Showing 57001 words to 60000 words out of 70108 words
ya sanya wani, lokacin kuma Deeyana ta fito d
aga toilet d'in tana Dan dan-gyasa kafa da sauri ya tare ta Yana Mata sannu ya zaunar da ita bakin Bed sannan ya dauko mata magani ya Bata ta Sha ya gyara mata kwanciya, toilet ya shiga ya sanya bed-shit d'in a washing machine ya fito a toilet d'in.
Sallah yayi raka'a biyu ya gode ma Allah sannan ya tashi ya hau kan Bed d'in ya mirgino da Deeyana jikin shi Yana ta lallashin ta Dan yasan ya Bata wahala, kalamai masu Dadi ya dunga gaya mata masu sanyaya ZUCIYA yana ta sanya Mata albarka butulcin ta da
ta kawo Mai, ita Kam Deeyana wata irin kunyar shi ya kamata shikenan yanzu ya san komai nata.
Magana ya fara mata a hankali "Deeyana Allah ya miki albarka nagode Sosai da butulcin ki da Kika kawo min Allah ya miki albarka yanzu duk duniyar nan ki ga
ya min abunda Kika so insha Allah in dai bafi karfi na ba Zan Miki shi".
Shuru Deeyana tayi tana k'ara jin kaunar mijin ta har ranta sannan tace, "Ni bana son komai Ni Kai kawai nake so sannan ka min alk'awari baza ka tab'a min kishiya ba" murmushi ne
ya subuce mai yana jin yaritar ta "haba Deeyana Ina da ke a duniya har zan k'ara tunanin wata ai har abada ke nake so kuma na miki alkawari insha Allah Ni Dameer bazan tab'a Miki kishiya ba".
Dadi Sosai ya kama Deeyana k'ank'ame shi tayi tana sakar
Mai zafafan
๐
kiss shima haka nan da nan bacci yayi awan gaba da ita shi kam shifa bayan ta kawai yake har akai Kiran sallah fajr ya tashi ya tafi masallacin.
Sai kusan k'arfe bakwai Deeyana ta farka nan ta tashi a hankali ta shiga toilet tayo a
lwala tana fitowa tayi sallah bayan ta idar ta jingina da jikin Bed tana tunano daran su na jiya ji tayi murmushi ya subuce mata, yarima Dameer ne ya shigo jikin shi sanye da kan Ball tsugunnawa yayi gaban ta yana murmushi.
"Ya habibaty kin tashi lafi
ya ya gajiyan jiya? " Ya fad'a yqna murmushi, saurin rofe idon ta tayi da hannuwan ta tana murmushi ita ma, "la kunya ta kike ji lallai yariya tun wuri ma ki cire kunyar nan" tashi Deeyana tayi da sauri ta haye Bed tana dariya.
Shima cire takalmin yay
i da sauri ya bita kan Bed d'in yana dariya haka suka fara wasan guje-guje a kan Bed d'in tana yi tana wulla mai pillow, Ammi tana can zaune tun d'azu take jira su fito break Amma shuru tashi tayi da kanta tayi hanyar D'akin su dan taje ta Kira su.
Noking ta fara suna can suna wasannin su Dameer yaji noking Dan k'aramin tsaki yayi sannan ya tashi yaje ya bud'e D'akin Ammi ya gani tsaye, dalla mai harara tayi sannan tace, "Ni matsa ka bani guri ka ban min yariya ta zo tayi break".
Sosa K'ai yayi
sannan yace, "Ammi gamu nan zuwa fa" na baku minti biyar Ammi ta fad'a sannan ta huce komawa D'akin yayi sannan yace, "taso muje muyi break Ammi ta zo" saukowa tayi a bed d'in sannan ta sanya abaya suka fito a hankali take tafiya sabida k'afan ta da yake
mata zafi, shima ya fahinci haka shiyasa ya rik'e mata hannu.
Suna Isa Ammi ta taso da sauri ta tare ta ta fara mata irin gaisuwar su sai kissing d'in ta take sannan Jadda ta taso ita ma tayi mata, haka nan Deeyana ta samu gu ta zaune sai matsa ido
take sabida k'asan ta da taji
Yana Mata zafi sosai nan suka fara break Ayusha Banda hararan Deeyana ba abunda take ita kam Deeyana mai da ita tayi mahaukaciya Dan ko kallon ta Bata yi.
Suna gama break Deeyana tayi saurin tashi sabida bata so a gane
ta tana tashi kam Ammi ta kalle ta gani tayi tafiyan ta ya canja Jadda zatayi magana kenan Ammi tayi mata alama da tayi shuru ta koshi ne ita ma Ammi tashi tayi ta bi bayan Deeyana ta shiga parlour kenan taji Ammi na Kiran ta juywa tayi tana ma Ammi murmus
hi.
Kama hannun ta Ammi tayi sannan ta zaunar da ita kan kujera ta kalle ta tace, "yata Mai yasa mai ke" kasa da Kai Deeyana tayi tana tunao karyan da zata ma Ammi murmushi Ammi tayi Dan ta gama gano ta tashi tayi tsam ta shiga toilet ta had'a ma Deey
ana ruwan zafi sosai sannan ta sanya mta irin maggaganun su ta fito tace, ma Deeyana ta shiga ta k'ara kasa jikin ta sosai.
Nan Deeyana ta tashi kaman kwai ya fashe Mata a jiki ta shiga toilet d'in, ita kam Ammi farin ciki ne ya rufe ta tana musu addu
'ar Allah ya azurta su da Yaya masu Albarka, sannan ta fita a D'akin ta tafi D'akin ta Dan karo Mata wasu magungunan.
Ta kusa minti talatin a cikin ruwan sannan ta fito taji dadin jikin ta kuma Sosai nan Dameer ya shigo ya samai ta suka ji gaba da f
iran su wajan karfe Tara yayi Shirin zuwa aiki.
Bayan wata daya.
*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*
*Aunty baby ce*
โ
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan
๐คฑ๐ป
:
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ
๐ฆ
๐คด๐ป
*IZZAR SA
RAUTA*
๐คด
๐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*
โ
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI*
๐
*Story*
*&*
*wri
tten*
*By*
*Aunty baby*
โ
*DEDICATED TO..*
*MY MUNAT*
๐
*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
๐
*page* 6
โฃ
1
โฃ
โฉ
6
โฃ
2
โฃ
_________
๐
"Ina farin cikin sanar da Kai cewa sarauni
ya Deeyana na dauke da juna biyuuu har na tsawan wata daya da sati biyu" Dr ta fad'a tana murmushi.
Wayyo dadi yarima Dameer ji yayi kaman ya zuba ruwa a k'asa yasha dan murna da farin ciki daukar Deeyana yayi ya fara juye-juye da ita, yana ma Allah
godiya da ya cika ma iyayan su da su burin su ya basu abunda suka dade suna nema, murmushi kawai Deeyana take dan wannan farin ciki haka da taga yana yi.
Aje ta yayi sannan ya bud'e aljihun wandan shi ya ciro key d'in mota ya mika ma Dr sannan ya k
'ara bud'e aljihun ya fito da kudin da besan yawan shi ba ya k'ara mika ma Dr godiya ta fara zuba mai sannan tace, "Allah ya sauke ki lafiya nagode sosai kuma nayi mugun farin ciki da Allah yasa ni na fara sanar muku da wannan alkhairin"
Tsaddadan m
urmushi ya sakan mata sannan yace, "ai tukucin ki ma tukun na ma dan wannan babban albishir kika sanar min" ita dai Deeyana na zaune sai murmushi take nan ya kama mata hannu suka fita direct part d'in Ammi suka shiga, da murnar shi ya fara Kiran "Ammi Ammi
".
Ammi da ke bedroom ta fito da sauri tana cewa "lafiya?" rungume ta yayi da sauri sannan yace, Ammi burin ki ya cika Deeyana "is pregnant" Ammi rasa abinda zata ce tayi sai sakin shi da tayi ta Isa gun Deeyana ta rungume tana share kwallan farin c
iki.
Kunya ya kama Deeyana, Ammi ta fara cewa "Allah ya sauke ki lafiya Deeyana nayi farin ciki sosai na rasa ma mai zance miki Deeyana" "ameen" Dameer yace, yana murmushi kafin dan wani lokaci har zancen cikin ya bade masarautar mure kowa farin cik
i yake har yar k'aramar walima aka had'a kowa yana mata fatan Allah ya sauke ta lafiya.
Amma tana jin dadin yanda ake ba Deeyana kulawa ita ko kallon Deeyana ma bata yi, haka Dameer ma kulawa yake bata ta musanman ya mayar da ita kaman kwai, zancen
makaranta kuwa cewa yayi sai cikin ta yayi kwari ko kuma ma Sai ta haihu ita ce ma take cewa bata yarda ba.
Mai-martaba sarki Fahad Abdullah da sarki na yanzu Abba sunyi farin ciki sosai sai fatan Allah ya sauke ta lafiya, wata rana mai-martaba sark
i Aliyu yaje zagayan gidan kurkuku duk wanda yake da k'aramin laifi a cire shi a mai afuwa yaci Karo da jakadiya ta zama wani iri dan bai ma gane ta ba sai da fadawa sukai mai bayani.
Tausayi ta bashi sosai na yace, "a fito da ita yayi mata afuwa" k
uka sosai jakadiya ta fara tana Kara bashi hakuri haka yayi ta zagaye yana fito da duk wasu masu k'aramin laifi, dan shima sarki Aliyu ya cigaba da duk wani abun alkhairi na masarautar shiyasa mutane suke son shi.
Dameer da Deeyana suka shirya suka
tafi Saudi Arabia dan sun dan kwana biyu Basu je ba gashi jaddah na san ganin Deeyana tunda taji ance tana da ciki take ta kofarin tana son ganin ta d'aga nan har Dubai zasu wuce gurin Al'mustapha, sun sauka lafiya Jadda taji Dadi sosai da ganin Deeyana ta
k'ara kyau abun ta dan cikin ba k'aramin Kyau ya mata ba gashi ya d'an fara fitowa dan k'arami da shi.
Ayusha da taga Deeyana ba k'aramin hauka tayi ba dan har Jadda ta fad'a wa ita fa son Dameer take, Jadda tace, ba ruwan ta tasan Dameer ba abunda
zai sa shi ya k'ara aure kuma ita baza ta sa shi ba, haka ta samu Dameer da maganar ita tana so ya aure ta murmushi Dameer yayi sannan yace, "Ayusha kenan yanzu baki ganin ba'a ma Deeyana adalci ba in dai na aure ki".
Haushi ma da ya ishe ta rasa ba
kin magana tayi wato ba'a ma Deeyana adalci ba lallai Dameer, tashi tayi tayi tafiyar ta tana jin haushin abun da Dameer yake mata dan yaga tana son shi.
Sunyi wata daya a Saudi Arabia sannan suka shirya zasu tafi Dubai lokacin cikin Deeyana ya shig
a wata hudu dan cikin ba mai laulayi bane ba abunda baya barin ta yanzun ma Dameer yana so ta fara zuwa awo ne hospital da a Saudi Arabia d'in yake so ta dunga zuwa sai Ammi tace "mai gwara su dawo Nigeria".
Ranar da zasu tafi Ayusha ita ma ta shiry
a zata bisu dan tana son zuwa Dubai ita ma dan bata ga amfanin zaman ta a Saudi ba tunda shi Dameer d'in baya ta tata ita dai Deeyana ba abun da ya shafe ta dan ko kallon ta ma batayi dan ba k'aramin haushi take ji ba in taga tana shigema Dameer.
Su
Jadda ne suka raka su har airport sai da suka ga sun shaga jirgi tukun suka tafi gida gurin zama ma a cikin jirgin sai da Ayusha tayi fada dan kusa da Dameer ta zauna Deeyana tace, ita kam ana take san zama Ayusha Bata Isa ta zauna a kusa da shi ba Dameer
ya rasa abin yi dole sai tsakiyar su ya zauna dan shi baya son fitina.
Ba k'aramin haushi Deeyana taji ba daman ita ce ta kusa da window ta ko mayar da kanta wanjan window tqna kallon gari, Ayusha kam dadi kaman ya kashe ta har kwqntar da kanta tay
i jikin Dameer ta sakala hannun ta cikin nashi haka har bacci ya dauke ta ita kam Deeyana ko kallon su bata yi ba dan haushin Dameer take ji.
Sun Isa lafiya Dameer yaga Deeyana bata kallon shi da zasu fito a jirgin ya rik'e ma Deeyana hannu sabida c
ikin ta dayan hannun shi kuma ya sanya kasan maranta sai bige mai hannu take tana dalla mai harara, Al'mustapha da matar shi suka zo daukan su nan suka tafi gidan.
An had'a musu kayan ciye-ciye kala-kala matar Al'mustapha sai kula da Deeyana take n
an ta kaita bedroom d'in ta tayi wanka D'akin da aka basu su zauna kiri da muzu Deeyana tace, baza ta D'akin ba wai nan fushi take da Dameer.
Satin su biyu suka shirya zasu koma Nigeria ranar da zasu tafi Ayusha tasha kuka wanda har ta ba Dameer tau
sayi yasan Ayusha tana mutukar son shi amma bazai tab'a iya auran ta ba dan yama Deeyana alk'awari haka yayi ta lallashin ta da zasu tafi harda ita a raka su a cikin mota ta kwantar da kanta kan kafad'ar shi shi kuma sai lallashin ta yake.
Suna Isa ai
rport Deeyana tayi saurin fita daga motar dan gani take kaman da gayya Dameer ke mata wani abun tunda tun da suka je Dubai d'in bata tab'a sakin mai fuska ba wai tana fushi da dashi, Dameer da Ayusha suka fito a motar ya rungume ta sosai yana k'ara bata ha
kuri nan yake ce mata abokin shi mus'ab na sonta tayi hakuri ta so shi tace sai tayi shawara.
A kan idon Deeyana Ayusha ta sakin ma Dameer kiss shima kuma ya mayar mata, sai da cikin Deeyana ya murd'a d'an dafe shi tayi da hannun ta tana runtsa Ido
dan wani irin zafi take ji a zuciyata, sukai sallama da kowa da kowa sannan suka shiga jirgi, kamo hannun ta yayi yana mata k'ayatatcan murmushi amma Ina ji yayi ta kafe mai hannu.
Suna zama a kujera ya daura hannun shi saman cikin ta yana shafawa h
aba nan ma ta kafe mai hannu wannan karon yaji zafi sosai haushi ya k'amshi ya juya fuskan shi ma haka kowa ya juya fuska bamai ba dan uwan shi magana har suka Isa Nigeria, da zasu fito a jirgi ma ya d'an tallafo ta sabida cikin ta cike da masifa tace, "ma
lam in kana da zuciya karka kara tab'a Ni".
Tab'e Baki yayi sannan yace, "kina da jikin da zan tab'a ki ne ciki na nake k'arewa dan haka tunda bake na tab'a ba karki Kara min magana" taji zafin maganan shi sosai hakan na ta juyar da kan ta nan suka s
higa mota dan fadawa ne suka zo daukan su har suka Isa gida ba wanda ya kalle wani tana fitowa a mota direct ta huce part d'in Ammi.
Shi kuma part d'in su ya huce zuciyar shi cike da K'una wato yariyar nan dan taga yana lallabata shine zata dunga ka
wo mai raini to zai barta ya gani, haka tunda suka je Dubai ko kallon shi bata yi har message ya tura mata na bada hakuri amma ko dubawa batai ba to zai saka mata ido haka dai yayi ta magana da zuciyar shi har ya shiga bedroom d'in shi.
Tana shiga p
art d'in Ammi ta tatda ta kuyangu suna matsa mata k'afa tana ganin ta ta tashi tana murmushi sosai Ammi ta fara kulawa da ita can dai Ammi tace, "Ina yayan naki?" tace, "yana part d'in su" sannan ta shiga daya daga cikin bedroom d'in Ammi tayi wanka tayi s
allah sannan ta kwanta Idon ta na hasko mata Ayusha da Dameer na kiss.
Kusan k'arfe tara na dare Dameer yazo gaishe da Ammi ko tambayan Deeyana bai yi ba suna gama fira da Ammi ya tashi zai tafi wannan abun ba k'aramin kuntatawa Deeyana yayi ba dan
tana jin shi har ya fita, kifa kanta tayi jikin pillow ta fashe da kuka sai da tayi mai isar ta sannan ta tashi ta shiga toilet ta wanke fuskan ta.
Ammi shuru taga Deeyana bata fito ta tafi part d'in su ba tashi tayi taje ta samai ta tayi mata magan
a akan ta tashi ta raka ta sai cewa tayi ana zata kwana, Ammi bata kawo komai a ranta ba ta mata addu'a ta fita, bacci take so tayi amma Ina ta kasa dan ta saba kwana jikin Dameer hakan nan ta rungume pillow har bacci ya kwashe ta.
Shima Dameer ya
na can sai juye-juye yake kan bed ya kasa bacci can dai yayi addu'a ya kwanta cike da mafark'in Deeyana nan shi, washe gari wajan karfe takwas ya shigo dak'in Ammi samun su yayi suna break Ammi da Deeyana kusa da Ammi ya zauna sannan ya gaishe ta amsawa ta
yi tana mai ya gajiyar hanya.
Kanta a kasa tace, "ina kwana" tab'e baki yayi kaman be jita ba sai da Ammi tace, "hala baka ji ana gaishe ka bane?" "Oh sorry lfy" ya fad'a yana basarwa sosai abun ya bakan ta mata rai tashi tayi da sauri ta bar kun.
Da kallon Ammi ta bita sannan ta dawo da kallon ta gun Dameer ta fara mai kallon tuhuma kasa da kai yayi ya fara sanya kwai a bakin shi, "kai menene ya had'a ka da matar ka?" Ammi tayi maganar fuskan ta ba alaman wasa, shuru yayi sai da Ammi tace, ba
magana nake ma ba.
"Ba komai Ammi" "ni zaka mayar karaman yariya jiya ina kallon ka da ka shigo har ka fita baka nemai ta ba yau gashi ta gashe ka kayi mata banza Dameer wai mai yake damun ka ne, yariyar nan zaka fara k'unsa mata bakin ciki ko zaka
fara nuna mata halin ku na maza ko kayi shine zan san kai namiji ne Allah ya baka sa'a" tana gama fadar haka ta tashi ta far gun.
Shuru yayi yana k'ara mai-maita maganar Ammi tashi yayi shima ya fita dan ji yayi ma ya kasa cin abincin, Deeyana tana
shiga bedroom kuka ta fashe da shi ko a mafarki aka fad'a mata Dameer zan canja mata zata ce karya ne amma shi yake mata wannan wulak'anci to ko dai ya daina sonta ne shine tambayar da take ma kanta.
Kwanciya yayi kan duguwar kujera tunani kala-kal
a a ran shi tashi yayi ya kunna wayan shi number Deeyana ya nema ya danna ya fara kira, tana kwance taji wayan ta ya fara ringing tashi tayi