Showing 48001 words to 48142 words out of 48142 words
sharada na bakashi kyauta kaje ka duba idan kana bukatar canza masa fasali to yarage naka."
Ya dubi matan yace, "kowaccenku nasa ayomin odar kayan daki daga dubai za.a saka mata a daki, Na'ima na kwashe kayanki za'ayi maki canji sai kayan kicin shim
a kafin ku koma za.a kawosu don haka sai ku fara shiri."
Dukansu sukaita yi masa godiya
Karatun Dije ya mika yi takeyi haikan bata wasa ko kawayen kirki batadasu ita ke daukan na biyu ko uku kasancewar tana da naciya sannan bugu da ƙari tana da koka
ri sosai.
Abdulhakim yaso su zauna Don yayi mata zancen Abdallah Amma batabari ko kusa su hadu, shima wasan buyar take dashi sanin babu inda Abdallah zai kai kukansa sai wajensa.
Har ya fara zargin ko yayi mata laifine bai saniba?………………
*Aun
tyn Sayyada Da Shahida ce*
👌🏼