Showing 90001 words to 93000 words out of 172372 words

Chapter 31 - AUREN KWANGILA BOOK1 COMPLETE

jin haushi.

"Ikon allah, daga kira?" Inji sadeeq yana danne dariyarshi

"Koma menene, this is my house don haka inada iko dashi" yafada

ahasale

"To naji, yi haquri bani bari nakoma falo nayi don gaskiya bazan iya jure rashin jin muryar ruhin ba na tsawon yini daya"

Haushi yaqara qumeshi

"Saidai katafi gidanku kayi wlh dama va gayyatarka nayiba, now out" yafada yana nunamashi kof

a

"Iyee? Ni kake kora Ashraf?"

"Eh gidanka ko nau?"

"A'a nakane, yanzu ashraf ni kakema rashin M? Babu komai nina kawo kaina" yafada yana juya kai gefe

"Rashin M har yakai naka? Marar mutunci kawai"

"Ni me nayi to?"

"Bansaniba!"

"Dan a

llah gayamin, haka kawai kawani sauya lokaci daya kamar mai iskokai, dazunfa hirarmu muke"

"Guguwa gareni qarewar iskokai, mtcheew" yasake juyamashi baya

"To yanzu yi hqr, gayamin meya faru rigimatu"

Tsaki yaja batareda yajuyoba, jiyake kamar ya s

haqureshi, wai tayaya mutum zai faro magana kuma ya manta?

"Kaji?"

Wani tsakin yasake ja sannan yace

"Don iskanci saika faro magana kuma kayi shiru?"

Danne dariyar dake cinshi yayi yana kallon bayan ashraf daya juyamashi

"Magana? Wace magana?"

Ya tambaya kamar gaske

Wani dogon tsaki yaja sannan kamar bazaiyi magana ba yace

"Ta yarinyar mana, mtcheew" yafada cikeda takaici

Dariyar da sadeeq keta dannewa tundazu yasaki harda bubbuga katifar.

Juyowa ashraf yayi yana kallonshi sannan ta g

irgiza kai

"Madness on point" yafada cikin borin kunya.

Shidai sadeeq bece komaiba sai dariyar dayake hakan yasake tunzura ashraf yakai mashi bugu yayi saurin matsawa baya don ya kauce sai yajishi qasa kasancewar dama bakin gado yake, hakan yaba ashra

f dariya sai yadan murmusa yana kada kai.

Miqewa sadeeq yayi yana dan tsagaita dariyarshi don ba maganarshi damar fita.

"Wace yarinya?"

Jifanshi ashraf yayi da pillow yana cewa

"Bansaniba dan air kawai"

Dariya sadeeq yasakeyi sannan yadawo yaz

auna kan gadon yana cewa

"Gakanan babban dan air? Wlh ka rage wannan shegen girman kan naka marar amfani, idiot nazaci bakada bakine wlh da saidai nafasa fada"

"Mtcheew kanka akeji" inji ashraf yana juyamashi baya

"Hmm wlh ina tausaya maka yaro, wlh

ka ajiye girman kai ka yaqo soyyayarka kafin kayi asararta gabadaya, did you know she's taking this issue to court? Kuma wlh dagaske take"

Juyowa yayi bashiri yana kallonshi a galale

"Court?"

"You heard me right ai, to wlh makaka kotu zatayi a warw

are komai kuma kasan zancenan yaje kotu wlh an warware angama ne don tanada evidence kuma sunanka ne zai 6aci abanza"

Kasa koda motsi ashraf yayi sai idanun daya zubamashi kamar dolo

"Court? Is she crazy?" Yafada unbelievingly

Daga kafada yayi kaw

ai yana jingina da kan gadon

"Ni bama wannan ba, inason sanin wanda yagayawa ummy ne, don da alamu ba ita bace batama san hakan ya faruba, maganar gaskiya ashraf you have to fight, tun kafin komai ya ta6ar6are"

"No, zan rabu daita kawai" yafada a san

yaye

"What!" Inji sadeeq yana waro idanu

"Yes she hates me, bazata iya zama daniba kuma bazan iya tilastamata ba, son kai din zaiyi yawa"

"Mtcheew amma bakada hankali, meye na saurin karaya?"

"Duk abinda zan mata bazata ta6a saurarata ba"

"K

a gwada? Eh? Dukfa abinda ake ko sau daya baka ta6a nunamata kayi danasani ba bare akaiga ka nemi yafiyarta. Maganar gaskiya ashraf you're so annoying, durkusawa wada ba gajiyawa bane, kayi mata laifi meye aciki don ka nemi yafiyarta? Kasan wani tasiri nem

an yafiyarta zaiyi a rayuwarka? Mtcheew gwanin takaici wlh" yafada yana saukowa daga gadon tareda ficewa.

Binshi yayi da kallo sannan ya sauke ajiyar zuciya yana shafa kanshi ahankali yana antayawa cikin kogin tunani.

A bangaren saudart kuwa

haka tawuni sukuku kamar marar lfy, jiran dawowar daddy kawai take.

Sosai ta birkicewa daddy bayan yadawo, kuka kawai take tana tsoron maganar nan takai kunnen mamy.

Sosai daddy ya damu yanajin duk shine silar faruwar komai, yanajin duk shine mai l

aifin.

Dakyar yasamu yashawo kanta hankalinta yadan kwanta amma can qasan zuciyarta fargabace da tsoron yadda abin zai kaya.

Tunda yakoma falo beqara shiga dakinba don yavashi haushi sosai.

Yananan har aka fara kirar magrib.

Daya daga cik

in toilets din falon yashiga ya daura alwala.

Fitowarshi yayi daidai da saukowar ashraf shima wanda shima da alama masjid zaya.

Jerowa sukayi batareda suncema juna uffan ba suka nufi masjid din.

Basu suka fitoba sai bayan isha'i

Cikin gidan suk

a koma sadeeq yanufi parking space.

Binshi da kallo ashraf ta tsaya yayi harya bude motar dazu zai shiga.

Takowa ashraf yayi wajen yana cigaba da kallonshi.

"Ina zaka?"

Banza sadeeq yayi dashi

"Look am sorry, nifa bada nufin ba 6atama rai n

ayi maganarba"

Wani mugun kallo sadeeq ya watsamashi

"And wayace ranshi ya6aci?"

"Idan ba fushi kakeba meye na tafiya?"

Shigewa yayi cikin motar ya rufo sannan ya kalleshi ta window yana cewa

"Gidanmu zani dare yayi"

"I thought nan zaka kwa

na"

Harara ya 6allamashi

"Bakada hankali, gidan auren naka zan kwana? Mtcheww"

Ashraf beqara cewa komaiba sai dan jada baya dayayi ganin ya tada motar, hakanan yakejin va dadi har cikin zuciyarshi, shi kowama fushi yake dashi, saudart,ummy, yanzu

shidinma dayake dan kwantar mashi da hankali yayi fushi.

Bama motar wuta sadeeq yayi sannan yafice daga gidan bayan ya dage glass din motar yabar ashraf da binshi da kallo.

Yadan dade anan tsaye feeling soo empty sannan yasoma takawa yakoma cikin gid

an a sanyaye yanajin komai na duniyarnan namashi ba dadi.

Sama ya fara haurawa ahankali hannayenshi zube cikin aljihu kanshi a qasa harya qarasa sama.

Tsayawa yayi tareda dagowa ahankali ya zubama kofar dakinta ido tunani kala kala na zarya a ranshi.

Ahankali ta taka yanufi kofar yana kallon kofar.

Hannu yasa yakama handle din ya murda ahankali dukda yasan a kulle take.

Ga mammakinshi sai yaji ta bude, hakan yasashi tura kofar yayi stepping ciki ahankali yana qarewa dakin kallo.

Yaune karo

na farko daya ta6a shigowa dakinta, tsarin dakin ya burgeshi sosai don komai a tsare yake in a tidy way sai dan qura qura da dakin yayi na yan kwanakin dayayi bega gyaraba.

Takowa yayi ahankali cikin dakin yana bin koina da kallo kamar mai inspecting y

anajin wani irin feeling gameda ita.

Ahankali ya qarasa bakin gadonta dayake liss kamar ba'a hawa yadan kakka6e saman gadon ya zauna ta jingina da kan gadon yana sakin nannauyan ajiyar zuciya.

Lumshe idanunshi yayi ahankali yana tariyo duk abinda yaf

aru dasu tun farkon haduwarsu har ixuwa yanzu.

Yasan yayimata laifi kai laifukama dayawa, tsawon rayuwar dasukayi tare be iya tuna abu daya datayimashi wanda ba daidai ba, duk shi kemata.

Bata ta6a bude baki da nufin yimashi rashin kunya ko zagi ba d

ukda abinda yake mata saidai ko tabashi amsa daidai datashi ko ta basar tanuna vataji haushi wanda shikuma hakan ke quleshi a lokacin.

Gani yake jijji dakanta yayi yawa ita ba kowan kowaba amma sai shegen girman kai hakan kesa yaqara yimata wani abun da

zai qonamata rai.

Ajiyar zuciya yasaki yana kamo le6enshi na qasa yana dan cizawa

"Will she ever forgive me?" Tambayar dayayiwa kanshi kenan

*kata6a nuna danasaninka gareta bare akaiga ka nemi yafiyarta?*

Maganar sadeeq na dazu ta dawo mashi.

"No" yafada ahankali

Duk haukan dayakeyi batasan yanayiba, batasan yayi nadama ba, batasan irin qaunar dayake mata.

Duk meyasa? Ya sake tambayar kanshi

*Girman kai* wani sashen zuciyarshi yabashi amsa.

*is better ka ajiye wannan girman kan nak

a marar amfani kafin wuri ya quremaka*

Maganar sadeeq ta kwanaki tasake dawo mashi.

*saudart alkhairice agareka ashraf, karkayi kuskuren barinta ta su6uce maka*

Maganar sadeeq tasake dawomashi

*Son, ina alfahari dakai da matarka, samun suruka da ma

ta irin saudart zaiyi wuya a wannan zamanin, ka godewa allah don samun mace tagari shine dadin zaman duniya*

Maganar ummy data ta6a yimashi watarana dayaje gidan tadawomashi.

Tunawa yayi da tashin hankalin daya hango qarara a fuskar ummy dazu.

She'

s scared, tsoro take ta rasa suruka irin saudart, tana jiyemashi tsoron rasa mata kamarta, tana jiyemashi tsoron rasa abokiyar rayuwa tagari kamarta.

Amma tambayar anan shine shi yanajin tsoron rasata?

"Yes, am scared" ya amsa ahankali.

To meyasa

bazai yunqura wajen ganin ya mallaketa na har abada? Meyasa yakeson girman kanshi yakaishi yabaro? Meyasa?

Haka yaita juyi shikadai yana saqa da warwarewa, ganin hakan ba mafita bane yasashi miqewa yashiga toilet dinta ya daura alwala sannan yadawo ya

bude closet dinta dake a tsare sai qamshi kayan keyi ya ciro sallayarta yarufe ta shimfida yahau yashiga jera nafiloli.

Akan sallayar barci ya sadado ya daukeshi...

✍

️

Ummin fasihu ce

🧚🏻

‍♀

️

👰🏻🤵🏻

AUREN KWANGILA

🤵🏻👰🏻

(Contract marriage)

Allah ka yayemana wannan annobar (covid19)

🤲

Allah ka ji6anci lamuranmu, karka barmu da kanmu

🤲

Story written by Ashaanty love

💖

(Ummin fasihu)

063

Yau ya makara wajen tashi sakamakon rashin samun isashen barcin dayayi.

Tash

i yayi yashiga toilet din dakin ya daura alwala sannan ya kabbara sallar asuba kasancewar har bakwai nasafe tayi.

Saida yagama yayi addu'o'inshi sannan ya fito daga dakin yakoma nashi yaqara komawa kan gado don kwata kwata barcin be isheshiva.

Sai

wajajen 11 saura yasake farkawa yashiga bathroom yayi wanka ya fito sannan yashirya cikin wasu qananun kaya dasuka qar6eshi sosai suka kuma qara fiddo mashi qirarshi na qarffafen namiji.

Makullan motarshi kawai ya dauka sannan yafito daga dakin ya sauko

qasa sannan yafita waje.

Parking space yanufa ya bude daya daga cikin motocin wajen yashiga ya fita daga gidan.

Direct gidan ummy yanufa cikeda fargabar abinda zai tarar.

Saida yayi parking sannan yafito ya kulle motar sannan yanufi hanyar ci

kin gidan.

Danna door bell din yayi yana kallon kofar yana tunanin yadda zai fuskanci ummy yau, sosai yakejin kunyarta dakuma shakunta.

Budewa akayi fuskar mai aikinsu ta bayyana.

Saurin russunawa tayi tana gaidashi a ladabce tareda kaucewa gefe d

on yasamu damar shiga.

Da hannu ya amsa mata sannan yashigo yana qarewa falon kallo.

Can ya hango baby lafe bisa kujera tanata faman danne danne awaya.

Jin sallamarshi yasata saurin dagowa tana gyara zamanta tana amsawa.

"Yaya sannu dazuwa" taf

ada cikin murmushi

Saida ya zauna a kujerar dake facing daura daita sannan ya amsa yana jingina da kujrar

"Ina kwana yaya?" Injita

"Lfy" ya amsa a taqaice

Shiru palon ya dauka nawani lokaci sannan yadago ya kalleta

"Ummy fa?"

"Tana sama"

ta amsa a sanyaye.

Be sake cewa komaiba yamiqe ya haura saman baby tabishi da kallo.

Saida yayi knocking sau uku sannan yaji muryar ummy daga ciki tana cewa

"Na'am, come in"

Ahankali kamar marar gaskiya ya murda handle din kofar ya tura sannan

shima yashiga bakinshi dauke da sallama.

Dagowa tayi daga bisa sallayar datake zaune wanda alamu sun nuna bata dade da gama sallar walha ba ta dubeshi sannan ta kauda kai tana amsa sallamarshi.

A darare ya qaraso ciki yana kallonta sannan yasamu can

dan nesa daita ya zauna qasan rug din dakin.

Shiru dakin ya dauka babu mai niyyar magana, ita tana cigaba da jan cazbin hannunta shikuma yana satar kallonta.

"Ummy ina kwana?" Ya gaisheta cikin sanyi

Kanta kawai ta dagamashi batareda ta ko kalles

hi ba hakan yaqara sanyaya jikinshi.

Hakan sukaita zaman kurame na kusan minti shabiyar.

Ashraf jinshi yake so akward, sosai cold attitude din ummy ya dameshi gashi taqi bashi fuskar yayi magana.

Saida tagama laziminta sannan ta miqe zata nade dar

dumar yayi saurin amsa yana nademata.

Batace mashi komaiba ta wuce ta rataye cazbinta ta cire hijabinta itama ta adanata sannan tanufi hanyar toilet.

"Ka sauka kaje kaci abinci" ta umarceshi daidai zata shige toilet din sannan tashige tarufo.

Bin

kofar yayi da kallo sannan ya sauke ajiyar zuciya cikin jindadin maganar datayi mashi koba komai tadamu dashi, fushinta be hana ta lurada beci komaiba.

Tashi yayi ya fita yajamata kofa sannan ya sauka.

A falo ya qara tadda baby wannan karon waya ke m

aqale a kunnenta da alamun wayatake.

Tana ganin saukowarshi tayi saurin yin sallama da wanda suke wayar ta sauke wayar.

Zama yayi a inda ya tashi dazu sannan yadago ya kalleta.

"Serve me food" yafada yana lumshe idanu.

Tashi tayi babu 6ata loka

ci tawuce dining area zata kwaso kayan karin dake sama.

"No bari naqaraso" yafada yana tasowa.

Dining din yaqaraso yaja kujera ya zauna sannan tace

"Yaya tea ko kunu?"

"Kunu" ya amsa yana danna wayarshi

Kunun gyadan dayaji madara tayi serving

dinshi sai fried plantain kamar yadda ya buqata sannan tajuya da nufin tafiya.

"Wait.."

Juyowa tayi tana kallonshi

"Dawo kizauna fira zamuyi" yafada yana kai kofin a baki.

Dawowa tayi ta zauna tanajin abun wani banbarakwai, shi dake korata idan

zaici abinci yau ita zata tayashi fira?

Cigaba yayi da karyawarshi itakuma ta nutsu sai jujjuya wayar hannunta take tanajinta duk a takure.

Saida ya cika cikinshi sannan yadago ya kalleta yana goge bakinshi da tissue sannan ya jefa a waste basket di

n dake can gefe.

"Ya school?" Taji ya tamvayeta

"Lfy lau yaya" ta amsa tana mammakin sudden change dinshi cikin zuciyarta.

"Kinadai karatu ko? Idan naga C.O a result dinki saikin gane kurenki ne"

Murmushi tadanyi

"Kai yaya, tunda kake ganin

result dina ka ta6a ganin C.O? Am trying hard yaya"

"To try harder" yafada yana danna wayarshi.

"Insha allah" tafada tanajin dadi wai yau suna fira da yaya babu tsangwama ba harara.

Shiru wurin yadan dauka kasancewar babu mai wani abun dazai sake

fadi, can sai ashraf ya ajiye wayar hannunshi yadago yana kallonta in a serious mode ganin hakan yasata sadda kai.

"Baby" taji yakirata

Hakan yasata dagowa tana kallonshi itama.

"Tell me, waye yazo jiya? Waye yazo yasami ummy jiya yabata wannan ta

kardun" yafada yana kafeta da idanu.

Shiru baby tayi tana sadda kai qasa cikin tsoro.

"Tell me ok? Don't get scared" yasake fada ahankali

"Suzy.."

Dan ware idanunshi yayi

"Wanene?" Yasake tambaya cikin mammaki

Hawaye taji suna taranmata a

idanu

"Suzy ce yaya"

Shiru yayi yana kallonta don harga allah inba yanzu data kira sunanta ba harya mance da wanzuwarta a duniyarnan.

"Suzy? How?"

Sniffing tayi ahankali sannan tace

"Muna zaune bayan mungama lunch mukaji doorbell na ringing

, Asabe taje ta bude sai gashi sun shigo tareda ita tayi shigarnan nata na rashin dacewa.

Nayi mammaki dana ganta har cikin falonmu amma sai banyi maganaba muka bita dakallo nida ummy hartazo tanemi wuri tazauna ta dora qafa daya bisa daya tana taunar c

hewing gum.

Nice nace 'mallama lfy zaki shigo gidan mutane babu ko sallama and ki zauna vatareda an baki iziniba?'

Kallon banza ta watsamani sannam tace

'Save it, ba wajenki nazoba wajen kakar da ko diyata nazo, so mind your damn business'

Shiru

mukayi muna kallonta cikin mammaki don babu wanda ya fuskanci inda ta dosa.

Kallon ummy tayi tace 'barka da warhaka hajiya, fatan kina lfy?'

Karfin hali ummy tayi tace 'lfy lau, wacece ke?'

"Surukarki nan gaba insha allah kuma uwar jikanki nan ba

da dadewa ba"

Kallon juna mukayi nida ummy sannan na miqe a fusace ina cewa

'Look mallama tashi kifita! Rashin ajin naki haryakai kibiyo mijin wata har gidansu don rashin zuciya..'

Ummy ce ta katseni ta hanyar dagamani hannu sannan ta kalli suzy da

ko ajikinta saima kallonmu sheqeqe datake.

'Baiwar allah, vamu fahimci bayananki ba'

'Ok ina nufin ni karuwar danki ce Ashraf mai dauke da danshi ko diyarshi a marata, yanzu kin gane?'

Abin ya dakemu sosai dagani har ummy.

Bansan sadda nakai wa

jenta ba sai gani nayi ummy na kiciniyar rabani daita.

Dakyar ta banbareni jikinta tanamin fadan meye haka nakeyi.

'Ummy qarya takeyi, tana daya daga cikin yan iskan dakebin yayane tun kafin yayi aure, ganin be aureta ba shine zata yimashi sharri, na

santa ummy nasanta farin sani' nafada ina huci

'Kin sanni amma bakisan yayanki ba, idan ni yar iskace to yayanki dan guguwa ne don shi ya koyamin iskanci yafake da auren bogi don azaci kamili ne a zahiri bayan yana tsula tsiyarshi a 6oye'

Kalamanta

sunyi mugun 6atamin rai hakan yasa na nufeta again ummy tayi saurin kamo hannuna sannan takalli suzy

'Kinsan dawa kike magana? Kinsan kan wa kike magana? Kinsan abinda zaki iya jama kanki akan wannan qazafin?' Inji ummy da alamun itama ranta yafara 6aci

.

'Ba qazafi bane hajiya ban taho nanba saida sheduna, ashraf auren bogi yayi, tsararren aure yayi da wannan yarinyar don wanda itama tayishi ne don tarufama kanta asiri...'

Cakumota nayi wanda hakan yayi sanadiyar katsewar maganarta nafara bugunta t

akoina hakan ya fusata ummy ta juyoni da qarfi ta daukeni da mari wanda yasani dawowa hayyacina, nan taita man fada inda take shiga batanan take fitaba sannan tajuya kan suzy tace ta zauna ta gayamata komai dalla dalla.

Zama suzy tayi sannan tacigaba da

cewa

'Nida Ashraf masoyane tun a school, shine saurayina na farko kuma shine yafara kawarmin da virginity na' saita fashe da kuka.

'Shi ya lallatani nikuma saboda soyyayar danake mashi yasani biyemashi, bayan yagama karatunshi yadawo nigeria yafara aik

i nikuma yabarni can ina kammala karatuna, lokacin kuka takuramashi kan batun aure shikuma ni yakeson aura nikuma family na sunce bazasu aurar daniba saina kammala karatu na.

Hakan ya tada hankalina sosai..dafarko harnaso bijirewa akan saina kammala karat

un don inasonshi sosai don hakanma yabashi damar yin amfani da son danake masan ya lallatani.

Ana hakan yazo qasar wanda dama al'adarshine daya fita qasar waje da sunan business trip wajena yake gangarowa muyita masha'ar mu.

Nan yaita rarrashina gani

n yadda duk nadamu yacemin yasamo mana mafita wai akwai wata yarinyar dazasuyi auren kwangila daita.

Cikin mammaki na tambayeshi Auren kwangila kamar yaya?

Sai yace wai itama yar hannuce wato tasha mu'amala da maza to shine takeson yin aure amma tana

tsoron kar asirinta ya tonu don a zahiri tana pretending ita kamilace kuma nitsatsiya wanda a badini kuma karuwace, shine tazo mashi da tayin ya aureta na yan wattani saisu rabu yadda zatayi aurenta a matsayin jawara babu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login