Showing 24001 words to 27000 words out of 48142 words

Chapter 9 - DIJEN KAUYE COMPLETE

29 Aug 2026

13

mata da wacce yake waya, a yau ba gobe ba sai ya fa

ɗ

a mata matsayinta a wajenta domin ta gaji da ajiye budurcin ba.a lasa masa zuma......

_Tab muje zuwa_

[23/02, 7:17 pm] _DIJEN ƘAUYE_

🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕



🏕

🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕



🏕🏕



🏕



*True life Story*

PG 45-50

Zuciya ta kawowa Na'ima makoshi ba tayi wata-wata ba ta ƙarasa inda yake da zummarta ta fizge wayar t

a bugata da ƙasa, a take wayar tayi pieces a wajen.

Ya kafeta da na mujiyarsa ganin ta tashi wayarsa daga aiki.

Ranta a matuƙar

ɓ

ace tace, "Daga yau sai yau duk shegiyar da ka ƙara zuwa bangarena kana waya da ita sai na sameta har gidan uwarta nayi m

ata dukan bala'i sai ayi duk wacce za'ayi. Idan ka saba zuwa bangaren waccen bagidajiyar kana mata hauka tana kyaleka to ni bazan

ɗ

auka ba, an

ɗ

a

ɗ

e ba'a maimaita yaƙin duniya na biyu a tsakiyar falon ba."

Ya murmusa yace, "Da wa da wa za'a maimaita yaƙi

n duniya na biyun?"

Ta kalleshi ta watsar tace, "Ni Na'ima da kai Abdallah da kowace shegiyar ce kake waya da ita."

Ya saki wata shegiyar dariya yana fa

ɗ

in, "Amma akwai motsi a saman kanki ko? Dallah matsa ki bani waje."

Ya tureta ya shige dakinsa

ya danna lock, tana ji yana waya da budurwar tasa da

ɗ

aya wayarsa.

Ta takarkare ta fasa ihu tana fin kamar ta

ɓ

alle kofar ta sameshi ayita ta ƙare, tunda take ba'a ta

ɓ

a raina mata wayo irin wanda yayi mata a yau.

Sai takeji da ta sani lokacin da ta

fizge wayar ashar ta durawa wacce yake wayar da ita.

Har washegari bakin cikin abun yana damunta a zuciya, amma mutumin naku ko a jikinsa ya ƙara shigowa yana waya.

Wayarsa yake hankalinsa a kwance har da zama akan kujera ya

ɗ

aura kafa

ɗ

aya akan

ɗ

aya

yana waya da babynsa.

Yana gama wayar da yakeyi da babynsa lowerst ya mike tsaye zaibar falon

Da sauri ta tare gabansa ta kama kugu tana fa

ɗ

in, "Hey ina kake nufi zaka tafi? Ai tafiya bata ganka ba, tsugunne bata ƙare ba sai ka fa

ɗ

a min abun da ka t

aka da har kake waya da wata shegiyar a bangarena."

Ya

ɗ

an kalleta yace, "Ita tsugunne yaushe zata ƙare?" Takaici ya zo mata wuya tace, "Ban sani ba sai an tambayo." Yace, "To ki tambayo kada muzo muyi ta tsayuwa a waje

ɗ

aya."

Wata san lokacin da ta

fasa ihu ba tace, "Audu." Yace, "Mi?" Tace, "Nace Audu babu inda zakaje saika gaya min wacece wannan kuke waya har kake mata alqawarin zaka Aureta a gabana ko kuma arniyar karuwar taka ce?"

Ran Abdallah yayi matuƙar

ɓ

aci ba tayi auneba sai jin saukar ma

ri tayi a kuncinta.

Ta kama gun tana kuka "ni ka mara akan wata yar,iska.?"

Bata kai ga rufe bakinba yasake kawo mata wani marin tayi sauri ta goce ya mari iska.

Ya nunata da hannu, "ke har kin isa ki aibata mini masoyiya, kinsan kuwa irin matsayi

n da take dashi a wajena? To tun muna shaida juna ki kiyayeni domin zan iya maki komai a kanta, ita kadai ce zuciyata ke so kuma muddin ina raye saina cikawa zuciyata burinta na Auren muradinta."

Ta hau kuka tana fadin, "aiko walh baka isa ka kawo mana

christan familyn nan namuba kuma idan har ka kara saka hannunka a fuskata saina gayawa dady."

Bata rufe baki ba, ya harzuko mata, "ki gayawa dadyn mana sai me? Zai gutsirani ne? Ke bari kiji in gaya maki daga yau sai yau idan kika kara dosar inda nake s

ai na mugun sa

ɓ

a maki, nayi maki abinda bazaki taba mancewa dashiba."

Ya bangajeta ya wuce

Ta durqushe a wajen tana sheshsheƙar kuka.

Ta

ɗ

a

ɗ

e a durkushe tana kukanta wajen ta rasa mafita saboda tana sonshi, kenan dai ba zata iya nesa dashiba dan k

o ganinsa tayi tanajin dadi.

Sallamar Zannura taji da sauri ta goge hawayen tana mai sauke ajiyar zuciya.

Taso ta boyewa zannun damuwarta saidai ta makaro domin ta riga da ta jiyo sautin kukan nata tun kafin ta shigo bugu da ƙari ka karin hujja nan n

a yadda idanunta sukayi jajir.

Zannura ta kama hannunta tana mai rarrashinta, "kawata na fuskanci kina cikin damuwa don haka kada ki boye min damuwar ki, Na'ima damuwarki damuwata ce, ni mai samo maki mafitane bugu da ƙari boyewar dazakiyi baxai amfanek

i dakomai ba sai karin bakinciki."

Na'ima ta fashe da kuka takaicin abun da Abdallah yayi mata yana cinta a rai saida tayi mai isarta sannan ta tsagaita tana sauke ajiyar zuciya.

Zannura tace, "fada min meya saki kuka yaya ne ko?"

Still tayi shir

u sai faman sauke ajiyar zuciya takeyi.

"Nasan shine domin naga futarsa a zuciyw yatada mota zai futa kamar ya tashi sama. Plz gayamin mana meya hadaku?"

Na'ima ta kama hannayen zannu tace, "Zannura ke kawatace kuma ta wani bangaren ke kanwar mijin

a ce nasan zaki iya riken sirrina kuma keme taimakona, Please don Allah ki kawo min mafita domin ina cikin wani yanayi mai wahalar sha'ani. Ina son yaya Abdallah so mai matuqar wahalar ga zuciya gashi ina sha'awarsa amma har yau bai ta

ɓ

a kulani, duk wannan

shigar da kikaga ina yi inayi ne domin in tsokanoshi amma a banxa a wofi saboda wata can arniya ta dauke masa hankali, yanzu haka a kanta ya mareni ya kuma ce kada inkara xuwa kusa dashi to nikuma baxan iyaba sbd Allah yayoni da sha,awa araina ina sha,awa

r inganni ajikinsa amma har yau nakasa samun wannan damar walh tsoro nake kada yajefani ahalaka."

Zannura tahau girgixa kanta ta tausayawa Na'ima hakkun don akwai mata masu sha,awa mai yawa a zahiri wanda basa iya dannewa

Tasan yayanta tasan halins

a idan ya kafe akan abu babu me tankwasashi to amma kuma ya xa.a yi mace har mace kamar Na,ima ya kasa kyasata anya kuwa yayan nata baya bin mata?

Na,ima ta dafata tace "I trust you more than anyone. Please, help me find a solution, I can’t do this al

one. Please ki samo min mafita kawata walh inajin mugun sha,awar Abdallah, a dukkanin lokacin da sha,awarsa ta motsa min walh saidai insaka BF in kalla sannan nake jin dadin kaina na tabbata kuma inba mafita nasamu to tabbas akwai matsala."

Zannura ta

yi jim sannan tace, "Yarinyar da yakeso ce ke daukar hankalinsa akan kowacce mace, ya nace a kanta, Kowa afamilyn mu baya son ta bama akasar nan takeba Amma kinsan me zamuyi akai?"

Ni,ima ta gyara zama tareda girgixa kanta da sauri

"Walh zuwa zamuyi

wajen malami mu bayar da aiki ayi musu farraqu kawai idan yaso sai asaka sonki a ransa ta qarfi da yaji."

Na,ima tayi murmushi tace "Shiyasa kike burgeni ƙawata, to yanzu yaushe zamuje?"

Zannura tace "ki shirya gobe sai muje, ki fa

ɗ

a mashi cewa zakij

e gidanmu gaidasu Momy idan yaso idan kinje saimu fito taren muje."

"To nagode hakan za.ayi zanzo muje."

*******

"Kai Amaryar mu kinganki kuwa walh kinyi kyau meye sirrin?"

Dije tayi dariya ta harari Mubina tace "Meye sirrin kuwa, bawani si

rri to me kika gani?"

Mubina tace "Naga kin kara wani kyau ne gashi kinyi kiba ga haske da fatarki ta karayi. Kinyi wani fresh abunki."

Dije tahau shafa fatarta tana cewa "kai mubina ban da fa sharri dama can fatata fara ce."

"To amma dai kema kin

san kin canza ko?"

"Ina wani canji kullum ina faman tunani ai bawani canji saina ramewa da naga nayi."

Mubina ta kama baki, "kai Amaryar mu tunani kuma? to tunanin me kikeyi haka?"

Dije ta gyara zama tace, "Mubina ina tuna wani da zuciyata take so

ne, bazan

ɓ

oye maki ba walh ba son yayanki nakeba akwai wanda nake so Amma baisan ina sonshiba."

Mubina ta kyalkyale da dariya, "shirmen banxa kenan kicema Son maSo wani kikeyi?"

Dije ta hade rai tace "Au,dariya ma zakiyimin muguwa bama zaki tausay

a min ba inma shawara ce kibani ko addu,ar da zan ringayi inji sauki."

Mubina tace "Shawarar da xan baki bata wuce ince kiso yayana ba...."

Dijeh ta tare mata lumfashi, "Allah ya kiyaye ke nifa walh inda wanda natsana kaf duniyar nan bai wuce shiba d

an Allah mubar zancen nan mushiga wani."

Mubina ta hade rai itama tace "Amma dai Aunty khadija bakya min kara walh, ta ya za'a ce a gabana ki rinƙa cewa kin tsani yayana kada fa ki mance uwa daya uba daya muke dashi, da ace cewa kikayi ba kya sonshi ba

zanji komai ba amma cewa da kikayi kin tsaneshi maganar tayi kaifi da

yawa, ya kamata ki sassauta ki rage tsanar don watarana nasan zaki soshi tunda tsana na komawa Kauna

"Ta yaya? Cewar Dije

Mubina ta gyara zama tace "kinga abinda nakeso dake anan

shine ki xama jajirtacciya wajen ganin mijinki yasoki domin ki zama ta gaban goshi tunda bake kadai bace a filin yakin, ka da ki manta cewar Aunty Na'ima tana sonsa sannan kuma ga wata can a gefe da yake so kinga kenan ke kadai ce jinin bai haduba, kenan d

ai acan gaba zaki iya zama bora."

"wacece a gefe take son nashi?" Dijeh ta tambaya.

Mubina ta rafka uban tagumi tana fa

ɗ

in, "Hhhmmm wata arniya ce bata sallah bata salati amma ya manne mata, tare sukayi karatu a can kasar waje, zamansa akasar shine s

ukayi soyayya kuma yadage ita zai Aura amma su dady suka hanashi."

Dije ta ce "tab! shi yanzu nan arniya zai aura? lallai bai burgeba walh don ko ya Aureta insun haihu sai ansami arna a cikin ƴaƴan nasu."

Mubina tayi dariya tace "to ai shi musulintar

da ita yakeso yayi sai suyi Auran in iyaye sun yarda."

Dije ta tabe baki tace "Allah yasa iyayan su yarda."

Mubina ta dakar mata kafada "Amma dai kekam anyi sokuwa harma addu,a kk tayashi wato bama zakiyi kishi ba knn."

"Tab !kime?kishi akan wan

cen mara mutuncin tabdijan Allah ya yaye min ma in zanyin agaba. Ai ni dadima naji to meye acki ?idone nawafa kowa ya debo da zafi ai bakinsa, iyaka ayita sukuwa mu kuma mu saka na mujiya muna kallo dama kuma ance fa

ɗ

an babu kai a ciki da

ɗ

in kallo gareshi.

"

Mubina tahau tafa hannu, "gud "yar fillo ashe kema kin iya karin magana."

Dije tace "Au! kinzaci fanko ce ni to ai muna kwashewa idan munji hausawa sunayi kuma ina fahimta."

Mubina tace, "Ni yanzu dai abu biyu ne yakawoni gidan nan, nafarko inas

o ki rinƙa koyamin filatanci domin Saurayina danake Saran zan Aura Bafulatani ne."

Dije tace "Angama bakida matsala tanan.meye abu na biyun?"

Mubina ta janyo wata lefa baka ta fito da kaya tace, "Kinga wadannan kayane na kawo maki ki rinka sakawa d

omin ki dauki hankalin yaya dasu don naga masha Allah kinada diri Aunty khadija komi yaji."

Dije tayi dariya tana d'add'aga kayan tana fadin "tabdijan ni zansaka wadannan fandarinka tsiraran? Aiko walh badaniba bugun uwar shegiya da ha

ɓ

o, ko za.a bani m

iliyan baxan saka wannan kayan a jikina ba, haka kawai aga tsiraicina a banxa."

Mubina tace me zatayi idan ba dariya ba, dariya take harda riƙe ciki,

"Yanzu don kinsa kananan kaya mijinki yagani shine a banxa? To ai yabiya sadaki kinga kenan ba zai z

amo a banxa ba saima lada zaki samu."

Dije ta maida kayan leda tana fadin "kenifa baxan sakasu ba, koma miye zakice, kawai ki koma dasu indai ladane mahadu a Sallah da Azumi."

Mubina ta rinƙa dariyar lamarin, "to ai shikenan Amma inaso dan Allah g

obe kizo gidanmu kitayani yin Snacks da drins Saurayina zaizo."

Dije takama baki tace "meye kuma sumak da diras? Kayan Kwalliya ne ko mi? Don bantabaji ba."

Saida mubina tayi dariyar diramar Dijeh sannan tace "A'a ba kayan kwalliya bane Snacks kayan

motsa bakine da akeyi na Soye soye da wanda ake gasawa irinsu miet pie da cake,dasu cincin da donut da samosa da spr....koda yake nasan ma baki san wasu ba kokin taba cin Samosa?"

Dije takama baki tace "ni dije miye kuma samoga."

"Ba samoga ba, samo

sa."

"Ke koma miye sunansa shi ya sani, tambayarki akan idan na ta

ɓ

a ci, yo a ina zan sameshi ballantana har inci, walh bantaba ci ba."

Mubina tace "Aikuwa gobe inkinzo zakici zakuma kiga yanda akeyinsa."

Dije tace, "To saiki gayawa Abdulhakim yax

o yakaini gidan naku ko."

Mubina tace "A'a ki fa

ɗ

awa mijinki ya kawoki dai, idan zai fita goben sai ya saukeki domin fitarki ba hurumin Abdulhakim bane dan haka indare yayi ki sameshi ki gaya mashi."



Dije tace, "kenifa bana shiga safgarsa dan bana

so aimin wulakanci musamman ma shi da naga neman hanyar zai wulakantani yake yi."

"To aiko dai baxaki fita babu ixinin saba kuma dole shine me bada umarnin futar ba."

Dije tayi jim sai kuma tace "to shikenan zan gwada nagani saidai matsalarsa baya sh

igowa da wuri nikuma da wuri nake bacci gashi inaso nafito goben."

Mubina tace "Saiki kasa kitsare knn kihana idonki bacci kizauna falo zaman jira."

Hakan kuwa akai domin Dije bata koma dakin taba afalo ta zauna tun bayan tafiyar mubina tana kallo

a TV har bacci yai awon gaba da ita

Abdallah bai dawo ba sai dayan dare kuma abinda ya dade baiyi bane yau yayi domin yaje club ya shawu yayi mankas dashi Allah ne ma yakawo shi

gida lfy, har fitowa daga mota ya kasa saidai me gadi ne yafito dashi daga

motar yashigarshi bangaren Dije saidai a rashin saninsa a ranar a bangaren Na'ima ya kamata ya kwana tunda kwana 2,2 yake musu

Har falo me gadi yakaishi ya kwantar dashi akan doguwar kujera dije tana 2 siter tana ta baccinta



Saida me gadi yafuta da

mintina kusan biyar ta farka saijin munsharin mutum taji akusa da iya

Atsorace ta farka

Aiko ta tsorata da ganinsa ga wani tsamin giya da cika mata hanci da

ɗ

oyi.

Ta ta miƙe zaune tana mai toshe hancinta da hannu

ɗ

aya yayinda take bubbugashi da

ɗ

aya hannun tana mai fa

ɗ

in, "Mallam tashi zanyi magana da kai."

Abdallah ya bude idanu cikin maye ya nunata yace "ke dan ubanki ni sa'an kine?"

Saida taji yanayin muryarsa sannan ta tabbatar da yasha giya domin tasan yanda "yan giya ke magana in sun

shata, kenan wannan doyin da taji na warin giyar, tana kawar da kai gefe tana yatsine fuska tabbacin yadda tsamin ya isheta da

ɗ

oyi.

Ta girgiza matuƙa kuma tsorata domin taji ana cewa idan mashaya suka sha giya suna dukan matansu.

Ya yunkura dakyar

ya mike aiko dai taku d'aya yayi yafado kanta rikicaa!!

Ta tureshi yabugu da kujera take amai yabiyo baya yaringa kelaya amai agun,

"Nashiga ukku ni Dijangala ashe da dan giya nake zaune bansaniba."

Bakin cikinta biyu wancen da kuma na

ɓ

ata mata

falon da yayi da amai ga wari da tsami ya gauraye koina afalon yanzu meya kamata tayi ina mafita.………??

*Auntyn Sayyada da Shahida ce*

👌🏼

[24/02, 11:55 pm] : *DIJEN ƘAUYE.*

🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕



🏕

🏕



🏕

*Alhamdulillah Masoya "Yar fillo kunnuna min Soyayya gashi Allah yabani lfy nasami sauki ina godiya na nunamin kulawa masu sako da bugo waya najin Dijen kauye shiru nagode sosai Allah yabar kauna Amin*

*Nabilanc

y Luv*

💘

(Auntyn S&S)

-PG

50-55

Kallo

ɗ

aya kawai tayi masa, zuciyarta ta buga da ƙarfi kamar zata fasa kirjinta. Tun daga yadda yake ta tangal-tangal, idanuwansa sun sauya kala, lumfashinsa yana fita da wani irin wari na fitar hayyaci, ta gane

halin da yake ciki. Ta ta

ɓ

a ganin irin hakan a ƙauyensu lokacin da Garba mashayi ya sha ya bugu.

Ta ja da baya a hankali, tana son ta kauce masa kafin ya far mata saidai kafin ta samu damar yin wani yunkuri ya cafketa da ƙarfi. Hannayensa sun matse mata

kafa

ɗ

u, jikinta ya rawar sanyi saboda tsoro. Yayi taga-taga yayi ƙasa suka fadi rijib ta sauka a kasa yayinda ya fa

ɗ

a a kanta.

"Ka sakeni!" ta fa

ɗ

a da murya mai rawa, tana ƙoƙarin tureshi.

Amma kamar bai san tana yi ba. Idanunsa a lumshe, lumfashins

a yana sauka akan fuskarta. Ta tattara ƙarfinta na bara da na bana ta fara turjewa, tana ƙoƙarin zame jikinta daga ƙarƙashinsa. Duk lokacin da ta motsa, sai ya ƙara sakar mata nauyinsa, kamar dutse mai maganadisu.

Ta yunkura da dukkanin ƙarfinta, ta kam

a kirjinsa tana ƙoƙarin tura shi gefe, ya fara miƙewa kamar zai sauka daga samanta. Zuciyarta ta

ɗ

an samu sauƙi ganin yana ƙoƙarin miƙewa. Amma babu zato babu tsammani sai ji tayi ya sake fadowa kanta, suka sake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login