Showing 63001 words to 66000 words out of 70108 words

Chapter 22 - IZZAR SARUTA COMPLATE

saki juna, Dameer ya dauko shi ya sanya shi kan cinyar Deeyana, nono ta sanya mai a baki kallon ta kawai Dameer yake gwanin sha'awa tana ba Abdul d'in nono sai da yasha ya kus

hi sannan Dameer ya amshe shi ya mai da shi gadon shi ita kuma Deeyana ta shiga toilet dan tayi tsarki da ruwan d'umi.

Shima nan wani sirrin ne

๐Ÿ˜‰

Hajiyata ki gwada

๐Ÿ‘Œ

Tana fitowa Dameer yaje ya dauke ta sai kan Bed suka ji gaba da aiki

๐Ÿคญ

ra

nar ba'a magana sai kusan asuba da yasan Ammi ta kusa dawowa suka sihirta ma juna nan ya fara kwarara mata albarka dan cewa yayi be tab'a jin tayi mai dadi kaman na yau ba.

Toilet suka shiga sukai wanka, jallabiya ya saka sannan ya fito Dan yaji kam

an an fara Kiran sallah, Ita kuma Deeyana ya Bart tana wanke kai Ammi da ke shigowa taga kaman alaman mutu saurin kunna wuta tayi Dameer ne yana niyar fita da sauri.

Da mamaki Ammi tace, "Dameer Kaine da asuban Nan?" "Innalillahi wa'inan ilaihir raj

iun" Dameer ya fad'a yana rintse Ido kallo Ammi ta k'ara mai a Karo na biyu sannan tace, "ba magana nake ma ba?" "Ammi agogo na manta jiya shine yanzu nazo dauka".

"Agogon ka yayi" sannan Ammi ta shige bedroom d'in da Deeyana take, ita Kuma ta fito d

aga toilet kenan tana tsane gashin ta da towel, Kare mata kallo Ammi tayi sannan tace, "ke kuma mai ya Kai ki wanka da asuban nan da wannan sanyi? ".

A tare gaban Deeyana yace dam dam dam zaro ido tayi tana kallon Ammi, da sauri tayi kasa da kanta t

ana tunanin amsan da zata ba Ammi ga wata kunyar ta da ya kama, "hmmmm ummmmm hummm Ammi Daman hmmmm Daman Abdul ne yamin tunbudi na gama bashi nono shiyasa".

"Tunbudi lallai", dan gaba daya Ammi ta gama gano su sannan tace, "wato Deeyana ni nake ne

man Miki yanci ke a gunki ba haka bane ko yanxu ki Bari a kaki Yana marmarin ki shine A'a ko to Wallahi Bari in gaya Miki namiji ba dan goyo bane yana gama wannan rawan k'afar da yake da ke zai yarda ki, kuma ki shirya komai da kike buk'ata ranar Friday za

ki koma gidan ki tunda haka kike in bana nan ki bud'e mai kofa ya shigo ai gwara ki koma can ku k'arata" tana gama fadar mata haka ta juya tayi tafiyar ta.

Ai Deeyana ji tayi kaman ta had'a kasa ta shige Dan ba k'aramin kunya taji ba innalillahi

๐Ÿคฆ

โ€โ™€

ita dai Dameer ya gama da ita yanxu ya zata dunga kallon Ammi "wayyo Ni Deeyana" ta fad'a tana dafe Kai.

Kuyangu sun gama had'a musu abin break Ammi ta fito batq ga Deeyana ba wucewa bedroom d'in tayi dan ta Kira ta Deeyana kam na zaune tunda aka mata

wanka ta sanya kaya ta zauna bakin Bed ta daura Abdul Kan cinyar ta ta gama bashi nono ta k'asa fita sabida kunyar Ammi, sallama Ammi tayi sannan ta shigo kallon Deeyana tayi sannan tace, "Deeyana baza ki fito breakfast bane tun d'azu nake jiran ki".

Kan Deeyana na kasa tace, "yanzu zan fito Ammi" nunawa Ammi tayi kaman bata san wani kunyar da take ji ba ta dauke Abdul ta fita, ita ma Deeyana fitowa tayi jikin ta duk a sanyaye nan kuma Dameer ya shigo fuskan shi cike da annashuwa.

Gaishe da Amm

i yayi sannan ya dauka Abdul yana mai Wasa ita kam Deeyana tana zaune kanta na kasa har Ammi ta fara saving d'in su, Ammi tayi ta jan Deeyana da firan da ta sakin jikin ta nan har suka fara break.

Suna gamawa Deeyana ta tashi ta shige D'aki Ammi ta

kalle Dameer sannan tace, "ranar Friday insha Allah zaku tare a gidan ku tunda dai Kai baka da ta Ido" tashi yayi ya rungume Ammi yana murna dan burin shi ya cika za'a bashi matar shi, harara Ammi tayi ta zuba mai tana cewq mara kunya.

Yau ta kama

Friday bayan sallah JUMA'A aka fara walimar tarewar su Deeyana a sabon gidan su haka akai ta saukan Qur'ani da yamma kuma akai walima an Tara mutane Sosai nan aka raka su gidan su kowa na musu fatan alkhairi da Allah ya basu zaman lafiya.

Deeyana da

taga gidan sai da ta tsorata dan kyau d'in shi da tsaruwar shi yayi yawa barin da taga part biyu sai da ta tambaye shi dalilin yin part biyu sabida ita hankali ta be kwanta ba, duk da ya mata bayani sai da tace, ita Bata so haka kurin ya tashi ya Mata wan

i part biyu haka dai ya lallabata aka bar zancen.

Bayan wata shida ya kama Abdul watan shi bakwai kenan har dan Mik'ewa yaron yana yi sabida yana da iriniya Sosai Kyau yaron ya k'ara fitowa gashi kaman shi da Dameer har yayi yawa, Deeyana ta fara zu

wa makaranta University da ke nan taraba Abdul kuma barin shi take a gurin wata tsuhuwar kuyanga da aka kawo Mata.

Sabida makarantar ta ma Dameer ya dawo da kasuwanci shi gaba daya Nigeria so yake sai ta gama su koma Saudi Arabia gaba daya Dan yace, b

azai iya zaman Nigeria ba.

Matan mai-martaba sarki Aliyu Abdullah Hadiza da Sumayya Allah ya azurta su da haihuwa ko wacce mace shima ansha shagulgula, ita kam Amma fulani kenan tana zaman ta lafiya da su dan ko wacce ya ta dauke ta, ga kyautatawa t

alakawa da take.

Anyi bikin Ayusha da mus'ab har su Deeyana ma sunje kuma suna zaune lafiya, Deeyana da Dameer ba'a magana irin soyayya da suke Sha abin gwanin ban sha'awa, dan Dameer ma cewa yayi Abdul na kaiwa shekara daya za'a yaye shi sufi shan

soyayya taso da kyau.

Yanzu shekaran Abdul daya da sati biyu ko nono ma be cika sha ba sai Deeyana tayi ta fama da shi ma yafi son Madara, Nan kuma Deeyana ta farga Bata ka period d'in ta ba tun wata biyu da ya huce tana sa Rai wannan watan kuma shu

ru,

Dameer ne ya shigo hannun shi rik'e da Abdul dan har ya fara takawa amma ba Sosai ba, yana ta magana hankalin ta na can sai da ya dafa kafad'ar ta sannan ta dawo haiyacin ta tana kallon shi, "lafiya kuwa naga ina ta magana kina can kina tunani to

ban mutu ba kuma Abdul ma haka" ya karashe maganar cikin sigar zulaya.

Numfasawa tayi sannan yace, "hayatee wata biyu kenan banga period d'ina ba baka ganin wani matsalan ne?" "Matsala kuma Aa bari dai anjima zamu hospital sai a duba ki Amma Ina ganin

ai ba wani matsala bane" ya fad'a yana jawota jikin shi, "to Allah yasa" sannan ta kwanta a k'irjin shi.

Misalin k'arfe biyar suka shirya suka tafi hospital, tayi ma Dr duk wani bayani Dr tace, "ko dai ciki ne?" ta tashi ta shiga toilet d'in office

d'in tayi fitsari, Deeyana tunda taji Dr tace, ko dai ciki ne gaban ta ya fadi shekaran Abdul daya ace Mata lallai.

Ta shiga toilet d'in tayi fitsari ta kawo Mata shidai Dameer na zaune kan kujera yana ta ma Abdul wasa ita kam Deeyana Idon ta na kan

Dr har ta gama gwaje-gwaje da zatayi ta kawo musu result tana murmushi ta kalle Dameer tace, "congratulations sir madam na dauke da ciki har na wata biyu da sati uku".

Saurin zaro Ido Deeyana tayi sannan tace, "ci mai ciki innalillahi wa'inan ilaihi

r rajiun na shiga uku ni Deeyana" sannan ta fashe da kuka ta fita a office d'in da gudu tana kuka, murmushi Dameer yayi sannan yace, "nagode sosai Dr sai kinji goron albishir din ki" sannan ya dauke Abdul ya fita.

Mota ta shiga ta sanya kanta Kan ab

un motar ta fara kuka kaman an mata mutuwa bud'e motar Dameer yayi ya sanya Abdul sannan ya dawo ya shiga kallon ta yayi yanda take ta ranzgar kuka murmushin karfin hali yayi sannan ya jawo ta jikin shi ya fara lallashin ta.

"Ni ka gyale ni ka gama cu

tata sannan kazo kana wani bani hakuri to Wallahi kasan yanda zakai da cikin nan dan bazan iya wannan abun kunyan ba shekara na daya da haihuwa sannan a gannin da wani cikin dan nine Dadi miji" sakin baki Dameer yayi yana kallon ta yanzu Deeyana ce ke fad'

in wannan maganar ko a mafarki be tab'a zato ba.

"To Deeyana kiyi hakuri pls haka Allah ya tsara mana ai sai mu gode mai dan wannan babban kyauta ce Allah ya bamu" ya fad'a Yana sakin ta dan jin zuciyar shi yake kaman ta fashe kabe mai hannu tayi tana

Wallahi kasan yanda zakayi da cikin nan ganin yayi zata bata mai lokaci kawai yaja mota ya fara tafiya kukan ta ne kawai ke tashi a motar har suka Isa gida bude motar yayi ya fito da Abdul sannan yayi tafiyar shi ko magana beyi mata ba dan yaji haushin ma

ganganun da ta gaya mai Sosai.

Haushi ya kama Deeyana wato ma tafiya zaiyi ya barta tana kuka saurin fita tayi a motar tayi hanyar parlour su lokacin da ta shiga har ya aje Abdul yana had'a mai madara dan ya dan fara kuka, zuwa inda yake tsaye tayi

ta rik'e mai riga "wai Dameer baka ji abinda nace bane zaka mayar dani mahaukaciya ka tafi ka gyale ni"

Mamaki da al'ajabi gaba daya sun rufe Dameer abunda be tab'a ji ta Kira ba kenan Dameer yau ita ke rik'e mai riga take mai wannan rashin kunyar l

allai yanzu yasan mace komai k'ank'antar ta karka Raina ta Dan in ta maka wani rashin mutunci ko dan shekara hamsin Albarka.

Kallon ta yake da raunannin idon shi da suka rine suka jajir ya kama hannun ta ya cire rigar shi a hankali sannan ya dauki

Abdul ya fara bashi madaran, fincike fidan bakin Abdul d'in tayi ta fadi kasa sannan tace, "Wallahi baka Isa ka Mai dani mahaukaciya ba ka dauki danka dole kasan yanda zakai da cikin nan sabida akan cikin ka bazai tab'a daina karatuna ba.

"Deeyana D

eeyana ki kiyaye kanki bana son hauka in kina rashin mutunci ki kiyi Dani kawai karki tab'a min yaro kinji na gaya miki" yana gaya mata haka ya tashi ya dauki Abdul ya bar mata gun.

Bin bayan shi itama tayi...

*VOTE*

*COMMENT*

*&*

*SHARE*

*Aunty baby ce*

โœ

[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan

๐Ÿคฑ๐Ÿป

:

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš๐Ÿฆš

๐Ÿฆš

๐Ÿคด๐Ÿป

*IZZAR SARAUTA*

๐Ÿคด

๐ŸŒ

*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*

โœ

*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu

ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*

*ALHERI SAI DAN AlHERI*

๐Ÿ‘Œ

*Story*

*&*

*written*

*By*

*Aunty baby*

โœ

*DEDICATED TO..*

*MY MOTHER

โค

๏ธ

*

*~Hmmmmm Allah sarki rayuwa wato ba dan wa

ni abu nace na mayar da buk d'ina na kudi ba Sai dan wulak'ancin da kuka min, na zauna na bar duk wani abu da nake yi na muku typing har two page amma kuka nuna min halin ko in kula ba Wanda ya min comment ko wani abun ban damu da godiyar ku ba Dan dan All

ah nake komai ba dan mutum ba kaman wata da tace, komai mutum zaiyi yayi dan Allah to ta sani ni fateemah aunty baby dan Allah nake komai sannan kuma ta kiyaye bakin ta tom

๐Ÿ‘Œ

kuma da nace na mayar da buk d'ina na kudi Kun san kudin ku ba abunda zai k'ara mi

n to Ni ma zanyi da shi to Ni bama a k'asar nake ba bare in ce zanyi wani abun da shi, wasun ku da yawa sun min magana tun shekaran jiya akan nawa ne kudi bani ce musu komai sai dai nayi dariya tom masu zagina ma can ta matse musu sabida Ni nake da ikon na

yi duk abunda naga dama kuma badan mutum daya ba Wallahi sai ka biya kudi zaka karanta ko kuwa kudin bazai amfane ni ba,

๐Ÿ˜…

gama my jika sai in bud'e mai account ana zuba mai ko ya kika ce my daughter.~ *

*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*

*B

ISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*

๐Ÿ“

*page* 6

โƒฃ

7

โƒฃ

โฉ

6

โƒฃ

8

โƒฃ

_______

๐Ÿ“–

bin bayan shi itama tayi, lokacin ya fara had'a ma Abdul kaya a dan k'aramin akwatun shi tana shiga D'akin ta matsar da akwatun sannan tace, "wallahi ba abunda zakayi baka tsaya ka sau

rare Ni ba ka gama cutar dani a duniya ta sanadiyar ka na rasa karatu na yanzu kuma na fara dan rashin Imani ka durka min ciki dan in daina zuwa ko to baka Isa ba".

Kulle idon shi yayi Yana karantu duk wata addu'a da tazo bakin shi, can yaji Abdul y

a fara dan kuka ya dauke shi dan yaje ya had'a mai madara yaji ta kwace yaron da badan ya rik'e shi da kyau ba da faduwa zaiyi.

Haushi da ya kama shi besan sanda ya dauke hannu ya watsa mata mari ba, daga ita har shi sai da suka dauke wuta na yan mint

ina dafe wajan da ya mare ta tayi sannan ta kafe shi da ido har na tsawan mintina biyar, saurin dafe kan shi yayi yana ma kan shi tuhumar mai yasa ya mare ta innalillahi shi basan ma lokacin da ya mare tan ba.

Kallon ido cikin ido suke ma juna har

lokacin Abdul na hannun Dameer bata san lokacin da tayi kukan kura ta cakumai shi ba har Abdul na faduwa kan Bed rike mai riga tayi tam sannan tace, "Dameer ni ka saka hannu ka mara ni ka mara wallahi sai ka sake ni bazan tab'a zama da namijin da zai duke

ni ba, kuma ciki a gaban ka zan zubar da shi na tsane ku kai da Abdul ko ganin ku bana son yi wallahi sai ka sake ni" duk maganar nan da take tana kuka tana jinjiga mai rika kuma idon ta a rufe gam.

"Innalillahi wa'ina ilaihir rajiun" kawai Dameer

yake mai-maitawa yau da wace irin tashin hankali ya tashi yanzu shi ya dauke hannu ya mare macen da yafi so a duk duniya mai Deeyana ta mai da bazai iya hakuri ba har ya d'aga hannu ya mare ta, saurin rungume ta yayi cikin kirjin shi sannan yace, "wayyo Al

lah Deeyana dan Allah ke yafe min wallahi ban san na mare ki ba tsakani na da ke ba zancen saki auran mu hadin Allah ne dan Allah kiyi hakuri".

Dukan kirjin shi take iya karfin ta tana cewa "na tsane ka bana son ganin ka ka mare ni akan danka wallah

i sai ka sake ni" zubewa yayi a kasa ya rike kafar ta ya fara kuka wewe yana bata hakuri "Deeyana zan iya mutuwa mudin ban tare da ke dan Allah kiyi min rai kiyi hakuri ki dau duk matakin da kika ga ya dace a kaina amma banda zancen saki".

Zubewa ta

yi saman bed ta saka kuka mai cin rai shima Dameer d'in fashea yayi da nashi kukan yana jin kaman yayi ta dungan kan shi Abdul da ya ji duk suna kuka shima sai ya fashe da nashi kukan sabida yaji dak'in duk ya barke da kukan su, rasa Wanda zai dauke shi ak

ai ita kuka shima Dameer d'in kuka.

๐Ÿคฃ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚



```Abdul sai dai Kai hakuri dan iyayan naka duk shagwa'ba ta musu yawa ace uwa kuka uba kuka to Ni dai aunty baby naga tab'ara sai yan IZZAR SARAUTA FAN'S su zo su lallashe ka```

๐Ÿคฃ๐Ÿ˜‚

Kusan minti

goma suna a haka Abdul kon sai K'ara sautin kukan nashi yake ya rarrafo ya zo gun Deeyana ya dunga d'aga hannu alaman ta dauke shi amma shuru dan ita Bata San ma yana yi ba saurin tashi Dameer yayi ya dauke shi ya fara lallashin shi, fita yayi a D'akin yaj

e had'a mai madara.

Tana jin ya fita ta tashi ta saka ma kofar key, ta k'ara fashewa da kuka yau ita ce Dameer ya mare ta lallai sai yanzu ta tuna da maganar Ammi namiji ba dan goyo bane, zaunawa yayi Kan kujera ya fara bashi madaran yana yi yana ji

njiga shi har yayi bacci sannan ya tashi ya koma D'akin da Deeyana take ya murd'a kofar yaji ta rufe gam.

Bubbugawa ya fara yi Yana rokan ta dan Allah ta bud'e kofar amma Ina yaji shuru Ashe ma har tayi bacci

๐Ÿ˜†

dayan bedroom d'in ya shiga ya kwasu ma

Abdul duk kayan shi sannan yaje yasa a mota yazo ya dauka Abdul ya fita.

Direct masarautar su ya huce, yana parking ya fito ya Kira fadawa su dauke kaya sannan ya dauke Abdul ya huce part d'in Ammi fadawa na biye da shi da kayan shi da sallama ya s

higa Ammi na zaune kuyanga tana yanke mata kunfa amsawa tayi tana murmushi sannan ta Mika hannu ya saka mata Abdul.

Amsan shi tayi lokacin har ya tashi a bacci yana ta wankale Mata Baki fadawa ne suka shigo da kayan sannan suka aje kunyangu kuma suk

a dauka suka kai D'akin Ammi sannan suka fita, kallon mamaki Ammi ke bin shi da shi idon shi yayi jajir sannan kuma duk beda wani kuzari.

A hankali Ammi tace, "Dameer lafiya kuwa na ganka da kaya haka?" Sosa kai yayi sannan yacr, "eh Ammi kayan Abd

ul ne kawai tunda ba shan nonon yake ba a yaye shi", "yaye kuma" Ammi ta maimaita.

Daga kai yayi sannan yace, "Ammi ba shan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login