Showing 9001 words to 12000 words out of 48142 words

Chapter 4 - DIJEN KAUYE COMPLETE

29 Aug 2026

9

Ni?!! A,a badai niba walh bansan maganar ba

Uncle din yace dashi "Abdallah kanutsu kazauna inyi maka

bayanin yanda akai aka daura maka Aure da "Yammata biyu ayau.

Wato Abdallah kai me hankaline amma kanaso kazama wawa manufa ka girma amma gakanan ne kamar yaro sbd wauta iyayanka na duniya amma kana neman kabata dasu baka son kaxama meyi musu biyayya

yanzu abinda kayi na nuna fushi ga mahaifinka daidai ne? Daga gaya maka gaskiya akan yarinya saika gujeshi wannan abu yakona masa rai da baka nuna kabi maganarsa ba kuma yayarka takawo maka magana kasa kafa ka shuras sannan ance akwai yarinyar da a can ka

uyen rogo kake wulakantawa akan tana nuna maka SO to sune dadynka yadaura maka Aure dasu ita waccen khadija da kanwar mijin maryam ni,imah dan haka inaso kazama jarumi kaxama me hkr da bin iyayae kada kanuna jin haushi ko fushinka kada kace zaka bujire ka

kunyatasu tunda anriga andaura maka Auran dasu.

Wasu zafafan hawaye yaji sun sauko masa akunci dama ashe haka aka shiryi yi masa lallai yau annuna masa rashin kauna kuma saiya nuna shi Abdallah

Yakalli mahaifinsa yana kuka kamar wani yaro karami y

ace "dady Amma wannan matakin da hukuncin naka sunyimin tsauri dayawa walh duka yaran bana sonsu araina kuma baxan iya zama dasu amatsyin matanaba kayiwa Allah dady kasa inwarware wannan Auren Akan nasu walh indai akan yarinyar can dana kawo maka zancen ta

ne to na hkr kabani kowacce ackn "yan uwa amma banda wadancan,walh bana sonsu,basuyi min ba,ba tsarana bane su.

Dady yahade rai tamkar bai tab'ayin murmushi ko dariya ba yace da Abdallah

"Kuma ni dasu nake son kazauna kakuma basu babban matsayi ack

n gidanka inkuma kanuna min ban isa ba insallama ka dan haka kaxaba koni ko ra,ayinka.

Abdallah yayi shiru yana jan ajiyar zuciya ransa na masa quna

Uncle yadafa shi yace masa "Abdallah kaxama namiji gwarxo jarumi mana kadauki wannan tamkar kaddarark

a knn kayi godiya da Allah dataka

jarabawar ma taxo cikin sauki tunda kai da kanka zaka iya daidaita lamarinka wajen karbar taka jarabawar ahannunka manufata karike matanka batare da nunawa ubangijinka cewar baka son zabinsa ba domin zabin Allah ne su kuma

zabin mahaifinka dan hk kada kaki amincewa sbd kada kasami sabani akan wannan kaida mahaifinka kaji,

Cikin sanyin jiki yahau gyada kansa da alamar yadauki maganarsa

Dady yadubi uncle da zafin rai da daga murya yace "kasan Allah Alh inhar bai bi wann

an abinda na shirya masa ba bai karbi zabin danai masa ba to walh yasani bani bashi bakuma "yan,uwana bashi hakama dangin mahaifiyarsa kada yasa ran xuwansa gunsu dan zan hana su karbeka kuma tsinuwace zata biyo bayanka

Wani abu ne yatsaye axcyrsa la

llai dady yadauka da xafi ba dashi xa.ai hakanba ckn kwantar da murya yace da dady

"Allah yahuci zuciyarsa dady na amince zan zauna dasu amatsayin matana

Uncle yace "to aikaji Alh saikasa masa Albarka tunda ya amince da abinda kayi masa.

Dady y

asaki rai yace "to naji Allah yayi mk Albarka tashi kaje.

Yatashi asanyaye yafuta

Kai tsaye dakinsu yanufa yatarar da Abdulhakim yafito daga wanka yaxira jallabiya

Da bacin rai yatunkareshi yanunashi da hannu "kai tsohon munafuki ashe Aurena k

ukaje shine baka gaya minba kuke ta boyaemin kaketa kumbiya kumbiya to walh nasan ma akwai hadin bakinka ack

Abdulhakim yace "hhhmmm koma me zakace kace naji amma kasani cewar kai kaja komi tunda da ace kana daukar shawarata da hakan baxata faru dak

ai ba

Yanxun da akai hakan wa gari yawaya? Tokasani duk abinda yafaru dakai ka tuhumi kanka

Abdallah yakufula yace "Au haka kace ko?

Abdullhakim yaxuciyo shima yace "nafada din me zaka iya?

Abdallah ya buga masa tsaki yafuta yana xag

insa

Saida yafuta shikuma yaxauna gefen gado yadafe kansa domin yanajin tausayin abokinsa dan,uwansa sosai bayaso yanuna masa ne

Adaidai lokacin da abin duniya yaiwa Abdallah yawane ita kuma Amarya Ni,imah Abin duniya yai mata dadi domin Allah ya

cika mata burinta yabata wanda ta dade tana kauna

Bata taba zaton wannan rana zatazo mata kwana kusaba lallai angama mata komi da aka jajirce aka ga andaura mata aure da Abdallah

Abu dayane yatsaye mata arai bawai jin Abdallan baya son taba ko baya

dokin Auran a,a jin cewar Tanada kishiya ashe su biyune amaren na Abdallahn.

Tabbas inta tuno kyanta da matsayinta na ita dangin arxikice saitaji bacin rai wai ace itace me kishiya "yar kauye

Abinda take yawan tunani shine shin itanma yar kauye

n baya son tane? koko ita yakeso ba ita Ni,iman ba …… ????

*Auntyn Sayyada da Shahidah ce*[9/26, 6:08 PM] Itz B Y ebrerheem:

👌🏼

🐄



_Dijen kauye_



🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕





🏕🏕



🏕

*True life Story*

*Nabilancy Luv*

💘

(Auntyn S &S)

PG 25 - 30

Tamfatsetsen gida Dady yabaiwa Abdallah me part biyu

Sannan kowanne yazuba furnitures masu tsada da kayan k

icin ack

Kowanne part yahadu iya haduwa babu banbancin kaya da akayi sai daga gidansu Ni,imane suka karayiwa amaryarsu wasu karin decoration din suka kuma kara zuba kayan kicin din amaryarsu akan na dady dayayo musu iri dayan.

Ga parking space daxaic

i motoci uku xuwa hudu agidan sai dakin me gadi akusa da get Wanda shima me gadin Daddy ne yakawoshi.

Motoci biyu dady yabada aka tafi dauko amarya dije a kauyen rogo wacce suke ashirye suna jiran motocin domin suna da masaniyar aranar za.a xo daukar

amarya

Iyayanta kannan uwa da yan,uwan uba da yan unguwa sunyi kara wajen son xuwa birni don suga kwakwaf

"yan rakiyar amarya sunsha kallo sunsha mamakin kyan gidan dady da kyan tsari tamkar Aljannar duniya dayake can suka fara kai amaryar domin

saida aka kawo Ni,ima gidan kana aka hadasu akai musu fada da nasiha don su zauna lfy

Dady yayi musu Nasiha me tsima jiki tamkar yadda uba kanwa "yayansa dai

Dije tasha mamakin jin cewar wai ashe da kishiya zata zauna

Lallai data san da hakan b

axata taba yarda tazo zaman aure birniba sbd tasan matsaltsalun zama da kishiya da yanda ake fadin kishiyoyin burni suke illata kishiyoyinsu ita kuwa batada gata saina Allah wazata kaiwa kokenta kenan in wata baraka ta sameta? Wata xuciyar tata tace mahaif

insa mana ai mutumin kirkine kuma yana sonki.wata zcyr tace Mata baga Abokinka burni ba.

Kowaccensu kanta akasa anlullube kai da mayafi sai zabga kanshi suke amma turaran Ni,ima shine yafi daukar hankalin mutane domin bazaka bambance kanshinba ita kuw

a Dije dakaji zaka tabbatar karamine

Abdulhakim yana daga can dakinsu yaji tashin motoci yai xumbur ya mike daga kan gadon dayake kai yabude labulen windon nasu yahango gwanon motoci sunyi biyar ta amare zata futa dg gidan

Saikawai yaji haway

e ya xubo akuncinsa yasa hannu yagoge yana tambayar kansa dalilin kukan sa da damuwar da yayi akan wannan Aure na dije da Abdallah

Me yasa ya damu da yawane yana tausayin dije kuma yanajin wani abu akanta murmushinta yana masa gixo yana hangota akayan

sak'inta da suke Mata kyau taci ado tamkar zinare.

Yakwanta ruf da ciki akan gado ya rumgume filo akirjinsa yahau fadin "khadija ki yafemin halin dana sakaki nine silar zamowarki matar wanda kikafi tsana aduniya,nine nazama musabbabin kasancewar ki c

kn damuwa Amma nayi alkawarin baxaki wulakanta ba khadija.

Tunda aka daura Auren khadija da Abdallah yaji abin yana damunsa abin ya tsaya masa gashi yana yawan tunaninta

Shiko ango Abdallah adaidai lokacin da aka shigar masa da amarensa cikin gi

dan nashi toshi adaidai lokacin yana can gidan Abokinsa Anwar su hudu sunata shan shisha da sigari

tabbas

Yaji garau aranar domin sigari kwali guda yasha saida ya tabbatar damuwarsa ta ragu kana yabar falon yakoma ckn d'aki kan doguwar kujera yafara ba

cci da tunanin babynsa lowerst yakwanta

Yaita mafarkin suna tare da babyn nasa suna gudanarda daddadar soyayyarsu

Wayarsa tayita kara baijiba bacci yayi dadi

Abdulhakim ne keta kiransa alokacin tara da rabi na dare

So yake yazo yai masa

rakiya xuwa gidansa

Saida Anwar yashiga dakin yafarga domin su sunacan falone

Ya d'aka masa duka yace "abokina tashi ga kira daga gida.

Yafarka agigice yakarba yaduba dayaga kiran Abdulhakim ne sai yaja tsaki yaso k'in d'agawa amma kuma sai

ya fasa yadaga yana masa tsawa"ya akaine mugu!to wai ma mallam meye na kirana awannan lokacin ??

Abdulhakim ya murmusa yace "kayi hkr ranka ya dade kana ina?

Abdallah yasha mur " meye damuwarka da inda nake?,ya fada kamar ya fusgoshi ta cikin wayar

yai masa dukan tsiya

Abdulhakim yace "kayi hkr abokina so nake muhadu yanzun

Tsaki Abdallah yaja yace "to me zakaimin inmum hadun kai bana son duk wata takura ayanzu kabarni da abinda ke damuna

Abdulhakim yace "naji kayi hkr kazo muhadu yanxu

ojant plx

Abdallah yace "waime xakaimin ne? kabari sai gobe mana dan kwana xanyi a inda nake.

" Amma dai kasan kai angone ko!? Kasan dai yanzu haka amarenka suna gidanka kuma inhar bakaje garesuba to ubangiji saiya tuhumeka dan haka aduk inda kk k

ome kake ka bari kataho in rakaka muje gidan.

Abdallah yaji wani abu yatsaye aransa wato ma yaune za,akaisu gidan shine ba,a gaya masaba tabbas yanda ake masan nan akansu xai rama yanda aka wulakantashi shima saiya rama wulakancin nan da akai masa

Ahankali yabaiwa Abdulhakim amsa "to kajirani ganin.

Yana dire wayar yakalli Anwar daya daga kwalbar giya yana kwalfewa yace "abokina kajifa wai ankai min amare inje arakani gidan

Anwar yahau tafawa yana jinjina masa "kaga angon mata biyu walh

kagodewa Allah inama nine akaimin wannan gatan hakan.

"Kaga dakata ba zolaya nace kayimin ba " cewar Abdallah yafada yana kokarin tashi tsaye

Anwar yace "to muje ayi rakiyar tare dani mana.

Abdallah ya harareshi yace "ahakan kana tsamin gi

yar zaka rakani? Lallai kanaso asirina yatonu gun Abdulhakim knn domin inhar yagano kasha giya to dole xaiyi zargin nima inashane dan haka kaxauna zan tafi kawai duk yanda ake ciki zakaji gobe

To shikenan " nan suka sallama yafuta yashige .motarsa sai

gida

Abdulhakim shine dan rakiya shida wani cousing dinsu dayaxo gidan me suna Nura

Suna tafe suna xolayarsa amma ko kulasu baiyiba har suka isa gidan horn yayi me gadin yataso da sauri ya wangale get suka shiga sukai parking suka futo

Abdul

hakim yakalli ango yace "to ina muka nufa kenan first?

Harara ya maka masa "wannan kuma kai kajiyo.

Abdulhakim yace "Sashin Khadija zamu fara shiga domin itace nabaiwa shugabantar uwar gida.

Yana gama fadin hakan yayi bangaren khadijan suka mara

masa baya.

Tana can kurya tsakiyar gado kanta da lullubi tana jin sallamarsu ma takara jan mayafin kan takara rufe fuskar

Dasallama suka shiga suka zami kan 3 siter suka zaxxauna

Gaban dije yafadi kirjinta ya buga jin kamshin turaren Abdulh

akim data dade batajiba take taji abinda yatsaye a kirjinta yanarke yana malala ackn tsokarta yanabin jininta.

shiko Abdallah wani tsanarta ce takaru aranta yakura mata idanu dukda baya iya hango idonta ji yake kamar ya shaketa

Abdulhakim dayake

jin wani abu shima aransa yai kokarin bude baki domin ya magantu

"Khadija bude fuskarki ga mijinki munkawo mikishi.

Tanaji amma tayi mindikiskis taki budewa domin hawayene yaxubo akuncinta jin muryar data kwan biyu batajiba yana kuma ambata mata su

nan wani da mijinta

Nura yace cikin raha "ko sai munsai bakine amarya?

Abdulhakim yace "a,a wata qila angon nata takeso yabude mata dakansa.

Jin Abinda yace yasa tayi saurin budewa saidai kash! idanuwanta ackn na Abdallah ta saukesu ………

_Muje zuwa fans_

😂😅👍🏼

*Auntyn Sayyada da Shahida*

💘

_Dijen kauye_

🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕



🏕🏕



🏕

*True life story*

*Nabilancy Luv*

💘

(Auntyn S&S)

PG 30-35

Wani bakin cikine yaxiyarci ckn zuciyar Dije naganin Sunyi ido ckn ido itada Abdallah Bacin rai yai mata dirar mikiya taji wata tsanarsa ta karu aranta

Shima din makamancin abinda taji aranta hakan yaji amaimaikon yaji ta bu

rgeshi sai yaji tabashi haushi kamar yace mata "inma danni kk wani boye boyen fuska gara ki bud'e domin fuskarki naki jinin gani balle kiyimin

yanga da yauk'i da ita !" Hakan yadace yafurta mata kodon ya bata takaici to amma baya faraba tunda akwai "yan ba

ka agun yasan ran Abdulhakim zai b'aci sai kawai yahade ransa yakauda fuska daga kallon dasukewa juna natsana.

Ta sunkui da kanta kas tana murza yatsunta

Abdulhakim yace "to amarya muxamu tafi Allah yasanya Alkairi. Yadubi ango yace masa "aboki

na kaxama me rike min amanar kanwa ka kumaji tsoron Allah ackn zamantakewarku sannan kayi adalci atsakanin matanka kasani cewa baxan bari inga kana kuntatawa khadija inyi shiru ba sbd yarinyace kuma kasani zan iya batawa kowa agarin nan tunda batada kowa

saimu kakuma fi kowa sanin yanda muke da ita na amintaka dole zan ringa kawo kafata gidannan sbd inga zamanku ya daidaita inkuma naga abinda baiminba daga gareka to walh da dady xanringa hadaka ato.

Wata harara Abdallah ya makawa Abdulhakim din

Don i

ndai ya budi Baki yai mgn to zagi ne.

Nura yahau dariya yana fadin "ai gaskiya yafada gara ma ka kiyaye domin hakkin Aure wuyane dashi saika dage zaka tsallake

Suka mike tsaye "katashi muje muraka ka dakin daya amaryar taka muyi muku nasihar zaman a

ure inyaso saika dawo nan dakin uwar gida ka kwana. Abdulhakim yafada da raha da zolaya

Abdallah yace "kadafa ku takuramin don baxaku ringa juyani kamar waina atanda ba ato.

Nura yadafashi yace "kwantar da hankalinka dan,uwana abinda duk Abdul yaf

ada daidai ne tunda har muka kawoka nan to dolene can ma mukaika don mu fita hakkinta itama.

A dole badan yaso ba yamike yabi bayansu

Dije tabi bayan Abdulhakim da kallo

Taji inama tabishi taji inama shine angon nata taji kuma kamar tace mas

a "yaushe zaka dawo.? Bakinta yai mata nauyi

Ranta yai fari jin cewar Abdul din yace zairinga kawo kafarsa gidan lallai zata ringa kasancewa ckn farin ciki tayi addu,a aranta Allah yasa Abdulhakim din yakamu da sonta shima.kamar yadda xuciyarta ta kamu

da sonsa

Kujimu da shirme Fa na dije

😅



Amarya Ni ,ima najin angwaye sunshigo mata ta gyara zama akan three siter datake ta yaye rufin kan datayi idonta akan kofa

Har suka shigo bata dauke ganinta akan angon nataba

Abdallah yasha mur y

ahade rai ganin irin kallon kurullan da Ni,ima ke masa kamar wata mayya wannan ai babu aji saiyaji wani karin tsanar nata aransa

Shikansa Abdulhakim bata burgeshiba domin duk amarya da aji akasanta kamar dai yadda khadija tayi tanuna kunya da aji taku

ma nuna ita din amaryace ba kamar Ni,ima da taxo falo tazauna ba kuma ta tari ango da mayen kallonta kamar ta cinyeshi

Suka zazzauna Tareda zolayar amaryar "Amarya ansha kamshi ga ango munkawo miki.

Cewar Nura yafada yana dry

Shiko Abdulhakim c

ewa yayi "to agurguje nasiha xamuyi muku akan zaman Aure domin dai Aure dan hkr ne ballantana ke ni,ima da zaki zauna da kishiya kuma ma kishiyar me karancin shekaru don natabbatar xaki baiwa khadija fin shekara uku ko hudu don haka inaso kirike girmanki k

ada ku ringa fitina duk da ba haduwa zaku ringayiba inba da daliliba tunda kowa na nasa bangaren

Abdulhakim yanisa yaci gaba da cewa "inaso insanar mk cewa Khadija itace uwar gida bawai kuma dan nuna bambanci muka zabeta a uwargidan ba saidan cewar Aur

anta aka fara magana ke Kuma aka dauro naki tukunna Amma kisani ke zakici girma,wannan tsari nane Dana Ari bakin Ango, kiyi hkr da hakan kinga ke akwai danganataka ma atsakani natabbata baxa.a samu matsala kema dg bangaren kiba.

Ni,ima data shaqa ta m

urmusa ckn takaici da dakiya tace "bakomi Allah yabamu xaman lfy.

"Amin. Cewar Abdallah suka mike tsaye su duka.tare da ajiye Mata ledar da suka shigo da Amita kamar yanda suka ajiyewa dije,kaji ne da yogurt me sanyi

Saida yarakasu har gun motars

u suka tafi kana yadawo sashen dije kai tsaye dakinsa dake jikin nata yashige

Babban gadone adakin da yar drowarsa ajikin bango

Bandaki yashige bandaki yawatsa ruwa yaxira jallabiyar bacci yahaye gado tareda daukan wayarsa yakira babynsa lowerst suka

fara hirarsu ta masoya har na tsahon awa guda

ya dade bacci bai ziyarci idonsa ba da suka gama wayr yanata tunanin yanda zai zauna da mata har biyu da kwata kwata baijin zai iya sonsu aransa

Tabbas kowaccensu saita kwashi takaicinsa domin saiy

ayi musu gashin kuma saisun gwammace rabuwa dashi da zama dashi …………

_muje zuwa_

🐄

*YAR FILLO*

🐄

_Dijen kauye_

🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕🏕



🏕🏕🏕



🏕🏕

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login