Showing 75001 words to 78000 words out of 172372 words
kayan sai office din sadeeq.
Shima ko knocking be tsaya yiba ya banka ya shiga yaga sadeeq zaune yana operating din computer hankali kwance.
Sad
eeq yaji shigowarshi amma ko dago kai beyiba, dama yasan dolene yazo.
"S..sadeeq? Kaga abinda nagani kuwa?"
"Me kenan?" Inji sadeeq yana cigaba da danne dannen shi
"Kamar yaya me kenan? Kai ka kawosu fa?" Inji Ashraf yana zama kusada shi, fuskarsh
i still in shock.
"To tunda ni nakawo maka su, chunkusashen kwakwalwarka be isa yagayama naganiba" yafada in a harsh tone.
"Look sadeeq, ba fada ya kawoniba, now tell me ina kasamu wannan?"
Banza yayi dashi ya cigaba da aikinshi.
Cikin fushi As
hraf yayi unplugging din socket din computer din
"Fuck you! Am asking you!" Yafada atsakankanin haqora.
"Me kake tambaya ta?" Inji sadeeq yana qaremashi kallo yana qoqarin danne 6acin ranshi.
"The damn video and the damn paper! Ina kasamesu?!"
"The damn girl" ya amsa yana kallonshi
"Mene?" Inji Ashraf cikin Rashin fahimta
"Nace the damn girl ce tabani"
"Who?"
"Your secretary" yafada still trying to control his anger.
"W..what!!" Yafada yana ware idanu cikin tsananin mammaki
"Ye
s... Itace ta dauki video din, takuma jajirce wajen samo evidence din dazamu iya sueing dinsu"
"No.. This is unbelievable" inji Ashraf cikin tsantsan rudani
Miqewa sadeeq yayi yana takowa gabanshi yayi folding din hannayenshi a qirji yana cewa
"But
it is Mr A.A, it is"
Kallonshi Ashraf yake in Short of words, sai motsi bakinshi yake amma yakasa magana hakan yasa sadeeq cigaba dacewa
"Itace, ita ta jajirce harta samo mana evidence din dazamu iya kamasu dumu dumu....."
Nan yashiga bashi labar
i tiryan tiryan yadda saudart ta bashi shima daga farko har qarshe.
Kasa ko motsi Ashraf yayi, infact jiyake kamar jinin Jikinshi sun daina gudana sai bin sadeeq yake da kallo kamar zombie
Dafa kafadarshi sadeeq yayi yana cewa cikin sanyin murya
"
Yanzu kaje, kayi pressing charges akansu, be happy komai zai dawo, amma ina tayaka baqin cikin rasa Abu Wanda yafi duk dukiyoyinka da qadarorrinka daraja, jeka please jeka"
Kasa koda motsi yayi, ganin hakan yasa sadeeq shigewa toilet yabarshi nan tsay
e.
Ya Dade ahakan tsaye duniyar na juyamashi.
Tunawa yayi da lokacin da tacemashi ta manta da purse dinta.
Tunawa yayi da dadewar datayi kafin tadawo
Tunawa yayi da yanayinta data dawo
Ashe v lokacin taimakonshi tayi?
Tunawa yayi da abi
nda yayi mata a Daren ranar.
Jefata dayayi a kujera, shan gabanta dayayi, damqar hannunta dayayi, hawayenta, gangarowarsu.
*I hate you... With passion* kalmarta tayi mashi amsa kuwa a kunne.
*I hate you! Damn you!* Kalmar ta tasake dawo mashi.
Tunawa yayi da farkon haduwarsu.
Abubuwan dayaymata, auren su, fara aikinta a company dinshi, wahalhalun daya bata, baqaqen maganganun daya gayamata, muguntan dayayi mata.
Amma despite wadannan, ta taimakeshi? Tayi risking din life dinta da time
dinta ta taimakeshi bayan muzgunawar dayake mata?
Tunawa yayi da maganganun daya ya6a mata da safennan, har kiran sunan baban ta yayi gatsau, yaci mutuncin ta.
"Innalilahi waina ilaihi rajiun" yafada yana zamewa ya zauna kan kujerar da sadeeq ya tash
i.
Jingina kanshi yayi da jikin kujera zuciyarshi zafi, cikeda danasani marar amfani.
Lumshe idanunshi yayi yana hadiye yawu mai daci .
Saida sadeeq yakusan mintuna talatin a toilet sannan yafito don a tunaninshi yafita.
Turus yayi ganinshi z
aune ta jingina da kujera idanunshi a lumshe.
"Yadaiyi mallam? Mekuma kakeyi anan? Kaje ka shirya komai mana, munada enough evidence zama be ganka ba"
Bude rinnanun idanunshi yayi ya kalleshi sannan ya Bude baki dakyar yace
"Ina.. Take?"
Kallo
n Rashin fahimta yayi mashi.
"Wa kenan?"
Shiru yayi yana maida idanunshi ya lumshe Yanajin zuciyarshi na zafi.
Can kuma kamar an tsikareshi saiya miqe tsaye wayar still a hannunshi ya riqeta gamm danshi sannan yafice da sauri sadeeq yabishi da ka
llo.
Office dinta yashiga amma wayam sai qamshin ta data bari.
Ahankali ya tako ciki yana qarewa office din kallo yadda komai is soo neat and unique kamar dai mammalakiyar office din.
Ahankali ya qarasa kujerar datake zama yajata baya ya zaune yan
a sauke ajiyar zuciya.
Ya Dade ahakan sannan ya dago wayar hannunshi yana binta da kalli.
Idan be manta ba kamar yana yawan ganinta da irin wannan wayar.
Kunnata yasakeyi yayi sliding tadawo still kan video din.
Danna home yayi nan take photon
ta ya bayyana a screen din daro daro.
Photon fuskarta kadai, kanta nannade da Jan gyale, fuskarta dauke da wannan killer smile din nata me bayyana dimple dinta na hannun dama da haqoranta hudu na gaba.
Bin hoton yake da kallo yana kallon every nooo
k and cranny na fuska kamar yau yafara ganinta.
Wet slippery red lips dinta yabi da idanu yana kallon yadda suka dan raba sukaba haqoranta damar fitowa cikin murmushin.
Hannu yakai ahankali kamar mai tsoro ya shafa fuskar kan screen din
*SAUDAR
T* ya furta ahankali cikin yanayin shauqi da bege...
✍
Kuyi hqr nasan yayi kadan please bear with me
🙏
Ummin fasihu ce
🧚
♀
🤵🏻👰🏻
AUREN KWANGILA
👰🏻🤵🏻
(Contract marriage)
Allah ka yayemana wannan annobar (covid19)
🤲
Allah ka ji6anci
lamuranmu, karka barmu da kanmu
🤲
Story written by Ashaanty love
(Ummin fasihu)
Ayyah fans naga cigiyarku, nima kuna raina, jiya throughout ban hau online ba saboda hidimar suna, jiya Daren suna yau suna, yanzu ma squeezing din time nayi na
samu posting amma insha Allah komai yakusan warwarewa. Ngd da qauna
😘😘
055
A bangaren saudart tunda tafita take falfala uban Gudu a kwalta tana sa bayan hannunta tana share hawayenta akai akai.
This guy is unbelievable, duk ra
yuwarta bata ta6a sanin tsana irin wannan ba, tsanar datake mashi baya misaltuwa, baki yayi kadan ya misalta.
"It's coming to an end! Komai yazo qarshe insha Allah" tafada tana juya steering din motar tana shan corner wani junction ta dauki hanyar dazai
kaita bakery dinta.
Ashraf besan iya lokacin daya dauka zaune ba kanshi kife akan desk din office din saudart.
Idanunshi biyu amma shi kanshi be iya cewa ga takamaimai abinda yakeji ko yakeso ba.
He just feel like being like that fore
ver, jiyake kamar ya kasance ahakan har abada.
Sadeeq daya fito daga office dinshi don yin sallah yayi turus sanadiyar hangoshi dayayi ta glass din office din saudart.
Tsayawa yayi yana shawara da zuciyarshi yaje wajen shi ko ya kyaleshi.
Da
kamar yawuce sai kuma ta sauke ajiyar zuciya sannan yanufi kofar ya budeta ahankali ya shiga da sallama.
Shiru babu amsa don ko motsawa beyiba.
Matsawa yayi kusada shi inda yake zaune kanshi kife a desk ya dafa kafadarshi Wanda saida yadanji ya zabu
ra kadan alamun bemasan da shigowarshi ba saida ya ta6ashi din.
"Ashraf.."
Shiru yayi kuma be dagoba
"A.A?....get up it's zuhr already" yafada babu yabo babu fallasa
Sai a sannan ya dago ahankali ya kalleshi
Kauda Kai sadeeq yayi alamun
still yana cikin fushi dashi ne.
"Lokacin sallah yayi" yana kaiwa nan ya fice batareda yaqara waiwayarshi ba.
Binshi yayi da kallo harya fice sannan ya bar kallon inda yabi yafita, ta tashi jiki babu qwari yashiga toilet din office din ya daura alwal
a sannan yafita shima masjid din companyn
Tare suka fito bayan sallar suka jero suka nufo cikin company din amma babu Wanda ya cewa kowa uffan.
Koda suka isa floor dinsu wucewa sadeeq yayi office dinshi batareda ya ko kalleshi ba.
Binshi da ka
llo yasakeyi sannan yadan saki murmushin dabai wuce iyakar le6enshi ba.
Shima mara mashi baya yayi har office dinshin ya taddashi jingine da kujerarshi yana dan wawwanawa.
Jin anshigo yasashi dagowa don ganin mai shigowa.
Ganin shi yasashi dauke
Kai ya cigaba da jujjuyawa a kujerar.
Shima bece komai ba ya qaraso gabanshi yaja kujera ya zauna yana kallonshi saidai duk yadda yaso yadago su hada ido yaqi bashi dama don besake kallon gefenshi ba.
"Sadeeq.." Yafada cikin muryarshi datayi sanyi
lokaci daya.
Banza yayi dashi ya cigaba da wawwanawa a kujerar
"Am...am sorry, very sorry" yafada cikin muryar rada.
Mammaki ne Yakama sadeeq don jin ya furta Kalmar ban haquri gareshi, abinda be ta6a yiba kenan.
Sunsha susami sa6ani kuma As
hraf keda laifi amma beta6a bashi hqr ba saidai yayita Neman hanyar dazasu shirya amma beta6a furta Kalmar sorry a gareshi ba.
Katse mashi tunani Ashraf yayi dacewa
"I truly am... Bansan abinda yahau kaina ba har nayi blunting haka, am sorry" yafada
yana kallonshi
Sai a lokacin sadeeq yadago ya kalleshi yaga shima shi Yake kallo babu alamun wasa a fuskarshi
"Excuse me, haqurin me kake bani? Wani Abu kayimin ne?" Inji sadeeq cikin basarwa
Dan murmushi Ashraf yayi sannan yace
"Komai na, na
san nayi blunting dazu kuma abin ya 6atamaka rai am sorry"
Ta6e baki sadeeq yayi yana dauke kanshi daga gurinshi yana cewa
"A tunanina kanaba Wanda be kamata ba haquri ne, ni bakamin komai ba, kuma blunting dakayi ai bani kayi mawa ba, kafini sanin W
anda zakaba hqr" yafada cikin son danne 6acin ranshi.
Maida le6en qasa Ashraf yayi cikin bakinshi yana dan taunawa ahankali yana kallon table din gaban sadeeq.
Can ya miqa hannunshi ya dauki pen din sama yana dan dukan table din da pen din still ya
na taunar le66anshi na qasa ahankali
Har sadeeq yacire rai da zaiyi magana sai jiyayi ahankali yace
" will she ever forgive me?" Yafada cikin wata kan iriyar sanyayan murya still idanunshi akan desk din yana dan dukanshi da pen.
Shiru sadeeq yayi
yana kallonshi batareda yasan abinda zaice mashi ba .
Jin shirun yasashi dagowa yana kallonshi
"Eh? Nace zata iya yafemin? She hates me" yafada cikin yanayin da kallo daya zakayi mashi kasan Yanajin ciwon abinda yafada
"Yes she hate you, kaga
laifinta ne don tayi hakan? Laifinta ne data tsaneka ko kawai haka kawai ta tsaneka? You...kai ka koyamata tsanarka ba kowa ba, you caused it all!" Yafada at last batareda ta sake yunqurin danne 6acin ranshi ba.
"Nasha fadamaka yarinyar nan batada masan
iyar abinda ke tsakaninka da mahaifinta, she has no case in this at all, amma ka saurareni? Instead kullum cikin Neman hanyar dazaka quntata mata kake, kullum cikin 6ata mata rai da cimata mutunci kake, what did you expect from her? So kake duk bayan abind
a kakemata tazo tana godiya tana washe maka baki? Me zai hanata tsanar ka? Karka manta zuciya tana son mai kyautata mata ne tana kuma Qin mai muzguna mata, kai ka auna kanka a mizani kaga a wane bangare kafada kafin kayi complaining din ta tsaneka" yafada
cikin bayyana fushinshi da baida kyan gani.
Haryanzu Ashraf be dago kanshi ba kuma bebar dan bubbuga desk din ba da pen ba amma idanunshi sun kada sunyi jajur don kalaman sadeeq direct suke wucewa cikin zuciyarshi suna mai barazanar tarwatsata.
"As
hraf, saudart mutum ce, tacika yar halak, despite abubuwan dakake mata amma ji abinda ta sakamaka dashi, ta saka alhairi ga sharri, ka tsaya kayi nazari daga farkon haduwarku zuwa yanzu me tayimaka na Rashin dacewa kai kuma me kayimata na Rashin dacewa tsa
hon wannan lokaci saika dorasu a mizani kaga wane zai rinjayi wani.
Ashraf saudart has a good heart... Golden heart.
Tanada qualities da ba kowacce mace ke dashi ba a wannan zamanin.
*Biyyaya* da *sanin darajar mutum*
Biyyayarta yasata Qin biji
rewa mahaifinta dukda ranta besoba, sanin darajar mutane kuma yasa bata ta6a wulaqanta wani ba musanmman mai alaqa dakai dukda abinda ke tsakaninku, kaifa?
A kullum bakada abin wukaqantawa kamar babanta a gabanta.
Tell me, wannan be isa tsaneka ba? T
ell me!" Yakai aya Yana dan huci sama sama
Runtse idanunshi Ashraf yayi gamm yana sauraron yadda zuciyarshi ke bugu da qarfi ga wani zafi na musanmman data keyi.
Shima shiru sadeeq yayi yana maida kanshi bisa jikin kujera yana dan sauke numfashi aha
nkali.
Sun kusa minti daya babu Wanda yayi magana sannan sadeeq ya dago kanshi daga jikin kujerar daya jingina daita ya kalli Ashraf dake kallon desk haryanzu hannunshi still riqeda pen amma yabar bubbugawa
"Ashraf kayi wa baiwar Allahn nan ba daidai
ba, shigowarta arayuwarka alhairi ne, kamanta da abinda tayimaka yanzu, ko babu wannan ta kawo farinciki a ahalinka, Ummy da baby nakasancewa cikin farinciki marar misaltuwa by mere ambaton sunanta, suna Sonta kuma tana sasu farinciki duk sanda sukayi toz
ali daita, wannan baiwar ba kowa Allah yaba ba, ko anan aka tsaya kasan ta cancanci girmamawa" yafada cikin tattausan laffuza kamar bashi ke fada yanzu ba
Zagayowa yayi kusada inda ya sunkuyar dakai ya dafa kafadarshi sannan yace
"It's not too late, ka
i ka koyamata qinka, Kai zaka koyamata akasin haka, kawai kayi qoqarin amfani da damarka kar jin kanka ya yaudareka har damarka ta su6uce maka"
Nan ma shiru bece komai ba kuma be dagoba.
Sadeeq bedamu da hakan ba yakoma ya zauna yana cewa
"Yanzu the
major thing shine mufara gamawa da case din mutanen nan, saudart tayi fiyeda Rabin aikin, mu saura ide ide. So cheer up guy, munada aiki gaban mu" yafada trying to be carefree.
Ranan dai haka Ashraf ya wuni jiki amace, yarasa abinda ke mash
i dadi, duk Yama bar zancen mutanen Spain, sadeeq ne keta fafutukarshi akai shikau saidai ya zauna yayi jigum zuciyarshi fall tunani.
Sai six yauma yabaro company yayo gida direct.
Tun a parking space ya tabbatar da bata gidan don babu motarta a sp
ace din.
Parking yayi ya fito cikin sanyi yashiga cikin gida still hannunshi damke dawayarta dake hannunshi.
Da sallama yashiga falon yana dan sassafta daurin necktie dinshi yana qarewa exclusive falon kallo.
Saida yagama loosening din necktie d
in sannan yanufi stairs yafara takawa ahankali harya haye sama.
Kamar yadda tasaba yan kwanakin nan tsayawa yayi yana kallon kofar dakinta tunani kala kala na Kai komo a zuciyarshi.
Ya Dade ahakan sannan yashige dakinshi.
Ana kiraye kirayen sallar
magrib yafito da alwala don tafiya masjid.
Qara kallon kofar yayi yana ayyana tadawo tunda duk inda take bata wuce magrib.
Jin ana Neman tada iqama yasashi sauka yawuce masjid.
Saida yayi isha'i ma sannan yadawo.
Kallon parking space yayi yaga
still babu motarta, tsayawa yayi yana kallon wajen tunani kala kala namashi yawo a qwanya.
Wucewa yayi yashiga falon ta zauna daya daga cikin kujerun falon ya kunna kallo yana kallo amma hankalinshi kwata kwata yana waje yana sauraron dawowarta amma sh
iru har 10.
Tashi yayi yana wondering what keep her so long outside, waje yafita ya tsaya a balcony yana kallon hanyar shigowa gidan.
Ya Dade sosai a tsaye yana tsaye yana kallon kofar shigowa amma babu alamun ta.
Ganin har 12 bata dawoba yasashi
juyawa asanyaye yakoma falon ya zauna kan three seater din falon yana tunanin to inatake, ko tana gidansu? No ai it's not yet over, bazata tafiba just like that, she can't.
Zamewa yayi kan kujerar yana mai tausayawa kanshi don yafi kowa sanin kanshi ida
n ya kwallafa rai akan Abu yakuma so abun Tofa ya dinga wahala akanshi kenan yasan be iya son Abu ba kamar yadda be iya Qin Abu ba.
Fiddo wayarta dake hannunshi yayi ya kunnata yayi sliding, wannan kyakyawar fuskar, ma'abociyar fara'a da kyawu ta bayy
ana.
Tsayawa yayi yana kallonta kamar yau yafara ganinta, sannan ahankali yashiga cikin gallery dinta yafara bin hotunanta daya bayan daya yana kallo yayinda abinda yakeji gameda ita ke qara hawa, zuciyarshi na qaimi wajen zaburar dakuma rura wutar soyy
ayarta a zuciyarshi...
✍
Tofa! Team A.A sai a tanaji handkerchief don yanzu the mighty Ashraf is in saudart mercy
😆
Team S.S lokacin Ku ne
💃
amma fa a tausayamana kar a wahalar damu dayawa.
Insha Allah da komai ya warware zaku dinga samun u
pdate akai akai
Ummin fasihu ce
🧚
♀
🤵🏻👰🏻
AUREN KWANGILA
👰🏻🤵🏻
(Contract marriage)
Allah ka yayemana wannan annobar (covid19)
🤲
Allah ka ji6anci lamuranmu, karka barmu da kanmu
🤲
Am back
💃💃💃
Story written by Ashaanty love
(Ummin fasihu)
056
Wasa wasa tun Ashraf na zuba idon ganin dawowar saudart har yafara surewa.
Yau Friday Wanda yayi daidai da ranarda akayi shara'a da mutanen Spain.
Anyi bincike anga basu kadai suka yaudara ba, sun yaudari mutane da
dama ta wannan hanyar don haka aka yankemasu hukuncin zaman gidan yafi na tsawon shekaru goma bayan sun biya duk wadanda suka yaudara kudadensu, qarshe ma company dinsu akasa kasuwa aka siyar sannan aka ba kowa haqqinshi cikinsu harda su Ashraf.
Duk wan
nan bidirin da ake hankalin Ashraf be wajen sosai, duk sadeeq ne ya tsaya a komai don yakasa gane kan Ashraf, yakoma wani soo silent dashi, dama yanada dan miskilancinshi tou sai abin ya hade da damuwa sai ya kasance duk inda kaganshi zaune yake shi kadai
yana qurama waje guda idanu.
Kwana hudu kenan rabonshi da ita, bata zuwa office, bata gida, bata bakery don kullum ne sai yaje bakeryn yayi parking daga nesa yana kallon masu shige da fice amma ko mai kama daita begani.
Har spy yasa Wanda zai zauna
permanently wajen don ganin ko za'a samu akasi yana tafiya tazo amma duk amsar dayace, babu saudart.
A gida ma Ummy ta lura da yanayinshi dukda idan yaje yakan fuske yaita acting normal amma dayake uwa uwace ko yaya danta ya sauya koda ya 6oyemata sa
ita gane, tasha tuntu6anshi akan abinda ke damunshi amma saiya waske da gajiya ce ko ayyuka sukai mashi yawa.
Dayake su Ummy ma sunada labarin yaudarar da akayi musu yasata ganin qila duk akan maganar ce, saidai har kawo yanzu basu ta6a sanin saudart
na aiki a companyn shi a matsayin secretary ba bare Susan itace silar warwarewar wannan qulla qulla ba don ko wannan tafiyar dasukayi su a tunaninsu aiki yatafi da Matarshi don haka basuda masaniya akan komai bare su zargi komai.
*******************
****************************
*MONDAY*
Zaune yake a kujerarshi mai jujjuyawa, hannayenshi harde a Qirjinshi yayi balancing a kujerar idanu a lumshe sai jujjuyawa yake a kujerar kadan kadan.
Sanye