Showing 33001 words to 36000 words out of 94923 words

Chapter 12 - WA ZAI FURTA complete

04 Sep 2026

20

bai gane ba.

Dole ya sameta yace Dan Allah tayi hakuri ta saurareshi.

Tasha mur, au ni zan sameshi bashine za

izo yaban hakuri ba?...... Ohhh toooo kiyi hakuri zaizo, ta wuce abinta tabarshi wurin saboda yama bata haushi.

Suna rabuwa ya Kira Anwar din yace tace Shi baida bakin bata hakuri ne?

Gaban sa ya Fadi.....Anya zai iya tunkarar ta Yanzu Kam har ga Allah t

soron ta ma yakeyi.

Haka ya kwana dardarce, ko barci kirki ya kasayi da ya tuna sai ya yi firgigi ya tashi zumbur.

Jarabawar ta safe ce, farar shirt ya saka Mai kwala tana da ratsin ja, da farin jeans sai jar facing cap. Agogon hannun sa kirar *Rado*

baka .

Ya rufe ido da makeken glass dinsa Baki. ( Anwar akwai kyau da iya wanka ).

Ba abinda gabansa keyi sai faduwa Anya zai iya mata magana?

Duk inda ya gitta sai an kalleshi ya wanku iyakar wanka sai kamshi ke tashi.

Yana tsaye jikin taga ya hango

ta sun taho tare dasu Aisha sai faman dariya sukeyi.

Ya bude littafi kamar Yana karatu amma ita kawai yake kallo.....tana matsowa kirjinshi na Kara bugawa.....kafin ta iso har invigilators sun iso, dole ya shiga hall din ya zauna.

Yana Zama tazo zata wuc

e yasa kafa tun daga nesa ta hango abinda yayi sai kawai tabi dayan layin.

Ya rigata fitowa, Banda faduwar gaba har Yar kyarma ya Fara lokacin da ya hango tana fitowa.

Ta zukunna gaban Helen tana fadin .....duba mun wannan shin sune characteristics din

nan?.......

Kamar daga sama taking yace *Bilkisu*........

Gabanta ya bada rasss!!! Maganar ta makale Mata.......ya Kara kiranta a hankali Yana tsaye bayanta..... *Bilkisu*...........Zainab wowo ce

✍

πŸΌπŸ˜„πŸ˜„πŸ’–

Ayi hakuri da kadan

🀐

*WA ZAI FURTA?*

🀐

1

⃣

1

⃣

*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( Hajia Rabi badawi Kano maman Ibrahim ), Allah ya Kara arziki ya shirya Miki zuri'a ya Kara Miki tsawon kwana. Amin.*

*KINA RAINA MAMAN WEEDAD*

*Domin ki...... beloved sister Khadija Dahiru wowo mi

ji na gari I pray*

****************

*KADUNA RIGASA*

Ranta a bace amma Sam hankalinsa baya kanta sauri sauri yakeyi daman tun da ya iso an shigo Mata da tsarabun da yayo.

Gabanta ya fadi, wannan rawar kafar ta mecece?

Ta daure ta dan boy

e fushin ta, kafin tace : Wai lafiyar ka kuwa?

Yau ka dawo sai Yanzu ka shigo nan Kuma kana ta wani sauri sauri........ Nan da Nan guiltiness ya kamashi, ya Fara Yan kame kame..... Nan da nan ta gano bakin zaren tayi murmushi ko hada gajiya halan?..... Ya

kakaro murmushi gajiyar ma ce gaskiya.

Gaskiya ne.

Ta Mike , mu kwana lafiya kaje ka huta......wuf Shima ya Mike Daman jira yakeyi yayi waje Yana fadin Allah ya tashe mu lafiya.

Ta bishi da ido kawai, lallai namiji akala ne, ta kuta zaka gane kirenka

ka gama kwanakin ka dawo...amma zanje in ga kalar wainar da ake toyawa.

Ummi nada tsawo Kuma doguwa ce tafi Amira .

Ita kuwa Amira irin Dan jikin Nan gareta Mai kyau da tsari, kallo daya Kai kace ummi keda Yara biyu ba ita ba.

Tana gyara jikin ta don

ko tsakanin Ahmad da almustapha shekara biyar ne.

Ta bashi kamar mintuna arba'in kafin ta saka bakar jallabiya matsattsa tabi jikinta da turaren da ya fi so ta nufi sashen sa don ta San Yanzu suna can.

Ta danna karaurawa, ummin ce ta zo ta Dan leka....

.ta kalleshi tare da yin Yar dariya *Yaya Amira* ce.

Oya bude ya fada Yana kishingide Yana Shan kankana.

Ummi na sanye da dogon wando jeans ya matse ta da Yar matsattsar Riga kanta ba kallabi ta yi kitso shuku Wanda ta daure da katon ribom saboda karanci

n gashi .

Ta kalli ummin sama da kasa sannan ta danyi murmushi sorry for disturbance please.....laaa ba komi karaso ciki.

Ya tashi zaune Yana Yar dariya Amira Yaya?

Tayi Yar dariya.....zuwa nayi in ji ka siyo mun book din nan kuwa dazun na mance in

tambayeka......ohhh yes, Yana mota Bari na dauko Miki........ya yunkura..

A'a barshi kawo key din na dauko Yana ta wajen Ina?

Wurin Mai tuki jikin kofa Yana Nan....Ummi dauko key din.

Ta Mike.

Ya Kura Mata ido, Yana son tayi shigar doguwar Riga, wannan

kamshin zuwa akayi ayi mun kwalele?

Good and fine, ta ce cikin zuciya, sannan tayi murmushi ta ce hmm kawai.

Kinji?

Gobe zanje kasuwa Dan Allah da safe ba dadewa zanyi ba, Zan biya gidan Salma.....me akeyi gidan salmar?

Ta dan mishi warrrr da ido, z

umunci......duk sai ya diririce, Ni Zan kaiki ko?

Ta Dan Kara farrr da ido tare da Yar dariya, lokacin da Zan fita bana tunanin ka tashi cos by 8 nake son zuwa kasuwa Kuma Kai ba ma'abocin son zuwa kasuwa bane.....Zan biki please.

Saura kadan ta tuntsure

da dariya yanayin yanda yayi maganar. Ta danyi murmushi.....Ummi ce ta fito da key.

Ta mike Bari na dauko book na.

Ya bita da ido Ummi ta dankara mishi harara Amma Sam bai lura ba.

Bude tabar kofar tana dawowa Bata shigo ba ta tsaya bakin kofa....ga ke

y din Ummi, ....wuf ya Mike Bari na karbo.

Tana daga waje ya hada da key din da hannun ya rike in fito goben muje?

Nooo, kaga Ummi zata ji haushi kayi hakuri ka bata full time dinta don nima turn Dina.....ya murza hannun da karfi.

Tayi Yar Kara, ya dawo

Yana dariya...... Ummi kamar zata fashe amma ta daure ta cije duk da haka sai da ya danga chanji amma sai kawai ya share.

Butique ta tafi, ta siyo rantsattsun English wear sabbi hada three quarters wando da skirt da crazy jeans.

Har ta dawo wajen Sha da

ya bai fito ba.

Ta fada wanka Yara sun tafi islamiya tahfeez, ta kulle kofar ciki tabar Mai aikin ta kitchen tana fita ta kofar baya.

Amira nada gashi sosai, kanta kananan kalaba ne duk sun zuba bisa bayanta wani sky blue crazy ta saka da wata crazy r

iga Mai hannu daya nononta kawai rigar ta rufe kasan ta Kuma bazace, ta cikin Bazar kana hango cibinta.

Kamshi kawai ke tashi gidan.

Sha biyu saura ya fito, motar ta kawai ya gani yasan ta dawo.

Ya nufi bangaren nata don agaisa.

Tana Jin motsin sa ta r

uga daki ta dawo rike da littafi kamar me karatu ita a dole bataji shigowar sa ba.

Mutuwar tsaye yayi ya kusa sarkewa da miyau sai kawai taji Yana tari.....ta dago Kai da sauri irin ta razana din nan.......

*****************

*Federal University

dutsinma*

.....Ta kasa dagowa ta amsa, jikinta ya Fara Yar kyarma.

Helen ta kalleta, Anwar na Miki magana...

A hankali ta juya kamar Mai ciwon wuya , idanun sa cikin glass Yana Dan murmushi........ Minti biyu. Ya fada kafin ya juya ya Fara tafiya ca

n nesa wurin parking motoci.

Ta Mike jikinta duk ya mutu tabi bayansa.

Jingina yayi da mota hannuwan sa duka cikin aljihu ya kura Mata ido.

Kanta a kasa ta karaso fuskar ta babu yabo ba fallasa. Ta kasa magana.... Ya Kara nutsar da idanun sa gareta

yace: Ranki ya dade ya exam din?

Ta danyi murmushi kadan Alhamdulillah...Ina kwana.

Lafiya Lau, na Aiko a Baki hakuri kina ta ba mutane wahala kince dole sai nazo da kaina to gani nazo.

Ta Kara kasa da Kai tana murmushi...... ban taba tunanin zakiyi fu

shi haka dani ba ko kadan.

Tayi shiru dai,

Har kiranki nayi da sallah without knowing u deleted my number....... Shikenan dai ya wuce. Ta fada a hankali.

Kin tabbatar ya wuce?

Eh,

Mun shirya?

Sai kawai tayi Yar dariya saboda yanda yayi tambayar k

amar wani karamin yaro.

Yabi fuskar da kallo...... Ji yakeyi kamar ya kamota ya rungume... Yayi murmushi kinji mun shirya Yanzu ko?

Eh,

To na gode, Zan kiyaye daga yau Allah ya Kara Baki hakuri shikenan ko?

Um, tace a takaice.

Ina zakije yanzu?

Gi

da Zan tafi.

To muje na rakaki ..... A'a barshi kawai na gode, ta katse shi tare da yin gaba abinta.

Ya bita da kallo baya so ta tafi ko kadan.

Ya hura iska.... nawaoooo yarinyar nan miskila ce ta karshe.

Wani sanyi zuciyar ta keyi mata, tana zuwa d

aki ta fada bisa katifa ta rungume filo ta maida idanu ta rufe a hankali.

Su Anas suka bushe da dariya, ya cire glass Yana hararar su , Helen na bayansu, tana so taji yanda akayi.

Munafuki sai kace yau neman shiri zakayi Shi yasa tun karfe biyar ka yo w

anka kana faman shiri.

Mtsew yaja guntun tsaki, suka jera suna tafiya.

Ya kalli Helen din dake kokarin jerawa da su yace ke kuma lafiya kike faman binmu?

Kamar za ta nutse dan kunya, ta juya kawai ta koma...... Sadeeq ya harareshi wallahi ka daina dizga

mutane haka Anwar.

Ya maida glass din a idon sa, inba gulma ba ubanwa zatayi cikin mu?

Kasan tun dazun ina tsaye da Bilkisu hankalin ta na nan?

Kayi mamaki ne? Inji Anas.

Waye bai San ta mutu kanka ba...... Ban san abinda kuka mayar dani school din n

an ba. Ko wace jik and jak Sona takeyi? Mtseww kada kusanya inci ubanta da kyau fa. Mufeeda ma ta gama haukanta ta shafan lafiya bare wata arniya....... Kada ka taba yarinyar mutane arnan can sun fika hauka..... Ko in gwada? Muga cikin mu wa ya darar ma wa

ni?

.......Anas ya zaburo Kar ka Soma wallahi. Babu ruwanka da ita baka San tana yi ba kawai ka ci gaba da nuna Mata baka ganeba.

Naji! Ya fada a takaice.

Yaushe zaka Mana bayanin Economic of production?

4, yace a takaice.

4, Kuma?

Eh, saboda

zanje wani wuri da daddare.......duk suka kalleshi.

Yanzu barci zanyi, 4 Kuma sai muyi zuwa magrib ko bai muku ba?

Amma ai yau ba ball ina zakaje ne?.... Murmushi kawai yayi.

Suka Kara binsa da ido.

Wai lafiya? Ya bukata Yana Yar dariya.

Ina zaka j

e muka ce?

Wanda zai bini ya shirya ban hanaku ba.....

Duk sukayi shiru, suna kallon kallo.

Ya kyalkyace da dariya wallahi ku munafukai ne...... sadeeq ya Kai mishi duka wallahi baka da gaskiya.

Ya kyalkyace da dariya.

Mashin daya suka hau.

Dakin ac

ike bai samu ya yi barcin ba daga wannan sai wannan, ya gaji matuka. Shi ba koyawa ko bayani ke baya son yi ba, cin lokacin sa da akeyi ke sanya Shi kosawa.

Sai da yayi wanka sannan ya Fara shiri cikin farin boyel ya dauko hudaddun takalma ya saka na fa

ta *masarati*, yana cikin sharce gashi suka shigo.

Duk suka zaro ido..... Ya fiddo turaruka ya shiga fesawa kusurwa kusurwa, lungu lungu.

Sadeeq ya kalleshi *Anwar Ina zaka je?*

Bai ma kowa magana ba ya Mike, har ya Kai bakin kofa ya waigo ku bakwa gani

n karuwa da danta baku tambayi ubansa ba.

*Zance Zan je*....... Ya fice da sauri suka Fara surma mishi zagi.

Yana tafe Yana tunanin Yanzu kuwa Yana zuwa ya tarar tana tare da wani to ya zai yi?

Ya tofar da miyau, Wai kada abin ya Zama gaskiya.

Mashin d

in Salim, roba roba ya karba.

A bakin gidan yayi farking ya kafe mashin din tare da Zama saman Shi kamar kujera sannan ya Kira wayar ta, tana kwance da Yar shimi ta barci rike da littafi tana karatu wayar tayi Kara........ Tunanin ta mommy ce.

Ta muskut

a, Ba tare da ta kalli screen din ba tace.

Mommy.....

Mommy Kuma? Ya bukata.

Ta zaro ido tare da kallon fuskar wayar sai akwai ta mayar a kunne....still Baki mayar da no. Ta ba ko?

Ya hakuri Ina wuni?

Gani waje Ina jiranki....... Waje Ina?

Kofar gida

n ku.

Na shiga uku.....Bata San a fili ta fada ba sai da taji yace.....zuwan nawa ke da shiga uku?

Ta zaro ido. Duk ta diriri ce.

Ko baki maraba dani na juya?

Ina zuwa... Ta fada a hankali.

Jikinta yana ta Yar kyarma. Ohh ni Bilkisu ko lafiya?

Saur

i sauri ta shirya ta zumbula hijabi har kasa ta fita.

Kallo daya tayi mishi tsikar jikinta ta tashi Yarrrr....

Anwar a manyan Kaya????

Tayi murmushi kunyar duniya ta kamata gabanta ya dunga faduwa tana zullumin me ya kawo Shi?

Ya tsareta da ido, yak

i magana.

Ta dago Kai sai ta zumbure baki ta maida Shi kasa.

Yayi murmushi, haushi kikeji nazo saboda ba Suleiman bane ko?

Kallon sa tayi da sauri , ya Sha mur!

Kin tsaya kina ja mun class kamar irin nazo zancen nan.

Dariya tayi.

Yanzu dai Ina wuni,

me ya kawo ka cikin tsohon Daren nan?

Yayi murmushi, zance nazo can baya na biyo mu gaisa ko ban kyauta ba?

Gabanta ya fadi, ta dan tsuke fuska. Hmm.

Ko ban kyauta ba?

Kayi daidai.

Ke baki iya tarar bako? Ko haka kikeyi wa Suleiman idan yazo?

Suleim

an again? Ta ce cikin zuciya. Wai meye kake ta fadin Suleiman...... Ba Kya so long sunan sa na fada kada gabansa yayi ta faduwa?.

Ikon Allah ta fada.

Eh Mana. Gashi kin kasa sauraron kowa sai shine ya shirya mu....... Baka ji dadin hakan ba?

Ya Dan hara

reta meye tsakaninki dashi? Ki fada mun sirrin..... Anwar rigima kazo muyi ko kuwa zuwa kayi mu gaisa da gaske?

Duka biyun nazo yi.

Karatu nakeyi. Nasan kayi covering gobe ka Fara ansar extra sheet ina page 2 ina zare ido...... Suleiman zai Baki amsa...

. Na shiga uku. Ta fada tare da kallon sa. Yasha mur, ko ruwa bazaki bani ba da gaske......juyawa tayi kawai.

Ya bita da kallo. Kwalin fresh milk ta fito da Shi da cup a hannu, gashi amma ba sanyi.

Ya karbi kofin ya Mika Mata alamar ta zubo mishi.

Ya ts

areta da ido sai Yar kyakkyarwa takeyi.

Nayi kyau da manyan Kaya?

Ta tuntsure da dariya...... Yau naga ta kaina.

Shima dariyar yayi, to naji kin ki yabawa ..... Ta dalla mishi harara ita wacce kaje gurinta Bata yaba bane?.

Ya Kai kofin bakinsa yasha

kafin yace, ta yaba tayi comments kema kiyi naki.

Har zata ce ni budurwar ka ce sai Kuma tayi shiru kada yace *Eh* tafi so *YA FURTA* Da bakin sa.

Me yasa baki WhatsApp?

Hakanan.

Bai yiwuwa , saboda duk Mai hankali baya abu babu dalili. Me yasa bakya

yi?

Allah kawai bana son abun da zai daukar mun hankali daga karatun nan.

Muga wayar.......ta kalleshi.

Ya nutsar da idon sa cikin nata tayi saurin kawar da Kai.

Kada Inga text din Suleiman? Bazan shiga can ba......ta Mika mishi da sauri, yayi murmus

hi. Zan dawo Miki da ita gobe ya saka aljihu. Meye password din?

Ta zaro ido, Daddy na kirana every asubah..... don't worry I'll talk to him meye password din?.

Dan Allah ka bani saboda....... Saboda Suleiman bazaiji dadi ba? Sau nawa nake ganin ta a han

nun sa?

Wai lafiyar Anwar kuwa meye Yanzu magana daya sai ya ambaci Suleiman????

Na rantse da Allah sau biyu ne, Kuma duk chargy ya kaimu ya Kuma karbo.......

Yasha mur meye password dinki?.

Gabanta ya Fadi duk ta rikice saboda ANWAR ne password din.

Ya kalleta wallahi wurina wayar Nan yau zata kwana Kuma sai kin fada mun password din..........

✍

πŸΌπŸ˜„

Zainab wowo ce

πŸ’–

Ayi hakuri da kadan. An dameni da cigiya

πŸ˜„

🀐

*WA ZAI FURTA?*

🀐

1

⃣

2

⃣

*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( Hajia Rabi bada

wi Kano maman Ibrahim ), Allah ya Kara arziki ya shirya Miki zuri'a ya Kara Miki tsawon kwana. Amin.*

*KINA RAINA MAMAN WEEDAD*

*Domin ki...... beloved sister Khadija Dahiru wowo miji na gari I pray*

πŸ‘‰πŸΌ

*Godiya ta musamman ga :*

*Mowa ( maimu

na Nasir )*

*Hauwa'u, ( mum khady nima Ina kaunarki matuka*

*Da masu mun waya, text da kirana direct ku sani cewa zainab wowo Bata Raina masoya wlhi Ina kaunar ku sosai*

πŸ‘‰πŸΌ

*Unex*

πŸ’–

***************

*KADUNA RIGASA*



Ta dan rike kug

u tana Yar rangwada.... Mura kakeyi haka?

Wuffff.... Ya riko kugunta, kece Zaki Sanya mun ita Yanzu, Ina Kika Sami kananan Kaya haka?

Sai faman shinshinarta yakeyi ya nutsar da kansa cikin wuyanta.

Tayi wani juyi tare da mayar da fuskar ta gab da tasa s

aboda ya sunkuyo tayi warrrr...... Kawai taji ya hada bakin sa da nata...... Fittt... ta fizge. Ta danyi baya tare da buga wani makirin tsalle rigar tayi sama cikinta ya fito fili..... Kanka qalau kuwa?

Ya yunkura zai Kara chafko ta tayi baya tana Yar dar

iya idanunsa sun kada sunyi jawur.... Ya kalleta kamar Mai Shirin yin kuka *Dan Allah ki tsaya bani da karfin binki ko'ina*.......

Amma kasan ba anan kake ba ko?

Ya langwabar da Kai, please one kiss.... Tabbb wlhi Haram. Ta fada tana wata karairaya.

Ya

kura Mata ido duk hankalin sa ya tashi.... Amira kada ki hadu da fushin Allah ki tsaya....

To Yanzu....... Charaf! Taji ya damke ta cikin taku daya. Yana riketa ana dukan kofa da karfi.

Kafin yayi wani motsi ya jiyo muryar hajia ( mahaifiyar sa ) tana f

adin Amira ko Bata ciki ne?.

Ya buga wani uban tsoki ya ingijeta ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login