Showing 36001 words to 39000 words out of 48142 words

Chapter 13 - DIJEN KAUYE COMPLETE

29 Aug 2026

16

maka ne?"

Aifa jin wannan tambayar da tayi masa sai yaji dadi aransa domin kuwa ta bashi idea, dama ya rasa mai zaice mata ne shiyasa yayi shirun, ya budi baki cikin damuwa da kwantar da murya y

ace, "Babyna kinsan dai ina maki mugun so da baida misali ko?"

Ta daga kanta alamar hakane.

Yaci gaba da fa

ɗ

in, "Don haka ba zan boye maki ba, daddyna ya tsaida min matar da zan Aura ƴar kaninsa gashi yarinyar kamar mayya ta nace min walh yanzu haka

nema nake na yakiceta inaso nayi mata dabara ko zata hakura dani sbd dady baxai taba yarda idan nine naki Amincewa ba Amma idan ita tace ta fasa shikenan zai yarda dpn haka kibani lokuta masu yawa kafin na shawo kan al,amarin."

Ta manna fatar jikinta

a jikinsa don babu kaya a jikinsu takara wani langwabewa ajikinsa tace, "Kada kaji komai ai nasan kana sona kuma na tabbatar zaka iya komai a kaina don haka na baka wuka da nama kayi komai a nutse amma da zaka amincemin da nayi maganin yarinyar da kaina."

Ya zabura jin zata kwanto mashi kura, salon tazo ta gane gaskiya ta burkice mashi. Kamar gaske yana yace, "Mey zakiyi mata?"

Tace, "Ba wani babban abu bane kawai ka bani hotonta in nemeta in watsa mata ACID shikenan kaga sai kace baka son mai konan

niyar fuska shikenan kaga dole zasu haƙuri da maganar ba,itanma baxata ja ba kuma zata zauna zaman jinya ne kaga ai wannan hanyar tafi sauki ko?"

Ya sauke ajiyar zcy yace, "Haba my baby kada ki manta sister dina ce, ta xan yarda inga abun da zai bata

mata rayuwa inji dadi. kinga fa inhar kk bata mata fuska da Acid to koba ni ba babu mai Aurenta ahakan kinga kuwa tamkar Mune sila munzalinceta muna sane kuma Allah baxai barmuba, don haka gwara ki fasa kawai mubi shawarata yafi akan Allah yajarabcemu inmu

nyi Aure ko?"

Ya karasa maganar yana shafa gadon bayanta

Ta yarda da batunsa don haka saita ce, "to shikenan ammafa kasan me zakayi domin a ckn wata daya nike san ka gama komai idan kuma ba hakaba to kuwa zanyi duk abinda ya dace akai kuma dai ka

sanni da bala.in kishinka."

Ya rungumeta yana fadin, "Na sani my baby kada ki damu ni nakine ke kadai."

Ta lumshe idonta tanajin wata qaunarsa na sake shiga ranta.

Da gari ya karasa wayewa suka tashi dakyar dan angogu ansha love

Bayan y

a gabatar da makararriyar sallarsa ya sameta tana cakewa aitake shima yazauna suka fara korawa dama ita din gwanace to abinda dama a club suka hadu duk da sunyi karatu tare

Kodin,fakalin,Roti,giya.da sigari duk akwaisu atattare da lowerst dasu take y

awo sbd tsaro

Yasha yai tatil har tafara bugarsa sannan yamike yace mata zaije gida

Taso tayi masa rakiya amma yace tabari ba yanzuba

Saidai yanayin yadda ya bugi da maye ya saka tukin ya gagareshi domin jiri ne yake kwasarsa, ji yayi idon

sa ya fara daukewar gani gashi ko nisa daga hotel din baiyiba, da sauri ya gangara da motar gefen titi yayiwa abokinsa Anwar waya yayi masa kwatancen hotel din don yaxo ya daukeshi ya kaishi gida.

Dole Anwar din yazo yasameshi don yasan Abokin nasa sara

i harkar d'ayace.

Saida ya kaishi har gida sannan ya tafi.

Abdallah kai bangaren Na'ima ya wuce, yana zuwa ya shige dakinsa ya kwanta sharaf akan gado.

Ita kuma tana jiyo shigowar motarsa gidan saita futo daga dakin ta da sauri zuwa falo tana Ad

du,ar Allah yasa part dinta zai shigo domin plan dinta na uku take kitsawa tunda wadancan basu yiwuba sunkarye dole ta matsa da nacin shige masa ko yaji sha'awarta yanemi kusanci da ita.

Saidai wayam taga falon, da farko tayi tunanin ko bai kai da shi

gowa bane amma jin shirun yayi yawa sai kawai ta nufi hanyar dakinsa ta shiga da sallama.

A lokacin bacci ya fara daukarsa coz baisan ta shigo, saida ta

ɗ

an ta

ɓ

a kafarsa sannan yayi firgigit ya

ɗ

an bude idanu yana sambatun maye, "ke!ke!!baby lowerst

me kyau kyaleni mana kibarni haka kwalba fa biyu nasha bana so a samy matsala fa..."

Na'ima ta durqushe a wajen tana kukan takaicin kiran da yayi da sunan wata da kuma ganin da tayi na abun da gaske idonta ke gaya mata wato giya yasha kenan.

Ta cik

a da mamaki don bata taba tunanin yaya Abdallah zai iya shan ko sigari ba ballantana kuma kayan maye.

Tana durkushe tana kuka karin abun haushin da takaicin da ya saka kukanta ya karu shine tuna ya kirata sunan wata k'edara, yana faman tanbele a gado.

Da ta gaji da kukan saita tashi tsam ta koma daki amma taci Alwashin saita gayawa Aunty maryam halinda

ɗ

an uwanta yasaka kansa a ciki, duk da tana sonsa amma a yau son ya ragu ta kuma yi nadamar zamanto matarsa.

***** *****

Ita kuwa Dije

hankalinta kwance take ko tuna anyi wani Abdallah batayi asalima idan ta tuno da cewar Abdallah mijinta mashayin giyane saitaji zcyrta na daci har hawaye takeyi tayita zancen zuci, "Yanzufa da tuni Abdulhakim ne mijina!? Yanzufa da tuni ina da cikin Abdulh

akim a jikina, da tuni ina tare da mijina." Saikuma ta hau kuka amma na takaici tana cixar yatsa.

Zuwan mubina kadai ke debe mata kewa domin kwananta kusan biyar bataga Abdulhakim ba ko leqe bai lekota ba coz tun ranar da taje gidansu rabonta dashi kena

n, alhalin kuma yayi mata alqawarin zai rinƙa zuwa akai-akai.

Zuwa wannan lokacin Dije ta dan iya wayar tata.

Mubina tana kokari sosai akan Dije kullum kokarinta taga ta koya mata sabbin abubuwan da ya kamata ta sani na rayuwa wadanda zasu taima

ka mata ta waye.

Dije ta iya kunna kayan kallo, ta iya kunna gas, sai kuma koyan wayarta da takeyi, yanzu haka takware don Allah ya bata kwakwalwa.

Mubina ta dada kawo mata kanana kaya wai ta kara

Dije ta

ɗ

an dubeta a kaikaice tace, "ke ni wada

ncan ma bangama sakasuba wai ke ina kike samunsu haka?"

Mubina tayi dariya tace, "ina ruwanki da inda nake samu ne?"

Dijeh tace, "Da ruwana mana tunda nice zan saka ko sai an tambayeni inyi ta zare idanu na rasa abun fa

ɗ

a."

Mubina tace, "Wooh

Matar yaya kina lokaci."

Dijeh tace, "Haba kawata gaya min mana."

Mubina ta gyara zama tace, "To bara in fa

ɗ

a maki kada a tambayeki ki rasa abun fa

ɗ

a," ta ƙarasa maganar tana dariya ta dora da fadin, "Ke saurayina ke bude dila shine yake dibomin kafi

n yafara saidawa."

Dije ta gyada kai tace, "to mun gode ya kyauta ai."

BAYAN KWANA BIYU

Abun mamaki kwatsam saiga Aunty maryam tazo musu gida karon farko domin ziyara

Na'ima tafi kowa jin dadin ganin matar yayanta kuma yayar mijinta wanda d

ama tana son zuwa wajenta domin ta kai ƙarar Abdallah na shan giya da ta gano yana yi.

Aunty maryam mace mai kirki da sanin ya kamata, matar bata da damuwa ko kadan, koda ta shiga bangaren Na'ima,iman bata

ɗ

a

ɗ

e ba tace bari ta shiga dakin Amarya khadija

tadawo.

Sosai dije taji dadin ganinta ta rinƙa ina kasaka ina ka ajiye da ita da yaranta twins wanda har sunyi sabo da Dijen Abdallah.

Aunty maryam taji dadi ta kuma yaba, lokacin da zata tafi Dije ta riƙe twins tace itakam abar mata su tana son

su su Zauna.

Suma twins din sunji suna son dije don biye musu ta rinkayi suna wasa abinsu, jininsu ya hadu sosai.

Aunty maryam tayi ta musu dariya tana lallaba twins don kamar suyi kuka zasu rabu da dije.

Dije ta maraice fuska tace, "Yanzu Aun

ty tafiya zakuyi?"

Aunty maryam tace, "kiyi hkr khadija nasan kina sona nida Ahalina amma yanzu baxan barsuba sai dai nan gaba idan anyi hutun makaranta, matsalar naga mahaifinsu ne bazai bariba musamman yanzu da suke tsakiyar zangon karatu, amma nayi

maki alqawari idan anyi hutu zan kawo maki."

Haka suka rabu badan sunsoba, ransu babu dadi, tana tsaye a compound tana daga musu hannu suma suna daga mata har suka shiga bangaren Na'ima.

Dijeh ta koma bangaren tana dariya na yanda twins din ƴan mata

n suke mata taji inama tahaifi ƴan biyu itama don tayi sha,awarsu sosai.

Na'ima bata boyewa Aunty maryam komaiba data dawo sashenta, ta fa

ɗ

a mata komai da komai.

Aunty maryam tasha mamaki wanda har ta rinƙa ganin abun kamar da wasa, don dai taga Na

'ima na kuka kuma tasan yarinyar tana masa son da baxatayi masa sharriba.

Aunty Maryam tayita fada da kumfar baki tamkar Abdallan yana gurin, "Ai walh nasan zai Aikata indai shan giyane tunda yana tu,ammali da abokai ƴan iska ƴaƴan manya marasa da'a d

a rashin jin maganar iyaye shima din banda daddy ya dage a kansa ai da tuni ya janyo mana Abin fade a gari, yakuma auro mana aljihun baya to walh zanyi maganinsa zan gayawa dady komai."

Na'ima tace, "Aunty duk da ina sonsa Amma yafara futa a raina sbd

walh ba kullum yake kwana a gida ba don kinga yau kwana biyu kenan bai shigo ba, Allah almost 2 days kenan bamu ganshiba dama rannan ma daya kwana a waje shine ya dawo mana a buge."

AUNTY tayita kiran wayar Abdallah amma ta jita a rufe.

Harta ta

fi ranta a

ɓ

ace yake sbd halin da taji

ɗ

an uwanta yake ciki agidan Aurensa, ace mutum ba ya kwana gidansa kuma wai kwanansa biyu matansa basu sakashi a idanu ba, wannan abu da mi yayi kama.

Sati biyu kenan da Maganar da dady yayiwa Abdallah na saka dije

a makaranta amma shiru kakeji gogan yama mance har saida dadyn ya sake tada masa maganar sannan ya dage ya nemo mata wata private a kasan gidansa, school ce mai tsadar gaske.

Koda yagayawa dije cewar ta shirya wani satin zata fara zuwa sch din murna ta

yi-tayi har da

ɗ

an tsallenta

Haushi yasa yace da ita, "Duk murnar da zakiyi dai akafa zaki rinma tafiya don baxan daukeki a cikin mota taba, ato, saiki shirya tafiyar kasa."

Ta gatsina masa baki da tsiwa tace, "Shiri ai basai kace ba tuni na shirya

wa wannan domin tafiyar kasa ba zata baiwa *Dijen kauye* wahala ba, nayi sabo da tafiya mai nisa daga ruggarmu zuwa kiwon shanu cikin jeji, da kuma zuwa rafi mai nisa a kafa daukar ruwa, don haka a shirye nake dako wacce wahala daxan tunkara kota waye ko

akan meye domin wuya bata kisa sai kwana ya ƙare, don haka idan murna kakeyi zan wahala a tafiyar kasa to ka daina domin ni tafiyar kasa ba zata wahalar dani ba."

Yaja tsaki ya fice compound ya barta anan tana murna abinta

Har waya tayiwa mubina ta g

aya mata tana ta murnar zata fara shiga aji.

😂

Mubina ta tayata da murna harda mata alqawarin zata rinƙa taimaka mata a wajen Assignment idan an basu domin ganin tazama namba one a aji.

Ranar Asabar tana zaune a falo tanashan fate-fate data dafa na

tsaki, musamman ta baiwa mai gadi kudi ya siyo mata komi a kasuwa domin ta gaji da cin shinkafa tana marmari fake barinma da aka

ɗ

a

ɗ

e ba'a ha

ɗ

u ba.

Koda tayi saida tazuba masa takai masa yasha yayi ta zuba santi, dama tana bashi abinci shiyasa yake gan

in girmanta fiye da Na'ima wacce ko kallon arxiki ba ya samu a wajenta balle abinci

Kwatsam tana zaunen daga ita sai ƴar shimi mai kokon bra da siket ajikinta yakamata amma har guiwa yake saijin sallamar Abdulhakim tayi a kofar falon.

Aguje ta

miƙe tayi gunsa tana masa oyoyo.

Kusan suma yayi a tsaye, bai zaci zai sameta a hakaba da bai shigo ba.

Taja tunga agabansa tana masa sannu dazuwa

Ya amsa da, "yawwa," fuskarsa ba fara.a.

Ta lura da hakan.amma bata gane dan meye yaketa hakan

ba.

Da suka zauna sai tahau tambayarsa ko lfy taganshi yau ba fara.a?

Yace mata bakomai kawai

Tace, "Amma dai yau zamuyi karatun Ingilishin da masimatik din dazaka fara koyamun ko?"

A takaice yace "A'a," kansa akasa don bayaso yakalleta ahaka

ba tsari kirjinta kusan rabi awaje.

Tace, "To amma dai yau zamuyi karatun fulfulden da nake koya maka ko?"

Nan ma yace mata "A'a."

Cike da damuwa tace,"sbd me?"

Baikalleta ba yace "saikin lullube jikinki tukunna."

Da gabuntarta tayi dar

iya tace, "laaa!kai abokin birni walh da tsiya kake to meye ajikin nawa da kake gudun kalla to bari kaga ta warware kallabinta ta rufe iya kirjin nata."

Abdulhakim ya mike tsaye, "Bari in tafi zandawo gobe."

Yau ransa ba dadi dama yazone don yayi m

ata fa

ɗ

a akan makarantar dazata fara da ƴan nasihohi akan illar yin kawaye barkatai da kuma dagewa da karatu tokuma saiyaji ransa ba dadi yafasa mata maganar da yazo da itan.

Da sauri ta mike tana fa

ɗ

in, "Dan Allah ka zauna na dauko wayata tana daki ka

saka min nambarka ack."

Jin ta hadashi da Allah yasa yazauna kawai.

Da taje dauko wayar tana saurin ta dawo gunsa aibata dawo da dankwalin data rufe kan nata da kirjin taba don sauri.

A lokacin kuma Abdallah yasawo kai yashigo falon sallamarsa t

a tsaya masa a mak'oshi ganin Dije awata shiga me kamada tsiraicinka awaje itada dan,uwansa a falo, a take yaji wani abu me daci yatsaya masa arai wanda yafi madaci daci.

Yayi mata kallon sama da kasa yawuceta zaishiga dakinsa Abdulhakim yataso dasauri

yabashi hannu don su gaisa Amma sai yaki kulashi maimakon hakan ma sai ya karkata gefensa ya wuce sai

ɗ

aga masa hannu kawai da yayi fuskarsa ba fara.a yashige dakin.

Abdulhakim yayi zaton ko awaje aka b'atowa dan,uwan nasa rai tunda ya kanyi masa haka

n a can baya a gida amma na yan mintina daya huce zai nemeshi har ma ya gaya masa abinda yafaru dashi.

Yakarbi wayar dijen yasa mata nambar tasa yai save ya mika mata yai mata sallama yafice

Shiko Abdallah tunda ya shiga dakin nasa ya kasa zaune y

a kasa tsaye yama mance meya kawoshi gidan yakasa tsugunni sai faman zarya a dakin ransa na masa suya dije na masa gizo da yanayin shigar jikinta.

Wani haushi yaji wai matar Aurensa ce take bayyana jikinta ga wani bashiba wanin ma dan,uwansa, kai dasake

. Zai dau mataki yana ganin zai dakatar da Abdul daga shigo masa gida...take wata zuciyar ta kwabeshi, "kai Abdallah kana haukane? Abdulhakim din naka zakayi wa waigi da gidanka akan mace? to maxa sake tunani dai to wai ma akan meyene? ko kishin dije kake

yine?koka fara sonta ne...?

Abdallah yaja wani mugun tsaki yace "Allah ya sawwake in so ƴar kauye."

Ya dunqule hannu ya daki bango kafin daga bisani ya koma gefen gado ya zauna tareda rafka tagumi hannu bibbiyu ya shiga zuzzurfan tunani.

_AB

DALLAH what Nufin kane inji Fans_ ???

😅😜🙄😂😄

[04/03, 11:10 pm] : *DIJEN ƘAUYE*

🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕



🏕🏕



🏕

*True life Story*

*Nabilancy Luv*

💘

(Auntyn

S&S)

*SADAUKARWA GAREKU*

*Takwarorina abin Alfaharina ina yinku!ina sonku!!inaji daku manyan mata!!* Luv you all....

*Nabila maman khalil*

*Nabila Rabiu zango*

*Nabila Dikko*

💘💘💘💋💋💋😘😘

_Kaga hazik'an marubuta kaga jaru

man marubuta kaga Nagartattun marubuta anbuga anbarku kun iya kun huta Nabil..-Bil..'s_

👍🏼👍🏼👌🏼👌🏼😂😅

PG 75-80

Abdallah ya zurfafa a duniyar tunani yana mai tambayar kansa "shin son yarinyar nan nake yi kome? Shin har sao zuwa yaush

e ne zan daina yi mata kallon matata? Yar kauyen wacce natsana har itace zanji kishinta. That's impossible. Ba dai kishi ba saidai wani abin daban.yarinyar da ba wayyiyaba.,mittsss!!" Yaja tsaki tareda tashi ya fice daga dakin zuwa parlour, yayi zaton zai

tarar da Abdallah don ya basar sugaisa amma sai yaga ashe ya tafi.

Sai Dijenmu ya hango zaune akan 3 siter tanata buga game abinta ko daga kai takalleshi batayiba duk da taji motsinsa.

Shima kallo daya yayi mata yafice ransa nayi masa qunar da rasa d

alilinsa (ni kuwa nace hmm Abdallah zaka gama kewaye-kewayen ne ka dawo hanya).

Bai san daliliba amma ganin yarinyar yana tada masa wani abu a rai barinma idan ya ganta a yanayi irin na yau.

Ranar Asabar yana kwance akan doguwar kujerar dake falo

n da lowerst takama a hotel din da remote a hannunsa yana yana sauya channel babyn nasa ta fito daga toilet daure da tawul daidi guiwa, kanta tsaye ta isa inda yake ta

ɗ

ane cinyarsa tana fadin, "ohh!my real gaskiya yau sai ka kaini yawo na zaga gari idan b

a hakaba baxaka je koina ba kuma sainaje na nemi gidan dady a yau."

Da sauri yazabura yazauna daidai yana fadin, "Na'am! Kikace?"

Tace, "A kaini yawo gari ko kuma in nemo gidan daddy inje."

Da sauri yace, "zan kaiki babyna shirya shirya maza ink

aiki kada ki ballomin ruwa."

Ta tashi daga kan cinyar nasa tana dariya ta shige bedroom ckn yan mintina ta shiryo ckn riga da wando ta fito tana ta baza kamshi.

Yakalleta ckn mayen so da sha.awa yace, "Every time you dress up, you take my breath

away, you look so beautiful.."

Ta hau yarfa hannuwa tana murmushi tace "Aww, thank you my love, that means so much to me."

Ya dauki key dinsa akan table

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login