Showing 3001 words to 6000 words out of 43386 words

Chapter 2 - IBTIHAL COMPLETE

11 Nov 2026

8

ta ce

“

What Daman wannan yaron nan bai rabu da rayuwarki ba har yanzu Tantirin

ɗ

an iska har mu zaiyi

ƙ

ara ta gidan

ubanwa ma ya samu labarin dawowarki cikin uwarsa ya ke magana ka ji Asararre

ɗ

an tamba

ɗ

a

ɗɗ

a ai ko da mu ya ke zancen maimakon ya

ɗ

auremu insha Allah mu zamu

ɗ

aure sa har igiyarsa tayi saura ki bar kuka ki kwantar da hankalinki ba abunda ya isa ya yi don ub

ansa

”

Cikin kuka ta ce

“

To Aunty idan fa ya kamamu da hujja, tunda yasan da farko na nuna rashin son cikin har yayimun kashedin muddin na zubar bazai

ƙ

yaleni ba bamu da shaidar Inda cikin ya zuba a baki fa kawai muka sanar masa sannan lokacin baiyi yun

ƙ

ur

in komai ba sai yanzu kar fa ace ya gano wani abu da muke

ɓ

oyewa ni dai I am very scared wlh Aunty

”

Ta na lallashin bayanta ta ce

“

nothing will happen insha Allah ki kwantar da hankalinki je ki huta kiyi salla zansa a kawo miki abinci ki ci ki

ƙ

oshi ba ab

unda zai faru Al

ƙ

awari nayi miki yanzu zanyi magana da Aunty Nafisar ta waya zamu tattauna akan batun

”

Ba don hankalin Ibtihal ya kwanta ba ta yi yanda auntyn ta ce amma sam ta gagara samun nutsuwa abincin ma ta kasa ci a haka ta na sa

ƙ

a da warwara Safa t

a zo ta sameta itama ranta

ɓ

ace ta hau masifa don mamanta ta fa

ɗ

a mata komai Kallon yanda Safa ke masifa da Aibanta sharef tayi murya sanyaye ta ce

”

ni wlh duk a tsorace na ke Safa kar ya je ya gano sirrin da muke

ɓ

oyewa bakisan waye sharef da mahaifiyarsa

ba sun wuce duk yanda kike tunani hatsabibaine na gaske

”

!

Safa ta ce

“

ba abunda ya isa ya yi kin manta su momy sun fishi D

’

aurin gindi ta kowace siga

ƙ

auyawan matsiyatan me suka isa su yi

ɗ

an kwalta kawai insha Allah bazai gama da duniya lafiya ba

”

Lokac

i guda Ibtihal ta ha

ɗ

e fuska

”

Safa ta ce

“

sorry na manta fa bakya son ana aibatasa dayawa ni fa sai na ga kamar ma da son sa a cikin zuciyarki

”

?

Ta na jan dogon tsaki ta ce

“

ban shaida baki da hankali ba sai yau safa Ko mai son sharef da ahalinsa ba na

ƙ

au

na kawai

…

.

”

Safa ta katse ta da cewa shikenan ba sai kin fa

ɗ

a dalilin ba na tuna to wai yanzu mq me ya tado zancen cikin tun da chan bai bi ba

’

asi ba sai yanzu in banda neman bala

’

i.

Daidai lokacin aunty Salma ke shigowa da waya kare a kunnanta ta zauna

bakin gado tare da mi

ƙ

awa IBTIHAL wayar jiki sanyaye ta amsa wanda muryar mahaifiyarta ta daki dodon kunnanta da cewa

”

Ina kika saka wayarki tun jiya ba ta shiga

“

Jiki sanyaye ta ce

“

momy sim

ɗ

in ce ya lalace amma na sayo wani zan kiraki da shi

”

Ta ce

“

karye-karyen sim

ɗ

in naki na masifa dai zakice kinyi zanga idan Nin

ɗ

inki ya daina miki register layi yanda zakiyi ashe kuma haka wannan

ƴ

an iskan suka

ɓ

ullo to abunda nake so da ke ki kwantar da hankalinki bana son ko da wasa ki

ɗ

aga hankalinki abunda yak

e so kenan daman

baya son kwanciyar hankalinki insha Allah ba abunda zai faru sai alkhairi ko Court

ɗ

inma ba za a shiga da ke ba Lawyer kawai zamu

ɗ

auka don yanda kika firgitar nan sai ki

ɓ

ata mana shiri ki ci gaba da harkokinki ki manta da su kinji

”

Ba

don ta gamsu ba ta ce

“

Toh momy amma wata shaida zamu bayar da zata tabbatar da cikin ya fita

”

Ta ce

“

Salma ta ji da komai zatayi magana da wata

ƙ

awarta Aunty Aisha da ke da asibiti mallakinta ne sannan yanzu zanje gidan aunty Aisha mu tattauna za a bada

shaidar da date

ɗ

in da komai sai ma mun kullesa akan

ɓ

acin sunan da yake shirin mana bayan munci nasara

”

Ta na sauke nauyayyar ajiyar zuciya ta ce

”

Momy don Allah ku

ƙ

yalesa kawai Ni dai a tsorace nake ba sai kun kullesa ba kawai a rabu lafiya

”

ta ce

“

to na

ji amma kiyimun al

ƙ

awari kin daina kuka akan batun daga yanzu

”

Kamar ta na gabanta ta gya

ɗ

a mata kai tare da cewa momy sai yaushe to zakuzo

”

Ta ce

”

insha Allah ba da jimawa ba Afren na gaishe ki dukda bakya nemanta

”

jiki sanyaye ta ce

“

ina ansawa momy ki

gaishe ta

“

Ta ce

“

ga ta ma ku gaisa shiru ta yi ta na saurare chan momy ta ce

”

kinga ta ma

ƙ

e kafa

ɗ

a wai ba ta Amsa fushi take da ke bakya nemanta

“

Ta

ɗ

an saki murmushi ta ce

”

anjima zan kira Video call sai na bada hakuri

”

Momy ta ce

“

haka ya kamata ba

Salma wayar

”

Ta mi

ƙ

awa Aunty salma wayar ta na jin sanyi a ranta,

Aunty salma ta fita da wayar a kunnanta suna cigaba da tattaunawa.

Safa na kallon Ibtihal da tayi tagumi ta dinga janta da hira har ta samu ta sake suka ci abinci tare sai shida na yamma

ta bar gidan ta na jin damuwarta ta ragu ,

ko hajiya batayiwa bayanin abunda ke faruwa saima ta

ɗ

an saki suna hira da hajiya dukda rabin hirar hajiya ce me yi .

8:30 Sukaji bugowar

ƙ

ofa Ibtihal ta bi

ƙ

ofar da kallo ganin me shigowar ne ya sanyata tashi

ta shige bedroom hajiya ta gorgiza kai ta na maida kallonta ga farin matashin da a

ƙ

alla zaikai 33yrs dogo mai

ɗ

an garin jiki ka

ɗ

an ta ce.



“

Yau Yusufa ne a gidan nawa lallai Ibtihal ta dawo kusan sati biyu fa rabon da ka taka

ƙ

afar ka gidan nan

”

Ya na z

ama tare da cewa

”

zaki fara mitar tsohuwar nan toh ba na garin tafiya na yi shiyasa

“

Ta ce

“

haka dai baku da aiki sai gantali a jirgi daga kai har uban naka

”

Ya na ta

ɓ

e baki ya ce

”

Ita kuma waccen fa yaushe ta dawo

”

Ta na harararsa ta ce

“

ka shiga ka tamb

ayeta munafuki saikace bai san da zuwan nata ba ko ba saboda ita ka shigo ba

”

Ba tare da ya bata amsa ba ya mi

ƙ

e tare da nufar

ɗ

akin na ta

“

Hajiya ta ta

ɓ

a hannu ta ce

“

Eyye da gaske kuma shigar zakayi zo ka wuce don ubanka karka sake ka shigar mata

ɗ

aki bana son ta

ɓ

ara

ƙ

aton baligi dakai ka fa

ɗ

a

ɗ

akin yarinya

”

Ko waiwayowa baiyi ba bare ta sa ran amsa.

Ibtihal na shiga ta ja dogon tsaki bacci ma takeji gwara ta kwanta ta huta da wuri hakan ya sanyata cire kayan jikinta tare da

ɗ

aura Towel ta na niyy

ar juyawa ta nufi Bathroom ta ji an Banko

ƙ

ofar,

a matu

ƙ

ar firgice ta waiga ganin mai shigowar ne ya sanya gabanta tsananta fa

ɗ

uwa ran ta na tsananin

ɓ

aci ta juya da sauri zata wuce toilet don gaba

ɗ

aya ta duburce ta ji an kamo hannunta cikin sauri ta wa

igo sukayi ido hu

ɗ

u dashi ta rumtse ido da

ƙ

arfi ta na jin tamkar ta

ɗ

auke sa da

mari ta ce

………

.

✍

🏽

https://chat.whatsapp.com/JYPWPtF78zlIr2kJcbp6ms?mode=gi_t

_*Miss Hajo ce*_

🤙🏿

🪅

*IBTIHAL*

🪅

~MALLAKAR~

*HAJARA L SADEQ*

(miss Haj

o)

MARUBUCIYAR

👇🏼

Auren wata tara

Ni da yaya arman

Matar uncle

Najmat abiy

Komai mukaddari ne

Khadijatul Sabren

Ribar so

Mata ta ce

*And now*

*IBTIHAL*

*DEDICATED TO MY HUSBAND*

🅿

️

…………………………

..*03*

Ta ce

“

Ba ka da

hankali ne yaya Yusuf za ka shigo mun

ɗ

aki ba neman izini ka sakemun hannu kar nayi maka abunda duk bazamuji da

ɗ

i ba

”

Ba tare da ya sakar mata hannu ba ya ce

“

meye zakimun duka na zakiyi ko zagi na watau da sabuwar rashin kunya kika dawo ko meye a ciki

don na shigo

ɗ

akin ki ba izini kin manta matsayina a wajenki yaya kuma miji nan gaba ka

ɗ

an gaba

ɗ

aya ma abunda kike

ɓ

oyewar bakya son na gani zai zama mallaki na

“

Haushi ,Takaici gami da kunya ne suka lullu

ɓ

eta wani

ɓ

acin rai takejin na taso mata ba tare

da zato ba ta ji ya saki hannunta ya na ta

ɓ

e baki ya ce idan kin gama wankan ki sameni a falo idan ba haka ba Allah na sake shigowa bazakiji da da

ɗ

i ba

”

Ya na gama fa

ɗ

ar haka ya fice tare da zare makullin

ɗ

akin ta bi sa da kallo saida ta ga ficewarsa kaf

in ta sauke nauyayyar ajiyar zuciya ta na jan dogon tsaki tare da nufar Toilet ba ta wani

ɓ

ata lokaci sosai ba wajen wankan ta fito shiri tayi cikin kayan bacci silver masu masifar kyau riga da wando yalwaltaccen gashin kanta da ke ta she

ƙ

i da

ɗ

aukar ido

ta tace da mataci wanda ni kaina tsawon gashin da sul

ɓ

in saida ya masifar burgeni turaruka masu sanyin

ƙ

amshi ta fesa tare da gabatar da sallah don har wankan tsarki ta yi kasancewar perioud

ɗ

inta ya

ɗ

auke.

Ta na shirin kwanciya ta tuna Wancen mutumin ya

cire key ya tafi da shi kuma ba kunya ta ishe sa ba zai iya dawowa tunda komai yayi mata ba dukansa ko zaginsa zatayi ba a ranta takejin tsanantar jin haushinsa,

Hijab blue black mai girma ta

ɗ

ora saman kayan baccin tare da fita ta na harha

ɗ

e

Fuska,

Tund

a ta fito idanunsa a kanta baisan sanda ya furta kalmar

“

Wow

“

ba

“

ita komai ta saka sai ya mata kyau ne?

”

ya tambaya kansa ya shagala da kallonta wanda har baisan ta zauna

ɗ

aya daga cikin kujerun nesa da shi ba saida zazza

ƙ

ar muryarta ta doshi dodon kunn

ansa ya dawo cikin hayyacinsa ya na sauke ajiyar zuciya tare da amsa gaisuwar da tayi masa ya

ɗ

ora da cewa

”

ya aka gama karatun dukda baki fa

ɗ

a mana dawowar ba bare mu shirya miki partyn graduation

”

Hankalinta akan t v ba tare da ta kallesa ba ta

ce

”

Alhmdulillah

”

ba tare da ta basa waccen amsar ba

Tashi ya yi daga kujerar da ya ke ya na komawa wacce take zaune 2sitter da sauri ta matsa ganin yanda Yake shirin shige mata harga Allah shiyasa bata so ba ganin ba hajiya a

ɗ

akin don ta riga ta shige cik

i ana isha

’

i dama ta ke kwantawa abinta,

Ƙ

ara matsawa tayi murya ba wasa ta ce

”

meye haka yaya Yusuf

”

Ya ce

“

Soyayya ce

”

“

Amma dai kasan babu kyau abunda kakeyi

”

Ya na wani lumshe ido ya ce

“

meye marar kyawun

“

Rasa da me zata amsa kawai tayi sai tsaki

da ta ja a cikin ranta

”

“

Ya maganar Auren mu

“

Ta tsinta muryarsa,

Ba tare da ta kallesa ba har lokacin idonta na kan tv dukda tana jin kusancin na su ya yi yawa ta ce

”

Daman munyi al

ƙ

awarin aure ne da kai?

“

Hmmmm har yanzu ba ki janye kalamanki ba kenan

amma kinsan a gobe na ga damar a

ɗ

aura

mana aure sai an

ɗ

aura bana son ne na tilastaki shiyasa ko a baya na

ƙ

yale har kika tafi

ƙ

arin karatu

”

Banza tayi ta

ƙ

yalesa ta na jinjina Gadara da nuna iko na Yaya yusuf na daga dalilin da yasa kwata-kwata daman c

han ba sa jituwa

”

“

Hmmm na kula kin dawo da sabon wula

ƙ

anci karatun nan da kika dawo ko don kina ganin Kina Da PHD ina da Masters ko yanzu na ga daman zama DR ma zan zama don kar ki ga kamar kin fini ajin karatu ki rainani gaba nake dake a komai tunda Al

lah ma da kansa ya bamu wannan girman a kanku ko primary gareni ki sani gaba nake da ke don Haka ki aje girman kai mu fuskanci juna da bakya nan idan na daure yanzu bazan iya daurewa ba komai zai iya faruwa don haka ki bani hankalinki mu fuskanci juna

”

Ba

tare da ta basa amsar waccen tambayar ba ta mi

ƙ

e tare da cewa

”

makullin

ƙ

ofar ta fa

”

“

Hmmm haka ma kawai zakice

”

Ta ce

“

eh

”

Ya na zare

ɗ

aya daga cikin makullan

ƙ

ofar ya ce

“

Ga shi

”

Ta na mamakin me zaiyi da makulli ta kallesa ta ce

“

ka mayar mun

makulli na me zakayi dashi kuma

“

?

Ba tare da ya ba ta amsa ba ya mi

ƙ

e tare da dam

ƙ

a mata makullin a hannu ya na dam

ƙ

ar hannun kamar gaisuwa ya ce

“

Have a nice dream my beautiful wife

”

tare da sumbatar hannun ya fice ta bishi da kallo sakaka tamkar sakar

ai kafin ta kalli hannunta da ya sumbata ta na jin takaici wasu hawayen takaici ta ji ya zubo mata ta wuce bedroom ta na hawaye zuciyarta chunkushe duk ba da

ɗ

i har ga Allah ba ta

ƙ

aunar takurar nan da yaya faruq ke mata ita gaskiya ma sai ta bar gidan ma i

ndai haka zaici gaba da mata

”

“

to ki bar gidan ki je ina kin manta mahaifinki ya muku iyaka da shi ko a waya ballantana gidansa

da yayi muku korar kare

”

“

Innalillahi wa inna ilaihiraju

’

un wata Kewar Mahaifinta take ji har

ƙ

asar zuciyarta dukda abunda ya

yi musu amma batajin tsanarsa ko ka

ɗ

an a cikin ranta

”

Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke ta na duba lokaci ta ga 10:30 tasan chan yanzu kusan 12 ma ta wuce kuma yanzu ta na tare da mijinta bai dace ta kirata a daidai wannan lokacin ba

“

Jiniour nasan yanzu

baiyi bacci ba

”

Ta fa

ɗ

a ta na lalubo number sa saida ta kusan katsewa kafin ya

ɗ

auka cikin muryar wanda ya fara bacci ya ce

“

Waye

”

Ta ce

“

Sabuwar budurwarka da muka ha

ɗ

u rannan

”

Ta na jin sautin dariyarsa ya ce

”

Haba Aunty Ibtihal ko a mafarki akace na k

asa gane muryarki ai zakice ba Jiniour

ɗ

inki ba ne

”

Ta ce

“

hummm

ɗ

a

ɗ

in baki

”

Ya ce

“

gaskiyace aunty na yi ta kiranki nayi miki sannu da zuwa ba ta shiga shine ko ki fa

ɗ

a mun zaki dawo

ƙ

asar da ko

ƙ

aryar rashin lfy ne sainayi an barni na zo tarbarki

”

Ta

ce

“

nasan Exams kake shiyasa Bana son ka samu matsala a karatunka na so ma Zuwa Sch

ɗ

in naku to da naga 10days ya rage ka dawo shiyasa na hakura don kasan nayi missing naka sosai bro

”

Cike da zallar

ƙ

auna ya ce

”

nima nayi matu

ƙ

ar missing

ɗ

inki aunty

har bana son ayi hutu saboda idan nazo nasan bazan iske ki ba aunty ba ke ba momy ba Daddy dukda Shi daddy ba ya

ƙ

aunarmu yanzu amma ai ita momy ta na

ƙ

aunarmu amma itama ta rabu da mu ta za

ɓ

i mijinta a kanmu a shekara sau

ɗ

aya take zuwa

ƙ

asar gwara ke ma

kina zuwa inda take amma ni saidai a waya

“

Ga

ɓ

a

ɗ

aya jikin Ibtihal yayi sanyi ganowar jiniour hawaye ne ya ke itama hawayen takeji amma ta daure don ta kwantar masa da hankali ta ce

”

Karna

ƙ

arajin kalar maganar nan daga bakinka

jiniour jarabawa ce kowa d

a kalar tasa haka Allah ya za

ɓ

a mana kuma dole mu bi na kiraka domin na ji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login