Showing 6001 words to 9000 words out of 172372 words

Chapter 3 - AUREN KWANGILA BOOK1 COMPLETE

ta qarasa wajenshi tana rungumo kafadunshi.

"Sorry dad, am late, wlh wani aiki y

a tsayar dani"

Hararar wasa yayimata.

"Silly girl, harna fara damuwa danaji shiru" yafada yana dungure mata kai.

Shafa kan take tana turo baki

"Ai Dad Baka damu daniba, ko ka kira kaji lfy?"

Murmushi yayi yace "ai ina cikin shawarar kiranki sa

i gaki"

Jan kujera tayi ta zauna kusa dashi.

"So daddy how far? Guess ansamu nasara. Yadda kake washe bakinnan nasan ba banzaba"

Bugu yakai mata ta kauce tana dariya.

"Lallai kin maisheni kakanki ko?"

"Am sorry, Nidai ya kuka kaya?"

"Lau.

. Tashi kiyi Sallah mufita, akwai outing yau"

Wani ihu tabuga tana tsalle

"Yeee! Kace anci nasara? Kai alhamdulilah! Dad am soo happy!" Tafada tana rungumarshi.

Dariya yayi yana janyeta.

"Tukunna dai, kidai je kiyi sallar ki shirya"

"Yanzu kuw

a" tafada tareda yin hanyar dakinta da sauri harda hadawa da Dan gudu.

Binta yayi da kallo harta kule,

Ajiyar zuciya yayi yana sake qarfafama kanshi gwiwa.

Sosai Saudart taji dadin outing din don wurare daban daban suka je na shaqataw

a, sannan sukaje wani had'ad'en restaurant sukaci abinci Daga qarshe suka biya shopping mall sukayi shopping Wanda Duk yawanci Kayan data kwasa dad dinta na siyarwa kawai shiya matsa saita saya.

Agajiye liqis suka dawo gida. Saida kowa ya watsa yayi s

allar isha'i sannan suka dawo parlour suna kallo suna hira.

Soyake ya dauko mata maganar daketa cin ranshi Tun dazu Amma yakasa.

Can ya nisa ya kalleta da yanayi na seriousness yace "SAUDATU"

Dumm gabanta yafadi dajin yakira ainahin sunanta.

Ka

sa kai cokalin ice cream din tayi a baki ta ajiye sannan ta maida hankalinta kanshi.

Shiru ya ratsa falon yana tunanin yadda zaiyi mata presenting din maganar, can ya nisa yace

"Saudatu, baki tambayi yadda muka qare dasu mutanenki ba"

Ajiyar zuciy

a tasauke da qarfi

"Kai dad, harka bani tsoro, to ya kuka qare ba cewa kayi sun bakaba?"

"Eh sun bani Amma basu baniba"

Kallon rashin fahimta tayimashi

"Ya hausan sun Baka, basu bakaba?"

"Abinda yafaru shine....."

Cikin qwarewa da baiwarshi

ta dadin baki ya labarta mata Duk yadda sukayi dasu Sadeeq.

Tunda yafara magana ta zubamashi idanu tana kallo ko blinking batayi don ita harga Allah batasan inda yadosaba.

Koda yakai aya batabar kallon shiba.

Shima kallonta yake don ganin reactio

n dinta Amma she's expressionless.

Kamo hannunta guda yayi yana Dan murzawa.

"Are you there shalele?"

Sai alokacin tayi blinking, ahankali ta motsa baki tace

"I don't get you dad, kaina ya kulle"

Murmushi yayi sannan yafito mata 6aro2 yace

"I mean so suke inbashi ke akan yarjejeniya Dana biya zai maidomin ke, ma'ana you guys are having contract marriage"

Zaro idanu tad'an yi sannan ga mammakinshi tafashe da dariya harda tafawa.

"Lol.. Amma dad mahaukatane ko? I guess company mahaukatan

e idan ba hakaba ina aka ta6a wannan irin auren? Ko a film ma banta6a ganiba, gaskiya a binciki brain dinsu"

Shiru Dad yayi yana kallon yadda tama maida abun wasa.

"Jewel this is not funny, please let be serious" yafada yana qoqarin danne 6acin ran

shi.

"Ok..ok, naji sai kace musu me daddy?"

"Subani lokaci inyi tunani akai"

"Tunani? Tunani fa kace Dad? Meye abin Tsayawa tunani anan, amsar a Afili take, idan su jahilai ne mu ba jahilai bane,

the amsa is capital NO!" Tafada itama cikin son da

nne 6acin ranta Amma deep down she's boiling.

Kamo dayan hannun nata yayi yahada biyu sannan a tausashe yace "shalele, please listen, ahalin yanzu banida za6in da yawuce..."

"Wait Dad.., come again, bamuda me? Bakada za6i fa kace? Don't tell me kana

shirin yadda da jahilcinsune" ta katseshi tana kallonshi unbelievable.

"Saudart... Wannan ba jahilci bane, banida choice, sokike inzauna in nade hannu ina kallon company na yayi collapsing a gaban idanuna?"

Shiru tayi don she's speechless ma, kallon

shi kawai take cikeda rashin yarda.

Matsa hannunta yafarayi a tausashe.

"Kinyi shiru shalele, please say something, yanzu kece last hope dina. Please speak up"

"Dad me zance? Ka kasheni da raini, nakasa yarda da abinda nakeji Daga gareka"

"Saud

art auren nan ba dadewa zaiyiba, zanyi iyakar qoqarina wajen ganin na hada kudin dawuri, bazaki wuce 6months ba"

Fizge hannunta tayi ba shiri

"Dad! Are you kidding me? AUREN KWANGILA? Ni? Dad kasan abinda Allah yafi tsana shine mutuwar aure?

Wannan m

a agefe, Dad atunanina kafi kowa sanina, kafi kowa sanin ra'ayina, kasan ra'ayina na aure.."

Katseta yayi dacewa "sanin hakan yasa na yarda da sharadin babu abinda zai shiga tsakaninku, believe me I.."

"Noo!" Ta katseshi da karfi tana toshe kunnuwant

a.

"Shalele.."

Miqewa tayi bashiri still hannunta dade da kunnuwa, idanunta nakawo ruwa.

"I said No! Bazai yiwuba! Impossible!"

Saita juya dagudu tanufi stairs kuka ba kufce mata.

Binta yayi yana kwalamata kira Amma inaa shigewa tayi dakin

tarufe harda sa sakata, sannan taruga tafada kan gado tana gunjin kuka.

Naushin iska yayi yana fadin "shit! Shit!! Shit!!!"...

✍

No editing

🙏

Ummin fasihu ce

🧚

‍♀

🤵🏻👰🏻

AUREN KWANGILA

👰🏻🤵🏻

(Contract marriage)

Allah ka yayemana

wannan cuta (covid19)

Allah ka ji6anci lamuranmu karka barmu da kanmu

🤲

Story written by Ashaanty love

(Ummin fasihu)

009

Aranar babu wanda yayi barcin kirki cikinsu, musanmman Saudart data kusan kwana tana

kuka.

Da asuba a kasalance ta tashi tayi Sallah ko lazimi Kasa yi tayi barci ya dauketa akan sallayar saboda rashin isashen barci datayi jiya.

Sai 8:00am ta farka, wanka tashiga Bayan yan mintuna tafito sannan tayi shirin aiki a kasalance, har y

anzu takasa yarda da abinda yafaru jiya.

Ahankali take saukowa a stairs din hannunta daya da waya danyen kuma rataye da side bag.

Dago kai yayi yakai dubanshi saitinda yajiyo takunta.

Kallo daya yayi mata yagane kukan datayi jiya ba kadan bane

saboda yada idanun suka dan kumbura gashi basu ida washewaba.

Tunda suka hada idanu ta kauda kai sannan tanufoshi a kasalance.

"Ina kwana Dad" ta gaisheshi in a formal way.

Kamo hannunta yayi zai zaunar daita kusadashi ta janye cikin wayancewa.

"Dad, am late, zan wuce aiki"

Kara kamo hannunta yayi yace "break fa, baki karya ba"

"Am ok" ta amsa ataqaice.

"No, dole kici wani Abu, please sit down"

Zata bude baki tayi musu yayi saurin katseta da

"Please.."

Babu musu ta ja kujerar

ta zauna, da kanshi yayi serving dinta sannan ya turamata gabanta.

Ba musu tajawo abincin tashiga ci Saidai Duk yadda yaso su hada ido taqi yarda.

Tutturawa taitayi har saida taci rabi sannan ta ture plate din tana goge bakinta da tissue.

Kamo han

nunta guda yayi ganin tana niyyar tashi hakan yasa ta fasa tashin Saidai ko dagowa batayiba.

"Shalele?.... Fushi kike da Daddynki?"

Shiru tayi kanta Kasa

"Am so sorry shalele, banyi hakan don 6atamiki raiba. Kawai banida za6ine, shalele ko jiya

saida akayiman barazana ta waya, ga banki kema kifini sanin halinda nake ciki Basai nasake miki bayaniba" yafada a tausashe yana murza hannunta.

Har yanzu shiru tayi batace komai ba kuma bata dagoba.

"Shalele idan da inada yadda zanyi nima Tun farko

zanyi rejecting dinsu Amma a halin yanzu they are my last hope"

"Dan ba'aso mutum na fidda rai akan rahmar ubangiji, arziqi da rashinshi Duk na Allah ne, saboda bamason talauci saimu sa6ama Allah? Shin wayau zamu yima Allah? Kasani Allah yasan damu Kuma

yasan halinda muke ciki, akwai wadanda suka fimu shiga matsala kuma sun dauki qaddara, why not Muma muyi koyi dasu? Dad wannan kwata kwata is not an option, haram ne"

"Shalele, Allah na yafewa Duk Wanda ya nemi yafiyarshi, zamu nemi yafiyar Allah Bayan

mungama komai, Allah gafurun raheem ne"

Shiru Saudart tayi don takaici yama hanata magana

"Say something please jewel"

Janye hannunta tayi Daga riqonshi tace "Dad bazan iyaba, tunda bazaka iya rungumar qaddara nizan siyarda bakery dina saikayi se

ttling din komai, inyaso saina nemi aiki"

Da ada ne zai yarda Amma yanzu babu abinda yakeso kamar yazama surukin A.A so maganar siyarda bakery ma be tasoba.

"Shalele siyarda bakery dinki won't help, kawai amincewarki ne kadai zai taimakeni"

"The

n am sorry, bazan iyaba" tafada ta tashi afusace zata wuce.

Kamo hannunta yayi da sauri tareda juyota da d'an karfi

"Don't you dare walk out on me ok?! Ina miki magana zaki wani tashi min ki wuce, ni tsaranki ne?!" Yafada 6acin ran dayake dannewa yaq

i dannuwa.

Kallonshi take idanunta suka kawo ruwa don tunda take beta6a yimata maganaba cikin wannan yanayin.

"Dad?.."

"It ok, kina iya tafiya, atunanina ke mai sharemin hawayena ce, a tunanina ke mai rufamin asiri ce but am made a mistake!"

"D

ad..." Saikuma ta fashe da kuka.

"Go! Kawai ki tafi nagode" yafada yana barin parlourn Dama gidan gabadaya.

Kuka Saudart keyi kamar ranta zai fita, tarasa gane meyasa idanun daddynta yarufe har haka. Bakeryn dabata fitaba kenan, ranar taci kuka h

ar ta godewa Allah.

Saidai tayima 'yan bakery dinta qaryar batajin dadi sannan ta wakilta P.A dinta tayi taking charge.

Yini tayi cikin qunci ranar tayita jiran dawowar daddy Amma hartayi barci be dawoba.

Washegari ma Tun kafin tafito yafita.

Duniya tayima Saudart zafi don kwata kwata Dad yafita harkarta.

Abinda be ta6a yi mataba, kullum cikin kuka take don bema barin su hadu, koda sun hadu baya amsa gaisuwarta barema azarce sa magana, Dama yaganta zai fice ko yashige dakinshi beqara fitow

a.

Dukda damuwar datake ciki na shariyar daddy hakan be sata jin zata amince da buqatarshi ba, she's stubborn, tagado taurin kan maminta ne.

Yau Monday dawuri tashirya cikin wata gown din atamfa mai A, sannan ta yane kanta da kyale mai dan girma.

Sosai tayi kyau dukda kallo daya zaka yimata kasan tana cikin damuwa.

Fitowa tayi falo, kamar yadda tayi zato Dad yariga yafita.

Itama Sakai tayi tafita batareda ta kula breakfast da'aka jeramataba.

Motarta tashiga sannan ta karya motar hanyar c

ompany din A.A ENTERPRISES.

Dole ayita yau taqare, tagaji da attitude da daddynta kebata.

Bazata iya juraba kuma, dolene yau taga A.A......

✍

Ummin fasihu ce

🧚

‍♀

🤵🏻👰🏻

AUREN KWANGILA

👰🏻🤵🏻

(Contract marriage)

Allah ka yayemana wa

nnan annoba (covid19)

🤲

Allah ka ji6anci lamuranmu, karka barmu da kanmu

🤲

Story written by Ashaanty love

(Ummin fasihu)

010

Cikin kwarewa tashigo da motar cikin qatuwar haraban shahararen company nan datake tajin lab

arinshi.

Parking tayi a parking space sannan tafito ahankali.

Cikin wayencewa take qarema makeken qayattacen company din kallo tana tasbihi ga Allah.

Kallo daya zakayima kamfanin kasan mallakin tattacen mai kudi ne don Duk inda ka wulga glass ne,

kamar dashi akayi ginin. Hatta entrance door ma na glass ne.

A wajen sanitizing hannu taje ta wanke hannunta kamar yadda yake doka akowani wajen da za'ayi cud'anya da mutane Tun shigowar wannan cutar (covid19), sannan taje wajen kofar ta latsa botton ya

bude sannan tashiga yarufe sannan tasake budewa taciki.

'Masha Allah' ta furta tunda tasa kafarta tashiga ciki.

Watakan wani Sanyi mai dadi ya bugeta mai cakud'e da sanyayan qamshi.

Zuqar iska tayi ahankali tana lumshe idanu sannan ta furzar.

C

ikin natsuwa take takawa zuwa wajen receptionist dake gefe tanayi tana qarema wajen kallo a wayance, kujeru dake jefi jefi awajen ma abun kallone.

Wajen receptionist din tanufa, mace mai fara'a ta gaisheta.

"Welcome to A.A ENTERPRISES ma'am how may I

help you" tafada fuskarta washe.

Dan Gyaran murya Saudart tayi sannan tace "thanks you, please I want to be directed to the C.E.O office"

"Ok ma'am, here you are" inji receptionist din tana miqamata wani card.

Amsa tayi tayimata godiya sannan tab

ar wajen tana kallon card din.

Wajen lift tanufa tayi typing din floor number din a sannan tashiga.

Cikin yan sakanni harya kaita, kofar tabude tafito.

Qauyancinta kusan fitowa fili yayi saboda haduwar wajen yawuce misali.

Sai yanzu taga can Kas

a Ashe nafilane a kyau.

Cikin natsuwa ta taka zuwa desk din secretary din wanda hankalinta ke kan system din gabanta.

Ganin kamar ba musulma bace sakamakon 6ingillalun kayanta da uban gashin doki data tilama kai yasata cewa

"Hi" Maimakon sallama.

Dagowa Helen tayi tana kallonta, wata kyakyawar budurwa tagani mai mugun shiga rai, gatadai bawani ado tayiba ko kwalliyar hauka Amma ita kanta ta burgeta.

She looks so simple and unique.

"Hello, how may I help you?" Ta amsa tanamata wani kallon raini

don atunaninta irin yanmatan nanne Masu kawo Kansu wa boss nata dukda taga wannan kamar nitsatsace koga decent shigartama.

Dukda ta lura da kallon rainin da matar ke binta dashi hakan besata nuna komai ba tace

"Yes, please inason ganin C.E.O ne"

Wa

ni kallon up and down tasake binta dashi zuciyarta fall Kishi don itama a haukanta son boss take.

"Kunada appointment ne?" Ta tambaya a d'age.

"No Amma what I want to discuss with him is very important" inji Saudart da jikinta yafara Sanyi da yanayin

kallon dataga matar ke binta dashi.

"Boss baya ganin mutum saida appointment so am sorry kya iya tafiya idan kika samu appointment dashi saiki dawo"

Ta maida hankalinta ga system din gabanta.

Shiru Saudart tadanyi tana nazarin me zatace mata taba

ri taganshi don sosai takeson ganawa dashi.

"Please I really.."

Katseta Helen tayi da "what? Waiku mata meyasa bakuda ajine, ayita koranku Amma kuyita naci, ke yanzu bakiji kunyaba? Kin wani wanko kafa kinzo gun namiji har office? Da anyi magana kuce

Muslim, Masu tsoron Allah, ina tsoron Allahn yake? Kitafi kafin yafito don mutuncinki zaici don ba irin yan iskan mazannan bane"

Sosai kan Saudart ya kulle, Wai tsaya me take shirin kirantane?

Kafin tasamu zarafin magana kofar office din C.E.O din y

a bude saigashi yafito cikin shigar suit baqi da shirt din ciki fari.

Turus yayi ganinsu tsaitsaye kasancewar tashi Helen tayi tana zazzaga mata bala'in.

Kallon Saudart yatsaya yi na yan daqiqu sannan ya kalli Helen

"Helen, what's going on here?"

Cikin ladabi tafara cewa "Sir, Wai Mr A.A take son gani kuma basuda appointment Sir"

Kallon Saudart yayi dake kallonsu itama yace "hello miss"

Dakyar ta iya cewa Hi saboda yadda takeji, she felt totally embarrassed jin yadda Helen ta fassarata.

"Mr A.A zaki gani?" Ya tambaya a tausashe

Kamar tace A'a tafasa saikuma ta daure tace

"Yes Amma ba prob tunda sai an samu appointment dashi, am sorry" tafada tana niyyar juyawa.

Saurin tsaidata sadeeq yayi dacewa "wait please, am so sorry. Ba hak

a bane bari inyimiki iso"

Juyo tayi asanyaye tace "A'a ba matsala fa, zan naimi appointment"

"No please ki tsaya bari nayimiki iso" yafada yana juyawa da sauri ya bude kofar daya fito ya shige.

Da kallon mammaki Helen tabishi dashi.

Itakau Saud

art dadi taji koba komai zata samu damar rama wulaqancin da Helen tayimata.

"Hey.. Atunanina kallo daya za'ayima ni dake a tantace wa ya cancanci sunan karuwa, Saudart tafi karfin tabi namiji Saidai subita, maza dayawa sun mutu mata Masu kyau kudi da a

ji mezatayi da tsoho akwala (atunaninta tsohone mai kamfanin)

So it's better ki dinga tauna kalamanki kafin ki furtasu don mata suna suka tara".

Daidai nan sadeeq yafito yana fadin " bismillah madam"

Wani kallo tasake watsama Helen sannan tabishi ab

aya tabar Helen hangame da mouth

😨

Ahankali tasanya kafarta cikin office din wani daddadan qamshi namata marhabin.

Saida tashiga sannan sadeeq yafita yana rufomusu kofar.

Tsayuwa tayi takasa gaba takasa baya don jitayi Duk qarfin gwiwarta data

shigo dashi ya zirare.

Batama son dago idanu ta kalleshi don bata buqatar haka.

Haka taita Tsayuwa kanta Kasa tana jiran ayimata iso Amma shiru.

Shima 6angaren Ashraf hakan take don tunda sadeeq yazo ya kyankyasa masa ya tsinci kanshi cikin 6acin

rai.

Wato like father like daughter, yadda uban keda kwadayi hakama Diyar tunda gashi takawo kanta, hakan yasa yaqi dagowa ya kalleta tunda tashigo.

Jin shirun yayi yawa yasamu dagowa lokaci daya, caraf suka hada idanu

👀

Gaban Saudart yafadi tayi s

aurin janyewa don bashi tayi zaton ganiba.

'Wannan ne A.A din ko d'anshi ne?' Tambayar datayima kanta kenan.

Shikau ko a kwalar shirt dinshi don bawani Tsayawa qaremata kallo yayi ba.

"Good morning..sir" tafada cikin rawar murya.

Shiru yayi kam

ar bazai amsaba sai can kuma yace

"Morning"

Ganin Beda niyyar yimata iso yasata summoning courage ta qaraso gabanshi taja kujera tana fadin "may I?"

Banza yayi da ita itama bata jira amsarshiba tazauna don Allah Allah take tayi abinda yakawota takom

a.

Shiru ya ratsa office din, tanata kokwanton tayi maganane kota bari yafara.

Ganin wankin hula nason kaita dare yasata yin karfin halin cewa

"Ehm.. Am Saudart shamsu by name"

Shiru tayi ganin ya dago yazubamata cat eyes dinshi daya kusan rikitata

.

Janye idanu tayi saurin yi sannan dakyar tasake bude baki tace

"Ni diyar Alhaji shamsu kankiya ce"

"Uhum?" Ya buqaceta cikin tsareta da idanu.

"How may I help you Miss Shamsu?"

Jitayi ta takura da kallon qurrillar dayake binta dashi, cikin i

nda inda tafara cewa

"Akan.. Akan previous maganarku da Daddy ne, na...na.. Auren...auren contract... Shine..."

"Shine kikazo yimin godiya Dana za6i nayi hakan da babanki? Koko shine yasa kikazo nuna jindadinki nazama mai sa'ar dazata aureni" ya kats

eta dafadin haka cikin raini.

'What!' Tafada azuciyarta.

Dagowa tayi ta kalleshi shima ita yake kallo

"No..no ba haka bane..."

"To yayane?" Ya sake katseta

"Kinzone don ki ganni kiji sanyine koko kinzo don kiyi selfie dani asamu abin dorawa

a status? Ko kinzo ne don kina buqatar kudi?"

"What!" Wannan karon tayi exclaiming Afili.

"Ok nawa kikeso, Dama nasani Basai kinzoba, nasan Duk macenda wannan opportunity din yasameta saitaji kamar ta kashe kanta don dadi, Saidai dafatan tsohon naki

yaga yamiki this is a contract marriage, babu abinda zai shiga tsakaninmu, zan baki kudi, da suna don Daga inda kika aureni kinyi suna Amma bazan baki kaina ba, am not that cheap, babban goro.... Ni mai tsadane, wutsiyar raqumi ke kanki kinsan tayi nesa da

qasa,

don haka karkiyi crossing limit dinki, yes..as I was saying nawa kike buqata diyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login