Showing 45001 words to 48000 words out of 48142 words
a hankali ganin dan,uwansa Abdulhakim ne, ya yarushe da kuka yana fadin, "Ɗan uwana mun rasa zannura shikenan ta mutu ta barmu wayyo ƴar uwata..."
Duk juriyar da Abdulhakim yakeyi saida haw
ayen ya zubo masa tabbas sunyi rashi sai yake jin inama ya furta mata kalmar so don yasan ta tafi ne da sonsa a ranta tunda yasan tana sonsa coz tana nuna masa kawar da kai kawai yakeyi ba wai ko don wulakanciba a,a saidon wani kudiri nasa na can daban do
min baya son Auran zumunci kwata-kwata domin ko auren Abdallah da
Na'ima ba.a son ransa aka yi shi ba, bai so Abdallah yayi Auren gidaba abinda yasa ma ya hada shirinsa akai auren sa da dije knn yaso ace tunda akwai maganar dije abar ta Ni,imar to Abinda A
llah yayi ba wani mahalukin daya isa ya tsalake.
Shi kuwa lalacewar zumunci yake gudu shiyasa ba ya son auren gida, auren zumunci idan yayi da
ɗ
i yana karfafa zumunci amma saidai idan akasin hakan ya faru idan ba'a kai zuciya nesa ba sai kaga zumunci ya
lalace.
Gashi shima duk da yana gudu yana basarwa amma saida aka hadashi da Mubina, a lokacin sai da yaji inama zannuran ce tunda ita ta nuna masa so karara duk da bata furta masa ba amma ya fahimta, yaso ace zai samu dama amma ina, ya makara!
Zuci
yar Abdulhakim ta karye yana jin abin a ransa dole saida yayi kukan sannan yaji kuncin ya lafa masa.
Suka gwara kawunansu kamar wasu yara suka hau kuka babu mai rarrashin wani ackn su
Dady ne yazo inda suke yaji tausayinsu ya kamashi duk da shima kar
fin hali ne kawai yake yi, ya zauna kusa dasu yana gyaran murya suka dago ganinsa ma yasa suka kara fashewa da wani sabon kukan.
Abdallah ya hau sambatu, "Dady kaga zannura ta mutu tabarmu ko?yanzu yaya zamuyi?"
Dady ya rufe masa baki, "Kayi shiru Ab
dallah kayi mata Addu'a, addu.ar sai ta fiye mata kukan, kuka ba shixai tabbatar da kana kaunarta ba, wannan kukan da hargowar na na boni na lalace masiface ga mamaci ku rinƙa daurewa ranku mana kune fa yakamata ku hana, bawai ku kebe kuna mata kuka ba."
Nan dai yayi ta musu nasiha da ban baki har sukayi shiru.
Likita ya aiko kiransu dukansu
Bayan sunje sukaji wani bayani agunsa mai tada hankali domin jakunkuna yabasu wai atare dasu Na'ima aka gani da alamar tasuce tunda aciki akasami wayar da aka
kira daddyn
Sannan yasanar musu cewar Dole sai anfuta da Na'ima,ima waje domin lamarinta yafi karfinsu, a abroad ne zasuyi mata aiki haykan da zata iya tashi tayi tafiya amma zasusha caji na kudade.
Dady kansa saida yayi hawaye yaji tausayin Na'imar
bayama daya ganta kamanni sun canxa hatta hancinta yayi fosss! Bakinta ya kumbura lebunanta sun tashi
Abin tausayi walh
Koda suka bude jakunkunan nasu sunsha mamaki ganin abinda yake a ciki
Momy tana kuka tana dubawa tana fadin, "Allah ya jikanki
zannura, ban san meya kaiku wajen boko ba har ya baku wadannan layuka da magungunan walh da nasan haka zata faru daban barku kun fita ba."
Aunty maryam tace, "Momy kiyi mata addu,a kawai mubar wani bude-bude aje azubdasu tun kafin mutane su fahimta. A
llah yajikanta."
Sauran dake wajen sukace, "Amin."
Mubina da Dije suna baranta sunata kuka
Dady da mijin Aunty maryam suka nemi asallami Na'ima a ranar domin zasu fitar da ita egypt ne.
A ranar aka kai zannura makwancinta Allahu akbar Allah ya
yafe miki ZANNU. Yasa kin huta
Ana zaman makoki a nan gida Nigeria yayinda su dady suna can wani babban Asibiti a egypt ana baiwa Na,ima taimako domin ta samu lfy sbd ta bugu sosai acknta kota farfado ihu kawai take tana kuka tana dukan cikinta tamk
ar wacce ta ta
ɓ
u.
Koda sukayi hoton cikin sun gano mahaifarta ta ta
ɓ
u sosai ga jini daya taru ackin amma suna bakin kokarinsu akanta don acikin satin ta fara samun lfy, cikin yayi mata sauki ammafa an kashe kudi hatta Abdallah saida yaturo kudi ta accou
nt din dady wanda dadyn bai saniba da baxai barshiba tunda shima yana da kudade wadatattu abankuna har 5 haka shima yayan Ni,imar yana iya bakin kokarinsa ganin yayi abinda yar,uwarsa zata warke shima da an bukaci kudi zai bayar sbd yana son Ni,ima yanaji
da ita uwa daya uba daya suke amma iyayansu sun rasu dama agunsa ta taso shiya Aurar da ita ga Abdallah, infact shi ya dage tsayin daka akayi Auren.
*******
Bayan sadakar bakwai din Zannura suka dawo kasa Nigeria cike da sa.ar samun saukin Na'ima
, tana motsa jikinta fiye da da sannan anyi mata aiki akashin guiwa amma baxata taka da wuriba saiya warke, fuskarta ta samu don kamanni sun dawo kunnenta kuma anyi mata dinki ya hade tsaf saidai mahaifarta ta samu matsala ba ita ba haihuwa.
Ansai mata
keken guragu kasancewar tana da bukatarsa amma dole zata rinƙa tafiya da sandunanta tana
ɗ
an yawo amma idan ya warke
Ba karamin tausayinta Dijeh taji ba domin da aka dawo da ita, tarewa tayi ita da mubina adakin da aka warewa Na,imar suna bata kulawa
duk motsin da zatayi akan idon Dije nan da nan zata hau tambayarta "Lafiya? Mey kike bukata? Mey za'ayi maki?"
Na'ima tanajin dadin hakan har kwalla take fuddawa idan ta kalli dijen ta tuno abubuwan data rinƙa aikata mata a baya.
Sau da yawa tana so
n ta nemi yafiyar amma takan kasa ganin mubina tana wajen saidai kawai idan taga irin kulawar da dijen ke mata sai tahau mata murmushi kawai.
Itama Momy najin dadin yanda diken keyi tamkar ba kishiyarta ba shiyasa ma taji takara kaunar dijen itama.
A
bdallah ya kan shiga ya dubata yayi mata addu.ar fatan samun lfy, da ya shigo dijen ke futa fuskarta babu fara.a yana lura da hakan sai yaji ba dadi a ransa don azatonsa ko tsanar da tayi masa ne yasa bata son taganshi.
To amma anata ran ba haka bane gu
ri kawai take bashi shida matarsa ko zasuyi magana tunda tasan yana son Na,imar sosai itace ta gaban goshinsa.
Sati ukku knn da faruwar wadannan Al,amuran dady yanemi da Dijen tafara zuwa sch din da aka nemar mata.
Amma sai dijen tace masa, "Dady dak
a bari sai anyi arba,in tukunna domin kada aga wautata anyi mutuwa a gidanmu amma ina futa makaranta."
Dady da momy sukace "Wannan ba wani abu bane khadija mutuwa an riga an mutu babu mao maki wata magana akan hakan, Zannura ta tafi kenan, addu.a kawa
i zakiyi mata inkin tunota."
Abdallah da Abdulhakim sukace hakan da tayi daidai ne kawai abarta din sai anyi arba..in
Duka wannan ra.ayun sune kuma dadyn yabi
Sunga hankalin dijen
To yau da gobe ta Allah ce sai gashi anyi sadakar arba,in har
Dije tafara zuwa sch an sakata daga pri.2 gwanin sha.awa idan ka ganta a ckn unifoam tamkar balarabiyar misra, driver ne yake kaita yaje ya daukota.
Da taimakon mubina take samu kwakwalwarta ke budewa duk abinda akai mata tana kwashewa duk wani home wo
rk mubina na nuna mata yadda zatayi kuma idan tayi tana cinyewa, har ya zamo itace take daukar na daya,zuwa na biyu ammafa tayi girma da ajin saida takai anmaidata pri.5 danganin kokarinta cikin shekara uku tagama primary cike da sa.a, kowa a gidan ya jinj
ina mata, dady ya bata kyautar sabuwar waya android a lokacin data shiga secondry ne jss one aka saka ranar Auran mubina da Abdulhakim wanda kuma cikin ikon Allah suka hada kansu suke tsaftaciyar soyayyarsu tana bashi girma haka shima yanaji da ita sosai
Alokacin da dije ta gano suna soyayya tasha kuka ba ka
ɗ
an ba domin kulle kanta tayi a daki tayi ta kuka kafin daga baya ta dangana tama addu.ar Allah yacire mata sonsa tunda iskace take wahalar da me kayan kara Amma kuma idan kuma kullum kara tsanar Abda
llah takeyi, bata son ganinsa ko kusa ko alama balle taji sonsa a ranta.
Shikansa Abdallahn gidan yadawo kacokan tunda can din gyara akeyi asashin dijen kuma bazai iya zama abangaren Na'imar shi ka
ɗ
ai ba.
Abun da yakeji aransa yana damunsa, na Son g
anin dije da son jin muryarta, ya rasa dalili yana jin wani nishadi idan ya ganta koda kuwa bazatayi masa mgn ba, har tsirar sakata aiki yakeyi koda kuwa mubina da me aikinsu na gun.
Idan yace mata takawo masa ruwa ko abinci saita bushi iska take yi dan
ma kada ta janyowa kanta maganane ya saka takeyi amma jin tsanarsa shi kuma yakasa ganewa.
Hakanan shima yakan yi mata kallo naso da kauna amma takasa gane hakan, ya rasa mafita ya rasa yanda zaiyi ya bayyana mata son da yake mata Gashi son nata zaiyi m
asa illa ina mafita………??
*To fans din Abdallah saiku nemar masa mafita*
😅
tunda yafada tarkon dijen kauye
🤔😃
Muje zuwa
🤩🤩🤩
*DIJEN ƘAUYE.*
🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕
🏕🏕
*True
life story*
*Nabilancy Luv*
💘
(Auntyn S&S)
PG 100-105
Abu kamar wasa saiga Abdallah ya susuce akan son dije wanda ta kai takawo idan bai gantaba ya rinƙa faman tambayar mubina kenan ko kuma yadami momy da zancenta idan suna
falo momy takance masa, "hhhmmm kai Abdallah bama kayin ta matarka Na'ima dake fama da lalura sai ta dijeh wacce ita ba kaine a gabanta ba."
Duk lokacin da tayi irin wannan furucin sai ya narke mata saying, "To momy idan ba nine a gabantaba wanene? tana
da kama tane?"
Momy cikin zolaya take ce dashi, "Akwai mana."
Da tsoro karara akan fuskarsa ya kece da momyn, "Haba momy don Allah ki daina fadin haka ina aka ta
ɓ
a hakan mace da Auranta ta saka wani a gabanta idan ba marar tarbiyya ba."
Momy tana
dariya tace dashi, "To dai khadija me tarbiyyace tunda har tayi biyayya ta Aureka bugu da ƙari a baka sonta ta iya xama da kai har kuka kai ga hakan baka taba bata hakkinta ba saima halin ko in kula da kake yi da ita a lokacin kuma matarka Na'ima ce kawai
a gabanka don haka yanzu itama ta sami wanda yafika saika kyaleta ta huta ko."
Tsare momy yake da ido yace da ita, "Wanene wanda yafin ne momy?"
"Karatunta mana!" A takaice momy tabashi amsa
Ya hade rai yace, "Ai walh momy har kinsa naji kishin ka
ratun nata dolene ma a kansileshi tunda naga ta iya rubuta ta hada harufan abubuwa masu sauki gara a barshi hakan kada gaba taxo tafi karfina."
Momy tace, "Wannan ne baka isaba tunda tun farko ka amince kayarda ta fara to ka makaro khadija sai tayi jami
'a a gidan nan."
Ya dafe kai, "Wayyo momy ki ceceni akan wannan batu walh baxan yarda taje har jami'a ba, ina ganin a lokacin idonta yagama budewa zata iya gagarata..."
"Saidai kai ta gagareka tunda baka sonta amma mu baxata gagaremuba tunda ita din
mai tarbiyyace."
Ya gyara zama yana fadin, "walh momy ina sonta !ina son khadija har a raina..."
Dijeh ta sawo kai kenan falon taji kalaminsa na karshe yana gayawa momy wai yana sonta. She paused, looking a little confused, and was like, "Wait… am I
hearing this wrong, or does this make sense?"
Saidai babu mai bata amsa.
Ta ja tunga da sauri harda dafe kirji, "ni kuma yau Abdallah keso?" Ta tambayi kanta.
"Lallai zanyi maganinka sai na gasa maka aya a hannu, wato ya gama wulakantani shine yan
zu xai zagayo yace yana sona saboda yaudara tunda
yaga matarsa Na'ima a wani hali baxata iya mora masa komai ba shine zaiyi munafurci yafake dani yakeso toko abinda yake nema baxai samuba, kwalelen kare da hantar kura."
Ta karaso falon ta zauna kusa da
momy tana fadin, "Wash!..." Tana yi kamar ba ta ji hirar da sukeyi ba.
Momy ta dafata tana fadin, "Diyar Momy gajiya kikayine kike kiran wash?"
Dije tayi murmushi tace, "Walh na gaji da yawa, ai na aikatu yau."
"Me kikayi dakika gaji hakan?"
Dije tahau matsa yatsunta tana kallon Abdallah ta wutsiyar ido wanda sai kallonta ya keyi.
Tace "Ealh kayan Na'ima na wanke na kuma zazzagaya da ita a can filin bayan gida."
Momy tace, "kema ina hanaki dorawa kanki kinki ki daina ga me aiki nan ga ku
ma injin wanki can meye naki na gajiyar da kanki haba khadija ya kamata ki sassautawa kanki fa."
Dije ta dara tace, "To momy ai injin yau yatsaya bansan meyasa ba kuma nikam dakin barni na rinƙa yi mata duk da akwai wahalarwa amma babu komi lada nake n
ema kuma ai yiwa kaine kishiyace a guna kuma ƴar uwa."
"Allah sarki khadija sannu khadija Allah yayi maki albarka," Cewar momy.
Shiko cike da zukud'i yake kallonta na yanda take maganarta a nutse da shagwaba saita burgeshi dama haka take da hali mai
kyau amma bai ta
ɓ
a gani ba, lallai yayi dacen mata ya godewa Allah tareda godiya ga d6an Uwa Abdulhakim da dady da suka hada Auransa da khadijan.
Momy ta tashi tabar falon
Dijeh na ganin haka itama ta mike da sauri sbd bata son wannan kallon da yak
e tsareta dashi.
Kafin ta ankara sai ji tayi ya janyota jikinsa yana shinshinata kamar wani maye.
Ta bu
ɗ
e baki zatayi ihu ya rufe mata da hannu yana fadin, "Ke mijin naki zaki tarawa mutane."
Tayi kicin kicin fuska kamar wacce aka aikowa da sakon
mutuwa sannan tace "Ni ka sakeni mallam ko kuma walh in kwallawa momy kira tazo taga abinda kake yi."
Ya kyalkyale da dariya yace, "To saime matata ce fa. Qalh kina kiranta sai na baki kunya da tafi wacce kike zaton samu domin a gabanta zan cire tsotse
wannan bakin da kikeyi min tsiwa dashi."
Ta zumburo baki domin ita a wautarta ta yarda zai iya amma abun da bata sani ba shine wayo yayi mata domin kokusa bai isa aikata abun da yake furtawa ba.
Tace "To ni ka sakeni in koma daki kada wani ya ganni a
jikinka ace min yar iska..." Ya toshe mata baki yana fadin, "Kada ki sake kiran kanki da ƴar iska domin da aurena a kanki komai mukayi lada zamu samu don haka ina bukatarki a yau."
Ta galla masa harara tace "Allah yakiyaye ka bukaceni to ni ina ruwana
da kai. Nifa ƴar gaskiya don haka bari kaji, nifa ba sonka nakeyi ba kuma kaima ba sona kakeba koka manta ka ta
ɓ
a cewa ka tsaneni?" Ta jefa masa tambayar tana mai tsareshi da ido.
Ya dabarbarce yana fadin, "a,a a,a ina sonki khadija ki mance da zantukan
baya sharrin shaidan ne _plz i need you my wife_"
Da karfin tsiya ta janye jikinta daga nasa ta galla masa cizo tana masa gatsine ta xura dakinsu a guje.
A maimakon yaji haushin hakan sai ma murmushi daya hau yi yana gogo yawun da saki a cizon a fat
ar fuskarsa yana lashewa yana fadin "i love you my khadija, shima cizon duk a cikin labarin kaunarmu ne."
Kamar wani wawa hak! yaxama yaita bin momy duk lokacin da yazo da zancen shikam a dawo masa da matarsa khadija gida ya gaji haka da zamanta a gidan
nasu.
Momy tace, "Ka bari sai Na,ima ta warke tukunna sai su koma tare."
Baiji da
ɗ
in wannan hukuncin ba shikam yana son khadija over yasan kuma jarabtar daga indallah ne shiyasa ake so idan xakayi ki kayishi kadan sbd gudun samun irin hakan, yanzu g
ashi ya raineta da kiyayyarsa gashinan ta taso akan hakan itama tana kinsa har an wayi gari tana nuna masa kiyayyar a fili, to wa gari ya waya, shi, dana sani da nadama yayi tafi cikin kwando
Ya kebe da Abdulhakim yana fa
ɗ
a masa halin da ya shiga akan k
hadija shima Abdul din fada yayi tayu masa yana cewa, "Komai kaga khadija tayi a kanka bata da laifi ai tun a kauyensu nasha fa
ɗ
a maka ka sassauta yi mata wannan tsanar kakiji, to ai ga irinta nan, gashi yanzu kaike sonta ita kuma bata san ma meye son ba d
on haka ya rage naka kaje kasamo mafita."
Abdallah ya durkusa gaban Abdulhakim yana masa magiya akan yataimaka masa ya tayashi shawo kan khadija ta yarda dashi ta karbeshi a matsayin miji mai sonta bamai kintaba.
Tausayi ya baiwa Abdul matuqa nan y
a dagoshi yace, "Babu komai na yarda kana sonta don haka zan taimaka maka brother, fatana dai kada kayi halin anan gaba, nasan khadija tana da saukin kai kuma idan na fadi mata abu za ta bi."
Abdallah yayi masa godiya yaji dadin hakan.
Godiya yayi wa
Allah da ya saka baitaba
ɓ
atawa da Abdulhakim dinba akan sharrin shaidan din da ya taba masa xuga a rai akan ganinsa da yayi da khadijan a falonsa
Abu fa yai tsamari domin wasa
ɓ
uya Dijeh takeyi dashi, tana ji yazo gidan take kulle kanta a bedroom bat
a fitowa saidai ta wuni adaka itada Na'ima,ima wacce yanzun jininsu ya hadu suyi ta hira abinsu
Alokacin an tsaida ranar Auran Abdulhakim da Mubina saura wata daya.
Dady ne ya tarasu dukaninsu a falo har da Na'ima da jiki ya fara sauki coz ta fara
takawa da sandar karfe.
Dady yace, "Kai Abdallah nanda wata guda zaka debi matanka ka koma gidanka dasu tunda an kammala gyaran gidan dama so nake in anyi bikin Abdulhakim saiku koma kafin nan Na'ima tagama wartsakewa, kai kuma Abdulhakim akwai gidana d
ake