Showing 6001 words to 9000 words out of 70108 words
Mum Irfaan
๐คฑ๐ป
:
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ
๐ฆ
๐คด๐ป
*IZZAR SARAUTA*
๐คด๐ป
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby*
โ
*DEDICATED TO..*
*IZZAR SARAUTA* *fan's*
*BISMILLAHIR RAHMA
IR RAHIM*
๐
**Page**1
โฃ
3
โฃ
to1
โฃ
4
โฃ
Tace, "Allah ya baka yawan rai gimbiya khaujut Allah ya sauke ta lafiya" da sauri mai-martaba sarki Fahad Abdullah ya daga hannun shi sama yana kabbara, sannan yace,
"Da fatan dai tana cikin
koshin lafiya? ".
Murmushi jakadiya tayi sannan tace, "Allah ya kara ma nisan kwana baka tambaya mai aka samu ba".
Murmushi yayi sannan yace, "to Mai aka samu? " Cikin zumud'i jakadiya tace, "magajin ka insha Allah namiji ta samu mai kama da Kai"
.
Nan da nan farin ciki ya mamaye shi ya rasa ma ina zai sa kan shi dan murna bakin ciki ya kasa rufuwa, sabida be taba kawo wa zai samu namiji ba cikin farin ciki yace, "jakadiya kin zo min da albishir mai girma dole ki amsa kyauta mai girma".
Zubewa kasa tayi tana mai kirari da mika godiya sannan ta fita cikin farin ciki.
Nan da Nan masarautar mure ta san da wannan haihuwa kowa ka gani murna yake mai-martaba ya samu magaji,
Gimbiya khaujut tana can an kaita part d'in ta an gyara t
a da jaririn ta da ka gan shi kaga jinin larabawa Amma fuskan shi sak na sarki Fahad Abdullah ne.
Ita ma tana cike da farin ciki sosai ganin Allah ya bata abun da bata taba tunani ba, sarki Fahad Abdullah ne ya shigo cikin farin ciki, ya zauna kusa da
Ita yana jin sonta na k'ara shiga jikin shi.
Murmushi yayi sannan yace, "ban san da wani baki zan mik'a godiya ta ga Allah ba da ya bani ke sannan ya bani d'a namiji Wanda na dade ina so Allah nagode ma Allah na kara gode ma".
Shuru kawai gimbiy
a khaujut tayi tana jin kaunar mijin nata na Kara shiga zuciyar ta, tashi yayi ya dauko jaririn da yake kwance gadon shi irin na sarauta.
Kallon yaron yayi wani irin son shi da kaunar shi yaji ji yake kaman ya maida shi ciki Dan so, addu'a yayi mai sa
nnan ya rungume shi a jikin shi yana kara gode ma Allah.
Gimbiya Haleematun-sa'adiya kuwa...
๐ฅด
*Wallahi yau bani jin typing sai anjima ko gobe*
*Vote*
*Comment*
*&*
*Share*
*Aunty baby ce*
๐
โ
[1/6, 10:
37 PM] Mum Irfaan
๐คฑ๐ป
:
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ
๐ฆ
๐คด๐ป
*IZZAR SARAUTA*
๐คด๐ป
ยฎ
โ
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION
โ
*
{ _Gaskiya
ษ
aya ce daga ฦinta sai
ษ
ata, burinmu mu fa
ษ
akar da al'umma domin ribantar duniya da ku
ma lahira._ }
๐
```GโขWโขA```
๐
*_GASKIYA DOKIN ฦARFEโข_*
๐๐ผ
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby*
โ
*DEDICATED TO..*
*MAMAN MUHAMMAD*
*MAI-GWAZA*
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
๐
*Page* 1
โฃ
1
โฃ
โฉ
1
โฃ
2
โฃ
*____________*
๐
Gimbiya Mabaruka matar mai-martaba ita ta fito da amarya khaujut daga mota sannan ta shigar da ita babban parlour gidan, nan kuyangu suka fara gud'a masu busa nayi.
Wata kujeran sarauta aka zau
nar da ita sarki Fahad Abdullah ya zo ya zauna kusa da ita, gimbiya Ameena ce ta matso kusa da ita tana Mata barka da zuwa masarautar mure.
Khaujut duk da Bata San abunda ake cewa ba Amma abun ya Burge ta ganin yanda ake murnar ganin ta sai ta tsinci
Kan ta cikin farin ciki duk wani bakin ciki sai taji ya gushe.
Jakadiya tana kallon kyau gimbiya khaujut ta fita parlour da sauri har tana tuntube part d'in gimbiya Haleematun-sa'adiya ta shiga cikin rawan jiki irin na munafukai.
Gimbiya Hale
ematun-sa'adiya tana kwance bak'in ciki duniya ya ishe ta Dan anyi anyi da ita taje tayi ma mai-martaba sarki Fahad Abdullah sannu da zuwa tak'i.
Jakadiya ta shigo ta same ta cikin rawan Baki ta fara magana, "barka da hutawa uwar gijiyata uwar gida gu
n sarki Fahad wacce Babu kamar ki, in kin bani dama nazo Miki da wani labari".
Tashi tayi zaune tana kallon jakadiya sannan tace, "fad'i Ina sauraran ki".
K'asa da murya tayi sannan tace, "Allah ya taimake ki mai-martaba Ashe balarabiya ya auro
yanzu na ganta da Ido na kyakyawar gask.." bata k'arasa ba sabida wani gigicacan Mari da taji saman kuncin ta.
"Wannan bak'in labarin kike gaya mai to Wallahi Bari kiji duk lokacin da kika k'ara zuwa min da irin wannan labarin sai kin fuskan ci hukun
ci Mai tsauri" cewar gimbiya Haleematun-sa'adiya.
Shuru jakadiya tayi dafe da kuncinta sannan tace "a min afuwa ya sarauniyar kyakyawa uwar gidan da Babu kamar ta zan iya tafiya? ".
Daga Mata Kai tayi kawai sannan jakadiya ta fita tana data sanin
zuwa,
Shagali ake sosai sun nuna farin cikin su da zuwan ta duk wata al'ada da suke in an kawo amarya gidan sai da sukai Mata shima mai-martaba sarki Fahad Abdullah ba k'aramin Dadi yaji ba ganin yanda suke murna.
Yarima Aliyu k'anin sarki Fahad
Abdullah sosai yake nuna ma gimbiya khaujut kauna ganin ta yake kaman k'anwar shi, ita ma tunda ta fuskanci Yana kula da ita sai take sakin mai fuska.
Haka masarautar ta kasance har na tsawon kwana biyu ana shagulgula, duk wannan shagalin da ake gim
biya Haleematun-sa'adiya bata tab'a zuwa ba, sarki Fahad Abdullah kon ko a jikin shi be nuna ya damu ba shi ta khaujut kawai yake dan ya sama ranshi insha Allah baza ta tab'a kukan yan uwan ta ba.
Bayan an gama duk wani shigali da ake komai yayi dai
-dai sarki Fahad Abdullah ya had'a gimbiya khaujut da gimbiya Haleematun-sa'adiya yayi musu nisiha sosai yace khaujut ta dunga girmama gimbiya Haleematun-sa'adiya kowa dai ya gimama dan uwan shi.
Duk suka ce insha Allah sannan kowa ya tashi ya tafi pa
rt d'in shi, tun daga ranar gimbiya Haleematun-sa'adiya bata kara saka gimbiya khaujut a Ido ba dan ko ganin ta bata son yi so da dama tana zuwa gaisheta sai tace ace tana bacci.
Haka zaman nasu ya kasance sarki Fahad Abdullah yana kokarin ganin yay
i adalci a tsakanin su dun da haka dai yafi son gimbiya khaujut dan kullum ya ganta sonta k'aruwa yake a zuciyar shi.
Rayuwar gimbiya khaujut a masarautar mure tana jin dadin shi sosai Amma Abu biyu ne kawai yake damunta na daya iyayan ta da kullum sa
i tayi kuka in ta tuna yanda suka rabu Amma.
Sarki Fahad Abdullah yana lallashin ta akan tayi hakuri insha Allah zai kaita ta gansu ko lokacin zuciyar su tayi sanyi.
Na biyu kuma shine yanda kishiyar ta take nuna Mata tsana wani abu da ta lura d
a shi shine in a gaban mai-martaba ne tana janta a jiki sosai Amma in ita da ita ne ko kallo bata ishe ta ba.
Cikin gimbiya Haleematun-sa'adiya nata girma yanzu har ya shiga wata tara addu'a kawai take Allah yasa namiji ne duk hankalin ta yanzu a tash
e yake burin ta kawai ta haife namiji.
Lokacin kuma gimbiya khaujut take dauke da cikin wata uku sarki Fahad Abdullah yayi murna sosai haka masarautar mure cike take da murna.
Ranar wata alhamis gimbiya Haleematun-sa'adiya ta tashi da nakuda maha
ifiyar ta kawai ta kira nan da nan tazo suka tafi asbitin cikin masarautar.
Ba'a fi awa biyu ba Allah ya sauke ta lafiya, tana haihuwa bata tsaya komai ba ta fara duba abunda ta haife Kash mace ce kuka ta fashe da shi, wani irin bakin ciki ya rufe ta
kaman ta kashe jaririyar taji.
Nan da nan aka gyara ta da jaririyar ta, mai-martaba yana fada aka Kira shi aka gaya mai murna sosai yayi Nan fada ma ta cika da farin ciki.
Tun daga ranar kullum cikin bakin ciki take ita taso ta haifi namiji t
asan dai shi zai gaji masarautar mure amma bashi ta haifa ba gashi ta lura khaujut ciki gare ta sai ta k'ara shiga cikin damuwa kar ita ta haife namijin dole kon ta san yanda za'a yi.
Haka akai suna yariya taci sunan matar mai-martaba tsuhon sarki g
imbiya Maimunatu, anyi shagali k'ala-k'ala.
Bayan wata hudu lokacin cikin gimbiya khaujut watan shi bakwai a lokacin kuma sarki Fahad Abdullah ya shirya musu tafiya zuwa saudiyya dan ziyaran Yan uwan ta.
Gimbiya Haleematun-sa'adiya ki yarta t
ana da wata hudu tayi bul-bul abinta,
Ranar da zasu tafi har airport gimbiya Haleematun-sa'adiya ta raka su sai da taga jirgin su ya tashi sannan ta koma gida, suna Isa saudiyya masaukin su suka huce.
Wanka suka yi suka huta sannan suka huce Har
am Dan sauke umrah bayan sun sauki sai sarki Fahad Abdullah ya Kira abokin shi Al'mustapha Dan ya fad'a Mai sun zo.
Amma wayan baya shiga haka yayi ta kira a kashe sai kawai suka huce gidan su khaujut d'in, shiko Al'mustapha yayi tafiya ne zuwa Dubai
shine yasa ba'a samu wayan shi ba.
Bayan sun Isa gidan sarki Fahad Abdullah da gimbiya khaujut suka shiga gidan, jikin ta ne yayi sanyi sosai Dan bata San da wani Ido zata kalle iyayan nata ba.
Noking suka fara yi da sauri wani yaro yazo ya bud'e
yana ganin khaujut ya juya da gudu cikin gidan yana fadin, "khaujut ga khaujut ta dawo".
Maman tane ta fito da sauri tana tambayan yaron "wata khaujut d'in?" Kafin yaron ya bata amsa su khaujut sun shigo.
Da sauri khaujut taje ta rungume mahai
fiyar ta tana kuka itama rungume ta tayi tana shafa kan ta, tsawan da suka ji ne yasa ta saki khaujut da sauri ita kam khaujut sai da cikin jikin ta ya murd'a.
BABAN ta ne fuskan Nan nashi a daure ya matso kusa da mahaifiyar ta kamar zai bige ta yac
e, "bana ce Karta k'ara zuwa min gida ba menene dalilin da ta zo kika kulata? ".
Kasa magana ma maman nasu tayi sabida ita a ganin ta be kamata suyi musu wannan tarba ba, kama hannun khaujut yayi ya fara tafiya da ita dai da ya kaita har kofar Gate
d'in gidan sannan ya saki ta.
Sarki Fahad Abdullah yana tsaye Yana kallon ikon Allah nuna Mata waje yayi yace, "kin ga kofar gidan Nan na kara ganin ki a wajan Wallahi sai na kusa kashe ki kije can wajan Wanda suka daura miki auran Ni yanzu na tashi a
uban ki ban sanki ba Baki sanni ba".
Kuka khaujut ta fashe da shi sannan tace, "ya Kai mahaifina ka yafe min laifin dana ma Allah ya riga ya tsara wannan abun bazan iya jure fushin ku ba" ta k'arashe maganar tana zubewa a gaban shi.
Juyawa yay
i yayi shigewar shi ciki ko kallon ta beyi ba, da sauri sarki Fahad Abdullah ya karaso ya rik'e Mata hannun ta mik'e sabida cikin da yake jikin ta.
Kanta ta daura a girjin shi ta saki kuka Mai tsuma zuciya, mota ya shigar da ita Yana lallashin ta Nan
direba ya tada motar suka tafi masaukin su.
Haka suka zauna a k'asa Mai tsarki har na tsawon sati biyu, sun je gidan uncle ya amshe su da farin ciki da murna har ta kwana.
Kullum sai taje gidan su Amma baban su ya Hana ta shiga ranar da zasu ko
ma Nigeria ma Sai da taje Amma ko kallon ta beyi ba.
Haka suka komai Nigeria duk wal-walan ta ya ragu duk in ta tuna fushin da iyayan ta suke da ita, kullum Yana k'ara kwantar Mata da hankali akan tayi hakuri komai zaiyi dai-dai.
Haka take ta r
ainon cikin ta har yanxu ya Kai wata Tara cib kullum jiran haihuwa ake, gimbiya Haleematun-sa'adiya kuwa ta gama shirya duk wani abu da zata ma duk Dan da ta haife shiyasa yanxu Bata gaban ta.
Wata safiyar juma'a gimbiya khaujut ta tashi da nakuda W
anda tun shida na safe aka kai ta asbiti har kusan sha-biyu tana Abu daya.
Hankalin kuwa na masarautar ya tashi dan mai-martaba ya kasa zauna ya kasa tsaye, jakadiya ce ta shigo D'aki nashi da sauri tace.......
*Vote*
*Comment*
*&*
*Share*
*Aunty babyn ku ce*
๐๐
โ
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan
๐คฑ๐ป
:
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ
๐ฆ
๐คด๐ป
*IZZAR SARAUTA*
๐คด๐ป
ยฎ
โ
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION
โ
*
{ _Gaskiya
ษ
aya ce daga ฦinta sai
ษ
ata, buri
nmu mu fa
ษ
akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }
๐
```GโขWโขA```
๐
*_GASKIYA DOKIN ฦARFEโข_*
๐๐ผ
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby*
โ
*DEDICATED TO..*
*MOM AYSAR*
*Maso
yiya Allah ya huce zuciyar ki*
๐๐๐๐๐
~VOTE & FOLLOW 4Wattpad @ GaskiyaWritersAsso.~
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
๐
*Page* 1
โฃ
5
โฃ
โฉ
1
โฃ
6
โฃ
*___________*
๐
Gimbiya Haleematu-Sa'adiya kuwa tunda taji ance gimbiya khaujut
ta haihu ta bazama asbiti, lokacin tuni an huce da gimbiya khaujut gida.
Taji haushi sosai da Dan ba Haka ta so ba, sai a lokacin ta tambaya mai gimbiya khaujut ta haifa aka ce Mata namiji cikin tashin hankali ta furta, "namiji? ".
Sai da kanta
ya sara jiri ya fara d'ibar ta da k'yar ta iya Kai kanta cikin part d'in ta tana zuwa kuwa ta zube kan Bed tana kuka Bata San ma wani irin bakin ciki take a lokacin ba, "shikenan wannan matsiyaciyar zata gaje masarautar Ina bazai tab'a yuhuwa ba" Haka tak
e fad'a sai kace wacce ta haukace.
Masarautar mure kuwa ta kid"e da bushe-bushe da kid'e-kide kowa murna yake, mai-martaba sarki Fahad Abdullah da Kan shi ya bud'ewa talakawa D'akin abinci kowa ya d'ibi yanda yake so.
Matan tsohun sarki rabon a
tamfa da shadda kawai suke Yarima Aliyu kuma ragona kawai yake fitarwa ana yanka wa.
Haka dai masarautar mure ta cika da shagulgula har ranar suna, ai ranar ba'a magana, yaro yaci sunan tsohun sarki Abdallah, gimbiya khaujut take kiran shi da Dameer
wato( *heart* , *conscience* ).
Gimbiya Haleematun-sa'adiya kuwa tun da gimbiya khaujut ta haihu so daya taje ta ganta ko jaririn ma bata iya Bari ta gani ba sabida bak'in ciki da take ciki,
Anyi taron suna na lafiya an tashi lafiya, Bayan sun
a gimbiya khaujut taci gaba da rainon Dan ta Dameer cikin kwanciyar hankali Wanda a duniya ba Wanda take so a yanxu barin shi.
Hmmmmm Daman larabawa ba dai na son 'ya'ya ba a gaban kowa nuna Mai so da kauna take, haka ma ta fannin mai-martaba sarki
Fahad Abdullah sosai yake nuna Mai so har fada yake zuwa dashi.
Wannan soyayya da yake nuna Mai sai ya dasa wa gimbiya Haleematun-sa'adiya tsanar yaron kwata-kwata a duniya taji Bata da mak'iyi kamar shi
sabida tana ganin ai 'yarta ita ce babba Amma b
a'a nuna ma 'yarta so kaman yanda ake wa wannan yaron.
Haka Nan sai ta aiko a Kai Mata shi ta nunawa kamar tana son yaro, Amma Ina ba Haka bane ana Kai Mata shi zata Fara gana Mai azaba yaro yayi ta kuka a rasa Mai ke damun shi.
Har dai gimbiya k
haujut ta fara ganewa sai ta daina Bata shi kwata-kwata nan ma Sai da tayi ta bala'i gimbiya khaujut tayi kamar Bada ita take ba.
Kwance tashi ba wuya yanzu Dameer har yayi wata shidai a duniya lokacin yayi masifar wayyo, kyawun shi ya k'ara fitowa ir
in na jinin larabawa kowa son yaron nan yake sabida wayyon shi.
Sarki Fahad Abdullah ya dau son duniya ya daurawa wannan yaron ko kukan shi yaji ko d'aga Ina ne sai ya bar fada ya tafi gurin shi, Haka ma k'anin shi Yarima Aliyu yana bala'i son yaron.
Ya shiga wata na bakwai mai-martaba sarki Fahad Abdullah ya shirya Mata tafiya k'asar saudiyya wannan karon ita daya zata tafi banda shi sabida suna da wani gaggarumin taro a masarautar shiyasa.
Har airport ranar da zata tafi mai-martaba ya raka
ta da kuyangun ta, sai da yaga jirgin su ya tashi sannan suka koma gida cike da k'ewar matar shi da d'an shi.
Ita ma haka tana jin kewar mijin nata haka suka Isa saudiyya sai a lokacin kuma tsoro da fargaba abunda iyayan ta zasu Mata yazo Mata Dan ya
nzu ma Bata San da wani Ido zasu kalle ta ba.
Jiki a sanyaye su kama hanyar gidan su, suna Isa bak'in Gate d'in gidan kuma sai ta kasa shiga nan dai jikin ta a sanyaye suka shiga hayaniya taji a babban parlour gidan alaman duk Yan gidan suna parlo
ur.
Sallama tayi sannan ta fara noking d'in kofar a hankali wani Dan k'aramin yaro ne ya fito yana ganin ta ya rungume ta yana murna, ita ma rungume yaro tayi sannan suka shiga parlour.
Maman ta dake zaune kan kujera ta fara araba da Yar tata da
sauri ta mik'e tana murna ganin ta itama gimbiya khaujut da sauri ta Isa gare ta ta