Showing 99001 words to 102000 words out of 172372 words

Chapter 34 - AUREN KWANGILA BOOK1 COMPLETE

saiya wanasu son rai ya shamusu qamshi sannan ya koyamasu hakan kuma be

6atamasu rai don su shan qamshinshi ma burgesu yake don komai yake kyau yake musu.

A ss1 suka hadu da *SADEEQ UMAR* the mathematician kamar yadda aka samashi suna a school din.

Duk aji daya aka sasu kuma ga lokacin basusan junaba don sadeeq transfe

r akayi mashi yayi junior waec a school din, sai ya kasance dukkansu sun hadu a commercial class.

Da farko gaba da kishi suka farayi dajuna kasancewar kowa na taqama shi genius ne.

Ashraf yafishi qoqari a sauran subjects din irinsu biology, english

, business studies da dai sauran subjects din da babu calculation saidai sadeeq ya dokeshi a calculation don yadda kasan aljani haka ya iya lissafi hakan baqaramin 6ata ran ashraf yakeba don yasaba shine agaba a komai.

Hakan yasashi yin kishi da sadeeq

musanmman idan yaga students naxuwa wajenshi solving din lissafi.

Shima sadeeq lura dayayi da yadda ashraf kemashi wani gani gani yasashi kama kanshi yanuna besan da wanzuwarshi ba.

Haka fa akacigaba da competition tsakaninsu kowa nason gwadawa dan u

wanshi iyakarshi.

Saida suka shiga ss2 suka shirya shima sadeeq ne yanemi suyi abota don harga allah ashraf na burgeshi.

Kamar yadda yasaba saida yasha qamshi yana hura hanci sannan ya amince dukda can qasan ranshi murna yake don shima sadeeq na burg

eshi don sadeeq badai raha da barkwanci ba, kwata kwata beda saurin fushi saidai idan aka quleshi beda kyau sa6anin ashraf da kamar akan wuya yake abu kadan ke hasalashi.

Ahaka suka qulla abota mai qarfi duk inda kaga daya sai kaga dayan har takai babu

wanda besan da abotarsuba a fadin makarantar.

Alokacin allah yasama sana'ar kawu zaharadini albarka sosai don harya canza shago ya kama babba yana cigaba da sana'arshi ta kayan kitchen ashraf na dan kama mashi da tsaron shago duk sadda beda wani aikin y

i.

Ahakan suka qarashe secondary school din lokacin baby ana primary.

Baby ta taso yarinya mai rigima da iyayi ga baki zai kamar parrot, rawar kanta yasa basa shiri kwata kwata da ashraf don kwa6darta yake idan tayimashi ba daidaiba babu abinda ya da

meshi saidai yana sonta sosai.

Bayan result dinsu yafito ne suka samu daddadan albishir na scholarship da aka bada a school dinsu na mutane biyar qasar waje wanda ciki harda ashraf da sadeeq.

Farincikin ranar har rawa saida suka taka.

Cikin dan qa

nqanin lokaci aka gama shirin komai suka lula UK karatu.

Acanma bata sauya zaneba suna zuwa ba'a wani jimaba sukayi fice a school din saboda qoqarinsu ga hadin kai don kodayaushe tare suke dukda kamar kaji suke kodayaushe cikin fada suke donma sadeeq na

da haquri.

Nanfa akaimasu caa don lokacin sun zama samari masu jida kyau da gayu dukda sadeeq ba fari bane amma baqinshi mai kyau ne ga uwa uba fara'a dake qarawa mutum kyau dayakeda ita.

Kan kace me yanmatan school din sukai musu caa dukda vasu cika

tunkarar Ashraf ba don ba qaramin kwarjini yake musuba gashi fuskarshi ba wasa kullim a dinke take.

Sa6anin sadeeq da ba ruwanshi idan mace ta tinqareshi saiyace yanada aure harda 'ya'ya biyu qauye idan kuma tanason yayi nabiyu daita ya kaita qauye to.

Haka yake samu su rabu lfy dasu batareda ran kowa ta 6aci ba.

Ana haka kwatsam yaga ashraf na soyayya da suzy wata yar nigeria wanda itama karatu yakawota qasar saidai batada kamun kai ko kadan ga shiga ta fidda tsiraici.

Da farko yaso nisarda as

hraf aibunta anma saiyaga kamar yana sonta sosai saiya qyaleshi saigashi basu wani yi nisaba suka rabu inda sukayi wani gaggarumin fada a filin makaranta sadda yaganta suna kissing da wani bayahude mai suna chris james

Daya nuna 6acin ransa akan haka sa

ita fara bala'i wai bawani matsiyacin da zai hanata sakewa a school donma sun samu an biyamusu scholarship da a ina zasu ganta bare har raini yashiga tsakani?

Sosai abun ya6atawa ashraf rai don dakyar sadeeq ta janyeshi daga filin wanda yacika danqam da

yan ganin qwam.

Tun daga lokacin kowa yakama gabanshi babu mai kula dan uwanshi har suka kammala abinda yakaisu suka dawo nigeria.

To anan ne zaharadini ya maidomasu dukiyarsu duka ganin ashraf ya mallaki hankalin kanshi.

Nan ummy taqi yarda suka

amshi kudin kawai suka barmashi ribar dayaita juyawa hakan kuma ba qaramin dadi yayimasuba kuma hakan yaqaramata qima a idanun dangin mijinta.

Ahankali ahankali shima ashraf ya shiga harkar kasuwanci kasancewar shi dama ya karanta.

Nan sukayi hadin

gwiwa da abokinshi kuma dan uwanshi sadeeq suka fara da kadan kadan har allah yasaka masu albarka suka bude tanqamemen company dinsu wanda suka samashi suna A.A ENTERPRISES LTD

wanda ahankali ahankali sukayi rassa a qasashe daban daban, talauci ya qaura a

wannan ahalin suka koma kamar koma ince fiyeda yadda suke da.

Ashraf shima babanshi yabiyo a kyauta shiyasa kaf family dinshi babu mai kukan babu don babu babu din.

*CIGABAN LABARI*

sainaga ruwan comments tukun, naga alamun kwana biyu kun dan

yi sanyi

🙁

Ummin fasihu ce

🧚🏻

‍♀

️

👰🏻🤵🏻

AUREN KWANGILA

🤵🏻👰🏻

(Contract marriage)

Allah ka bamu zaman lfy a qasarmu nigeria

🤲

Allah ka ji6anci lamuranmu, karka barmu da kanmu

🤲

Story written by Ashaanty love

💖

(Ummin fasihu)

067

*CIGABAN LABARIN*

Wani matsanancin ciwon kai ya saukoma Ashraf nan take yayinda jikinshi har tsuma yake saboda tashin hankali.

Ummy is requesting na ya datse igiyoyin dake tsakaninshi da Saudart duka kuma she mean it don ya

hango dagaske take acikin qwayar idanunta.

Jiyayi an dafa kafadarshi ta dama.

Ko be dagoba yasan sadeeq ne hakan yasashi lumshe idanunshi dasuka chanza kala yana sauraron bugun ziciyarshi.

Har lokacin sadeeq na dafe da kafadarshi saidai yarasa ka

lmar dazaiyi amfani dashi wajen kwantar mashi da hankali don shima hankalin nashi atashe yake don shima bega alamun wasa ko sassauci atareda ummy ba.

Sun dade ahakan sannan sadeeq yayi qarfin halin jawo hannunshi sama alamun yataso sutafi.

Babu musu

yatashi dakyar suka juya suka bar falon sadeeq na janye da hannunshi shikuma yana biye dashi kamar raqumi da akala.

Zama ummy tayi bakin gado tana dafe kanta da hannu daya.

This is unbelievable, takasa yarda da abinda Ashraf ya gayamata.

Sauda

rt? Diyar shamsu? This is super shocking.

Ya akayi takasa hango kammaninta dana mahaifiyarta? Dama kullum idan ta kalleta saitaga kamar ta ta6a sanin face din awani waje.

Ya akayi takasa ganewa duk tsawon wannan lokacin? Kenan da khadija suke waya lo

kaci bayan lokaci?

Ya akayi takasa gane muryarta? Ya akayi su kawu ibrahim suka kasa gane shamsu lokacinda sukaje nemama Ashraf aure?

Qarar budewar kofa dataji yasata dagowa daga dafe kan datayi tana kallon mai shigowa.

Baby ce tashigo idanunta jaw

ur alamun taci kuka.

Kallonta tacigaba dayi harta qaraso kusada ita ta zauna qasa.

Shiru dakin ya dauka kafin baby ta dago a raunane.

"Ummy?.." sai kuma tayi shiru tana hawaye.

Itama ummin shiru tayi saidai batabar kallonta ba

"Ummy don alla

h karki raba yaya da aunty..please karki 6ata komai ummy, ki gyarashi instead" tafada cikin muryar kuka.

Nan ma shiru, ummy batace uffan ba.

"Ummy.."

"Get out" inji ummy ahankali

"Ummy please..."

"Out!!!" Ta daka mata tsawa wanda babu shi

ri ta miqe tanufi hanyar fita tana toshe baki.

Komawa ummy tayi ta jingina da kan gadon, tunanika kala kala na kai kawo azuciyarta.

********************************************

Zaune saudart take a garden din gidansu ta kafe waje guda da idanu .

Tunda tasamu labarin ummy tasan komai hankalinta yaqi kwanciya.

Koda yaushe cikin fargaba take na kar mamy taji lbr don tasan idan taji to ta kade har ganyenta.

Wayarta ce tasake daukar ringing a karo na ba adadi.

Duba takai ga wayar tana kallon

sunan mai kiran yayinda takejin wani iri cikin ranta.

Baby ce, tun shekaran jiya take matsamata da kira da massages kala2 tana magiyar tayi picking din call dinta.

Sosai takejin ba dadi har cikin zuciyarta don harga Allah tana qaunar baby fiyeda tu

nanin mai karatu don ta dauketa ne kamar qaramar qanwar da batadashi.

Haka taita kallon kiran harya tsinke sannan tasaki ajiyar zuciya ta dauki wayar ta kasheta gabadaya don Allah yasani ko zata shekara tana kira bazata iya dagawa ba, to ta daga tace me

?

Komawa tayi ta jingina da resting chair din tana lumshe idanu tana tunanin hanyar daya kamata tabi don kawo qarshen wannan qaddararren auren.

Kafin su iso wani zazzafan zazza6i ya lullu6eshi, jikinshi yayi rauu.

Ganin haka yasa sadeeq juya

akalar motar zuwa gidansu don bazai iya barinshi ta kwana shi kadaiba acikin wannan halin.

Dakyar ya taimakamashi yakaishi dakinshi ta kwantar dashi sannan yafito yana amsa tambayar ummy daketa tambayarshi lfy?

Amsamata yayi da zazza6i yakeyi sann

an yayi saurin fita saboda gudun ta jegomashi wata tambayar.

Tunani umma tafarayi to idan zazza6i yake ina matarshi dazai kawoshi nan?

Hakan yasata daukar wayarta tashige daki don kiran unmy taji ko lfy?

Be dadeba sai gashi yadawo hannunshi dauke

da ledar magunguna yashige dakinshi.

Cikin bargo ya tadda Ashraf yashige ya qudundune sai rawar sanyi yake.

Remote din a.c ya dauka ya kashe a.c din dakin sannan ya haura kan gadon yana dan yaye bargon.

"Ya sallam" tafada jin hucin zafin daya dak

eshi, ahankali yakai hannunshi a saman goshinshi yajishi rauu.

"Sorry friend" yafada cikin tausayawa

"Bari na amsomaka abinci kaci kasha magani kaji ko?"

Shidai be bude idaninshi ba bare ya amsa.

Tashi sadeeq yayi ya bude kofar yafita don samar

masu abinci.

A falo ya tadda umma zaune da alamu ma tayi zurfi a tunani, jin takunshi yasa ta dago tana kallonshi harya qaraso.

Sosa qeya sadeeq yayi yanadan sinne kai alamun rashin gaskiya sannan yace

"Umma akwai abinci?"

Nuna mashi dining tay

i batareda tayi magana ba tana tunanin to meke faruwa haka wanda Hajiya Fatima tace maganar bata waya bace saidai tazo?

Fatanta dai allah yasa lfy.

Wucewa yayi dining din ya dibarmusu abincin sannan yayi sama yana sauke ajiyan zuciyar sa'ar dayaci um

my bata tambayeshi komaiba.

Dakyar yasamu ashraf yaci abinci don har saida umma tasa baki sannan yadanci yasha magani yakoma ya kwanta yana rufe jikinshi gabadaya da bargo.

A ranar dai barci rabi da rabi yayi marar dadi saidai alhamdullilah zuwa sa

fe jikin yadanyi sauki zafin jikin ya rage sosai saidai har lokacin kanshi nadan sarawa.

Yanzu ma bawani breakfast din kirki yayiba yatashi tashiga wanka yafito yabude closet din sadeeq ya ciro wasu qanannun wanda da alamu sabbi mane ya fara shiryawa.

Fitowa sadeeq yayi daga wanka shima ya tsaya yana kallon Ashraf dake taje sumarshi gaban mirror.

Qarasowa yayi shima wajen mirron yana daujan wani lotion ya matsa a hannu yafara murzama jikinshi.

"Ina zuwa haka?" Ya tambayi ashraf dake taje kanshi

"Ummy" yabashi amsa a taqaice

"Ok bari nima na shirya na rakaka"

"No katafi company kawai"

"Why? You need me, don't you?"

"Yes, amma company yafini buqatarka, katafi kawai nima zanzo bekamata ace daga ni harkai ba wanda yajeba" yafada yana

daukan turaren dudduba turarrukan sadeeq yanason ganin wanda yakamata yafesa don babu kalar nashi anan.

"Ok but take care, uhm?"

"Sure" yafada yana ciro daya daga cikin turrarukan ya feffesa sama sama don duk basuyi mashi ba kawai manage yayi.

"Ba

ni key" inji ashraf yana saka wayarshi a aljihu.

"Kafini sanin inda suke" inji sadeeq dake cikin closet tana za6an kayan dazaisa.

Guntun tsaki ashraf yaja yanufi bedside locker yaja ya dauki daya daga cikin keys din ya maida ya rufe.

"Natafi" yafa

da yana nufar qofa.

"Take care" inji sadeeq.

Koda yafito babu kowa falo sai wata mai aiki dake goge centre glass table.

Saurin russunawa tayi ta gaisheshi bako kalletaba yafice yanufi hanyar parking space yana danna dan botton din dake maqale a

key din hannunshi motar tayi tsuwa.

Yaje ya bude motar yashiga ya tada yafice daga gidan.

A parking space din gidan ya tadda baby zata tafi makaranta.

Jira tayi yayi parking yafito sannan ta gaisheshi ya amsa ba yabo ba fallasa yawuce.

Bins

hi tayi da kallo cikeda fargabar ko sun rabun da saudart din, jitake kamar takoma ciki tajiyo amma saita haqura kawai tashiga bayan motar driver ya tada suka fice.

Ya dade zaune a falon saidai babu ummy babu alamunta dukda ya aika wata yar aiki ta san

ar daita zuwanshi.

Ganin zaman yafara isarshi yasashi tashi yanufi saman.

A kofar dakin ya tsaya yafara knocking ahankali.

Shiru... hakan yasa yasake knocking nanma shiru.

Saida takusan minti daya yana knocking sannan yaji muryarta a kausashe t

ana tambayar waye? Bayan yasan tasan ko waye don tasan kalan knocking dinshi.

Ajiyar zuciya yayi sannan yabude baki ahankali yace

"Nine ummy" yanajin wani banbarakwai don besaba ba.

"Kaine wa?" Tasake tambaya in the same husky tone.

Shafa kansh

i yayi ahankali yana murmushi, lallai ummy kenan bata gane muryarshi ba take nufi.

"Ummy Danki ne Ashraf"

Tsaki yaji taja

"Ehen lfy?"

"Lfy lau ummy"

"To ya akayi?"

Shiru yadanyi yana kallon kofar da mammaki

"Bakomai ummy" yafada a san

yaye.

Shiru ya ratsa hakan yasashi cewa

"I want to see you ummy, please ki bude"

"Kazo da takadar?"

Gabanshi ne yafadi hakan yasashi yin shiru yana kallon ruffafiyar kofar.

"A'a" yafada ahankali

"Then leave my door karka sake dawowa saida

takadar kaji nagayamaka"

"Ummy..."

"Leave!!" Tayi mashi tsawa daga ciki.

Babu yadda ya iya hakan ya juya jiki a sa6ule yabar kofar yasauko qasa yana jinshi wani iri.

Komawa yayi ya zauna inda ya tashi ya zubama hanyar stairs din ido yana kallo

.

Ya dade ahakan amma babu alamun saukowar ummy.

Sosai yakejin ba dadi har cikin zuciyarshi.

Yasan yanada laifi amma saka sharri da sharri ai ba haramun bane.

Kuskurenshi daya shine sako wanda bata jiba bata ganiba a abun.

And now gashi abun

ya rufta dashi, shi be cika burinshi na daukar fansaba, gashi allah ya jarabceshi da mugun sonta bayan mugun tsanar dayasan tayimashi ga kuma ummy na fushi dashi.

Tunawa yayi da abinda suzy tayimashi, koyaya saudart zataji idan tasan qazafin da akayi m

ata?

Sai jiyai be kyauta ba, na farko ya tilasta mata aurenshi ga wulaqanci da cin mutunci dayaita mata kala and to top it all ga mummunan qazafin zina da akayimata duk don ta dalilin shi.

Daga kai yayi ya kalli agogon dake manne a bangon falon yag

a har shabiyun hantsi ta wuce.

Tashi yayi yagyara zaman t-shirt din jikinshi yaqara kallon hanyar stairs sannan yanufi hanyar kofar fita.

Motarshi yabude yafada ciki sannan yarufe ya tada ta fita daga gidan.

Tuqi yake in a normal speed har yaz

o ya parka bakin kofar gidansu.

Tsayawa yayi yana karewa kofar gidan kallo yanajin wani iri a zuciyarshi.

Ya dade ahakan sannan dakyar ya bude murfin kofar yaziro kafarshi wajen ahankali kingin gangan jikin suka fito ya maida kofar ya rufe yana qarew

a gidan kallo.

Ahankali ya zagayo yana zube hannunshi cikin aljihu harya qaraso bakin gate din sannan yasa hannu yana bubbugawa ahankali.

Saida yayi bugu uku sannan yaji motsi daga ciki haka yasa yadanja baya yana kallon kofar.

Qaramar kofar gat

e din aka bude sannan fuskar buzun ta bayyana.

Tsayawa yayi yana qaremashi kallo shima ashraf hakan take awajenshi.

"Lfy?" Inji buzun yana dan leqen motar bayan ashraf

"Lfy lau, barka"

"Barka dai" buzun ya amsa.

Dan sa hannu ashraf yayi yana

dan sosa kai

"Erm s..Saudart nanan?"

Qara qaremashi kallo yayi wanda har hakan yafara kule ashraf.

"A'a tafita, lfy?"

"Lfy" ashraf ya amsa sannan yajuya yanufi motarshi yana jan guntun tsaki.

Binshi buzun yayi da kallo harya bude yashiga y

a tada yatafi sannan ya ta6e baki ya maida kofar ya rufe.

Tuqi yake amma yarasa inda kuma zai nufa, anya ma buzun nan gaskiya ya fadamashin batanan din? To mema ya hanashi tsayawa confirming?

Tsaki yasake ja, he can't believe yau yaje kofar gidan b

abban maqiyinshi haryasa hannu yayi knocking din kofarshi.

Karya corner yayi ya dauki hanyar bakery dinta yana addu'ar allah yasa tanacan.

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

Zaune take kan kujerar office dinta hannunta riqeda pen jujjuyashi take

a paper.

Haka kawai taji yau tana sha'awar zuwa bakery din, tagaji da zaman kadaici da yawan tunani shiyasa ta yanke shawarar zuwa bakery din ko zata samu sauqi amma tunda tazo bata iya komaiba sai zaunen datayi tana jujjuya pen tana karanta wasikar ja

ki.

Yau ne wa'adin data dibarma sadeeq yacika, amma babu alamun nasara.

Yanzu ya zatayi? Tasan ko giyar wake tasha bazata iya kai case dinnan court ba don kamar ta kwancema kanta zane a kasuwa ne.

Bakowa takejiba sai mamy, koya ta tuna daita saita

ji zuciyarta tayi rawa saboda fargaba.

Sosai take cikin damuwa dukda tana qoqarin dannewa ko don daddy daya fita shiga damuwa yake kuma blaming din kanshi a koda yaushe.

Knocking akayi a kofarta hakan yasa ta saki nannauyan ajiyar zuciya takoma ta

jingina da kujerar.

"Yes? Come in"

Ahankali aka turo qofar aka shigo.

Maryam ce sanye da apron fari hannunta riqeda da littafi da pen.

"Unhun?" Inji saudart tana lumshe idanu.

"Ma'am kinyi baqo"

Tsaki tadanja, itafa bata cikin mood din ga

nawa da baqi

"Ok su shigo but please duk wanda tasake zuwa ace banzoba ok?" Tafada tana dan dafe kai.

"Ok ma'am" tafada tana fita daga office din.

Jimm kadan aka sake bubbugo kofar.

Tsaki tadanja

"Come in"

Maryam ce tasake shigowa da mu

tum biye a bayanta.

Saida mutumin yashigo sannan tajuya tafita.

Dagowa tayi daga rubutun datafara kafin su shigo tadan kalleshi ta maida idonta kan littafin tana cewa

"You are welc..." cak maganarta ta tsaya da wani abu yazo mata a brain.

Sauri

n dagowa tasakeyi cikin rashin gasgata da mammaki bayyananne.

Dumm.. gabanta ya yanke yafadi ganin shi dinne jingine da kofa ya harde hannunshi ya zubamata piercing eyes...

✍

Ummin fasihu ce

🧚🏻

‍♀

️

👰🏻🤵🏻

AUREN KWANGILA

👰🏻🤵🏻

(Contract marria

ge)

Allah ka qaramana zaman lfy a qasarmu

🤲

Allah ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login