Showing 33001 words to 36000 words out of 48142 words
min a hakan ma saida na
ɓ
ata lokaci naja aji sannan na fito."
Na'ima tace, "Ah haba, ita tsawar da aka yi maki fa."
Dijeh ta murmusa tace, "Ke aka fara yi mawa amma da yake kin karo mata ne sai ki shiga bayar da haƙuri ya
ɗ
age yana ƙara maki tsawar, ni kuma yana min na rama domin ni Dijeh tafi karfin wulakanci."
Daga haka ta juya ta nufi sashensa har zata shiga sai
taga kai ba zata iya haƙuri ba har sai shima ta mayar masa da ta cikinta, an
ɗ
a
ɗ
e ba'ayi yakin duniya na ukku a gidan nan, da wannan tunanin a ranta ta juya ta koma da baya ta sameshi a motar ya kifa kansa akan sitiyari.
Ta murguda baki da tana fadin,
"Mallam ka iya bakinka, daga yau sai yau kada ka sake kayi gangancin da wataran zaka gwada kazagar min iyaye domin ba yadda zanyiba, bari kaji nafi ganin mutumcinsu akan kowa...."
A zuciye ya dago kansa tareda kawo hannun saitin fuskarta da nufin ya mar
i bakin nata tuni ta kauce tayi baya tana masa gatsine da gwalo.
Ganin zai fito daga motar tace kafa mi naci ban baki ba, ta tattare skirt dinta ta arta a guje zuwa bangarenta.
Abdallah ya bi bayanta da kallo yana girgixawa kai don takaici idan ya tu
na wai shine yau yake da mata biyu kuma duk ciki babu wacce yake So sai yaji tarin bakin ciki ya sukar masa.
Tuna yadda ta arta ya sakashi murmusawa, ya jingina da mota yana mai sakin dariya tuna yadda ta tattare skirt ta arta a guje.
Part Din Ni'i
ma ya nufa kai tsaye sbd akufule yake da abinda dije tayi masa idan ya shiga sashenta komai na iya faruwa zai iya dukant azo ana wallahi tallahi dashi, yadda ta fusatashi idan ya ganta zai iya zaneta la'ada waje.
Duk da yasan yau din dama kwanan Ni,ima
ne amma shikam basu isa susaka masa tsariba sai inda yaga damar kwana tunda koina dai dakinsa nacan kuma nan kadai yake shiga inyaje musun ma.
Planing din Na'ima,ima na farko bai yiwuba coz wahalar banza tayi kasancewar rubutun da malam ya bata cewa y
ayi ta yayyafa akan filon Abdallah idan ya rage awanni ya kwanta a gadon. To tana shiga bangaren ta leƙa taga bai fito ba sai ta tafi sadaf-sadaf kamar barauniya ta shiga dakin tayi saurin yayyafawa sbd kada yashigo aikin ya gagareta tunda idan ya shigo ba
futa xaiyiba kuma babu dalilin da xaisa tashigar masa daki harta nufi gado.
Saida ta gama yayyafawa sannan ta fuce sadaf-sadaf abinta tayi wuff ta shige dakinta wanda yayi daidai da shigowarsa bangaren, kai tsaye dakinsa ya wuce ya shiga toilet yawat
so ruwa yaxiro jallabiya yafuto falo yakunna kallo abinsa.
Koda yaga Ni,ima taxo falon itama da gwalangwasonta aisaiya bata rai yakoma dakin nasa.
Yana shiga wani ikon Allah kamar wanda akai masa jawabin abun da ya faru, har ya zauna bakin gadon yana
shirin kwanciya sai yaji kamar an tsikareshi yayi zumbur ya koma falon ya tarar da ita ta xabga uban tagumi tana jiran tsammanin ya kwanta aikin ya fara aiki.
Tana ganin ya dawo gabanta ya bada DARAM DAM yayinda tsoro ya kamata, ta mike da sauri tana g
udun kada ace ya gano ta ne amma ai bata bar wata kafa da zai zargi wani abu ba.
Muryarta tana rawa tace, "Ya ka fito daga dakin ko wani abun ya faru ne?"
Kallo
ɗ
aya yayi mata watsar, tana magana yayi mata banza ya kwanta akan doguwar kujera ya lalub
o lambar masoyiyarsa Lowerst ya kira suka fara hirar tasu ta masoya
Idan ran Na'ima yayi dubu ya baci, ba haka taso ba, duk da dai tasan dole zai koma dakin nasa to amma taso ya kwanta yanzu akan fillon abun ya ratsashi kamar yadda Malam yace idan ya
kwanta abun ya ratsashi kamar haka ne sonta zai ratsa har kwakwalwarsa.
Tana zaune tana jiran ya miƙe ya koma dakinsa amma ogan sai ya ƙara bararrakewa yana buga soyayya a waya, da taji baxata iya jurar hirar tasuba tuni ta tashi ta wuce dakinta.
Du
k bayan mintina saita leko taga koya gama yakoma daki amma sai taga still dai yana nan, wannan shi ake kira ga koshi ga kwanan yunwa, ta leƙo ta koma kenan.
Kusan sau biyar tana lekowa ana biyar dinne ma taga abinda yabakanta mata rai domin hangoshi tay
i yana barci, kenan yana wayar barci ya kwasheshi akan doguwar kujerar, barci yake hankalinsa a kwance, yana baccinsa harda minshari da alama baccin yayi nisama ga waya can gefe ta fadi.
Ta dora hannu a kai tana fa
ɗ
in, "Na shiga uku aiki ya tsaya kenan,
yanxu ya kenan zanyi tunda baikwana akai ba?gashi idan maganin yayi fin awa biyu bai kwantar da kansa akan filon ba shikenan asiri zai karye."
Zuciyarta ta tuno mata wanda zata saka a abinci yaci ga kuma na tsarki da manni (matsi) da zatayi saita dan s
aki ranta dama damuwarta shine yadda Malam ya jaddada mata wannan na rubutun yafi tasiri.
A wannan ranar ba tayi baccin kirkiba tana zaune tana kwancewa da sak'awa na yanda zata shirya masa girki ta saka maganin a ciki.....
*Wuuuhhh!tirka tir
ka*
😂😱😱😱🙆🏼🙆🏼🙆🏼🙆🏼
_muje zuwa dai_
*_Auntyn Sayyada da Shahida ce_*
👌🏼
[02/03, 10:30 pm] : *DIJEN ƘAUYE.*
🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*True Life Sto
ry*
*Nabilancy Luv*
💘
(Auntyn S&S)
PG 65-70
Washegari tunda wuri ta tashi ta tsala wanka ta cancara kwalliya cikin wasu english wears masu matuƙar kyau sun kamata tsam, riga da skirt ne, skirt din iya guiwa rigar iya cibiya, kanta y
a sha karin gashi an zuboshi har baya.
Fuskarta dauke da simple make up with only powder and wetlips amma tayi kyau ba laifi Na'ima ma ba baya ba duk dai bata kai dije kyau da diriba don dai dijen ce ba wayewa da gayu.
Na'ima chocolate colour ce amma
tana shafa mai na gyaran fata wanda take washewa a hankali gata doguwa siririya batada jiki balle hips, haka dai take tsaye kamar muciya da zani
🤣🤣🤣
Tab!
🤔😅
ai hips yana ga dijen kauye dan dai bata iya kadashi bane ballantana ya girgiza ya tayar da
hankalin ƴan maza (Abdallah)
🤣🤣🤣
Dije kyakykyawa ce ajin karshe fara natural fari mai kyau da
ɗ
aukar hankali, gashi man da take shafawa yanzun yanata karbarta fatarta sai kara shining take.
****
Daddy ya baiwa Abdallah makudan kudade yace yana
so kowacce yaje da kansa yayi mata siyayyar lefe, a takaice dai akwatina uku uku yayi masu kowane makare da kaya masu tsada wasuma adinke yasiyesu a store, leshe da shaddoji yan ubansun.
A bangaren tun lokacin da Abdallah ya kawo mata kayan cikin rash
in kulawa da gatsali, abun ya kona mata rai ta tattara masa tsiyarsa ta ajiye bata ƙara bi ta kansu ba hakazalika ba ta saka ko guda ba.
Ko kallon da kayan suke bata ƙara yi ba, tana jin cewa bai dace ta saka abun da aka kawo mata cikin rashin mutunci b
a.
Saida ranar da zataje gaishe dasu Daddy ta yi sannan ta fahimci dole ne ta yi amfani da kayan, saboda kada su yi zargin wani abun.
A wannan rana ta saka kayan tare da
ɗ
an jin da
ɗ
in kyawun da sukayi mata amma abun da yayi mata yana nan daram a zuci
yarta, tana tuna irin wautar da zata nuna mashi idan ya ƙara kawo mata wargi.
Na'ima ta shiga kitchen ta soyawa Abdallah kwai da dankalin turawa sai shayi da ta hado masa me kauri.
Da sallama tashiga dakinsa kamar irin matar So dinnan
😅😄🤔
Yan
a kokarin zira takalminsa yafuta yaga tashigo da kaya a hannunta.
Ya kalleta ya watsar yaja tsaki domin ta karya masa bajet.
Cikin kissa ta ajiye kayan a table tana mai fa
ɗ
in, "Ranka ya dade ina kwana?"
"Lafiya," ya amsa a takaice yana mai kawar d
a kansa daga dubanta.
Da wata shegiyar murya tace, "Ranka ya
ɗ
a
ɗ
e ga kayan karinka."
Ta fara ƙoƙarin zuba masa shayi a cikin kofi.
Ya dakatar da ita, "A'a ki barshi zan zuba da kaina, nagode jeki."
A maimakon taji haushi sai ma jin dadin godiya
r da yayi mata tayi. (Lallai Na'ima aiki ya ganki, ita Dijenmu duk godiyar da aka yi mata a gantale ba amsawa zatayi ba, ehe).
Na'ima tayi murmushi tana kitsa yadda hakanta zai cimma ruwa a nan gaba ka
ɗ
an sbd hakan takeso naganin yaci duk abinda ta kawo
, yanzun bata saka komi na magani a cikiba sai idan anjima da dare saita zuba idan ya gama sakankancewa da ita.
Ta juya ta fuce tana tako tana girgiza kugu.
Ya bita da kallo yana ayyanawa a ransa inama babynsa lowerst ce haka aida tuni ya mannata da
jikinsa.
Take yaji wata muguwar sha,awa ta taso masa na ƴa mace.
A gurguje yaci abincin ya ture kayan ya fice zuwa sashen Dije ko takan Na'ima dake falo baibiba.
Ya tarar dijen bata falon, ya hau jan tsaki don ji yayi inama tana falon yaga dirinta
ko zaiji dadi a ransa.
Ya shiga dakinsa yayi abinda zaiyi yafito yakai dubansa dakin dijen yaga kofar arufe alamarma kamar bata tashiba.
Ji yayi yana so ya ganta kona sakanni ne, har ya juya ya nufi kofar fita sai kuma ya dawo da baya yana tafiya sa
daf-sadaf kamar wani
ɓ
arawo ya isa wajen kofar ya tura kofar a hankali.
Ya zura kansa cikin dakin yayinda sauran gangan jikin nasa yake waje.
Ya hangota kwance a tsakiyar gado ta bararraje tana barci, bilhakki barcinta takeyi amma sai yadda tayi kwan
ciyar ya bada salon tayar da hankali mazaje.
Ya dafe gaban wandonsa yana mazurai.
Wani mini skirt ne a jikinta da ƴar rigar bacci b'igil mai hannun bra.
Yana daga tsayen nan idonsa ya hango masa pant dinta daga ciki fari kal!
Ba sai ya hau sida
r yawuba
😋😋
kamar wani maye yana muk'ut! Da yawu
😂😂
Harga Allah tsantsar sha.awarta yakeji baisan ya akai hakanba take faruwa dashi ba, baisan meyesa yake jin hakan a kanta ba? Why???
Ya kasa baiwa kansa amsa.
Wani juyi tayi aiko a tamanin ya
juya garin sauri ya wuntsila yayi zaman ƴan bori a kasa, yayi tsuru-tsuru da idanu yana jiran ta fito ta tarar dashi aji ya zube, capacity wala
🤣🤣🤣
Jin an
ɗ
a
ɗ
e bata fito ba ya miƙe sadaf-sadaf ya ƙara lekawa sai hangota yayi tana ta sharar barcinta.
Ya juya ya dawo falon, Saida yakawo tsakiyar falon sannan ya tsaya yana sauks ajiyar zuciya, tabbas yanajin wani abu wanda yasan sha,awa ce kuma ayau ba sai wani lokacinba saiya futar da sha,awar nan a kanta.
Da ya tuno babynsa na tafe sai yahau murmu
shi yana shafa keya tabbas yasan yau yake ango yaune zaiyi daren farko tunda andade ba.a haduba yasan lowerst zata bashi farin ciki.
Da ya tuno tsamar da suke da dije saiya hade rai yayinda a take yaji ransa yayi masa baki daya yana mai tuno ita din wac
ece a wajensa, an gama dashi, a matsayinsa na
ɗ
an boko
ɗ
an birni
ɗ
an masu kudi amma arasa dawa za'a hadashi sai ƴar kauye, ƴar kauyen ma wacce ya tsana a duniya.
**** *******
Da rana Na'ima ta zage ta hada abincin dare saboda miji, tayi girk
i kusan kala uku kowane an saka magani harda hada juice shima dayasha hadin malam.
Kuskus da joloup rice ne sai kuma dambun shinkafa da ta zage ta turarawa angonta ya turaru.
Saidai abun da bata sani ba shine kusan aikin wofi takeyi domin kuwa a loka
cin angon nata yan can filin jirgi ya dauko babynsa wacce ta diro a lokacin daga kasar waje a jirgin Turkish Air.
Abdallah ya rinƙa ina ka saka ina ka ajjiye da lowest ita kuwa sai zuba masa narkakkiyar shagwaba takeyi.
Tun a mota data kwanto jikin
sa tagama sumar dashi don jikinsa mutuwa yayi dakyar yake tukin dandai gwani ne wajen driving.
Kai tsaye horizon hotel ya wuce dasu yakama mata daki me tsada 2 bedroom da kayan kawata daki aciki.
Ta jera kayan akwatinta ackn drower data gani ajikin b
ango tun anan yakara karaya da kidima lallai ya yarda zama lowerst tazo yi abin nata gaskene.
A bangaren Na'ima har ta gaji da jira amma babu Abdallah babu alamarsa, ta saka kayan abincin a gaba ta rafka uban tagumi tana jiran miji yazo yaci domin idan
har yauma baici abincin nan ba ai asara biyu kenan tayi don tayi asarar aikin rubutu dana maganin abinci kenan saura na matsawa a gaba inhar batayi nasara ba yanzu ina takama ????
Ita na matsarwa ma bata ganin yana da amfani tunda duk shigar da takeyi a
mma bai ta
ɓ
a nuna ya kyasa ba, har tantama take anya kuwa abar tasa tana motsawa.
Ita kuwa Hajjaju Dijeh tana falonta kwance akan doguwar kujera tanata game awayarta tayi nisa game din maciya
Tana jin dadin yadda take samun nasara a fagen a game din
yayinda micijin yake ta ƙara tsawo tana samun makin.
Saijin sallamar mubina tayi tashigo
Wani farin cikine ya lullubeta don dama ita take jira.
Ta yada wayar akan kujera ta tafi aguje ta tarota tana murna, "Ga ƙawa oyoyo."
Mubina tayi dariy
a tace, "Ga kanwa dai ba kawaba, ni don Allah matar yaya kibarni a kanwar ma nagode kada kikaini wani matsayi azo ana wallahi tallahi dani da mijinki."
Dije ta hade rai tace, "Uhmm, nifa kinfi matsayin ƙawa a wajena saidai in kiraki aminiya. Ai nayi fus
hi tun dazu inata jiranki saima yanzu kika gadamar zuwa."
Mubina tace, "ayi hkr naje gidan Aunty maryam ne shiyasa na dade."
Dije tayi dariya tace, "Auuu!to nima yaushe zaki kaini gidan Aunty maryam din dan naga tanada kirki ba kamar Zannura ba.?"
Mubina tace, "Sha kuruminki tace ingaya maki zata zo wani satin."
Da murna Dije tace, "Allah yakaimu aiko ina jira."
"Kina jira ko kuna jira,kin mance matar yayan Na'ima ce, kinga ita din bakuwar Na'ima ce," Mubina ta fada da zolaya.
Dijeh ta
ta
ɓ
e baki ita fa har mantawa takeyi akwai wata halitta mai suna Na'ima a gidan, tsa
ɓ
ar bata a gabanta.
Ta ƙara ta
ɓ
e baki tace, "Toni ina ruwana, ko miye take a wajen Na'ima bai shafen ba, ainasan tanada kirki inhar tashigo gidan nan dole zatazo nan."
"Hakane " cewar Mubina
Dije tace, "Kinga ni zauna kifara koyamin wayar nan."
Ta mika mata wayar
Mubina ta karba tafara koya mata
Dayake dijen akwai kwanya take tafara kwashewa saigashi kafin mubina ta tafi harta iya wasu abubuwan ackn wa
ya hardasu setin agogo da saving namba da dailing da delete
😄
(ni kuwa nace na koya mata blokewa yadda idan oga ya kawo wargi ta saita lambarsa a hanya
🤣🤣🤣
).
Mubina tace, "To nima sai aramawa kura ajiyarta fulatanci nakeso yau afara koyamin don ji
ya my hubby yabani Assingment na wasu kalmomi wai yanaso inje inyi binkicensu kafin yadawo wani satin yanaso yajisu sun zauna abakina."
Dije tace "to fa wane kalmomi ne knn?
Mubina ta gyara zama tace "nafarko kwanaki nakesonji Litinin,Talata,lara
ba,Alhamis,juma,asabar,lahadi saikuma yau,gobe,jibi..
Dije ta gyara zama itama tace "kinga Litinin anacewa *Altine* Talata *Salaasa* Laraba *Alarba* Alhamis *Alamiisa* juma,a *jumb'aare*
Asabar *Asawe*
Lahadi *Alat*
Yau - *Hannde*
Gobe *janngo*
J
ibi *Fab'b'i janngo*
"Shikenan?" Dije ta tambayi mubina tana dariya.
Mubina tace "walh ba shikenan ba Amma mubarshi hakan sbd inyai yawa zan mance wasu yanzun ma saikin maimaito."
Nan dije ta ƙara maimaito mata ita kuma tana biyawa kamar karatu,
sai da ta iya sannan ta hkr
😅
A bangaren Abdallah kuwa baidawo gidan ba infact baima sake tuno da matan gidan ba saida safe suna kwance cikin bargo shida babynsa kalaminta nema yatuno masa da yanada mata
"Real nayi kewarka dayawa yakamata muyi Aure
da wuri kaji."
Tajishi shiru bai magantuba yadauke wuta
😄
jar uba, daddy yatuna da rikicin dazai fuskanta a nan gaba wanda zai iya fin na baya. amma fa yana son lowerst kuma shirya yin komi a kanta don a yanzu yana cikin shaukinta ta jiyarsa dadin day
a dade baijiba ji yake aransa zai iya fuskantar tashin hankali akanta………
_Huuuu_
🤔🙆🏼
_to fa muje zuwa_
Muje zuwa
[03/03, 10:13 pm] : *DIJEN KAUYE.*
🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*True life Story*
*Nabilancy Luv*
💘
(Auntyn S&S)
PG
70-75
Lowerst ta birkito da Abdallah jikinta ta matseshi qam qam kamar wanda za.a kwace matashi
Suna manne da juna numfashinsu ma na manne da
juna tahau shafa sumarsa tana fadin "real ina maka maganar Auranmu kaimin banxa koka fasa Aurenane? Ko akwai matsala ne naga katafi tunani? Plz idan akwai matsala ka fada min muyi saurin shawo kanta domin baxan iya rabuwa da kai ba hakazalika ba xan iya ba
rin ka auri wataba inba ni ba, please ko Auren dole za'ayi