Showing 6001 words to 9000 words out of 94923 words
Kuma overall student na aji daya da suka gama.
Kamar munafuki ya karba sim sim sim yayi saurin barin hall din ganin
babu alamun Yan ajin su ko wani Wanda ya sanshi. Ashe Suleiman yana wurin.
Ba karamin mamaki yayi ba watan Anwar shine *Hamza Yusuf* din da ake nema cikin class Amma wallahi sai ya fadawa Bilkisu.................
*************
*KADUNA RIGASA*
Ya
na ta mamakin yanda ummi ta mishi text tana son ganin sa alhalin bata taba hakan ba.
Yana zaune babban falon gidan nasu an cika gaban sa da kayan ciye ciye da lemuka kamar kullum ta shigo tana ta faman Bata rai .
Ya kalleta tana ta faman karairaye kar
airaye......Amarya bakya laifi ko kin kashe Ahmad ( Babban yaron sa ) ya fada cikin zolaya Yana Yar dariya hannun sa rike da samosa mutumen shi Yana ci.
Banga alama ba, ta fada tana taunar cingam.
Ya kalleta jin maganar ta fito gatsal....
Kamar Yaya
?, Ya bukata.
Kamar yanda kaji.
Kamar yanda naji?
Ya maimaita cike da mamaki kafin ya ajiye guntun samosan bisa plate ya tattara hankalin sa duka wurin ta.....me ke faruwa ne ummi?
Tayi shiru!
Dake nake magana...me ya faru?
Ta gyara Zama, Ina ce apar
tment din da kayi sabo Ni ka gina mawa Amma labari yazo cewa Aunty Amira ta koma....... Ke ya daka mata tsawa.
Nan da nan ya harzuka, Ni na fada Miki Ina Miki gini?
Gabanta ya fadi tayi tsuru tsuru, kinji? Munyi dake Ina Miki gini?
Okay ita da Zaki aur
e Mata miji Bata kawo mun matsala ba sai kece Zaki fara kawo mun tsirfa? Saurara da kyau ya Mike tsaye Yana nuna ta yatsa wallahi matukar kina son Zama dani tare da Jin dadi sai kin daratta Amira kin mun biyayya kin Mata bazan dauki sakarci ko kadan ba.
Dukkan ku Ina sonku to dole kowace tabi ra'ayi na, idan Kika saki na gane kina da matsala to wallahi zakiji ba dadi.
Mtsew ya buga tsaki ya wuce.......ta yi zuruuuuu tana zare ido lallai ta gwada Bata ji dadi ba.
Kwallah suka zubo Mata. Ta buga ma babb
ar yayar su waya domin ita ce abokiyar shawarar ta .....salati ta kamayi ubanwa ya aike ki? Ai kinyi sauri bari zakiyi sai kinje gidan yasan dadin ki lokacin yazo hannu tukun Amma Yanzu ai lallaba matar sa yakeyi tunda ya Mata laifi.
Ki bari Zan baki ahaw
arwari idan na shigo gobe.
Tun daga ranar Bata Kara Sanya Shi a ido ba. Tuni a Mata hudubar kada ta saki ta dauki raini ga matar sa Kuma idan ta a gidan ta Sami damar juya Shi yanda zata amshe ragamar komai.
Babu yanda ba a yi dashi ba ko kamu ayi y
ace bai son bidi'a ba Dan komai ba kada ma akirkiri partyn Amira taji ba dadi.
Ranar walima akayi mashi Sha Tara ta arziki hada mota.
Yana falon sa zaune yaji marokiya na sanarwa. Shima ya Mike ya kirawo marokiyar ya bada makullin mota kirar *GLK*
baka 2019 model ta kusan miliyan Tara yace yaba Amira ayi sanarwa.
Nan dangin Amarya kuwa suka Fara surutai............
Ko ajikin sa. Dangin ango dana Amirai kuwa suka Fara rangada guda suna tayata Murna.
Hakan ba karamin harzuka Amarya da danginta y
ayi ba. Nan suka Kara hure Mata kunnen wallahi sai ta tashi tsaye Dan kwato ma kanta yanci.
Kuka takeyi wuiwui.
Kafin karfe shida gida ba kowa duk an tafi.
Ana gama sallar isha'i ya ja Amarya zuwa sashen Amira don yi masu huduba.......
*Ayi h
akuri da typing error please yanayin typing din ne saboda kawai ta WhatsApp nake yi Kuma gaskiya bana bi idan na Gama kawai nake turawa.
*Daga zainab wowo*
ππππ
β
πΌπ€
WA ZAI FURTA??
π€
0
β£
2
β£
*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( maman Ibrahi
m) Allah ya shirya Miki zuri'a ya Kara arziki*
*KINA RAINA MAMAN WEEDAD KO DA YAUSHE*
*DOMIN KU AUREN FARI FANS ANA MUGUN TARE*
*Federal University dutsinma*
Semester tayi nisa komai yayi zafi har Yanzu Bilkisu bata Sami sakewa ba, karatun
Yana mata mugun wahala, ahankali take bin su chinyere suna nuna mata abubuwa duk Wanda ta fahimci Yana da kokari zataje don Kara fahimtar abinda ya shige mata.
Su Anwar sune Yan baya ga komai, ya biye wa mashiririta yaki nuna ma kowa Shi din Mai kokari
ne, masu karyar suna da kokari sai ya kwantar da kanshi Yana Jin yanda suke kwabar bayani musamman idan akazo gun lissafi.
Hankalin sa a kwance duk C.A din da akayi shine overall, Yana amsa sunan Anwar a zahiri ba Wanda yasan Shi da Hamza Yusuf a badi
ni.
Fahimtar halin Bilkisu na rashin girman Kai yasa Shi suke gaisawa da ita sama-sama Yana son kulla mu'amula da ita Amma Yana ganin hakan a gareshi zai zubda mishi aji. Ita kuwa a gareta Sam bai ma gabanta ko kadan idan an hadu a gaisa idan ba a hadu
ba Bata ko tunanin sa. Shine ma sau da yawa take Dan takura tunanin sa kadan kadan.
Ta Dan Fara sakewa da su chinyere saboda ta lura sune masu kokarin ajin, takan zauna tayi tunanin akwai department din da yakai Economics
barin wuta duk makarantar? Sa
u da yawa tana tunanin Anya ba hausa ko Islamic zata koma ba?
Ta gama tsorata da makarantar musamman yanda taji ana bada carry over, probation da Kuma withdraw. Takan yi tunanin ai ita abun kunya ne gareta ta sami Koda carry over din ne ma hakan yasa t
a Kara dagewa tana Kara naci cikin karatun ta musamman da jarabawa ta karato kullum tana library ko Kuma tare da su chinyere tana Kara koyon karatu.
Saura kwana hudu su Fara jarabawa misalin karfe hudu na marece tana zaune wani class tana faman karatu y
azo wucewa kunnensa like da air piece har ya gitta said yaga kamar ita, yayi jimmm Yana tunanin ita ce ko gizo idanun sa keyi Masa kamar kullum?
Kamar kada ya dawo sai Kuma dai ya koma don tabbatarwa .....ita din daice tana ta faman Mimi da baki ya kyal
kyace da dariya lokacin daya kunna Kai ajin hankalinta naga littafi har yazo ya zauna kusa da ita....tayi firgigi cike da tsoro ko da taga shine bata San lokacin da ta balla mishi harara ba.....yayi murmushi afuwan matsoraciya duk wadannan mutanen meye zai
kamaki da rana gatse gatse haka? Ya karasa maganar Yana janyo littafin ta gaban sa, meye kike karantawa ayi mun bayani.
Haushi ya turnuketa domin karatun ya Fara shigar ta sosai gashi yazo zai rikita ta, Tasha mur tare da janyo littafin Dan Allah karatu
nake zaka rikitani ka tashi ka bani wuri.....bazaki koya mun ba?
Nima Yanzu ai nake karantawa ta fada cikin fada fada, yayi murmushi it's alright go ahead and read ya sunkuyar dakai kawai bisa desk din. Ta ci gaba da karatun ta ba tare da ta Kara bi ta
kansa ba.
Idan ta karanta sai that bude can karshen littafin ta rubuta haka haka Yana ta lura da ita duk ta dage bakin Rai bakin fama Nan da nan ya gane hadda ce takeyi. Yana so ya mata bayani Amma ya rasa ta inda zai Fara......
Tana son kamshin t
uraren sa ainun Anwar Dan gayu ne matuka Yana daukar wanka gashi kyakkyawa. Kamar ta karanci zuciyar say ta Dan karkato Dan Alalh wannan kalmar me take nufi? Ta sungo mishi littafin a gaban sa. Daman tun zaman sa kusa da ita ya kashe music din hakanan waya
r ke jikin kunnen sa.........yayi kamar baiji me tace ba har sai da ta kalleshi sannan ya Dan zare wayar daga kunne Shi ala dole baiji me tace ba ya dan kalleta Shima kina magana ne?
Cewa nayi me wannan kalmar ke nufi? Ta nuna mishi da yatsa ....yabi
hannun nata da kallo Yana kallon Zara zaran yatsun ta ya ce bari muji sentence din, Ya fada mata ma'anar kafin yace kin gane course din nan ne? Ta Dan bata rai to gashi dai Ina karantawa...... Ya Kara janyo littafin gaban sa ya budo shafin farko...... Kin
San fa abun duk labari ne Kinga.......ya Fara mata bayani a hankali ahankali Nan da nan ta Fara fahimta sosai saboda bayanin nasa duk da hausa yake mata. Haka haka har ya gama mata littafin. Taji dadi sosai da sosai ta fadada fara'ar ta ohhhhh Ashe ka Gama
covering komai ko???.......a'a fa nima kawai na gane darasin ne lokacin da yake bayani a class.....Amma wallahi ka iya bayani saboda har kafi malamin ma iyawa....ya danyi dariya tinda na Miki bayani da hausa ko? Ta kyalkyace da dariya yabi fuskar ta ta Ya
na Kara kallo ta bude jakar ta to Dan Allah ka gane wannan math din? Ta fiddo littafin. Dariya kawai yake cikin Rai Amma a zahiri yadan basar.......ya kalli littafin, gaskiya ban iya Shi ba Amma ki bari yau sanje dakin wani dan aji hudu ya koya mun gobe sa
i mu hadu in nuna Miki......da karfe nawa? Ta katse shi, Yayi murmushi duk lokacin da kike so goben....... 8:00am Zan jiraka anan.
Ya zaro ido 8? Gaskiya sai dai 4 saboda barci bazai barni na fito da wuri ba.
Kamar zatayi magana sai Kuma ta fasa ta
ce Allah ya kaimu lafiya tare da janye littafin yabi Dan karamin bakin ta da kallo har ta sunkuya.
Ta Mike tana kokarin sagala jaka ta kalleshi tana murmushi Dan Allah ka koya da kyau Zan jiraka anan din goben in shaa Allah.
Yace ba damuwa.....see
you then. Ta wuce.
Yabi ta da kallo kamar ya rufa mata baya amma Shi kansa yasan bazai iya hakan ba ( saboda gadara ).
Zuciyarta Fara fes! Ta isa daki taji dadin bayanin Anwar matuka.
Washe gari tana fitowa masallaci ta wuce class din kamar yan
da sukayi alkawari, ta fiddo wani course theory ta Fara karantawa kafin ya iso. Ta nayi tana Dan kallon taga tare da duba agogon wayarta har kusan hudu da arba'in.
*Anwar* kuwa Yana can Yana shakar barci abinsa sammm ya manta da maganar su.
Allah y
a taimaketa kawai sai ga su chinyere sun shigo karatu Suma Kuma cikin sa'a statistics din zasuyi solving sai kawai tayi joining suka Fara.
Tana yi tana tunanin watakila Anwar bai iya bane Yana Jin kunyar zuwa....ta tabe baki to meye na karyar zaije ya ko
ya bayan yasan bashi da wani kokari....mtsew taja guntun tsoki.
Bai farka ba sai shidda saura ya tashi a hargitse ga takaicin lokacin sallah ya shige ga Kuma tunanin sabawa Bilkisu alkawari da yayi.
A gurguje ya watsa ruwa yayi sallah ya fito da sau
ri.
Ya shawo kwana ita Kuma ta fito ajin zata tafi. Tana hango Shi tayi sauri bi ta dayan side din tabayan azuzuwa tayi hanyar fita gate sauri sauri.....tana tunanin watakila Yana can Yana faman koyo don yazo ya birgeta..tayi tsoki to karya tame ne?
A hargitse ya shiga ajin sai wurge wurgen ido yakeyi girman Kai da nuna Isa sun Hana ya tambayi su chinyere ko sun ganta. Rai bace ya fita Nan ya Fara bin azuzuwa neman ta.
Helen ta tabe baki I don't like this Anwar honestly.... Mtsew don't mind idiot
abeg inji chinyere Nan gulma ta tashi.
Ya cika girman Kai da nuna Shi wani ne, baya yi ma kowa magana sai abokansa uku. Surutai kala kala saboda Shi din Daman baida farin jini a class din tun zuwansu Wai ya cika fadin Rai da gadara.
Tunda ga ranar b
ai Kara Sanya Bilkisu a ido ba yayi neman har ya gaji gashi baida no. Ta bai Kuma San Wanda zai tambaya ya bashi ba haka Kuma baisan accommodation dinta ba hostel take ko off campus. Wasa wasa abun ya Dan dameshi.
Ranar da zasu Fara jarabawa da yake t
a karfe uku ce tun biyu saura yake hall din Yana so ya ganta, ita kuwa tun 8 tana library sai biyu da Rabi ta fito bayan tayo sallah. Kansa sunkuye baiga shigowar taba har ta zauna bayansa.
Lallai Anwar ka kyauta shine ka shanya ni rannan ko? To kayi d
ai dai ta fada tana faman hararar sa .
Da sauri ya dago Kai zaiyi magana kenan invigilators suka shigo tare da fadin everybody out..ta rigashi fita, ko da aka Fara shiga ma tayi saurin fadawa don Zama gaba gaba.
Alhamdulillah jarabawar ta mata dadi
ainun domin duk abinda ta karanta suka fito.
Ita ce ta biyar din bayarwa ( submitting ) bata jira kowa ba tayi masallaci don gabatar da la'asar saboda lokacin biyar da kusan ashirin.
G
Haka semester din ta kare ba tare da sun Kara haduwa da Anwa
r ba, ko kadan Bata yarda su hadu tasan karya zai shirga mata don kare kansa.
Shi Dan garin Kano ne ita Kuma Abuja mahaifinta ke aiki Amma asalin su Yan katsina ne.
Washegarin da suka Gama jarabawa tabar garin Anwar kuwa karfe biyar na ranar yabar d
utsinma.
Hutun baida tsawo sati biyu akayi aka dawo. Sun dawo da sati daya aka saki result a *portal* Murna tsalle ga Bilkisu saboda ta cinye ko wane Bata da carry over ko daya ga point dinta 4.33
Hakan ba karamin dadi yayiwa Yan gidan su da iyayen
ta ba.
Anwar kuwa 5:00 dai dai ya samu saboda duka courses din da sukayi goma Sha daya ko wane *A* yaci. Yaja bakin sa ya tsuke.
A cikin ajin kowa nata fadin result din sa daga Mai 4 point sai masu 3 point da abubuwa. Duk Wanda ya tambayi Bilkisu sa
i ta ce lafiya Lau ne ni Daman carry over ke bani so to ban samu ba. Bata yarda ta fada ma kowa result dinta ba. Tana zaune an gama lecture din wani mugun malami ta kura ma dan rubutun da tayi ido tana nazarin ya zata ci jarabawa da Dan wannan rubutun? Sul
eiman ya mata sallama.
Suleiman matashi ne Shima a cikin ajin Mai natsuwa da son addini babancin say da Anwar yafi Anwar saukin Kai da yarinta. Ya zauna kusa da ita bayan ta amsa sallamar Dan Allah Hajiya Bilkisu na kasa bude portal dina ya akeyi ne?
Tayi murmushi Ina wayar taka in nuna maka?
Wallahi daki na barta ki nuna mun da taki.......hankalin Anwar na kansu haka kawai sai yaji ya tsani Suleiman karon farko a rayuwar sa.
Ta fiddo wayar tare da tambayar sa password da matric number.
Port
al din na budewa ta Mika mishi wayar kaga inda zaka Danna..... Ya danyi dariya to bude Mana ai ba komai don kin gani. Ta kalleshi tana mamaki saboda tasan Portal sirrin dalibi ne ba kowa kake yarda ka nuna mawa ba. Ya Kara Yar dariya ki bude ba komi. Ki ga
ne mun Ina da carry over?
Ta ce to a sanyaye tana mamakin irin warda da yayi mata farat daya zuciyar ta cike da Jin dadi tare da ganin kimar say da mutunci.
Kaiiii....ta fada tare da zaro ido ka Fadi accounting. Sai kawai yayi murmushi nasan za'a r
ina sai wane? Ka Fadi GST English Shikenan. Nawa ne point dina? Ta duba can kasa tana warware ido..... Okay gashi Nan 2.65. Ta kalleshi, amma Suleiman me yasa ka yarda dani haka?......Au kin San sunana kenan? Ya fada Yana kallonta cike da mamaki, tayi mu
rmushi eh Mana nasan sunan ka Suleiman.
Ina fatan ke dai lafiya lau ko? Sai kawai ta budo mishi portal din ta tace kaga nawa.
Ya zaro ido kaiiiiiii...... Ta danyi murmushi Amma bana son Dan Allah ka fadawa kowa result dina.
Ya Jin jina Kai in s
haa Allah Zaki sameni Mai rike sirrin ki, amma Bilkisu kinyi wuta da yawa fa!
Ta yi Yar dariya kawai.
Allah yasa albarka. Kiban no. Ki dan Allah ko da wani Abu Yana tasowa Kuma idan bazaki damu ba Zan ringa matsowa kina tasar Dani inda ban ganewa.
Ba matsala ga number rubuta........
A harzuke Anwar yabar class din tunda ga ranar sai kawai yayi baya da ita ko gaisuwa baya son suyi cikin kankanin lokaci ta Saba da Suleiman ta
fahimci Yana da saukin Kai bashi da girman Kai sannan Yana da addini tar
e da daratta mutane.
Ko da ya gane Bilkisu nada kokari sai ya like mata ko C.A zasuyi Yana manne kusa da ita baya yarda tayi mishi nisa.
Ko kadan Bata da mugunta duk amsar da ta kakare mishi zata bashi ya kwashe tsaf!.
Akwai wani course Mai mat
ukar wahala gashi three credit unit ne Kuma calculation Mai rikitarwa kowa Yana Jin course din. Anwar yayi