Showing 66001 words to 69000 words out of 94923 words

Chapter 23 - WA ZAI FURTA complete

04 Sep 2026

15

da Shan pepper soup din.

Sadeeq ya Mike Bilkisu bude mun kofar can naga exit ce ko?

Eh, amma ya zaka fita zaka biye maganar sa ne?

Yayi murmushi a'a Zan dawo ne shidin b

anza ya hanani Zama anan?

Ya bisu da kallo kawai Yana Shan lemu.

Tana budewa ta hango iyayen motoci da katti sai gewaye gewaye sukeyi suna mazurai..... Ta dawo da sauri, Wai Kaine kazo da waccen bataliyar?

Ta tsaya gabansa tare da rike kugu, ya

daga ido Yana murmushi tsiwar ce ta tashi?

Anwar waye baban ka?...... Ya fesar da lemun bakin sa saboda dariya. Ta tsuke fuska, ya fizgo hijab dinta tayo kansa zata fada yayi saurin mayar da ita gefensa ta zauna..... Innalillahi, Kai Wai wane irin mutum

ne?

Idan za 'ayi tambaya Zama akeyi ba tsayuwa ba bakauya.... Nice bakauya ? Eh ya fada Yana hararar ta,

Ka amsani ........ Maganar ta makale ganin ana shigowa da jikkuna set/set..... Ta zaro ido ko yazo neman auren ta ne?????

Ta kalleshi da sauri

meye ake shigowa dashi kamar wani lefe?????? Ya kyalkyace da dariya lefe Kuma an fada Miki na Isa Aure ne?

Ta daka mishi tsawa to na menene?

Calm down ya fada a hankali ganin tana neman tayar da hankali...... Na kawo Miki tsaraba.... Tsaraba ta mecece?

Anwar wanene baban ka a Kano? ....Kai Ina son in San waye Kai ayau... Dai dai sun gama ajiye jakunkunan set hudu ta daka musu tsawa ku mayar dasu mota bazamu karbi kayan Nan Haka ba fa.... Sadeeq zaiyi magana ya daga mishi hannu yace jeka kawai Zan Mata b

ayani...... Anwar ko hakan zai Zama batawar mu ta har abada...... Ki dubi girman Allah ki daina janyo mun tashin hankali ki jira na amsa Miki duk wata tambaya da Kika rasa amsar ta.

Zan amsa Miki wanene baba na a Kano....

Ta tsareshi da ido, ya yi Ya

r dariya.

Baba na ya rassu Ni maraya ne...... Jikinta yayi mugun sanyi.

Tayi saurin kallon sa kamar zatayi kuka...kayi hakuri Anwar ban San Haka ba.

Ta Fara magana a hankali Allah ya jikansa da rahama yasa mutuwa hutu ce, yayi murmushi cike da Jin dad

i Amin ya Rabbi.

Sai kuma me?

Waye Kai? Ko Kuma wanene marikin ka?

Yayi Yar dariya nine *Hamza bushara*..... Ta dago Kai da sauri taja baya ta koma karshen kujera kamar wacce taga abin tsoro....

Ya Kara Yar dariya.... Bilkisu nine *Bushara* Wanda

Kika ji ana fada a *Nigeria*.... Na shiga uku ta fada da karfi.... Ke kwantar da hanka... Ta Mike da sauri shima yayi saurin mikewa...... Idan Kika gudu Zan biki har gaban mommy wallahi.... Dan Allah me kake nema wurina Anwar?.... Na shiga uku. Ta Kara fad

a duk jikinta ya tsinke da rawa...... Zauna in Baki amsa ta Kara ja baya....

Ka kwashi kayan can kabar gidan nan tun kafin ma..... Ke Wai ya akayi ne ya daka Mata tsawa.

..... Ta daga hannuwa kayi hakuri na tuba *Bushara* ta Kara maimaitawa a hankali....

. Ya buga tsoki ke bana son gidadanci zo Nan ya Mika hannu..ta ja baya .

Ya fiddo ido...ke me yasa kin cika kawo matsala? Yasha mur kina son in kamaki ko?

A'a, ta fada tana girgiza Kai, oya come and sit down let's sort out where the problem is...... Ta z

auna a dosane..... Ya kyalkyace da dariya ji yanda Kika canza lokaci daya..... Kin taba ganina a TV?

Ta ce a'a.

Jarida fa?

Ban gani ba.

To Kuma.

Kika sani ko Ina zolayar ki ne?

Ta Dan kalleshi.

Yayi murmushi eh Mana .

To ko da wasan kakeyi?

Ya ky

alkyace da dariya kawai.

Ta bishi da kallo.

Ke Ina Kika San *Bushara*?

Ta harareshi a Nigeria waye bai San wadannan sunayen guda biyu ba *Dan gote da Bushara*?

Ya Kara yin dariya..... Yayi saurin matsawa kusa da ita ya chafki hannuwanta.... Yawwa ya fa

da Yana murmushi....nine *Bushara* ki kwantar da hankalin ki nothing will happen sai alheri...... Kwallah suka shatato Mata ita kanta Bata San ko na menene ba...... Kuka again?

Ke bakya da wahalar kuka?

Bana son kayan can daddy zai tambayeni na menene

Kuma zai mun tambayoyi akanka......Yanzu kukan na menen ciki? Kayan ko kuwa sanin da kikayi nidin waye?

Kai nidai gaskiya ka kyaleni.... In kyaleki? Kin Kara maimaita wannan kalmar Dana fi komai tsana ko?

Ta kalleshi Anwar me yasa ka mun waccen hidimar

?

Ya saketa tare da watsa hannuwa kawai I feel to..... Ba yiwuwa ka fada mun me yasa kake wannan over acting din?

Na ce Miki kawai na siyo miki tsaraba ne bana son zuwa hannu biyu..... Ta Mike bazan karba ba ka mayar dasu gida idan ka Isa Aure ka hada

wa matarka..... Ya Mike ta nemi kwasawa da gudu ya yi saurin rike hijab dinta.

Wallahi sai ka sakeni haka kawai daga muna course mate zaka jibgo irin wannan hidimar ka kawo mun..... Kawai ne Bilkisu?

Ya fada Yana matsawa kusa da ita.... Kawai ne wallahi

, I don't value friends lemme tell you.

Kina son ki kunyata ni ne?

Ta galla mishi harara Ni ma ai kunyata ni zakayi idan daddy ya tambayeni sai kawai ince abokai..... Kice *INA SON KI* ne.... Ta zaro ido jiri ya nemi daukar ta.........

✍

🏼

*Zainab wowo c

e*



*Assalamu alaikum*

Masoyana Ina alfahari daku.

Nazo da wata tsaraba, hausawa na cewa kula da Kaya.......

1. Ina wacce ke fama da karancin ni'ima?

2. Wacce ke fama da budewa tana son jinta a matse da ni'ima sosai?

3. Ko kinsan yawan

zubar da ruwa wani lokacin matsala ne? Wacece keson taji ta adai adai?

4. Wacece mijinta baya gamsar da ita?

5. Suwa ke fama da infection?

6. Akwai matan da har yau Basu San dadin Aure ba sam Basu Jin sha'awa ko kin San dalili?

7. Wacece keson ta gyar

a nonon ta da jikinta yayi luwai luwai?

8. Ina wadanda mijinsu baya gamsuwa dasu?

9. Wacece kullum sai tayi amfani da lubricant saboda karancin ni'ima?

10. Ina wadanda miji ke musu gani gani da hargagi kullum?

Akwai supplement masu kyau na dukkanni

n matsalolin aure daga zainab wowo, direct order ne muna turawa ko wane gari Amma Kano, Abuja da katsina zaku sameshi free delivery in shaa Allah. Masu bukata su tuntube Ni. Darajar annabi da alqur'ani serious buyer nake bukata Dan girman Allah na rokeku.

Ga number ta 08089973394 in shaa Allah.

🀐

*WA ZAI FURTA?*

🀐

2

⃣

2

⃣

*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( Hajia Rabi badawi Kano maman Ibrahim ), Allah ya Kara arziki ya shirya Miki zuri'a ya Kara Miki tsawon kwana. Amin.*

*KINA RAINA MAMAN W

EEDAD*

*Domin ki...... beloved sister Khadija Dahiru wowo miji na gari I pray*

πŸ‘‰πŸΌπŸ’žπŸ’•πŸ’•

*RUKAYYA BAKO DAN BATTA I love you so much, remember this always*

πŸ₯°

😍😘

.

*Wannan page din na sadaukar dashi ga dukkan masoyan wazai furta*

πŸ’žπŸ’—

Shi yasa

yau na saki biyu don kuji dadi farincikin ku shine nawa wallahi.

😭😭

Ina son ku

😍😘

πŸ₯°

kullum sai nayi kukan dadi.

**************

*ABUJA NIGERIA*

........ Ya tallabo bayanta ta dawo ta tsaya dai dai Amma ta kasa yarda su hada ido, *INA SON KI

BILKISU* Yau na *FURTA* Abinda kike son ji..... Ta Kara kasa da Kai jikinta har lokacin bai daina kyarma ba....Wai mafarki takeyi ko kuwa da gaske ne?

Ya rungumota ta sunne Kai jikinsa.... Ya Kara Rada Mata... *ina son ki* tsikar jikinta ta tashi Yarr

rr..... Duk wannan haukan da Kika ga inayi sonki nakeyi, Shi yasa na kasa boye kishina gareki...... Nasan kin fahimta Yanzu Kuma kin Sami amsar fadawa su daddy ko?

Ya dago fuskarta....ta koma da sauri.... Ya kyalkyace da dariya yau Kuma jikina ake son Ha

wa?

Kin wahalar damu da yawa, kina kawo rigima kullum because you want me to say it.... Ni nasan kina Sona I knew it...Kuma ko Baki furta ba nasan kina Sona wallahi....... Ki daga ni na tafi... Ya fada Yana dariya.

Kinga duk laifin ki ne, da kinsan z

akiji kunya da hakuri kikayi muka tafi a Haka bakiji komai ba..... Ta zame a hankali ya mayar da ita da sauri, kafin ki gudu Dan Allah gobe kada ki Sanya mun hijab din nan kuma kiyi mun girki da kanki Zan zo around 10:00am kinji ko?

Ki ce b lefe na ka

wo ba, hasafi ne saboda Ina son ki.... Ta zame yayi saurin rike hannun ta ki jira na Baki kudin dinki Mana ..... Ka barshi nidai... Bakya so?

Ta daga Kai..... Da gaske bakya so?

Um, tace a hankali.

Yayi Yar dariya kudin ke Baki so ko Ni?

Kudin ta fada

tana sim sim da Kai.

Yayi murmushi Ni kina Sona Kenan?

Ta yi alamar fizge hannunta.... Ya rike gamm. Kice inji Mana kina Sona?

Ta yi kasa da Kai ji takeyi kamar ta bude kasa ta shige ta huta.. ...ya Kara dariya sosai ohh ni Anwar Ashe akwai ranar da bak

in nan zai mutu?

Ai Dana San wannan kalmar ce zata sa in Sami saukin tsiwa da tuni na Gaya Miki saboda na Dade Ina dakonta.......

Idan daddy ya Baki zabin auren mu kice kinfi so ayi kafin mu Gama school....... Lokacin ne ta banka mishi harara da sauri

ta kawar da Kai.

Ya Kama dariya ya figi hannunta zo kiyi mun rakiya naga alamar nema kikeyi ki gudu ciki ko?

Ta biyoshi a hankali yasa hannu ya fiddo rafar kudi ya ajiye hannun kujera idan kin shigo ki wuce dasu na dinki ne....na gode. Ta fada a hankali

. Tayi murmushi ya ce my pleasure dear.

Ta Dan harareshi ya tuntsure da dariya shin na Riga na *FURTA* ai to boye boye name?.

Suka fito tayi saurin fizge hannunta ya Kama murmushi Yana fadin ke dai Yar kauye ce...... Allah yayi?

Sadeeq ya taresu.



Allah yayi sadeeq yau kwana ta saka ni sai da na *FURTA* Ina son ta...... Sadeeq ya you firgigi ya ce waoooh *Anzo wurin kenan*.... Duk suka bushe da dariya ita ko sai murmushi takeyi kasa kasa...... Munafuki ai duk Kaine tun farko kayi ta wahalar da ita.

.. Shin ai nadai FURTA gobe Zan dawo *Zance* ya bangajeta da kafada ko Bilkisu???

Ta galla mishi harara suka kwashe da dariya.....

Kiyi mun tuwo goben.... Ya shiga mota tana tsaye har suka fice gate din....

Wai da gaske ka furta kana sonta?

Wa

llahi kuwa, sadeeq rigimar Bilkisu bana iya daukar ta, ta tsareni lallai sai tasan wanene Ni...... Saboda me zaka boye Mata Wai?

Ai na fada.... Amma fadar sai ta tsorata Kuma. Na rasa me take so, Kuma Wai ita ya zata fada a gida wace amsa zata bawa su dad

dy....na ce kice *Ina son ki* saura kadan tayi penting .....suka bushe da dariya...... Amma ka Mata gatsal! To ya zanyi da ita? Kaga yanda ta nemi ta firgice mun?

Banza finally ka furta dai.

Yayi dariya *Anwar ya furta* naji tsoro yarinyar Ina son ta

saboda class wallahi.....gidan sa dake *Minister's hill* suka nufa.

Mommy..... Mommy ta Fara kwada Mata Kira tana Hawa sama.

Tana faman shirya jaka ta shigo dakin, mommy Anwar fa ya kawo Kaya da yawa ..... Wane irin Kaya?

Ina daddy?

Sunje sallah k

asa.

Wane irin Kaya ne ya kawo.

Jikunkuna ne set hudu.... Ta kalleta da sauri jakunkuna? Na menene????

Ta sunkuyar da Kai ta sunga Mata kudi Kinga Wai su Kuma nayi dinki...... Duk Akan me?

Ta Kara kasa da Kai, ya ce tsaraba ce ya kawo mun.... Saboda??

?...... Ta Kara katseta da sauri.

Ya ce Yana Sona ne???

Muje naga kayan, bazaki ce mishi daddyn ki ya hana karbar kaya ba?

Wallahi duk abinda na kokari in sanar dashi bai yarda mommy.

Wohohoho ta fada tare da rabka salati...... Amma kin San da

ddyn ki zaiyi fada ko?

Mommy Anwar Shi ne *Hamza bushara*..... Mun sani. Ta ce a takaice ta zaro ido Kun sani mommy?

Yes, ta fada tare da wucewa tana fadin jekiyi sallah nasan fada ne yau duk sai mun Sha ni da ke.....

Ta falon ya shigo Yana ganin ka

yan ya kwala ma Bilkisu Kira.

Ta fito da gudu gudu.....

Wadannan kayan fa? Ta sunkuyar da Kai, Anwar ne ya kawo su daddy.

Na menene?

Ya ce tsaraba ce kada yazo hannu biyu....

Saboda me?

Tayi jimmmmm kafin ta ce *Wai Yana Sona ne* yanayin yanda

ta Fadi maganar kamar Yar koyo mommy ta shigo ya kalleta Kinga Kaya?

Hada kudi....

Ya kalli Bilkisu ke kina sonsa?

Tayi shiruuuu kinji mamana kina son sa?

Tayi kasa da Kai kawai.... Yayi murmushi kina son sa kenan.

Ki mayar mishi da su kice bana karb

ar irin wannan kyautar idan har da gaske yakeyi ya turo iyayensa.... Ta dora hannu saman Kai.... Daddy bayar Dani zakayi haka da wuri ta kurma ihu tana kuka.

Ya yi Yar dariya, to tunda kin Sami Wanda kike so me ake jira..... Nidai kada a turo...ke bama

son rashin wayo.

Turowar an fada Miki Yana nufin za'ayi Aure?

Hakan zai nuna idan da gaske yakeyi sai a ajiye magana.

Ta danyi shiru alamar ta gamsu.

Ya wuce Yana girgiza Kai Yana murmushi,

Mommy ta kalleta tana hararar ta, wannan koke koken

ba komai zai janyo Miki ba sai raini wurin Miji. Komai ke sai ki bare Baki saboda kina ruwa ruwa.... Mtsew ta ja tsoki.

Wannan rawar Kan da Anwar keyi inba auren ba meye zai kamance ku?.... Mommy..

Yi min shiru, Ina ce Nan Kika diririce Kika firgice

saboda yayi fushi da ke ko?

Ta zumburo Baki kaiii mommy....... Ke arrr kilibabba.

Ta wuce , ta Mike ta bita da gudu mommy yace zai zo gobe by 10... Sai kije ki fadawa su Rahina don su shirya mishi kin dai San ba Mai sauko Dani da safe ko?

Mommy cewa

yayi ni Zan girka baya son nashi...... Sai kawai tayi dariya tace yaron nan hooo.

To ya kyauta ma kansa sai kiyi asubanci saboda na sanki da shegiyar nawa da duminiya, Bilkisu za a Fara wa miji hidima..... Kai mommy ta bita tana shagwaba....

Ta kyalk

yace da dariya. Ai munji dadin zuwan sa saboda kullum daddynki cikin waya yakeyi Yana jiyo labarin badakalar ku.....kamar ya mommy??

Tayi Yar dariya akwai wadanda kebin movement dinku kullum...... Ta zaro ido yasan Anwar na zuwa gurina mommy???

Tayi murm

ushi har ciwon cikin da kikayi ya je har cikin dakin ki,sannan ya balla Miki kofa.... Ta zare ido na shiga uku na... Ke dakata, tunda bai nuna Miki ba wallahi kada ki nuna kin sani Babu ruwana.... Cikinta yayi kulululu ta hadiye miyau kut!.

Mommy Dan A

llah laifina ne? An fada mishi Nima bana son haka ko?

Ina Jin abinda yayi saving din ki kenan....

Ta saki ajiyar zuciya kaiii Anwar case ne.

Ko bude kayan basuyi ba yanda suka ajiye haka aka barsu a wurin.



*WASHE GARI*

Karfe bakwai tan

a kitchen, daddy ya fito zai je office ya leka... Bilkisu a bani abinda ya sauka na jiyo kamshi ko Anwar din kawai keda shagalin?... Ya karasa maganar Yana murmushi.

Kaiii daddy ta fada cikin Jin kunya....

Har ciki ya shiga Rahina nata fere dankali, sara

tu na grating kwakwa, ya kallesu yau aiki ya karu ko?

Iyye hada kaza haka?

Ya bude oven.... Ta rufe fuska lallai yarinyar ashe catering school din bai tashi a banza ba...

Menene can?

Wipping cream daddy... Zakiyi cake ne?

Na Gama gashi can ma...

. Ya sa hannu ya dauki daya ya Kai Baki..... Um um..ya naji wannan kamar ba irin Wanda ake Mana ba?...... Kai daddy ta Kara fada yayi dariya....

Mommy ta shigo ga break din can fa.... Zo kiga sonkai Bilkisu na hadawa Anwar gara ba irin ..... Kai daddy..

. Eh Mana.

Ta matso iyyeh lallai Shi yasa baji gida ya Fara daukar harami.... Ta bude tukunya.. hada Kan rago?......

Kai Kai Kai daukon kwano Shi zata zuba mun ja'ira..... Duk suka kama dariya.

Rayuwa irin ta gidan su Bilkisu tana da ban sha'awa......

mommy ta kalli Rahina, yau taku ta sameku ko?.... Abinda na fada Yanzu kenan.... Daddy ku je falo Zan kawo muku nidai... Duk suka kwashe da dariya... Mommy tace komai Zaki debo Mana ko sai ankai wa Anwar din nazo na ce Zan Dauka..... Kaiii mommy Wai ya Zan

ce baza ku ci ba ????

Suka fita suna dariya hannun daddy rike da cup cake Yana gutsira...

Ya kalli mommy in shaa Allah tarbiyyar da muka ba Bilkisu bazai taba Sanya muyi Dana sani ba.... In shaa Allah.

Ina ta fada akan catering school din nan Kika dage

Kinga Yanzu amfanin yazo ko?

Ai na fada ma Kuma wallahi cewa yayi nata yakeso baya son na Yan aiki kaga Idan Bata iya ba zai aureta Yana sonta Amma can gaba matsalar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login