Showing 9001 words to 12000 words out of 70108 words

Chapter 4 - IZZAR SARUTA COMPLATE

rungume tana kuka.

Baban da yake zaune yana kallon su abunda zai Mata kawai yake rayawa, gaba daya yan uwan ta da suke zaune suka tashi suka rungumeta.

Kukan jari

ri da suka ji ne ya katsa musu murna da suke yana hannun daya daga cikin kuyangun ta ita ta manta da shi ma Sai murnar ganin Yan uwan ta da take.

Kallon yaron kawai suke sai tsala kuka yake da sauri mamanta taje ta amsa yaron tana kallon shi kama da

ta gani da khaujut ya bata tabbacin jikan ta ne.

Rungume yaron tayi a jikin tana hawaye tasan rabon yaron nan ne yasa Allah ya k'addara aure tsakanin khaujut da sarki Fahad, baban su da yaga yaro sak shi da sauri ya tashi yana kallon khaujut d'in.

Mik'a mai yaron maman khaujut tayi tana murmushi, amsa yayi shima yana kallon yaron dariya kawai yaron yake sakan mai sai abun ya burge baban ya rungume yaron a jikin shi.

Gimbiya khaujut na ganin haka ta Isa gare shi da sauri ta rungume shi tana k

uka, shafa kanta baban yayi sannan yace, "tayi shuru ta daina kuka" zubewa gimbiya khaujut tayi a k'asa ta rik'e k'afar shi tana kuka ta k'asa magana.

D'ago da ita yayi sannan ya rungume ta yana sanya mata albarka, maman taji Dadi Sosai sai ta rungume

su gaba daya tana ma Allah godiya.

SOSAI gimbiya khaujut ta rok'i gafaran su, baban yace, "shi daman burin shi ya ganta cikin farin ciki tunda tana lfy kuma ai magana ya huce".

Haka suka kasance cikin farin ciki da annashuwa da murnar ta ta Kira

sarki Fahad Abdullah ta fad'a Mai shima yaji Dadi Sosai yace, "ma shi zai zo ya tafi da ita sai ya k'ara basu hakuri".

Dameer kam kaman zasu had'iye shi suke ji sabida farin cikin, a Haka har sukai sati biyu nan sarki Fahad Abdullah ya zo tafiya dasu

shima sunmai tarbar mutuncin sosai baban yace, "ai komai ya huce sai dai ya kara rik'e musu 'ya da Amana".

Kwanan shi biyu da zuwa suka shirya suka dawo Nigeria, cikin farin ciki wannan dawowar da tayi tafi jin dadin ta akan duk tafiyan da suke sabid

a iyayan ta sun daina fushi da ita, haka taci gaba da kula da yaron ta.

Wata safiyar juma'a gimbiya Maimunatu da gimbiya Ameena suka shirya zasu tafi can wani kunye ziyara sunje lafiya hanyar dawowa Allah ya had'a su da hadari Wanda duk sun biyun ba

Wanda ya rayu har uku daga cikin musu tsaran su ma.

Mutuwan ya girgiza duk masarautar mure, kowa yaji mutuwan Nan barin ma mai-martaba sarki Fahad Abdullah yafi kowa shiga tashin hankali.

Haka aka musu sutura aka kaisu gidan su na gaskiya,

Tun daga ranar mai-martaba ya kasa samu sukuni kullum cikin tunani yake gimbiya khaujut ta tambaye shi menene damuwar shi amsa daya ce ba komai ta rasa gane Kan shi.

Lokacin kuma gimbiya Haleematun-sa'adiya ta yaye yarta tana dauke da wani cikin f

ad'an farin ciki da take ciki ai ba'a magana addu'ar ta kawai Allah yasa namiji ne.

Sai kuma wani makircin da suke had'awa ita da jakadiya Wanda take ganin duk in tayi wannan abun to zaman gimbiya khaujut a masarautar mure ya Kare..

********

Bayan shekara daya

Gimbiya Haleematun-sa'adiya ta haihu lafiya ta k'ara samu 'ya mace wacce kaman ta kurma ihu da aka ce mata mace ta haifa ta k'ara daukar aniyar fansa akan gimbiya khaujut Dan a haukarta gimbiya khaujut ce ke hana ta haihuwar mace

.

๐Ÿคฃ

Dameer yayi girma sosai yayi wayyo har ya iya tafiya ma lokacin kuma gimbiya khaujut take Shirin yaye shi sai kawai maman ta tace ta Kai shi gunta ta yaye shi haka kon aka yi suka shirya suka kai shi saudiyya.

Bayan sun dawo ne befi da sati u

ku ba gimbiya khaujut ta fara laulayin ciki murna gurin mai-martaba sarki Fahad Abdullah ba'a magana yaji Dadi Sosai Dan be cire Rai Allah zai k'ara bashi namijin ba.

Tunda gimbiya Haleematun-sa'adiya ta lura tana da ciki ta fara had'a yanda zatai ta

zubar da shi, sai jakadiya ta Bata wata shawara cikin sauki kuwa tabi shawaran nan.

Sai dai kawai gimbiya khaujut ta tashi taji jini na zuba ba'a Dadi ba cikin ya fita gaba daya, sarki Fahad Abdullah beji dadin zubewar cikin Nan ba amma ba yarda zai

yi tunda haka Allah ya nufa.

Ba'a fi wata biyu ba ta k'ara samun wani cikin nan suka fara tattalin shi kaman kwai, shima tana fahintar tana da ciki ba'a fi sati ba ta k'ara zubar da shi.

Nan fa abun ya fara damun gimbiya khaujut sai ta nemi shawa

ran mai-martaba sarki Fahad Abdullah akan tayi family-planing ko in ta huta cikin zai dunga zama.

Nan ya nuna mata bacin ran shi akan be yarda ba k'ila in ta kuma zamu ba zai zube ba d'in, hakan nan ta hakura Bata yi ba d'in.

Shima bata huce wata

hudu ba ta k'ara samun wani cikin, shima dai watan shi daya ya zube Nan abun ya fara ba mai-martaba sarki Fahad Abdullah haushi.

Sai wata zuciyar na cemai Anya kuwa ba zubar da cikin nan take ba ya za'a yi ciki su uku yana zubewa cikin yarda da abun

da zuciyar shi tace mai ya tashi ya tafi gun gimbiya khaujut cikin fushin da bata tab'a ganin shi da shi ba....

Vote

Comment

&

Share

*Aunty baby ta kuce*

๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ

โœ

[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan

๐Ÿคฑ๐Ÿป

:

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš

๐Ÿคด๐Ÿป

*IZZAR SARAUTA*

๐Ÿคด๐Ÿป



ยฎ

โ˜„

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION

โœ

*

{ _Gaskiya

ษ—

aya ce daga ฦ™inta sai

ษ“

ata, burinmu mu fa

ษ—

akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }



๐ŸŽ

```Gโ€ขWโ€ขA```

๐ŸŽ

*_GASKIYA

DOKIN ฦ˜ARFEโ€ข_*

๐Ÿ‡๐Ÿผ

*Story*

*&*

*written*

*By*

*Aunty baby*

โœ

*DEDICATED TO..*

*IZZAR SARAUTA* *FAN'S 1*

*Inq jin dadin comment d'in ku sosai musanman* *ma*,

*Haleema Adam*

*Khadija*

*Rabi"at

ul-adawiyya a*

*Mom Abdallah*

*Nafisat Usman*

*Maman khairat*

*Fadimatu*

*Aisha Aliyu*

*Zainab Ibrahim*

*Khadija musbahu*

*Khadija*

*Kai Kuna da yawa da dai sauran Wanda ban Kira sunan ta ba*

*BISMILLAHIR RAHMAIR RA

HIM*

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer'sAsso.~

๐Ÿ“

*Page* 1

โƒฃ

7

โƒฃ

โฉ

1

โƒฃ

8

โƒฃ

*_____________*

๐Ÿ“–

shigowar shi kawai taji kaman daga sama, sai kuma maganar da ya fara, "wato khaujut zubar min da ciki kike ko to Allah ya toni asirin

ki in ma haihuwa ce baki so dani ai ba wannan hanyar zaki bi ba".

Kallon shi kawai ta tsaya yi dan bata fahinci maganar tashi ba sai tace, "Abban Dameer lafiya kuwa Wallahi kwatakwata ban gane zancen ka ba".

Wani irin haushi ta kara bashi wato

ma zata mayar dashi be san mai yake ba tunda gashi tana son ta nuna bata san komai ba, fita yayi kawai a D'akin ba tare da ya kara ce mata k'ala ba.

Zaunawa tayi a kan Bed d'in da take kwance ta fad'a duniyar tunani to mai ya faru yake gaya mata wa

nnan maganganun bacin tun da suke ko harara be tab'a mata ba, tashi tayi tsam ta nufi part d'in shi.

Tun da ya shiga bedroom d'in shi safa da marwa kawai yake ya rasa wani abu yake mai dadi a duniya Wai ace yaro daya gare ta har ta fara tunanin zuba

r da ciki kai da sake sai ta gane ta mai wannan abun.

Shiga tayi bata kan shi a kilisar shi ba sai kawai ta huce parlour ko jakadiya ma batai ma magana ba, sallama tayi sannan ta tako har inda yake ta zube a gaban shi tana kallon shi ko zai Mata magan

a amma ina ko kallon ta beyi ba.

Magana ta fara a hankali, "Abban Dameer kayi hakuri in wani laifin nama Wallahi ban sani ba karka hukunta ni da fushin ka" ta k'arashe maganar kaman zata yi kuka.

Tausayi yaji kuma ta bashi sai kawai ya d'ago ta

ya rungume kuka ta saki mai cin rai, sabida ta san bata aikata lafin da yake zargin ta da shi ba.

Zaunar da I yayi a bak'in Bed d'in shi sannan ya fara mata nasiha mai ratsa jini akan ta daina zubar da ciki ba kyau kuma shi Allah yayi shi mai san '

ya'ya gashi kwata-kwata uku gare shi,

Amsa mai kawai tayi dan bata so tayi jayeya da shi akan insha Allah baza ta kara ba nan da nan kuma ya saki kaman bashi ba suka ji gaba da soyayyar su.

Bayan shekara biyu.

Tun daga wannan b'arin g

imbiya khaujut bata saki samun ciki ba, gimbiya Haleematun-Sa'adiya kuwa ta saki haihuwar yarta mace nan ma kaman zatai hauka.

Ya zamo yaran sarki Fahad Abdullah hudu kenan uku mata daya namiji, duk da Dameer na saudiyya baban khaujut yace a gurin su

zai zauna.

Mai-martaba sarki Fahad Abdullah be wani damu ba dan yasan zaiyi karatun Arabic sosai nan gaba zai taimakawa kasar sa.

Yarima Aliyu ma yanzu ana ta shirye-shiryan auran shi wanda har an saka rana biki sauran nan da wata uku,

Gimbiya Haleematun-Sa'adiya zaune ita da jakadiya sai maganar su suke daga gani gimbiya Haleematun-Sa'adiya tana cikin farin ciki sai dariya take kaman Wanda aka wa albishir da gidan aljanna.

Tashi jakadiya tayi tana fad'in, "ya uwar gijiyata Bari

in je in fara aikatawa yanzu Dan a Bari ya huce shi ke kawo rabon wani".

Dariyar mugunta gimbiya Haleematun-Sa'adiya tayi sannan d'aga mata hannu alaman aikin ki na Kyau jakadiya, fita tayi a D'akin da sauri ta nufi part d'in gimbiya khaujut.

Lo

kacin da ta shiga gimbiya khaujut bata nan lallek'a window tayi taga ba alaman mutane da sauri ta shige bedroom d'in, duba ko Ina tayi bata ga gimbiya khaujut ba har ta juya zata tafi taji alamar kaman mutum a toilet.

Bak'in toilet d'in ta tsaya lalla

i mutum ne a toilet d'in kuma ta san gimbiya khaujut ce dan ita daya ce a part d'in nata da sauri ta fita ta huce part d'in Yarima Aliyu.

Jikin ta na rawa ta shiga parlour shi zaune ta same shi yana karatu daga shi sai t-shirt, a rud'e ta shiga tana f

ad'in, "yarima yarima".

Kallon ta yayi yana jiran yaji menene take Kiran shi haka, jiki na rawa ta fara fad'in "Allah ya taimake ka ya baka nasara gimbiya khaujut ce take Kiran ka tace kazo yanzu yanxu".

"In zo kuma" ya fad'a yana nuna mata ka

n shi dan shi dai yasan gimbiya khaujut bata tab'a aiko wa yazo ba.

Jingina kai tayi alaman "eh" tashi yayi sannan yace, "muje" tafiya suke jakadiya na gaba shi na baya sai nazarin kiran yake.

Suna Isa part d'in gimbiya khaujut tace, "tana ciki

tace in na kira ka naje kitchen na hadu mata shayi".

Kai kawai ya d'aga Mata sannan ya shiga D'akin, ita kuma jakadiya da sauri taje part d'in gimbiya Haleematun-Sa'adiya ta sanar mata.

Tashi tayi ta sanya alkefba sannan suka fito direct part d

'in gimbiya khaujut suka nufa, yana shiga babban parlour ta yaga Bata nan a in da take zaune sannan ba kuyangun ta ko daya sai ya shiga dayan parlour.

Lokacin kuma yayi dai-dai da fitowan ta d'aga bedroom d'in ta zata shiga dayan ta sanya kaya Dan Bat

a san da mutum a parlour ba ta fito dauri da towel.

Shuguwar gimbiya Haleematun-Sa'adiya kenan da jakadiya, salati gimbiya Haleematun-Sa'adiya ta rafka tana kuka, "innalillahi wa'inan ilaihir raji'un mai zan gani haka a masarautar mure...... "

Ka

llon ta kawai yarima Aliyu da gimbiya khaujut suke dan basu gane mai take nufi ba, kuka ta k'ara fashewa da shi sannan tace, "jakadiya je ki kira mai-martaba yazo yaga cin amanar da ake mai wai da k'annin".

Kai kawai jakadiya ta geda ta fita jikin ta

na rawa Dan in asirin su ya tonu bata san yanda zata Yi ba yanzu in mai-martaba ya gane ya zata Yi haka take ta magana da zuciyar ta har ta kai part d'in.

Mai-martaba sarki Fahad Abdullah ya fito daga fada kenan jakadiya ta shigo a hargitse, kallon ta

yayi sannan yayi gyaran murya yace, "lafiya kuwa jakadiya? ".

Jikin ta ne ya fara rawa ta rasa ma mai zata ce sai kawai tace, "Allah ya taimake ya baka yawan rai gida ba lafiya uwar gida fulani tace, in Kira ka Amma bazan iya gaya maka halin da ake

ciki ba dan abun ba dadin ji".

"Wani irin Abu ne wannan to gani Nan zuwa" tashi tayi ta fita, mai-martaba ma tashi yayi ya fito fadawa suna take mai baya.

Ya Isa part d'in gimbiya khaujut, har lokacin gimbiya khaujut da yarima Aliyu da gimbiya

Haleematun-Sa'adiya suna tsaye su duk sun kasa fahinta abunda ake ciki.

Mai-martaba sarki Fahad Abdullah ne ya shigo, gyaran murya yayi sannan ya kalle su duk suna tsaye sannan gimbiya khaujut ma be dace ta zauna a yanayin da take ba beyi magana ba d

ai ya zauna a kujeran zaman shi na parlour.

Yana kallon kowa yana so kuma yaji menene suke tsaye haka kuma harda yarima Aliyu, kuka gimbiya Haleematun-Sa'adiya ta fashe da shi tana cewa, "ba'a tab'a irin wannan abun ba a tarihin masarautar nan Amma ya

u gashe..." Bata k'arasa ba.

Mai-martaba sarki Fahad Abdullah yace, "menene aka yi?".

"Ina neman afuwar ka mai-martaba sabida Ina jin kunyar fad'an ma abun da matar ka da k'annin ka suka dade suna aikatawa" cewar gimbiya Haleematun-Sa'adiya.

Kallon rashin fahinta ya mata Yana jiran ta wayar mai da Kai a duhun da ta saka shi, shurun da yayi ne ya Bata damar cigaba da magana.

"Yau naga abun da ya girgiza ni na samu gimbiya khaujut da yarima Aliyu a gadon ka na sunna suna aikata mash

a'aaaaa" tsawar da taji ne yasa ta k'asa k'arasa wa.

Yarima Aliyu ne yayi tsawan sannan ya tafi gadan-gadan kanta da sauri fadawan suka tare shi rik'e shi sukai Amma Ina yana kwacewa.

K'wakwaran motsi gimbiya khaujut ta kasa, sarki Fahad Abdull

ah kuwa Yana zaune a inda yake ya kasa furta kalma daya.....

*VOTE*

*COMMENT*

*&*

*SHARE*

*Aunty baby ce*

โœ

[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan

๐Ÿคฑ๐Ÿป

:

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš

๐Ÿคด๐Ÿป

*IZZAR SARAUTA*

๐Ÿคด๐Ÿป





ยฎ

โ˜„

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION

โœ

*

{ _Gaskiya

ษ—

aya ce daga ฦ™inta sai

ษ“

ata, burinmu mu fa

ษ—

akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }



๐ŸŽ

```Gโ€ขWโ€ขA```

๐ŸŽ

*_GASKIYA DOKIN ฦ˜ARFEโ€ข_*

๐Ÿ‡๐Ÿผ

*Story*

*&*

*written*

*By*

*Aunty baby*

โœ

*DEDICATED TO..*

*MY dear neat lady*

*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*

๐Ÿ“

*Page* 1

โƒฃ

9

โƒฃ

โฉ

2

โƒฃ

0

โƒฃ

*____________*

๐Ÿ“–

juya maganar da gimbiya Haleematun-Sa'adiya ta fad'a kawai yake

, K'ara kallon gimbiya khaujut yayi daure take da towel sai wanda ta yafa akan ta da alamar daga wanka ta fito.

Sannan kuma yarima Aliyu daga shi sai t-shirt da gajeran wando, duba da son da yarima Aliyu ke nuna ma gimbiya khaujut baya nuna ma gimbi

ya Haleematun-Sa'adiya wannan ma kad'e ya isa ya bashi amsar abun da gimbiya Haleematun-Sa'adiya ta fad'a.

Tashi yayi ya fara zagaye D'akin, bakin ciki ne ya kama shi da sauri yayi kan yarima Aliyu shag'e shi yayi ya makure shi da bango.

Kakari k

awai yarima Aliyu yake kaman wanda zai mutu kuma sarki Fahad Abdullah yak'i sakin shi, gimbiya khaujut na ganin haka ta fasa ihu da gudu ta shiga bedroom d'in ta ta saka kaya sannan ta fito da sauri tayo kan sarki Fahad da har yanzu yak'i sakin yarima Aliy

u.

Kok'arin kwatar yarima Aliyu ta fara amma Ina rukon da yayi mai bana wasa bane daga karshe ma tunkud'e ta yayi sannan yace, "ina nan zuwa gare ki bari in gama dashi".

Kuka ta kara fashewa dashi sannan ta fita a D'akin da gudu, part d'in g

imbiya Mabaruka taje matar mahaifin mai-martaba sarki Fahad Abdullah.

Gimbiya Mabaruka tana kishingid'e kuyangun ta na matsa mata k'afa, gimbiya khaujut ta shugo a hargitse tana kuka, kallon ta gimbiya Mabaruka tayi sannan tace, "lafiya kuwa? ".

"Abban Dameer zai kashe Aliyu" abunda ta iya fad'a kenan kuka ya kara kufce Mata.

"Subhanallahi" gimbiya Mabaruka tace sannan ta tashi ta fita a D'akin da sauri, ita ma gimbiya khaujut mara mata baya tare sukai part d'in gimbiya khaujut d'in suka shi

ga.

Nan fa masarautar ta cika da gulme gulme fadawa nayi kuyangu nayi, suna shiga gimbiya Mabaruka tayi kan mai-martaba tana tambayar shi lafiya.

Sakin yarima Aliyu yayi sannan ya kalle wani bafade yace, "yayi sauri ya kira mai waziri da babban

malamin fada su hadu duk a fada" da sauri wannan bafadan ya tafi.

Gimbiya Mabaruka tace, "wai lafiyan ku kuwa wannan wani irin tashin hankali ne ka fad'a min abunda ya maka".

Fita kawai mai-martaba yayi a D'akin direct fada ya huce zuciyar shi

na soya yanzu duk son da yake mata sai da taci Amanar shi, sannan kuma da k'anin shi wanda yasha nono ya bar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login