Showing 1 words to 3000 words out of 73766 words

Chapter 1 - ZAMAN HOSTEL COMPLETE

RAHEEMA   

30 Aug 2026

28

[2/24, 1:34 PM] Muneera:

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

ZAMAN HOSTEL

πŸ’ž

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

STORY

AND

WRITTEN BY

RAHEEMA

πŸ”₯

DEVOTED TO

πŸ‘‡πŸ»

(YUSUF)

πŸ’‹

Wanan page din nakine ke kadai my sweet daughter BASMA

πŸ’‹πŸ˜˜

Yata abun alfaharina

😘

πŸ…Ώ

1-2

Zaune take

akan gado hannunta riqe da handout tanata karatu, karatu takeyi sossai da alama ta maida hankalinta kan karatunta.

Wayarta dake gefene yafara ringing dasauri tasa hannu tadau wayar hade dasawa a kunne tana fadin my one and only umma kin wune lafiya? da

ka dayan bangaren umma tace muneera kizu gida muna da bukatar ganinki akwai magana mai muhimmanci dazamuyi tana karasa fadan haka ta kashe wayar.

Cikin hanzari muneera ta mige game daciwa nidai Allah yasa lapiya, powder ta shafa wa face dinta game da fe

sa tulare sanan tadau mayafi hade da jaka tai waje tana fita wata budurwa na shirin shigowa room din jinai tace muneera ina zuwa?

murmushi tai sanan tace wane guri bata tsayajin abunda zatace ba taisaurin yin gaba a hankali ta furta banza kawai sai shegen

tambaya.

bata wane dau lokaciba taisa gida tana shiga ta tarar da mahaifinta sai mahaifiyarta, saikuma yayan babanta da matarshi abun yabata mamaki durkusawa tai ta gaisheso sanan tazauna.

Yayan mahaifinta wanda ake kira da baba bello shiya kalle mu

neera yace, muneera inaso kibude kunnowanki da kyau sanan kuma ki saurareni da kunnen basira, inason kisan ciwa abunda muka zaba miki a rayuwa har abada bazai taba zama cutarwa a garekiba saidai yazama alheri, kallonshi takeyi cikin rudo domin bata fahimce

inda ya dosa ba.

Baba bello yace muneera a yau ne bello nadaura miki aure da mansur batare dakowa yasaniba daka mahaifanki saimu saikuma mahaifan mansur sakamakon wane dalili mai karfi, a zabure ta mige tsaye game dazaru ido waje tana fadin neeee aka d

aauura wa aureeeee da mansur kuma?

tana karasa magana ta fadi kasa luuuuuu

Hankali tashe mahaifiyarta tayi kanta tana girgizata inna talatu matar baba bello kenan itace tai saurin debo ruwa a cup hade da yayafa mata, doguwar ajiyar zuciya tayi hade da

bude idonta, wasu zafafun hawaye suka zubo mata.

Baba bello ne ya umarta inna talatu da umma dasu kuma gurin zamanso, bayan kowa yakuma inda yake baba bello yadube muneera game dayin murmushi sanan yace

muneera maganarce ta firgitaki har kika tsuma kok

u farin cikine ya sumar dake?

Cikin muryar kuka ta dago da fuskarta kallon mahaifinta tayi tana fadin Abba wai dagaske andauramin aure?

it's incredible karasa maganar tai tana kallonshi domin haryanzu she just can't believe

Tausayin muneera yakama A

bba ganin yanda ta rude cikin kulawa Abba yace muneera dagaske babanki bello ya daura aurenki da mansur bisa dalilai masu karfi, baba bello ne yace muneera aishima mansur din yana cikin manai manki ko?

naga kuna matukar son juna sossai

shiru tayi batar

e data furta komai ba, cikin sanyin murya tace baba bello dan'Allah kafadamin dalilin dayasa kadauramin aure,dan girman Allah kafadamin kunayi wane laifine dazaku hukuntane ta hanyar aurar dane karasa maganar tai tana kuka.

Murmushi yai sanan yace babu

laifin dakikai muneera nadaura aure ne saboda mansur na sonki kuma iyayanshi sun bukaci yayi aure, kuma babu wace mansur yakeso saike, naga yana zuwa zance gurinki kunason juna shiyasa daya bukaci haka na aminci da lamarin, andaura aurenki a sirri mutane k

alilan suka sane daka baya za'ai taron biki sanan asanar da dauren auren, saboda haka munaso ki riqe sirrin ki.

A haka taro ya watse anata shimata albarka, kwance take kan laps din umma kuka takeyi sossai, a hankali umma take shafa kanta tana fadin haba

muneera wanan kukan namenine?

cikin muryar kuka tace umma baton yauba nalura baba bello da matarshi basa kaunata, a karancin shekaruna meyasa zasu aurar dane? auren ma waina sirri batare daan tuntubine koina sanshi kobana sonshi. umma tonda nake da man

sur bantaba kaunar shiba daidai da rana daya karasa maganar taida kuka

Cikin tausayi umma tace muneera haka Allah yatsara rayuwarki dan haka inaso ki amsa abunda Allah ya kaddaru miki hannu bibiyu karda ki kuskura kiye wasa da damarki, karda kimanta awa

nan zamanin yanmata da zaurawa dayawa niman mijin aure suke ido rufe sai wanda Allah yaso yake bamawa miji nagari, kiye hakuri kiye biyayya da mijinki banga wane abun tashin hankali cikin lamarin ba.

Ahaka muneera takuma hostel zuciyarta cike da kunci,

tana shiga room dinso kan bed dinta tafada babu wace takula cikin friends dinta. nabeela ce ta duketa tana fadin babe what's wrong with u?

You're so silent, hope all is well kareema ce tafada haka

Juya idonta tai hade daciwa komai normal sanan ta tash

i tai waje, tana fita kareema, nabeela, salma suka kwashe da dariya nabeela ce tace nikam bansan muneera ko wace irin yarinya bace wane lokacin kamar mai iska taita daure fuska

WACECE MUNEERA?

πŸ’ž

Muneera yarinyace ga Ibrahim da Aisha,mahaifinta matans

hi uku mahaifiyarta itace ta biyu gidan mahaifiyarta daban batare suke dasaura matan ba amma gidan kurkusa yake.

muneera chocolate colour ce tana da tsawu daidai danko baza'a kirata da guntuwa ba haka kuma baza'a kirata da doguwa sossai ba, bata da kiba

amma tana da boobs gakuma hips, hancinta dogune sai lips dinta karami komai nata daidai ne, itace ta biyar a dakinsu tana da kanne biyu mace daya dakuma namiji, shekarunta goma sha tara ta tasu cikin gata da kulawa

domin mahaifinso meyewa yaranshine ya

na da arzikinshi daidai gwargwado, tonda tagama primary school boarding tatafi har ss3

Haka kuma kazalika a shekaran data gama primary mahaifinta yai kyauta daita ga yayanshi bello domin Allah betaba bashi haihuwa ba, duk lokacin da muneera tasamu huton

makaranta gidan baba bello take sauka sai gabda za'a kuma school sanan zaikaita gida ta gaida iyayanta

muneera haifafiyar yar garin bauchi ne, a haka takarasa karatunta harta samu admission a ATBU BAUCHI

WANINE MANSUR?

πŸ’ž

Mansur dane ga Abubakar d

a Ameena da mahaifinshi da mahaifin muneera kakaninso daya, mahaifin mansur babban dan kasuwa ne Allah yaimishi arziki kuma yana illimantar da yaranshi mansur shine na uku a gidanso sai youngers sisters dinshi biyu mata Rukayya da Hajara

Mansur pilot ne

becika zama a 9ja ba yau yana wanan country din gobe yana wancan, tonda yadura idonshi akan muneera yaji duk duniya babu wace yakeso sai ita, yasameta yasanar daita amma taqi karbar soyayyarshi yayi yayi amma ako dayaushe wulakantashi take

Ana cikin ha

ka mahaifinshi ya umarceshi yafito da matar aure, be rufe mishi konmaiba yasanar dashi tsakaninshi da muneera, ganin haka yasa mahaifin mansur zafafawa don yaga mansur ya aura muneera saboda yanason duk abunda danshi yakeso.

Kunji yanda aka daura auren

muneera da mansur, muneera a ATBU take karatu kuma a hostel take zama room of four, nabeela, kareema salma, room daya suke da muneera friends suke sossai amma so uku sunfi shiri salma

nabeela, muneera, duk corse daya suke karantawa wato masscommunication,

kareema ce kawai take karantar biology education

misalin karfe takwas tadawu rooms dinso jump suit ne a jikinta wanda yake iya gwiwa tana shigowa taga kareema na kwalliya sanye take cikin cikin doguwar riga na material wanda ya matseta sossai duk wane s

hape na jikinta na nunawa

kareema ina zuwa haka abunda kenan muneera tafurta, salma dake saman gado tace tadi zataje

murmushi kareema tai hade da daukar veil tasa a gefen kafadarta, wasu perfumes masu kamshi ta fesa sanan ta kalleso tace babes nina fi

ta nabeela ce tasauko kasa tana fadin kinga yanda kikai kyau kowa? karki daga mishi hankali pha, dariya sukai gaba dayanso, muneera ce tace kareema kisiyomin ice cream din habellah fita tai tana fadin angama sis

Tana fita salma tasauko tafara zirga2 a d

aki tana fadin muneera, salma yanzu dan'Allah rayuwar kareema bata burgeku?

murmushi muneera tayi sanan tace kaman ya kenan?

Hannu biyu tasa a waist dinta game da juya idonta sanan tace kuduba kuga iphine'x take riqewa, gashi bata rabuwa da kudi tafimu

komai nisa bakusa ba, gashi ba kyau tafimuba nabeela ce taisaurin ciwa balle kuma kyan jiki kunmanta a baya kareema kullum cikin ruqe ruqe take daka ta tambayeki maggi sai indomie

tsaki muneera tai hade daciwa rayuwar iskanci da shigar banza ita take b

urgeku ko?

abeg u guys should be contented with what you've

Keep following me☺

😘

[2/24, 1:34 PM] Muneera:

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

ZAMAN HOSTEL

πŸ’ž

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

STORY

AND

WRITTEN BY

RAHEEMA

πŸ”₯

DEVOTED TO

πŸ‘‡πŸ»

(YUSUF)

πŸ’‹

Wanan page din nakine

*MY MUNEERA*☺☺☺

I love you irin over dinan

😘😘

πŸ…Ώ

7-8

Ita dai Muneera shiru tai a zuciyarta tana fadin da aure na pha taya zan kula wane namijin???

WACECE SALMA?

Ummusalma Hussaini shine asalin sunan salma mafi yawancin mutane da salma suke

kiranta asalin yar kaduna ce karatu yakaita bauchi ita kadaice mace a gidanso kuma itace auta yayanta maza uku, salma farace bata da tsawu amma ba guntowa bace tana jikinta daidai baza'a kirata mai kiba ba haka kuma baza'a kirata siririya ba.

WACECE NAB

EELAH?

Nabeelah surajo haifafiyar garin bauchi ce baqace amma tana tana da kyau ga hanci ga manyan ido Allah yabata suran jiki mai kyau wanda mata da yawa sukeso. Ita kadai iyayanta suka mallaka.

Nabeela ce tadau waya hade da fadin muna Aroma amma yanz

u zamu wuce zakazu kamaida mu koh??

Aje wayar tai tana fadin babes ku tashi mufita daka wace ga lukman nan karasuwa, waje suka fita suka tsaya daka gefen titi suna fita wane saurayi na Parking motarshi ton daka cikin mota yake kallon salma kasa daurewa

yai saida fito.

A gaban salma ya tsaya hade da fadin sallamu alaikum

Yan mata

kanta na kasa tana danna waya hade da taunan chewgum ta dago fuskarta ta kalleshi jitai kirjinta yace dammm cikin sanyi murya tace wa'alaikumun sallam a zuciyarta kuma tace

masha'Allah wanan guy din ya hadu namiji har namiji giant dashi chocolate colour ga hanci ya hadu wallahi... maganar shine ya katse mata tunani

Please idan bazaki damuba mu karasa mota mana inaso muyi magana bekarasa magana ba motar lukman saurayin nabe

elah ta tsaya a gabanso, murmushi tayi sanan tace yanzu dai tafiya zamuyi kaga anzu daukarmu tana karasa maganar tawuce

Hannunta ya riqe cikin nashi dasauri ta juyu tana kallonshi a hankali yafurta karki damu zan kaiki gida zumuje....

Kasa mishi musu

tayi haka yasa tace mishi to shikenan. Ta window ta gaishe da lukman sanan ta kalla nabeelah tace kawata kuye gaba in

anan tawuwa.

tafiya suke a mota suna hira kamar daman sunsan juna, kallonta yai yace salma ina zamuje ne?

Cikin rashin fahimta tace

mishi farouk hostel zankuma ai

Parking yai a gefen titi hannunta ya riqe game da kallonta yace haba mana salma kisake jikinki dane ban taba haduwa da mace danaji sha'awarta ta shigene a lokaci daya ba saike, dasauri ta kalleshi ido waje hade daciwa kan

a nufi sha'awata kakeyi ba so naba?

Murmushi yai sanan yace ya kike magana kamar bayar gari ba ina sonki mana amma sha'awarki tafi kaunarki yawa kuma kinsan duk inda akwai sha'awa to akwai so, inaso kisaki jiki dane salma domin ba karamin arziki zaki sa

mu daniba

Cikin sanyin murya tace bayan sunanka daka fadamin baka sanar dane komai game dakaiba, murmushi yai sanan yace sannu a hankali zakisan ko wanine

Hannunta ya riqe yana shafawa a hankali cikin sanyin murya yakira sunanta

"Salma"

daga ido t

ayi ta kalleshi matsowa yai kusa daita hade da janyota jikinshi daga fuskarta tai ta kalleshi goshinso ya hada guri daya suna jiyu numfashin juna.

Tune tafarajin wasu canji a jikinta itama kallonshi take hada bakinshi yai danata kissing dinta yake hade

da shafa hannayanta zuwa wuyanta

Kasayin komai salma tayi domin yau shine karo na farko dawane yataba mata haka gaba daya jikinta ya mutu, gani da yayi tayi shiru yasashi saukowa kasan wuyarta yana kissing game da moaning kadan kadan bude mata zip din ri

ga yai ta baya saijin hannunshi tai a nipple dinta yana matsawa da yake batacika amfani da bra ba saidai half-vest

Asssssssh

usssssssssh

Farouk kabarne gani dayai yasamu kanta yasa yasake kama Boobs dinta yana murzawa kissing dinta yake sossai moaning

take cikin sauti na nishadi, hannunshi yakai ya kafarta tafiya yake da hannunshi ta cikin a hankali ya shafa clit dinta dukda pant a jikinta amma be hanata jin dadin abinda yai mata ba

Zare hannunshi yai hade dakumawa sit dinshi yazauna sanan ya lumsh

e ido, kasa controlling kanta tayi jitan babu abunda take bukata yanzu bayan farouk yayi sex daita gyara rigarta tai sanan ta kalleshi tace I need you baby, I have much more feeling of sex now karasa maganar tai da dakai hannunta akan kpomo

🍌

dinshi.

Mu

rmushi yai sanan yace a zuciyarshi aidaman nasan zaki bukace ne, a fili kowa shafa gefen fuskarta yai sanan yace bari muje hotel koh karasa maganar yai dajan motarshi

A bangaran Muneera kowa tonda lukman ya saukeso a hostel tashiga ciki tabar nabeelah a

mota, tana shiga room dinso taga kareema kwance a gado daka ita sai towel waya take tana fadin

Ok Allah yakaimu gobe kasan yanda nadamu naganka kowa

Haba baby mezai hanane kwana biyu a gurinka karka damu Allah dai yakaimu gobe, kwanciya a bed Muneera

tai hade daciwa kareema manya gari

Hararanta kareema tayi sanan tace karkimin magana shine kuka fita batare daniba murmushi Muneera tayi sanan tace ai bakinan shiyasa bamu fita tare ba bata karasa magana ba wayarta tadau ringing

Alhaji muktar tagani

daukar wayar tayi hade dayin sallama

Beauty ya kike ya dare

Alhamdulillah Alhaji

Daman nakirane naji muryarki murmushi tayi sanan tace nagode...,,, nan yaita janta da hira

A zaranda hotel na hango farouk da salma

I need more and more comments ke

ep following me, read and share

😘😘😘

[2/24, 1:34 PM] Muneera:

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

ZAMAN HOSTEL

πŸ’ž

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

STORY

AND

WRITTEN BY

RAHEEMA

πŸ”₯

DEVOTED TO

πŸ‘‡πŸ»

(YUSUF)

πŸ’‹

This page is DEDICATED to aunty Muneera da Raheema

πŸ’–

Aunt tamu inason

ki irin over dinan kiyeta hakuri da my muneera

🀭

Allah yakara nisan kwana kuma yabarki da mijinki kizaman masa jinin jiki

πŸ’ž

πŸ…Ώ

3-4

Haka muneera tacigaba da karatunta batare data fadama friends dinta an daura mata aure ba, ton daka ranan da aka daura

aurenta yusuf yaketa faman kiranta bata amsa wayarshi da taga zai dameta a whatsApp sai tayi blocking dinshi.

Misalin karfe sha daya na safe suka fito daka lectures su uku, salma ce tai hanma hade daciwa babes muje capteria ko, nabeela ce tace nima yunw

a nakeji hanyar capteria suka nufa daka department dinso zuwa capteria akwai nisa sossai

Suna cikin tafiya wata hadadiyar mota mai tinted glass tai parking a gabanso, gaba dayanso suka tsaya sunason ganin ko wanine cox da badan sunja bayaba daya takeso.

a hanzarce sukaga an bude motar kafafunshi yafara saukewa kasa sanan yafito, hadadan matashi suka gani fari mai fadadan kirji ga sexy mounth dinshi jikinshi mai kyau duk wanda yaganshi saiya kyasa ga kyan fuska ga kyan sura da ganiinshi kinga karfafan nam

iji.

Muneera na ganinshi kirjinta yace dammm, a fili salma ta furta wow guy dinan ya hadu wallahi, nabeela ce tace Allah yasa nizaice yakeso ita dai

muneera tsaki taja hade dace musu dan Allah muyi sauri mubar gurinan, bata karasa magana ba yusuf yakara

so daf dasu sallama yai musu sanan cikin sakin fuska suka amsa hade da gaisheshi.

Kallon muneera yai yace kin kyauta muneera yau kusan kwana nawa ina kiranki baki dauka? cikin hanzari muneera tai gaba tana fadin salma, nabeela kuzu mutafi dasauri yabi b

ayanta hade da kamu hannunta yana fadin babu inda zakije sai munyi magana zumuje mota noqe kafada tai hade daciwa mallam sakarmin hannu babu inda zan bika

Murmushi yai sanan yace idan kika sake gardama dane zan baki mamaki, is better cikin ruwan sanyi k

izu kishiga mota, salma da nabeela sai kallon juna suke gulma nacinso amma babu halinyi kowa da abunda yake zantawa a zuciyarshi. muneera ga tsoro gakuma taurin kai murguda mishi baki tai game daciwa babu inda zanje, bata karasa rufe bakiba yasa hannu yada

uketa cak yai mota, basu salma kadai sukai mamakin abunda yafaru ba harda mutanan dake wuciwa abun yabaso mamaki

su take ta sauka amma ina a front sit ya ajeta hade da kulle motar sanan yadawu driver sit yazauna, a fusace ya fusga motar yabar so nabeela

da kallon kura, hada ido sukai sanan nabeela tace wallahi muneera banza ce, salma ce tace babbar banza kowa kamar wanan guy din zatana ma wulakanci ga kudi ga kyau, to yanzu ina zaikaita damuwata kenan. murmushi nabeela tai sanan tace kuma ina yakaita ai

ita taja tonda cikin kwanciyar hankali yace tabishi amma taqi, bata fuska salma tai sanan tace nidai fatana karya cutar daita.

Tonda suka fara tafiya a motar tafara kuka tana fadin yusuf meyasa kake shiga rayuwata, meyasa kakeso ka kashemin farin cikina

?

bece mata komaiba saima music dayasa a motar wanda akeciwaβ€˜β€™ Girl, you know i want you love, your love was handmade for somebody like meβ€˜β€™come now, come my leadβ€˜β€™i may be crazy don't mind meβ€˜β€™say boy lets not talk to muchβ€˜β€™grab on my waist and pull that

body on meβ€˜β€™come now, come my lead, am in love with the shape of youβ€˜β€™am in love with your body.

abun sake bata haushi yai muneera akwai taurin kai ga kafiya, batason raini ko kadan gani datai yai watse daita yasa taisaurin share hawayenta gudun karya

rainata, bag dinta ta bude ta dauko center fresh chewgum ta wurga baki tafaraci tana gas gas gas hade da ballon

Duk yanda yusuf yaso yadaure karyayi dariya saida dariya ta kubce mishi, sanin kanshine yasan halin muneera batason raini shiyasa ta daina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login