Showing 39001 words to 42000 words out of 48142 words
yayi waje ta bishi a baya.
Gidan Anwar yafara kaita sukasha hira suka kuma kora abar
Su
n watse a can don sun tadda wasu makakkun mata gogaggun ƴan bariki sunata shan shisha.
Kafin su tafi matan sukai sabo da lowerst har musanyen lamba sukayi ƴan matan subiyu musulmai ne.
Anwar yana ta kallon Lowest kamar maye, zuciyarsa cike da sha'awa
rta yana kitsawa a ransa that dole sai ya yi ƙoƙarin dandanata, a gefe guda yana kitsa gashi da ita akan gado tana sarrafashi.
Duka ƴan matan nan nasane amma dan hadama bai hkr ba kai
😪🙆🏼
koda yake bariki ce ita kuma bariki alalar gero wanda bai iya
ta kwa
ɓ
e masa.
A dabarance ya kwafi nambar lowerst dayaji tana baiwa ƴan matan nasa
Grand Squar Abdallah ya kaita tayi siyayya na kayan kwalan da abubuwan bukatu sannan suka fito.
Akan hanyarsu ta komawa hotel yaji wayarsa na ring
Yana duba
wa yaga Dadyne ya d'aga da sallama
Ko amsa masa sallamar Daddy baiyiba ya balbaleshi da fada, "Abdallah bakajin magana ko ka
ɗ
an, duk a yarana kaine ka fita daban, maxa maxa kazo gida yanzun nan yaron banxa yaron wofi."
Ckn kidima ya amsa da, "To dady
ganinan zuwa yanzun.
Yana kashe wayar yakalli babynsa dake gefe guda yace, "Dady ne baby, fada yake tamin bansan daliliba yace min maxa yanzun inje yana son ganina."
Tayi fari da ido tace "to muje mana."
Yazaro ido yace "ke!kina haukane? Inje dak
e? tabdijan kice a kasheni yau knn haba baby keda naketa boyeki sbd tsadar ki to meye amfanin aganka da wacce zaka Aura mukam akwai matsala hakan a addininmu."
Ta lumshe idonta tareda budesu tar akansa tace, "to ba matsala ka kaini masaukina saikaje din
."
Yayi kasa da motarsa daga kan kwalta yarage tafiya yatsaya cak yakalleta yace, "ina girmama maganar dadyna, bana so inga yana min fada ko ransa yana
ɓ
aci a kaina kuma tunda kikaga ya kirani to akwai matsala dan haka kiyimin afuwa kitari mashin dan sa
hu kije zanzo da dare muyi maganar."
"To amma dai inkazo kwana zakayi ko?" Tafada da shagawaba
Ya daga kansa yace, "kwana biyu ma kuwa."
Ya zaro kudi ya bata
Ta karbesu kuwa ta fice
Yaja motarsa sai gidansu gabansa na dukan uku uku
*****
*
Wani bugawa da kirjinsa yayi kamar anbuga durom saida najiyo bugun don fargaba data d'arsar masa naganin falon a cike da ƴan gidan gefe guda kuma a zaune akan kujera dady da momy ne.
Sai Aunty maryam acan kan one siter azaune
Mubina na gefe
a kasa zaune ta zabga tagumi kanta a kasa.
Zannura kuwa tana gefe itama sai kuka takeyi kasa-kasa tana share hawaye
Abdulhakim na zaune kansa shima a kasa yana goge zufa.
Jikin Abdallah yagama bashi babu lfy yau agidan
A sanyaye ya karasa ciki
ya samu guri kusada Abdulhakim ya zauna.
Ya gaida iyayan Nasa ckn ladabi amma babu wanda ya amsa masa a cikinsu sai ma hararar da daddy ya sakar masa, "Gaka dai kamar na Allah to amma ashe me sabon Allah ne tahanyar da yafi tsana shan giya... "wa,iyazub
illah.
Wata zufa ce ta karyo masa agoshi yahau sharcewa.
Dijece tafado masa a rai domin ita kadaice sukaui zancen yana shan giya kuma ya roketa Alfarmar karta fada
Shaf ya manta da itama Na'ima taganshi ahalin maye ko don ba.a hayyacinsa taganshi
ba kuma basuyi maganarba.
"Yaushe kafara shan giya ban sani ba?"
Daddy ya watso masa tambaya wacce yakasa amsata
Dady yadubi Abdulhakim yace, "kai.fadamin yaushe dan,uwanka yafara shaye shaye bansaniba? Nasan kana da masaniya saidai in boyemin zak
ayi amma kasan komai akan Abdallah."
"Walh ban sanshi da dabi.ar shaye shayeba saidai in yanzu yakeyi bansaniba," Abdul yafada a sanyaye.
Abdallah da yayi tsuru2 a gefe dabara ce tafado masa ckn ladabi kansa a kasa yace, "Walh dady bana shan komai
na buguwa abinda yafaru ranar munje wani partyn abokina nida wasu abokanmu to sai mukai dare kuma sukaimin mugunta suka saka min abinda zai bugar dani a lemona, walh anan nasha yabugarni dan Allah dady kayi hkr kayafemin bada sanina nasha ba."
Dady ya
ce "ohhh!nayi zaton koka fara shan giyane da sai ince kasako min yarana don baxan yarda su zauna da dan giyaba tunda akwai cutuwa don wataran zaka iya dawowa kai masu duka to amma tunda hakane ya wuce."
Ohhh shet!Abdallah yaji inama yafadi gaskiya dayas
an za.ace yasakesu tunda yana a maxaunin mashayi walh inama yafada da tuni yarabu da alakakai.
Dady yanuna zannura yace, "kaga kanwar kanan zannurat tun daxu take mana kuka akan nace mata ta fito da mijin Aure taki kuma na yanke shawara idan taki
fidda miji nan da wata guda zan daura mata aure domin mubina da Abdulhakim zan hadasu aure tunda naga tasu tazo daya."
Abdallah yaji dadin hakan sai yahau yiwa zannura magana cikin sanyi don jininsu yafi haduwa, "kiyi shiru sis kifidda mijin kinji."
Aunty maryam tace mata, "kinga malama kitsahirta mana da kukan ya isa haka."
Momy tace, "kunga ku kyaleta tayi mai isarta idan ta gaji ai dole tayi shiru."
Zannura bakin ciki da takaicine ya sakata wannan kukan, tana matukar son Abdulhakim amma y
anzu shikenan kanwar tace zata zama matarsa? Ko dai ta fada ne kawai ko a dawo sa maganar auren nasa a kanta.
Itanma mubina ranta ba dadi take jinsa domin tana da wanda takeso kuma taga dai yaya Abdul ba sonta yakeba kawai dai Amintace ta yaya da kanwa
tsakaninsu shine aka xaci soyayya sukeyi; yanzu yazatayi da nata saurayin dan fillo?
Abdulhakim dinma zufar da yakeyi bata dadi bace domin anmasa shigar sauri tunda a matsayin kanwa ta ciki guda yadauki mubina kuma sam bayajin zai iya son ta. To nawa
ma take, yarinyar da baifi watanni da ta gama sec ba, yanzu yaya kenan bakuma zai taba iya bujirewa ba domin dady ubane cikakke yana masa ladabi da biyayya bai isa a yau yayi masa musuba.
Dady yai tambayar duniya ga Abdul ko yanada ta cewa akan batun
koda wacce yake so amma fafur yayi shiru kamar yadda itanma mubina tayi
A haka taron yawatse babu mafita rai babu dadi domin Abdallah ne kawai ransa qal yasami mafita shikam yafidda kansa a gun dady
Yana zuwa gida sashin dije yawuce ya taddata a fa
lo tana kallo
Kai tsaye ya kashe kallon dama yashiryi mata wulaqanci dan yana xaton ita tahadashi da iyayansa yau.
Da daga murya tace, "mallam meye hakan? Tara da bashi da ina kallo zaka zo ka kashe min?"
Da gadara yace, "na tsofaffine?ko dasu kk
zo? Ƴar kauye kawai."
Ta bugi kirji da tsiwwa tace "fadi ka kara bana jin haushi dijen kauye nake kuma badasu nazoba amma kamar mallakina suke tunda bakai ka sakamin a dakin ba, ina ce da kunnena naji a gidanku ance kaf komai na gidan nan har gidan dady
ne yabaka dan haka meye naka na gadara mallam.? Ka bari sai ka gina naka gidan ka saka kayan kallon kaga ana kallon sannan sai kayi gadarar da hujja."
Yace, "Ohh!ranar da kikaje gulma da kai karar nasha giya knn? To karyarki munafuka, ke baki isa ki had
ani da iyayenaba don ayau na wanke kaina fadamusun da kkyi ina shan giya baiyi tasiri a ransu ba kuma giya yanzu nafara sha, har falon sai inzo da ita in sha kuma babu yadda kika iya dani."
Ta ta
ɓ
e baki tace, "Wannan kai tashafa kaida Allahnka."
"To
inkinsan nida Allah nane meyasa baki barni dashiba kika gayawa su dadi kodon kin saba gulma?"
Tace "Ban fada ba kuma kai baka isa kayimin sharriba aiwalh danasan haka zakayi min da na fada din aikin banza..."
Bata rufe baki ba taji saukar mari taji
akuncinta har sau biyu.
Ta dafe gun tana kuka ta zabura tayi kicin tatafi dauko madoki danta rama.
Aikafin tadawo yafuce da sauri sashen Na'ima
Ni,ima yau burinta yacika hakanta yacimma ruwa domin kuwa ta tsala kwalliya ta gani ta fada me janyo h
ankali ƴan maza, wani mini skert
tasaka fan darinka tsirara ga riga bigil iya cinya mara hannu tanata zuba kamshi.
Tanajin shigowarsa taje sannu da zuwa harda oyoyonta ta daneshi
Yaso ya tureta to amsa bai isaba dan kamshinne yabugoshi yasashi ashau
ki tuni yakarbi tarba a gefensa yarikota.
Tasha mamakin yadda yayi musamman da ya kasance ba hakan tayi zato shiyasa ta dauri aniyar juriyar wulakancinsa.
Da ta fahimci da bacin rai yashigo saitayi kokarin kawar masa da bacin ran.
Dama gashi shi s
ha.awarsa amakoshi take zaune bata nisa
Tajashi dakinta takwantashi akan gado ta d'ane ruwan cikinsa tafara sha masa nipple shiko sai lumshe ido yake mekama da fari
🙄
Dama da shirinta ta manna sirrin bokanta agabanta tayi duk abubuwan dazatayi
Iya jagwalgwalo anyi yau wasa yayi wasa ko a iya wasa sau biyu yana releaze itama yajiyarta dadi sosai don takusa suma
Da Allah yataimaka yasameta acikakkiyar budurwa kuma rawul biyu akayi
Da safe shi yayi mata wanka ta rinƙa shagwabe masa da taga ya
na nan nan da ita abu yafara ci
Karshe ma cewa yayi tashirya su futa shan ice cream
Itako lowerst kwana tayi batayi bacciba don takaicin Abdallah yajirgata gashi a matse take dashi.
Kasa hakura tayi dashi dataga shiru kuma wayarsa akashe saita k
oma gidan abokinsa anwar nemansa
Anwar yaga abinda yakeso aisaiya nuna mata kwadayinsa afili akanta itakuma tace zata amince amma harsai inya kaita inda Abdallah yake tukunna.
Yazare idonsa yace, "ke!baxan iya kaiki gidan matan saba saidaiko inyi mik
i kwatance."
Ta kidime harda kwallarta "mata fa kace Anwar ko dai gidan iyayansa zakace?"
Baisan batasaniba yace "Aww bai fada mk yayi aure bane?to yanada mata biyu ko 2 month basuba...."
"wait!tsaya haka Anwar, plz kaini gidan matan in tabbatar
mana."
Anwar makiri yana dariya yace "Zan kaiki har kofar gidan sai in juyo gudun kada aganni dake a gaya masa amma sai inkinyi Alkawarin zaki jone dani mu rinka _making love_?
Da sauri ta daga kai tana fadin "yes!nayi mk alqawari zamuyi komai plz t
ashi muje ka kaini."
Anwar har kofar gidan Abdallah ya kaita amma bai yarda yayi horn ba sbd kada mai gadi yaleko ya ganshi
Sun taki sa.a kuwa Abdallah sunfita da Na'imah a mota
Me gadi yana ganinta yahau tambayarta gunwa taxo?"
Tace "khadija a
marya."
Yanuna mata shashen dijen
Duk da yayi mamakin bakuwar ta dije don wannan kedarar bata yi masa kalar kauye ba, yaita kallonta dg nesa harta shige.
Dije tana falo da katuwar muciyarta a gefen kujera ta dakon jiran Abdallah tayi ramuwa gayya
domin taci alwashin ko za.ayi sati idan ya shigo saita rama dan maxga ta sosai zatayi masa, ta nuna asalin karin maganar da ake cewa
ɓ
arawo a hannun mata.
Jin ana motsa kofa yasa ta mike dasauri ta dauki muciyarta me kama da hannun kujera tayi bakin ko
far
Dama ta rufe kofar ne sbd kada yashifo yafita bata saniba.
Ta zare sakatar ahankali da sanda ta bude kofar idonta rufe ta daga madoki ta runtuma akan lowerst aitake ta fadi sumammiya
🙆🏼🙆🏼😱😱
_Cai !cai!caii_ _Muje zuwa dai_
😅😂
*DIJE
N ƘAUYE*
🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*True life Story*
*Sadaukarwa Ga Kawata Aminiyata Amina Adam (Maman Yasmin R/Kebe*
*Nabilancy luv*
💘
(Auntyn S&S)
PG
80-85
Ihun da Lowerst ta rafka yayi bala,in furgita Dije ba ka
ɗ
an ba, ta rafka hannu a kai tana fadin, "Na shiga uku na lalace baiwar Allah wacece ke? Waye ya kawoki nan me kikazo yi?"
Lowesrt dake sheme a ƙasa bata a cikin hayyacinta ballant
ana ta bata wadannan amsoshin domin jinine kawai yake zuba daga goshinta a sanadin faduwar da tayi a kasa wanwar, takama gurin tana kwaroroton ihu.
Adaidai lokacin da lowesrt ta fadi a lokacin Abdallah ya dawo shida Na'ima, me gadi yabude musu kofa suka
shigo ya nufi wajen ajiye motoci da motar tasa saidai kafin ya tsaida motar agun saijin wani ihu yayi ya gauraye gidan wanda bashi bama hatta ita kanta Na'ima da hankalinta yake akan waya saida ta tsorata sosai.
Da sauri ya ƙarasa parking motar suka fu
to suka nufi sashen Dije kasancewar ta can suke jiyo ihun.
Turus suka ja tunga agun ganin wani abin almara dije na tsaye a rikice hannu aka ita kuma lowerst na kwance agun tana birgima dafe da goshi jini na zuba.
Wacce take kwancen tana runtuma ihu i
ta wacce take tsaye ihun take runtumawa.
Abdallah yaje da sauri akan lowerst ya birkitota ya jata jikinsa yana duba yanda jini yake malalowa a fuskarta.
A kidime ya dago da kansa yana bin dije da wani mugun kallo yace, "Ke mey kikayi mata?"
Dije c
ikin rudu tace, "walh ba ita nazo kwadawa ba tsautsayine ni banma san taba."
Ya dubi lowerst yace, "Babyna meya kawoki gidannan ya akai haka ta faru?"
Lowesrt dai ba baki sai ihu da kukan wahala takeyi tana wayyo ta boni ta lalace.
Na'ima da bat
a gane nufin saba tahau tambayarsa, "Did you know her? Who is she?"
Jin bai amsa ta maimaita masa tambayar da yaren hausa, "Yaa Abdallah dama kasanta ne? Wacece ita?"
Bai tsaya bata amsaba ya hau kokarin taimakon lowest ta hanyar kinkimarta ya nufi w
aje zuwa inda yayi parking motarsa, shima har jinin ya
ɓ
atashi.
Daga nesa mai gadi yahango Abdallah awannan hali na kidima yana gudu da mace ahannusa.
Aituni ya taso ya taimaka masa da bude motar yana fadin, "wa,iyaxubillah meya faru da ita Allah y
akiyaye."
Abdallah yasakata a motar yayi ribos ya tunkari get aguje yana sharara gudu kamar wanda zai tashi sama.
Me gadi ya bude masa yana masa Allah yakiyaye.
Ita kuwa Na'ima ya barta ne a tsaye kamar butum-butumi domin ta fahimci wacece wannan
matar, kwakwalwarta ta bata cewar arniyar budurwar sace tazo gidan nemansa kenan.to yaushe tazo gidan?
A maimaikon tabar gurin sai ta hau tambayar dije dake tsaye dafe da kirji, "Ke bakauyiya kinada hankali kuwa xakiyi mana kisan kai a gida? Ko kin zaci
nan kauyen kune da zakayi abu a barka sasakai? To walh gwarama ki nutsu kiyita addu,a kada Allah yasa ta mutu domin kuwa in har ta mutu kema mutuwarce sakamakonki dan baza.a kyalekiba rayuwar prison xakiyi na daurin rai da rai."
Tana gama fadin hakan t
a buga mata tsaki tai gaba.
Dije ba karamin tsorata tayi da kalaman Na'ima ba don harda kukanta tana dana sani a ranta, ramakon gayyar da ta shirya akan Abdallah ya saka a tsaka mai wuya.
Wuni tayi xur tana kuka yau zatayi kisan kai, ta rinƙa addu.a
Allah yasa kada matar da batasan ko wacece ba ta mutun.
Sai dabara ta fado mata ta kira mubina tana kuka tace mata dan Allah tazo yanzu babu lfy.
Cikin awa guda saiga mubinan tazo gidan a kidime barin yadda taji tana kuka bil'hakki a wayar.
Dje
h ta zayyana mata komai tana kuka shabe-shabe har da majina yayinda cikin yake wata murdawa ta azabar razanar da tayi.
Mubina tace, "To ke agarin yaya kikayi mata hakan?"
Dije tace, "Walh tsautsayine mubina kuma tun
ɗ
azu nike danasani, bansan zat
azo gidan ba, ni Abdallah nayi niyyar duka ba itaba."
Mubina tace, "Abdallah?to yaya Abdallahn me yayi mk da xaki dakeshin?"
Nan dije ta gaya mata irin marin da yayi mata akan abun da baikai yakawo ba ko kuma tace akan abun da bata san hawa ba bata s
an sauka ba."
Mubina ta jinjina kai tace "Ayya amma yaya bai kyauta ba tunda ai bakida laifi, shima zargi ne yayi kuma koda kece kika fadawa su dady yasha giya bai kamata yayi maki haka ba ballantana kuma bake bace ba, Aunty maryam ce ta fada musu cewar
Na'ima ce ta fa
ɗ
a mata."
Dije tace, "Ni ba wannan ba, mari ne ya yafe kawai nidai kada matar can ta mutu in shiga boni dumu-dumu, wayyo ni Dijeh naga boni naga lalacewa, walh tsorona kada ta mutu mubina dan nasan idan ta mutu nima kasheni za.ayi kuma N
a'ima tace rayuwar furxin xanyi indai ta mutun."
Mubina tayi dariya tace, "Ke me yasa kike abu kamar na sokaye ne? Shikenan don kin kwala masa madoki a goshi saita mutu.? Toki kwantar da hankalinki insha Allah baxata mutuba, itama Na'imar da take kira m
iki rayuwar furzin saidai ta gani a kanta, kiji min makirar mata wacce bata iya fa
ɗ
in alheri, koda yake haka mutanen yau suka koma, idan kayi alheri suyi shuru amma idan kayi sharri
ɗ
aya sai sun tabbatar da sunyi maka kwakwazo kowa ya gaji, wanda baiyi mak
a murnar samun abu ba, da ka rasa yayo gayyar mutane ya riga kowa zuwa yana nuna ya damu amma a zuciyarsa farin ciki ne muraran."
Taja fasali tace, "Wai ma wace macece haka tazo muku gidan ke baki san taba ni,imar ma bata santaba?"
Dije ta ta
ɓ
e baki
tace, "oho!nidai naji yakirata da BABY baki gantaba gode-gode da ita wai baby abin haushi zatayi biyun shekarunmu fa gata da alamar ba musulma bace ba. Kinga gashin dokin dake a saman kanta kayan amai."
Mubina tayi jim tana nazari kafin daga bisani tac
e, "To ko dai kedarar budurwar tasace tazo masa?"
Dije ta daga kafada tace "Waya san musu. Shegiya banza haka kawai ina zaman zamana ta janyo kafafu tazo ta janyo min jangwal."
Mubina tace, "to ko ma dai itance bana son ki tayar da hankalinki, suje c
an su