Showing 60001 words to 63000 words out of 70108 words
ta duba mai kiran tana ganin Dameer ne ta katsa wayan tanq hararan wayan.
Ganin ta katse sai ya tashi ya tafi
dak'in Ammi direct bedroom d'in da Deeyana take ya shiga kwance ya samai ta tayi ruf da ciki saurin isa gunta yayi yana juyar da ita dai-dai, saurin ture shi tayi tana kuka "ni ka rabu dani maci amana kawai".
Saurin rufe mata baki yayi da nashi ya f
ara kissing d'in ta sai da ya kaita karshe sannan ya sake ta yana mai da numfashi, "haba Deeyana kin san fushin ki ila ce a gare ni pls kiyi hakuri ki yafe min laifin da na miki duk da dai ni ban san laifin da na miki ba".
Fashewa tayi da kuka sanna
n ta fad'a kirjin shi ta fara cewa, "ai sai gaje gun Ayusha d'in tunda yanzu naga ita kafi danuwa da ita wato ni tunda ka gama cutata ka durka min ciki shine zaka daina kula dani to kaje amma ka sani sai ka fara raba ni da wannan cikin da ka dura min tukun
"
Murmushi ne ya subuce mai sannan yace, "kai Deeyana ashe haka kike da rigima to kiyi hakuri ni ba wani abu tsakani na da Ayusha ita da aure ma zatayi yanzu wato shine kike kishi ko to ko kin manta alkawari da na miki ne".
Girgiza kai tayi s
annan tace, "to ai zaka iya karyawa ai nasan halin ku na maza" kumatun ta ya kama Sannan yace, "halin mijin ki na da ban ne kinji" daga kai tayi alaman eh nan da nan suka shirya har sun manta sunyi wani fada ko sallama basu ma Ammi ba suka huce part d'in s
u.
Bayan wata uku.
Cikin Deeyana ya shiga wata na bakwai yayi girma sosai, kowa addu'a sauka lafiya yake mata kayan baby's kuwa ai ba'a magana dan Ammi London taje duk tayo siyayan kayan baby's dak'i guda haka Dameer ma yana ta siyo nashi k
ayan.
Dameer da Deeyana suna zaune lafiya abin su, cikin ta baya hana ta kyautatawa mijin ta shima haka ba wai ya cika takura mata bane haka dai suke rayuwar su gwanin ban sha'awa.
Cikin Deeyana na shiga wata tara ta koma bangaran Ammi dan Dameer
da kan shi ma ya mai da ta sabida Ammi zata fi bata kulawa, kullum sa ran haihuwa ake yau ko gobe hakan nan ita ma kullum cikin addu'ar Allah ya sauke ta lafiya take.
Yanzu satin ta biyu da shiga wata tara shuru dai ba wani bayani hankali kowa ya f
ara dawowa kanta gimbiya mabaruka kullum sai tayo mata rubutu ta kawo mata tasha haka mai-martaba ma, har ta shiga wata goma da kwana biyu shuru nan ma shima dai Dameer hankali shi ba karamin tashi yayi ba.
Dan yanzu abun ya fara bashi tsoro, wata ran
ar Friday da daddare sun gama firan su ya tafi part d'in su Ammi ta bata rubutun da gimbiya mabaruka ta kawo mata tasha taji fitsari ya kama ta tashi ta shiga toilet dan tayi kawai taji maran ta ya rike ga wani irin ruwa da ya fara zuban mata.
Salla
ti ta fara yiiii.
*To ko dai abun yazo ne
πΉπΉπΉπΉ
ni dai bance komai ba in akwai likitoci a Izzar sarauta fan's sai ku kawo ma Dameer a gaji
π€£
Allah sarki gimbiya Haleematun-Sa'adiya ba rabon taga... nayi shuru dai
ππΏ
ββ
ππΏ
ββ*
*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*
*Aunty baby ce*
β
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan
π€±π»
:
π¦π¦π¦π¦π¦π¦π¦
π¦π¦π¦π¦π¦
π¦π¦π¦
π¦π¦
π¦
π€΄π»
*IZZAR SARAUTA*
π€΄
π
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*
β
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gar
e ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI*
π
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby*
β
*DEDICATED TO..*
*AMEER*
~Ubangiji Allah ya baka lafiya~
π
π’
*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
π
*page* 6
β£
3
β£
β©
6
β£
4
β£
________
π
Sallati ta fara yi tana kiran sunan Allah ta rike maran ta kuma, nan da nan zufa ya jika mata jiki Ammi da taji kaman alama
n nishi a toilet ta shiga da sauri, durkusha ta samu Deeyana ta tara uban zufa.
A rude Ammi ta iso gun Deeyana tace, "Deeyana haihuwar ce Allah ya sauke ki lafiya diya ta" saurin riko Deeyana tayi dan su tafi hospital rike mata hannu Deeyana tayi da
karfi tana rintsa ido nan kuma sai nishi da karfi faya ce ta fashe ruwa ya fara zuba duk da azaban da Deeyana take ji bai hana ta kiran sunan Allah ba.
Ammi dai banda aikin sannu ba abunda take mata dan jikin ta rawa yake ta rasa ma mai zatayi tund
a ta san haihuwar ce tazo kafin ta gama tunanin ta ma taji kukan jariri ya fadu da sauri tayi kasan Deeyana tana jinjina kokari irin na Deeyana.
Saurin duba saman mirror tayi taci sa'a akwai sabuwar reza ta yanke cibin ita kam Deeyana matsawa gefe t
ayi tana fitar da numfashi a hankali, dauke yaron Ammi tayi sannan ta nade shi a towel kallon Deeyana tayi sannan tace, "sannu Deeyana Allah ya baki lafiya kinyi kokari".
Jin Dameer tayi yana kiran ta "Ammi Ammi" shigowa bedroom d'in yayi yaga toile
t a Bude kuma kaman Ammi na magana lekawa yayi ganin Deeyana durkusha jariri kuma na hannun Ammi tana kara nada mai towel, wayyo kara goge idon shi yayi sannan yace, "Ammi Deeyana ce ta haihu".
Dagowa Ammi tayi sannan tace, "yauwa Dameer zo ka rike mi
n yaron in gyara Deeyana amma fara kiran Dr tukun" da sauri ya afka toilet d'in, yayi kan Deeyana ita kuma Ammi ta fito tana k'ara gyara mai towel d'in da ta rufe yaron da shi dan sai carkada kuka yake.
Daukar ta yayi cak ya sanya ta kan kujeran da
ke bedroom d'in yana sanya mata albarka yanzu Deeyana ce ta haifan mai d'a shi kam mai zai mata a duniya wanda zai biya ta, dafe kai ta tayi da hannun ta tana cewa "washhhhh" "oh sorry habibaty sannu" ruwa ya diba ya wanke duk wani jinin toilet d'in sannan
ya koma kan Deeyana ya cire mata kayan jikin ta ya dauraye mata jiki sannan ya daura mata towel ya dauke ta cak ya fito da ita.
Ammi har ta dauki waya ta kira Dr dan tazo ta duba ta sannan ta kira gimbiya mabaruka da sauran ta sanar da su Deeyana t
a haihu, ba'a fi minti goma ba sai ga Dr ta shigo nan ta shiga duba Deeyana ta Bata wasu magunguna sannan ta duba yaron duk lafiyar su lau.
Gimbiya Mabaruka ce ta fara shigowa cike da murna yau ta samu da sannan mutanan gidan suka fara zuwa Nan da n
an masarautar mure ta san an samu k'aruwa, gimbiya mabaruka ce tayi ma yaron wanka gimbiya Aisha kuma tayi ma Deeyana, nan aka shirya su cikin kayan sarauta masu kyau da tsari jariri sai shan pic yake sabida kaman shi sak da uban shi Dameer.
Komai n
asu iri daya ne ba abun da ya dauko na Deeyana komai na Dameer ne Amma ma tayi murna amma ko idon ta Ba'a gani ba a dak'in nan aka fara shagulgulan haihuwa iri-iri, Dameer ai rasa in da zai saka Deeyana yayi dan murna nan da nan ya fita ya siyo mata zinare
mai masifar kyau wanda zata saka kafin suna.
Abinci aka ma Deeyana kala-kala na mai jego, gata dai Deeyana tana shan shi yan uwan Amma ma duk sun zo amma ai su sai suka je gefe dan yanda suka ga kowa na faran ta mata, aka dauke jariri aka kai shi g
un mai-martaba sarki Aliyu ya sanya mishi albarka sannan aka kai shi gun tsohun sarki Fahad Abdullah kowa murna yake.
Yau kwana Deeyana uku da haihuwa gata dai na duniya Deeyana na shan shi ga kayan ta dana jariri da kullum sai su saka kala biyar da
k'i daya gaba daya aka ware na kayan jariri da uwar jariri Deeyana, Ammi kwata-kwata bata bari Dameer da Deeyana su ware ko na minti daya yana zuwa itama zata shigo dak'in har ya gama duba jariri tana tsaye sannan ya fita kallo ne kawai tsakanin su.
Sai kuma waya da suke kwana yi dan gaskiya ba karya suna kewar juna Dameer yake tambaya Deeyana wani suna take so a saka ma jariri tayi shuru sai da ya kara mata magana tace, ita bata da zabi duk sunan da ya sama jariri yayi.
Kullum gimbiya Aisha t
ake ma Deeyana wanka shi kuma jariri gimbiya mabaruka tayi mai, gimbiya marwa kuma gyara kawai take ma Deeyana na fitar hankali wanda tasan duk ranar da Dameer ya kusanci Deeyana sai yaji ta kaman budurwa dan gimbiya marwa ba daga nan ba gurin gyara.
Yau ta kama alhamis ana gobe suna kenan yan saudiyya duk sun zo harda Ayusha da yanzu suke soyayya da abokin Dameer ana ma zancen aure yanzu ta cire son Dameer a ranta dan tasan baza ta tab'a samun shi ba ita ma tayi ma Deeyana siyaya Sosai da jariri sos
ai Deeyana taji dadi dan tunda tazo suna tare suna fira dan wannan karon ne zuwan Nigeria ta na farko.
Yan uwan Amma ma duk sun zo su aunty faiza gida dai ya cika sosai dan tun ranar aka fara shagulgulan suna, suheema ma ta zo da d'an karamin cikin
ta ita ma anyi bikin ta da dadewa.
Mai-martaba tsohun sarki ya kira Dameer ya tambaye shi ko akwai sunan da yake sha'awa da za'a saka ma jaririn yace, Abdullah sunan kakan su kenan mahaifin su sarki Fahad Abdullah, yaji dadi sosai da karan da Dameer
d'in ya musu sannan ya kira sarki Aliyu ya gaya mai shima yaji dadi sosai nan aka ta sama jariri albarka.
Ranar aka kira mai lalle ta ma Deeyana da kitso mai kyau, ita ma Ayusha tace a mata lalle dan ya bata sha'awa a abinka da farar macen sai ya f
ito yayi kyau sosai.
Daran ranar Dameer ya Kira Ammi yace, dan Allah Deeyana zata zo zai nuna mata kayan su na suna da k'yar Ammi ta yarda sannan aka kara canja ma jaririn kaya ta tafi da shi, tana shiga dak'in Dameer ya taso ya amsa yaron yana wani
kashe ta da kallo kaman zai cinye ta, dariya tayi sannan tace, "kallon fa".
"Hmmmm habibaty kenan kin canja min kin zama wata taurarowa cikin taurari Kai anya kuwa kece mai Ammi take Baki haka my Deeyana" yayi maganar yana aje jaririn ya dawo ya ru
ngume ta, kashe mai ido tayi sannan tace, "abun Dadi pls mai zaka nuna min na tafi bana so na dade, kar Ammi tayi fada".
Mai da fuska yayi kalan tausayi sannan yace, "yanzu ko rage min zafi baza ayi ba" dariyar mugunta Deeyana tayi sannan tace, "Kai l
allai hayatee ai sai nayi wata biyu nan gaba" saurin zaro Ido yayi sannan yace, "wata biyu lallai lokacin ma maybe kina da wani babyn kwance a nan" yayi maganar yana shafa saman maran ta.
"Hmmmmm Ni zan tafi tunda dai daman wayyo zaka min" sauri
n riko hannun ta yayi sannan ya sanya ta saman bed ya haye saman ma ya fara kissing d'in ta, nashanun ta da suka cika riga fam ya kurawa Ido nan da nan ya hautsine idon shi yayi jajir.
Fito da shi yayi daga cikin riga ya sanya bakin shi saman su ya
fara Sha, kai Deeyana ta zaro Ido tana mamakin jaraba irin ta mijin nata, sai da ya sha iya san ran shi sannan ya matsa ya fara tafiya da kan shi ko wani sako na jikin ta yana lasa, rasa abunda zata Mai tayi dan ba k'aramin tausayi ya Bata ba.
Ita m
a taimaka Mai ta fara yi, ya fito da hajiya babban shi ya sanya ta a tsakiyan nonowan ta ya fara yin sama da kasa ita kuma ta had'a mai nonowan kaman yana yi cikin farjin ta yaji, sai da ya samu natsuwa sosai sannan ya barta haka ta tashi ta gyara rigan ta
shi kuma ya nuna mata akwatunan da ya siyo Mata Wanda zatayi fitan suna gobe da shi, wanka ya shiga ita kuma ta fara duba kayan da suke cikin akwatuna.
Lokacin da ya fito ta gama dubawa kungan jaririn tayi sannan tace, "na gani sunyi kyau Allah ya
k'ara arziki Bari na koma Kar Ammi taga na Dade" kai ya d'aga Mata sannan yayi kissing d'in wuyan ta da jaririn sannan ya dauka akwatuna Dan ya raka ta da su nan suka fita sai D'akin Ammi.
Washe gari tun safe aka mata wanka ta shirya ta cikin kayan
sarauta dan a aladan gidan haka ne sai an gama radin suna sai kasa duk Kayan da kake so, an gama radin suna lafiya jariri yaci suna Abdullah zasu dunga kiran shi Abdul, nan fa aka fara kid'e-kide da raye-raye ana busa.
Dameer ma ya had'a walima shi
da abokanan shi Wanda anci an sha, ko wani kaya da Deeyana zata saka shima Dameer shi ya saka sunyi anko kala-kala kayan suna kuwa har an rasa in da za'a saka su, anyi taron suna lafiya an tashi lafiya.
Washe garin suna an k'ara wani bikin sunan san
nan mutane suka fara watsiwa kowa na tafiya jariri da Deeyana suna cikin kwanciyar hankali.
Bayan wata daya.
*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*
*Aunty baby ce*
β
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan
π€±π»
:
π¦π¦π¦π¦π¦π¦π¦
π¦π¦π¦π¦π¦
π¦π¦π¦
π¦π¦
π¦
π€΄π»
*IZZAR SARAUTA*
π€΄
π
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*
β
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI*
π
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby*
β
*DEDICATED TO..*
*UMMU MUDASSIR*
```MY daughter
π€©
Allah ya kara miki lafiya sannan kuma ya sauke ki lafiya au
π€
bari nayi shuru kar su oo suce min uwar zamani
π€£
```
*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
π
*page* 6
β£
5
β£
β©
6
β£
6
β£
_________
π
Deeyana da Abdul sunyi bul-bul abin su Dan ba k'aramin kulawa Ammi ke Basu ba, Dameer ma haka kullum cikin kula da Deeyana y
ake yanzu hankalin shi gaba daya ya koma kan gyaran gidqn shi da yake so Deeyana na arba'i su koma.
Gida ne yake musu mai masifar Kyau da kuma tsari part d'in Deeyana da ban nashi da ban sai kuma na yaran su gida ne gari guda yayi musu, akwai gun wa
san yara da kuma swimming pool wanda zasu dunga shan iska.
K'ewar Deeyana na bala'in damun shi Dan da k'yar wani lokacin yake bacci, wani daran asabar ya kasa bacci sai juye-juye yake hakan na ya tashi ya fita zuwa part d'in Ammi yaci sa'a kuwa bata
nan tana part d'in mai-martaba direct bedroom d'in da Deeyana take ya shiga kwance ya tatda ta tana sharan baccin ta.
A hankali ya fara tashin ta da yake Deeyana Bata da nauyin bacci nan da nan ta tashi kallon mamaki ta bishi da shi, kaman zaiyi
kuka fuskan nashi gwanin tausayi dafe kanta tayi sannan tace, "amma dai kasan D'akin Ammi ne ko in ta shigo fa kuma gashi bani da tsarki".
"Eh na sani Baki da tsarki amma dan Allah ke taimaka min irin dabaran da kike min" yayi maganar murya Shi a sa
nyaye, "hmmmm to in Ammi ta shigo fa" "ai tana dakin Abba Ni kuma kafin asuba zan fita" tausayi taji ya bada hakan nan ta fara cire riga dan ta dan rage mai zafi.
```Yanda zaki hada maganin karin ni'ima.
Karin ni'ima
1_ man hulba
2_man habba
3_man
na'a-na'a
4_man tafarnuwa
5_zait lauz
Wayyo Dadi in kika had'a maganin nan kikai amfani da shi sai kin gode ma aunty baby
π
```
Tun daga ranar ya samu abin yi duk ranar da Ammi take dakin mai-martaba sai shi kuma yazo ya rage nashi zafin haka yake
kullum.
Kwanan Deeyana arba'in dai-dai tayi tsarki ranar kaman karta gayawa Dameer amma k'aik'ayin bakin ta ya kaita ta gaya mai ai kam kaman ya jawo dare haka yake ji gashi Ammi ba'a D'akin zata kwana ba har rawar murna sai da ya taka.
Da d
addare Ammi ta shirya ta tafi part d'in mai-martaba shi kuma Dameer ya shigo ranar da k'arfin shi ya shigo dan yasan babban burnin taraiya zai huce
π€
shi ya taimaka mata ta gyara Abdul ta kwantar da shi cikin gadon shi na sarauta sannan ta shiga toilet ta
kara watsa ruwa shima Dameer d'in binta yayi sukai wanka tare.
Tun a toilet ya fara lagudar ta ko Vaseline be bari ta shafa ba ya sure ta sai kan Bed ya fara aika mata da manya-mayan sako, itama tana mayar mai har dai suka mance junan su dan ranar b
a'a magana.
*Ni dai had'a Ina wa Ina wa nayi na fita a talatin
ππΏ
ββ
ππΏ
ββ
ππΏ
ββdan yau abin ba dama bazan iya ganin wannan love da ake sha ba nima dai Bari in tafi gurin nawa
πΆπ»
ββ
πΆπ»
ββ
πΆπ»
ββ
πΆπ»
ββsauran kuma inji su oo sunce wani abu*
πΉπ½
Can wajan k'arfe biyu Abdul ya tashi ya fara kuka da k'yar iyayan nashi suka