Showing 162001 words to 165000 words out of 172372 words

Chapter 55 - AUREN KWANGILA BOOK1 COMPLETE

sannan tabashi abaya tana kumburi

Da sallama yashiga wanda yayi daidai da faduwar gaban saudart

Qara sun

kuyar dakai tayi tana jin ummy na amsa sallamarshi

Koda ya shigo dakin da saudart yafara yin tozali wanda ke can gefen gado kanta a qasa

Kasa janye idanunshi yayi akanta ganin yadda tayi mugun kyau cikin baqar lafaya dake nannade a jikinta, ba qarami

n kyau tayimashi ba dukda ba gannin fuskarta ba yake

Tanaji suna gaisawa da ummy, haka kawai ta tsinci kanta da matsananciyar fargaba da tsoro, yanzu fa tafiya zaiyi daita, shikenan daga ita saishi, hakan data tuna yasata jin hawaye na tararmata a idanu

na tsananin fargaba

Shikau gogan zama yayi qasa yana gaida ummy kanshi a sunkuye don haka kawai yaji yau yana kunyarta sosai

Itadai ummy amsawa tayi sannan ta umarci baby dake tsaye tundazu akan tabasu waje

Ba don tasoba ta juya tafita tana tura

baki acikin zuciyarta tana cewa 'mumafa wataranan auren zamuyi, abinda ba'aso muji din Dole afadamana'

Sudai basusan tanayi ba

Sawa ummy tayi saudart ta sauko itama ta zauna kusada ashraf sannan tashiga yimasu nasiha mai ratsa zukata inda acikinta ta

fi jaddadamasu Kalmar haquri don duk zaman dakaga ya dore kuma yayi qarko to haquri yayi tasiri sosai a wannan zaman

Sosai nasihar tashige su don har saida takawo kwalla a idanun saudart

Saida tagama musu nasihar sannan tasama auren albarka dasu kans

u sannan ta dago saudart daketa hawaye yayinda ashraf yadauki tilin kayan da ummy tayi packing a qaramin trolley suka nufi qofa

Baby na zaune a falo taga su ummy na Saukowa, ummy riqeda da saudart

Hakan yasata tasowa itama takama hannun saudart din

suka rankaya waje

Awaje kau ba qaramin mammakin ganin wannan sabuwar dalleliyar motar sukayi ba gashi tasha decoration sai qyalli take

Baby da bakinta yaqi rufuwa ta bude front seat gefen mai zaman banza

Ganin hakan yasa ummy ida qarasowa da ita

Gab da zasu shiga saudart ta juyo zata duqa ummy tayi saurin tarota

Cikin muryar kuka saudart kecewa ta yafemata duk abinda tayimata a iya zamansu

Sosai ummy taqara jin qaunarta na linkuwa a zuciyarta hakan yasata rungumarta tana saka mata albarka

tareda cewa babu abinda tayimata sai alhairi itama baby dake gefe tana shedding crocodile tears ta qaraso ta rungume saudart tana wai itama ta yafemata

Duk abinda suke ashraf na gefe yana kallonsu har sukayi suka gama sannan aka sakata a galleliyar mot

ar da cikinta keda sanyi kamar fridge

Sannan suka rufo qofar

Ganin hakan yasa shima shiga mazaunin driver yana dan Sosa qeya ganin mugun kallon da ummy ke watsa mashi

Shi besan me ta tarewa ummy ba duniyar nan tasamashi ido, haka yashiga yajawo ko

far yarufe yanadan murmushin gefen baki, saida yasaci kallon yadda tawani makure scan gefe guda yayi murmushi yana kada kai sannan ya tada motar yayi reverse yana hango yadda baby keta dagamusu hannu baki a washe yayinda ummy ke kallon motar kawai harya ju

ya yanufi gate dake wangale yafice daga gidan zuwa matrimonial home dinsu a karo na biyu....

✍

️

Ummin fasihu

🧚🏻

‍♀

️

πŸ‘°πŸ»πŸ€΅πŸ»

AUREN KWANGILA

πŸ€΅πŸ»πŸ‘°πŸ»

(Contract marriage)

Story written by Ashaanty love

πŸ’–

101

Tuqi yake ahankali cikin no

rmal speed, motar is so silent inka cire cool music dake tashi ahankali cikin motar

Satan kallonta yayi akaro na ba adadi yana qara jin wani shauqi a zuciyarshi wai yau gashi ga sahibarshi zasu matrimonial home dinsu akaro na biyu

Wanda wannan tafiya

r tasha banban da wancan

Wancan sun tafine da bada niyyar zama na dindindin ba, sun tafi ne sa niyyar zama ba dan taqaittacen lokaci, suntafi ne kowa da nashi manufar dayake son cimmawa wanda da hakan ta samu kowa zai kama gabanshi

Amma wannan tafiya

r tako ina tasha banban da wancan

Wannan tafiyar bata taqaittacen lokaci bane

Zasu tafine da niyyar zama tare na har abada

Zasu tafine batareda wata manufa ba sai ta zama irinna ma'aurata

Zasu tafine amatsayin masoya dukda ita haryanzu baida tabbacin

tana sonshi amma yanada tabbacin babu tsanarshi ko digo a zuciyarshi

Ko ahaka aka tsaya he's happy

Qara satan kallonta yayi yaga tawani lafe a kujera ta makure can gefe kanta a qasa

Murmushi yadanyi sannan ya dora hannunshi na dama saman nata dake

bisa cinyarta

Ahankali ta dago ta kalleshi wanda dama abinda yakeso kenan

Kashe mata ido daya yayi fuskarshi still da murmushi

Sauke idanunta tayi tareda qoqarin zame hannunta daga qarqashin nashi

Qara riqe hannun yayi gamm yacigaba da tuqi da

dayan hannun

Ganin yaqi bari ta janye hannun yasata kyaleshi tasake lafewa a kujerar tana lumshe ido

Basu wani jimaba suka iso gidan

Direct parking space yanufa da motar yayi parking

Sake juyowa yayi gareta yaga haryanzu kanta na qasa rabin fus

karta a rufe don be iya hango komai sai cute red bakin dayasha janbaki

Dan murza hannunta yayi tenderly sannan ya saki hannun ya bude murfin bangarenshi ya sauka

Tana jinshi amma ko motsawa batayi ba hartaji an bude murfin bangarenta

Ahankali ta d

ago ta kalleshi taganshi tsaye yana miqomata hannu alamun ta taho

Tunawa tayi da wancan zuwan nasu wanda ko arziqin kallo bata isheshi ba saima barinta dayayi a mota yayi wucewarsa saidai tagaji ta fito don kanta

Jin an kamo hannunta yasata sake dag

owa ta kalleshi

Pulling din hannun nata yayi hakan yasata ziro qaffafunta ta sauko a motar still hannunta acikin nashi

Rufe kofar motar yayi sannan yajuyo wajenta

Batayi auneba taji ya cirata daga qasa ya dauketa in a bridal style

Waro idanu t

ayi tana qara qanqameshi ganin kamar zai yadata

Zatayi magana ya katseta da "shhhh" hakan yasa maganar maqalewa

Fara tafiya yayi daita hanyar main entrance din gidan kamar ya dauki Yar tsana ko nauyi beji

Itadai saudart is very uncomfortable, jit

ake kamar zai kadota hakan yasa tariqeshi matakam tana raba idanu, Allah Allah kawai take ya direta

Koda suka qarasa bakin kofa hannu daya yasa ya bude kofar sannan yajuya yasa baya ya turata ta bude

Matso da bakinshi yayi saitin kunnenta kamar zaiyi

rada hakan yasa tayi saurin rintse idanu jin saukar numfashinshi akan kuncinta

"Kiyi mana addu'a zaman lfy da albarkar aure while ni nashiganmana da qafar dama" yafada in wishper

Shiga yayi da qafar dama still tana ahannunshi while ita tayi addu'ar

acikin zuciyarta still idanunta a rufe

Wani irin qamshi mai tafeda sanyi ya kadomata wanda hakan yasata bude idanunta ahankali

Sake wara idanunta tayi ganin falon dirim cikin dim light sai yan kwayakwan disco light dake bata haske kala kala suna wala

iniya

Cigaba da tafiya yayi da ita cikin dakin da bata iya hangen komai saboda dan hasken dakin hakan yasata qara riqeshi tana wurwurga idanunta a falon tana wondering yadda akai yake gane hanya

Saida suka iso tsakiyar falon sannan falon yayi fau da

haske mai tafeda wani romantic music a background din falon

Saudart da dafarko hasken ya kashemata idanu ta rintse su tashiga budewa ahankali kamar mai tsoron wani Abu

Qara wara idanunta tayi in amazement tana sake bin falon da kallo

Mutsu mutsun

saukowarta yasashi direta qasa ahankali yana kallonta

Bin falon da kallo tashiga tana takowa tsakiyar cikin falon sosai while shi yana tsaye inda yake yayi pocketing din hannayenshi yana kallonta cikeda farinciki

"Wow!!" Tayi exclaiming ahankali tana

dan wara idanunta ganin yadda akayi decorating din falon an chanza mashi fasali kamar bashiba don komai Sabone hatta kayan furniture din sabbine danqarraru wadanda suka amsa sunansu

Zame takalmin qaffafunta tayi ta taka lumtsetsen red centre carpet din

tsakiyar falon ta qarasa ga wani centre table na glass wanda tun shigowarsu shi yafara daukar hankalinta

Qarasawa tayi gaban table din ta durqusa tana kallon qaton framed photo dinta ita da Ashraf da aka jingina da table din aka zagayeshi da coloured c

andles masu ci ahankali sai tarin cards dake Jere a table din

Qurawa Pics din idanu tayi tana mammakin yaushe sukayi wannan pics din

Subiyu ne acikin hoton tana jingine dashi suna Dariya su biyu

Ba qaramin kyau hoton yayi ba don kallo daya zakamas

u ka hango dacewarsu da juna

Ganin yadda ta durqusa ta tsurawa hoton ido yasashi sakin murmushi yatako gareta yana murmushin jindadi

Tana durqushen taji an rungumota ta baya an zuro kai ta gefen wuyanta anyi mata rada a kunne da

"Welcome back *MRS A

.A")*

lumshe idanu tayi jin saukar wet lips dinshi a gefen wuyanta bakinta na fidda wani sihirttacen murmushi

Juyota yayi suna fuskantar juna hakan yasata bude idanunta tana kallonshi still fuskarta dauke da annuri

Huramata iska yayi a idanu tayi

saurin lumshe su tana murmushi

"How did you see that?" Yafada yana sa dan yatsarshi a ramin kumatunta daya lo6a sanaddiyar murmushin datayi

"It soo...amazing" tafada tana qara fadada murmushin ta

Sosai yaji dadin comment dinta hakan yasashi fadada m

urmushin shi shima yana hada goshinsu tareda sakin light kiss akan lips dinta yace

"Anything for mi-lady"

Itama murmushin tayi tadan janye jikinta tajuya ta kalli pics dinsu sannan ta kalleshi

"When mukayi pics dinnan?"

Yar qaramar Dariya yasaki sa

nnan ya miqe tsaye yana dagota yace

"Abin wani sirri ne"

Be bata zarafin sake wata magana ba yasake cirata sama yayi hanyar stairs daita yanabin cool music dake tashi haryanzu a falon

Jin yana waqa yasata jin kunya ta sinne kanta a qirjinshi tana Da

riya jin yadda ya wani maqe murya ala dole waqa yake

Ahaka suka qarasa sama dashima yasha decorations masu ban sha'awa

Bude kofar dakinta yayi yatura suka shiga yana qara sautin muryarshi cikin bin waqar wanda hakan yaqara volume din dariyar saudart

don she found it so hilarious

Γ€ bedroom din wani sabon kallon tayi don shima kamar falon an chanza mashi fasalinshi

Komai sabone ga makeken gadonta wanda yafi mafarko yasha shimfida ta alfarma gasu tiny tiny red flowers warwatse a gadon abin gwanin s

ha'awa

A kan gadon ya zaunar daita sannan ya maido qaffafunta saman gadon

Bin dakin tashiga yi da kallo daga zaune cikin mammakin uban kudin daya kashe wajen yin wadannan abubbuwan don tasan ko ba'a tambaya ba an kashe kudi sosai ma kuwa

Saida ta

gama kalle kallenta sannan ta maido kallonta kanshi

Hada ido sukayi hakan yasata sunkuyar dakai tana murmushi

Dan jan hancinta yayi sannan ya miqe tsaye yace yana zuwa

Binshi tayi da kallo harya fita sannan ta maida hankalinta akan kalle kallen da

take

Ba'a jimaba ya dawo hannayenshi riqe da ledoji manya manya

Tana kallonshi ya ajiyesu saman carpet dake gaban gadon sannan yaqara fita can saigashi yadawo da tray mai daukeda plate da spoons, forks da cups

Ajiyesu yayi qasa suma sannan ya tat

tare hannun rigarshi kamar me shirin yin wani uban aiki ya jawo wata Leda ya fiddo banqarrarun kaji dasukasha gashi

πŸ˜‹

Ya dorasu a tray din sannan ya dauki ledar fruits ya fiddosu ya daurayosu sannan yadawo yashiga yanyankasu

Duk abinda yake saudart n

a zaune kan gado tana wasa da zoben tanayi tana Satan kallonshi ta qasan ido tana mammakin yadda yake abin expertly kamar mace

Saida yagama sannan ya bulbulamasu fresh milk a koffufukan ya jejjera komai ya kwashe abubbuwan dabasuda amfani yafita dasu

Be jimaba yasake dawowa beyi wata wata ba ya dauke saudart ya maidota kan carpet gaban abubbuwan daya gama shiryawa

Sunkuyar dakai tayi tana mammakin yadda yake daukarta every now and then kamar bejin nauyinta

"Now da me zaki fara mi-lady?" Yafada y

ana bowing dramatically

Dan dagowa tayi ta harareshi sannan tayi saurin sunkuyar dakai

Dan wara idanu yayi sannan ya kada kai

"Zanyi maganin wannan ne very soon" yafada yana kada kai

Itadai bata dagoba bare ta tanka mashi

Cinyar kaza yaciro ya

nufo bakinta dashi, ganin hakan yasata kauda kai

Binta yayi dashi nanma ta maida kan wani 6aran

"Kinsan Allah? Zanmiki dura" yafada yana sake tunkararta da naman

Sake kauda kai tayi tana cewa

"Allah am full" adan shagwa6e

"You're not" yafada y

ana qara nufarta dashi

Yunqurawa tayi zata gudu yayi saurin kamota ta waist yayi pulling dinta ajikinshi

Luu tafada a qirjinshi tana rintse idanu sanaddiyar shock dayabi ilahirin jikinta asanaddiyar waist dinta daya ta6a

Luma yatsunshi biyu yayi a

kwarin waist dinta hakan yasata zabura bashiri tana riqeshi

"Oh my God, please stop"

Murmushin gefen baki yayi don tun ranan yagano nan na daya daga cikin weak point dinta

"Then eat" yafada yanayi kamar zai qara sa yatsa awajen

Hakan yasata saur

in kada mashi Kai alamun ta yarda zataci

Kaimata yayi abaki, babu yadda ta iya hakan yasa ta bude bakin tadan cira tahau taunawa ahankali

Duk yadda taso ya saketa taci dakanta yaqiya dole ta haqura yacigaba da bata tana jikinshi

Saida taci sosai d

on qin kyaleta yayi saida ya tabbatarda ta qoshi sannan ya kyaleta ta sauka daga jikinshi tana sauke Ajiyar zuciya

Sai a sannan shima yasamu zarafin cin kayan, saida yayi nak sannan ya kora da milk din mai sanyi

Duk abinda yake saudart na zaune kai a

sadde

Tattara kayan yayi sannan yaba saudart umarnin tayi wanka ta chanza yana zuwa

Saida taji alamun yafita sannan ta sauke Ajiyar zuciya

Tashi tayi kamar yadda yace tashige toilet donyin wankan don itama tana buqatar hakan

Tadan jima a toile

t din sannan tafito daure da towel qarami tana yan ra6e ra6e

Ganin be dawo ba yasa tayi saurin nufar closet dinta ta bude taciro wata long hijab tazura sannan tashiga shiryawa ata cikin hijab din

Saida tagama shirinta harta yi yana shafe shafenta na

mai da humrori masu qamshi ta zauna a gefen gado sannan yashigo

Dagowa tayi ta kalleshi sannan ta sunkuyar dakai tana amsa sallamarshi

Da alama shima wankan yayi don harya chanza shiga zuwa farar jallabiya

"Kinyi alwalla?" Ya tambayeta yana kallon

ta

Girgiza kai tayi batareda ta dagoba

"To jekiyi"

Tashi tayi ahankali tanufi toilet din kamar wanda kwai yafashemawa aciki

Koda tadawo harya shimfida sallaya yana zaune akai

Ganinta yasashi miqewa itakuma ta qaraso bayan shi ya kabbara sal

lah yajasu sallar raka'a biyu ta nuna godiya ga Allah (s.w.t) daya nunamusu wannan ranar

Saida suka gama sannan yajuyo ya dafe kanta yashiga kwararo musu addu'o'i wanda ita kanta saida tayi mammaki don batayi tunanin yanada ilimin addini irin haka ba

Saida yagama sannan yasake daga hannayenshi sama yashiga roqamusu zaman lfy da zuri'a masu albarka

Sai a sannan yafara mata tambayoyi gameda addini itakuma tana amsawa calmly, sosai yaji dadin hakan harsaida hakan ta nuna a fuskarshi

Bayan wannan su

ka tashi suka nade sallayoyin ya amsa ya maidasu a closet

Ganin yana neman cire jallabiyar agabanta yasata kauda Kai da sauri

Shiko ko ajikinshi, cire jallabiyar yayi yarage daga shi sai short nicker da singlet ya haye gado yana sauke qayyataccen net

din dake maqale na gadon qasa wanda ya sauko yarufe koina ya qara qawata gadon

Saudart wayancewa tayi da shiga toilet saida ta dade sosai sannan tafito tana tafiya ahankali

Dayan side din gadon tawuce ta daga net din tashiga ta zauna a darare

Ga

nin beko motsaba yasata kwantawa tana qudundunewa cikin hijabinta

She's feeling so nervous ga tarin fargabanta dake ranta, komai ganinshi take kamar a mafarki, tunda take bata ta6a kwana same daki, same bed da namiji ba saigashi yau gata fa namiji a gad

o daya, namijin ma mijinta, mijintan wai ashraf, Ashraf da ada batada maqiyi sama dashi, shine mijinta wanda ahalin yanzu idan tace bata sonshi to tayi qarya.

Ita kanta batasan sanda tafara sonshi ba saidai tagano hakan ne alokacinda yadanyi nesa daita

na kwana biyu agidan ummy

Alokacin tagane ainahin me takeji gameda shi don wani matsanancin kewa da kishinshi taji tanaji a lokacin har...

Zancen zucinta ya katse jin mutum ya kwanto bayanta ta ziro hannunshi ta cikinta ya rungumeta

Tsit tayi tana

qara qanqame jikinta gabanta na tsananta faduwa

Jitayi yana neman cire hijab dinta hakan yasa taqara riqeta

"Shhh I mean no harm, kawai sonake kisha iska ne" taji yayi wishpering a kunnenta

Haka yaita lalla6ata harya samu ya rabata da hijab din

Ahankali yafara romancing dinta romance mai birkice lissafiΓ± mace

Kan kace me lantarkin ta yaja sosai, koina na jikinta yadau chaji

Saida yaga yagama birkitama diyar mutane lissafi sannan yanemi shiga the main the main

😜

Ganin hakan yasani jan d

oyoyin qaffafuna na fice masu adaki tunkafin suyi disvirgin din idanuna

πŸ€ͺ

No editing

πŸ‘

Ummin fasihu

🧚🏻

‍♀

️

πŸ€΅πŸ»πŸ‘°πŸ»

AUREN KWANGILA

πŸ‘°πŸ»πŸ€΅πŸ»

(Contract marriage)

Story written by Ashaanty love

πŸ’–

102

Cikin barci Abu mai dan gumi na

kai kawo a kumatunta

Dan yatsine fuska tayi tana dan motsawa alamun bataso amma hakan be hana jin shafarba

Ahankali tafara bude nannauyan idanunta da suka dan kumbura

Caraff ta hada idanu dashi zaune gefen kanta yana cigaba da shafamata kumatunta

murmushi a fuskarshi

Saurin maida idanun tayi ta rufe gamm cikin wata matsananciyar kunya dabata ta6a jinta ba yayinda abubbuwan dasuka faru adaren jiya suka shiga flashing a kwakwalwarta

Daren jiya dare ne na tarihi agareta, daren da bazata ta6a ma

ntawa dashi ba, daren da ta cika burinta na mallakawa wanda ya cancanta kanta Wato mijin aurenta na sunna

Dukda ba qaramar wuyaba tasha amma taji dadi, taji dadi Allah yabata ikon bama mijinta kyautar da ba zai ta6a gogewa a kwakwalwarshi ba, taji dadi

da Allah ya kareta tsawon rayuwarta har zuwa rana irinta jiya, don wannan bakomai bane face kariyar Allah domin yanmata ire irenta da dama bai basu damar haka ba, wasu sun rasa nasu mutuncin sanadin rudin shedan wasu kuma an Kwata da qarfin tsiya, ita da A

llah ya tseratar mezai hanata gode mashi?

*Budurci* mutuncin mace ne, duk macen da ta rasa nata ga wani ba mijinta tayi asara, domin babu babbar kyauta dazata sa kizama mai qima a idon miji na har abada kamar yasameki dall a leda ya kasance shi zai 6are

ki

Yanmata akula, adage

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login