Showing 9001 words to 12000 words out of 43386 words
jarabawar rayuwa ba a ku
ɗ
i take ba talaka da mai ku
ɗ
i dukkaninsu halittar Allah ne kuma kowannensu bai fi
ƙ
arfin jarabta ba wasu ga ku
ɗ
in amma ba ya jin da
ɗ
in su ko ka
ɗ
an wasu ga ku
ɗ
in Al
lah ya rarabcesu da ciwo,wasu marasa jin
Ƴ
a
ƴ
a,wani jarabtar mata,wata jarabtar miji,wani jarabtar
ƴ
an uwa ,wani jarabtar iyaye,wani jarabtar kishiya,wata uwar miji,wani Aboki Amini ,wani rashin haihuwa,Gasu nan dayawa ita jarabtar rayuwa ba a ku
ɗ
i take ba
”
Mama salame ta katse ta da cewa
”
ke kuwa
ƴ
ata a wannan
ƙ
arancin shekarun naki me zai ha
ɗ
aki da damuwa haka?
Cike da gajiya da sanyata surutu da mama salame ke yi ta ce
”
Mu bar maganar mama salame
”
Ta ce
“
Hmmm to shikenan jikata Allah yaye miki abunda ke
damunki ya cika rayuwarku da farinciki har Abada Ke da Alhaji *Marzouq Malek*
“
ta amsa da Ameen
“
ta na maimaita *Alhaji Marzouq a cikin ranta kamar ta san sunan
”
Mama salame ta ce
“
Wlh jikata Sai yanzu na kula maganarki Hakane kam jarabawar rayuwa mu gas
hinan ma a gabanmu muna gani Alhaji Marzouq mai gidan nan ne da nake baki labari tunda yake shekara sha biyu da Aure amma Allah bai basa haihuwa ba kuma bawai haihuwarce bayayi ba da farko a a tuggu da sharrin mace ya gamu dashi wanda ta zalunce sa ta cuta
r masa da rayuwa domin halin yanzu likitoci sun tabbatar masa ba zai sake haihuwa ba har abada gashi mutum ne mai tsananin kyauta da kirki ga karrama
ɗ
an Adam bai
ɗ
auki dukiyar da mulkin da Allah ya ba sa a bakin komai ba ki duba kiga yaran nan da yake kul
a da su ko iyayensu sai haka yayi masu gata iya gata ilimin arabi da na zamani sutura me kyau ci da sha me kyau yaran nan kaji ma sai sun ture mu kanmu da muke kula da su wani gata ne baiyi mana ba dukkanin meturorin da ke kula da wajen nan babu wacce ba a
sayawa gida aka kaita makka ba Albashin ko da yake biyanmu wlh ko wani malamin asibitin gwamnati bazai gwada mana albashi ba samun
ɗ
an siyasa a
ƙ
asar nan irin bawan Allahn nan sai antona ke
ƴ
ata sai ma ince miki wlh babu mu har yqnzu fatanmu da burinmu ba
i wuce Allah ya cikawa Bawan Allahn nan burinsa ba a duniya ya basa haihuwa tare da mata tagari
“
Ta
ƙ
arasa maganar ta na shafce hawaye
”
Shiru Ibtihal ta yi ta na kallon mama Salame da ke kuka afujajan hakanan ta ji ta na son sanin waye bawan Allahn nan t
a tabbata maganganun mama salame babu
ƙ
arya a ciki domin ita sheda ce jin cewa
ɗ
an siyasa ne abun yayi matu
ƙ
ar bata mamaki daman muna da irin
ƴ
an siyasa masu irin wannan halayar a
ƙ
asar nan?
”
ta tambayi kanta har a ranta ta ji ta na son jin labarinsa kall
on mama salame tayi tare da mi
ƙ
a mata handkitchiep ta ce
“
ki bar kukan mama salame da ga labari kuma sai kuka
”
Ta na shafce majina ta ce
“
“
Bazaki gane ba
ƴ
ar nan domin duk wanda yasan Alhaji Marzouq yasan
Ƙ
aunar sa da yara da chutarwar da akayi masa ak
an hakan dole ya koka masa
”
Ibtihal ta ce
”
ai kukan bazaiyi magani ba mama Allah ya basa haihuwar me Albarka zakuyi masa
fata
”
Ta ce
“ƴ
ata munayi mu yanzu fatanmu ma ya yi auren da addu
’
armu kenan domin yayi al
ƙ
awarin ya gama aure har abada
”
Ibtihal a ranta ta ce
“
daman akwai mai ra
’
ayi irin nawa na gama aure har abada
“
A zahiri ta zuba mata idanu ta ce
“
Mama ba kince ya yi aure shekara Sha Biyu baya ba
”
Mama salame ta jinjina kai ta ce
“
hmmm ke dai bari
ƴ
ata har bana son tuna labarin bawa
n Allahn nan mace tayi masa Gi
ɓ
in da bazai ta
ɓ
a mantawa ba a rayuwa ya ga tuggu da sharrin mata
”
Cike da za
ƙ
uwa da son jin labarinsa ta ce
“
me macen tayi masa mama daman har akwai chutarwa da mace mai rauni zata iya yiwa
ɗ
a namiji da bai
ɗ
auki mace a baki
n komai ba face
ƙ
as
ƙ
antacciyar marar galihun da take
ƙ
ar
ƙ
ashinsa a tunani na maza ke zaluntar mata ba wai mace ta zalinci namiji ba
”
Mama salamatu ta ce
”
waya fa
ɗ
a maki haka
ƴ
ata to ai wani she
ɗ
ancin da mace zatayi wlh rabinsa namiji bazai iya ba matan kal
a-kala ne kamar yanda mazan suma suke haka duk
ɗ
an adam
ɗ
in da kika gani da halinsa wani shi mutumin kirki ne mumuni mai tsoron Alkah da tsoron lahiransa wani ko kwata-kwata ma babu Allah a ransa yo she
ɗ
ancin da wani musulmin zaiyi ai kafiri ma arne bazai
yisa ba donma dai wasu musuluncin na su a baki ne amma sun jima da barinsa yanzu kamar Hajiya Mariya tsohuwar matar Alhaji a gaskiya ban yarda da musulucinta ba
”
Cike da za
ƙ
uwa Ibtihal ta ce
“
ita kuwa mama salamatu me ta aikata haka
”
Ta na tauna goro ta
ce
“
zan baki labarin Alhaji Marzouq Kamar yanda kika bu
ƙ
ata
ƴ
ata kafin ta gyara zama ta ce Asalin Mahaifinsa da mahaifiyar sa haifaffun
………………
..
✍
🏽
*_Miss Hajo ce*_
🤙🏿
🪅
*IBTIHAL*
🪅
~MALLAKAR~
*HAJARA L SADEQ*
(miss Hajo)
MARUBUCIYAR
👇🏼
Auren wata tara
Ni da yaya arman
Matar uncle
Najmat abiy
Komai mukaddari ne
Khadijatul Sabren
Ribar so
Mata ta ce
*And now*
*IBTIHAL*
*DEDICATED TO MY HUSBAND*
🅿
️
…………………………
..*05*
Asalin Mahaifinsa da
Mahaifiyarsa Haifaffun Garin Ha
ɗ
eja ne da ke Jahar Jigawa mahaifiyarsa
Hajara ita ka
ɗ
ai Mahaifiyarta ta haifa ta koma ga Allah a wajen haihuwar
ɗ
anta na biyu da har an cire rai da sake haihuwarta tare da cikin suka koma ga Allah wanda lokacin shekarun Haja
ra goma sha
ɗ
aya a duniya ,
ta taso cikin maraicin uwa tare da gallazawar matan uba da
ƴ
an uba goma sha takwas wanda dukkaninsu iyayensu sun chusa musu tsanarta ba don komai ba sai don soyayyar da mahaifinsu ya ke nuna mata daman akwai kishi mai zafi da
jin haushin mahaifiyarta da mijinsu Malam Mutari ya fifita a kansu domin Rabi
’
atu macece da duk wanda yayi mu
’
amula da ita sai ya so ta mace ce mai tsananin kyakyawar zuciya ga ha
ƙ
uri da kawaici ga kirki da ibada gami da tsananin tsoron Allah wannan shine
babban makamin da ta kama Allah ya
ɗ
orata akan kishiyoyinta da ba abunda suka iya sai bin bokaye
ƴ
an tsubbu da malaman boge masu ci da addini bokaye mushirikai,
ba irin asirin da basa mata amma ko ka
ɗ
an Allah bai basu ikon cin galaba akanta ba da mijinsu
wanda har ta koma ga Allah bai bar
ƙ
aunarta ba.
mutuwarta ta gigiza masoyanta da dama sa
ɓ
anin ma
ƙ
iyanta da hakan yayi musu matu
ƙ
ar da
ɗ
i (Allahsarki murnar mutuwa murnar banza).
wanda tundaga mutuwarta malam mutari ya ha
ɗ
u da hawan jini to daman a wajenta
kawai yake samun sau
ƙ
i ita ce mai kwantar masa da hankali domin shima mutum ne mai tsananin ha
ƙ
uri da kamala muddin kaga fa
ɗ
an sa to ba
ƙ
aramun kai sa bango akayi ba .
Haule ita ce uwar gidansa yaranta goma sai matarsa ta biyu Marariya mai
ƴ
a
ƴ
a
takwas sannan Rabi
’
atu itace matarsa ta ukku kuma ta
ƙ
arshe,
ta haifa masa
ƴ
a
Ɗ
aya Hajara yaransa goma sha tara a duniya maza hu
ɗ
u sauran duk mata ne wanda dukkaninsu a
ƴ
a
ƴ
an nasa basa son hajara sai
ƙ
wara biyu kachal Ibrahim da Shafa
’
atu,wanda ibrahim y
ayantane itakuma shafa
’
atu
ƙ
anwartace domin itace Autar gidan dukkaninsu yaran Marariya ne.
Malam mutari mutum ne da ya tara arzi
ƙ
i a noma tsohon manomi ne da yayi suna a garin,da kewayen kusa da su.
Hajara ta ta so da farinjinin samari
kasancewarta jinin asalin fulani gami da rumawa domin mahaifiyarta haifaffiyar Ra
ɗɗ
a da ke
ƙ
ar
ƙ
ashin wata local govermemt da ke jihar katsina ne,
mahaifinsu kuma malam mutari fulanin ha
ɗ
eja ne kinga ko jinin rumawa ya ha
ɗ
u da fulani dole
ya haifar da kya
kyawa,
hajara kyakyawace tun a zamanin ga hasken fata kuma mahaifinta ya tsaye mata ilimin boko da arabi wanda a
ƴ
a
ƴ
ansa duk suka gagara yi domin lokacin gani suke rashin galihu ne ya sanya ta ke karatu su ko
ƴ
a
ƴ
ansu da suke da gata karatun me zasuyi.
A kaf
ƴ
a
ƴ
an malam mutari babu wanda yayi ko da makarantar firamari islamiyar ma ba zuwan kirki suke ba hakan ya sa suka ta so cikin jahilci sa
ɓ
anin Hajara da ta yi zarra a cikinsu domin Allah ya yi mata baiwar
ƙ
o
ƙ
ari.
Bayan gama karatun sakandire
ɗ
inta ma
lam mutari aure ya so ya yi mata a masoyanta da ke bi
ɗ
arta amma sam ta nuna ita karatu ta ke son
ƙ
arawa wanda yarda da ita da son karatu da kuma abunda take so ya sanya mahaifinsu aminta ya turata karatu a A B U zaria ,
nan fa cheche kuce ya
ƙ
aru a kanta
aka dinga
ƙ
ananun maganganu akan malam mutari ya tura
ƴ
arsa karuwaci maganganu kala-kala wanda daga shi har
ƴ
ar sa suka toshe kunnansu domin sunsan ba haka ba ne.
Lokacin da Hajara ta gama karatun degiri
ɗ
inta a zaria ranar mahaifinta ya yi farinciki matu
ƙ
a adduo
’
i da fatan nasara da albarka ko ba irin wanda baiyi mata ba.
A lokacin ne wani Aminininsa wanda hul
ɗ
ar kasuwanci ta hana su ya na sayan kayan nomansa idan ya girbe sunkai shekaru Ashirin suna tare mai suna Alhaji MARZOUQ ya nemawa
ɗ
ansa auren Haj
ara Ba musu malam mutari ya amsa masa da ya ba
ɗ
ansa MALEK Auren Hajara amma sai ya tuntu
ɓ
eta idan ta amince domin ba zai mata dole ba.
Lokacin da mahaifinta ya zo mata da batun ta ji ba da
ɗ
i a ranta domin akwai saurayinta Nazir da sukayi soyayya da shi y
a ke matu
ƙ
ar
ƙ
aunarta ita ma ta ke tsananin sonsa domin ya shafe kusan shekara biyu ya na magiyar ta so shi wanda da
ƙ
yal a
ƙ
arshe itama ta fa
ɗ
a soyayyarsa ba tare da ta shiryawa hakan ba ,
Wanda kafin su rabu ta kwatanta masa har gidansu saboda lokacin bab
u waya wanda sunyi al
ƙ
awarin idan ta koma da sati ukku su zo neman aurenta sannan za ta sanar da mahaifinta game da shi ,
asalinsa lecturer dinsu ne
ɗ
an asalin Kaduna ne dukda son da take yiwa nazir haka ta ha
ƙ
ura ta kasa furtawa domin tayiwa mahaifinta b
iyayya ,
Abun yazo da gaggawa domin a satin aka
Ɗ
aura musu aure da Malek wanda basu ta
ɓ
a ganin juna ba ko da a hoto Wanda ba
ƙ
inciki kamar ya kashe
ƴ
an ubansu da kishiyoyi domin abu ne da ya zo musu a bazata domin a kaf
ƴ
a
ƴ
ansu babu wanda ya auri kamar
ɗ
an
gidan alhaji Marzouq saboda dukkaninsu kusan auren wahala da ci da kai sukayi duk sun jeme sun lalace hakan ya
ƙ
ara wutar
ƙ
iyayyar hajara da malam mutari a ransu akan cewa daman yafi son hajara akan duka sauran
ƴ
a
ƴ
an su shiyasa bai ha
ɗ
a kowa da attajiri b
a sai ita wanda yayi kamar ma baisan me suke ba,,
An kai hajara gidan mijinta da ke Taraunin Jahar Kanon dabo bisa rakiyar Dangin uwa da na uba don dangin mahaifiyarta na ra
ɗɗ
a duk an aika musu kuma sunzo sai shafa
’
atu
ƙ
anwarta ka
ɗ
ai domin kaf gidan babu
wanda ya rakata ta sha matu
ƙ
ar kukan rabuwa da babanta ta na kuka haka kowa ya tafi ya barta ta sha kuka ta gaji kafin ta ha
ƙ
ura,
Gida ne aka kaita daidai wadaidar mai rufin asiri
ɗ
aki ciki da falo sai baranda da kitchen da ban
ɗ
aki dukkanin gidan shafe da
sumunti wanda lokacin sai wane da wane.
Mahaifinta yayi matu
ƙ
ar
ƙ
o
ƙ
ari domin ba abunda bai zuba mata ba na
ƴ
a
ƴ
an gata a lokaci,
Tsoro ne ya kamata ganin dare ya tsala ita ka
ɗ
ai a gida ba alamar shigowar Ango haka
ɓ
arawon bacci ya saceta ba tare da ta
shiryawa hakan ba ,
Washegari wasu daga cikin danginsa suka zo wanda ta kula da kallon
ƙ
iyayya da
ƙ
as
ƙ
ancin da suke mata dukda tasan ta fi su komai kyau wayewa ilimi yawan dukiya kawai zasu gwada mata dukda daidai rufin asiri Allah yayi musu suma saidai s
u nuna musu su a birni suke dukda suma garin su ba
ƙ
auye ba ne,
Saida Hajara ta yi sati babu Malek ba labarin sa tun ta na tsoro da fargaba har ta ha
ƙ
ura ita ka
ɗ
ai ta ke kwana abincin gara da komai na bu
ƙ
ata daman mahaifinta ya ha
ɗ
o ta da su kuma da sadak
inta da ya dam
ƙ
a mata a hannu hakan ya sa ba ta sha wata wahala ba ,gashi ba laifi ma
ƙ
wabciyarta da suke katanga
ɗ
aya mai suna Farida ta na le
ƙ
ota akai akai ta kula ba ta da matsala
ko ka
ɗ
an ga su kuma sa
’
anni hakan yasa lokaci ka
ɗ
an sukayi sabo.
Saida ta
cika sati ukku wani Dare har ta fara bacci ta ji mutum na bugun tashinta da
ƙ
arfi da mugun tsorace ta tashi ta na Dun
ƙ
ulewa waje guda tare da fara salati ta na sanya kuka don a tunaninta
ɓ
arawo ne,
Da Torchlight
ɗ
in da ke hannunsa ya dalleta kafin ya zar
o idanu sosai ya na
ƙ
ara haskata cikin magana mai kama da ta
ƴ
an maye ya ce
”
kaii daman wannan kyakyawar BaBa ya auramun
“
Sosai tsoro ya kama Hajara kar dai wannan ne mijinta yana magana ya na tanga
ɗ
i banda warin giya ba abunda ya ke .
Tsorata ya sanyata
tashi za ta ruga ya chafko ta daren ranar ta
ƙ
arfi ya mayar da hajara cikakkiyar matarsa cike da zalunci da mugunta domin ba ya a hayyacinsa ya aikata hakan wanda daga lokacin wani dogon bacci ya kwashe sa wanda ita kuma suma ne ta yi.
Sai
ƙ
arfe takwas n
a safe ya farka ya na mamakin me ya kawo sa gidan ya dai tuna ya na gidan Club din su sungama shan giya mahaifinsa ya samesa a wajen ya mammaresa tare da tisasa a mota daga nan bai
ƙ
ara tuna komai ba sai yanzu da ya bu
ɗ
e ido ya gansa a wani gida kwance sam
an gado .,
Jikinsa duk ya masa nauyi ya mi
ƙ
e idanu ya zubawa kyakyawar budurwar da ke bacci a gefensa ta yi share-share fuskarta hawaye duk sun bushe zuba mata idanu ya yi kafin ya ja dogon tsaki uban me ma ya kaisa kwana gado
Ɗ
aya da matar nan ai yanda y
a
ɗ
auki al
ƙ
awarin bazai amsa auren dolen nan da mahaifinsa ya yi masa ba domin ya na da wacce yake so haka bazai ta
ɓ
a ha
ɗ
a shimfi
ɗ
a da wacce ya auro masar ba kai ganinsa ma bazata
ƙ
arayi ba ,
ɗ
auke idanunsa ya yi ba tare da ya gane koda kamanninta ba ya f
ice wanka ya yi tare da mayar da kayan jikinsa ba tare da ya
ƙ
ara koda kallon Hajara ba ya fice a gida daga nan club dinsu ya wuce ya na
ɗ
aukar motarsa da jiya ya bari a wajen cike da jin zafin abunda mahifinsa ya yi masa na
ƙ
in aura masa budurwarsa Rafai
da da baiyi ba ya fice da motarsa ya bar garin kano gaba
ɗ
aya.,