Showing 27001 words to 30000 words out of 48142 words
rikicewa a ƙasa.
Ta ji gwiwoyinta sun bug
u, hannunta ya goge da bango, amma bata damu da zafin ba. Abinda ya fi mata muhimmanci shi ne ta ku
ɓ
uta daga hannunta tun kafin giyar ta fa
ɗ
a mashi ƙarya ya kaddamar mata da duka. Ta tuna da yadda ake fa
ɗ
a a ƙauye cewa idan mashayi ya sha giya ya bugu har
dukan matansa yake yi.
Ta daina turjewa na
ɗ
an lokaci, ta sassauta jikinta kamar ta gaji amma ba gajiyar bace ba, tsoro ne. Lumfashinta yana fita da sauri, amma ta danne tsoronta. Da ya ji ta daina motsi, sai ya
ɗ
an ja baya ka
ɗ
an, kamar yana ƙoƙarin dai
daita kansa daga saman kanta. Wannan ne damar da take jira.
Da sauri ta zame jikinta daga gefensa, ta miƙe da ƙyar, tana jin ƙafafuwanta suna rawa. Ta ja da baya tana kallonsa.
Zuciyarta tana bugawa da ƙarfi, hawaye suka cika idanunta. Ba wai don zaf
in jikinta ba, sai don firgicin da ta shiga. Ta fahimci cewa wani lokaci mutum da ka sani, idan ya shiga wani hali, sai ya zama tamkar baƙo a gare ka.
Ya miƙe yana tafiya yana tangal-tangal tayi baya da sauri kada ya ƙara fa
ɗ
a mata saidai ta makara domi
n kanta yayo gadan-gadan sukayi warwas a ƙasa, wannan shi ake kira ba'a rabu da Bukar ba an haifi Abu.
Har hawaye Dijeh tayi saboda bakin ciki, ta rasa ya zatayi dashi kuma.
Ita dai ba iya daukarsa zatayiba ballantana ta kaishi dakinsa, kuma bata ta
ɓ
a shiga bangaren Na,ima ba ballantana ta shiga ta gaya mata don tazo ta taimaka tunda ko banxa ai mijin sune tare.
Ta hau tunanin ko dai me gadin zata je ta gayawa halin da ake ciki.
Ganin Abdallahn ya mike tsaye taga taga zai fadi yasa tayi saurin r
ikeshi da karfin tsiya ya jingina da jikinta.
Bata san tana da wannan karfin ba sai yau domin jansa tayi jikinta ta sakalo hannuwansa kafadunta suka hau tafiya a hankali zuwa dakinsa.
Ta kwantar dashi akan gadonsa ta bude siff dinsa ta dauko wata jal
labiyar ruwan toka ta cire ta jikin nasa da tasha amai ta canxa masa da mai kyau.
Sosai ta rinƙa juriya ta kawar da kanta gefe don ganin tarin gashin kirjinsa lallai shi din dan baiwa ne.
Jikinsa ya burgeta tana son namiji me fadin kirji da gargasa
saidai kash! inama jikin Abdul ne haka domin har kullum tana saka ran wataran zata auri Abdulhakim din
Saida ta saka masa rigar sannan ta dauki mai aman ra shiga da ita toilet ta jiko tawul ta dawo ta goggoge masa fuskarsa da hannuwansa da kafafunsa in
da aman ya ta
ɓ
a, tana yi tana faman toshe hancinta na tsamin wari da ya cika mata ciki.
Ta duba mirro dinsa ta dauko Air freshner zata fesa dakin sai kuma wata zuciyar ta hanata "kul kada ki fara salon inya farka ya yaba miki magana ko kuma ya zageki ya
gwasaleki, sanin kankinefa ba'a yiwa wannan mutumin gwaninta.
Ta maida Air Freshner din a mazauninsa tareda fucewa daga dakin jiki a sanyaye.
Saida tagyara falon tas ta feshe shi da turaren k'amsasa daki kafin ta wuce dakinta ta kwanta ranta cunkus
he da bakin ciki na gano halayyar Abdallah na shan giya, tabbas a gobe zata gayawa Abdulhakim komi, tasan bazai goyi bayan ta zauna da
ɗ
an giya ba kuma tabbas zata gayawa iyaye don a raba Auren domin ba zata zauna da mashayi ba.
Da bakin cikin Abdalla
h cunkus a ranta barci yayi awon gaba da ita.
Shiko gogan baifarkaba sai safiya tangararan
Giyar ta sakeshi ya miƙe yana mai sakin miƙa tareda mamakin ganin inda yake da kuma ganin jallabiya Ash a jikinsa sabanin fara qal da ya fita da ita, mamaki y
ake shin waye yadawo dashi gida daga cluv? Sannan ya aka yi wannan jallabiyar mai ruwan toka ta samu matsugunni a jikinsa.
Ya shige toilet yasallo wanka ya dauro Alwala ya fito yayi makararriyar Sallarsa. Ya nufi kitchen
ɗ
in Dije domin ya dora ruwan zaf
i, shayi yake son yasha.
Ransa yayi matuqar
ɓ
aci naganin babu gas cikin cilinder din, Ya za'ayi a cikin sati biyu ace Gas yakare to uban me take dafawa a kullum haka? Ta ƙarar da gas din sai mai girkin iyali.
Idonsa a rufe da jarabar dake cinsa ya nu
fi dakinta da a yaune karo na farko daya fara shigarsa.
Ya buga kofar tareda kwalla mata kira, "ke ƴar ƙauye kina ina? Ki fito ki gayamin gidan uban wa kika kai gas din kicin?"
A furgice Dije ta tashi tana mitstsika idanu kasancewar bacci takeyi ya
tayar da ita.
Yayi mata tsaye aka yana nunata da yatsa, "Wato kin ganshi bitalmanu shine kika saka aka zuƙe aka siyar maki kika aikawa tsoffin kauye kudin ko?"
Dijeh da bata gane nufinsa ba sai ta hau zare idanu.
Yaci gaba da masifa ta inda yake s
higa bata nan yake fita ba, "Bari kiji in gaya maki gidana ba gidan da ake yin almubaxaranci a cikinsa bane don kudi nike sakawa ina siya ba.a ruga nike debowa ba."
Har ya juya zai fita sai kuma ya dawo ya tsaya a kanta yace, "Zanje yanzu inyi refellin
g sbd bukatar kaina ba takiba don haka kikula kada in kara ganin gas yagaxa wata, idan ba hakaba zansiyo sai in siyo maki iccen tunda dama dashi kika saba."
Ya riƙe kugu yana fa
ɗ
in, "Waima ya akai kika iya kunna gas ne?" Yatambayeta da wulakanci yana ha
rararta.
Ta bude baki da tsiwa tace, "Tambaya kakeyi ko? To bani da amsarka, kaje aji malam yabaka amsa, aikin kawai."
Tana gama fadin haka ta sauka daga gadon ta wullar da bargon data rufe jikinta saigata daga ita sai gajeran wando da yar shimi data
kamata bigil
Tsaf ta mance meye a jikinta to bata saba ba dama jiya da dare tafara saka irin shaidanun kayan nan shima don Mubina ta dage saita fara koya sakasu.
Saida taje bandakinta ta ganta a mirror ta waro idanu waje yayinda kunya ta kamata,
"Wayyo na shiga uku yanzu a haka ya ganni? Aradu na mance a yanayin danake amma banso wancen gardin yaganewa Abdulhakim jikin danake masa tanadi ba
😭😭
."
Shi ko gogan naku, mutuwar tsaye yayi yana baiwa idanunsa abincin, jikin Dijene ya tafi da ita! Fat
arta dake sheki ta shagaltar dashi ga nashanunta daya fito waje sukai tozali
😱
lallai ashe haka abin yake? Ashe garin da
ɗ
i yana nesa inji angulu da ta leƙa masai.
Koda tazo shiga toilet ma bin bayanta yayi da kallo yayinda mazaunanta suke motsawa gwani
n sha'awa.
Ya dade a daki yana kaiwa da komowa yana dukan hannayensa a bango kyakykyawan jikin Dije yana masa gizo a idanu.
Shaff ya manta da batun zuwa yayi refelling gas
Sai yaji yana so ya ƙara ganinta a karo na biyu.
Kai tsaye ya shiga daki
n da yake ya samu ta cewa.
Ya tarar da ita gaban mirro da daurin kirji tana shafa mai.
Yatsaya daga kofa ya harde hannaye ransa a
ɓ
ace yace, "Ke waye ya shigo ya ciren riga ya canzan wannan?" ya nuna ta jikinsa.
Ba tareda ta kalleshi tace, "Ina ji
n saidai mu tambayi muji domin nima dai bani da masaniyar wanda ya sauya maka rigar."
Ya waro idanu yace, "Ke."
Ta kalleshi a wulakance tace, "Ka fara zuwa ka tambayi me gadi kaji a daren jiya a cikin wani irin yanayi ka dawo tukunna sai kazo in kara
sa maka amsarka."
Yace "Ai nasan da mai gadin amma nazo na tambayeki ko?"
Ta rausayar da kanta tace "Eh nasan da haka amma shima ya taimaka maka kamar yadda nima na taimaka maka, kamar yadda ya shigo da kai cikin gidanka ya rufa maka asiri haka nima
na taimaka maka a lokacin daka
ɓ
ata jikinka da amai na canza maka rigar data jikinka amma ka sani idan shi mai gadin ya rufa maka asiri kada wani yaji irin abinda kake aikatawa nashan giya, tofa ina mai tabbatar maka da ni DIJEN KAUYE baxan taba rufa maka
asiriba, ina mai tabbatar maka da a yau ba sai gobe ba zanje in fadawa iyayenka komi....."
Ya zaro idanu yace, "What? Are you out of your mind? Ke? Kina da kai kuwa? had'ani dasu zakiyi kenan to walh babu inda zakije."
Tayi dariya tana tattare gashin
ta ckn ribons (dijefa akwai gashi bakikkirin har bayanta yasauko)
Tace, "Kana wasa da dijen kauye amma babu komai yau ba gobe ba zakaga tsagwaron kauyanci domin baxan hanuba, ko a kafafu sai na fita daga gidan nan."
Yaja tsaki ya fita a tunaninsa fa
ɗ
a kawai takeyi.
Itako tana ta kiciniyar shirin fita kasancewar lokacin har tara da rabi na safe yayi.
*****
A can bangaren Na,ima kuwa tana nan ta shaqa tayi fam kamar ta fashe jin shiru Abdallah bai shigo ba alhalin jiyan kwanan tane, zcyrta ta
hau wassafa mata cewar suna can suna buga soyayya shi da dije aiko dai kishi yataru fal ranta
Bai shigo mataba sai goma daidai alokacin ta shirya tsaf tana jiransa yashigo tanemi izinin futa.
Koda ya shiga cikin ladabi tagaidashi
Ba laifi ya a
msa mata da sakin fuska
Taso tayi masa complain saikuma tafasa tunda tasan halin nasa kada ya botsare mata suyi rigima ya hanata fita itako ayau ko satar futa saitayi domin tajewa da boka bukatunta.
Cikin ikon Allah, Allah yadorata akansa tana tambay
a zata gaidasu momy yabarta yace tafito yakaita tunda shima can yanufa
Suka fito suka tafi
Kafin dije ta fito harya fice a motarsa shi yayinda Na,ima take hakimce a gaban mota.
Da kudinra a hannu ta fito bata damu da jin karar fitar motarsa ba bal
lantana ta lura da tareda Na'ima yake.
Tana futa ta tsaida dan sahu tafadi inda xai kaita kasancewar mubina ta tisa mata kwatancen gidan nasu wanda ba ya da wahalar ganewa kasancewar dady sananne ne.
Dama sbd gudun kada ya hanata zuwa wataran yasa t
a nemi kwatancen a gun mubinar
Kafin ashiga layin
Aka ajiyeta don zata gane gidan
Adaidai kwanar shiga gidan nasu shikuma Abdallah yakaryo motarsa yafito yaja burki da karfi ganin dijen tazo gidan nasu, yasha mamaki matuqa gaya, ya kadu, tsoronsa
ko zata ida nufinta a yau na gayawa su momy
zancen giyar dayasha jiya domin kuwa dadyn yananan yanzun ma sako zai karbowarsa awani waje.
Da sauri ya fito daga motar ya tari gabanta yana fadin, "Yanzu duk da na hanani amma saida kika fito, yarinyar nan a
she dama ba'a koya maki bin maganar miji ba?"
Taja tsaki tace "Waye mijin?tab ai walh har yanxu banda miji don wanda nakeso shi nake fatan yazamo mijina, a aurenka kuwa ban more miji ba, dan shaye shaye fa, tirr!!" Ta tofar da yawu.
Ransa yayi masa q
una na kalaminta amma sai ya maze don lallabata yakeso yayi yace, "To naji din Allah ina neman Alfarmar ki rufamin asiri iya yau kada ki gayawa dady da momy ni kuma nahi maki alkawari akan baxan sake shan barasa ba."
Ta matsa gefe guda tana masa gatsine
"wannan kuma kai ta shafa bani ba, ji kuma kamar sunji sun gama."
Ya harzuka yace, "To ki fa
ɗ
a mana sai me inkin fasa keba ƴar halak bace ba kuma kisani walh idan kika fada musu yau sai jikinki ya gaya miki."
Yashige motarsa yai gaba
Ta nufi gid
an ranta abace fuska ba fara.a
Tana shiga suka gaisa da me gadi
Dayake bai ganetaba saida tayi masa bayanin kanta sannan suka Sake gaisawa mutumce again.
Tun shigowarta gidan
Abdulhakim yahangota tashigo itakadai saiya cika da mamaki tunda yaji
xuwan Abdallah shida Ni,ima take yasha jinin jikinsa, tabbas ba lfy
Cikin sauri ya sauko ya tareta a corridor.
Sai ganin mutum tayi diff! Agabanta taja ajiyar zcy tareda sauke kwayar idonta akansa
yaji Kamar yakama hannuta saikuma yafasa yace "K
hadija lfy?meyafaru naganki haka fuska babu annuri, fuskarki ta nuna alamun babu lfy, khadija meyy aka yi maki?"
Dije akwai raguwar zuciya ta fashe da kuka.
Yace, "Kinga yi shiru rufe bakin kada wani yajiki, taho muje can bayan gida wajen boys quarte
rs kigayamin wanda ya ta
ɓ
oki inji dalili."
Ya shige gaba tana binsa abaya har wajen wasu kujerun roba
Suka zazzauna
Bata daina hawayenba
Yakara tambayarta ko lfy?
Nan ta hau rattaba masa zancen akan abun da Abdallah yayi jiya na shawo giya
r da yayi yaxo mata gida a bige.
Jikin Abdulhakim yayi sanyi, yaji mamaki to yasan dai khadijan bata karya to amma ai baitaba kama dan uwan nasa da kwalbar giyaba koda empty ce anya kuwa ba shiryawa khadijan tayiba don bata sonsa.
Yace, "khadija Abda
llah ba mashayin giya bane don ban ta
ɓ
a kamashi da kayan maye ba, kodai wani laifin yayi maki zaki fakaice da k'ak'aba masa shan giya."
tayi rau rau da ido tace "walh da gaske nike kaje ka tambayi mai gadi, shine shaidata."
Ya gyada kansa, "to !to na
ji goge hawayen banso ki sake zubdar da hawayenki, zanje inyi bincike akai amma yanzu inaso wannan yakasance sirri a tsakaninmu, kada wani yaji, ki zamo kin xama mai boye sirrin mijinki kinji."
Ta zob'ara baki tace "tabdijan ai walh kadaina kiranshi da
mijina."
Yayi dariya yace, "to waye mijin naki inba shiba?"
Tayi shiru kanta a ƙasa.
Yace, "khadija bakinki akwai magana ko?"
Ta gyada masa kai
Yace, "to ki boyeta zanzo gida gobe muyi maganar amma yanzu ki tashi kije kigaida su dady ga kis
hiyarki can itama taxo gaishe dasu."
Ta mike tana fadin "To nidai muje kashigen gaba
Ya mike shima yana fadin "ho !!khadija "yar daruna
Tayi masa wani kallo daya kasa fassarashi
Masu karatu ko zaku iya fassara masa ,…………????
😂😂😂
_Muj
e Zuwa_
*Auntyn Sayyada da Shahida ce*
*DIJEN ƘAUYE.*
🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*True Life Story*
*Nabilancy Luv*
💘
(Auntyn S&S)
PG
55 - 60
Dije ta bi bayan Abdallah har cikin gidan saida ya sadata da main parlour inda momy take da muqarrabanta sannan ya haye sama Abinsa sbd idan har Zannura tana guri baya zama sbd yanda take shishshige masa sam baya so jininsu bai haduba.
Shigowar Dije fa
lon ba ƙaramin bakantawa Na'ima da Zannura rai yayi ba, hira suke suna fara'a amma a lokaci guda suka tsaya cak da hirar suka hade rai kamar wa
ɗ
anda aka aikowa da sakon mutuwa.
Ita kuwa mutuniyarta Mubina a guje tayi wajenta tana mata oyoyo ta jata ta x
aunar akan kujera sannan ta tazauna kusa da ita.
Momy ma ta nuna murna da ganinta tasa Mubina ta kawo mata abun sha.
Zannura ta hau harare harare da tsaki tana fadin, "Momy naga sai wani farin ciki kike don kinga gayyar kauye sai kace kinga abun Arzi
ki."
Duka sosai Momy ta kai mata ranta a matuƙar
ɓ
ace tace, "Zannura ki shiga taitayinki dani, Matar yayan naki kike kira da gayyar Kauye? To bari kiji khadija tana muhimmanci a wajena kuma abar arziki ce tunda makaunaciyatace domin kuwa tun kafin ta sa
nni sanin zahiri take min aiken fura kuma ina jin dadi, har kullum idan na tuna na kanji dadi a raina don haka ki iya bakinki, walh tallahi bazan yarda ki wulakanta taba, idan ko kika sake mata hakan zan hadaki da dadynki yayi maganinki a gidan nan."
Za
nnura ta cika tayi dam ganin yanda momy ta hakikance ta rufe idanu tana mata fada akan wannan yar kauyen dije.
Ta miƙe a fusace ta kalli Na'ima tace, "Matar broh tashi mu tafi unguwar da zamu nikam baxan iya xaman falon nan ba."
Na'ima ta miƙe tace d
a momy, "Momy bari muje dubiyar friend dinmu mu dawo."
Momy ta jinjina kai tace, "to shikenan amma ka da ku dade."
"To momy."
Suna fita Momy ta kalli Dije dake takure tace, "Khadija ki saki jikinki kinji, kada kiga hakan ta faru dake ki tsangwami
kanki, wannan ba wani abu bane indai ina nan babu wanda zai takaki in kyaleshi, ki dauki nan gidan tamkar gidanku hakazalika ina san ki daukeni tamkar nina haifeki, a matsayin
ɗ
iyata na daukeki ba wai suruka ba, feel at home, idan akwai wata damuwar kada k
iji komai kizo ki sameni mu tattauna idan wacce zan iya maki maganinta ne inyi maki idan kuma wacce take bukatar shawara shima in baki... Idan wani abun kike so zanyi maki haka kuma idan Abdallah yayi maki wani abun kada ki boye aranki kije ki cutu abanxa
kigayamin kinji?"
Dije ta gya
ɗ
a kanta tana dan murmusawa saitaji dadi aranta taji qaunar momyn takaru aranta taji inama batayiwa Abdulhakim alqawarin boye shan giyar da ta kama Abdallahn yayi ba da kuwa babu shakka yanzun zata fadawa Momy saidai ta riga
da tayi alkawari kuma bazata iya karyashi ba musamman na Abdulhakim sbd son da takeyi masa.
Dije taji dadin zuwanta gidan momy ayau saboda yadda aka tarbeta da yadda Momy take ta nan nan da ita, lokacin girkin rana saida ta tambayeta abun da takeso a g
irka mata sannan aka yi alale wacce itace tace tana so kuma shi momyn ta umarci mai aikinsu tayi yaji kwai a ciki da kifi sodu-sodu.
Lokacin ya Daddy ya shigo falon ya nuna farin cikin ganinta, ta gaishe dashi