Showing 3001 words to 6000 words out of 48142 words

Chapter 2 - DIJEN KAUYE COMPLETE

29 Aug 2026

7

yakan Dade don yanda suke kula masa da komai Yana Jin dadin yanda ba,a Samun matsala ta kowanne fannin.

ko acikin birnin akwai masu sarar kwai da suke zuwa da mota su s

aya dayawa ko ta bangaren dabbobi in lokacin babbar sallah tazo akanyi hada hadarsu anan.

*****

Kwanansu biyu sun kammala komai sunfito suna Hira da nishadinsu kamar yanda suka saba.

Har sun shiga mota sai kuma Abdulhakim yai zumbur kamar An mintsin

eshi ya mike yafito daga ckn motar

Abdallah yace masa "dalla mallam ina zakaje kuma?muda muke sauri muwuce.

Abdallah yace dashi da fara,a "pls kayimin alfarmar naje muyi sallama da K'awa mana kada nayi laifi.

Wani mugun tsaki Abdallah yaja

kana yace masa " walh baka isaba babu inda zakaje inko katafi to katabbatar ma baxan xauna jirankaba zanyi tafiyata

Abdulhakim yasan hali zai iya dan haka saiya dawo motar da dacin rai yadubeshi yace "kasan Allah duk abinda kakeyi taraka nakeyi kaci g

aba

Abdallah dake sit din dreba yayi tsaki yace "kaji dashi nidai nahana soyayya kuma dole ahakura.

Abdulhakim yabuga masa wata harara yace "oya futo kabani na tukamu dan baxan yarda kayi gudu damuba nasanka da wutar ciki da azalzala banaso ayi

gudu dani atiti.

A salin alin Abdallah yafito yabashi sit

Shikuma yadawo yatashi mota yacillata kan titi

Dariyar Mugunta fal ackn Abdallah Dan yaga bacin Rai karara a kan fuskar mutumin nashi.

Yanaji yana gani suka futa daga kauyen bai biya g

idansu kawar tasaba domin inyace xai wuce dasu amota to duk abinda Abdallah yayiwa dije baxai futa aguntaba xata xaci ko yakaishine dan yaci mata xarafi kuma yasan xa,ai hakan

Shiko Abdallah dariyar mugunta yake masa kawai don yaga yashaqa yacika yayi

fam

Suna tafe suna shiru kowa da abinda yake rayawa acikin ransa,music ne kawai ke tashi acikin motar.

Abdallah ne yakunna tunshigarshi motar

Abdulhakim yakai hannu yakashe wakar adaidai lokacin da Abdallah ke lumshe idonsa yanajin ddin wakar

yana sonta gashi anxo daidai baitin dayafiso ackn wakar mawaqiya celindion ce ke zuba kalaman baitika akan Love,shi dai Abdalla tsabar Jin dadin wakar sai lumshe Ido yake Yana gyada kai sbd kalamin da akai amfani dashi acikin wakar shi masoyiyarsa *lowest*

ke yawan yi masa intasaka wakar ko insuna tare alokacin suna turai _i still have feelings for you.Not enough to want you back.but enough to make it hurt_ … wannan kalami na cikin waken natayar masa da hankali da tuno masa abar kaunarsa lowest wacce da ita

yafara yin soyayya aduniya har yanzu kuma baiga wata kamartaba saidai tayi masa nisa Auransu kuma baxai yiwuba tunda ba musulma bace amma tana son ta musulunta adalinsa saidai yana tsoron iyayansa inhar yace musu ita zai Aura yasan da kamar wuya sbd Addin

inta da yanda take.

Har suka shiga kano babu wanda yacewa dan,uwansa kanxil

Wayar Abdulhakim tayi ruri yadauka yaga sunan Aunty Babba ce wato yayar Abdallah kenan Aunty Maryam babbar yayarsu

Yadaga da sallama suka gaisa tace masa "Ina nemanku

yanxu kaida Abdallah maza ina jiranku agidana.

Yace mata "to " kawai yakashe wayar yakarya akalar motarsa sai gidan Aunty maryam datake zaune a Sultan Road GRA silently arear.

Abdallah yasha mamakin ganin sunyo unguwar GRA batareda anyi masa b

ayaniba to amma saiya xuba masa idanu baice kalaba tunda shima baice masa ba amma dai yafahimci cewar da Aunty maryam knn yayi waya shiyasa yayi gidanta

Yayi horn me gadin gidan ya bude suka shiga ya daga musu hannu suma suka daga masa

Tana zaune

afalonta tana kallo suka shigo

Da fara.a ta taresu tana cewa "Ga "yan kanne na ga kanne na.

Suka xauna akan kuje suna cewa "wash! Atare

Tace musu "ikon Allah ina kukaje haka kuke kiran wash kamar wanda kukasha Aiki?

Abdulhakim yace "w

alh Aunty daga gidan gona muke yanzun haka ko gida bamujeba 2days muna can muna hanya ne kk kiranima Fatan lfy dai.

Tace "Sannunku bari akawo muku abin motsa baki.

Abdallah yace "nikam ruwa kawai nake bukata.

Takwallawa me aikinta kira

Data

xo ta umarceta akan takawo musu ruwa da lemo.

Saida suka sha abu me sanyi kana suka gaidata

Abdulhakim yace mata "Aunty gamu kince kina neman mu meya faru?

Ta gyara zama tace "wato daxu dadyn su Safna yakawon wani zance dayai min dadi wai ya

naso yahada Ni,imah da Abdallah Aure amma in yaga yana sonta sbd yana sha,awar asake kullah halaka mekyau da ahalinmu...

Aibata kai karshe ba Abdallah yatari yawun bakinta yace "tsaya haka aunty kada ayi nisa da zancen wacece Ni,imah kuma?

Tayi mur

mushi tace " Kanwar Dadyn Safna mana saikace baka san taba kawar Zannurace fa kud da kud.

Yaja tsaki yace "batayimin ba plz aunty abar zancen nan iya nan dan Walh bata ckn kalar jerin matan da nakeso na aura

Abdulhakim yagalla masa harara yace "a

iko dai walh baka isa ka watsaya dadyn Safna kasa a idoba kama sani kamar anyi angama.

Yayo kan Abdulhakim da fada "to aishikenan ubana inka isa dani kadaura auren ingani.

Aunty maryam ta daga masa hannu ranta abace tace "kai mara mutumci nixaka

bawa kunya ni xaka wulakanta …

"Aunty ba wulakantaki nayiba gaskiya na fada

Tace "wane gaskiya kodai rashin mutumci meye da Ni,amah na rashin kyau da xa.a k'ita gata da ilimi gata da kyau gasu da arxiki to me kake nufi da nuna kin aurenta ? Ko ka n

unan ban isa ba kokuma ka wulakanta min miji kasa kuma inji kunya ko? To walh baka isaba wannan maganar saita zama babba dan saina kaita har gun Dady

Abdallah ya mike afusace yafuce yabarsu afalon

Ranta yabaci Abdulhakim yahau bata hkr "kada k

i damu Aunty tunda har dady na kasar kawai kije kisanar masa kinsan kuma dole za.aiwa tufkar hanci.

Yai mata sallama yafuto yatarar da Abdallah ackn mota yanata kumbure kumbura

Baikulashiba yashiga yajasu suka fuce agidan.

Abdallah yace masa "

kaga mallam kafuta daga ckn maganar kada kasa baki ack dan walh banga me yimin doleba

Abdulhakim yace "Aure dai dole kayishi duk gudunka don..

"To inga meyiminshi ban shiryaba kokai an maka dole akan zabin Mata? naga kabani shekara uku atleast yan

zu kanada 35 kaine ma yakamata asawa ido afarawa yiwa Aure baniba.

Abdulhakim yaharareshi yace "oho dai tabaya ta rago. Aure dai kamar.... Ai Wani Duka Daya kawo masa ba shiri ya tsuke Baki daga tsokanar da yake son Yi.

*Auntyn Sayyada da S

hahidah ce*[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:

👌🏼

_Dijen kauye_



🏕🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕



🏕🏕



🏕

*True life Story*



*Nabilancy Luv*

💘

(Autyn S&S)

PG 10-15

Abdallah yai kwafa kawai bai sake kula Abdulhakim ba har suka isa gida

Ransa Abace yashiga ckn gidan momy bata falon sai kannansa matan Zannurace jininsu yahadu sosai Tana ganinsa tahau fadin "oyoyo my bros "

Ya dallah mata harara ransa b'a

ce fuska ba fara.a yawuceta yahaye sama dakinsu

Tatsaya kawai saroro jikinta asanyaye tana mamaki don bai taba mata hakanba

Itako mubina ko kula shi batayiba don bata shige masa dama, don ita yar dakin yaya Abdulhakim ce kud da kud suke,dan haka

ma ganin datayi yaiwa zannu hakan saitahau dry tana fadin Allah yakara

😜

Amma ahankali don bataso zannun taji sbd suma sunayin yar tsama sako da sakuwane basa awa guda basuyi rigima ba dama can yayun nasune yan rabon fadan

Takoma tazauna a kujera asa

nyaye

Ammafa taji ba dadi tahau kuma tambayar kanta shin me akaiwa yaya haka? Toko nayi masa laifi jiya bansaniba?

Ganin yaya Abdulhakim yashigo saita mike cikeda kissa tana fadin "yawwa yayana dama kainake jira kashigo inji shin me akaiwa yaya

awaje naganshi awani yanayi.

Fuskarsa shima ba fara.an ya amsa mata "meyasa baki tambayeshiba? To ban saniba

Yawuceta zai haye sama yaji mubina na masa sannu da zuwa ya amsa mata da sakin fuska harda tambayrta momy fa.

Zannura taqule taji haus

hi wai meyasa yaya Abdulhakim ke basar ta ne ko yana nufin har yanzun bai gane sonsa takeba? Toko lallai tana gab da tafurta masa takawo karshen shariyar dayake mata.

Yana kwance adakin nasu yaji shigowar Abdulhakim bai daga kai yakalleshiba harya gam

a abinda zaiyi yafice abunsa

Juyi kawai yakeyi akan lallausar katifar dake kan katon gadon

Zancen Aunty maryam ke masa yawo akwanya shiko me zaiyi da yarinyar nan Ni,imah mara kunya Aigara yahakura baiyi aureba dadai yaxauna da ita amatsayin matar

Aure

Yadauko wayarsa yai dailing din lambar masoyiyarsa lowest

Bugu biyu ana uku ta daga dayake jakar kano ce ta iya hausa nan suka hau hira ckn hausarta kadan kadan amma sukan juye turancin

Awa biyu sukai suna shan hirar soyayya tana gaya

masa takusa zuwa nigeria tanada wani uncle nata a kaduna zata sauka gunsa ammafa sbdshi zataxo kuma tanaso suyi Aure intazo

Nan ya amince tareda yi mata alqawarin zai auretan

Sukai sallama yalula tunanin yanda zai tunkari dadynsa da zancen lowest

domin gara kawai yabainata ga danginsa ko akyaleshi da maganar auran wata

*Hhhmm aganinka wannan mafita ceko ? Tabdijan da kasan Abinda zai faru dakai Abdallah da baka jan gwalo wannan maganar Auren kristan dinba*

😅🙆🏼

*********

Da daddare yas

ami dadynsa afalonsa

Ckn nutsuwa ya gaidashi aladafce

Dady da murmushi ya amsa yana fadin "mutanen kauyen rogo kun dawo lfy

"Lfy qalau dady.

Dady yace "Ya harkokin gonar da fatan komi na tafiya daidai?

Abdallah yace "komi lfy sai godiyar

Allah ba matsala dady

"To masha Allah haka akeso Allah yyi muku albarka dama nima wani satin nakeson zuwa kauyen tunda nadade banjeba.

Abdallah yagyara zama yafara kame kame don yarasa ta inda zai fara batun dayaxo dashi

Dady yagyara xama yac

e "ya akai ne Babana akwai magana ne?

Yahau sosa keya "eh dady me muhimmanci ma kuwa fatana dai Allah yasa kafahimci abinda nake qudirin yi na alkairi kakuma mara min baya akan maganar danaxo da ita.

Dady yahau fara.a "insha Allahu zanyi kokari f

adi inajinka babanah.

Kai tsaye yacire shakku yahau batu "dady dama inaso in Auri wata yarinyane saidai ba musulma bace kumaa ba.a kasar nn takeba tare mukai karatu amma tayimin alqawarin musulunta inhar xan Aureta dan haka dady dan Allah badan niba k

ataimaka ka goyamin baya in sami lada kaima kasamu ta hanyarta kaga annabi xaiyi...."dakata haka

Cewar dady ransa abace "kasan me kake cewa kuwa Abdallah? Agidana zaka kawo kristan ina raye xanbarka ka auri Aljihun baya. To inma mafarki kake kafark

a dan baxan aminceba kada ma kafara tun wurima inaso kurabu kafin azo asami matsala maxa tashi kabar gurin nan kafin raina yabaci dakai.

Sum sum yatashi yafuta ransa ba dadi kamar yasaka ihu

Yabar dady da fada da kumfar baki dama dadyn nasu gwanine

saidai ya iya zama da mutane akwai dadin zama ammafa inka taboshi ba dama

Koda momy tazo ta tararsa taji ba.asin fadan dayakeyi nan yazayyano mata komi

Da Allah yataimaka ra.ayinsu daya bata goyi bayan Abdallaah ba itanma bata amince ba

Tahau

fadin "wannan iskancine ma da rainin hankali wayaga yayi wannan gwamutsen adangi aidan sunga anxuba musu idone ba.ayi musu dolen suyi aure bane tunda sun isa

Dady yayi kwafa "barni dasu zanyi maganinsu nan da watanni inbasu kawo macen Aure ta arxiki

ba walh dakaina xan zaba musu kuma saidai suganta ranar daurin aure in an daura ai gata suka samu shiyasa zasuyi abinda sukaga dama.

Washe garin da akai haka saiga Aunty maryam da batun Ni,ima taxowa dady da zancen

Nan yahau ya zauna yace tayi m

asa ita zai karba yabashi tunda har abin yazo da hakan saidai kawai ranar daurin aure yaji andaura masa aure

Momy ta amince da haka. Itama auntyn ta amince

Yasa Abdulhakim gaba yace yafito da macen aure nan da wata 2 inba hakaba zai musu aure da

duk wacce yasamo musu

Abdulhakim yaringa jin

Haushin Abdallah danshi yajaxa musu wannan hukunci shi yanzun ina yaga wata budurwa shida ba kula mata yake ba,? Tab yanxu ya xaiyi

Abdallah baisan budirin da ake ba

Haushin dady yaki amincewa d

a bukatarsa yasa yahada kaya yatafi hutu gidan yayan momy wani lauya ne dayake zaune a Gombe

Uncle Ahmad attajirine yanaji da Abdallah tun yana yaro dama yana xuwar masa hutu gidan akwai sa,anninsa da jininsu xahadu amma terrorine basaji suma yan rawar

kaine yusuf da umar

Yanda ran dady yabaci da tafiyarsa haka ran Abdulhakim yabaci don yasan daya san xai tafi baxai barshiba bada motar gida yatafiba lallai abokinsa yayi fushi da gida tunda har ya iya hawa motar haya

Abin yatsayewa dady rai do

min fafutuka yagama musu na bude musu wani babban kamfani yakuma basu mukamai aciki Abdallah yasami babban matsayi kowanne nada office ack da kuma babban matsayi na bangaren abinda xai tsare

Aranar da dady yasa zaije kauyen rogo aranar yashiryi taf

iyar shida Abdulhakim

Dady nason Abdulhakim sbd yanda yake masa biyayya ko d'an cikinsa baya masa

Inhar yaxartas masa abu to ya zauna baxai musaba balle daga murya ballantana takai dayai fushi dashi

Koda suka sauka agidan gona

Dady yana c

anyana hutawa

Abdulhakim yaxame jiki yatafi gidansu kawarsa

Ta tsala kwalliyarta ckn kayan saki tayi ubansun kyau tamkar dan ita aka sak'a kayan

Ta dauko tallan furar tafito zaure kenan taga ansako kai ciki

Tsorata tayi ta daka tsalle ge

fe hannunta rike da kwaryar nonon

"Handi in boni ni dije wayyo Allah na... tana shirin juyawa takoma ckn gidan knn taji muryar abokin birni yana cewa "dawo kawata matsoraciya ninefa aboki

Asukwane tajuyo suka hada idanu tace " Ashe!?

"Ammafa k

asa natsorata dayawa to yaushe agari haka?

Yakasa shigowa ckn zauren yace "yanzu yanzun kuwa tare muke da dadynmu yana gdn gona ma yanzu haka

Takama baki tace "laaa kace tare kukaxo a,a lallai bari nayi masa damu na musamman kakai masa.

Ta

dire kwaryar da sauri tashiga gida tadauko kwanan sha mekyau sabone ma tahau damu da sauri harda suga tasa

Furar taji nono mekyau mara tsami

Ta rufe yana tsaye yana kallonta da sha,awa yanda tayi kwalliyarta gwanin burgewa

Ta mika masa tace "

rike ka kai masa kace injini.

Yakarba yana dariya yace "saidai kizo muje kikai da kanki.

Takama baki tace "wuuuh rufamin asiri kada yaganni yar kauye yace min kaxama kamar dan,uwanka yaki sha.

Abdulhakim yace "ashe kina yarda da zancensa? To bari ki

ji khadija keba kaxama bace hassada kawai yake miki kinada kyau kinada tsafta kada ki damu muje kikai masa dady baida wulakanci bakuma zaiki shaba dan fura mutuniyar sace.

Tace "gaskiya baxanje dan,uwanka yaimin wulakanciba dan baxan raga masaba ko gaba

n waye.

Yayi dry yace "sha kuruminki badashi mukazoba.

Jin haka yasa tace "to zankai masa amma kaxo muje infara kai furata bakin kasuwa kada wasu su tsaremin guri ko.

Yace "a,a zansiye furar yau inyaso sai akaiwa momy dan tanason furarki nataba

kai mata tayita santi.

Bayanda ta iya haka tashiga gaba suka tafi gidan gonar

Shike rike da kwananshan damammiyar furar dadyn

Dady na kishingide sai ganin bafulatana kyakykyawa yayi tashigo kanta dauke da kwaryar nono sun nufoshi itada Abdulha

kim

Har kasa ta durkusa ta gaidashi

Ya amsa yana fara.a

Abdulhakim yadire masa fura yace "dady ga fura maikyau daga khadija gatanan surukar kace taxo gaidaka.

Wata kunyace tarufe dije donjin ance ita surukar dady ce

Ashe dama ba ita da

ya ke fama da ciwon son Abdulhakim ba shima yana sonta gashi har xai iya furta cewa ita suruka ce gaban mahaifinsa

Taji kamar tatsaga kasa tashige takasa daga idonma takalli dady don kunya

Dady ya kafa kai yad'and'ana take yahau santin fura

Yace

mata "kai masha Allah amma naji dadi surukata y

asunanki?

Kanta akasa tace " *Dijen kauye*

Kamar yadara saikuma yadake

to ai dama dijen kauyece

😅😅

"Sannu kinji nagode Allah yayi mk albarka.

Ta mike akunyace tace "Amin.

Dady yaza

ro kudi baisan yawansuba yabaiwa Abdul yace "gashi abaiwa khadija tukuici

Abdul yai godiya yace "to muje atahowa da momy tata furar.

Nan suka tafi suka bar Dady yana shan fura me dadi ko abirni yadade baiji kamar taba

Tas yashanyeta kuwa

Nan Ab

dul yadawo yatararsa yaxauna kusa dashi Dady yace "a ina kasamo wannan yarinya me nutsuwa da kirki haka.?

Abdul hakim yace "Ai dady tun xuwanmu kauyen nan Allah yahadamu take mana hidima ita da iyayanta duk adalilin tana son Abdallah Amma bakaga yanda

Abdallan ke mata wulakanciba

Dady yaharxuka "Au dama Abdallah takeso? Ainazaci ko budurwar kace danaji kace surukata lallai Abdallah yacika mara kirki wato ga yarinya me hankali tana sonsa shine zaikawo mana arniya wacce ma bamusan asalintaba to tab

bas zanyi maganinsa anan zan tsaya tsayin daka inga tazama matarsa kabarni dashi ayau zuwa gobe kafin mutafi zanje ga magabatanta atsaida magana kada ka kuskura kagaya masa ta waya dan sai andaura auren tukunna yasani

Ran Abdulhakim yai fari dama targ

et yahada kuma yakama sbd yaci alwashin saiyayi maganin Abdallah na abinda yakeyiwa khadija kawa

Cikin kwantar da murya Abdulhakim yace "to Amma dady ba anyi zancen ni.ima ba?

"Kabarni dashi ai duka zancen nasu ba xanjanyeba tare zan daura auren da

na yar fulanin nan dana ni,imar duk su xama matansa inga ta tsiyar Auran kristan kuma duk inda yaje ai dole yadawo.

Abdulhakim yahau gyada kai

Can kuma yahau tausayin Abokinsa amininsa daya tuna yanda yatsani matan nan guda biyu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login