Showing 27001 words to 30000 words out of 50822 words
nuna mata true colour dinsa zasufi zama daidai, ya fice aransa yana ayyana;
To miye zaiyi mata, dukkanin abun da ya faru da ita itace ta janyo fa, to wani ma rashin lafiya na karya Dana wofi ne, yarinyar daya
sauke daga makaranta ba dadewa qlau da ita, ya zata ce wai bata da lafiya bayan
ɗ
azun nan suka rabu tayi mashi rashin kunya, rashin mutunci da
ɗ
ibar albarka, kai ƙarya take, lafiyarta ƙalau ma yawo da hankali zatai musu, iskanci ne kawai da yake damun ka
nta.
Da Hakan ya Isa parking lot ya shige motarsa ya kama hanyar hotel da zai ha
ɗ
u da Surayya yana kissimawa a ransa yadda abun zai kasance. Ya saka ki
ɗ
a yana jan motar yana ka
ɗ
a kai alamar wakar tana shigarsa.
*********
A bangaren Alhaji Sadi ganin H.D
SOJA BOY bai
ɗ
aga kiransa ba, ya ƙara kiran Labiba domin hankalinsa ya ƙara tashi, yadda tace mashi ba zata iya
ɗ
aga kira bane yake ƙara dugunzuma hankalinsa.(tsoronsa kada ya rasata kamar yanda ya rasa mahaifiyarsa)
Ganin yana cigaba da kira kuma ita sh
aida ce akan yadda ya damu da ita, wannan ya saka ta miƙa hannu ta
ɗ
auki wayar, saida ta daidaita muryarta sannan tace, "Barka da dare Abba, jiki da sauki, baya kusa ne amma ya aiko likita ma ya dubani."
Daga
ɗ
aya bangaren Alhaji Sadi ya sauke ajiyar zuci
ya na jin muryarta da abinda ta fada yace "To shikenan, Alhamdulullah Allah ya ƙara sauki."
Sukayi sallama ta ajiye wayar tana share hawaye da suka zubo na halin da mahaifinta ya sakata a ciki, yasan sana'arsa fashi ne amma shine har ya yarda ya
ɗ
auki aur
enta ya baiwa
ɗ
an fashi ya sakata a tsakiyarsu kowane bangare ta duba babu sauki, uba
ɗ
an fashi, miji
ɗ
an fashi.wannan kalma naci mata tuwo a kwarya.
A bangaren H.D SOJA BOY yana can tare da ƴar wahalar tana zaman jiransa haka take kallonsa kamar zata ci
nyesa, suka shiga ciki ya kama daki, kwana sukayi suna buga masha'arsu har ta fishi nuna zakewa.
Atashin farko ya Gane yarinyar yar daukar Nauyin Maza akantace,ita taringa tayashi cire kayan jikinsa bayan ta cire nata,inda Allah ya cetota ma tana da kyan
jiki,Kuma tana gyara jikinta breast dinta manya atsaye ga laushi su suka dauke masa hankali,Daya kamasu Bai musu ta dadiba,Dan tsotso iya tsotso ya shashu tamkar yaron goye,haka zalika Daya haike mata kuwa kwana aiki,Dan kam an Dade ba,a haduba,ma,ana ya
Dade Bai aikata fasiqanci ba sai yau da sury ta dawo dashi harkar.
Da safe ma da suka tashi sukai sallah sai suka dasa daga inda suka tsaya,(kafin shayi) karfe tara na safe suka fito daga cikin hotel din sbd yace mata ya bar madam ba lafiya Yana son ya k
oma ya kaita asibitin,suna tafe tana yauki tace, "Muje S and S restaurant inyi take away ko ka sakamin kudi a account tunda baka bari munkarya acan ba." Ya
ɗ
an kalleta ya basar shifa rashin ajinta da rashin kamun kanta ya saka take bashi haushi, duk da kan
ta da ta bashi da kuma faranta mashi da tayi amma ba ya jinta a ransa.
Ya biya da ita wani katafaren wajen cin abinci, mayunwaciyar babu kunya taci agun kana ta bada uwar order abinci kala biyu da waina da farfesu da kuma chips wai anjima zata Kara intaje
gida tayi bacci ta tashi sannan Bai zama lallai ta tarar anyi girki agida ba,
Fuskarsa ba wata walwala dai sai kallonta da yake ya biya kudin kawai suka bar gun.
Bai nufi kaita gida ba sai ya sauketa akan hanya ta fita tana masa sallama da kwarkwasa ta
na tambayarsa wai sai yaushe kenan?
Yace mata zai mata waya kawai inyana bukatar sake haduwarsu,daga hakan yai mata sallama yakama hanyar gida.
Muje zuwa
[01/10, 9:08 pm]
: *LABIBA*.......
🏵
️
🏵
️
🏵
️
_The Emotional Story_
😰😰😰😰
Na _Nabilancy love_
💘
*Auntyn S and S*
______________________________
🌈🇰
AINUWA
🇼
RITER'S✍
🏼
*
🇦
SSOCIATION
🤝🏻
*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}`
``
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
______________________________
Page
19 and 20
Damuwa ta saka Labiba bata damu da ta nemi tasaka abinci acikin taba,haka ta kwana ta tashi Bata Saka komai acikinta ba Dan ma tana fashin sallah, sai
da asuba sannan yunwa tayi mata tashin gwauron zabi a cikin cikinta hakan ya tilasta mata fitowa ta shiga kitchen ta
ɗ
aura breakfast, ganin yunwar tana neman kaita ƙasa Hakan yasa ta nufi gun dining ta janyo plask tea ta fara ha
ɗ
a shayi mai kauri Rabin cup
tasha kafin ta cigaba da girkin joloup din taliya da wake ne da take Ra,ayi, tana yi tana duba handout kasancewar tana da CA a ranar amma damuwar da ta shiga jiya ya saka bata yi karatun ba, dama abincin cin mutum
ɗ
aya ta girka ta juye a plate ta fito par
lour tana ci tana duba handout din, kasancewar lokaci ya ƙure mata ya saka ba komai take ganewa ba ma, tana bin important point ne dai da zasu taimaka mata wajen bada amsa.
A haka ya shigo ya sameta tana cin abinci yayinda maganar Surayya ta fa
ɗ
o mashi a
rai.
"Baka da labari ne cin abinci yana wa mata kyau." Alokacin Daya tambayeta me yasa Bata jin kunyar cin abinci agaban namiji?
A yanda ta furta maganar ta dai ya ƙaryata domin cin abincin baiyi mata kyau ba ita,amma da yayi tozali da Labiba tana cin a
bincin ya ƙura mata idanu sai ya hango gaskiyar maganar a tare da ita, yana kallonta tana ƙara mashi kyau a yayinda take tsakurar abincin a lokaci guda tana duba handout.
Ji tayi a jikinta ita yake kallo ta
ɗ
ago suka ha
ɗ
a idanu tayi masa wani kallo na sak
onni ka
ɗ
an ta kawar da kai ta cigaba da abun da takeyi, wannan abun da tayi shine ya kona mashi rai, yaji haushin kansa da har ya tsaya yana kallonta tayi mashi haka, ya zauna akan three seater ya
ɗ
aura kafa
ɗ
aya akan
ɗ
aya yana kadasu.
Tunda taga haka ta
tabbata ba alheri yake kitsawa a kanta ba.
"Ance baki da lafiya ban kwana gidan ba."
Ta
ɗ
ago ta dubeshi na tsayin lokaci kafin ta maida dubanta akan handout ba tareda tace dashi uffan ba.
Can kuma sai tace, "Waye yace maka bani da lafiya."
Yaso ya fusa
ta da yadda tayi mashi musamman shariya da halin ko in kula da ta nuna a farko amma sai ya dake bai nuna ba.
Ya murmusa yace, "Abokin sana'ata ne ya kira ya fa
ɗ
a min."
Ta
ɗ
ago ta kalleshi da sauri jin abun da yace, ya
ɗ
age mata gira yace, "Ehh ai ba ƙary
a nayi ba, da kike kirana
ɗ
an fashi shima baban naki
ɗ
an fashi ne, da kike kirana mai fya
ɗ
e shima ubanki yayi ai infact shine ya fara ma, nawa ramuwar gayya ne."
Ji tayi hawaye sun zubo mata akan idanunta baiji kunya ba yana aibata mahaifinta!, yayi mata
adalci kenan, ya saki murmushi ganin ya samu nasara a kanta.
Ta share hawayen tace, "Na gode Allah da ya kasance bani bace ƴar fashin ƙarƙari dai kace ubana ne amma baka isa kace ni ba, laifin wani kuma ba ya shafar wani, kai fa kaine
ɗ
an fashin laifin a
saman kanka yake."
Daga haka bata ƙara cewa dashi komai ba ta cigaba da cin abincin tana karantun handout dake a gabanta.
Wayarsa tayi tsuwwa ya
ɗ
aga yana fa
ɗ
in, "Shalelena ya aka yi ko har kin fara kewata ne inzo mu dasa daga inda muka tsaya."
Maganar
ta doki zcyr Labiba ta
ɗ
ago da sauri tana kallonshi ganin a gabanta yake hirar da take nuni da cewa yayi iskanci da wata, lallai a idanun H.D SOJA BOY babu toka, mamaki yake bata da al'ajabi, abun nashi har da gayya domin ya kunsa mata bakin ciki.
Taso ta
gane muryar macen kamar Surayya amma sai ta kawar da tunanin a ranta wata zuciyar tace, "Ki zama mai kyautata mata zato idan ma itace zaki gane."
Da haka ta yakice tunanin daga kanta ta
ɗ
auki abincinta da handout ta wuce dakinta tunda shi yace abun kunya
gaba ya bashi ba baya ba,ai sai yaje yayi tayi duniya ce ta isheshi riga da wando har babbar rigar
ɗ
aurawa a sama.
Duk yadda taso ta yakice abun a ranta ta kasa daƙyar ta karasa cin abincin ta shirya ta wuce makaranta tana jin tsanar gidan a ranta ji tak
e ba zata iya dawowa cikinsa ba, a gabanta ya aibata ubanta mahaifi sannan ya
ɗ
aga waya yana hira da matan banza hirar ma ta batsa, wannan abu da me yayi kama. Ji tayi ta tsaneshi,
ɗ
an fashi, mazinaci.
11:30am
Karfe Sha Daya da Rabi acikin school tayi mat
a saboda karfe Sha biyu zasu shiga test din.
A farfajiyar kusa da class dinsu ta samu Aysher da Surayya kan wani Dan dakali da aka tanada domin zaman hutun Dalibai sun dukufa da handout dinsu sunata karatu da yake akwai sauran mintina talatin kafin a shig
a, ta zauna tana fa
ɗ
in, "Me kuke dubawa har yanzu da lokaci ya ƙure? Nifa duk karatun da ban yi a gida ba,walh idan na zo gab da lokacin ba ya shiga."
Aysher tayi murmushi tace, "Kowa da kiwon da ya amsheshi kinga ni wanda nikeyi a yanzu yafi shiga shine
ina shiga naga tambaya a kansa nike saurin amsawa kafin ta gudu."
Labiba tace, "Ni kuma kinga fargabar lokacin ya kusa ba ya bari karatun ya shiga."
Sai a lokacin Surayya ta saka baki tace, "Ni kuma kinga fargabar ce take sakawa in maida hankali akan kar
atun har ya shiga.dan ban fara karatun ba nima sai ayanxun ma"
Aysher ta amshi zancen da fa
ɗ
in, "Kowa da yadda yake karatunsa ne, kinga wasu sunfi gane karatu a waje mai shiru, wasu kuma a waje mai hayaniya, wasu suna tafiya, nifa akwai wa
ɗ
anda aka ce sai
sun hau bishiya karatun yake saurin shigar masu."
Labiba tana ta tunanin hanyar da zatabi ta amshi wayar surayya ta gani ko itace yake waya da ita, dubara ta fa
ɗ
o mata tace, "Surayya bani wayarki mana in tura wani style da na gani rannan."
Babu tsoro ko
ɗ
ar Surayya ta fiddo wayar ta miƙa mata a ranta tana kitsa, "Idan ma wani abun kike zargi babu abun da zaki gani ai ban fito ba saida na shirya."
Labiba ta saka numbar Haidar duka guda biyun amma babu wacce ta fito ta duba call log shima babu numbobin a
jerin numbobin da ta kira, a ranta tace, "Ba ita bace kenan." Ta maida mata wayar,da lokacin yayi duka suka rankaya sukai venues da zasuyi C.A Test din.
Bayan sun fito sun zauna a harabar makarantar suna tattaunawa akan C.A din,na yanda tai tsananin kamar
Exam wai malamin Yana da tsauri a Question ga rowar marking,suna tattauna yanda zasu zage damtse ne idan exam tazo Dan karsui gibi a Course dinsa,Nan aka kira Surayya a waya ta koma gefe tana hira tana nishadi tana dariya, H.D SOJA BOY ne suna hirar batsa
, hirar ba tayi tsawo ba dai sukayi maha
ɗ
a inda zasu hadu su kara matsewa abinsu,Yana nuna mata yai missing dinta Kuma yaji dadinta sbd ya kasa manta yanda ta shayarshi soyayya.
Surayya ta dawo wajensu tana fa
ɗ
in, "Nifa na gaji gida zan koma na hakura da
lecture ta yau." Dama ta saba irin haka shiyasa babu wacce tayi yunkurin hanata tayi masu sallama ta wuce.
Ƴ
ar wahalar ko ku
ɗ
in transport bata dashi,data Isa hotel dinma saidai shi din ta kira ya fito ya biya suka koma ciki, dama ko ku
ɗ
in registration sa
urayinta ne ya biya mata, ta
ɗ
auki rayuwar jin dadi da ƙarya ta
ɗ
aurawa kanta gashi kuma bata iya nema ba, ta gwammace tana bin samari tana siyar da mutuncinta suna bata, taki tsayawa ta nemi na kanta domin ta dogara da kanta.
Suka taka har dakin da ya ka
ma suka dasa masha'arsu.
Aranar dai basu kwana ba Amma sunkai tsakiyar dare kana suka Rabi,ya kaita har gida alokacin anrufe musu gida Amma tana bugawa ba fargaba atare da ita Dan tasan ba fada zata tarar ba tunda itace da gidan.yau ya shaqa mata kudi har
yai mata alkawarin canza mata waya
*******
A makaranta Labiba tana cikin damuwa sosai har saida Aysher ta lura ta tambayeta amma sai tace babu komai still Aysher ta ƙara tambaya domin ba yau ta fara ganinta a wannan halin ba saidai bata ta
ɓ
a tambaya sai
yau.
Labiba kamar ba zatayi magana ba sai kuma tace, "Matsala ce ta cikin gida." Aysher ta Numfasa tace, "Gidan aurenki sirrinki ne ba sai kin fa
ɗ
a min abun da yake faruwa ba amma ni dai abun da zan fa
ɗ
a maki shine ki zama mai haƙuri, kowace mace da kika
gani akwai matsalolin da take fuskanta a gidan aurenta, mutum tara yake bai cika goma, ki zama mai haƙuri domin idan kace zaka bar wannan saboda halinsa shi wanda zaka fa
ɗ
a mawa bakasan me zaka tarar ba shiyasa idan ba abun ya zama da cutarwa ba haƙurin ya
fi zama maslaha."
Labiba ta jinjina kai, bayan sun fito Lectures ta karshe da zasuyi, Labiba ta baiwa Aysher uzurin zata tsaya Library tayi karatu saidai ba karatun zata tsaya tayi ba, gidan Haidar Soja Boy ne bata son komawa, idan ta tuna maganganun da y
a fa
ɗ
a mata da abubuwan da yayi sai taji damuwarta ta ƙaru.
Har gabannin Almuru tana makarantar saida taga babu sarki sai Allah sannan ta hau
ɗ
an sahu ta kama hanyar gida, dama ba'a motarta ta fitoba, halin datake ciki ya saka take jin ba zata iya driving
ba, ta tsaya akan hanya ta sayi abinci sannan ta wuce saidai ba hanyar gidan Soja Boy ta nufa ba hanyar gidansu ta nufa.
Dan sahu ya sauketa nesa ka
ɗ
an daga gidan ta biyashi ku
ɗ
insa ta ƙarasa a kafa tabi ta kofar baya ta shiga dakinta, tayi wanka tayi sa
llah tayi abinci ta kwanta.
Saida safe sannan mutanen gidan suka san a gidan ta kwana.
"Abba ina kwana?" Ta gaishe da Alhaji Sadi dake kallon labarai a falo, wani abun ya taso mata na haushin abun da yayi mata amma ta ha
ɗ
iye.
Da mamaki yake kallonta yac
e, "Lafiya lau daughter. Dama a gidan nan kika kwana amma bamu sani ba."
Tace, "Ba ya gari ne shiyasa nace bari inzo nan in kwana to kuma da yake na dawo a gajiye ina kwanciya sai barci, tashina kenan."
Ta zauna suka
ɗ
an ta
ɓ
a hira tana lura da Hajiya Hak
ima da take ta faman ta
ɓ
e baki tayi kamar bata lura ba don ita yanzu kallon mahaukaciyar kasuwa takeyi mata, dama zubinta ya fi kama da na mahaukatan.
Da kanta ta girka abincin da tayi kalaci don bata yarda da Hajiya yadda take hango hassada da kiyayya a
idanunta tsaf zata iya aikata mata wani mugun abun.
Cikin ranta tace, "Miye abun hassada akan auren Haidar Soja Boy ni da zan samu dalilin da auren zai guntale da nafi kowa farin ciki, ina amfanin zama da
ɗ
an fashi, mazinaci wanda ba zaiji kunyar wayar ba
tsa da matan bariki a gabanka ba."
Bayan tayi kalaci tayi wanka ta shirya tayi masu sallama a zuwan zata wuce makaranta daga nan ta wuce gida, saidai bata da lectures a ranar kuma har lokacin zuciyarta tana mata kuna, ji take ba zata iya komawa gidan ba,
ta fito ta rasa inda zata dosa har saida Abba yace zai kaita makarantar ta bada uzuri tunda tasan ba can zataje ba.
Karshe ta tsaida keke napep ya kaita gidan Alhaji Malam taje a zuwan ta kawo masu ziyara, a can ta wuni saida marece ta baro gidan ganin b
ata da inda zataje kuma ya saka dole ta haƙura ta nufi gidan Haidar Soja Boy tana jin kuna a ranta.
Tana tuna maganganun da ya fa
ɗ
a akan mahaifinta ranta yana kuna, idan ta tuna wayar da yayi da abokiyar masha'arsa a gabanta sai taji wani kululun takaici
ya kawo mata wuya.
A habarar gidan ta sameshi zaune akan mota yana danna waya yana ganin ta ya duro daga motar yana kallonta ransa a
ɓ
ace.
"Daga ina kike?"
Tayi banza dashi kamar bata ji abun da yace ba, ya sha gabanta da kunar rai yace, "Nace gidan uba
n wa kika kwana? Kinyi ka
ɗ
an da aurena a kanki kije kina yawon gantali."
Tayi murmushi mai ciwo sannan tace, "ai Kaine Gantalallen!ko kuma aka ce maka kowa irin ka ne da ba ya tsoron aikata zunubi, to Labiba ba haka take ba, ai kasan a inda ka auroni...."
Ya katseta da fa
ɗ
in,