Showing 15001 words to 18000 words out of 48142 words

Chapter 6 - DIJEN KAUYE COMPLETE

29 Aug 2026

14

tace "To, dame za.a fara maka?

Yace "Da gaisuwa ko kirge nakeso mufara

Tace "to kaga dai *1-GO'O* *2-D'id'i* *3-Tati* *4- nayi* *5-Jowi* *6-joweego'o* *7-joweed'id'i* *8-jowee tati* *9-joweenayi* *1

0-Saffo*………yadaga mata hannu "Saurara haka *"yar fillo* atsaya iya nan gobe ma dora inyai yawa zan mance yanzunma saikin maimaito

Taringa masa dariya datake fada yana fada din harda zolayarsa "walh dai kunji dadinku da har baku dage kun koyi fulatancin

ba garin fa mahaifan kune.

Yace mata "a.a kada kiyimin gori ni uwata kawai aka haifa a kauyenku.

Tace "naji yanxu dai muje wani abun inka shirya muci gaba

Ya gyara zama yana dariya yace"nashirya muje zuwa nakwashe wancen.

Tace " to koro tamba

ya mana ingaya maka da fulatancin.

"Yawwa idan zance kyakykyawa da fulatanci me zance ?

" *Bod'd'um* tafada atakaice

"To mummuna fa?

Tace " *Yiddud'um*

Yahau tafa mata yana cewa " najinjina mk fillo

Tace "bajinjinar da tafin ba dai kar

ike shine.

Yace "zanrike inada babbar kwakwalwa yarinya.

Yaci gaba "to idan zance zantafi masallaci fa?

" *Mi dillay juulirde* _Zantafi masallaci_

"Ina rubutu fa?

Tace " *Mi d'on winnda.* _Ina rubutu_

"mun godewa Allah fa?

tace masa "

*yettoore Allah* shine mun godewa Allah ka fahimta?

Ya gyada kansa

Yace "to abarshi haka kinga magriba tasawo kai zuwa gobe maci gaba

Ya mike zaitafi tahau fadin "Amma daka tsaya kaci abincin dare anan ko.

Yagirgixa kai yace "a.a nagode kawai

gobe naci kinji Dijaa

Nan sukai sallama tabi bayanshi da kallo kawai tana girgixa kanta

*****

Abdallah yana kwance akan doguwar kujera a part din Ni,ima yana kallon Ajent Ragab.

Saiga Ni,imar takawo masa ruwa me sanyi

Tasha kananun kaya nasac

e xuciya don kusan ana ganin tsiraicinta da kwarkwasa ta dire masa agabansa tana masa sannu da hutawa ba laifi yasaki fuskar tasa harda ce mata "yawwa.

Ta zauna akujerar kusa dashi

Wayarsa tahau tsuwwa

Yana dubawa yaga babyn sace lowerst yadaga d

a fara,arsa cikin yanga da karairaya Ni,ima ta mike tadauko remote akan reciever tarage volume tadawo da tafiyar yauki ta zauna kusa dashi

Hankalinsa baya kanta sai soyayya suke zubawa shida masoyiyarsa awaya abinsu hankalinsa tashe yahau lallaba lowers

t yana mata dabara na hanata ziwa Nigeria domin tasaka ranar da zatazo shikuma bayaso tazo taga yayi Aure ta tashi hankalinta ko kuma tayi masa hauka sbd tanada matuqar kishi yanxu saita yanki mace akansa

Ni,ima najinsa ranta na mata Quna ashe dama zanc

en da ake cewa yanada budurwa aturai gaskene wacce ba musulmaba lallai ta yarda yana sonta

tunda gashi taga har wani lallaba yake akan tace zatazo gunsa bayaso taxo ms yanzu

Ni,ima ta dura dayawa tacika tafashe jira kawai take yagama wayar ta tuhumeshi

wacece suke waya kuma yau tana son taji matsayinta agunsa donta gaji da ajiye budurci ba.a lasa masa zuma ba......

_Tab muje zuwa_

πŸ„

*YAR FILLO*

πŸ„

_Dijen Kauye_

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•





πŸ•πŸ•



πŸ•



*True life Story*

PG 45-50

Abdallah yana gama wayar da yakeyi da babynsa lowerst ya mike tsaye zaibar falon

Da sauri Na,ima ta tare gabansa ta kama kugu tace "babu inda zakaje sai

ka gaya min wacece wannan kuke waya har kake mata alqawarin zaka Aureta agabana kokuma arniyar karuwar taka ce?

Ran Abdallah yai matuqar baci batai Auneba saijin saukar mari taji akuncinta

Ta kama gun tana kuka "ni ka mara akan wata yar,iska.?

Bat

a kai ga rufe bakinba yasake kawo mata wani marin tayi sauri ta goce ya mari iska.

Ya nunata da hannu "ke kin isa ki aibata mini masoyiya kinsan kuwa irin matsayin da take dashi aguna? Toki kiyaye dan zan iya mk komai akanta domin ita kadaice zuciyata k

e so kuma muddin ina raye saina cikawa zuciyata burinta na Auren muradinta.

Tahau kuka tana fadin "aiko walh baka isa ka kawo mana christan familyn nan namuba kuma inhar ka kara saka hannunka afuskata saina gayawa dady.

Yaharxuko mata "ki gayawa da

dyn mana saime? Zai gutsirani ne ? Bari kiji ma ingaya mk daga yau in kika kara dosar inda nake saina matuqar bata mk domin saina mk abinda bazaki taba mancewa dashiba

Ya bangajeta ya wuce

Ta durqushe agun tana gunsheken kuka

Ta dade tana kukanta

agun ta rasa mafita domin tana son Abdallah baxata iya nesa dashiba dan ko ganinsa tayi tanajin dadi

Sallamar Zannura taji da sauri ta goge hawayen tana ajiyar zuciya

Taso ta boyewa zannun to amma ta makaro domin zannura taji sautin kukan nata tunk

afin ta shigo kuma ga idonta nan yayi jajir

Zannura tajata jikinta tace mata " kawata nafuskanci kina ckn damuwa kada ki boyemin domin damuwar ki tawace kuma nime iya samo mk mafitane sannan boyewar dazakiyi baxai amfaneki dakomai ba sai karin bakincik

i

Ni,ima tayi tsit ajikin Zannuran tana jinta amma takasa magana

Zannura taci gaba tace "fada min meya saki kuka yaya ne ko?

Nan ma Ni,imar tayi shiru tana ajiyar zuciya

"Nasan shine domin naga futarsa azuciya yatada mota zai futa kamar ya ta

shi sama. Plz gayamin mana meya hadaku?

Ni,ima takama hannayen zannu tace "Zannura ke kawatace kuma ta wani bangaren ke kanwar mijina ce nasan zaki iya riken sirrina kuma keme taimakona nace dan Allah ki kawon mafita domin ina cikin wani hali,ina son ya

ya Abdallah so mai matuqar wahalar da zcy gashi ina sha,awarsa amma har yau baya kulani sbd shi nake duk wannan shigar dan intsokanoshi amma abanxa wata can arniya ta dauke masa hankali yanxuma akanta ya mareni yakuma ce kada inkara xuwa kusa dashi to niku

ma baxan iyaba sbd Allah yayoni da sha,awa araina ina sha,awar inganni ajikinsa amma har yau nakasa samun wannan damar walh tsoro nake kada yajefani ahalaka

Zannura tahau girgixa kanta ta tausayawa Ni,ima hakkun don akwai mata dama masu sha,awa me yaw

a azahiri wanda basa iya dannewa

Tasan yayanta tasan halinsa Inya kafe a abu babu me tankwasashi to amma kuma ya xa.a yi mace har mace kamar Ni,ima ya kasa kyasata anya kuwa yayan nata baya bin mata ?

Ni,ima ta dafa Zannura tace "ki samo min mafita

kawata walh inajin mugun sha,awar Abdallah aduk lokacin da sha,awarsa ta motsamin walh saidai

insaka BF in kalla sannan nake jin dadin kaina natabbata kuma inba mafita nasamu to tabbas akwai matsala

Zannura tace "kinsan Yarinyar dayakeso ce ke daukar

hankalinsa akan kowacce mace ya nace akanta Kowa afamilyn mu baya son ta bama akasar nan takeba Amma kinsan me zamuyi akai kuwa?

Ni,ima ta gyara zama tareda girgixa kanta da sauri

"Walh zuwa zamuyi gun wani malamin ayi musu farraqu kawai inyaso sai

asaka sonki aransa ta qarfi da yaji

Ni,ima tayi murmushi tace "To yanzu yaushe zamuje ?

Zannura tace "ki shirya gobe sai muje, kigayawa yaya kice zakije gidanmu gaidasu Momy inyaso inkinzo saimu fito taren muje.

"To nagode hakan za.ayi zanzo muj

e.

*******

"kai Amaryar mu kinganki kuwa walh kinyi kyau meye sirrin ?

Dije tayi dariya ta harari Mubina tace "meye sirrin kuwa, bawani sirri to me kika gani ?

Mubina tace "naga kin kara wani kyau ne gashi kinyi kiba ga haske da fatarki ta k

arayi.

Dije tahau shafa fatarta tana cewa "kai mubina bandafa sharri dama can fatata fara ce.

"To amma dai kema kinsan kin canxa ko?

"Ina wani canji kullum ina faman tunani ai bawani canji saina rama danaga nayi.

Mubina ta kama baki tace "kai A

maryar mu tunani kuma?to tunanin me kkyi haka ?

Dije ta gyara zama tace "mubina ina tuna wani da zuciyata takesone walh ba son yayanki nakeba akwai wanda nake so Amma baisan ina sonshiba.

Mubina ta kyalkyale da dariya tace "shirmen banxa kenan kicema

Son maSo wani kikeyi ?

Dije ta hade rai tace "Au,dariya ma zakiyimin muguwa bama zaki tausaya min ba inma shawara ce kibani ko addu,ar da zan ringayi inji sauki.

Mubina tace "aini shawarar da xan baki bata wuce ince kiso yayana ba.... "Allah ya ki

yaye ke nifa walh inda wanda natsana kaf duniyar nan bai wuce shiba dan Allah mubar zancen nan mushiga wani.

Mubina ta hade rai itama tace "Amma dai Aunty khadija bakyamin kara walh amma agabana kiringa cewa kin tsani yayana kadafa ki mance uwa daya uba

daya muke dashi yakamata ki sassauta kiringa rage tsanar don watarana nasan zaki soshi tunda tsana nakomawa Kauna

"Ta yaya? Cewar Dije

Mubina ta gyara zama tace "kinga abinda nakeso dake anan shine ki xama jajirtacciya wajen ganin mijinki yasoki do

min ki zama ta gaban goshi tunda bake kadai bace a filin yakin, kadafa ki manta cewar Aunty Ni,ima tana sonsa ga wata can agefe dayake so kinga ke kadaice jinin bai haduba kinga acan gaba zaki iya zama bora.

Dije tace "wacece agefe take son nashi?

"H

hhmmm wata arniya ce bata sallah acan kasar waje take tare sukai karatu zamansa akasar shine sukai soyayya kuma yadage ita zai Aura amma su dady sun hanashi.

Dije ta ce "tab! shi yanzu nan arniya zai aura? lallai bai burgeba walh don ko ya Aureta insun

haihu sai ansami arna ackn "yayan nasu.

Mubina tayi dariya tace "to ai shi musulintar da ita yakeso yayi sai suyi Auran in iyaye sun yarda.

Dije ta tabe baki tace "Allah yasa iyayan su yarda

Mubina ta dakar mata kafada "Amma dai kekam anyi sokuwa

harma addu,a kk tayashi wato bama zakiyi kishi ba knn.

"Tab !kime?kishi akan wancen mara mutuncin tabdijan Allah ya yaye min ma in zanyin agaba. Ai ni dadima naji to meye acki ?idone nawafa kowa ya debo da zafi ai bakinsa

Mubina tahau tafa hannu tac

e "gud "yar fillo ashe kema kin iya karin magana

Dije tace "Au! kinzaci fanko ce ni to ai muna kwashewa inmunji hausawa nayi muna kuma fahimta.

Mubina tace "ni yanzu dai abu biyu ne yakawoni gidan nan, nafarko inaso kiringa koyamin filatanci domin Sa

urayina danake Saran zan Aura Bafulatani ne.

Dije tace "Angama bakida matsala tanan.meye abu na biyun.?

Mubina ta janyo wata lefa baka ta fito da kaya tace "kinga wadannan kayane nakawo mk kiringa sawa domin ki dauki hankalin yaya dasu don naga mas

ha Allah kinada diri Aunty khadija komi yaji.

Dije tayi dariya tana d'add'aga kayan tana fadin "tabdijan ni zansaka wadannan fandarinka tsiraran? Aiko walh badaniba ko za.a bani miliyan baxan sanyasu ajikina aga tsiraicina abanxa ba.

Mubina me zatayi

inba dariya harda kama ciki

"Yanzu dan kinsa kananan kaya mijinki yagani shine abanxa? To ai yabiya sadaki kinga ba zai zamo abanxaba saima lada zaki samu.

Dije ta maida kayan leda tana fadin "kenifa baxan sakaba kome zakice walh maxa kikoma dasu

indai ladane mahadu a Sallah da Azumi.

Mubina taringa dariya tace "to ai shikenan Amma inaso dan Allah gobe kizo gidanmu kitayani yin Snacks da drins Saurayina zaizo

Dije takama baki tace " meye hakan kuma? Kayan Kwalliyane haka ?bantabaji ba

Mu

bina tace "a,a ba kayan kwalliya bane Snacks kayan motsa bakine da akeyi na Soye soye na fulawa wanda ake gasawa irinsu miet pie da cake,dasu cincin da donut da samosa da spr....koda yake nasan ma baki san wasu ba kokin taba cin Samosa?

Dije takama bak

i tace "ni dije a ina zan sameshi walh bantaba ci ba.

Mubina tace "to aiko gobe inkinzo zakici zakuma kiga yanda akeyinsa

Dije tace" to saiki gayawa Abdulhakim yaxo yakaini gidan naku ko.

Mubina tace "kigayawa mijinki yakaiki dai inxai fito goben

amma fitarki ba hurumin Abdulhakim bane dan haka indare yayi saiki gayawa yaya Abdallan inyadawo.

Dije tace "kenifa bana shiga safgarsa dan banaso aimin wulakanci

"To aiko dai baxaki fita babu ixinin saba kuma dole shine me bada umarnin futar ba.

Dije tace "to zangwada nagani saidai matsalarsa baya shigowa da wuri nikuma da wuri nake bacci gashi inaso nafito goben

Mubina tace "saiki kasa kitsare knn kihana idonki bacci kizauna falo zaman jira.

Hakan kuwa akai domin Dije bata koma dakin

taba afalo ta zauna tun bayan tafiyar mubina tana kallo a TV har bacci yai awon gaba da ita

Abdallah bai dawo ba sai dayan dare kuma abinda ya dade baiyi bane yau yayi domin ya shawu yayi mankas dashi Allah ne ma yakawo shi gida lfy daga Cluv yake me g

adi ne ma yafito dashi daga motar yashigarshi bangaren Dije ammafa aranar abangaren Ni,aima yakamata yakwana tunada kwana 2,2 yake musu

Har falo me gadi yakaishi ya kwantarshi akan doguwar kujera dije tana 2 siter tana ta baccinta



Saida me gadi yafu

ta da mintina kusan biyar ta farka saijin munsharin mutum taji akusa da iya

Atsorace ta farka

Aiko ta tsorata da ganinsa ahakan sai tsamin giya yakeyi

Ta ringa tashinsa tana cewa "Mallam tashi ni zanyi magana dakai

Abdallah ya bude idanu cikin

maye ya nunata yace "ke dan ubanki ni sa'an kine?

Saida taji yanayin muryarsa sannan ta tabbatar da yasha giya domin tasan yanda "yan giya ke magana insun shata

Aiko ta girgixa matuqa takuma tsorata domin taji ana cewa in sunsha giya suna dukan m

atansu

Ya yunkura dakyar ya mike aiko dai taku d'aya yayi yafado kanta rikicaa!!

Ta tureshi yabugu da kujera take amai yabiyo baya yaringa kelaya amai agun,

"Nashiga uku ashe ni da dan giya nake zaune bansaniba "

Bakin cikinta ma daya bata mata

falon da amai wari da tsami yagauraye koina afalon yanzu meya kamata tayi ina mafita .

………??

*Auntyn Sayyada da Shahida ce*

πŸ‘ŒπŸΌ

πŸ„

*YAR FILLO*

πŸ„

_Dijen Kauye_

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•





πŸ•

*Nabilancy Luv*

πŸ’˜

(Auntyn S&S)

_Dijen kauye_

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•



*Nabilancy Luv*

πŸ’˜

(Auntyn S&S)

Muje zuwa part 2

[23/02, 7:17

pm] _DIJEN ƘAUYE_

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•



πŸ•

*True life story*

*Nabilancy Luv*

πŸ’˜

(Auntyn S&S)

PG 30-35

Wani kululun baΖ™in ciki ne ya ziyarci zuc

iyar Dije a daidai lokacin da idanunta suka gauraya da na Abdallah. Kallon nasu ya kasance mai tsayi tamkar ana musayar kalmomi ba tare da an furta su ba.

Ɓ

acin rai ya yi mata dirar mikiya, ya lullu

Ι“

eta gaba

Ι—

aya, ta ji wata tsanarsa ta Ζ™aru a ranta fiy

e da yadda take zato. Zuciyarta ta kuntata tamkar an danneta da dutse mai nauyi.

Shi ma a nasa

Ι“

angaren, makamancin abin da ta ji a ranta shi ma ya ji. Akwai abun da ya taso masa a zuciya wanda ba zai iya cewa soyayya ba ce ba, ba zai iya cewa Ζ™iyayya b

a ce ba. Hakan ya sakashi ru

Ι—

ani. Duk da

Ι“

acin ran da ya ke ji, sai ya lura da yadda ta burgeshi; yadda zamanta ya ke cike da wani kwarjini na daban. Wannan ne ya Ζ™ara ba shi haushi.

A zuciyarsa ya furtawa, "Idan ma don ni kike wannan

Ι“

oye-

Ι“

oyen fuska g

ara ki bu

Ι—

e, domin ba Ζ™aunar ganin nikeyi ba balle ki yi min yanga da ita!...' Ya ji kalaman sun taso har bakin harshensa. Ya so ya fa

Ι—

a a bayyane don ya cusa mata takaici, don ya ga yadda za ta yi reaction, ko don ya

Ι“

oye rikicin da ke damunsa a zuci.

Saidai bai iya furta kalaman a zahiri ba.

Akwai abokans a wajen, kuma ya san idan ya bari ya furta wani abu makamancin haka, ran Abdulhakim zai

Ι“

aci. Wannan tunanin ya sa ya ha

Ι—

iye maganar da ta taso masa. Ya ha

Ι—

e ransa, ya kawar da fuska daga kallon da

suka da

Ι—

e suna yi wa juna kallon da ya gauraya tsana da wani sirrin na daban wanda babu wanda zai iya bayyanawa.

Dije ta ji haushin yadda ya kawar da fuskar tasa musamman ha

Ι—

e rai da yayi a lokacin da ya kawar da fuskar tasa, zuciyarta ta Ζ™ara yin nauy

i. Ta sunkuyar da kanta Ζ™asa, kamar wadda aka kama da laifi alhali ba ta san laifinta ba. Kanta a Ζ™asa tana murza yatsunta cikin damuwa.

A jikinta ta ji cewa ana kallonta, amma ba ta

Ι—

aga kai ba. Idanunta sun ciko da hawaye da ta Ζ™i bari su zubo. A rant

a take cewa, "Mi ya sa dukkanin lokacin da muka ha

Ι—

u da shi sai rikici ya taso a min?"

Abdallah ya

Ι—

an sace kallonta a

Ι“

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login