Showing 15001 words to 18000 words out of 70108 words
baza ta shiga ba.
Haka nan ya shiga kowa binshi yake da kallo bayi da fadawa, sunga balarabe a gidan su nan da nan zance ya karade masarauta balarabe ya zo, d
a zance ya je gun mai-martaba sai yace, aje a kawo mai shi.
Daman Dameer neman shiga yake ko da fadawa suka zo sai ya bisu har fada, Yana shiga yayi ido hudu da mahaifin shi kallon kallo kawai suke ma juna.
Mai-martaba yana gani Dameer ya Mike d
a sauri yaje ya rungume shi yana fad'i, "sai yau taga Daman kawo min kai" .
Da Ido kawai Dameer yabi mahaifin nashi Dan wani irin takaici ya bashi, kujera aka bashi a fada ya zauna mai-martaba yace, "kaine dai baka sannin ba Amma duk shekara sai naje
na ganka Amma kai da mahaifiyar ka baku tab'a ganin na ba".
Tabe Baki kawai Dameer yayi Dan shi ba mai son yawan magana bane yanzu sai kanshi ya fara ciwo.
Haka sarki Fahad Abdullah ya dunga ba Dameer labari harda ya kwana a masarautar washe g
ari aka had'a shi da fadawan shi Wanda zasu dunga tsaron shi.
Tunda gimbiya Haleematun-Sa'adiya taji zuwa shi hankali ya kai koluluwar tashi, wani sabon tashin hankali ma Sai da ta ganshi gaban ta sai da ya Fadi.
Satin su biyu a Nigeria suka koma
saudiyya tare da fadawan da mahaifin shi ya bashi, tun daga lokacin baya shekara be zo Nigeria ba ganin mahaifin shi.
Haka nan kuma wani zuwa da yayi yaga mahaifin nashi ya canja mai kwatakwata ba kamar yanda da yake rawar jiki da shi ba.
Gimbiy
a Haleematun-Sa'adiya tana nuna tana masifar son shi har mamaki take bashi, lokacin ya Dan fara sakin jiki da ita wani zuwa da yayi kawai sai yaji suna magana da jakadiya akan yanda za'a gama da shi tun daga lokacin ya daina sakin mata fuska.
*Wann
an ne labarin masarautar mure*
*CIGABAN LABARI*
*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*
*Aunty baby ce*
โ
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan
๐คฑ๐ป
:
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ
๐ฆ
๐คด๐ป
*IZZAR SARAUTA*
๐คด๐ป
ยฎ
โ
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION
โ
*
{ _Gaskiya
ษ
aya ce daga ฦinta sai
ษ
ata, burinmu mu fa
ษ
akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }
๐
```GโขWโขA```
๐
*_GASKIYA DOKIN ฦARFEโข_*
๐๐ผ
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby*
โ
~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso~
*DEDICATED TO..*
*UMAIMA ALIYU*
{ *golden girl} wannan littafin sadaukarwa ce gare ki gaba daya bani da bakin gode Miki Allah ya bar kauna nagode
sosai da irin comment d'in ki da addu'ar da kike* *min*
๐ป๐ป
*BISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
๐
*page* 2
โฃ
1
โฃ
โฉ
2
โฃ
2
โฃ
*____________*
๐
*CIGABAN LABARI*.
Haka Dameer ya gama zaman shi a Nigeria ba tare da ya saka
mahaifin shi a Ido ba har ya koma saudiyya.
Ya cigaba da harkogin shi kaman yanda yake Amma in ya tuna mahaifin shi abun na damun shi, sai mahaifiyar shi ce ke kwantar Mai da hankali.
Watan shi uku a Saudi Arabia ya k'ara shiryawa ya taho Nige
ria sabida Kiran shi da akai akan plazan shi da yake da ita ta Nigeria tana buk'atar manyan ma'aikata.
Ko da yazo kaman kullum haka Amma wannan zuwan ya samu ya gana da mahaifin nashi sama-sama,
Tafiya suke ita da k'awar ta suhaema suna tattau
nawa akan walimar makarantar islamiyyan da zasu yi suheema ta Kalle Deeyana tace,
"Mtss My dear wallahi Ni yusuf ya matsa min akan maganar Auran mu Amma ni ina ga kamar sai mun kammala waec zance ya turo, Amma naji kamar Baffan mu na cewa ko bamu ga
ma waec ba indai ya shirya kawai ya turo"
Deeyana tace, "Ni dai a yanzun gaskiya ba Aure bane a gabana insha Allah abbana ma University zai saman min".
Murmushi suheema tayi sannan tace, "hmm ai wallahi ba ruwan na da wani zan ce University n
a karashe a gida na".
Dariya Deeyana ta tun tsire dashi sannan tace, "hehe my dear Allah ya kaimu musha biki".
Haka dai suka cigaba da firan su har suka k'ara sa gida, daman kusa suke ga gidan su Deeyana ga gidan su suheema Deeyana ce ta fara shi
ga gidan su.
Tana shiga gida ta tatda Amma na kitchen, kitchen d'in ta shiga tana sallama sannan tace, "Amma sannu da gida ya kike ya aiki?".
D'agowa Amma tayi tana murmushi sannan tace, "Deeyana kin dawo daga makarantar?".
Tace, "Eh na
dawo ".
"Toh ya makarantar? ".
Tace, "Amma Alhamdulillah kin san ma muna ta shirin walimar mu".
Amma tace, "Allah ya kaimu ranar" haka dai suka zauna suna hira irin ta uwa da y'a gwanin ban shi'awa, suna cikin hirar sai ga Abban Deeyana ya
shigo.
Yace, "A'a Deeyana yan makaranta an dawo?".
Murmushi tayi sannan tace, "Abba sannu da shigo wa".
Yace, "Yauwa Deeyana ya karatun?".
Tace, "Alhamdulillah Abba ranar juma'a ma za'a yi waliman mu".
Yace, "Toh shikenan Allah
ya Kai mu, ai ina jin dad'in yarda kike nuna kwazo a makaranta Allah ya miki albarka"
Ita dai Deeyana murmushi kawai tayi tace, "ameen", sannan ta tashi ta shige d'aki, su kuma suka cigaba da zancan su, kan Deeyana akwai k'okari masha Allah.
Hak
a dai suka cigaba da shirya-shiryan walimar su daza suyi ranar juma'a, dan gangarumin walima za'a musu na saukar Alqur'ani,
Ita da suheema komai nasu iri daya sukayi, walimar na gaiyatar manya malamai da dama irin su, Shek Malan jubirl, Shek Malan Abd
ulra'uz, da dai sauran manya manya malamai.
Yau ta kasance ranar juma'a duk wani Wanda ke cikin yan walimar ya hallara suna zaune guri da aka ware musu Masha Allah sunyi kyau ba karya , tare da iyayyan su da kuma abokan Arziki,
A cikin manya b
akin da aka gayata harda daya daga cikin matan Sarki, wato gimbiya Haleematun-sa'adiya, tazo tare da fadawanta haka shugaban makarantar da sauran malaman suka ringa Kai gaisuwa tare da samun tarba Mai kyau,
Haka aka cigaba da gudanar da walimar cike d
a tsari da burgewa, haka aka cigaba da k'iran yan walima dan gabatar da karatu,
Haka har Aka zo kan Deeyana Masha Allah duk Wanda ke gurin sai da Deeyana ta burge sa, sabida yarda take fitar da harafin koh wanann karatu, bayan ta gama ta koma bangara
n Hadisa shima, sannan ta dawo kan tarbiya ta fara bayani kamar haka,
( Dan Allah iyayye mu kula da karatun yaran mu, yanzun wani zamani yazo da zaka ga wata Sam bata damu da yaran ta suje islamiya ba, Amma fi d'auka ka school akan islamiya, ba'a ce
kar yaron ki yaje school ba, Amma dan Allah ki nusar dashi mahimmancin duka biyun, wani yaron ma baya zuwa makaranta sai a gida ake koyar dashi ba'a ce gidan baya shiga ba Amma idan so samu ne ki tuzashi can zefi saurin mayar da hankali sabanin yana cikin
gida malami ya biya Mai karatu be iya ba Sam bazai damu ba, Amma idan acikin makarntane fa yau antashi ka tashi ka karanta, ban iya ba, gobe an kuma shima ban iya ganin yarda ake mai dariya da kuma irin kallan da suran yara ke binsa dashi a Karo da uku wal
lahi zaka ga yaro
ya mayar da hankalin dan bazai so kullum a ringa mai dariya ba Allah yasa mu gyara)
Tunda gimbiya Haleematun-sa'adiya taga Deeyana taji ta burge ta, take ta saka abu a ranta,ko dan ta b'ata mai rai sai tasa ya aure ta.
Abu n
a biyu kuma taga daga ganin yariyar yar talakawa ce ko dan haka dole sai ta had'a wannan aure, wani makirin murmushi ta saki.
Haka aka gama taron walima lafiya an raba kyututuka masu yawa, Deeyana ita tazo ta daya sosai aka bata kyauta, kowa ya tafi
yana murna.
```Koh``` ```ya``` ```abun``` ze ```kasance``` ```muje``` ```zuwa```
*VOTE*
*COMMENT*
*&*
*SHARE*
*Aunty* *Baby* *ce*
โ
[1/6, 10:37 PM] Mum Irfaan
๐คฑ๐ป
:
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ
๐ฆ
๐คด๐ป
*IZZAR SARAUTA*
๐คด๐ป
ยฎ
โ
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION
โ
*
{ _Gaskiya
ษ
aya ce daga ฦinta sai
ษ
ata, burinmu mu fa
ษ
akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }
๐
```GโขWโขA```
๐
*_GASKIYA DOKIN ฦARFEโข_
*
๐๐ผ
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby*
โ
~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso~
*DEDICATED TO.*
*UMAIMA ALIYU*
*Wannan littafin sadaukarwa ce gare ki*
*BISMILLAHIR
RAHMAIR RAHIM*
๐
*page* 2
โฃ
3
โฃ
โฉ
2
โฃ
4
โฃ
*___________*
๐
Gimbiya Haleematun-Sa'adiya tana Isa gida ta fara tunanin yanda zata tsara wannan aure tunda tasan duk yanda tace ma mai-martaba sarki Fahad Abdullah to haka za'a yi Amma shi Damee
r d'in shine abun tunanin ta.
Amma da yake ta iya munafunci sai ta shirya taje ta samu sarki Fahad Abdullah cikin farin ciki da annashuwa ta fara mai magana,
"Allah ya taimake ka ya baka yawan rai d'azu da naje gaiyatar walimar yara da akai All
ah ya had'a Ni da wata yariya Mai gwazo da kishin addini Wanda in ta shigo masarautar nan za'a yi alfahari da ita Amma bansan ya zaka dauke maganar ba Amma Ni dai da Ina da yaro namiji to dole ne fa sai ya aure yariyar nan" ta karshe maganar murya a sanyay
e.
Sarki Fahad Abdullah da ke zaune yana cin 'ya'yan itaciya kad'an kad'an a bakin shi ya jinjina kai sannan yace, "to yariyar a ina take kuma Mai tayi ta burge ki har kike mata sha'awar shigowa cikin masarautar mure?".
K'ara kashe murya tayi s
annan tace, "Allah yaja da ran sarki yariyar tana da ilimin addini gana zamani Ni a gani na baza a had'a ta da my son ba yarima Dameer? " ta k'arashe maganar tana kallon shi.
Murmushi mai k'ayatarwa yayi sannan ya jinjina kai yana cewa, "Allah ya biya
ki Haleematun-sa'adiya kina nuna ma yaron nan kauna kamar ke kika haife shi, shiyasa nake k'ara sonki Dan baki ware d'ana a cikin y'a'yan ki".
Wani irin farin ciki ne ya ziyarci gimbiya Haleematun-sa'adiya Dan bata tab'a zaton zatayi nasara ba Amma
tama Allah godiya ko banza yarima Dameer ya k'ask'anta tunda kamar shi sai aure Yar talakawa.
Murmushi tayi sannan ta fara ma sarki Fahad Abdullah godiya akan amincewa da abinda ta kawo yayi sannan tace, "yanzu za'a tura waziri gidan su yariyar yaj
e ya tabbaya ko sun Mata miji".
D'aga Kai mai-martaba sarki Fahad Abdullah yayi sannan yace, shikenan ba damuwa zamu zauna da wazirin.
Haka ta tashi ta tafi cike da farin ciki, tana fita mai-martaba ya aika a Kira mai waziri, waziri ya shigo ciki
da girmamawa ya kwashi gaisuwa sarki ya amsa sannan ya fad'a mai shawaran da suka yanke da gimbiya Haleematun-Sa'adiya.
Waziri yace, "ba komai insha Allah zasu shirya suje gidan su yariyar da daddare" sarki yace, to shikenan sai sun dawo.
Da dad
dare waziri da wasu daga cikin malaman fada suka shirya suka tafi gidan su Deeyana da jagorancin fadawan gimbiya Haleematun-sa'adiya, ko da suka Isa gidan fadawa suka fara Sallama....
*VOTE*
*FOLLOW*
*&*
*SHARE*
*Aunty baby ce*
โ
[1/6, 10:37
PM] Mum Irfaan
๐คฑ๐ป
:
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฆ๐ฆ
๐ฆ
๐คด๐ป
*IZZAR SARAUTA*
๐คด๐ป
ยฎ
โ
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION
โ
*
{ _Gaskiya
ษ
aya ce daga ฦinta sai
ษ
ata, burinmu mu fa
ษ
akar da al'umma domin ribantar duniya da kuma
lahira._ }
๐
```GโขWโขA```
๐
*_GASKIYA DOKIN ฦARFEโข_*
๐๐ผ
*Story*
*&*
*written*
*By*
*Aunty baby*
โ
~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad@ Gaskiya writer's Asso~
*DEDICATED TO.*
*UMAIMA ALIYU*
*B
ISMILLAHIR RAHMAIR RAHIM*
๐
*page* 2
โฃ
5
โฃ
โฉ
2
โฃ
6
โฃ
*____________*
๐
Abban Deeyana dake fitowa daga gidan zai fita yaji sallama k'arasa fitowa yayi yana amsawa.
Turus yayi ganin fadawa a kofar gidan shi dan bema kula da su waziri dake
gefe ba, suna ganin fitowan mutun daga gidan fadawa suka isa gare shi.
Hannu ya mik'a musu suka gaisa sannan daya daga cikin fadawan ya fara magana, "malam daga masarautar mure muke in dai kaina mai gidan nan kayi Baki gasu can" ya nuna su waziri.
Jinjina kai Abban Deeyana yayi sannan yace, " eh nine lafiya? ".
Murmushi sukai sannan suka ce "ba komai lafiya Amma in ba damuwa muna buk'atar lokacin ka kad'an", daga kai yayi yace, ba komai su shigo sannan ya shiga gidan shi.
Nan fadawan su
ka gayawa su waziri sannan suka shiga parlour shi dake zauran gidan, gurin zama ya nuna musu su waziri suka zauna da malaman fada su kuma fadawa suna waje.
Kallon shi waziri yake ya kasa dauke ido a kanshi tunda ya gan shi sai yaga kaman yana mai K
ama da wani Amma sai ya share tunanin da yake a ranshi tunda Wanda yake tunani da dadewa k'ila kama ne kawai.
Shi dai Abban Deeyana na zaune tunda suka gaisa yayi shuru gaba daya hankalin shi ya kasa zama guri daya dan besan mai ke tafe da su ba.
Daya daga cikin malaman ne ya fara magana, "to malam mun san zakayi mamakin ganin mu a wannan lokacin amma alkhairi ne ya kawo mu".
Saurin kallon shi Abban Deeyana yayi yana k'ara maimaita abunda yace, malamin ya cigaba da cewa, "muna fatan abund
a muka zo nema zamu samu insha Allah".
Shuru Abban Deeyana yayi Dan be gane abinda yake nufi ba, sai da waziri ya k'ara maimaitawa sannan yace, "kayi hakuri munzo maka ba wani aike sarki Fahad Abdullah ne yayi wannan aiken yana nema wa Dan shi auran y
arka da fatan ba'a Mata miji ba? ".
Saurin mik'ewa Abban Deeyana yayi yana kallon su daya bayan daya dan be tab'a kawo wannan maganar ta kawo su ba besan lokacin da ya fara gaggaya musu magana ba,
"Wato mulkin zalincin da kuke ne da IZZA shine ku
ke so ku nuna akan 'yata to ban mata miji ba kuma bazan bayar da auran 'yata Deeyana ga masarautar mure ba ko kon zata rasa mijin aure" ya k'ara sa maganar cikin huci da bakin ciki dan har lokacin be manta irin wulak'acin da yayan nashi sarki Fahad Abdulla
h yayi mai ba cikin benar jama'a.
Daga waziri har malaman fada sun kasa ko motsi sabida basu tab'a zaton zaik'i wannan abun ba dangane da yana yin da yake ciki na talauci dan daga ganin shi kasan talaka ne amma wai har sarki da kan shi ya nuna yana so
n hada jini da shi yak'i.
Murmushin da yafi kuka ciwo waziri yayi dan basan ma mai zaice ba amma ya daure ya fara magana, "haba malam ai abun ba fada bane kayi hakuri in dai kace baza ka bada yarka ba to ba dole tunda kaine uban ta amma ka tuna wanda
yace, yana son naka yafi wanda yace ya tsane ta".
Wani daga cikin malaman ma yace, "hakane maganar waziri".
Shuru Abban Deeyana yayi yana wani nazari sai can kuma yace, "tom zanyi shawara dan nima ina da iyaya duk yanda muka yanke zaku ji".
Gaba dayqn su suka ce to shikenan ba damuwa zasu dawo nan da jibi duk shawaran da yanke sai ya gaya musu, haka nan sukai mai sallama suka tafi shi ya raka su har kofar gida sannan ya dawo ya shiga gida jikin shi duk a sanyaye tunani fal ranshi.
Dameer ne zaune a office d'in shi na plazan shi yana ta danne-danne a computer, can dai wayan shi yayi ringing yana jin ringing d'in ya dauka Dan yasan mai kiran.
Ammin shine dauka yayi da murmushi akan fuskan shi yace, "Ammi na nayi missing d'in ki k
wana biyu har na kosa na gama abunda nake na dawo gurin ki".
Murmushi tayi kaman yana gaban ta sannan ta fara magana cikin harshan larabci, "my son abun alfahari a duk duniya kana cikin koshin lafiya ya Nigeria?".
Shagwa'be fuska yayi ya lalgab
'e kan shi jikin kujeran da yake sannan yace, "hmmmmm Ammi komai lafiya sai dai rashin ki kosa dani Ammi ina my uncle?".
"Yana lafiya d'azu Ayusha ke tambayar ka wai zata shiga Saudi Arabia amma sai kana nan to ka kira ta ka gaya mata ran da zaka koma
dan ta sani" cewar Ammi.
Tab'e baki yayi sannan yace, "Ammi ki gaya mata ma kawai zuwa Monday ba sai na kira ta ba".
Ammi tace, "to Allah ya kaimu A'a dai my son ka kira ta ka gaya mata".
"To" kawai yace suka cigaba da firan su cikin kwanci
yar hankali.
Waziri da malaman fada haka suka koma masarautar mure jiki ba kwari suka sanar da mai-martaba abunda Abban Deeyana yace, yaji haushi sosai da har zai aika a kira mai Abban Deeyana sai kuma