Showing 42001 words to 45000 words out of 70108 words

Chapter 15 - IZZAR SARUTA COMPLATE

kaman daga sama suka ji yace, "khaujut khaujut" zaro Ido sarauniya Maimunatu tayi sannan tace, "Abba" murmushi Dameer yayi yana Kara had'a hannun shi da nashi sannan yace,.....

*VOTE*

*COMMENT*

*&*

*SHARE*

*Aunty baby ce*

✍

[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan

🀱🏻

:

🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚

🦚🦚🦚🦚🦚

🦚🦚🦚

🦚🦚

🦚

🀴🏻

*IZZAR SARAUTA*

🀴

🌐

*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*

✍

*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu

mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*

*ALHERI SAI DAN AlHERI*

πŸ‘Œ

*Story*

*&*

*written*

*By*

*Aunty baby*

✍

*DEDICATED TO..*

*

🀴

IZZAR SARAUTA FAN'S

πŸ‘ΈπŸ»

*

*Aradu Ina jin dadin comme

nt d'in ku Allah ya bar kauna aunty baby taku* *ce

😍

*

*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*

*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*

πŸ“

*page* 5

⃣

1

⃣

⏩

5

⃣

2

⃣

___________

πŸ“–

yace, "Abba ya jikin naka Ammi tana Saudi Arabia amma tana gaishe ka"

magana mai-martaba ya fara a hankali irin muryan marasa lafiya yace, "da gaske tace ka gaishe ni? " daga kai Dameer yayi yana murmushi sannan yace, "eh" fita sarauniya Maimunatu tayi tana murna ta gaya ma duk mutanan parlour cewa Abba ya tashi.

Kowa

tashi yayi yana murna ya shiga bedroom d'in Deeyana da ke zaune kusa da gimbiya Mabaruka ta tashi ita ma dan taje ta gaishe shi dan yau bata samu fuska a gun kowa ba gimbiya Haleematun-Sa'adiya in banda hararan ta ba abun da take duk sai taji ba dadi a zu

ciyar ta ta yanke shawaran anjima zata ce Dameer ya kaita gun Ammi.

Haka kowa ya shiga ya gaishe shi suna ta murna ya tashi, sai da suka ji ana kiran sallah Dhuhr sannan kowa ya tafi part d'in shi su Dameer suma suka huce nasu.

Yarima Damee

r da ya kula duk Deeyana bata da kuzari sai ya tambaye ta menene tace ba komai kawai ya kai ta gun Ammi tunda dai ta gaishe da mai-martaba dan murmushi yayi sannan yace bazai Kai ta ba abun zai zama magana tayi hakuri kawai ba dan ranta yaso ba hakan nan t

a hakura.

Tunda gimbiya Haleematun-sa'adiya ta koma D'aki ita da jakadiya suke shirya yanda zasu cin ma burin su tunda gashi har Deeyana ta zo jakadiya tace, "uwar gijiyata Ina da shawara" kallon ta gimbiya Haleematun-sa'adiya tayi sannan tace, "me

nene shawaran".

Jakadiya tace, "gobe ki shiga kitchen da kanki kiyi ma Deeyana abinci ki Kira ta taci, Kinga ba Wanda zaiyi tunanin wani abu aka saka a ciki" jinjina kai gimbiya Haleematun-Sa'adiya tayi sannan tace,

"Baza a gane ba kuwa gaski

ya a canja wata shawaran Amma wannan daga ji za'a gane in dai ta mutum kin san dole ayi binkice dan haka a canja wata shawaran".

Rik'e baki jakadiya tayi alaman tunani, ita ma gimbiya Haleematun-sa'adiya Kan ta ya kulle tunanin kawai take.

Sh

iryawa Dameer yayi cikin blue d'in shadda yayi kyau sosai, ya shiga bedroom d'in Deeyana kallon ta yayi sai game d'in ta take a waya cikin nishadi murmushi gefan Baki yayi sannan yace, "ni zan fita bazan Dade ba zuwa anjima kad'an zan dawo".

Shagwa

'be Fuska Deeyana tayi sannan tace, "Ni dai wallahi tsoro nake ji sai dai ka kaini gun Ammi amma bazan iya zama Ni daya ba".

Dariya ta bashi sai da ya dara Kam sannan yace, "nace miki baza ki fita daga masarautar nan ba kina son jamin magana ko to

shikenan zan turo miki kuyangu sai su taya ki zama Ni in da zani mata basa zuwa da mun tafi tare".

Zaro Ido tayi cike da mamaki tace, "mata basu zuwa to sai su fara zuwa a kaina kawai dai kace min gun budurwar ka zaka shine baka so ka tafi dani".

Matsowa yayi dai-dai inda take sannan yace, "hhhh lallai yariyar nan waya gaya miki Ina da budurwa ni mata basu gaba na ko ke ai k'ak'aba min akai".

"K'ak'aba ma" Deeyana ta mai-maita dan maganar ta dake zuciyar ta, "hmmmm nima haka dan da yanzu

Ina karatu na Amma aka k'ak'aba min kai".

Cizan labb'an shi yayi sannan yace, "Ni na tafi" shuru Deeyana tayi Bata ce mai k'ala ba har ya juya sai kuma ya dawo kissing din goshin ta yayi sannan yace, "yar k'wanwata ba dai fushi kikai ba".

Goge i

n da yayi kissing din nata tayi sannan ta tashi ta bar gun bin bayan ta yayi da murmushi dan duk abinda tayi burge shi take, sannan ya tashi ya fita.

Tana jin fitar shi ta dawo ta saka alkbban ta dan haka kawai taji tana son zuwa part din gimbiya Hale

ematun-sa'adiya, tazo dai-dai fita daga parlour su ta hadu da kuyangu wai yarima Dameer ya turo su taya ta zama, gyad'a kan ta tayi sannan tace su rakata part d'in gimbiya Haleematun-Sa'adiya.

Tare suka tafi har part d'in sannan suka jirata a waje dan

tace ba dadewa zatayi ba, ta kama abunda zata bud'e kofar parlour kenan taji kaman ana anbatan sunan ta tsayawa tayi cak, jakadiya ce tace, "yauwa uwar gijiyata kawai hakan za'a yi in aka kashe uban nata ai shikenan".

Murmushi gimbiya Haleematun-sa'a

diya tayi sannan tace, "Allah ya kaimu gobe da Kaina zanje part d'in nasu in bata wannan abun ta kaima Aliyu hhhhh ai Aliyu ka mutu ka gama wato shiyasa da aka je neman auran yace da bazai bayar ba lallai Aliyu".

Jikin Deeyana ne ya fara rawa tana so

ta gane maganar da suke Amma ta k'asa ba dai ana nufin mahaifin ta ba to Abban ta Mai ya had'a shi da masarautar nan juyawa tayi da sauri ta fita a D'akin, part d'in su ta tafi jikin ta ba inda baya rawa tana shiga parlour ta zube kan kujera tana nanata ma

ganar da suke yanxu.

Dafe kanta tayi sannan tace, "innalillahi wa'inan ilaihir rajiun mai yake shirin faruwa lallai akwai abunda Abbana yake boye mana to menene had'in shi da masarautar nan?", tunani ta dunga yi to yanzu mai zatayi can dai zuciyar ta

ta bata wata shawara.

Tashi tayi ta gyara alkbban ta sannan ta fita gurin motocin gidan ta nufa addu'a take kawai Allah yasa akwai drive a gun tana zuwa ta fara laka D'akin da ta gani jikin motocin wani bafadai ne ya tawo da sauri sannan ya durkusa

ya gaishe ta ko amsawa bata iya Yi ba tace, "Ina drive?".

Da sauri mutumin ya tashi tsaye yace, nine ranki ya dade nuna mai mota kawai tayi sannan tace, "zaka kaini wani guri yanzu" to kawai bafadan yace, sannan ya shiga daya daga cikin motacin, ya

matso dai-dai in da Deeyana take, shiga tayi zuciyar ta kaman zata fashe sabida tsoro.

Dai-dai ta shiga Dameer ya fito a mota ta glass yaga kaman Deeyana da sauri ya k'ara kallon gurin itace kuwa nan kuma motar ta fita daga masarautar, shima shiga

mota yayi da sauri ya fara bin duk inda motar da Deeyana tayi, ita kuma Deeyana tana ta ma driven kwatancan gidan su hardai suka kawo gidan.

Dameer yayi mamaki sosai to mai ya kawo ta gida sannan bata gaya mai ba kafin ya gama tunani yaga har ta fit

a daga motar ta shiga gidan, shima fita yayi a tashi motar ya bita tana shiga gidan ta fashe da kuka a sakar gida ta tatda Amma da Abba zaune kan tabarma suna fira gaba dayan su suka kalle ta.

Zubewa tayi kan tabarma sannan tace, "Abba Dan Allah ka

gaya mana asalin ka Kai waye a gidan su Dameer Abba Mai ya had'a ka da gimbiya Haleematun-sa'adiya da har take son kashe ka Abba Dan Allah ka fad'a mana" daga Abba har Amma gaban su sai da ya Fadi barin ma Abba.

Jikin Amma na rawa ta rungume mai Dee

yana sannan ta kalle Abba da yayi shuru tace, "ka gani ko kaga abunda nake gaya maka kullum magana ta ka gaya mana asalin ka amma baka kula zancen gashi nan yanzu ai Sai ka gaya ma Yar ka Dan Wallahi nima na gaji Ina so nasan asalin ka, ko dan kaga mahaifi

na na da kawaici ya kasa tambayar ka?".

K'ala Abba ya kasa cewa Daman abunda yake gudu kenan shiyasa yaso yak'i auran nan gaba daya dan yasan wannan ranar zata zo gashi kuma, kallon shi Deeyana tayi da Idon ta da yayi jajir tace, "Abba yanzu baza ka

fad'a mana ba Abba Wallahi bazan tab'a komawa gidan nan ba in dai baka fad'a mana cewa Kai waye ba..." kasa karasawa tayi ganin Dameer tsaye bakin kofa.

Murya a raurane ya fara magana, "Abba ko dai kaina uncle d'ina uncle Aliyu da Ammi na ta bani l

abari Abba ko shiyasa ranar daurin auren mu ka fad'a min kalaman da nake ta jimamin su a zuciyata Abba kana nufi yanzu Deeyana k'anwa ce a gare ni Abba ka taimake ni ka bani wannan amsar".

Tashi Abba yayi sannan ya....

_

πŸ™†

Wayyo Ni aunty baby y

au bana jin yin typing kuyi hakuri da wannan to ko mai Abba zaiyi??_

πŸ€’πŸ€’

*VOTE*

*COMMENT*

*&*

*SHARE*

*Aunty baby ce*

✍

[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan

🀱🏻

:

🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚

🦚🦚🦚🦚🦚

🦚🦚🦚

🦚🦚

🦚



🀴🏻

*IZZAR SARAUTA*

🀴

🌐

*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*

✍

*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*

*ALHERI SAI DAN AlHERI*

πŸ‘Œ

*Story*

*&*

*written*

*By*

*Aunty baby*

✍

*DEDICATED TO..*

*MAI-GWAZA*

*NEAR LADY*

*MRS BASAkWACE*

*UMMU NABIL*

*UMMU MUDASSIR*

*INNARO*

*MOM AYSAR*

*MOM IRFAAN*

*MOM ABDALLAH*

*UMAIMA ALIYU*

*HALEEMA ADAM*

*KHAUSAR*

*AISHA GAIDAM*

*EESHAA*

*MMAN MEENERHT*

*MMAN ISLAM*

*AMIEENARH*

*MMAN ZEE*

*UMMU SAFWAN*

*MMAN HAYDAR*

*UMMUH FADIMA*

*HANNAH*

*KHADIJA*



```Jinjina da gaisuwar ban girma gare ku masoyana a ko Ina Ina alfahari da ku da bazar ku nake rawa, kuyi min afuwa

πŸ˜€

kona t

a kawo min k'orafin na d'aga muku hankali har kwana shida baku jini ba kuma bana online hakan ya faru ne sanadiyar tafiyar da mukai, sannan kuma an rufe min sim card to na canja sim card ba wanda yake da number shiyasa ko kun kira bazai tafi ba,

πŸ˜…

kusan k'a

sar da ba taka ba dole sai da hakuri

😁

to alhmdllh Allah ya dawo da mu lafiya nagode sosai da kulawar ku Allah ya bar kauna```



*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*

*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*

πŸ“

*page* 5

⃣

3

⃣

⏩

5

⃣

4

⃣

________

___

πŸ“–

sannan ya rungume Dameer yana dan bubbuga bayan shi a hankali shima Dameer rungume shi yayi.

Kwalla ce ta ciko ma Dameer sannan yace, "Abba ko baka fad'a ba nasan kaine uncle Aliyu Abba mai yasa ka boye min kan ka? ".

Daga Deeyana har A

mma sakin Baki sukai suna kallon ikon Allah, sakin juna sukai sannan Abba ya zauna shuru yayi yana hango ranar da ya bar cikin masarautar su wacce baya fatan ya k'ara komawa.

Murmushi Dameer yayi sannan yace, "Abba ka mana bayani nasan su Amma suna so

suji asalin ka to yau gashi Allah yayi saka gaya musu" ya karashe maganan yana murmushi, shima Abba murmushi yayi sannan yace, "sai munje gidan baba tukun Dan shi ya kamata na fara gayawa asalina".

(Mahaifin su Amma kenan)

Murmushi Deeyana tayi

sannan tace, "to Abba sai ku shirya ai mu tafi gidan" na su Amma suka tashi suka shirya Dameer da Deeyana suka fara fita suna shiga mota Dameer ya kama hannun Deeyana ya had'a da nashi ya matse har Sai da Deeyana tayi K'ara sannan ya saki kallon shi tayi c

ikin shagwa'ba tace, "wannan wani irin mugunta ne? ".

Tab'e Baki yayi sannan yace, "hukunci na Miki" "hukunci kuma mai nayi? " ta fad'a cike da mamaki.

"Waye ce Miki ana fita ba'a sanar ma miji ba to shine laifin da kikai kuma na miki hukunci s

hikenan ya huce" ya fad'a yana basarwa, turo baki Deeyana tayi tana Shirin mayar mai sai ta hango su Amma.

Fitowa su Amma sukai da sauri Dameer ya fita ya bud'e masu mota murmushi Abba yayi sannan ya dafa kafad'ar shi yace, "Allah ya maka Albarka" mur

mushi Amma tayi tana cewa Ameen.

Suna shiga ya tada motar sai gidan su baba Basu wani dade a hanya ba suka Isa duka suka fito suka shiga gidan, baba ya dawo daga kasuwa kenan mama tana kitchen tana girki suka ji sallaman su Abba mama ce ta fito tana m

usu sannu da zuwa sannan ta shinfid'a musu tabarma.

Bata ma ga su Dameer ba sai daga baya tayi murna sosai Baba ma da ya gansu yaji Dadi nan mama ta kawo musu ruwa suka sha sai da suka dan jima suna Hira sannan Abba ya gyara zama ya fara ma baba bay

anin komai tun daga ranar da mai-martaba ya Kore shi har zuwa ranar da baba ya ganshi a wannan runfa ya taimaka mai.

Ba Wanda be zubar da hawaye ba dan tausayi baba yace, "Allah mai Ido Ashe kai dan gidan sarauta ne shiyasa duk mutumin da ka gani kar

ka wulak'anta shi sabida baka San baiwar da Allah ya Mai ba ita kuma wannan Mata abunda ta muku Allah ya Mata dan ta cutar da ku yanzu shi wannan yaron ita gimbiya khaujut d'in ne? ".

D'aga Kai Dameer yayi sannan yace, "Ammi ma tana k'asar Nan Dan t

are muka zo da ita" baba yace, "lallai ba wanda ya Isa yayi wannan Abu sai Allah yanzu garin muguntar da take so tayi gashi ta had'a zumunci kuma insha Allah wannan Abu da tayi shine sanadin tonan asirin ta".

Haka sukai ta tattaunawa har na dan wani

lokaci sannan Abba yace, su Deeyana su tashi su tafi gida dan dare yayi Deeyana ji tayi kaman tace baza ta ba dan ba k'aramin dadi take ji ba in tana tare da mahaifan ta ba hakan nan suka tashi suka musu sallama suka tafi.

A mota Deeyana tayi shu

ru can kasan zuciyar ta kuwa farin cikin ne wanda bata san dalilin shi ba, murmushi Dameer yayi dan shima cikin farin cikin yake yanzu Deeyana k'anwar shi ce kuma matar shi amma ya gode ma Allah driving yake cikin nishadi dan ji yayi farar daya son Deeyana

ya shiga zuciyar shi addu'ar shi kawai Allah yasa itama ta so shi.

Suna Isa masarauta ya fito yazo inda Deeyana take ya bud'e mata zata zura kafa ta fito kawai taji ya sungumai ta k'ank'ame shi tayi tana gudun karya yarda ita murmushi yayi ganin ya

nda take rik'e mai riga sai kace yace zai yarda ita, da kafa ya bud'e k'ofan parlour su yana shiga ya fara juye-juye da ita.

Kara Deeyana ta fara yi tana k'ara k'ank'ame shi a haka har suka shiga bedroom d'in ta Kan Bed ya aje ta yana dariyan mugu

nta, turo baki Deeyana tayi sannan tace, "Allah nima sai na rama haka kurin ka jinjigani" shima kokayan muryan ta yayi sannan yace, "sai dai ki ramai yariya dan ni baza ki iya dani ba".

Kwafa tayi sannan tace, "to shikenan mu zuba zaka ga na rama ku

wa" tab'e Baki yayi sannan yace "okayyyyy" yana fita daga D'akin, murmushi tabi bayan shi da shi tana jin wani annashuwa a tare da ita.

D'akin shi yaje yayi wanka sannan yayi alwala yazo ya fara nafila yana gode ma Allah da ya fara warware ma matsa

lolin shi daga karshe kuma ya fara rokan Allah yasa Deeyana ta so shi dan ya daukarwa kan shi alk'awarin bazai tab'a kusantarta ba har sai ranar da ya tabbatar tana son shi ita ma ta tabbatar yana sonta.

Washe gari da wuri ya tashi sabida zai fita

Ball Park tunda ya leka Deeyana ya tabbatar tana lafiya ya fita, wajan karfe bakwai ya gama Ball d'in shi gidan da Ammi take ya nufa dan ya kosa ya sanar mata da yaga uncle Aliyu, yana Isa ya fito daga motar shi ya shiga gidan babban gida

ne dan har swimm

ing pool akwai dan in yazo Nigeria wata ran nan yake sauka kaman gidan shan-iskan shi ne.

Bedroom ya shiga dan yasan tana can a kan sallaya ya tatda ta zaunawa yayi kusa da ita, sai da ta kammala azkar d'in ta sannan ta kalle shi da mamaki tace, "Ka

ine yanzu da safan nan Ina ka bar Deeyana nan?".

Gaisheta yayi sannan yace, "Deeyana na gida na fito Ball ne shine nace Bari na zo na ganki na miki wani albishir kuma" ya k'arasa maganar yana murmushi.

"To Allah yasa alkhairi" Ammi ta fad'a tan

a mai da hankali ta kan shi, "Ammi jiya na hadu da uncle d'ina Ashe Ammi shine mahaifin Deeyana Ammi amma mai yasa baki gane Deeyana ba kuma suna kama da uncle Aliyu sosai".

Murmushi Ammi tayi sannan tace, "na gane Deeyana tun ranar da na fara ganin

ta gaya maka ne kawai banyi ba sabida Ina so zuwan nan da nayi ya kasance mun hadu da Aliyu mahaifin Deeyana kenan na san zakayi mamaki sosai" gyara zaman shi yayi sannan yace, "Wallahi kuwa Ammi nayi mamaki jiya duk ya gaya mana komai da komai har wa'ind

a suka taimake shi kakan Deeyana kenan".

Ammi tace, "insha Allah yau zaka kaini gidan su Deeyana dan Ina so na hadu da Aliyu dan wannan karon Insha Allah sai mun kawo karshen gimbiya Haleematun-Sa'adiya" "nisawa Dameer yayi sannan yace, "to shikenan

Ammi duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login