Showing 54001 words to 57000 words out of 70108 words
k'awar Deeyana itama an sa Mata rana dan sauran wata
biyu bikin itama Deeyana tayi mata tsaraba sosai.
Daran ranar ai ba'a magana irin bidirin da suka sha kaman first night d'in su sabida Amma ta k'ara had'a Deeyana sosai, tasha sanbato kala-kala ita Deeyana banda dariya ma ba abunda take.
Yan
zu Dameer shirye-shiryan komawa makarantar Deeyana yake sabida yaga tana da burin tayi karatu shiyasa ma zai aje aikin shi na Saudi Arabia ya dawo Nigeria tukun daga baya in ta gama sai su koma Saudi Arabia d'in gaba daya.
Satin da zata fara zuwa a sa
tin ta tashi da dan zazzabi, Dameer yana lurai da ita ko kusantarta zaiyi bata bashi had'in Kai kaman da gashi yanzu tafi mai dadi fiye da da kullum jinta yake kaman sabuwar Amarya shiyasa baya gajiya da ita.
Haka dai take ta Dan zazzabin ta a tsetsay
e gashi ta dan ramai tayi fari dai sosai gashi magana daya biyu sai miyau ya taro a bakin ta d'aga ita har Dameer sun rasa gane kanta shiyasa bata rabo da sweet a bakin ta, yau tayi wanka ta shirya ta shiga gun Ammi dan Dameer baya nan, suna zaune suna fir
e da Ammi ta tashi ta shiga toilet zubar da miyau yafi su uku.
Ammi dai tana ta kallon ta can dai tace, "Deeyana mai yake damun ki kike zubar da miyau haka?" Murmushi tayi sannan tace, Ammi Nima ban sani ba Wallahi haka kurin sai inji miyau ya taron
min a Baki".
D'an shuru tayi tana nazari can dai tace, "to ki bari gobe zance yayan ki ya Kai ki hospital a duba ki gashi ma duk kin ramai sai fari da kikai" murmushi Deeyana tayi sannan taxe, "haba Ammi daga miyau kuma sai kice hospital kawai Ina
ga wani abun naci ya Bata min ciki".
Hmmmm Deeyana kenan gwara dai aje hospital d'in" to" kawai Deeyana tace, suka cigaba da hiran su, Dameer ya shigo duba Ammi take gaya mai "in Allah ya kaimu gobe ya dauke Deeyana ya kaita hospital ita a ganin tq
kaman Bata da lafiya" "eh Ammi Nima haka nake tunani ga yawan zafin jiki da take insha Allah goben zan kai ta" Dameer yayi maganar yana Mik'ewa zai tafi.
"To allah ya kaimu" Ammi tace, sannan sukai sallama, washe gari kuwa kafin ya tafi aiki sai da ya
shirya Deeyana suka tafi hospital d'in masarautar nan aka fara mata gwaje-gwaje can dai Dr tace tayo fitsari ta kawo mata nan ta shiga toilet d'in office d'in tayi ta kawo mata gwada shi ta fara yi gwajin farko ya nuna mata ciki ne sai da ta k'ara gwadawa
hakan nan ya k'ara nuna mata ciki da murna da farin ciki ta fara sanar ma da yarima Dameer.
*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*
*Aunty baby ce*
โ
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan
๐คฑ๐ป
:
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ
๐ฆ
๐คด
๐ป
*IZZAR SARAUTA*
๐คด
๐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*
โ
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI*
๐
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby*
โ
*DEDICATED TO..*
*MISS XERKS*
โค
*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
๐
*Page* 5
โฃ
7
โฃ
โฉ
5
โฃ
8
โฃ
________
๐
"To Alhamdullh godiya ta tabbata
ga Allah subahanahu wataallah, Allah mun gode ma da ka baiyana mana komai khujut Aliyu dan Allah ku gafarce ni nasan na muku laifi mai muni amma kuyi hakuri ku yafe min".
Ammi da fuskar nan nata had'e tace, "Allah ya yafe mu baki daya" sai da gaban
mai-martaba ya fad'i dan shi gaskiya a yanzu bejin zai iya barin Ammi ta koma Saudi Arabia Ba'a mai da auran su ba duk da ya san baza ta amince ba ganin yanda ko kallon shi bata son yi.
Abba yace, "Amin sannan yace, "wannan mutanan da ga gani sune suk
a taimake ni a lokacin da dan uwana ya kasa fahinta ta" da sauri mai-martaba yace, "haba Aliyu yanxu be kamata kana tadu da maganar da ya huce ba", Baba yace, "hakane Aliyu komai ya huce insha Allah".
Sannan ya nuna Amma da mama yace, "wannan ita ce
surika mahaifiyar matar da nake aure" mai-martaba yayi murmushi sannan Abba ya nuna Amma yace, "ga kuma matar da nake aure Allah ya azuta ni da y'a daya Deeyana ita ce matar Dameer" nan ma mai-martaba murmushi yayi sannan yace, "lallai babu mai wannan abu
n sai Allah Allah shine abun godiya".
Gaba dayan su suka ce hakane mai-martaba ya k'ara saka ma Dameer da Deeyana albarka sannan yayi ma baba godiya sosai Dan shi ya taimake shi da ya taimake k'anin shi har ya bashi yar shi, nan dai ya kara ba Ammi
hakuri Sosai sannan yace, "maganar auran su kuma dan Allah ta bari a k'ara daura musu aure a yanzu dan shi baya so a dau wani lokaci" da sauri Ammi ta mik'e tace,
"Wa Allah shi kiyaye Ni zan k'ara auran ka kuma ko a mafarki Dan haka ya cire ta ma a r
anshi" mai-martaba sosai ya lallabe ta amma Ina Ammi tayi sama hakan nan suka rabu da ita su Ammi suka tashi suka tafi, sai da Dameer ya mayar da su Abba gida sannan ya Kai Ammi gida duk da ita gobe zata huce Saudi Arabia shima Dameer yace, tare zasu tafi
sabida wani dan aiki da yazo mai.
Masarautar mure kuwa ta bud'e da maganar abunda ya faru, gimbiya Mabaruka ta samu sarki suka tattauna akan Abba da zai dawo masarautar dan su zasu je su samai shi da Kan su haka dai suka tai tattauna maganar.
D
eeyana ta gama shirya musu komai gobe zasu tafi Saudi Arabia, yanzu kowa hankali shi kwance Ammi ta sama ranta baza ta tab'a Bari Wai mai-martaba yace, zai k'ara auran ta ba.
Washe gari su Deeyana da wuri suka tashi suka shirya suka je fada suka ma ma
i-martaba sallama sannan suka ma duk wani na cikin masarautar sallama suka tafi gidan Ammi nan suka dauke ta suka je gidan Abba suka mai sallama sannan suka huce airport.
Nan da nan jirgin su ya tashi sai Saudi, kusan k'arfe biyar na Saudi Arabia
suka sauka su Jaddah ne suka je taron su haka suka tafi gida cike da murna da farin ciki Ayusha sai nan nan take da Dameer ta mai abinci k'ala-k'ala taci kwalliya Deeyana kam ta cika tayi fam sai kunburi take.
Haka aka had'a party dawowar su sunci s
un sha sannan kuwa ya tafi D'akin shi Dan yin wanka da sallah, Dameer da Deeyana suka tafi nasu Deeyana ko kallon Dameer batai ba sabida haushin da ya bata gurin cin abinci Dan rashin mutunci a gaban ta Aysha ke bashi abinci a Baki yake amsa shi kuma.
Shine haushi ya kamata take fushi da shi, ko da suka shiga D'aki bedroom ta huce Dan ta kosa tayi wanka sabida period d'in ta ya dauke wanka take so tayi sannan tayi sallah, shima bin bayan ta yayi Dan besan dalilin fushin ba.
Ta daura towel kenan
kawai taji ya shigo ko kallon shi batai ba ta shige toilet, sai da ta kusa minti talatin a toilet sannan ta fito yana kan bed a zaune saurin komawa tayi ta sanya babban abun sallah sannan ta fito da sauri ya tashi sannan ya rungume ta ta bayan shi Yana dan
shinshinan wuyan ta k'amshin sabulon da tayi wanka da shi yana dawo mai hanci sai ya shagala da shinshinan wuyan.
Zillewa tayi ta barshi ta wuce wajan mirror vaseline ta shafa sannan ta sanya kaya marasu nauyi ta shinfid'a sallaya ta tada sallah, s
huru yayi can dai ya tashi ya shiga toilet shima yayi wanka sannan ya dauro alwala, jallabiya ya sanya sannan ya matsa kusa da ita ya fara sallah tana idarwa lokacin shi be idar ba ta fita abun ta D'akin Ammi ta shiga suka fara fira abin su.
Yana fito
wa bai ganta ba ya tafi parlour su shima suka fara fira da jaddah sai kuma ga Ayusha ta fito daf da shi ta zauna nan ta fara janshi da Hira har ta dauko laptop d'in ta tace ya mata setting suka zauna gab
da juna yana nuna mata yanda zata yi, ita Ayusha so
take kowq na gidan ya fahinci suna soyayya ai dole ace Dameer ya aure ta shiyasa take mai wasu abubuwan.
Fitowan su Deeyana kenan taga Ayusha na langwa'be kanta jikin Dameer kaman ta mutum dan bak'in ciki da sauri tayi hanyar D'akin su tana kuka Amm
i da ke tsaye ita ma haushi ya kamata harara ta balla ma Dameer da sauri ya aje laptop d'in ya tashi yabi bayan Deeyana, zaunawa Ammi tayi kusa da Ayusha sannan tace, "Ayusha menene haka ke baliga shi baligi ku dunga irin wannan zaman daga yau Kar na K'ara
gani".
Shuru Ayusha tayi Dan bata tsanmaci haka Ammi zata ce ba sai ta kwafe fuska tace, "haba Ammi yanzu menene Dan na ma Yaya Dameer Abu kawai dai kice kinfi son wannan yariyar Amma ai yayana ne" dafa ta Ammi tayi sannan tace, "Ayusha ki fahince
ni Deeyana matar shi ce baza ta ji Dadi kina Mai wannan abun ba".
Tab'e baki kawai Ayusha tayi sannan ta tashi ta dauke laptop d'in ta ta bar gun haushi cike da cikin ta girgiza Kai kawai Ammi tayi ta san wanda zata takawa burki Dameer.
Yana sh
iga D'akin ya tatda Bata nan bedroom d'in su ya shiga Yana shiga ya tatda ta ta kifa kanta jikin pillow zuba Mata Ido yayi can dai ya matsa kusa da ita ya jawo ta jikin shi janye jikin ta tayi Kara jawota yayi ya fara Mata magana a kunne.
Dukan sh
i ta fara da pillow tana kukan shagwa'ba, lallashin ta ya fara, "Ni ka saki ni ka tafi gun Ayusha d'in taka tunda dai naga kafi Jin dadin kasancewa tare da ita" rungume ta yayi ya sanya ta cikin k'irjin shi sannan ya fara shifa kanta a hankali "haba habib
aty ya galbi ya zaki ce nafi son kasancewa tare da ita ke kuma fa to?".
"To ba gashi na gani ba" ta fad'a tana turo Baki, "hmmmm ba Dai-dai Kika gani ba to dan Ni ke daya ce macen da nasan nafi Jin dadin kasancewa da ita".
Shuru Deeyana tayi da
n sai taji zuciyar ta tayi sanyi, shafa kanta ya k'ara yi sannan yace, "Deeyana kina Jin abun da nake ji a zuciyata?"shuru Deeyana tayi,
"Deeyana Ina sonki Deeyana Ina sonki Deeyana Ina sonki"
Jin maganar tayi kaman saukar aradu da ka dan Bata
tab'a zaton wannan kalman daga bak'in Dameer ba, mirgino ta yayi suna kallon Ido cikin Ido sannan yace, "Deeyana kinyi shuru karda kice min ke Baki sona Deeyana Zan iya mutuwa akan ki Dan Allah ki daure ki furta min kalmar kina Sona ko so daya ne".
Nan ma dai shuru Deeyana tayi ta saukar da idon ta kasa tana jin wani irin son shi na rasa ko Ina na jikin ta, kwalla ya share tukun ya sanya hannuwan shi saman wuyan ta ya d'ago da kanta yanda fuskan ta zai kalle ta da kyau yace, "I love you Ina sonki ha
r cikin zuciyanta".
Rungume shi Deeyana tayi sosai a jikin ta girjin ta na sama da kasa tace, "nima Ina sonka Ina sonka yayana" wayyo Dadi ji Dameer yayi kaman ya zuba ruwa a k'asa ya Sha rungume ta yayi da kyau yana jin wani farin ciki na ratsa ku In
a na jikin shi, tashi yayi sannan ya sure ta sai toilet ya zaunar da ita kan abun zama na toilet sannan yace, "alwala zamuyi dan yau sai mun raya wannan daran mai tarin tarihi a rayuwar auran mu".
Sai da gaban Deeyana ya fad'i dan jin abunda ya fad'
a, kallon ta yayi ganin yanda duk lokaci daya ta tsorata sai kawai yayi murmushi sannan yayi alwala itama ya matso da ita tayi sannan suka fita a toilet d'in, sallaya ya shinfid'a musu sannan ya sanya mata abun sallah ya tada musu da jam'i.
Suna id
arwa ya dafa kanta ya fara Mata addu'a sai da yayi Mata addu'a sosai sannan ya fara mata tambayoyi akan addini Amma da larabci Masha Allah yaji tana amsa komai sai dai wani Abu ya Dan Kara tunatar da ita, ba k'aramin Dadi yaji ba ganin ta San addinin ta so
sai daman a kullum yana ma Kan shi addu'a Allah ya bashi mace Mai addini gashi kam Allah ya amsa addu'ar shi.
*(Hmmmmmm ina samarin yanzu da basu san daran farkon su su k'wank'washi kwakwalwar Amaryan su ba akan addini sai dai kawa aci kaza a baje a kwa
shi amarci, to wallahi k'alubale gare ku dan k'wank'wasan kwakwalwar Amaryar ka nasa ka gane wace irin mace ka auro kuma wacce irin uwa ka zabo ma 'yay'an ka, shawara ce)
๐
*
Tashi yayi ya fita kitchen kaza ya k'ara gasawa sannan ya saka cikin plate
ya dauko yoghurt ya daura Kan plate d'in sannan ya fita a kitchen d'in ya shiga bedroom d'in in da ya barta Nan ya samai ta ya aje plate d'in a sakiyar su sannan ya matso da ita jikin shi ya yaga kazar ya sanya
Mata a Baki kin amsa tayi sai da ya canja fus
ka sannan ta bud'e Baki ya saka Mata.
Shima bude Baki yayi alaman ta bashi hakan Nan tana Jin kunya ta yanka ta saka Mai a Baki sannan ya siyaya yoghurt d'in a cup ya Kai bakin ta ta Sha sosai sannan ita ma ta maida bakin shi shima ya Sha, haka dai
suka gama cin kazan Dan ma ba wani sosai suka ci ba sannan ya tashi ya Kai plate d'in kitchen lokacin da ya dawo ya tatda tana toilet wanke Baki shima shiga yayi ya wanke sannan suka fito tare.
Tsaye Deeyana tayi dan sai yanzu masifar tsoro ya fara
kamata ji tayi kawai ya rungume ta ta baya ya fara shinshinar gaba daya ilahirin jikin ta, nan jikin Deeyana ya fara rawa Dan tasan yau Dameer ba sauki, k'ank'ame jikin ta ta fara yi kallon ta yayi lokacin ma hankali shi ya fara tafiya Kan dukiyar fulanin
ta yace, "menene? ".
Bakin ta na rawa tace, "sanyi nake ji" murmushi gefen Baki yayi sannan ya dauke ta cak yace, "to Bari naji na jiyar da ke dummi", be aje ta ko Ina ba sai kan Bed ya mata runfa da k'irjin shi, nan ya fara fita haiyacin shi dan loka
ci daya ya cire Mata rigar jikin ta ya cusa kan shi dukiyar fulanin ta ya fara lagudar ta.
Sai da ya sha San ran shi sannan ya fara yin kasa da k'amshi Yana lasar duk wani fatar jikin ta ita dai Deeyana sai bank'are mai take sabida sakon da yake aka
Mata Yana tafiya yanda ya dace, a hankali ya safile komai na jikin ta shima haka ya fara zuwa k'asan ta ya sanya bakin shi kasan ta ya fara tsotsa wayyo Deeyana ji tayi kaman kar ya daina har kara tura kan shi take da hannun ta.
Sai da yayi romance
d'in ta sosai sai da ya tabbatar ta hau online sannan ya fara kokarin shigar ta a hankali nan kuma kofa tace ba haka ba yayi yayi ya shige ta ya kasa Deeyana kon in banda hawaye ba abunda ke zuban mata sai ma da taji sandar girman shi na yawo a jikin ta n
an ta kara birgicewa sabida jin abu da tayi kaman maciciji na mata yawo a jikin shi dai Dameer yayi nisa baya jin kira dan kwata-kwata besan duniyar da yake ba.
*Ni kam aunty baby tuni na arce
๐๐ฟ
โโ
๐๐ฟ
โโ
๐๐ฟ
โโ
๐๐ฟ
โโsabida abun ya fara fin karfin ido
na na bar su mai-gwaza da mrs basakwace da neat lady dan nasan sune yan ganin kwakwafa
๐คญ
*
Gimbiya Haleematun-Sa'adiya na can cikin kurkuku abin duniya ya ishe ta yanzu ita ce a wannan guri kallon in da take zaune tayi Dan baza ta iya bacci ba mu
gun sauro sai czan ta yake gashi gurin duhu ko hasken kirki Babu ga dare, tsoro ma take kar wani mugun abun yazo ya illata ta hamma tayi sabida wata uwar yunwa da take damun ta har lokacin ji take da za'a Bata wuka ace ta kashe mai-martaba da Ammi da Damee
r so zatayi Dan a cewar ta baza ta tab'a zama wannan gurin ba sannan hukunci kisan da mai-martaba yace, bazai tab'a yuhuwa ba Haka dai tayi ta maggaganun ta.
Jakadiya kuwa tana kwance sai kuka take sabida D'akin da aka saka ta akwai wasu manyan Ma
ta daga zuwan ta suka mata dukan tsiya sannan abincin da aka kawo musu suka cinye Basu Bata ba sai kuka take ga masifar yunwa na damun ta ba abinda take sai tsine ma gimbiya Haleematun-Sa'adiya Dan ita ce sanadiyar shigowar ta gurin nan tayi da dasani yafi
kwando dubu.
Yarima Dameer be sarara ma Deeyana ba sai kusan k'arfe ukun dare sannan lokacin ma bawai ya gaji bane kawai dai tausaya mata yayi, sai da ya fara shiga toilet ya tsaftace jikin shi sannan ya fito ya dauke Deeyana ya kaita toilet din
ya cika ruwa sannan ya sanya Deeyana a ciki sai da ta saki Yar k'ara nan ya gaggasa ta sosai sannan ya fito ya barta tayi na tsarki ya fara gyara bed d'in da suka bata.
๐คญ
Cire bed-shit d'in yayi sannan