Showing 24001 words to 27000 words out of 70108 words

Chapter 9 - IZZAR SARUTA COMPLATE

yace, daya daga cikin fadawan sarki ne rik'e da wasu kayan sarauta masu Kyau da daukar Ido yace, "nine waziri ne ya aiko Ni" bud'e

kofan yayi sannan ya juya a bin shi, shigowa bafadan yayi sannan ya aje kayan a gefen Bed d'in shi yace, "waziri ne yace in kawo ma Wai in lokacin daurin auren ka yayi su zaka sa".

Da hannu yayi Mai alaman zai iya tafiya, rissinawa yayi sannan ya juy

a ya tafi kallon kayan yarima Dameer kawai yayi sannan ya dau wayan shi da ke gefe ya fara calling d'in Ammin shi.

Deeyana ce zaune a gaban Abban ta nisiha yake mata mai ratsa jiki hawaye ne kawai ke wanke mata fuska tana jin ba dadi a cikin zuciy

ar ta yanzu yau zata bar iyayan ta zata tafi in da bata san kowa ba, mijin ma da za'a daura mata auran bata tab'a ganin shi ba shima haka maganar Abban tace ta dawo da ita tunanin da ta tafi.

"Deeyana kiyi hakuri da duk abinda zaki taran a gidan auran

ki gidan da zaki je gida ne na masarauta mai cike da munafunci da makirci sai kin iya zama da kowa, Allah ya miki albarka sannan dan Allah yanda kikai mana biyaya to kiyi ma mijin ki ma insha Allah gaba zaki ji dadin rayuwar ki Allah ya miki albarka".

Cikin kuka tace "ameen Abba" sannan ta tashi ta ta fita a dak'in, bedroom d'in Amma ta shige tayi kwanciyar ta dan jiya an mata lalle duk wani gyara na amarya da ake yi sai da aka mata.

A babban masallacin taraba za'a daura auran bayan an idar da

sallahn juma'a, haka Abba ya tsara abun shi dan su waziri da sunce a masarauta za'a daura auran Abban Deeyana yace, be yarda ba dole a masallacin jumm'a za'a daura haka nan sukai hakuri amma mai-martaba be zai sumu damar halartan masallacin ba sai dai ya n

ad'a manyan masarautan da zasu halarta.

Kowa na masarauta ya shirya dan wasu ma har sun halarci masallacin Dameer ma ya shirya cikin kayan da aka aiko mai dashi yayi masifar kyau part d'in gimbiya Haleematun-Sa'adiya ya shiga dan yasan ana kakar shi

take yana shiga ya tambaye jakadiya ta fad'a mai dak'in da take sannan ya shiga.

Kakan Dameer tayi farin ciki sosai ganin shi d'as dashi be sanya damuwa a ranshi ba sai albarka da ta kara sanya mai, noking d'in dak'in aka gimbiya Haleematun-Sa'adiy

a ce ta shigo fuskar ta dauke da murmushi ta kalle Dameer tace,

"My son lokaci na gure wa kai ake jira zo mu tafi dan ni ya kamata na sanya ka a mota da kaina" murmushi jaddah tayi duk da bata san abunda gimbiya Haleematun-Sa'adiya tace ba.

S

hafa kan jaddah yayi sannan ya mata kiss a goshi ya kalle gimbiya Haleematun-Sa'adiya yace, "muje" rike hannu shi tayi sannan suka fita a dak'in, har bakin motar da aka fito da ita domin yarima Dameer d'in ta kai shi aka bude mai ta sanya shi a ciki sannan

ta shafa laulausan gashin kan shi tace, "a daura aure lafiya sannan ka biya gidan Amaryar ka ganta kafin a kawo mana ita".

Murmushi yayi sannan yace, "thanks again nagode sosai" sannan ya rufe motar kawai, had'a rai tayi tana k'ara jin tsanar shi a

ranta.

Abban Deeyana yaci kwallyar shi cikin faran shadda mai kyau haka kakan Deeyana ma duk dai yan uwa da abokan aziki sun hallara a babban masallacin, haka ma duk yan masarautan har Dameer ma sun iso, sallah aka fara yi sannan ana idarwa aka g

yara zama aka fara daura auran Deeyana da Dameer.

Waziri shi yayi waliyin ango yayan Amma kuma aboki gun Abba shi yayi waliyin Amarya, an daura auran Deeyana da Dameer akan sadaki dubu dari, Dameer da ke gefe yana jin ace ameen wasu zafafan hawaye

suka fara zubo mai saurin sharewa yayi dan kar a gan shi Abdul yaron waziri ya matso gun shi ya rungume shi yana bubbuga bayan shi a hankali.

Waziri ya matso kusa da yarima Dameer yace, "ka tashi kaje ka gaida surukin ka mahaifin matar ka kenan gas

hi can zaune" tashi Abdul yayi ya rike mai hannu sannan suka isa gun Abba.

Dukawa Dameer da yayi sannan ya fara gaishe su, Abba Deeyana na kallon Dameer yaji kwalla na tawo mai Dameer ma kallon shi yake ko kiftawa...

*(

๐Ÿ˜ฑ

To fa ko Dameer za

i gane kanin mahaifin nashi wanda yake nema ruwa a jallo to sai dai kun biyo autar gaskiya writer's sannu a hankali

๐ŸŒท

)*

*VOTE*

*COMMENT*

*&*

*SHARE*

*Aunty baby ce

๐Ÿ˜‰

*

[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan

๐Ÿคฑ๐Ÿป

:

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš

๐Ÿคด๐Ÿป

*IZZAR SARAUTA*

๐Ÿคด๐Ÿป



ยฎ

โ˜„

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION

โœ

*

{ _Gaskiya

ษ—

aya ce daga ฦ™inta sai

ษ“

ata, burinmu mu fa

ษ—

akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }



๐ŸŽ

```Gโ€ขWโ€ขA```

๐ŸŽ

*_GASKI

YA DOKIN ฦ˜ARFEโ€ข_*

๐Ÿ‡๐Ÿผ

*Story*

*&*

*written*

*By*

*Aunty baby*

โœ

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso~

*DEDICATED TO..*

*MY HALEEMA ADAM, KHADIJA MUSBAHU And UMMU SAFWAN*

*Sadaukarwa ga

UMAIMA ALIYU*

~Mrs basakwace ina taya ki murnar kammala littafin ki da kikai kuskuran da kikai a ciki Allah ya yafe miki fadakawarwa da kikai kuma Allah ya baki lada

๐Ÿ˜ป๐Ÿ˜ป๐Ÿ˜ป

(muna zuba

๐Ÿ‘€๐Ÿ‘€๐Ÿ‘€๐Ÿ‘€๐Ÿ‘€

muna jiran sabo)~

*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHI

M*

๐Ÿ“

*page* 3

โƒฃ

7

โƒฃ

โฉ

3

โƒฃ

8

โƒฃ

*__________*

๐Ÿ“–

k'asa da kai Abban Deeyana yayi dan yaga kallon da yarima Dameer yake mai bana k'are bane sannan yace, "Allah ya muku albarka Deeyana kanwa ce a gare ka sannan kuma mata dan Allah ka rike min it

a amana".

Wannan kalma ita ta duki kunnan yarima Dameer "Deeyana kanwa ce a gare ka" k'ara maimaita kalma yayi a zuciyar shi sannan ya kalle Abba muryan su daya da Abban shi sannan fuskar su ma haka to mai hakan ke nufi kenan? Dafa shi Abdul yayi sa

nnan yace, "yarima tashi mana tunda kun gaisa".

Murya sarke yarima Dameer ya samu kan shi da cewa "insha Allah Abba" sannan ya tashi suka fita a masallacin mota kawai ya shiga yana k'ara maimaita "Deeyana kanwa ce a gare ka", dafe kan shi yayi sanna

n yace, "Allah sarki uncle dan na saka ka a raina shiyasa ko da yaushe kake min gizo Allah ya bai yana mana kai".

Abdul yace, "yarima ina muka nufa yanzu gidan Amarya ko masarauta kasan abokan mu suna can suna jira" shuru yayi yana jin shi dan besan

mai zaice mai ma ba sabida baya so yace mai be san gidan su Amaryan ba sai kawai yace su huce masarauta, nan direba ya jasu sai masarauta.

Ajiyar zuciya Abba ya sauke yana tuna ran da ya bar masarautar su sannan yanzu gashi yar shi zata shiga, tausay

in yar shi ne ya kama shi a zuciyar shi yace, "Allah ya kare min ke Deeyana daga duk kan shirri".

Deeyana kam da k'yar aunty Faiza da suheema suka sata tayi kwalliya dan da tace ita baza tayi ba bata so Amma kam bata san suna yi ba tana can gurin

yan uwa da abokan aziki ana shagalin biki, wata dalleliyan shadda da Abba yayi mata ta saka simple make-up aka mata ba wani mai yawa ba amma tayi masifar kyau.

Sannan suka fito ita da suheema dan zuwa gidan su suheema dan duk kawayen su na makarant

a na can ai kuwa tana fitowa yan uwa suka rufan mata kowa na fadin tayi kyau Amarya Amarya Deeyana kaman tayi kuka suheema ta janye hannun ta suka fita daga gidan, kawayan su na makaranta suna ta taya ta murna sunji ance dan sarki zata aura.

Can mas

arauta mure kuwa sai shagali ake irin na sarauta abokan Dameer sun had'a walima a cikin gidan akwai babban hall ana duk suka yi casun su kowa na nuna bajintar shi sai kuma wanda suka shirya bayan an kawo amarya karfe takwas na dare amma shi a waje za'a yi.

Karfe biyar dai-dai yan daukar Amarya suka shirya tafiya wannan karon harda gimbiya Aisha za'a tafi sabida daukar Amarya ne sai sarauniya maimunatu da k'annin ta, motoci ne jere sun kai kusan guda talatin wanda duk za'a tafi dauko Amaryan dasu nan

suka fara tafiya a hankali.

Musu busa da yan kid'a ai sun dade da zuwa kofar gidan su Deeyana ana ta kiraye-kiraye, nan yan biki suka fara fitowa kallo sai motoncin da suka fara zuwa kuma a jere kallo ya koma kan motocin.

Deeyana na zaune a bak

in Bed d'in su dan tun wajan karfe uku akan kara shirya ta cikin material pink color shima kwalliya aka mata sai ta kara fitowa das da ita aunty faiza da Amma suka shigo gyale aunty faiza ta yana mata a jikin ta har kanta sannan suka fara mata nasiha mai r

atsa jiki.

Amma tace, "Deeyana Allah ya miki albarka yasa ki shiga gidan miji a sa'a Allah ya baki ikon yin biyaya kaman yanda kike mana".

Kuka Deeyana ta fashe da shi sannan ta mike ta rungume Amma cikin sheshekan kuka ta fara magana "Amma ki ya

fe min insha Allah zanyi biyaya kaman yanda kuka ce".

Ita ma Amma rungume ta tayi kwalla ya cika mata ido inna sajida ce ta shigo dak'in ita da inna Sumayya suka ce "to ashe yan daukar Amarya sun zo gasu can ma sun shigo suna parlour baban Deeyana a

i sai a gaggauta shirya ta ko sabida kar a bata musu lokaci".

Deeyana na jin haka ta k'ara fashewa da kuka ta rike Amma gam sai da aunty faiza ta rike mata hannu ta babbare ta a jikin Amma sannan suka fita da ita a dak'in, dayan bedroom d'in suka ka

i ta sannan aunty faiza ta kara gyara mata fuska inna sajida da inna Sumayya suka k'ara mata nisiha sannan inna sajida ta rike hannun ta suka fita a dak'in parlour da aka sauke su gimbiya Aisha suka shiga da da sauri sarauniya maimunatu ta tare ta da murna

tana "alhamdullh yau gani ga Amarya Dameer".

Tashi suma su gimbiya Aisha sukai sannan suka masu inna sallama suka ce duk wanda zaije kai Amarya to ga motoci nan ya shiga sarauniya maimunatu taki sakin Deeyana haka ta rike mata hannu suka fita dag

a parlour har kofar gida ma, suheema daman sun shirya har wasu daga cikin kawayen Deeyana ma duk zasu shiyasa ana fito da Deeyana Suma suka fito.

Wata dalleliyan mota aka sanya ta a ciki wacce duk tafi motoncin gurin haduwa sannan sarauniya maimunat

u da gimbiya Aisha sai kuma aunty faiza suka shiga, su suheema kuma duka suka shiga wasu motocin gaba daya yan uwa Amma ba wanda ya zauna a gida har tsofafin Suma sai da suka shiga mota sai sunje, haka motan su Deeyana ta fara tafiya a hankali Deeyana da k

anta ke cikin gyale ta ji mota ta tashi ta k'ara sautin kukan ta a hankali.

Shafa kanta sarauniya maimunatu tayi sannan tace, "haba Amarya ki daina kuka insha Allah kin shigo gidan mu a sa'a".

Shuru Deeyana tayi sai ruwan hawaye da ke zuban

mata, kowa ya shiga mota sai da suka cika duk motocin nan sannan direbobi suka fara tafiya, kusan minti arba'in suna tafiya sannan suka is babban geta d'in masarauta mure nan suka shiga, busa da K'ara yawa ana ta ma Amarya barka da zuwa.

Motan su D

eeyana ta fara yin parking sannan ta sauran fito da ita sarauniya maimunatu tayi ta rike mata hannu suka shiga babban parlour masarauta dan anan ake fara aje amarya in dai an kawo ta masarautan, nan ta samu kowa na parlour gimbiya Haleematun-Sa'adiya da sa

uri ta tashi ta

tare Deeyana ta rungume a jikin ta tana mata barka da zuwa masarautar su Mai tarin albarka.

Wata kujera aka zaunar da ita sannan manyan matan masarauta suka fara zuwa suna mata barka da zuwa, aunty faiza dai tana kusa da ita tana kallo

n ikon Allah dan yanda suka tarbe su abun ya burgeta, mutan gidan su Deeyana kuwa part d'in gimbiya marwa aka kai su sannan aka fara tarbar su da abinci kala da ban da ban wanda sai wanda mutum yake so ake zuba mai.

Karfe bakwai na dare aka dauke

Deeyana aka kaita part d'in gimbiya Haleematun-Sa'adiya dan a shirya ta tayi sallah sannan a tafi gurin da za'a yi partyn, gimbiya Haleematun-Sa'adiya ce ta shigo da wasu kaya na sarauta ta mika ma aunty faiza tace, "yanzu su Deeyana zata saka" amsa aunty

faiza tayi lokacin Deeyana tayi sallah sannan mai make-up ta zo ta fara mata.

Yarima Dameer ma shiryawa yayi cikin kayan da aka kawo mai kala daya dana Deeyana yayi masifar kyau waya yake da Ammi sai murmushi yake tana ta bashi labarin haukar da A

yusha take ashe ita son shi take basu sani ba.

Ana gama mata make-up d'in ta sanya wannan kaya da gimbiya Haleematun-Sa'adiya ta kawo mata hmmmm fadan kyauwan da Deeyana tayi ai bata lokaci ne dan zama tayi kaman sarauniya, kaman ta da yan masarauta

n mure ya k'ara fitowa wanda da aunty faiza ta kalle ta sai da gaban ta ya fadi.

Karfe takwas nayi gimbiya Haleematun-Sa'adiya da kanta taje ta kira Dameer dan lokacin tafiya yayi, dak'in da Deeyana take ta kai shi wai tare zasu fito zaune ta samu

Deeyana an yana mata wani dan net mai sharara wanda Ba'a ganin fuskan mutum sosai, gujeran da Deeyana take ta kama hannun Dameer ta zaunar da shi sannan ta fito da turare ta fara fesa musu tana gama fesa musu tayi murmushin dole dan duk wannan abun karfe

hali kawai take tana yi amma da za'a bata huka ace ta kashe su to zata iya.

Sannan tace, "to my son zaku iya fitowa" murmushi yarima Dameer yayi sannan yace, "thinks Momma gaskiya na gode miki sosai Allah ne kawai zai biya ki sabida kin iya zabi k

o da banga fuskar wannan sarauniyar Amaryar tawa ba nasan kyakyawa ce ajin karshe shiyasa nake gode ma Allah i love you so much Momma".

Ji tayi kaman ta kurma ihu sabida bakin ciki lallai sai yau take bakin ciki abunda ta haka, shurun da tayi ne y

asa yayi murmushin gefan baki sannan yace, "Momma mu tafi ko kar mu fata ma mutane lokaci".

Fuuuuu ta fita bata ko kalle shi ba ita dai Deeyana tana zaune dan bata ma jin abunda suke cewa dan tana can wata duniyar tana tunani, tashi tsaye yayi ya

fara tafiya sai da ya kai kofan fita cikin tausansiyan muryan shi yace....

*VOTE*

*COMMENT*

*&*

*SHARE*

*Aunty baby ce*

๐Ÿ˜‰

โœ

[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan

๐Ÿคฑ๐Ÿป

:

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš



๐Ÿคด๐Ÿป

*IZZAR SARAUTA*

๐Ÿคด

๐Ÿป



ยฎ

โ˜„

*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION

โœ

*

{ _Gaskiya

ษ—

aya ce daga ฦ™inta sai

ษ“

ata, burinmu mu fa

ษ—

akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }



๐ŸŽ

```Gโ€ขWโ€ขA```

๐ŸŽ

*_GASKIYA DOKIN ฦ˜ARFEโ€ข_*

๐Ÿ‡๐Ÿผ

*Story

*

*&*

*written*

*By*

*Aunty baby*

โœ

~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso~

*DEDICATED TO..*

*MY KHAUSAR*

๐Ÿ’‹

*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*

*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*

๐Ÿ“

*page* 3

โƒฃ

9

โƒฃ

โฉ

4

โƒฃ

0

โƒฃ

*_________*

๐Ÿ“–

yace, "zaki iya tasowa" jiki a sanyaye Deeyana ta tashi ta fara takawa a hankali har ta isa gare shi, hannun shi ya zura cikin nata daga ita har shi wani irin shuuu suka ji a jikin su, tafiya ya fara a hankali sannan ita m

a ta bishi har suka fita a dak'in.

Lokacin kowa ya isa gurin partyn har yan gidan su Deeyana, wata dalleliyan mota ya hango a can anyi parking din ta da alaman su ake jira karasawa gun motar sukai Abdul na ganin su ya bude ya fito daga cikin motar

dan shi zai direving nasu, sakin hannun Deeyana yayi sannan ya bude kofar motar ya sanya ta a ciki murmushi Abdul yayi sannan ya sagaya ya bude ma Dameer.

Shiga yayi ya zauna, ita dai Deeyana gaban ta banda faduwa ba abunda yake sabida bata tab'a z

ama kusa da wani namiji ba banda yau, Abdul ya shiga motan ya tada sai gurin da za'a gudanar da party d'in, shuru kowa yayi sai zuciyoyin su da ke bugawa Dameer ba abunda yake tunawa sai muryan Abban Deeyana da yake ce mai Deeyana "kanwa ce a gare ka ka ri

ki ta amana" parking d'in da Abdul yayi ne ya dawo dashi daga duniyar tunani da yaje.

Kallon shi Abdul yayi sannan yace "mun iso" kai kawai Dameer ya daga mai alaman to sannan Abdul ya fita a motar, shuru ba wanda ya motsa har kusan minti biyar sai

gashi ana k'wank'wasa glass d'in motar glass din ya bude sarauniya maimunatu ce fuskar ta da murmushi ta leko window motar tace, "my bro's ku fito mana".

"Hmmmm" kawai yace sannan ya bude ya fito zagayawq sarauniya maimunatu tayi sannan ta bude ma

Deeyana ta kama hannun ta ta fito daga motar sannan ta kaita har in da yarima Dameer ke tsaya ta kamo hannu shi ta sanya a cikin na Deeyana sannan tace, "to mu tafi yan k'anne na".

Murmushi kawai yarima Dameer yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login