Showing 21001 words to 24000 words out of 70108 words
rayuwar nan dan hakuri ne yanzu menene haka ka tayar min da hankali kayi hakuri insha Allah komai zai yi dai-dai".
"Ammi wai sai kace wata mace wai aure
Abba zai min nan da sati biyu Ammi guda nawa nake da za'a ce za'a min aure yanzu" yayi maganar cike da damuwa.
Hmmmmm kawai Ammi tace, sannan tace, "aure to Allah yasa hakan shi yafi zama alkhairi kayi ma mahaifin ka biyayya insha Allah zaka ga riba
r shi gaba kuma Allah ya kaimu sati biyun".
Ji yayi zuciyar shi tayi sanyi sannan yace, "ameen" ta dade tana lallashin shi sannan sukai sallama tace "kuka ko da wasa karya taba nuna baya son auran" yace, "insha Allah".
Abban Deeyana ne da A
mma suke maganar yanda za'a yi su gayawa Deeyana wannan aure da zasu mata ba yarda ta har ga Allah Abba Deeyana har yanzu hankalin shi yaki kwanciya akan wannan aure amma ya zaiyi tunda abun ya riga yayi nisa.
Amma da taga yayi shuru ta tabo shi tan
a cewa, "haba Abban Deeyana tunanin mai kake haka mu muka haife Deeyana dole ta bimu ba mu zamu bita ba sannan kuma Deeyana tana da tarbiya baza ta taba watsa mana kasa a ido ba".
"Hmmmmmm" kawai Abban Deeyana yace, shigowar ta kenan ta dawo daga ma
karanta taji abinda Amma take fad'a dafe kirjin ta tayi nan da nan lokaci daya hawaye suka wanke mata fuska.
"Innalillahi wa'ina ilaihir rajiun mai yake shirin faruwa da rayuwar ta kenan!!!?"....
*(To fa ko ya Deeyana zata yi*
๐
)
*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*
*Aunty baby ce*
โ
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan
๐คฑ๐ป
:
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ
๐ฆ
๐คด๐ป
*IZZAR SARAUTA*
๐คด๐ป
ยฎ
โ
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION
โ
*
{ _Gaskiya
ษ
aya ce daga ฦint
a sai
ษ
ata, burinmu mu fa
ษ
akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }
๐
```GโขWโขA```
๐
*_GASKIYA DOKIN ฦARFEโข_*
๐๐ผ
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby*
โ
~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@
Gaskiya writer's Asso~
*DEDICATED TO..*
*MY ZEE*
๐
*Sadaukarwa ga UMAIMA ALIYU*
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
๐
*page* 3
โฃ
3
โฃ
โฉ
3
โฃ
4
โฃ
*____________*
๐
"innalillahi wa'ina ilaihir rajiun mai yake shirin faruwa da rayuw
a ta kenan!? Ko dai banji da kyau bane bani Deeyana ba nasan iyaye na na sona baza su taba min aure yanzu ba" ta karashe magana kaman wata zararriya.
Shiga parlour tayi da sallama a bakin ta sannan ta gaishe da iyayan nata, Abba ne yace, "kin dawo D
eeyana ya karatun?".
Murmushi karfin hali tayi sabida har lokacin jikin ta rawa yake dan addu'ar ta Allah yasa ba dade taji maganar ba, tace, "Alhamdullh Abba" sannan tayi hanyar shigewa bedroom d'in ta har ta kusa shiga Amma tace,
"Deeyana i
n kin gama cin abinci kizo muna san magana da ke ni da mahaifin ki".
Gaban Deeyana ne yace, ras ras sannan bakin ta na rawa tace, "to Amma" sannan ta shiga bedroom d'in ta jikin ta duk a sanyaye.
Bata wani bata lokaci ba ta canja kaya ta fito k
o abinci bata ci ba, ta zauna k'asan kujeran da iyayan nata suke kai ta kasa da kanta sannan tace, "Abba Amma gani".
Amma ce ta kalle Abba shima kallon ta yake sannan ta d'aga mai kai alaman ya fara mata magana, gyaran murya yayi sannan yace, "Deeya
na".
D'ago kanta tayi sannan tace, "Na'am Abba".
Yace, "Deeyana a rayuwa ta ina burin kiyi karatu kaman yanda ke ma kike buri amma Allah be tsara hakan ba komai kika gani ya faru da mutum daga Allah ne sannan kayi hakuri da duk kaddara da zata zo
maka ka amshe ta hannu bibbiyu sai kaga Allah ya dafa maka".
Zuwa lokacin kwalla ya cika idon Deeyana hakan nan ta d'aga kai alaman haka ne, nan Abba ya bata labarin komai tun daga zuwan su waziri har ranar bakin da aka saka sati biyu sannan ya cigab
a da cewa, "kiyi hakuri Deeyana ba haka raina ya so ba Deeyana".
Fashewa tayi da kuka sannan tace, "Abba yanzu dan wannan abun ne kake bani hakuri ku fa iyaye na ne ko bansan da wannan auran ba kaini kawai akai wallahi bazan damu ba nasan kun isa dani
ne Allah yasa hakan shi yafi zama alkhairi a rayuwata nagode sosai iyaye na Allah ya baku abinda kuke nema a duniya da lahira".
Murmushi Abba yayi sannan yace, "naji dadi sosai Deeyana Allah yayi Miki albarka yasa ki gama da duniya lafiya insha All
ah biyayan nan da kikai mana sai kinga rabar shi gaba".
"Ameen" Amma tace, sannan ta rungume Deeyana tana kara sanya mata albarka, tashi Deeyana tayi ta shiga bedroom d'in ta Bed d'in ta ta fad'a ta saki wani irin kuka mai ban tausai, yanzu duk mafark
i da take na ganin tayi karatu ya tashi a banza kenan wa zata aure ya mijin yake duk bata sani ba tasan ita kuma jin dadin ta na rayuwa ya riga ya k'are.
Washe gari, Deeyana ba wani bacci tayi ba gaba daya tunani ya hana ta bacci haka ta shirya makara
nta dan Abba yace, daga wannan satin baza ta kara zuwa ba tunda wani satin zai shiga na bikin ta.
Dameer ne sanye da kayan Ball ya fito daga bedroom d'in shi hannu shi rike da key d'in motar shi da alaman fita zaiyi dan ya saba kullum da safe sai ya
fita buga Ball, parking space ya huce motan shi ya shiga sannan ya fita daga masarautar.
Yau ita daya ta kama hanyar makaranta sabida suheema baza ta samu zuwa ba tun jiya daman ta gaya mata, tafiya take a hankali tana tunanin wai yanzu nan da sati
biyu za'a daura mata aure.
Dai-dai wani dan kwalbati zata tsallaka mota da tazo hucewa ta fallatsa mata ruwan wajan gashi fararan kaya ne a jikin ta dan-danan suka canja kala, tsayawa kawai tayi tana kallon jikin ta ganin yanda kayan jikin ta yayi du
k ya b'aci.
Da sauri yayi parking ya fito a motar ganin yanda kayan ta duk ya b'aci kuma daga ganin alama makaranta zata tafi sai yaji duk b'aji dadi ba, zuwa yayi dai-dai in da take cikin muryan shi mai sanyi yace,
"ma'alashin yan mata ban sani ba
ne".
Wani k'ulolin bakin ciki ne ya rufeta ji tayi kaman ta zazzage shi amma sai kawai ta juya ta fara tafiya, da kallo Dameer ya bita be dai ga
fuskan ta ba Amma sai yaji beji Dadi ba tunda yasan yanzu sai ta koma gida ta gyara jikin ta.
Haka
n nan ya shiga mota, ji yayi kaman ya bita ko kaita gidan su yayi, fitowa yayi a motar Yana duba hanyan da tabi amma be ganta ba sai kawai ya koma motan shi ji yayi ma bazai iya zuwa Ball din ba kawai sai ya koma gida.
Hakan nan Deeyana ta koma gida c
ike da haushi sabida uniform d'in daya gare ta kawai, Amma da ta tambaye ta Mai yasa maita ta fad'a mata wani ne be sani ba ya watsa mata wannan ruwan hakan Nan ranar ta hakura bata je makaranta ba.
Bayan sati daya..
*VOTE*
*COMMENT*
*&
*
*SHARE*
*Aunty baby ce*
โ
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan
๐คฑ๐ป
:
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ
๐ฆ
๐คด๐ป
*IZZAR SARAUTA*
๐คด๐ป
ยฎ
โ
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION
โ
*
{ _Gaskiya
ษ
aya ce daga ฦinta sai
ษ
ata, burinmu
mu fa
ษ
akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }
๐
```GโขWโขA```
๐
*_GASKIYA DOKIN ฦARFEโข_*
๐๐ผ
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby*
โ
~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso
~
*DEDICATED TO..*
*MOM ABDULLAH And MMAN MEENERHT*
~To Alhamdulillah insha Allah yanzu zaku dunga jina maybe kullum Amma banyi alk'awari ba, nagode sosai da kulawar da kuke bani masu kira na Ina godiya sosai masu message ma dai duk nagode
~ ~Allah ya bar kauna~
*Hmmmmm Ashe haka masoyan IZZAR SARAUTA suke da yawa
๐ป
nayi mamaki sosai, to ina godiya
๐ฅฐ
aunty baby ta kuce
๐
*
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
๐
*page* 3
โฃ
5
โฃ
โฉ
3
โฃ
6
โฃ
*___________*
๐
Bayan sati da
ya, shirye-shirye masarautar mure take na biki ba kama hannu yaro, Dameer kuwa ko da gimbiya Haleematun-Sa'adiya ta Kira shi akan mai da mai yake buk'ata na biki ce Mata yayi.
"Karta wahalar da Kan ta ai ko matar da ta nemo Mai ma tayi Mai babban abu
a duniya to dan haka ba sai ta k'ara mai komai ba shi zaiyi da Kan shi".
Mamaki sosai ya kamata bata tab'a tunanin zai ce Mata Haka ba sannan wani Abu da ya k'ara Bata mamaki shine jiya da ya shigo da dank'ara-dankaran akwatuna kusan dozin uku yace,
na amarya ne, abun ya bata mamaki sosai ji tayi kaman taje tace, ma mai-martaba sarki Fahad Abdullah a fasa auran sabida taga murnar da Dameer yake ta faskara.
Ko yanzu ma zaune take a kilisar ta sai murza zuban hannun ta take tana tunanin yanda
zata bullo wa al'amarin cizan labb'an bakin ta tayi da k'arfi tana K'ara Jin tsanar Dameer zuciyar ta.
Jakadiya ce ta shigo tana kirarin ta amma taji shuru Dan gimbiya Haleematun-Sa'adiya tayi nisa gurin tunani Bata Jin komai, zama jakadiya tayi a g
aban ta sannan tace,
"Ya uwar gijiyata menene Naga kaman kina cikin damuwa, kiyi hakuri ki fad'a min insha Allah zan Miki maganin shi koma menene Dan bana so na ganki cikin damuwa".
Lalkwasa yan yatson hannun ta tayi da karfi sannan cikin karad
'i tace, "na gaji na gaji naji da ganin yaron Nan a duniya so yake ya haukata Ni na had'a wannan aure ne Dan ya shiga bakin ciki da damuwa Wanda zaiyi sanadiyar mutuwar shima amma Ina, sai yafi Ni murna ma da auran to zan kashe shi in wuta".
Da saur
i jakadiya ta rufe Mata Baki tana waiga bayan ta ko wani najin su taga ba kowa sannan tace, "haba gimbiya Haleematun-Sa'adiya uwar gida fulani wacce Babu kaman ta a masarautar mure har akwai yaron da Zaki dunga fushi akan shi Wanda bamu aika shi lahira ba
ki tuna fa kakanin shi ma mu muka aika su lahira to shi menene k'aramin gwaro kawai lokaci muke bashi".
"Ke jakadiya wannan yaron ya huce in da kike zato duk wayyon mu sai yayi yanda yayi ya bar tarkon mu yanzu so nawa Ina sa ana kwance burgin mot
ar shi amma be tab'a samun wani abu ba ko abinci in aka aika mai baya ci toooo mai yake so muyi Mai" ta k'arashe maganar tana buga hannun ta akan ta sannan ta rik'e Kan dan wani Sara Mata yayi.
Shuru jakadiya tayi tana tunani can sai tayi murmushi t
ace, "ga shawara uwar gijiyata kawai da matar da aka aura Mai da ita zamu kashe shi kinga su talakawa ne sannan kuma talaka akwai kwad'ayi mu Mata barazana da kudi har a samu ta aika shi lahira kinga shikenan sauran batu kuma Sai ta gama mana komai".
"Hhhhhhhhhh lallai kuwa in haka ya faru zan k'ara Miki girma a masarautar mure gaskiya jakadiya kina da kwakwalwa ai banyi wannan tunanin bama" gimbiya Haleematun-Sa'adiya tayi maganar cike da murna da farin ciki.
Murmushi jakadiya tayi ganin ma
ganar ta ta amsu sannan tace, "yauwa uwar gijiyata yanzu ki kwantar da hankalin ki ayi bikin nan a gama sannan mu fara Shirin mu komai zai tafi dai-dai".
Dariya gimbiya Haleematun-Sa'adiya tayi sannan suka ci gaba da kitsa abun su.
Dameer kuwa
mahaifiyar shi na k'ara kwantar Mai da hankali sannan kuma wasu daga cikin Yan Uwanta zasu zo bikin Dan yanzu ya kasance sauran kwana shida.
Duk da wani lokacin in ya tuna auran gaban shi na faduwa Amma hakan nan yake daurewa yana abubuwa, mai-marta
ba sarki Fahad Abdullah ya Kira shi ya tambaye shi nawa yake buk'ata kudi ya k'ara hidiman biki sai Dameer yace baya buk'atan komai kudi kuma Yana dasu alhamdullh.
Haka nan mai-martaba yace, "duk da haka dai sai ya k'ara wani abun" sannan ya bashi k
udi masu yawa, hakan nan Dameer ya amsa ba dai da san ran shi ba, akwatuna kuwa an cika su tam da kaya sosai da sosai dozin uku.
Y'a'yan gimbiya Haleematun-Sa'adiya ma ba'a barsu a baya ba sarauniya Maimunatu tayi nata kokari Dan ita ce babba sannan t
ana son yarima Dameer sosai sauran k'annin ta ne kawai Basu damu dashi ba Amma sunji bak'in cikin da aka ce Yar talakawa zai aura sannan kuma mahaifiyar su ce ta had'a auran.
Haka kowa na masarautar yake kawo abun arziki komai dai gimbiya Haleematun
-Sa'adiya ake ba sabida ganin da mutane suke tafi son shi a duk matan sarki Fahad Abdullah shiyasa komai na gudunmawar biki ita ake ba, gimbiya Marwa ma dai tayi nata kokari haka ma gimbiya Aisha.
Deeyana kam ta cire maganar ma a ranta amma tayi Ram
a ba karami ba Amma tayi tayi da ita akan ta fad'a Mata abun da ke damun ta amma tace, ba komai tamabayar da Amma take Mata ne ma yasa ta sakin jiki ta.
Sai Dan gyara da k'anwar Amma aunty Faiza ke mata magunguna kuwa Amma ta hana ta sha sai Wanda ta
san zai Mata amfani sannan Amma ke bata,sabida tace, shan magani ko wani iri na kawo ma mace matsala baki san ko da mai aka had'a shi ba kawai ki dauka ki zuba ma cikin ki.
suma sai shirye-shiryan ake Abba yana ta Iya bakin kokarin shi.
Ya
u biki ya kasance sauran kwana hudu nan kuma gimbiya Haleematun-Sa'adiya tace ranar za'a Kai kaya, sarauniya Maimunatu ce da jakadiya sai kuma kad'an daga cikin masarautar sai kuyangu su ne suka shirya xuwa Kai kayan.
Sun shirya kenan zasu fito gimb
iya Haleematun-Sa'adiya ta Basu key din mota tace a ba amaryan motar kaita kunshi kyauta kowa yayi mamaki sosai Amma haka Nan suka amsa.
Gidan su Deeyana an shirya musu tarba ta mutunci dan an san da zuwan nasu, ko da suka isa gidan aunty faiza ce d
a wata yar uwar Amma suka tare su cikin murna dq farin ciki.
Sarauniya maimunatu taji dadi sosai ganin yanda suka tare su, ita da jakadiya suka fara shiga gidan sannan kuyangu suka fara biyo su da
akwatunan parlour su deeyana aka shigar da su nan su
ka zazzauna aka fara shigo musu da abun da aka tanadar dumin su.
Amma da sai yanzu ta shigo gaishe su bata ga fuskar sarauniya maimunatu da kyau ba sabida ita tana daga can karshen kujera gaisawa kawai sukai ta bar parlour.
Yan uwan ta ne kaw
ai ke dawainiya da su sarauniya maimunatu, kayan da ake shigowa da su ne ya fara ba yan uwan Amma tsoro da kuma mamaki tun mutane na irgawa har suka daina aunty faiza ce ta kasa hakuri ta samu sarauniya maimunatu tace,
"Haj wannan kayan fa duk da muns
an daga gidan sarauta ne amma sunyi yawa gaskiya zaku koma da wasu".
Murmushi sarauniya maimunatu tayi sannan tace, "duk na amaryan Dan uwana ne mu da muke ganin ma kaman yayi kad'an Allah dai ya sama auran albarka".
Ameen Yan D'akin suka ce
sannan aka ci gaba da ganin kaya ana sa albarka Basu wani Dade ba suka shirya zasu tafi, Abban Deeyana yayi iya kokarin shi ya siyan musu kayan da ake saukan yan kawo laife sannan suka tafi kowa na farin ciki da murna.
Amma da ta ta shigo taga uban
tulin akwatuna da kayan da yake ciki kasa magana tayi sai da aunty faiza ta tabo ta sannan tayi murmushin dole tace, "hmmm faiza wannan kayan sun bani tsoro".
Aunty faiza tace, "haba insha Allah ba komai Allah dai ya nuna mana ranar wai ina ma Deeya
na take ne?".
"Tana gidan su suheema ai tunda taji yau za'a kawo kayan ta kasa sukuni amma yanzu zan aika a kira ta" Amma ta fad'a tana barin parlour.
Su sarauniya maimunatu sai yabon karamcin gidan su Deeyana suke ko da suka koma masarauta gi
mbiya Haleematun-Sa'adiya nata tambayan su ya aka sauke su shuru sarauniya maimunatu tayi dan tasan da biyu take tambaya,
sigina tama jakadiya sannan ta fita kilisar ta ta shiga tana jiran jakadiya ta zo ta bata rahoto.
Jakadiya na ganin haka ta tas
hi ta fita da sauri tana zuwa ta zube gaban ta taba kwasar gaisuwa, kallon ta tayi sannan tayi makirin murmushi sannan tace, "jakadiya ya Kika ga talaucin su? ".
Gyara zama tayi sannan ta fara rartafo mata duk yanda aka musu a gidan su Deeyana, girg
iza Kai gimbiya Haleematun-Sa'adiya tayi tana murmushi Wanda ita daya ta San ma'anar shi.
**********
Yau ta kama juma'a yau ne kuma daurin auran Deeyana da Dameer, gidajan biyu sai shirye-shirye ake kakan Dameer da k'anwar Ammi sun zo part d'i
n gimbiya Haleematun-sa'adiya aka sauke su sai hidumomi gimbiya Haleematun-Sa'adiya take musu.
Dameer kam na D'aki a kwance kaman mara lafiya sai tunani yake yanzu shine za'a mai aure be San matar ba bata san shi ba to ko ya zasu kasance, noking d'i
n kofar bedroom d'in shi yaji ana yi dan k'aramin tsaki yayi sannan ya tashi ya nufa k'ofar.
"Waye" shine kawai abunda