Showing 3001 words to 6000 words out of 50822 words

Chapter 2 - LABIBA Complete

shayinta indai ta sakata aiki yi takeyi da rawar jiki saboda tasan idan tayi gardama zata doketa akan hakan, kuma babu mai cetonta a gidan hatta Abbanta da yake mata mugun so ba ya iya hanawa it

a, Labiba tana da tsoron duka bata son a ta

ɓ

a lafiyar jikinta.

A lokacin da takusa yin Candy mahaifanta suka samu sa

ɓ

ani har ta kaisu da rabuwa kuma akan Hajiya ne, wanda a lokacin ta addabawa Mama Saude ta tsangwameta kullum masifa ta rana daban ta

ɗ

are

daban, ko zaman falo yaso ya gagareta karshe saida tasan yadda tayi ta kullo musu asiri sukayi rabuwa ta farat

ɗ

aya, Mama Saude taci kuka a ranar tasha alwashin ta gama zama da Alhaji tunda bashi da katabus a cikin gidansa.

Taso tafiya da LABIBA amma ya h

ana saboda hajiya Hakima tace kul! Kar ya sake ya bari saboda idan ta tafi da ita wa zai rinƙa tayata aikin gida? Saidai in shi zai zauna kam ya rinƙa mata ya daina fita indai ya bari ta tafi da ita.

Wannan rikici har gaban Baba Malam wanda ransa ya baci

sosai da yaji saki ya shiga tsakaninsu a karo na biyu wanda yasan sauransu

ɗ

aya a tsakani kenan.

Baba Malam yace lallai yana so su maida aurensu.

Mama saude taita kuka tace ita kam ta gama auren domin kuwa tana cutuwa tunda ba shi ke da gidan ba Hajiya H

akima ce da gida sai abun da take so ake yi.

Baba Malam yace, "Wato Saude haƙuri zakiyi, matar nan tashi ta zamo ƙaddara mun fahimci ta gama da Alhaji saidai kiyi haƙuri amma kam ba yanda zamuyi akan lamarinsu, abun da nike so dake tunda kin ce gidansa ya

fi karfinki to ina neman alfarma agunki ya maida aurenku saiki zauna a tare dashi ko ya sama Miki Wani gidan....da sauri Alhaji sadi yace, "Waini Baba meyesa kuke dora laifinku akan Hajiya ne? Kun kasa fahimtarta itafa me sona ce bawai me tarwatsa farin ci

kina ba, ni kawai ina son ka kyaleta baba ta tafi kawai, Allah ya hada kowa da Alkairinsa, amma kam bazan iya raba matana ba duk wacce bata son zama da Hajiya to ta hakura kawai nikam babu ma zancen maida aure don bazan mayar da ita ba."

Baba Malam yayi m

asa ƙuri da ido cikin mamaki da al'ajabi don ya fahimci ba'a haiyacinsa yake ba, tabbas dole zai tayashi da Addu'a domin abun nashi abun a tausaya ne Hajiya tasha gabansa.

"Sadi Allah ya yaye maka abun da yake damunka, Allah ya shiga lamarinka." Baba Mala

m ya furta cikin Tu'ajjibu.

Daga wannan zama da sukayi a gaban Baba Malam shi da ita bayan sun rabu, basu sake ganin juna ba, wanda baba malam din yaso ace sun Maida aurensu ko don ƴarsu da ta kawo.

Daga wannan rabuwa fa shikenan gida ya dawo hannun Haji

ya ya zamo ita ke da gabas da yamma kudu da arewa na cikin gidan duk wata kusurwa ta gidan ta yarfe ta da maganin mallakar duk wanda yake cikin gidan sai abun da tace ake yi.

***** *****

Bayan wasu shekaru LABIBA ta mallaki hankalin kanta kullum mafarki

nta Mahaifiyarta ta dawo gidan, tana son tayi wa Abbanta maganar dawo da Mamanta gidan, tana son taga ace yau gata ga Mamanta a gidan zataji dadin hakan tasan kuma wasu ayyukan zasu ragar mata tunda ko banza Mamanta ba zata bari ta zama kamar jaka a gidan

ba kamar yanda hajiyar ta mayar da ita, girki da shara da wankin toilet da gyaran falo da wanke wanken har ma da wankin kayan undes da mayafai da hijaban hajiyar ita ke mata, ta kori ƴar Aikin gidan a cewarta tunda LABIBA tayi Candy itace zatayi komai na a

yyukan gidan saboda aure.

Alhaji sadi yana gani kuma yana da dukiyar da zai biya ƴan aiki suyi dukkanin aikin gida ko nawane amma ya kasa katabus ya gagara ta

ɓ

uka komai yana gani ba don ransa yaso ba yake dauke kansa idan yaga LABIBA tana tikar aiki, dan

ma aikin baya hanata zuwa makarantar islamiyya, ya kanji

ɗ

a

ɗ

i idan yaji LABIBA tana zuba karatun Alƙur'ani mai girma da asuba idan ya dawo masallaci, tana rera karatun Alƙur'ani mai girma a cikin kira'arta mai

ɗ

a

ɗ

in saurare a kunnuwa, idan zai hau benensa

ata kusa da dakinta yana jiyota kullum tana karatun Alƙur'ani, hakan yana faranta masa rai ainun.

A yau ma bayan ta kammala wanke wanken da Hajiyar ta tsaya a kanta taga tayi tana yi tana sakata cusawa da gayya ba don bai wanke ba, ta shige dakinta da sau

ri, ta sako hijabinta ta dauko jakarta ta fice da saurinta kafin Hajiyar ta ƙara ƙaƙalo wani aikin na babu gaira babu dalili da zata sakata. Babu dama ta ganta zaune sai kakalo aiki ta dai ga tana aiki, hutun rayuwa ne bata son ganinta a ciki.

A bakin get

da ta zo fita Mudi mai gadi ya hau mata a dawo lafiya yana mata addua.

Yarinyar tana matuƙar burgeshi, tana da kamun kai ga nutsuwa da hankali ga girmama na gaba da ita ga ilimin addini, bata da damuwa.

Ta gaidashi a lokaci guda tana amsa a dawo lafiyan

da yake mata, ta bu

ɗ

e karamar ƙofa dake gefen get ta fita tana

ɗ

aga kafafunta tana saukewa a nutse.

A makaranta kuwa data Isa Allah ya taimaketa Uztaz Haroon yana ajinsu bai tsaya taron ƴan latti a bakin get ba.

Ta lumfasa tare da sakin ajiyar zuciya ta

na godewa Allah madaukakin sarki domin kuwa tayi latti a saboda tsayawar da tayi na yin wanke wanken nan.

Ta nufi ajinsu gabanta yana faduwa yayinda fargaba ta cikata tunawa da haddar da zasu bashi a yau dankam karatun bai zauna mata ba......

Muje zuwa.

[01/10, 9:06 pm]

: *LABIBA*.......



🏵



🏵



🏵



_The Emotional Story_



😰😰😰😰





Na _Nabilancy love_

💘

*Auntyn S and S*

______________________________

🌈🇰

AINUWA

🇼

RITER'S✍

🏼

*

🇦

SSOCIATION

🤝

🏻

*

```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

______________________________





Page

3

and 4

Tana tsaye a bakin ƙofar aji, fargaba ta cikata yayi

nda gumi yake keto mata duk da iska da yake ka

ɗ

awa. A tsanake ta zura idanu cikin ajin, zuciyarta na bugawa da karfi.

Ajin yayi shiru, sai muryar Malam Haroon kadai ke tashi cikin nutsuwa ta cikin bitar Maudu'in wa'azin da yake musu. "Biyayya ga iyaye na

daga cikin hanyoyin samun albarka a rayuwa. Kamar yadda kamun kai ke ƙara wa ƴa mace

ɗ

araja da kima a idon Al'umma..."

Labiba ta sauke ajiyar zuciya mai nauyi. "Alhamdulillah…" Ta furta a ranta. Sam ba abin da take tsoro bane, ba karatun hadda yake musu b

a.

Data shiga uku yau! Amma fa hakan ba yana nufin ta tsiraba. Domin kuwa daidai lokacin da ta dura kafafunta a cikin ajin, muryarsa ta

ɗ

auke, saida zuciyarsa ta buga da karfi. Ya

ɗ

ago kansa da mamaki, ya zuba mata ido.

Tana taku a hankali da niyyar ta n

ufi abun zama, maganarsa ta katse mata hanzari, "Ke!" Ya fa

ɗ

a a

ɗ

an tsawace. "Mi ya sakaki zuwa a daidai wannan kurarren lokaci haka? A Ina kika tsaya haka?" Ya dauke idonsa a kanta yana maida dubansa akan agogon dake

ɗ

aure a tsintsiyar hannunsa.

Mintinan

da ta ƙara basu da yawan da yaci ace ya tuhumeta to amman akwai manufar da yasa yayi hakan.

Labiba tayi rau-rau da ido, hawaye na shirin cika kwarmin idanunta domin samun matsugunni akan gurbin fuskarta. "Malam... Aikin gida ne ya tsaida ni." Ta ce cikin

sassanyar murya.

Ya ya tsareta da ido yana nazarinta. Kamar yana kallon abun da take

ɓ

oyewa a cikin zuciyarta.

"Duk da haka, bai dace ki saba wa dokokin makaranta ba. Dole ne ki ƙarfafa kan ki wajen zamowa me tsari don gudun hukuncin makaranta, kar a sa

ke daga yau."

Ya

ɗ

auke kansa daga kallonta, yana mai cigaba da mukabalarsa cikin murya mai taushi da

ɗ

a

ɗ

in saurare irinta Uztazai ahalussunnah

Ta nemi wuri ta zauna a kusa da wata Daliba Ummi, ta maida hankalinta a kansa akwai abun da take nazari wanda a

gefe guda ba ƙaramin ta

ɓ

a mata zuciya wa'azin Malam yayi ba domin a cikin abun da ya fa

ɗ

a ya kawo misalai akan bin iyaye don samun Lada kafin abar gabansu amma ya ambato uwa tafi uba, ya ambato taimako da biyayya wa uwa, sai taji hawaye ya zubo mata zuciy

arta ta karye, ji tayi inama tata uwar na gidan, inama ta kasantu da mahaifiyarta kamar kowa, da ta taimaketa tayi mata biyayya tamkar ba gobe, ita

ɗ

aya kwal ta haifa amma an rabasu a cikin zalunci da tuggu na makirci kishiya, tun sa'ilin basu ƙara haduwa

ba alhalin suna a cikin gari daya, duk da mahaifiyarta ta kasance ƴar Maiduguri amma tana cikin garin kanon bata koma can ba, tana hannun maruƙanta, ita ba ma zatace ga sunan unguwar ba saboda ko fa

ɗ

a mata Abbanta bai ta

ɓ

a yiba don kartaje gunta shi a gani

nsa ko zata gudu gunta ta barshi ne. A lokuttan baya suna zuwa a mota ne shiyasa ba zata ce ga sunan unguwar ba, bugu da ƙari bata ta

ɓ

a yi wa hanyar kallon tsanakin da zata gane kwatancen ba.

Hankalin Uztaz Haroon yana akan Labiba da tayi zuku

ɗ

i ta shiga

duniyar tunani, hawayen da take zubarwa ya taba masa zuciya ba ka

ɗ

an ba, ya fahimci kamar tana cikin damuwa, ya dauki tsayin lokaci yana wa'azin har tambaya ya rinƙa watso ma ƴan aji suna ba shi amsa, ya gangaro akan Labiba da tambaya a gareta Amma saboda

zurfi da tayi ta lula a duniyar tunani bata san yana yi ba har saida Ummi ta zungureta kana ta farga tayi kuri tana son fahimtar miye.

Uztaz Haroon ya kafeta da mata manyan idanunsa yana fa

ɗ

in, "Mi yake damunki Labiba?" Labiba tayi saurin goge hawayen da

ke fuskarta tana ƙaƙaro murmushi tace, "Ba komai malam."

Bai yadda ba, ya miƙe yana tattare litttafansa da kwalin alli Yana fa

ɗ

in, "Idan an tashi kizo office ina nemanki."

Ƴ

an aji dai kallonta ake, a tunaninsu ma ko laifi tayi. A yanda kowa yake tsoron

Malam yasa suka hau tausaya mata, hana da zafin bulala, itama lokacin da aka tashi a cikin tsoro ta kalli ummi tace, "Dan Allah ummi ki rakani gun Uztaz bazan iya zuwa ni ka

ɗ

ai ba."

"Ina son ganin ki a ofis

ɗ

ina bayan an tashi." Muryarsa tayi mata amsa ku

wwa yayinda gabanta ya yanke ya fa

ɗ

i, tsoro ya kamata, gata da tsoro kamar farar kura musamman na bulala, bata kaunar abun da zai ta

ɓ

a mata lafiyar jiki, zuciyarta ta harba, amma ba ta ce komai ba.

---

BAYAN AN TASHI.

A hankali Labiba ta tura kofar ofi

shinsa ta zura kafafunta gabanta yana dukan ukku-ukku. Kamar yadda ta zata, yana jiranta cikin nutsuwa. Ya

ɗ

ago yana dubanta.

"Labiba, me yake faruwa da ke?"

Ta

ɗ

an saki numfashi. "Babu komai Malam… kawai dai…" sai kuma tayi shiru kanta a ƙasa.

Ya gyara

zamansa, yana nuna mata kujera. "Ki zauna, ki fada min gaskiya."

Ta zauna cikin sanyin jiki, sai ta furta, "Mahaifiyata ba ta a gidanmu, Malam. Kuma…"

Ta

ɗ

an yi shiru, sai ya ce: "Ci gaba."

"Ina so mahaifina ya dawo da ita." Ta ƙarasa zancen.

Uztaz Ha

run ya sauke ajiyar zuciya, yana dubanta da tausayawa. "Duk wata matsala da iyaye ke samu, ana iya shawo kanta idan an bi ta hankali. Ki tunkari mahaifinki da ladabi, ki nemi ya dawo da ita. Kuma ki kasance mai hakuri a rayuwa."

"Malam ina yin hakuri, amm

a ina son ka taimaka ka tayani da Addua." Ta Fada cikin wata murya me taushi da ban tausayi.

Ya kalleta da murmushin kwantar da hankali. "Za mu yi hakan a hankali, amma kada ki yi gaggawa."

Ko da ta fita, bayanta yabi yana aiyana yanda yake jin son yarin

yar nan a ransa, amma ya rasa ta yadda zaibi ya sanarta, tsoronsa kada taqishi ko kuma tace bata shiryawa soyayya ba, tabbas a yanda yake tafiyar da rayuwarsa tare da matarsa aljihun baya wato merry da ta koma Mary bayan musuluntar da ita da yayi yana gani

n yana cikin cutuwa na wasu munanan halayenta wa

ɗ

anda ta tsuro masa dasu ya kasa daukarsu, ba ya ga muguwar kazanta da take dashi sai kuma rashin iya girki da iya tattali da Kulawa agun Sex, tabbas Yana cikin lukutar wahala, idan har ba Aure ya ƙara ba akw

ai matsala.....



WASHE GARI

Kamar yanda malam ya Bata shawara kan tinkarar mahaifinta akan maganar dawo da Mamanta tabbas tabi, don babu fargaba ta nufeshi da wannan batu, amma saida taga ba idon Hajiya Hakima a kusa sannan ta shiga gun Abban nata.

Lab

iba ta samu mahaifinta da maganar nan mai girma, ga mamakinta, sai taga yayi shiru yana kallonta. Bayan dogon nazari, sai ya ce,

"Zan yi kokari."

Duk da cewa bai tabbatar mata ba, amma hakan da ya furta ya saka zuciyarta ta samu nutsuwa.

Labiba ta sha

mamaki na yanda mahaifinta ya amshi maganarta a tunaninta ko tausaya mata yayi tunda har taje da neman alfarma yayi mata take, don kuwa cikin kwana biyu taga ana gyaran wani babban daki a cikin gidan kuma taga Hajiya Hakima ta canza mata acikin ƴan kwanaki

n alamu ya nunawa labiba cewa Mamanta zata dawo dai.

Kwana uku kacal kuwa, sai ga mamanta ta dawo gidan don baba malam ne yayi komai tare da abokansa yayi uwa yayi makarbiya ya daidaita aurensu kana ya tarasu yayi musu Nasiha.

Labiba ta cika da farin ci

ki fiye da kowane lokaci, saida tayi wa Abbanta godiya daga ita sai shi, abu

ɗ

aya yace mata bayan ya murmusa, "Hhuuumm Labiba kenan, kinfi karfin komai aguna,Ina sonki sosai!!."

Ta ji dadi matuƙa gaya tayi masa godiya.

A ranar da Mamanta ta dawo ta cika

da farin ciki sosai Wanda takasa boyewa har saida Hajiya ta gane.

Bayan ƴan rakiyar da suka rako Mama saude sun koma a daren suka ke

ɓ

e a

ɗ

aki, mamanta ta riko hannunta tana fa

ɗ

in,

"Ki yi hakuri da rayuwa, Labiba. Duniya ba ta da tabbas. Kome ya same ki,

ki dage da addu’a, nasan ba zaman dadi kikeyi ba a gidan nan, ina da labarin komai mahaƙurci mawadaci, haƙuri ba ya fa

ɗ

uwa ƙasa banza."

Labiba ta jingina kanta hannunta na cikin na mamanta, ta jingina kanta a kafa

ɗ

ar maman tana jin ƙamshin uwarta da ta d

ade ba ta ji ba.

Cikin sanyin jiki tace, "Hakane mamana, labarin yana da yawa, naga rayuwa a hannun waccen matar, rashin imani iri daban-daban, wani abun ma bazai fa

ɗ

u ba, saidai fatan Allah ya ƙara kare gaba, Dan Allah mamana karki ƙara tafiya ki barni.

Mama tace, "Insha Allahu.

To a daren nan na farin ciki ne kuma wani babban abin tashin hankalin yasamesu mai wahalar mantawa mai kawar da farin ciki da walwala mai saka zukata rauni, tayi kuka kamar idanunta zasu makance.

Kaf ahalin gidan basui bacci m

e dadi ba, domin wata masifa ce ta afka musu.

Kafin kowa ya ankara, sai ga ƴan fashi sun shigo gidan! Kuma gadan gadan babu

ɓ

ata lokaci suka ce sunzo gun Alhaji ne kuma kudi suke so.

Katti ne su biyar kowanne fuska a lullube da bakin kyalle idanunsu kaw

ai ake iya gani ogan cikinsu ya hakimce akan kujera yana mai bada umarni akan cewar idan har Alhaji bai basu ku

ɗ

i ba zasu tafi da ƴarsa.

Ya fa

ɗ

a yana kallon Labiba wacce ta kure a gefe guda, baki

ɗ

aya jikinta yana rawa, kanta a ƙasa, tsoro da tashin hanka

li mamaye a zuciyarta.

Aikuwa tana na jin Hakan ta hau ja da baya cikin tsananin tsoro don yana maganar ne yana kallonta, ya kafeta da idanu na kallon da ya saka ƴan hancin cikinta ka

ɗ

awa.

Dama sun tattara kowa yana falon da Alhajin da Hajiya Hakima da m

ama saude har da mai gadi.



Labiba Ta hangi babanta a durƙushe a gaban ogan nasu yana rokonsa akan suyi haƙuri karsu tafar masa da ƴa walh ita ka

ɗ

ai garesu, ku

ɗ

in da suke nema a yanzu ba shi da su.

Ya fada murya na rawa fuska cike da firgici.

Rashin Ima

ni yasa ogan ya turar da Abban Jin wannan kalaman nashi ya nufi gurin Labiba ya janyota ya war

ɓ

ar da ita a falon yana fadin shi baya yafiya baya kuma jin roko bare yaji tausayi.

Labiba wata tsanarsa taji a zuciyarta na Jin wannan kalamai da ya furta cikin

izza da rashin Imani.

A nan ne fa kafin ta farga,abin da ya fi ƙarfin tunaninta ya afku—‘yan fashin suka afka mata! A gaban mahaifinta!! Suka cimma bukatarsu a kanta Amma ogan nasu ne ya fara haike mata ya haye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login