Showing 156001 words to 159000 words out of 172372 words

Chapter 53 - AUREN KWANGILA BOOK1 COMPLETE

ta dago fuska sha6e2 da hawaye ta gallamashi harara ta maida fuskar a inda ta dagota

Dariy

a sosai tabashi hakan yasashi yin kayanshi

Sake dagowa tayi ta kalleshi ta 6ata fuska ganin yadda yake mata Dariya

Yunqurawa tayi zata tashi yayi saurin kama hannunta yana Dariya yace

"It ok, it ok na daina" yafada yana dan toshe baki da dayan hannu

n fuskarshi dauke da murmushi

Dan kawar da kai tayi tana dan murmushi, aabin mammaki jitayi zuciyarta wasai babu digon damuwa ko kadan saima farincikin daya maye gurbinshi

Tankwashe kaffafu yayi ya buga tagumi da hannu bibbiyu yace

"Now tell me, wad

annan hawayen na menene?"

Harara taqara gallamashi tana saka bayan hannu tana goge fuskar

Wani white handkerchief yafiddo daga aljihunshi yabata

Saida tadago ta kalleshi sannan ta amsa ta ida goge fuskar tanayi tana shaqar qamshin handkerchief din

"Inaji, why those tears?" Yasake tambaya yana kallonta

Qin dagowa tayi bare tabashi amsa

"Oho? Nagane, saboda Karna tambayi coffee Dina ko? Hard luck

👎🏻

don wannan bazai ceceki ba"

Qara dagowa tayi ta dan harareshi

"That also won't save y

ou miss emoji, I'll make sure you learn a lesson"

Sinne kai tayi tana Dariya marar sauti jin yace mata miss emoji

Qara kusanto da fuskarshi yayi da nata yace

"Yanzu gayamin, did you miss me?"

Dagowa tayi ta kalleshi tadan yamutse fuska tace

"No?

" Kamar a sigar tambaya

Wara idanu yayi harda dan bude baki yace

"Really?"

"Ni kau kinga you're sticked to my brain, ina aiki amma ke nake hange, because of you saida nayi mistakes dayawa wanda saboda cancelling da retyping kalli yadda yatsuna sukay

i swelling ga wancan annoying fringe daya tasani gaba da ban haushi, Abu ya hademin goma da ishirin kamar inyi hauka shine zaki ce bakiyi missing dinaba nima? Kai amma kin gama dani" yaqarashe zancen yana dafe Kai

🤦🏻

‍♂

️

Dariya yabata sosai hakan yasata

sadda kai tanayi ahankali ga wani farinciki dake sake lullu6e zuciyarta

Zai sake magana yaji gyaran murya a bayanshi hakan yasasu juyowa gabadaya

Baby ce tsaye tadan Sosa qeya tace

"Erm... Dama ummy tace na gayamuku Ku tashi kuyi sallah"

Waro id

anu saudart tayi tayi saurin miqewa tsaye don ita tama manta inda suke saboda shagala

Shima miqewa yayi yana kallon wristwatch din hannunshi yaga bakwai da kusan rabi, tuni aka gama magrib sai batun isha'i kuma

Saurin bin bayan baby da tuni tayi gaba

Dariya fall cikinta tayi yayinda shikuma yabita da kallo

Saida takai bakin stairs zata taka saikuma tajuyo

Hada idanu sukayi ya kashe mata ido daya, saurin juyawa tayi ta haurawarta tana smiling itama

Saida ta 6acema ganinshi sannan ya kauda kai

yana murmushi hadi da shafa kanshi

Zira takalminshi yayi yafice shima yanufi part dinshi dauke da murmushi a fuska...

✍

️

Ummin fasihu

🧚🏻

‍♀

️

👰🏻🤵🏻

AUREN KWANGILA

🤵🏻👰🏻

(Contract marriage)

Story written by Ashaanty love

💖

098

K

oda saudart ta haye saman kasa shiga dakin ummy tayi, tayaya zata iya facing din ummy? Wataqila ma ta gansu

Ta dade a bakin kofar tana shawarar shiga, ganin dai bata iyawa din yasata chanza akalarta zuwa dakin baby

Jin an bude kofa yasa baby dagowa t

ana kallon kofar

Tana ganin itace ta fashe da Dariya tana toshe baki

Ko gefenta saudart bata Kalla ba tanufi toilet

Alwala ta dauro tadawo ta zari hijab cikin wardrobe tahau sallayar da baby ta shimfida mata ta kabbara sallah

Koda ta ida har wa

su massallatan sun fara isha'i don haka itama tashi tayi ta jona da ita

*DINNER*

zaune suke su uku suna cin abincin dare in silent

Tun saudart na dari dari da ummy harta dan saki jiki ganin ummy bata wani nunamata komai ba

Abincin takeci s

aidai rabin hankalinta naga kofar shigowa, she's wondering why haryanzu be shigo yin dinner ba

Haka kawai saita samu kanta da damuwa da hakan tanajin abincin ma na fita kanta

Sunyi nisa acin abincin taji screeching din handle din kofa hakan yasata sa

urin dagowa tana kallon saitin

Bayyanarshi yasata jin wani sanyi na ratsa zuciyarta yana maye gurbin damuwarta

Janye idanunta tayi cikin jin kunyar kamata dayayi tana kallonshi ta maida kan abincin ta tana tsakura

Da sallama yashigo dining area di

n ya chanza shiga zuwa blue three quarter da farar T-shirt

Duk amsa mashi sallamarshi sukayi yaja kujerar dake facing din saudart ya zauna yana kallonta ta qasan ido

Baby ce ta gaidashi ya amsa yana janye idanunshi daga kanta sannan ya dago ya kalli

ummy yana gaidata

Amsawa itama tayi agajarce tana cigaba da cin abincinta

Dago idanu tayi da niyyar Satan kallonshi sai kawai suka fada cikin nashi kasancewar dama ita yake kallo

Kashe Mata ido yayi kamar yadda yasaba idan suka hada ido

Janye i

danunta tayi dan murmushi na su6uce mata itama ta gaidashi asanyaye

Amsawa yayi in joy sannan yasa hannu ya janye plate din abincinta ya maido gabanshi yahau ci batareda ya damu da kallon reaction dinta ba

Dagowa tayi ta kalleshi tana 6ata fuska gan

in beko dagoba bare yasan tanayi ba yasa tadan saci kallon ummy taga ita abincinta ma takeci da alama ma batasan abinda sukeba

Hakan yasata satar kallon baby itama, kashe mata ido baby tayi tana sunkuyar dakai don 6oye dariyarta

Janye idanunta tayi d

aga kanta ta zari wani plate din taqara serving kanta wani abincin

Gamawarta keda wiya taga anqara janye plate din an turomata wancan na dazu wanda yanzu babu komai ciki don dama abincin ciki bawani mai yawa bane

Sagale tayi tana kallon plate din lef

tover din sannan ta dago ta kalleshi

Daga mata gira daya yayi tareda sakin murmushin gefen baki na mugunta yacigaba dacin abincin shi yana kada Kai

Janye idanunta tayi tareda sadda kai cikin rashin sanin abin yi

Jin qarar jan kujera baya yasata da

gowa taga Ashe ummy ce ta tashi tana goge bakinta da tissue

Batace komaiba tabar dining din tahayewarta sama

Ganin haka yasa itama baby shan ruwa ta tashi tun kafin akoreta itama tabar wajen cikeda jin haushin buqulun da ummy tayimata na ganin qarash

en show dinsu

Barin baby wurin keda wuya itama saita matsar da kujerarta baya zata tashi yayi saurin dafe hannunta yana dagowa tareda sakarmata idanunshi

Dagowa tayi ta kalleshi saikuma ta maida kanta qasa sanaddiyar kwarjinin dayayi mata

Tashi ya

yi ya dauki plate din abincinshi ya zagayowa wajenta yajawo wata kujera ya maidota gefenta ya zauna ya ajiye plate din gaban su yaqara spoon daya aciki ya tura plate din gabanta yana cewa

"Oya eat"

Bata dagoba saima wasa datakeyi da zoben yatsarta tana

jinta amatuqar takure a dalilin kusancinsu ga qamshin turarenshi daya addabi qoffofin hancinta

Ganin taqi kulashi yasashi debo abincin a spoon yakai saitin bakinta

Dagowa tayi ta kalleshi saikuma ta kauda kai

"Open up mana" yafada yana sake binta

da cokalin abincin

qara kauda kai tayi tana cewa

"am full"

"You're not, idan dagaske kin qoshi meyasa kika zubo wannan?"

Qara janye fuska tayi ganin yana qara nufota da spoon din tana cewa

"Allah na qoshi"

"Baki isaba" yafada yana qara matso

wa zaibata da tsiya hakan yasata yunqurawa zata tashi yayi saurin maidota ya zagayo hannunshi ta tiny curvy waist dinta yayi pulling dinta ajikinshi

Waro manyan idanuwanta tayi in shock tayi saurin sa tafukan hannu ta dafe broad chest dinshi ganin jikin

su na neman hadewa

Wani yanayi ashraf yajishi aciki don sosai contact dinsu yakawo effect agareshi

"Now open up" yafada cikin muryarshi data fara chanzawa

Atsorace take kallonshi ga kuma yadda tsigar jikinta ke tashi sosai

Saurin kauda kai tay

i again ganin yaqara nufota da spoon din

Yatsunshi biyu ya luma mata a kwarin kugunta wanda yasata saurin zabura ta fada jikinshi tana gasping.

Lumshe idanuwa yayi jinta ajikinshi yasaki cokalin hannunshi ya maida hannuwanshi ata bayanta ya rungumeta

yana sauke nannauyar Ajiyar zuciya

Itama lafewa tayi a jikinshi idanuwanta a lumshe tana qara shaqar qamshin turarenshi mai sanyin dadi

Ga wani sense of security datake ji jinta acikin warm broad chest dinshi

Shima lumshe idanunshi yayi yana inha

ling qamshinta yanajin kamar su dawwama ahakan

Sun dauki tsawon lokaci ahakan batareda sun Ankara ba don gabadayansu sun gama lulawa wata duniyar daban

Jin saukar numfashin shi a gefen wuyanta yasata bude lumssasun idanunta da sauri, ganinta acikin q

irjinshi yana sake qoqarin cusa kanshi a wuyanta yasata saurin dagawa daga jikinshi tana ja baya

Kasancewar a kasalance yake yasashi kasa riqeta sai komawa dayayi da baya ya jingina da kujera ya sakarmata idanunshi dasuka fara chanza launi

Tashi tayi

da sauri ta nufi hanyar barin dining din

Binta da kallo yayi a kasalance harta bar wajen sannan ya maida kanshi jikin kujera ya lumshe idanu yana sauke numfashi ahankali

Ya dade sosai ahakan kafin yafarajin dan daidai, dakyar yatashi yafice daga par

t din yanufi part dinshi cikin jan kafa

Saudart ma dakyar takai sama saboda harhardewa dataitayi

Tana kaiwa sama dakin baby kawai ta nufa ta bude kofa tashiga

Hango baby tayi tayi daidaya agadon tanata sharar barcinta hankali kwance

Qarasowa

tayi ciki a kasalance ta fada gadon itama tayi ruff da ciki tareda lumshe idanuwa

A bangaren ashraf kau abin juyemashi yasoyi don ya tadowa kanshi 6alli, shima ruff da ciki yayi hannunshi dafe da mara

Shikanshi yasan yau sai Allah dama ya lafiyar g

iwa? Gashi shi Bashan maggungunan nan yakeba tun can acewarshi bazai cutar da kanshi ba don sha'awa sign din lafiya ne rashinta shine cuta don me zai cutar da kanshi da kanshi?

Ya dade ahakan idanunshi lumshe yana daddana wajen daya qulle tamau har can

wani wahallalen barci yayi gaba dashi

WASHEGARI

Tun ana kiran farko ta tashi ta tada baby suka dauro alwalla tare suka gabatar da sallah.

Baby bata zauna ba ta tashi tahau shirin makaranta kasancewar sunfara exams

Tana nan zaune har baby

tagama shirinta saita tashi suka fita tare zuwa dakin ummy domin gaidata

Koda suka shiga isketa sukayi tana qoqarin gyara gadonta

Shigowarsu yasata juyowa tana amsa sallamarsu tare suka gaidata cikin girmamawa ummy ta amsa cikin jindadi tana tambayar

baby badai harta shirya ba

Amsamata tayi da eh yau exams din safe garesu nan ummy tace sutafi qasa tayi mata package din breakfast idan ta Isa can saitaci

Saida baby tayima saudart sallama sannan suka fita tare da ummy

Ganin haka yasa ta ida gyar

ama ummy gadonta tahau kalkale dakin kamar yadda tasaba

Shigansu ummy kitchen keda wuya ashraf yashigo falon shima cikin shirin office saidai fuskarnan a murtuke take ta koma ta ainahin A.A marar M

Yau dama da 6acin ran jiya ya tashi, idan yatuna d

a badan ummy ta mashi buqulu ba da yanzu wannan lalular tashi yazama tarihi sai ranshi yasake 6aci shiyasa yau yashirya dawuri don zuwa office ko zai danji dama dama

Haurawa sama yayi yayi knocking a kofar ummy, bejira ayimashi isoba ya bude yashiga bak

inshi dauke da sallama

Saudart da fitowarta kenan daga wankin toilet ta dago sukayi ido hudu

Sanye take cikin doguwar cotton gown dark green, hannun rigar attatare iya gwiwa hannayen ajike alamun tayi amfani da ruwa

Gabanta ne yafadi ganin mutum

tsaye a bakin kofa ya tsareta da idanu

Sauke idanunta tayi qasa yayinda abinda yafaru jiya yayi flashing a kwalwarta

Dagowa yayi daga jinginen dayake jikin kofa yafara takowa gareta

Jin takunshi yasata dagowa itama tana kallonshi

Qarasowa yayi

gabanta sosai sannan ya tsaya yana cigaba da tsareta da idanu

Kasa jure kallon nashi tayi hakan yasata sauke kanta qasa

Hannu yasa ya dago habarta ahankali suka tsurama juna yayinda kibiyoyin qauna ke fita a idanun kowannensu yana shiga najuna

Ahankali yafara kusanto fuskarshi gareta batareda ya janye eye contact dinsu ba

Itama samun kanta tayi da kasa ko motsawa sai kallon cikin idanuwanshi datake tana kar6ar saqonsu izuwa nata

Hada goshinsu yayi still idanunsu ana juna

Bugun zuciyarta

yaqaru sosai yayinda jikinta yadan fara tsima

Hannayenshi yadora a waist dinta yajawota jikinshi yana neman hade bakinsu

Sosai jikinta yashiga rawa hakan yasa tafara tafiya da baya baya

Shima binta yashigayi batareda ya saketa ba har suka dangana

da kofar toilet

Sake sunkuyowa yayi tsinin hancinsu na ta6a najuna, suka shiga musayar numfashi

Ahankali yafara kusanto bakinshi anata hakan yasata saurin rintse ido gamm

Lower lip dinta yafara kamowa da lips dinsu yajasu ahankali sannan ya sakes

u

Jan numfashi tayi ta qarfi tana kwantowa jikinshi

Qara rungumo waist dinta ya hade bakinsu yashiga bata the romantic kiss ever

Sosai jikinta yayi lakwas kamar an zaremata lakka, jinta take kamar tana yawo agajimare, wani irin feeling da batasan

tanadashiba yashiga tasomata yana sake tsumata

Shima a 6angarenshi yariga yagama fita hayyacinshi kissing din extra soft lips dinta yake kamar yasamu alawa, Kwata Kwata sun fita hayyacinsu bare sufarga Susan a ina suke.

Ummy ce data gama sallamar bab

y hartama tafi ta hauro sama tana amsa kiran waya daya shigomata yanzu

Hannu ta Dora akan handle din kofar ta murda tareda tura kofar

😱😱😱

Nayi nan

🏃🏻

‍♀

️

🏃🏻

‍♀

️

🏃🏻

‍♀

️

Ummin fasihu

🧚🏻

‍♀

️

🤵🏻👰🏻

AUREN KWANGILA

👰🏻🤵🏻

(Contract marr

iage)

Story written by Ashaanty love

💖

099

Hannu ta dora akan handle din kofar ta murda tareda tura kofar

Tura kai tayi ciki tana amsa waya fuskarta dauke da murmushi

Dago idon datayi bata saukesu akoina ba sai akansu

Gabantane ya

bada damm tayi saurin juyawa tana zare idanu

Saurin sake bude kofar tayi tafita cikin sassarfa

Sukau gwanayen basumasan tanayiba don sunyi nisa awata duniyar datasha banban da tamu

Kissing dinta yake so passionately yana kalkada harshenshi da na

ta yana sucking tenderly

Tuni lantarkin jikinta yaqara hawa jikinta yaqara yin laqwas badan kofar data taresu ba da tuni sun zube qasa

Saudart idanuwanta na alumshe tanajinta tana yawo a gajimare tama manta awace duniyar take ga yadda qasanta ke qara

tsumuwa feelings na fizgarta takoina dama yaya lafiyar giwa? Qiris dama take jira dama an tsumu tun a gida

Bata dawo hayyacintaba saida taji hannunshi daya cikin rigarta a bare boob dinta guda

Hakan yasata zabura ta kwace bakinta tana bude idanunta

ba shiri

Sai a sannan tunaninta yafara dawomata tafara qoqarin tureshi daga jikinta

Qara qanqameta yayi cikin fitan hayyaci

"No...please" yafada cikin muryarshi dabata fita sosai

"Please... stop A'A" tafada dakyar saboda yadda ya matseta kamar za

i shige jikinta

Qanqameta yaqara yi yana sauke wani wahallalen numfashi yana qara cusa kanshi a wuyanta

"A.A.... Ummy, nashiga uku...ummy" tafada tana fashewa da kuka jikinta na rawa sosai

Jin sautin kukanta yasashi dan sassauta riqon dayayi mat

a yana sauke numfashi ahankali

Ganin tsayuwar na neman gaggararsu yasashi Zamewa qasa still tana wrapped a hannayenshi

Lumshe idanu yayi yana dora gefen fuskarshi bisa kanta yana cigaba da sauke numfashi

Shikadai yasan abinda yakeji, jiyake kamar

zai shide saboda yadda mararshi ta qulle gamm

Qara turata yayi a qirjinshi yana sauraron sautin kukanta dake fita ahankali ga yadda yakejin bugun zuciyarta a qirjinshi

Hadiye wasu yawu dasuka tararmashi a maqoshi yayi ya dago yayi kissing din kanta y

a dago fuskarta dake a qirjinshi yafara binta da kisses takoina

"It ok uhm? Stop crying" yafada yana kissing soft kumatunta na dama

Zaro hanki dake gaban aljihun suit dinshi yayi yashiga tsanemata hawayen fuskarta

Saida yagama sannan yaqara kissi

ng din goshinta dake qawace da qanannun gashi dake kwankwance

"Am sorry uhm? I don't know what came over me, it just that... I... love you"

Fadawa tasakeyi ajikinshi tana sauke numfashi ahankali tanajin yadda zuciyarta ke swelling in emotions

Shim

a zagaye hannayenshi yayi abayanta yana kwantar da kanshi akan nata

***

Ummy kau cikin harde qaffafu ta Isa qasa, kitchen ta zarce don ahalin yanzu bata buqatar ta hadu da daya daga cikinsu

Maid dinsu tajuyo ganin yadda tafado kitchen din kamar

wanda aka jefo

Hakan yasata fara tambayarta lfy ganin yadda duk take a burkuce

Saurin saita kanta tayi tawani sha murr cikin basarwa tace mata bakomai ta tafi bari ta ida breakfast din

Bin umarninta tayi ganin ba wasa a fuskarta ta wuce sumi sumi

tabar kitchen din

Dafe kanta ummy tayi bayan fitarta tana mammakin irin wannan rashin kunyar ta 'ya'yan zamani

Yanzu su rasa inda zasu baje kolin iskancinsu sai a dakinta?

Dama tun dawowarshi gidan tana lure da take takenshi

Ko tsiramata idanun

dayake a dining duk lokacin cin abinci tana sane shiyasa wani sa'in idan abun yaso yin yawa saita tashi tabarmasu dining din

Su ke abinsu amma ita ke jimasu kunyar

Jiya jiyan nan tazo ta taddasu zaune afalo qasa kamar su shige jikin juna saidai taju

ya tafasa yin abinda ya sauko daita, daga baya ma saidai ta aika baby takirata ganin har isha'i na niyyaryi bata dawoba.

Hakan be isaba sai gashi the same day da daddare ganin har kusan 10 bata shigoba kamar yadda tasaba yasata fitowa ta leqa dakin baby

taga wayam sai babyn kadai daketa sharar barcinta

Fitowa tayi tana wondering ina take

Ganin kwayakwan falo a kunne yasata Saukowa taga ko tana anan saidai me kafin ta qarasa ta hangosu manne dajuna a dining hakan yasata juyawa bashiri takoma inda ta

fito

Yanzu kuma wulaqancin nasu harya kai yanzu su rasa inda zasu baje kolin rashin kunyarsu sai a dakinta?

Kai gaskiya tana ganin rayuwa, dolene ma ta tarkatasu ta korasu kafin sujamata abin kunyar dayafi wannan

Wasa wasa tun tana tsumayen fitowa

rshi har abin yafara bata tsoro jin shirun yayi over

Jan stool tayi ta zauna ta zabga tagumi tana jiran taji koda motsin daya daga cikin su ne

Ita sai yanzu ma take danasanin riqe saudart, dama ummar sadeeq taja mata kunne akan haka tace tsakanin m

iji da mata sai Allah qarshenta tazo taji kunya gashi hakan kau yafaru

Ita wai nan riqeta tayi don ta garashi yasan muhinmmancin ta Ashe ja'irar 6ulamata qasa a ido zatayi

Aiko tunda abin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login