Showing 18001 words to 21000 words out of 70108 words

Chapter 7 - IZZAR SARUTA COMPLATE

gimbiya Haleematun-Sa'adiya ta lallashi shi tac

e, tunda su suke nema ai baza suyi fushi ba hakan nan dai ya hakura su jira zuwa jibin.

Abban Deeyana kuwa...

*VOTE*

*COMMENT*

*&*

*SHARE*

*AUNTY BABY CE*

โœ

[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan

๐Ÿคฑ๐Ÿป

:

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš

๐Ÿคด๐Ÿป

*IZZAR SARAUTA*

๐Ÿคด๐Ÿป



ยฎ

โ˜„

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION

โœ

*

{ _Gaskiya

ษ—

aya ce daga ฦ™inta sai

ษ“

ata, burinmu mu fa

ษ—

akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }



๐ŸŽ

```Gโ€ขWโ€ขA```

๐ŸŽ

*_GASKIYA DOKIN ฦ˜ARF

Eโ€ข_*

๐Ÿ‡๐Ÿผ

*Story*

*&*

*written*

*By*

*Aunty baby*

โœ

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso~

*DEDICATED TO..*

*RABI'ATU*

๐Ÿ’–

*Comment din ki na wattpad ya baurge ni Allah ya bar kauna aunty bab

y taku ce*

๐Ÿ˜ป๐Ÿ˜ป๐Ÿ˜ป

*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*

*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*

๐Ÿ“

*page* 2

โƒฃ

7

โƒฃ

โฉ

2

โƒฃ

8

โƒฃ

*___________*

๐Ÿ“–

Abban Deeyana kuwa haka ya shiga gida jikin shi duk a sanyaye, parlour ya shiga ya zauna yayi shuru yana tunan

i, Amma ce ta shigo parlour tana ta magana taji shuru sai da ta zauna kusa da shi ta tab'a shi tukun ya dago yana kallon ta.

Amma tace, "lafiya kuwa Abban Deeyana ba fita zakayi ba naga kuma baka dade ba ka dawo?".

"Hmmmmm wallahi har na fita

naci karo ana sallama dani a kofar gida, fadawa ne daga gidan sarauta sai suka ce suna son magana dani na amsa musu muka fara magana wai sun zo neman auran Deeyana".

"Deeyana?" cewar Amma, Abba yace, "eh Deeyana amma ai ni bazan ma 'yata aure yanzu

ba karatu take tunda tana so bazan mata dole ba kuwa".

Ajiyar zuciya amma ta sauke sannan tace, "hmmmmm Abban Deeyana sarki da kan shi ya aiko neman auran yarka amma kace baza ka bashi ba?".

Kallon ta yayi dan be tsammaci haka zata ce ba gan

in ita da bakin ta take cewa Deeyana na san karatu bata kuma kula ko wani saurayi amma yanzu kuma zata ce mai wani abu,

"To ni dai ba sarki ba ko shugaban kasa ne ya aiko neman auran Deeyana a yanzu bazan amince ba sabida bazan cuci 'yata ba" Abba

ya fada yana kokarin tashi.

Shuru kawai Amma tayi tana tunanin wani abu, amma a ranta mamakin Abba take ace sarki ya nuna yana son hada jini da shi amma shi bazai yarda ba to wallahi ita dai baza ta zuba ido taga samu taga rashi ba ai kowa burin shi

yarshi ta huta amma shi Abba ba wannan bane a gaban shi.

Bedroom Abba ya shiga Amma ma ta tashi ta bishi dan ya tsokalo mata in da yake mata k'aik'ayi samun shi tayi ya dan kishingid'a a kan Bed zaunawa tayi a bakin Bed d'in sannan tace,

"Ab

ban Deeyana kullum da wannan maganar da zan fada maka yanzu nake kwana nake tashi kayi hakuri dan nasan dole ta bata maka Rai amma dole muyi ta sabida girma muke yi yanzu yarmu ta isa ace za'a mata aure kasan kuwa dole maganar dangin ka ya taso dan Allah k

ayi hakuri in maganar da zanyi yanzu zata bata maka rai".

Tashi Abba yayi daga kishingidan da yake jikin shi yayi sanyi sosai dan ko bata karasa abinda zata ce ba yasan karshen zancen amma shi besan mai zai fada mata ba a yanzu.

"Amma ta cigaba

da cewa Abban Deeyana kayi hakuri ka gaya mana dangin ka ko kai baza ka iya komawa gare su ba dole yarka deeyana ta je gare su sabida ta san tana da dangin uba".

Hannun ta Abban Deeyana ya rike sannan yace...

*VOTE*

*COMMENT*

*&*

*SHARE*

*Yar autar gaskiya writer's ce*

๐Ÿ˜‰

โœ

[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan

๐Ÿคฑ๐Ÿป

:

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš

๐Ÿคด๐Ÿป

*IZZAR SARAUTA*

๐Ÿคด๐Ÿป



ยฎ

โ˜„

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION

โœ

*

{ _Gaskiya

ษ—

aya ce daga ฦ™inta sai

ษ“

ata, b

urinmu mu fa

ษ—

akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }



๐ŸŽ

```Gโ€ขWโ€ขA```

๐ŸŽ

*_GASKIYA DOKIN ฦ˜ARFEโ€ข_*

๐Ÿ‡๐Ÿผ

*Story*

*&*

*written*

*By*

*Aunty baby*

โœ

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer

's Asso~

*DEDICATED TO..*

*UMAIMA ALIYU*

*Wannan littafin sadaukarwa ce gare ki*

*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*

๐Ÿ“

*page* 2

โƒฃ

9

โƒฃ

โฉ

3

โƒฃ

0

โƒฃ

*____________*

๐Ÿ“–

yace, "kiyi hakuri fateema bazan tab'a komawa dangi na ba kuma

Deeyana ma baza ta je ba sabida nayi ma kaina alkawarin ni da su har abada kiyi hakuri kinji matata" ya karashe zance muryar shi na rawa.

Kwantuwa tayi jikin shi ta fashe da kuka tace, "shikenan tunda ka fada haka amma alfarmar da zaka min shine ina s

on 'yata ta kasance cikin jin dadi da kwanciyar hankali dan Allah ka amince da wannan maganar nasan Deeyana bata da matsala zata amince da duk kaddara da tazo mata kuma insha Allah wannan aure alkhairi ne dan jiki na na bani".

Jinjina kai yayi sanna

n yace, "bawai bana son ma Deeyana aure bane A'a gidan sarauta yana da had'ari bana son 'yata ta shiga cikin matsala tana k'ank'anuwar ta amma Allah shi yasan gobe kuma shi ya kaddara wannan al'amari Allah yasa hakan shi yafi zama alkhairi na amince".

Dadi Amma taji sosai nan suka fara firan su cikin kwanciyar hankali da farin ciki.

**********

Dameer ne kwance kan makeken Bed d'in wanda daga ganin shi kasan na sarauta ne, ya tafi duniyar tunani labarin da mahaifiyar shi ta taba bashi kawai

yake tuna wa yanzu ina zai ga wannan kanin mahaifin nashi yana raye ko ya mutu a gaskiya yqna da buk'atar ganin shi, tashi yayi zaune ya dauka wayan shi ya fara calling d'in ammin shi.

Ringing biyu ta dauka,gaishe ta ya fara yi murya a sanyaye, muryar

shi da taji kaman yana cikin wani hali ne tace,

"Dameer lafiya kuwa?".

Ajiyar zuciya ya sauke ya dafe kan shi da yaji yana sara mai sannan yace, "Ammina tunani uncle ALIYU ya hanani sak ina zan ganshi Ammi ban sani ba yana macce ko yana raye

Ammi ya kamata in ganshi".

"Hmmmmm Dameer shiyasa fa na kasa baka wannan labarin shekara da shekaru nasan zaka fini shiga damuwa amma kayi hakuri Allah na tare da mu kuma shima nasan insha Allah yana cikin kwanciyar hankali" ammi tayi maganar muryan

ta na rawa.

Jingina kan shi yayi jikin bangon Bed d'in sannan yace, "shikenan Ammi insha Allah gobe Monday ina nan shigowa kuma akwai wanda nasa ya min bincike to insha Allah nasan zai samo min wani abun".

Ammi tace, "Dameer bana son zaman

ka a Nigeria amma kai kwata-kwata baka ji yanzu duk abun da kike a Saudi Arabia be ishe ka ba sai ka hada dana

Nigeria? wannan plazan ka barma wani daka yarda dashi ba dole sai ka dunga zuwa ko da yaushe Nigeria ba".

Murmushi yayi sannan ya shafa s

umar kan shi da take gyare cikin tsokala yace, "Ammina ke da nake tunanin zaki dawo Nigeria muyi zaman mu ni yanzu nafi so ina zama kusa da mahaifina".

Ita ma murmushi tayi sannan tace, "kai Dameer Allah ya shirya ka ai ni da kasar ku sai dai kallo

bani ko sha'awar zuwan ta ko kad'an kaima nasan sabida mahaifin kane kuma kasar ku ce shiyasa".

"Haba Ammi ai kema ta zama kasar ki" ya fad'a yana dariya.

Ammi tace, "to tunda abun naka ya zama zulaya sai anjima, Amma ka tabbatar gobe ka shigo

Saudi Arabia sabida su Abba na kewar ka tunda kai baka nasu".

Murmushi yayi sannan yace, "karki damu Ammina insha Allah gobe iyan zu ina tare da tsufin nan".

"Kaniyar ka Dameer ga tsohu nan kana tare dashi" kit ta kashe wayan murmushi Dameer

yayi sannan yace, "Allah ka nuna min ranar da zanga iyaye na suna inuwa daya".

Share kwallan da ta zubo mai yayi sannan ya tashi ya shiga toilet dan dauro alwala.

Zazzakar muryan ta ne kawai ke tashi a dak'in karatu take sosai, Amma ta shigo da

k'in murmushi tayi ganin 'yar tata tana karatu sannan ta zauna kusa da ita tana k'ara gode ma Allah, sai da ta kammala surah sannan ta kalle Amma tace,

"Amma na daman baki bacci ba?".

Murmushi Amma tayi sannan tace, "Deeyana kenan ai in naji kina

karatun nan bani iya bacci farin ciki nake tsintar kaina a ciki Allah ya miki albarka Deeyana".

Kasa tayi da kan ta tana murmushi sannan tace, "Ameen a hankali".

Tashi Amma tayi tace, "to sai da safe deeyana ki kwanta da huri sabida karki makara

gobe makaranta".

"To Amma sai da safe yanzu zan kwanta" shafa kanta tayi sannan ta fita a dak'in.

Washe gari Abban Deeyana yaje ya samu baban su da maganar neman auran Deeyana da sarki ya aiko sannan yace, sun ce zasu dawo suji shawaran da ya

yanke to shi ya ba baban wuka da nama ya yanke duk abinda yaga ya dace.

Shuru Baba yayi yana ta naziri akan maganar sannan yace, "bakomai a basu tunda har sarki da kan shi ya aiko be duba talaucin su ba da yanda suke, kawai Allah ya zaba abinda yafi

zama alkhairi".

Ameen Abban Deeyana yace, sannan ya koma gida ya sanar ma Amma yanda sukai da baba, sannan yace, shi yanzu Deeyana yak'i ji baya so ta shiga wani yanayi besan yanda zata dauke al'amarin ba.

Amma tace, "Deeyana bata da matsal

a kuma insha Allah in kuma zaunar da ita muka mata bayanin komai zata fahince mu".

Shikenan kawai yace, suka ci gaba da hiran su.

Gimbiya Haleematun-Sa'adiya ne kishingid'e a kilisarta jakadiya na gefan ta waziri da ta aika a kira mata shima ya

na gefe ta kalle shi tace, "ina so gobe in zaku koma gidan iyayan yariyar nan ku koma da shirin auran dan nasan dole ya amince komai da ake buk'ata na aure ku tafi dashi dan bana buk'atar bikin nan ya huce sati biyu".

Hannu waziri ya daga yana mata

kirari sannan yace, "an gama ranki ya dade komai zamu tafi dashi, Allah yaja da ran gimbiya Haleematun-Sa'adiya fulanin sarki uwar gida kuma".

Murmushi gefen baki tayi sannan tace, "zaka iya tafiya" tashi yayi ya fita jakadiya ce ta kalle ta sannan

tace,

"Ya uwar gijiyata wannan yariyar da kike son hada yarima Dameer da ita talakawa ne iyayan ta nasu da komai da zaki lura lokacin da muka je makarantar su ko kayan jikin ta na matalauta ne..".

"Ya isa ni zaki gaya min abunda ya dace ni nasan

dalilin da yasa zan had'a auran nan sabida Dameer ya kask'anta ai abun bakin ciki ne kaman Dameer ya aure yar talakawa sannan daga yau duk abunda zan aiwatar karki saki saka min bakin ki tashi ki fita ki bani waje" gimbiya Haleematun-Sa'adiya tayi maganar

cikin matsanecin fushi.

Jikin jakadiya na rawa ta zube gaban ta tana bata hakuri, "kiyi hakuri ya uwar gijiyata wallahi ban san wannan maganar zai bata miki rai ba Allah ya huci zuciyar ki".

Ko kallon ta gimbiya Haleematun-Sa'adiya bata yi ba ta

ce, "tashi ki fita nace" da sauri jakadiya ta fita tana kara bata hakuri.

Washe gari.

Su waziri sun shirya komai da zasu tafi gidan su Deeyana dashi sannan suka tafi sallama sukai da Abban Deeyana daman ya had'a yan uwan shi da kuma wani mak

ocin shi wanda yake kaman dan uwan shi sannan kuma Baba yazo shima.

Yana jin sallaman su suka fito shi da abokin shi suka musu iso har dak'in nan na zauran gidan, daman Amma ta had'a musu dan abun taran baki.

Sannan sukai dan gaishe-gashe sann

an waziri ya fara magana, "malam daman yau mukai da kai akan zamu dawo muji shawaran da ka yanke to muna sauraran ka".

Abokin Abba ne ya fara magana, "to a gaskiya mun gode sannan kuma mun amince da neman wannan aure Allah yasa alkhairi aka had'a".

Murmushi waziri yayi sannan yace, "ai mune da godiya malam yanzu to daman munzo da komai na saka rana sai ku yanke mana sadaki".

Baba yace, "shikenan na yanke dubu dari Allah yasa ma auran albarka".

Godiya malam fada suka fara yi daya d

aga cikin malaman ya amso kudin gun waziri ya bada dubu dari sai kuma dubu dari biyar dukiyar aure, gaba daya su Baba suka ce baza su amsa dubu dari biyar ba ai aure albarka ake so ba kudi ba ba yanda su waziri basuyi su amsa kudin ba suka ce baza su amsa

ba.

Haka nan su waziri suka hakura, nan waziri yace, "mai-martaba yace, sati biyu kawai yake so a daura aure ranar juma'a sannan kuma basai sun ma yariya komai ba shi sarki ya dauki nauyin komai".

Baba yace, "Aa dole a matsayin su na iyaye su mat

a kayan dak'i amma baki a sati biyu yayi kad'an su kara ko wata daya ne".

Waziri yace, "Aa haka al'adan gidan su yake su suke ma yariya kayan dak'i sannan sati biyu nan haka mai-martaba sarki Fahad Abdullah yace".

Haka nan zuka amince a satin b

iyun sannan suka gama komai suka tafi, nan Baba da Abban Deeyana suka fara tattaunawa akan yanda bikin zai kasance.

Ko da su waziri suka koma gida komai suka sanar ma mai-martaba sarki Fahad Abdullah komai da saka ranar da akai da komai da komai dai,

Allah ya kaimu yace, sannan yace, "mq waziri su fara shirye-shiryen had'a babban biki" waziri yace, shikenan komai za'a yi yanda yake so.

Dameer ya had'a komai nashi na komawa Saudi Arabia sannan ya shiga fada dan sallama da mahaifin shi, zaunawa

yayi a gaban shi sannan yace, "insha Allah yau zan komai Saudi Arabia Allah ya kara ma lafiya da nisan kwana".

Fadawa suka amsa da ameen sannan suka fara mai kirari "an gaishe ka yarima Dameer da guda tamkar da dubu".

Daga kai sarki Fahad Abdul

lah yayi fadawa na ganin haka suka fara fita a fadan dan daga ganin haka sun san mai-martaba zai gana da d'an shi kenan.

Kallon Dameer yayi sannan yace...

*VOTE*

*COMMENT*

*&*

*SHARE*

*Yar autar gaskiya writer's ce*

๐Ÿ˜‰

โœ

[

1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan

๐Ÿคฑ๐Ÿป

:

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš

๐Ÿคด๐Ÿป

*IZZAR SARAUTA*

๐Ÿคด๐Ÿป



ยฎ

โ˜„

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION

โœ

*

{ _Gaskiya

ษ—

aya ce daga ฦ™inta sai

ษ“

ata, burinmu mu fa

ษ—

akar da al'umma domin ribantar duni

ya da kuma lahira._ }



๐ŸŽ

```Gโ€ขWโ€ขA```

๐ŸŽ

*_GASKIYA DOKIN ฦ˜ARFEโ€ข_*

๐Ÿ‡๐Ÿผ

*Story*

*&*

*written*

*By*

*Aunty baby*

โœ

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso~

*DEDICATED TO..*

*JUYIN RAYUWA

FAN'S*

*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*

*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*

๐Ÿ“

*page* 3

โƒฃ

1

โƒฃ

โฉ

3

โƒฃ

2

โƒฃ

*_____________*

๐Ÿ“–

yace, "ai ina ga ba sai ka koma Saudi Arabia ba ka bari in ma komawan zakayi ka tafi da matar ka, insha Allah juma'a

ta sama za'a daura ma aure!".

Da sauri Dameer ya dago kan shi ya kalle mahaifin nashi bakin shi na rawa ya furta "aure!!?" ciki da dinbun mamaki da tashin hankali.

Mai-martaba sarki Fahad Abdullah yace, "kwarai kuwa aure, sai ka bari sai an gam

a bikin ka dauki matar ka ka tafi da ita yanzu kaje gun mahaifiyar ka fulani ku shirya abinda kake so".

Dafe kan shi yayi dan ji yayi ya sara mai, sannan ya daure yace, "shikenan Abba nasan baza ka taba min abinda zai cutar dani ba Allah yasa hakan

shi yafi zama alkhairi nagode sosai Allah ya kara ma lafiya da nisan kwana".

"Ameen" yace, sannan yace, "zaka iya tafiya" tashi yarima Dameer yayi a hankali dan gaba daya baya jin karfin jikin shi komai nashi ya saki bayi da kuzari ko kad'an.

Y

ana fitowa a fada tunani ya dunga yi yasan ba wanda zata hada mai wannan abu sai gimbiya Haleematun-Sa'adiya amma zai nuna mata shi dan halak ne dan bazai taba nuna mata yaji haushi ba bare tayi farin ciki ta saka shi a cikin damuwa.

Part din shi ya

koma bedroom ya huce ya kwanta ana Bed tare da dafe kan shi ji yake kaman ya fashe da kuka, wayan shi ya jawo ya fara kiran Ammin shi dan ita daya zata iya share mai hawaye, sai da tayi ringing uku sannan ta daga cike da farin ciki tasan yau zai koma Saud

i Arabia.

Tace, "hello Dameer".

Kuka ya fashe mata dashi kawai ya kasa magana sai kace wata mace

๐Ÿคฃ

.

"Hello Dameer kana lafiya kuwa kamin magana mana wallahi har kasa zuciya ta ta tsinke" cewar Ammi da duk ta rud'e.

Cikin kuka ya far

a magana, "Ammi Ammi mai nayi ma gimbiya Haleematun-Sa'adiya da take son kashe ni duk abinda take min be ishe ta ba Ammi wallahi in na koma Saudi Arabia ni da Nigeria har abada".

Murmushi wanda yafi kuka ciwo Ammi tayi sannan cikin lallashi da kwant

ar da murya tace, "haba Dameer yanzu kuka kake akan matar mahaifin ka? nasha gaya maka komai na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login