Showing 6001 words to 9000 words out of 43386 words
muryarka naji sanyi a raina Muyi hira shine zaka tayarmun da hankali
”
Da sauri ya ce
”
Kiyi hakuri bazan Sake ba
”
Kafin su sake su hau hira sai wajen 11pm suka rabu cike da
ƙ
aunar
ƴ
an uwantaka mafi sha
ƙ
uwa.
Washegari kasancewar bazataje office ba tunda ba wani abu take ba sai 10:Am ta fito cikin doguwar riga marar nauyi ta zaman gida da tayi masifar mata kyau,
Breakfast ta je ta yi kafin ta wuce
ɗ
akin hajiya samu tayi ta na
walaha saida ta gama kafin ta gaisheta ta amsa da kulawa tare da cewa
”
meyasa tunda kika dawo bakije sashen Abban ku ba
”
?
“
Hajiya to Abban fa baya nan
“
Da
ƙ
uwa tayi mata tare da cewa
”
ja
’
ira to don baya nan bazakije ki gaishe da matar sa ba
”
Ta na tura bak
i gaba ta ce
“
to hajiya saikace ke gaishe ki take zuwa tunda nazo banga ta shigo ta gaishe ki ba fa sai Abba na nan ta kafa munafurci da nuna tafi kowa sonki
“
Hajiya ta ce
“
naji dai yanzu tashi kije ki gaisheta shikenan
”
Ta mi
ƙ
e ba har a son ranta ba ta f
ita Ta cikin part din na Hajiya bayan ta sanyo hijab ta bi wata
ƙ
ofa wacce ta sadata da wangamemen
ɗ
ayan part
ɗ
in da kallo
ɗ
aya sakayiwa
ɓ
angare kasan mamallakinsa ya mallaki ku
ɗ
a
ɗ
e ,
Ko da ta shiga palo na farko ba kowa a na biyu ta samu hajiya Lubna ba
ƙ
ar dattijuwa sanye cikin shiga ta alfarma ba kyakyawa ba ce haka ba ta da muni suna ha
ɗ
a ido ta yi kichin kichin da fuska saida ta
ƙ
arasa har tsakiyar palon bayan sallama har sau biyu da tayi wanda da
ƙ
yal ta samu amsa zama tayi saman carpet tare da cewa
“
i
na yini mama munsameku lfy
”
A ta
ƙ
aice ta ce
”
lfy
”
Itadai Ibtihal ba
ƙ
ara cewa komai ba,
Hajiya Lubna na gyara zama ta ce ,
“
yawwa gwara da Allah ya kawoki daman ina son maki kashe na
ƙ
arshe akan
ɗ
ana wallahi tallahi ki fita sabgar
ɗ
ana idan ba haka ba z
aki shiga mafi munin linkin matsalar da kika shiga a baya wancen nafila ne akan wanda zaki shiga gidan
ɗ
ana gwara tun wuri kisan abunda zaki Fa
ɗ
awa Alhaji idan ya dawo don wallahi tallahi kika kuskura kika aurarmun
ɗ
a hmmmm
”
Ta gama fa
ɗ
a ta na wani cixon
yatsa
”
Ba tare da IBTIHAL ta ba ta amsar komai ba ta mi
ƙ
e tare da nufar
ƙ
ofa ta fice a binta Hajiya Lubna ta bita da kallo cike da jin haushin ta ta ce
“
Marar kunya fitsararriya watau ga mahaukaciya ma na magana baki da lokaci na
”
Ba
ƙ
aramin tsanar halin
nan nata tayi ba na ta datsa mata maganganu tayi kamar ba da ita ta ke ba ta fice,.
Ibtihal da sauri ta bar part
ɗ
in ta na komawa batare da maganganunta sun wani dame ta ba ta ja tsaki tare da cewa
”ɗ
an nakin ma da kike bambami akansa ni me zanyi da
shi mtwss
“
Da yamma Aunty Salma tare da Safa suka zo a
ɗ
aki aunty salma tayi mata duk wani bayani kamar yanda suka Tsara sun
ɗ
auki lawyer sannan anyi musu takardar shaidar inda tayi
ɓ
arin harma idan ta Kama Dr ya je ya bayar da shaida akan hakan
”
Sosai
taji sau
ƙ
in damuwarta amma dukda haka a firgice take da
ɗ
i
ɗ
aya ta ji da ba zata halarta kotun ba saidai idan abun ya fi
ƙ
arfinsu wanda ba sa fatan hakan so suke suyi abun cikin sirri batare da hajiya ko Abba Bashir sun fahimci halin da ake ciki ba
”
,
Safa
ba ta bar gidan ba saboda daman akwai sha
ƙ
uwa me
ƙ
arfi da abuta tsakaninsu dukda iyayin da Ibtihal ke mata akan ita fa yayartace.
Suna shirin bacci Ibtihal ta mi
ƙ
e tare da
Ɗ
aukar wayarta ta na shiga whats app ta iske missed call
ɗ
in momy video call barkat
ai mutanen da take chat da su basufi 10 ba wanda sosai hakan ya ban mamaki kiran number momyn tayi Allah ya sa ta na online,
Ba jimawa wata kyakyawar farar matashiya ta bayyana mai matu
ƙ
ar kama da Ita sa
ɓ
anin Haske da momyn ta fita amma sak kamar anyi kak
i saidai Ibtihal ta fi momyn kyau
“
hmmm Sai yanzu akaga daman kira hajiya Ibti
”
Ta na narke murya ta ce
”
kiyi hakuri mom jiya zankira naga 10 yayi yau kuma na yi busy
”
Ta ce
”
yayi kyau toh fatan kinji yanda mukayi da salma
”
Ta jinjina mata kai
”
Ta sakar
mata murmushi har dimple
ɗ
inta side na dama na lotsawa tare da cewa
”
“
inye shiyasa na ga an bar kuka
”
Murmushi Ibtihal ta yi ta na rufe fuska tare da sakin murmushin da saida duka dimples
ɗ
inta
ƙ
wara biyu suka lotsa mom ta ce
“
ga mutuniyar ki lallasheta
zanje na kula da mijina ya dawo
”
Ibti ta turo baki ta na ha
ɗ
e fuska itama mom ta bita da hararar wasa tare da mi
ƙ
ewa tabar wajen ta na nufar wani
Ɗ
aki daga wayar na iya hango yanda
ɗ
akin ya gaji da kayan wasan yara,
Daidai fuskar ta na bayyana Ibtihal ta
sauke wata
ɓ
oyayyar ajiyar zuciya ba
ƙ
aramin kewarta tayi ba a cikin ranta amma a zahiri za ma ka
ɗ
auka ba ta damu da ita ba ,
Wata Kyakkyar farar yarinya ce ta bayyana mai kimanin shekaru ukku ko da bata cika ba ka
ɗ
dan ne amma a zahiri zakace ta yi 5 ye
ars saboda girman jiki fara ce sol tamkar mom ga gashinta tamkar ba na yarinya ba saika rantse ba ta ha
ɗ
a jini da hausawa ba saidai ita ba ta kama da mom da Ibti sosai sai wa
ɗ
ansu Abubuwansu da ta
ɗ
auka,
Murmushi ibti ta yi ganin yanda ta tura mata
baki ta na maida hankalinta kan
ƙ
atuwar teddy da take wasa
”
Cikeda lallashi ibtihal ta ce
“
wa ya ta
ɓ
amun Afren
ɗ
in momy na zanesa
”
Ta na turo baki kamar bazatayi magana ba ta ce
”
is you
”
Ta
ɗ
an zaro ido alamun mamaki ta ce
“
to me nayi
”
Ta na
ƙ
ara tura b
aki gaba ta ce
“
a lot of guilt
”
ta na langa
ɓ
e kai ta ce
”
to fa
ɗ
amun laifin sai na baki ha
ƙ
uri kinji princess
ɗ
ina
”
Ta na gyara zama kamar wata babba ta re da fara nuna yatsa da hannu irin lissafin nan ta ce
”
First You haven't called me in four days And Secon
d You said you would come and see me but You haven't come
”
Ibtihal ta yi kalar tausayi tare da cewa
“
Kiyi hakuri to
”
Ta na sanya hawaye ta ce
“
I will not
”
Safa na dariya ta amsa wayar tare da cewa
“
hy mummy
’
s princess
“
Lokaci guda ta saki fuska ta na
dariya ganin Safa ta bayyana a screen din wayar saboda kullum sai sunyi video call akwai sha
ƙ
uwa me
ƙ
arfi tattare da su Ibtihal mi
ƙ
ewa tayi tare da nufar pridge ta na
ɗ
aukar gorar ruwa me sanyi ta na kafa kai ta ce
“
kin fansheni rigimar Afren ina zan iya
“
Safa na harararta ta gefe
ƙ
asa-
ƙ
asa yanda Afren bazataji ba ta ce
”
Kin sa
ɓ
a mata al
ƙ
awari ba dole ta tuhumeki ba
”
Sun kusan 50minutes suna wayar cikin harshen turanci kafin momy ta zo suyi sallama ta ce lokacin baccinsu ya yi sukayi sallama Ibtihal na k
allon Safa ta ce ,
kun nace sai kun mayar da yarinya baturiya sarai tanajin hausar fa ta iya take
ƙ
in yi wai ita yaren baya mata da
ɗ
i kiji fa wani rainin hankalin shiyasa ba na biyeta nake mata hausa kuma da kuna
mata da dole zata so yaren ni ina mamakin
mom da ta
ƙ
yale ta
“
Safa tayi
ƴ
ar dariya tare da cewa
“
mu abunda take so shi muke so yarinya ce idan ta girma zata daina in banda wayau ma da Allah ya bata wasu kamar ita bakowace magana suka iya ba shekara biyu da wata tara
“
Ibtihal ta ta
ɓ
e baki ta
ce
“
kudai kuka sani ni dai amma dai ba two days
ɗ
in da kika saba kiyi ki tafi ba zakiyi
“
Safa na amsa wayar boy friend
ɗ
inta ta ce
“
da kika samu ma zanyi two days
ɗ
in ke ko kwana
ɗ
aya da
ƙ
yal kike
”
Ta
ƙ
yaleta batare da ta amsa mata ba sai ma kwanciya da
tayi tare da fara karanto adduo
’
in bacci.
Kwanan safa Biyu ta tafi ba a son ran Ibti ba don ta na matu
ƙ
ar jin da
ɗ
in idan suna tare da safa ko ba komai za ta sata magana don safa ba dai son zance ba da kawo labari
”
Washegari kasancewar ta na son yin safko
kasancewar friday kuma ta na son ta yi sauko domin ziyartar gidan marayu kamar yanda tun wancen lokacin
ɗ
an zaman da tayi a abuja ta sabarwa kanta xuwa duk friday sosai tayi missing yaran da tayi mugun sabo da su a wajen
”
Washegari 8:30 ta gama shirinta
sosai tayi kyau cikin shigar Doguwar riga Abaya mai matu
ƙ
ar tsada ta amsheta tayi mata masifar kyau musamman yanda ta yi roalling gyalen kasan
ƙ
wararriya ce a fanni saka irin kayan
”
A gaggauce ta yi sallama da hajiya tare da fita ta na shiga motarta wanda
mai gadi na hango hakan ya gaggauta bu
ɗ
e mata get daidai motar Yusuf na fitowa ga alamun shikuma office zaije horn yayi mata da
ƙ
arfi wanda tasan idan yayi mata haka alamun ta tsaya ne ya zo ya
ɓ
ata mata lokaci a cewarta hakan yasa ta murza motar da masif
ar gudu ,
hakan ba
ƙ
aramin ba
ƙ
anta ran yusuf ya yi
ƙ
wafa ya yi tare da cize yatsa ya ce
“
zanyi maganinki
marar kunya
“
shima ya figi motar a mugun guje fiye da yanda ta yi.
Ƙ
arfe 9:30 ya yi mata a bakin gate
ƙ
atoton gidan marayu da ya ha
ɗ
u matu
ƙ
ar ha
ɗ
u
wa don bazaka ta
ɓ
a
Ɗ
auka ma gidan marayu ba ne lura da yanayin tsarin ginin da yayi matu
ƙ
ar ha
ɗ
uwa ,
Tun a get
ɗ
in farko securityn da ke gadin wajen suka shaida ta suka gaisa cikin mutunci kafin ta nufi gate na gaba ta na parking tare da fito da
ƙ
atuwar l
edar da ta biya shopping ta yo hakan ne ma ya sa har ta yi 1hour a hanya,
yara ne a farfajiya mafi yawaici duk uniform na makaranta jikinsu masu kyau da tsada cikin tsabta domin dukkaninsu kayansu ma har da guga bayan wanki,
sai wasa suke alamun kamar b
reak suka fito tsayawa tayi ta na kallonsu cike da jin da
ɗ
in ganin yanda suke walwala da kulawa tamkar yaran da suke da gatan uwa da uwa tabbas ko wasu masu gatan bazasu sami gatan da yaran nan suke samu ba,
kafin ma ta
ƙ
arasa wata yarinya da gudu ta rugo
tare da rungumeta wanda hakan yasa sauran yaran hankalinsu dawowa gareta wanda kusan yara goma sha suka rugo da gudu har rigen-rigen rungumarta da zallar murnarsu na ganinta wacce ta fara rungumarta ce ta sanya kuka tare da
ƙ
ara rungumeta ta ce ,
“
ina
kika je tsawon shekaru Aunty kika daina xuwa ganinmu duk friday sai munyi kukan rashin ganinki idan Abbey ya zo sai munce ya nemo mana ke don Allah aunty karki
ƙ
ara tafiya ki daina zuwa ganinmu muna sonki muna so ki zama mamanmu Muna matu
ƙ
ar
ƙ
aunarki
”
ta
ƙ
arasa fa
ɗ
a cikin kuka suma sauran Yaran sai suka hau kuka suna cewa
”
karki
ƙ
ara tafiya ki barmu Aunty Muna so ki zama mamamu
”
Sosai Suka Karyar da zuciyar Ibtihal har bata san sanda Hawaye suka zobo ba ta maza ta goge tare da shafa kan Ikhlas ta ce
”
ins
ha Allah bazan
ƙ
ara tafiya na barku ba har Abada ku share
hawayenku Yaran aunty oya
……………✍
🏽
*SHARE SHARE SHARE PLX YAN AMANA*
https://chat.whatsapp.com/JYPWPtF78zlIr2kJcbp6ms?mode=gi_t
_*Miss Hajo ce*_
🤙🏿
🪅
*IBTIHAL*
🪅
~MALLAKAR~
*HAJ
ARA L SADEQ*
(miss Hajo)
MARUBUCIYAR
👇🏼
Auren wata tara
Ni da yaya arman
Matar uncle
Najmat abiy
Komai mukaddari ne
Khadijatul Sabren
Ribar so
Mata ta ce
*And now*
*IBTIHAL*
*DEDICATED TO MY HUSBAND*
🅿
️
…………………………
..*04*
Lokaci guda duk suka bar kukan tare da fara tsalle ta goge
ƙ
wallan da suka cika mata idanu tare da sakar musu murmushi ta na kama hannun Ikhlas da farida saboda daman chan sunfi sha
ƙ
uwa suka nufi wajen da suke zama duk lokacin da ta zo
,
Ɗ
aya daga cikin mai kula da su dattijuwa ta nufo ta da murmushi tare da cewa
”
jikata Hajiya Ibtihal wata sabon gani
”
“
ta
ɗ
anyi
ɗ
an murmushi tare da cewa
”
Alhamdulillahi mama salame mun sameku lafiya
”
Ta na zama gefenta ta ce
“
lfyqlau sai kewa shekaru d
a yawa Allah ya sa dai lafiya
”
Ta ce
“
lafiya qlau na yi tafiya ne ban dawo ba sai satin nan
“
Ta ce
”
Allasarki fatan andawo lfy
”
Ta ce
”
Alhamdulillahi ya
ƙ
o
ƙ
ari
”
Ta ce
“ƙ
o
ƙ
ari na wajenku hajiya mu da aikin biyanmu ake ladan ai na wajenku masu
ƙ
o
ƙ
arin
”
I
btihal ta ce
”
da kinsan
ɗ
ubbin ladan da kuke samu a aikin nan mama salame da baki fa
ɗ
a haka ba kula da yaro ba
ƙ
aramun lada ba ne musamman kuma akace Maraya
“
Ta ce
“
Hakane amma ai hajiya kina
Ƙ
o
ƙ
ari duk sati fa sai an aiko sa
ƙ
o wanda na tabbatar daga waje
nki ya ke zuwa dukda bakya nan sannan mai kawo sa
ƙ
on ya
ƙ
i ba da koda numberki yara duk sati suyi ta tsammanin zuwanki
“
Ta yi shiru dai batare da tace komai ba sai
ɗ
an murmushi,
Chochulate,Biscuits,Halawa,Mayukan shafawa masu
tsada,sabulai,Maclean,Takalma ,Kayan shan iska kasantuwar zafi,da turaruka tare da kayan wasar da tayo musu shopping duk ta basu suka dinga tsalle suna murna tare da mata adduo
’
i da fatan alkhairi tamkar ba yara ba a
ƙ
arshe duk suka ce Allah ya bata miji n
a gari don sun San auntyn na su budurwace a ganinsu ,
ba
ƙ
aramun sanyi da da
ɗ
i Ibtihal take ji ba duk ranar da yaran nan suna mata addua ta na matu
ƙ
ar jin da
ɗ
in addu
’
in na su Sannan ta na
ƙ
arajin
ƙ
arfin gwuiwar taimaka musu.
lokacin break na yi duk
suka koma class Mama Hauwa ma
ɗ
ayar mai kula da su da suka
ɗ
anyi sabo ta zo suka gaisa cike da girmamawa ta koma bakin aikinta,
Zaune suke ita da mama salame samar
ƙ
atuwar tanarma
ƙ
ar
ƙ
ashin wata bishiyar zaitun,
Dafo ta ka
ɗ
an mama salame tayi ganin yanda
kamar ta zurmiya a duniyar tunani ta ce ,
jikata ko dai akwai abunda ke damunki na kula ko wancen lokacin kina yawan tafiya tunani wanda ke kanki bakya sanin lokacin da kike shiga wannan yanayin a dinga godewa Allah duk wani rufin asiri na duniya Allah yay
i muku saidai kawai kuyi fatan samun lahira itama kuma insha Allah ke da mai gidan nan kun sameta don a masu ku
ɗ
i irinku
ƙ
alilan ne
”
Ibtihal ta yi wani murmushin ya
ƙ
e tare da cewa
“
hmmm Mama wasu mutanen a ganinsu ku
ɗ
i kawai sune jin da
ɗ
in rayuwa indai k
a na da ku
ɗ
i ba ka da wata matsala wanda basusan
ƙ
alubalen rayuwa da