Showing 1 words to 3000 words out of 42684 words

Chapter 1 - YAR FILLO COMPLETE

29 Aug 2026

52



[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:*"YAR FILLO...*

_Dijen k'auye_

*True life Story*

*Nabilancy Luv*

💘

(Auntyn S&S)

Hankalinta kwance take damun furarta tana "yan wakokinta ckn harshen fillanci

Saiji tayi Anrufe mata idanu ta ba

ya

Ta tsaya cak! Da damun tana shakar kamshin turarenshi a tafin hannun nashi

Tasan ko waye ta haddace kamshinsa Abokin tane wato Abdul hamid wanda take kiransa da Abokin birni

Murmushi tayi tareda cewa "walh naganeka Abokin birni ne...

Yac

ire hannunsa daga fuskarta ahankali yana fara,a yadawo gabanta ya durkusa yana kallon kyakykyawar fuskarta

Ta ajiye kwanan shan robar datake damun takalleshi da mamaki tace "abokin birni yaushe ka dawo?

Yace yana dry "Yanxu yanxu muka shigo kauyen

naku jaka kawai na jiye agidan gona nataho gunki.



"Amma dai kai kadai kazo ko???

Ya girgixa kansa ya nuna bayanta yana fadin "kalli can kiga '

ta juya ahankali tana dora idonta akansa take taji wani k'ululu aranta ranta yai mugun b'aci da wann

an bak'in toxali da tayi wannan shi ake kira da mugun gamo ………

_Coming Soon_

*Auntyn S&S* ce[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:

😂👌🏼

🐄

*"YAR FILLO...*

🐄

_Dijen k'auye_



🏕🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕



🏕🏕





🏕



_Dasunan Allah mai Rahama mai jinkai Ina godiya Ga Allah Daya Bani ikon Sake Rubuta wannan Sabon Novel Din nan nawa Fatana Allah Yasa Nagamashi Lfy Allah yasa Masoyansa Suji Dadinsa Sukuma Amfana Dashi Amin_





*SADAUKARWA GAREKU MASOYANA MASU MUHIMMANCI DA AMANA*



*Sis Nerja,art YARIMA SUHAIL*

&

*CLASSIC FEEDO SUHANA*

&

*FRESH UMMIEY XEEY*

&

*Itz B Y ebrerheem*

&

*Maman Gausiyya*



&

*Sis Snaanerh*

*True life Story*

*Nabilancy Luv*

💘

(Auntyn S&S)

Hankalinta kwance take damun furarta tana "yan wakokinta ckn harshen fillanci

Saiji tayi Anrufe mata idanu ta baya

Ta tsaya cak! Da damun tana sh

akar kamshin turarenshi a tafin hannun nashi

Tasan ko waye ta haddace kamshinsa Abokin tane wato Abdul hamid wanda take kiransa da Abokin birni

Murmushi tayi tareda cewa "walh naganeka Abokin birni ne...

Yacire hannunsa daga fuskarta ahankali

yana fara,a yadawo gabanta ya durkusa yana kallon kyakykyawar fuskarta

Ta ajiye kwanan shan robar datake damun takalleshi da mamaki tace "abokin birni yaushe ka dawo?

Yace yana dry "Yanxu yanxu muka shigo kauyen naku jaka kawai na jiye agidan gona

nataho gunki.



"Amma dai kai kadai kazo ko???

Ya girgixa kansa ya nuna bayanta yana fadin "kalli can kiga '

ta juya ahankali tana dora idonta akansa take taji wani k'ululu aranta ranta yai mugun b'aci da wannan bak'in toxali da tayi wannan shi

ake kira da mugun gamo taki jinin

Taganshi takuma tsaneshi kamar yadda shima yatsaneta

Abdallah kenan yaro matashi dan kwalisa me ji da kansa me takama da arxikin da Allah yabaiwa ubansa gashi shi mutum ne marason son talaka akusa dashi yanada sha

riya gashi miskilin gaske

Cousing ne ga Abdulhakim wanda jininsu ya matukar haduwa very close suke tun suna yara suke kwana daki guda har yanzun da suka girma basu raba dakiba Halayyarsu ta bambanta don kuwa shi Abdulhakim mutum ne meson mutane bashida

wata matsala ga wasa da dariya baida wulakanta jama.a

Abdallah yanada boyayyen halin da bai taba bari Abdul hakim ya ganoshiba wato shan giya wanda tun suna malesia yakoyi sha shida abokansa na sheke aya harda neman mata wanda aboye yakeyi bai taba bar

i Abdul din yaganeba don sigari kawai daya kamashi yanasha saida yayi wata uku bai masa magana ba shima dan Abdallan yayi kwantan bauna ya nuna masa cewar yadaina shane shiyasa ya sauko daga fushin dayai dashi

Abdul hakim yatsani mutum mai halin banx

a balle me shaye shaye shiyasa bai taba yin abokiba sbd baya son tension

Dije ta hade girar sama data kasa takalli Abdul hakim tace "abokin birni me yasa kaxo min gunnan da wannan me bakin halin?

Abdul hakim yayi dry yace "haba khadija yaxakicewa

d'an uwana me bakin hali dan Allah kada kisake aibata masa suna kinji.

Tace "amma kasan dai jinin mu bai haduba ko? Kasan baya sona yatsaneni gaskiya bana son nasake ganinsa..,Abdallah daya karaso gun yatseta da sauri "ke kaxamar yar kauye ba gunki n

axoba kuma nima ba qaunar ganinki nake ba gun dan,uwana naxo

Ya nuna Abdul hakim "kai kuma ko kataso kazo muwuce muyi abinda yakawomu kokuma walh indauki mataki dan yanzu zanyiwa dadi waya inshirya maka sharri walh.

Abdallah yahade rai "kaga malla

m banason rashin mutumci kabar gunnan ko muyi fada

"Mun dade bamuyiba dama gara muyin indai akan wannan bakauyiyar ce kuma kasani ba inda zan motsa walh kafara kafarka banza mara aji.

Abdulhakim yadawo da kallonsa gun dije da take hada kayanta za

ta bar gurin yahau bata hakuri dan yaga kuka takeyi

"Dakata khadija kiji nawane duka furar zanbiya ki koma gida ki huta kawai.

Tace ckn kuka "kabarshi kawai nagode ko iya cin zarafin dan,uwanka ya isheni ayau.

"Oh my god khadija banso ranki ya

baci akan wannan inda sabofa yaci ace kinsaba,

Ta rike kugu takalli gefe tace "abokin birni yakamata kaima kabarni kamar yadda dan,uwanka yabukata tunda mutumci ne ajunanmu ba soyayyaba.

Yace ""naji amma kinsan Allah ne yahadamu bashi ba ballan

tana yarabu kuma kinsan nayi sabo da shan furarki duk sanda naxo kauyen nan dan haka kizubomin aleda natafi da ita kokuma walh inkai kararki gun Addaji ince yau kinmin rowar furarki me ddi.

Ta duka ahankali ta juye masa furar data gama damun aleda tak

ulle tabashi

Yakarba yana cewa "nagode ga kudin.

Ta sunkuci kayanta tayi gaba bata kulashiba shida kudin nasa

Tsaki Abdallah yaja yace "banxa kaxami meshan kayan kaxamai kai dai walh kalar zaren ba kalar yadin bane.

Harara ya maka masa "k

ashiga hankalinka zan b'atar maka walh ina ruwanka cikinka ko nawa?

Abdallah yai gaba yana masa dryr mugunta

shikuma Abdulhakim yabi bayansa yanata yi masa mitar abinda yayiwa dije

~~~~~~~~~~~~

Koda suka isa Gidan gonar dadyn nasu kowa s

afgarsa yashiga ran Abdulhakim abace yake kokula Abdallah baiyiba na tsahon wasu awanni yana fushi dashi

Shiko Abdallan

Yanuna ko ajikinsa hakan saida yaga da gaske Abdul din yake kana yaje yasameshi awata yar rumfar shakatawa yaxauna akusa dashi yace

"Abokina har yanzun fushi kake dani ko?

Abdul hakim yai biris dashi yaci gabama da karatun news paper dinsa

Abdallah yakwace news paper din yace "kai dan iska nizaka juyawa baya akan waccen yarinyar da bata kai takawo ba kana nufin har anxo lok

acin da wata zata shiga tsakaninmu lallai kuma nan gaba bansan yazakaimin ba inkanunata amatsayin wacce zaka aura inna hana.

murmishi Abdulhakim yayi yace "kana bani mamaki Abdallah kanayin abinda bai cancantaba kuma ba halin gidanmu bane wannan wulak

anta dan adam din da kakeyi sam momy da dady basu koyarmu hakanba sunbamu tarbiyya kuma sun nusarmu da gane cewa talaka da me kudi da dan kauye da dan burni duk daya yake agun ubangiji.

"Amma ai ba matsayinsu daya aduniya ba. Abdallah yafada da zafin

rai da daga murya

"Kai kake ganin hakan kuma lamarin Allah baida wuya xai iya maida me kudi yadawo talaka haka zai maida talaka yadawo me kudi kokuma dan kauye ya dawo dan burni harma yafi dan burnin bude ido da iya mu,amula ta wayewa

"Walh ka

rya kake duk inda dan kauye yaje baxai taba wayewa ba dole saiya xauna amatsayinsa kaidai kawai sbd yarinyar can nne yau kaxama me wa,azi

Dariyar maganar Abdallah taso sille masa amma saiya dake yace "to kaima fa asalinka dan kauyenne koka manta anan

aka haifi mahaifin dady nan ne asalinmu dan dai duk mun rasa kakannin namune da sun rikeka agunsu.

Wani naushi yakawo masa dan jin haushin lafazinsa

Abdul hakim yagoce da sauri yana dariya

Shikenan suka shirya

😂😂😂

aka shiga hira amma s

aida yatursasa Abdallah akan wai saisunje yabaiwa dije hakuri na yanda yasata kuka

Abdallah yaja tsaki yace "Allah yakiyaye inbaiwa sa,ar kanwata ta biyu hkr haba aiwalh ko za.a kasheni baka isa ba bakuma ta isaba sbd kana sonta saika bakanta min.

Abdallah yace "nifa babu soyayya atsakaninmu kawai amintace da haduwar jini.

Tsaki Abdallah yakara ja yace "hhhmmm kaji dashi duk yaran cikin gidanmu bakai aminta dasuba sai na kauye haba mutumina nafi kowa sanin halinka.

Abdulhakim yace "Am

ma dai kasan inada tunani bakamarka nakeba

Abdallah ya mike yabashi guri yana zaginsa "aikin banxa akwai mara hankali irinka dan,iskan kauye.

😅😅

Da yammaci sakaliya Abdulhakim yashirya tsaf yatafi gidansu dije yadade akofar gidan kafin yasami

dan Aike yaturashi gidan yayo masa sallama da ita

Bata d'au lokaciba tafito tana ganinshi ta hau dariya tana fadin "walh nadauka ko baxaka biyo bayaba dana kara fushi akan wanda nayi.

Abdulhakim yayi dry yace "au dama fushi kk da abokinki bai san

iba?

Ta murguda baki tace "eh mana bayan agabanka dan shigegen can yagama cimin zarafi amma baka dake shiba koka rama min koda da wata kalma ne me zafi dashima zaiji haushi

Abdulhakim yace mata "khadija kinga narasa yadda zanyi da Abdallah akan y

adaina mk hakan amma abinda naga yafi kawai inhar yaimin kiringa ramawa kada kidubeni kawai nina saki domin innafiye shigar mk zamu ringa samun sabani dashi

Ta gyada kanta tace "to shikenan aiko walh baxan taba raga masaba dama albarkacinka yakeci

Abdulhakim yace mata "shigarni cikin gidan ingaida Addaji.

Tace " to muje.

har cikin dakin addaji takaishi suka gaisa ckn mutumci da Addajin sannan suka fito kofar gidan

Sunyi hirarsu ckn raha yabata janta da wasa da dari

Lallai wanna

n haduwar jini tanada ban mamaki

Zakuyi mamakin jin cewar sbd dije kawai Abdulhakim yake zuwa gidan gonar tasu

Toshi kuma Abdallah sbd wa yake xuwa knn?

Alh Mustafha hamshakin me kudine yana zaune da matarsa a unguwar shagari kwatas dake Zoo

road

Matarsa daya mesuna hjy Samira mace me kirki da son jama.a kamar dai mijinta ga alkairi

Yaransu biyar aduniya banda uku da suka rasu

Aunty Maryam itace babba tana Auran wani tsohon dan,majalisa a jam,iyyar APC me kudine shima

Abdallah s

hine me binta shekararsa talatin da biyu Bashir shine na uku yana karatunsa a KUT wudil bording shi ba.a futarsa wajeba Shida kannansa mata Zannurat da Mubina " yammatane kusan sa,annin juna shekara biyune

tsiransu zannurace babba tana Nouthwest sai mubina

data gama secondry dinta yanzun zata fara karatun gaba da sec.din

Mahaifin Abdulhakim shine Alh Mahmud kanin Alh mustafha ne Allah yai masa rasuwa tun Abdulhakim na yaro sukayi accident shida matarsa hjy shafa,atu suka rasu dama shikadai ne dasu dag

anan bayan rasuwarsu rikonsa yadawo hannun dan uwan baban nasa

Rikon tsakani da Allah yasamu agidan basa nuna bambanci akansa duk abinda akaiwa Abdallah shi xa.ai masa wani xubinma har nashi gatan yanafin na Abdallah dayake akwai dukiyarsa ma agun Al

hajin gadonsa knn.

Abdulhakim yabaiwa Abdallah shekara uku Amma sai anfada dan Abdallah yafishi bargon jiki yanayinsu ba daya bane Abdulhakim dan jikine dashi shiko Abdallah kakkaurane

Abdallah da Abdulhakim kud da kud suke basu taba fda ba inba

na wasaba kuma Abdallah yana bashi girmansa suna mutumta juna sosai wani baya zartas da wani abun saida shawarar dayansu

Zannurat tana matuqar son Abdulhakim Amma takasa gaya masa saidai alamu da take nuna masa amma yakasa fahimtarta

~~~~~

dijen

kauye marainiyace Asalin iyayanta sun rasu itanma tun mahaifiyarta na haifarta ta rasu aranar mahaifinta kuma saida ta fara girma yarasu Rikonta na hannun yayarsa da suke uba daya dan baida kowa sai yaruwarsa da kaninsa akauye su biyu ciki daya shikuma u

warsa da ban amma sai in anfada kansu ahade yake

Addaji itace marikiyarta tanason dije sosai bata taba haihuwaba shiyasa tamaisheta tamkar ta cikinta fulanine su usul ma kuwa

Dije yarinyace me karancin shekaru amma tanada girman jiki shekarar

ta goma sha shida amma saika zaci tayi 20

Sai intabuga sokonci zakagane yarinta natare da ita

Kyakykyawa sosai gashi har baya saidai ba gyara gata dason tayi gayun kuma akullum tanaso taga mutum dan gayu shiyasa Abdulhakim yake burgeta gashi tan

a burin taga taje birni tayi rayuwa acan saidai kuma batada kowa acan ta yaya knn zataje birnin ???

Yaushe burinki zai cika……?

😂

*Auntyn Sayyada da Shahida ce*[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:

👌🏼

🐄

*"YAR FILLO...*

🐄

_Dijen k'auye_

🏕🏕

🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕



🏕🏕



🏕

*True life Story*

*Nabilancy Luv*

💘

(Auntyn S&S)

5-10

Kwanansu daya akauyen Dan Rogo suka kammala abinda sukeyi suka hau shirin komawa gida

A

kwai ma,aikatan dake kula da kaji da Ragunan da shanun dake ckn babban kangon da yaxama gidan gona domin garke guda aka ajiye shanu da raguna ga bangaren kaji masu kwai daban marasa kwai daban

Duk da akwai ma,aikata amma sukanxo su duba Suga komi yay

i sukuma ga babu matsala sannan su ware kwai kret-kret agefe kafin axo adauka

Saida suka fito suka shiga mota sannan Da sauri Abdulhakim yai zumbur kamar Anmin tsineshi ya mike yafito daga ckn motar

Abdallah yace masa "dalla mallam ina zakaje

kuma muna sauri muwuce ?

Abdallah yace dashi da fara,a "pls kayimin alfarmar naje muyi sallama da Kawa kada nayi laifi.

Wani mugun tsaki Abdallah yaja kana yace masa " walh baka isaba babu inda zakaje inko katafi to katabbatar ma baxan xauna jira

nkaba xantafiyata

Abdulhakim yasan hali zai iya dan haka saiya dawo motar da dacin rai yadubeshi yace "kasan Allah duk abinda kakeyi taraka nakeyi kaci gaba

Abdallah dake sit din dreba yayi tsaki yace "kaji dashi nidai nahana soyayya kuma dole a

hakura.

Abdulhakim yabuga masa wata harara yace "oya futo kabani na tukamu dan baxan yarda kayi gudu damuba nasanka da wutar ciki da azalzala banaso ayi gudu dani atiti.

Salin alin Abdallah yafito yabashi sit

Shikuma yadawo yatashi mota yacill

ata kan titi

Yanaji yana gani suka futa daga kauyen bai biya gidansu kawar saba domin inyace xai wuce dasu amota to duk abinda Abdallah yayiwa dije baxai futa aguntaba xata xaci ko yakaishine dan yaci mata xarafi kuma yasan xa,ai hakan

Shiko Abda

llah dariyar mugunta yake masa kwai don yaga yadura yacika yayi tam

Suna tafe suna sauran wakar celindion music ne

Abdallah ne yakunna tunshigarshi motar

Abdulhakim yakaihannu yakashe wakar adaidai lokacin da Abdallah ke lumshe idonsa yanajin d

din wakar yana sonta gashi anxo daidai baitin dayafiso ackn wakar sbd kalamin da akai amfani dashi shi masoyiyarsa *lowest* ke yawan yi masa intasaka wakar ko insuna tare alokacin suna turai _i still have feelings for you.Not enough to want you back.but en

ough to make it hurt_ … wannan kalami na cikin waken natayar masa da hankali da tuno masa abar kaunarsa lowest wacce da ita yafara yin soyayya aduniya har yanzu kuma baiga wata kamartaba saidai tayi masa nisa Auransu kuma baxai yiwuba tunda ba musulma bace

amma tana son ta musulunta adalinsa Amma yana

tsoron iyayansa inhar yace musu ita zai Aura yasan da kamar wuya sbd Asalinta

Har suka shiga kano babu wanda yacewa dan,uwansa kanxil

Wayar Abdulhakim tayi ruri yadauka yaga sunan Aunty Babba ce wato

yayar Abdallah kenan Aunty Maryam babbar yayarsu

Yadaga da sallama suka gaisa tace masa "Ina nemanku yanxu kaida Abdallah maza ina jiranku agidana.

Yace mata "to " kawai yakashe wayar yakarya akalar motarsa sai gidan Aunty maryam datake zaune a S

ultan Road GRA ne unguwar silenly

Abdallah yasha mamakin ganin sunyo unguwar GRA batareda anyi masa bayaniba to amma saiya xuba masa idanu baice kalaba tunda shima baice masa ba amma dai yafahimci cewar da Aunty maryam knn yayi waya shiyasa yayi gid

anta

Yayi horn me gadin gidan ya bude suka shiga ya daga musu hannu suma suka daga masa

Tana zaune afalonta tana kallo suka shigo

Da fara.a ta taresu tana cewa "Ga "yan kanne na ga kanne na.

Suka xauna akan kuje suna cewa "wash! Atare

Tace musu "ikon Allah ina kukaje haka kuke kiran wash kamar wanda kukasha Aiki?

Abdulhakim yace "walh Aunty daga gidan gona muke yanzun haka ko gida bamujeba tun jiya muna can muna hanya kk kiranima.

Tace "Sannunku bari akawo muku abin motsa

baki.

Abdallah yace "nikam ruwa kawai nake bukata.

Takwallawa me aikinta kira

Dataxo ta umarceta akan takawo musu ruwa da lemo.

Saida suka sha abu me sanyi kana suka gaidata

Abdulhakim yace mata "Aunty gamu kince kina neman mu meya fa

ru?

Ta gyara zama tace "wato daxu dadynau Safna yakawon wani zance dayai min dadi wai yanaso yahada Ni,imah da Abdallah Aure amma in yaga yana sonta sbd yana sha,awar asake kullah halaka mekyau da ahalinmu...

Aibata kai karshe ba Abdallah yatari ya

wun bakinta yace "tsaya haka aunty kada ayi nisa da zancen wacece Ni,imah kuma?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login