ara cewa komai don Allah kin gama sallar
”
Ta gya
ɗ
a mata Kai
”
Ta ce
“
To za ki iya tashi ko na taimaka maki
”
Cikin siririyar muryarta mai matu
ƙ
ar da
ɗ
in sau
rara ta ce
”
zan iya
”
Ta mi
ƙ
e da kanta ta nufi gadon sai lokacin ta kalli Lena da ke kan chairs
ɗ
in
ƴ
an dubiya saikuma ta kalli safa ganin ba
ƙ
uwar Fuska Safa na zama gefen Lena ta kalli Ibtihal ta ce
”
she
’
s my best Friend Her name is Lena jiya ma ta zo duba k
i
”
Ibtihal ta sakar mata sanyayyen murmushi idanunta kumbure sakamakon kukan da ta sha ta ce
“
Sannu Nagode
”
Itama Lena na sakar mata murmushi ta ce
”
Ya
Ƙ
arfin Jiki
”
Ta ce
“
Alhmdulilla
”
Ta ce
”
Allah ya
Ƙ
ara sau
ƙ
i
“
Ibtihal ta ce
“
Ameen Thanks you
”
Lena ta Aje
mata Ledar da tayi mata shopping lafin ta kalli Safa ta ce
“
Besty zan wuce na ga ummy na yimun kira kinsan daga school muka nufo nan shysa zataga na da
ɗ
e Allah sauwa
ƙ
e
”
Safa ta ce
“
To muje na rakaki Ibtihal ta ce
“
Nagode
”
kafin ta kwanta tare da lumshe ido
”
Safa ta ce
“
sis zan rakata na dawo
”
Ta gya
ɗ
a mata kai idanunta lumshe
”
Ko da suka Fito sallama tayi da su mom bataga Afren ba kamar wani wajen sukayi,
Sukayi sallama Suka fice da safa domin ta rakata Motar ta Da damuwa a fuskar Lena ta ce
“
Wlh Besty Haka kawai nake jin
ƙ
aunar Cousin
ɗ
in nan taki a raina Please wai me ya sanyata a halin nan da take ciki Na ga dai ta na da full gata sannan ga ta kyakyawa
to me zai haifar mata da ciwon zuciya
”
Safa ta ce
”
Hmmm bazaki gane ba Besty Ta shiga Jarabawar da tabbas ko nice zuciyata za ta iya bugawa tuntuni Da zan baki Tarihin Rayuwar Ibtihal da irin gatan da soyayyar da ta samu daga
ɓ
angarori biyu na iyayenta Uwa
da uba Da zaki sha mamakin me ma zai sanya ta a damuwa sam a da rayuwarta bata san ma meye damuwa ba komai take so shi iyayenta ke so
ƴ
ar gata ce ta
ƙ
arshe saidai kash lokaci guda
ƙ
addara ta ruguza mata wani
ɓ
angare na wannan Gata kuma duk a kan Tuggun Mak
irci Jinsi biyu Domin baza
’
akira sa da tuggun Namiji ba saidai a kirashi Da tuggun Mace da Namiji idan zan baki labarinta za mu iya kwana ba mu
Ƙ
arasa ba cike yake da sar
ƙ
a
ƙ
iya mafi
ƙ
arfin Abun kuma a kirasa da zazzafar yaudara da Cin Amana
“
Lena ta ce
“
P
lease zan zo ki bani Labarin domin har naji na kwa
ɗ
aitu da son sanin abunda ya faru da ita
”
Safa ta ce
“
Zan baki labarin Duka